Showing 99001 words to 102000 words out of 104433 words

Chapter 34 - DANGI DAYA COMPLETE by Amnah El Yaqoub .pdf


Gadon yahawo shima yashige cikin blanket din yace "bamu gaisa bafa"

Tabude baki tace masa "daw..." dif yahade bakinsu waje daya, atare suka lumshe idonsu suna
sakin wata irin ajiyar zuciya

Hannunsa yasa yatallafi kanta yana qara shan lips dinta, yasaka hannunsa ta cikin bargon
yadorasu akan breast dinta yana matsawa

Wani irin numfashi tasaki, ta qwace bakinta tace" washhh... "

Kallanta yayi sannan yamaida bakinsa kansu yanasha

Ahankali ta dora hannunta akansa tana shafa masa lallausar sumar kansa, cikin wani irin murya
tace" ya.. ya. Abba.. Pls cigaba "

Mamaki yakama Abba, anya kuwa yau yarinyar nan kalau take? Matar da kullum yazo batada
aiki sai raki? Ahankali yaci gaba dasha har Tsawon wani lokaci, Dan bude idonta tayi ta kalleshi
tace" ya Abbaaah... to'isa haka Dan Allah, sun fara min zafi "

Bai takura mataba ya cire bakinsa ahankali, yana sauke wani irin numfashi, daqyar yace" nima
kimin kinji "

Daga masa kanta tayi, ahankali ta qara matsowa jikinsa sannan ta dora bakinta akan qirjinsa,
lokaci daya Abba yasaki wani irin numfashi " ahhhh... Yawwa Nihla.... Kamar haka..., Nihla ina
son ki"

Jin yana mata wannan sumbatun yasa ta dage tanasha, gaba daya ta haukatashi da salonta,
cikin zafin nama yamaidata ya kwantar da ita sannan yafara nuna mata tsantsar soyaiyar
dayake mata, ihu yafara yana fadin "dadi Nihla... wallahi bazan iya rabuwa dakeba, Nihla
tahhh... Nihla ta ni kadai...., meyasa har.. har yanzu yake shiga daqyar, wayyo Allah na"
Nihla tana jinsa, ita kanta tanajin dadin abin sosai yanzu, saide zafin da takeji idan zai shiga,
shima yau kadan kadan takeji, gaba daya Abba ya haukace mata da ihu saida ta rufe masa
bakinsa

Tun tana jurewa harta dawo tagaji tafara masa magiya yayi hakuri, amma bai saurara mataba
saida yaji shi daidai, sannan ya qanqameta har tana sakin yar qarama qara

Wani irin wahalallan numfashi yake saukewa, daqyar ya'iya daga hannunsa ya janyo ta jikinsa
yace "kinada dadi sosai, kullum qara suger kike" bai jira amsar taba yasaka bakinsa yayi kissing
nata bakin, sannan ya kalli kumatunta yaga hawaye kadan

Kanta ya shafa yace "akwai zafin har yanzu ko"

Girgiza kanta tayi

Rungumeta yayi ajikinsa yace "kinfara jin dadin kema?"

Tace "eh, amma akwai zafi kadan"

Bayanta ya bubbuga yace "zaki daina ji, aide yanzu Babu radadi Kamar da ko"

Tace "um"

Shiru yayi mata, yaqara matseta ajikinsa, sai shafa kanta yake



Dasafe ma haka yasake yi, amma kafin yayi saida taje tasha wannan maganin da Momy tabata,
tanajin dadin maganin sosai, domin kuwa yauda safen bataji wani zafi ba, saima wani irin dadi
da takeji, shiyasa yanzu tadena fargabar komai
Ganin tagaji yasa yatashi da kansa yahada musu abinci, sunaci yajata jikinsa yace "sakewa fa
zanyi"

Tace "uhm.. Ya Abba wai baka gajiya ne"

"ni bawata gajiya inde zaki bani, tunda kinfara jin dadi kema bagara muyi ba"

Shiru tayi masa, hannunta yanakan qirjinsa tana shafa wa
Yace "gara nadage musamu Baby muma, kina ganin Fawaz ma matar sa tasamu ciki, jiya suka
sakani agaba da tsokana wai bana miki horo yanda yakamata"

Cikin sauri tace "su ya Fawaz din?"

Yace "emana, kinga ai gara naqara himma wajan bawa fulawa ta ruwa, kusan wata uku da bikin
mu har yanzu ko batan wata bakiyi bafa"

Murmushi tayi tace "to menene ya Abba, ai lokaci ne"

Yace "um um wannan lokacin kam toya kamata yazo, namatsu naga abinda zaki haifamin,
inaso naga dana danaki"

Tace "Allah yakawo masu albarka"

"amin, dazu fa munyi waya da Yusuf yacemin ansaka ranar aurensa da Rafia'ah nanda wata
daya"

Cikin murna tace "wayyo Allah, amma naji dadi, kace zamuje Abuja biki, kokuma lagos din
zamuje, daga nanma naga Anty Nadiya?" ta qarasa maganar tana kallansa

Yace "duk ba daya, gobe zamu wuce saudia kuma gaskiya daga nanma Honeymoon zamu
wuce, bama nan za'ayi bikin, shima Yusuf nafada masa, saide idan mun dawo sai mukai musu
ziyara"

"Amma ya Abba Honeymoon harya wuce wata daya?"

"wasa kika dauka ko, shiyasa fa naqi koya miki Mota ma, saboda amarcin mu, nace sai nanda
wata shida kafin nan kinsake murjewa, amarci ya ratsaki" ya qarasa maganar yana dora
bakinsa akan kunnanta, nan da nan yafara sha, hannu tasa tarufe kunnanta, yadago da kansa
ya kalleta yace "please kibari na tabbatar da mafarkina dana tabayi kwanaki"
Batasan wanne mafarki yake magana akaiba, haka tasa hannu ta rungumeshi, nan take yayi
ajiyar zuciya



Saida yaqara yin yanda yaso da'ita, sannan suka samu suka huta, washe gari kuwa suka lula
qasar saudia, saiga Nihla har wajan tuqin jirgi itada Abba, yana nuna mata abubuwan sosai,
itace harda yimisu pictures



❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️



Tsawon wata daya sukayi a qasar saudia, babu abinda Abba yake sai addu'ah akan Allah
yabashi yaya nagari, sunsha addu'ah sosai, ba subar kowaba, zuwa yanzu kam Nihla tafara
murjewa, hankalinta Akwance yake yanzu, tunda tafara sabawa da Abba dakuma yanayin
yanda yake, saida sukai wata daya da sati biyu sannan suka dawo gida, ta qara cika sosai,
komai nata yasake futowa saima abinda yaqaru Wanda ada bata dashi, kana ganinta zakasan
hutu Yazauna, jikinta Kamar ka latsa jini yafuto, dasuka dawo gida ma Abba baya barin ta haka
kawai, kullum yana buqatar matar sa, satin su daya dawowa suka tafi Abuja gidan Yusuf

Gidan mamy suka fara zuwa suka gaisa da Adala dakuma mamy, sannnan suka tafi gidan
Yusuf din

Abba kam amota Yazauna Nihla tashiga ciki kanta tsaye, sai sallama take kwalawa

Rafi'ah tana daga cikin daki tafuto, tana ganin Nihla tafada jikinta cikin murna, anan falo suka
zauna Nihla tace "ke tareda ya Abba fa nake, yana compound amota"

Rafi'ah tace "kuma akan ki fadamin dawuri, bari na fadawa ya Yusuf yana ciki ai"
Cikin dakin tashiga tafada masa, yafuto suka gaisa da Nihla sannan yafita yashigo da Abba
cikin falon
Rafi'ah takawo musu abun motsa baki, suna firarsu cikin farin ciki, kai ba zakace wani abu
yataba shiga tsakanin suba
Cikin daki Rafi'ah ta janye Nihla, ta dubeta tace "ke naga auren ya karbeki Nihla, sai wata uwar
qiba ma dakika hada"

Tace "ke wacce qiba, yanzu nefa nadan ciko, da baki ganni ba wallahi, duk na rame"

Rafi'ah tace "um abin kam Babu sauqi gaskiya, ga ya Yusuf ba haquri, ke ni Tun ina kuka yanzu
nadawo ma na haqura"

Nihla tace "sai hakuri kam Rafi'ah, Allah dai yabarmu tareda mazajanmu"

"amin Nihla, kinga wani turare da aka aikomin shi daga lagos, kiyi amfani dashi zakiji da dinsa"

Tureren Nihla ta karba tace "nagode Rafi'ah"

Anan gidan suka wuni, sannan suka koma gidan mamy sukayi wa su baba sallama suka tafi
gida

Basuzo gidaba kuwa sai wajan magrib
Gajiya tataru tayiwa Nihla yawa, nan take zazzafan zazzabi Yarufe ta, Abba yadawo daga
masallaci da daddare yana zuwa dakinta yaganta cikin bargo, yana yayeta yaga tana rawar
sanyi
Cikin sauri yace "subhanallah, menene yake damunki?" yafadi haka yana janyo ta jikinsa


Idanunta ne suka fara lumshe wa tazube ajikinsa, jikinta yafara tabawa yace "zazzabi ne ai
yakama ki, kode mutafi asbiti"

Girgiza kanta tayi, tabude baki zatai magana wani irin akai yataho mata, cikin sauri tatashi tayi
cikin toilet tafara kwara amai
Shima toilet din yabita yariqe ta yanayi mata sannu, tana Dagowa tazube ajikinsa, yasaka

hannu yadauko ta, ya kwantar da ita yanayi mata sannu
Duk yanda yaso sutafi asbiti qin yarda tayi, yarasa menene tsakaninta da asbiti
Haka ya haqura suka kwanta tana jikinta, amma basu runtsa ba, kwana tayi tana amai
Da sassafe kuwa yasaka mata kayanta, suka tafi asbiti, sai kuka take masa ita batason allura
Suna zuwa kuwa aka daura mata qarin ruwa, sannan akayi mata text na jini dana fitsari, ba'a
dade da saka mata ruwanba bacci ya dauketa
Doc. Yazo har dakin yabawa Abba sakamakon txt din, cikin sauri ya kalli fuskar Doc. Yace "Doc.
Mafarki nake kokuma gaskiya ne? Kafadamin gaskiya da gaske Nihla tanada ciki?"

Doc. Yace "congratulation" sannan yafice daga dakin cikin murmushi

Jikin Abba har rawa yake yakira Momy da Daddy, dasu ya Usman yafada musu
Ruwan yana qarewa kuwa suka Taho gida, kai tsaye taga yayi hanyar gida da'ita, ahankali ta
kalleshi tace "ya Abba gida zamuje?"

Cikin murna yace "gida Zan kai ki wajan Momy, daga nan nakoma nadauko mana kayanmu"

Kallansa tayi tace "meyasa zamuje?"

Cikin murna ya kalleta yace "kefa yanzu bake kadai bace, nakusa zama Daddy Abba, dan haka
wajan Momy Zan maida ke mudinga baki kulawa harki warware"

Murmushi tayi, batace masa komai ba
Yace "kinyi shiru"

Cikin shagwaba tace "ya Abba ancefa haihuwa da wahala"

"waye yafada miki? to wasa suke miki"

Tace "Allah da gaske ya Abba?"

Yace "baki yarda ba ko?"

Murmushi tayi tace "um um"

Babu Wanda yasake magana har suka qaraso gidan cikin part din Momy, Momy na zaune afalo
ta gansu sun shigo, tace "ashe baqi ne dani yau, sannu Nihla, zonan ki zauna"

Nihla ta kalli Abba, yasakar mata wani irin murmushi yana kashe mata ido daya, karde ya Abba
harya fadawa Momy komai, tunanin tane ya katse lokacin da Momy take cewa "Allah yaraba
lafiya, zoki zauna kinji"

Zama tayi, shikuma Abba ya kalli Momy yace "Momy, zanje nadebo mana kayanmu, mun dawo

gida kenan saita gama warware wa zamu koma"

Momy ta kalleshi taga sai wani murna yake yana jin dadi, Wato za'azo abaje mata kolin rashin
kunya agida, tatuna ranar da sukazo da daddare da abinda tagani, tace "kayan ta, kokuma
kayanku?"









Comments
Share



















Amnah El Yaqoub ✍❣️DANGI 'DAYA❣️
{Romance&Friendship luv}


Writing by Amnah El Yaqoub

Like my page On facebook
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493

Nasadaukar da wannan shafi ga dukkanin masu karanta wannan labari, i luv u All


65&66




Zuciyarsa daya yace "Momy kayanmu"

Momy tace "a a, kayan ta zakaje ka dauko mata, idan ta murmure cikin ta yatasa saita dawo,
amma yazakubar gida Babu kowa duk kudawo nan"

Cikin sauri ya kalli Momy yace "a a Momy, to tatashi mutafi, dama fa abinda yasa na kawo ta
nan din, saboda idan nafita karta rasa Wanda zai dinga bata kulawa, shiyasa na kawo miki ita,
idan nafita gaki nan, idan nadawo kuma shikkenan"

Momy tace "bari kaji Babu Inda zataje, ai yanda tazo totazo kenan"

Shima yace "a a Momy, kiyi hakuri kawai, gara mutafi, to haka Zan zauna Acan din ni kadai"

Nihla tayi Murmushi ganin yanda suke yi shida Momy tace "Momy kibarshi yadauko mana
kayan namu, can dinfa Babu kowa, Momy kibarshi yadawo nan shima"

Momy tayi saqare tana kallan ikon Allah, tace "to ai shikkenan tunda mijinki kikeso"

Nihla tayi Murmushi tatashi tabar wajan, shima fita yayi da sauri saboda kar Momy ta sauya
shawara

Momy tayi Murmushi ganin kan yaran nata yanzu yahadu, dama kuma abinda take fata kenan,
yanzu kuma fatansu Allah ya sauki Nihla lafiya


Da daddare suna kitchen itada Momy, suna gudanar da Abincin dare, zuciyarta tafara tashi,
cikin sauri tafuto daga kitchen din tana rufe bakinta datake shirin yin amai, dashi taci karo zai
shigo kitchen din shima

Momy tabiyota da sauri tanayi mata sannu, Abba kuwa riqeta yayi yana cewa "ko aman ne?"

Kafin ma tabashi amsa tafara yin aman, duk ta bata masa kayansa da wajan

Momy tace "subhanallah, wai haka takeyi dama"

Cikin damuwa yace "Momy to ai yau da sauqi ma naga Tunda mukazo batayi ba"

Tace "kuje daki ta gyara kayan ta, bari agyara nan din"

Kafadunta yariqe yana mata sannu suka wuce dakinta
Kai tsaye suna zuwa yafara cire mata kayan ta, shima ya cire nasa kayan suka shige toilet
Wanka yafara yimata, sai kawar dakai saboda wannan shine karo na farko dasuka tabayin
wanka shida ita atare, shikuwa Babu ruwansa shawa ma yasakar musu yariqe ta ajikinsa
hannunsa kuwa yawo yake a jikinta yana goga mata sabulu, Tun suna wankan cikin hayyaci har
suka fara Manta Inda suke, aka wuce Romance acikin Ruwa
Bai san lokacin da yasaki sabulun ba yacafki bakinta yanasha, daqyar suka gama wankan, suka
futo, amma kana ganinsa kasan akusa yake, domin kuwa kalar Idanunsa ma kadai ta isa shaida

Haka de yake kokarin sharewa, har suka shirya suka dawo falon, Daddy yadawo gidan ya
gansu yace "a a, kukuma yau kuntuna da kenan"

Murmushi sukai baki dayansu

Yace "Abba ai yakirani awaya dazu, Allah ya sauke ta lafiya"

Abba da Momy sukace "Amin"

Wajan dining Daddy yawuce, Momy ma tabi bayansa, Abba yamatso kusa da Nihla har jikinsa
na gogar nata, yayi qasa da murya yace "ai yau adakina zamu kwana ko"

Cikin sauri ta kalleshi tace "wanne irin dakinka ya Abba, ka Manta agida muke ne"

Momy tana daga nesa take hango su, taga sai kallan fuskar Nihla yake yana magana qasa
qasa, amma batasan me suke fadaba

Abba yace "to menene Dan muna gida, bafa haramun bane"

Tace "duk da haka, su Momy zasu iya tunanin wani abu muke"

Yace "to idan suka sani dinma ba dadi zasuji ba, bakiga yanda kowa yake murna kinsamu ciki
ba?"

Tace "nide gaskiya kunya nakeji ya Abba"

"wai kunyar me, ko bakyajin dadinne?"

Shagwaba tafara masa tace "tokuma ya Abba Dan inajin dadi saimuyi agabansu Momy"

Kansa yadafe da hannunsa ‍♂️"to yanzu ke saboda kunya saimuqi yin abinmu, ai sunsan da
hakan shiyasa suka mana aure ko, kinga Dan Allah tashi Muje kici abinci, babu komai acikin ki"

Haka tatashi ta nufi wajansu Momy amma bawai Dan ta yarda da maganar tasaba



Bayan sun gama cin Abincin falo suka dawo dukansu, yau harda Daddy azaman

Daddy yajuyo ya kalli Abba yace "Abubakar wata nawane cikin nata ne"

"wata daya ne Daddy, haka de nagani ajikin takardar txt din nata"

Daddy yayi Murmushi yace "to Alhamdulillah, Allah ya sauke ta lafiya"

Daga nan yatashi yawuce daki, itama Nihla Miqewa tayi ta kalli Momy tace "Momy saida safe"

"to Nihla saida safe"

Abba yazuba mata ido yana kallan dakin da zata shiga, kawai sai yaga tashiga nata dakin
Kallan sukaci gaba dayi shida Momy itama tagaji tayi masa sallama tatafi

Hamdala yayi daya ga tafiyar Momy, dama jira yake tatashi yabi bayan matar sa

Kayan kallon ya kashe, kai tsaye yatafi dakin Nihla, wutar dakin nata akunne, ya kashe, sannan
ya cire kayansa shima ya kwanta

Cikin baccinta taji ana shafa ta, ahankali tafara bude idonta harta budeshi gaba daya, sai ganin
Abba tayi yana kokarin dage mata riga

Kallanta yayi yace "kin tashi?"

Tace "ya Abba nide Dan Allah katashi kafita"

Rigar yagama dagewa sannan yatura hannunsa ciki yana wasa da Kirjinta cikin salon da yasan
tanaso, ahankali yace "kibari mana to ko sau dayane muyi, kinji"

Babu yanda ta'iya haka tabarshi, saida tafiya tayi nisa yafara yimata ihu, yana kiran sunanta, sai
sambatu yakeyi, tasan cewa su Momy ma sunji shi, dama kuma shine abinda take gudu

Hannu tasa tarufe masa bakinsa, amma saiya qwace yaci gaba da wasu irin maganganun da
bai kamata ajisu ba, cikin dabara tahade bakinsu waje daya, to anan ne tasamu lafiya yayi shiru



❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️


Washe gari kuwa haka yake ta al'amuransa ko ajikinsa, itace ma Dafarko take ta takure kanta,
amma da taga Babu Wanda ya lura da itama kawai saita share, ta warware taci gaba da abun
gabanta
Haka Rayuwar su take tafiya cikin kwanciyar hankali har cikin ta yacika wata hudu, a lokacin
Dida haihuwa yau ko gobe, kowa yaga Dida saiya tausaya mata, saboda cikin yana bata
wahala sosai idan tazauna bata iya tashi, awajan take wuni, saboda girma da kuma nauyin cikin
nata
Nihla kuwa fitinar Abba ce tasa suka tattara kayansu suka koma gidansu, a lokacin cikin yadena
bata wahala, saide kwadayi datake yi kawai
Shima idan akwai agidan zata tashi tayi abinta, idan Babu kuma zatayi wa Momy waya akawo
mata

Yau Tun asuba Dida tatashi da naquda, Fawaz yarasa yaya zaiyi gashi gari anata kiran sallah,
haka yakira mamansa awaya yafada mata, tace gatanan zuwa
Kafin ma ta qarasa gidan kan Baby yafuto, Dan haka tana zuwa tace Fawaz yabasu waje, haka
yafuto yana jin ihun Dida, Tun yana daure wa harya kasa hakura yashiga dakin, ummah tanata
mata sannu, shigarsa dakin kenan Allah ya sauke ta lafiya

Ummah ta kalli Fawaz tace "Alhamdulillah Allah ya sauke ta lafiya"

Fawaz yayi mutuwar tsaye ganin irin wahalar da Dida tasha, sosai yaji tausayin yarinyar, tasha
wahala a rayuwa kuma tayi hakuri sosai, idanunta sunyi jaga jaga da hawaye, cikin sauri yayi
wajanta yanayi mata sannu

Da qyar ta kalleshi tace "ya Fawaz, ka yafemin, jinake Kamar Zan mutu"

Umma data gama yankewa Baby cibiya tace "karna sakeji kin fadi wannan maganar Dida, kiyi
hakuri keda Allah yasa bakiyi doguwar naquda ba" ta goge wa Babyn jinkinsa tamiqawa Fawaz
tace "ungo riqe Babyn Fawaz, kayiwa Allah godia ansamu namiji"

Hannunsa har karkarwa yaje yariqe babyn yana kallansa, Dida tariqe hannunsa tace "ya Fawaz,
kabawa Diyana shi ta kula min da yarona, wallahi ciwo nakeji Kamar na mutu"

Jikin umma yayi sanyi, tace "Dida haihuwar kenan, bazaki mutu kibarmu ba kinji, da kanki zaki

kula da yaronki"

Cikin ciwo Dida tace "wayyo...

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login