Showing 90001 words to 93000 words out of 104433 words

Chapter 31 - DANGI DAYA COMPLETE by Amnah El Yaqoub .pdf

tayi tashige toilet taqara gyara fuskarta dakyau, sannan tafita wajan Momy domin
karbar Abincin

Tana fita Diyana tasaki ajiyar zuciya tace "kai duniya akwai kyawawan mata gaskiya, Wato Nihla
wannan sister naki Babu qarya tahadu, kice muqara rike kazajenmu hannu bibbiyu"

Dukansu sukai dariya, " oh Diyana uwar kishi" cewar Ilham



❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️


Suna zuwa gidan iliya driver ya tsaya, tafuto tace "ga Abincin kashiga kakai musu, ni ina jiranka
anan"

Iliya yayi dariya yace "ranki yadade aida Kinshiga"

Tace "a a, idan kakai musu kace ana magana da yusuf"

Iliya yaje yakai musu Abincin, yafadi saqonsa, yana fada kowa yafara yiwa Yusuf kallan kallo,
Adam yace "iliya kace mace ce take sallama dashi?"

Yace "eh, tare muke da'ita ai, itace tabani Abincin tace na kawo muku, budurwa ce"

Dariya sukayi, Aslam yace "to kode munyi kamu ne"

Yusuf yayi Murmushi kawai ya cewa iliya "Muje"

Suna futowa yaganta a tsaye daga nesa, begane taba, cikin ransa yace anya kuwa shi take
nema? To Wacece wannan saikace aljana saboda qira?

Wajan ya qarasa, ta kalleshi cikin murmushi tace "baka gane niba ko?"

Yace "gaskiya kam, kiyi hakuri bangane kiba"

Tace "Rafi'ah cefa, yar garinku, Wanda suke lagos"


Saida yayi jimmm sannan yace "okeyyyyy nagane ki yanzu, to Rafi'ah aikin girma ina Zan gane
ki idan akan hanya ne?"

Tayi Murmushi tace "na tambayi Nihla ina kake, kuma ance min a gidanku suke zaune a Abuja,
shine dana tambayeta tacemin kaima kana nan gidan"

"wallahi ina nan, Yaya school, meyasa baki shigoba kuma?"

"ai ance min angwaye suna ciki, nasan kuma suna dayawa,gashi ni kadai ce, shiyasa nace idan
yakai muku Abincin yaturo ka mugaisa "

Yace "gaskiya kin kyauta, Allah yabar zumunci, zakije wajan dinner din ai anjima ko?"

Tace "eh zamuje tareda amarya"

"to shikkenan idan bamu wuceba saimu dauke ki mutafi"

"to shikkenan nagode, sai anjima"

Tajuya wajan iliya dake jikin Mota yana jiran su, tashiga suka tafi, Yusuf yabi bayan motar da
kallo, ikon Allah, ashe yanzu ana samun yanmata masu sada zumunci haka, Wato ita haka
kawai dansu gaisa ta kirashi, amatsayin sa na Dan garinsu
Yayi ajiyar zuciya tareda komawa ciki, yana shiga kuwa duk suka bishi da kallo, Fawaz yace
"Malam Yusuf irin wannan dadewa haka, kode kasuwa ta tabbata ne"

Yayi Murmushi yace "yar garinmu cefa"

Abba da tunda aka fara magana baisa bakiba yace "to menene ai ana auren yar gidama"

Aslam yace "Kamar yanda kayi ko"

Adam yace "mukayi de"



❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️


Wajan dinner yayi kyau sosai, an qawata shi yanda ya kamata, kujerun da Amarya da Ango
suka zauna sunacan sama, sauran mutane kuma anshirya musu nasu wajan zaman, iyaye
mata duk sunzo, nan take aka fara gabatar da Komai bayan shigowar Ango da Amarya, gown
din da tasa launin light green tayi masifar yimata iyau, yar qaramar posting din hannunta kadai
ma abin kallo ce, yayinda Ango yasaka farin kaya yaci Babbar riga Kamar ba shiba, hannunta
yana cikin nasa, mc yafara gabatar da mutane sannan aka umarci amarya da Ango sufuto su
yanka kek

Rafi'ah tana gefen Nihla sai tafi ake musu ga kida yana tashi, Dan qarami ta yanko tasaka masa
saikawar dakai take taqi yarda suhada ido, waje yadauki ihun murna, shikuwa daya yanko nasa
saida yasa hannunsa yariqe waist dinta sannan yamatso da bakinsa dab da nata Kamar zaiyi
kissing dinta yace "haa"
Murmushi tayi, takai masa dukan wasa a qirjinsa "sannan tabude baki yasaka mata"

Su Momy suna ganin haka, suka miqe daya bayan daya suna barin wajan, akabar iya yaran su
kadai

Ana kiran mutane suna fita suna rawa, Diyana tayi tagumi tanajin haushi, taso tayi rawar amma
Babu hali,saboda cikin ta

Nihla tana zaune awajan dasuke ta hango ya Yusuf da Rafi'ah suna Selfie, taji dadin yanda
Rafi'ah take kulashi, ko banza hakan zaisa tarage masa wata damuwar, ita har yau Yaqi bata
dama ma suyi magana, amma tunda yakula yar'uwarta ma taji dadi sosai

Hadari ya gangamo agari amma kasancewar suna ciki ga qaran kida shiyasa basuji ba, sai
wajan goma da rabi aka tashi, hannun Nihla yana cikin na mamy, mahaifiyar Yusuf suka futo
kai tsaye aka wuce da Amarya gidan ta

'yan'uwa kowa ya yaba da gidan amarya, ganin Hadari yasa kowa yatafi gida dawuri akabar
amarya ita kadai, bayan fama da akai da'ita akan tayi hakuri ta daina kuka

❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️



Shadaya da rabi suka qaraso gidan shida Aslam, ruwa ake sheqawa Kamar da bakin qwarya,
ahankali motar take tafiya kasancewar ana ruwa, har suka qaraso cikin harabar gidan, Aslam
yayi Parking Abba yafara kokarin fita

Dasauri Aslam yariqe shi "haba Abba, haba, irin wannan saurin fa? Kagafa ruwa ake, kabari
yadan ragu mana"

"Aslam yazan zauna anan matata tana ciki ita kadai"

"Abba wallahi de kabi 'yar mutane Ahankali, idan kana nan ana ruwa ai itama tana ciki, mezai
sameta? Katsaya Dan Allah"

Dawowa yayi Yazauna yace "gaskiya kana takuramin wallahi, kabarni naje wajan amarya ta
kawai"

Aslam yayi Murmushi yace "bade acikin Ruwan nanba, kayi hakuri kawai, inkuma ana ruwan
zakayi naka amarcin ga hanya nan"

"Hmm Aslam waidan Allah meka daukeni ne? Kace nabi yarinya Ahankali, kace zanyi amarci
acikin Ruwan sama, haba, yarinyar da ko gama sakewa dani batayi ba"

Dariya Aslam yayi yace "ai gaskiya ne, hali nasani"

Wayar Aslam tafara qara, yana ganin sunan matar sa yadauka, tace "ya Aslam dagani sai Abba
fa a gidannan har yanzu baka dawoba, baku gama siyan bakin bane?"

Yace "ruwa ne yatareni, amma ganinan zuwa, bari nataho" yakashe wayar

Abba yace "tab, tosu dasuke su biyu ma takira ka awaya, amma ni kahanani tafiya" yana gama
fadar haka yabude motar yafuto

Aslam yana dariya yadaga murya yace "ledar, kamanta ledar taka"

Dasauri yadawo ya karba yayi ciki, duk yanda yake sauri saida Ruwan yadakeshi,yashigo cikin
falon sannan Yarufe, kai tsaye dakinta yashige, tanajin shigowar sa ta kalleshi ta cikin mayafin
da'aka rufe mata kanta dashi Mai shara-shara, tana ganin yanda yajiqe tayi Murmushi

Ledar hannunsa ya ajiye, yafara cire Babbar rigarsa ya ajiye, sannan ya kalleta yace "amarya,
angon naki duk yajiqe saboda yana zumudin son ganinki"

Nihla tayi shiru batace komai ba

Ahankali yataka yazo gaban gadon ya tsugunna, sannan yasaka hannu ya janye rigarta data
rufe kafarta aciki, Jan lalle da Baqin da akayi mata ya baiyana, cikin ransa yace wow! Shafa wa
yayi ahankali

Cikin sauri ta janye kafarta batare datace uffan ba

Kallanta yayi, sannan yasaki wani irin murmushi, wacce irin godia zaiyi wa ubangijinsa daya
mallaka masa Nihla?
Hannun nasa yasake maidawa ya janyo kafar tata, yakama yatsun kafar yanajansu daya baya
dayan,qunshin da'aka yi musu yayi mutuqar kyau, kokarin janye kafar take, amma sai Yaqi bata
damar hakan, daga qarshe ma saiya dora bakinsa akan Dan yatsanta guda daya yana sha

Wani irin abu taji yana mata yawo a jikinta, takasa gaskata wa kanta cewa Shin ya Abba ne
kokuma wanine daban, sunkuyarda kanta tayi tadorashi akan gwiwar ta tanajin wani irin yanayi
yana shigar ta

Saida yakai kusan minti uku yanasha sannan yazare bakinsa, muryar sa harta fara disashewa
yace "please ko zaki temakamin incire kayana, duk sun jiqe"











Sharhi please

Amnah El Yaqoub ✍
[7/17, 1:57 AM] El Yaqoub: ❣️DANGI 'DAYA❣️
{Romance&Friendship luv}


Writing by Amnah El Yaqoub

Like my page On facebook
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493



59&60



Nihla tayi shiru tana jinsa batace komai ba, ahankali yatashi yahau gadon tareda yaye mayafin
nata, cikin sauri tasa hannu biyu tarufe fuskarta, yayi Murmushi yace "masha Allah,"

Yasa hannu ya shafi fuskarta yace "kinyi kyau sosai,"

Tayi Murmushi kadan batare data kalleshi ba, yace "kunya ta kikeji kuma? Toki dena, tashi
mana, tashi kitayani mana"

Ahankali tace "saikace wani Yaro"

"yes, ai qaramin Baby ne awajan ki"

Nanma batace komai ba, yafara kokarin tashi yana mata wasa "amarya amarya, kisaki jikinki fa"


Nihla de tana jinsa tayi shiru, tasan cewa yau me rabata da ya Abba sai Allah, yanda yake
wannan rawar kafar Allah ne yasan yanda zasu kwashe dashi
Agabanta yafara cire kayan jikinsa, cikin sauri ta runtse idonta, ya kalleta yayi Murmushi, kunyar
Nihla tana birgeshi sosai, yadawo dagashi sai gajeren wando yadubeta yace
"zanje nayi wanka, yakamata kema kiyi shirin kwanciya, nasan kin gaji"

Ahankali ta daga masa kanta, shikuma yafice daga dakin da kayansa

Bai wani dade ba a wankan yadawo dakin nata yana sanye da kayan bacci,dakuma jallabiya a

hannunsa, a lokacin harta kwanta da kayan ta a jikinta

Wata yar qaramar dariya yasaki yace "kisakko muci abinci"

Girgiza kanta tayi tace "naqoshi"

"mene? Banason musu, sauko kawai, kuma wannan kayan najikinki aida kin ciresu, damunki
zasuyi idan kina bacci"

Kokarin tasowa take daga kan gadon tace "Babu komai, bazai dameni ba"

Ajiyar zuciya yayi yace "kozakiyi alwala mufara yin sallah?"

Tace "to" sannan tayi hanyar toilet dinta dake cikin dakin, yabi bayanta dawani irin mayen kallo

Tare suka gabatar da sallah,bayan sun idar yadinga kwararo musu addu'ar zama lafiya dakuma
samun zuri'ah tagari, bayan sun shafa ne yabude musu ledar dayazo da ita, kaza ce aciki
babba saikuma fresh milk, shida kansa yafara bata taci taqoshi sannan shima yaci, itace takai
kayan kitchen har lokacin ana zabga Ruwan sama
Dakin tadawo tarakube agefen gadon, shikuwa kwanciya yayi harda dora kansa akan fillo, yana
riqe da wayarsa

Yadago kansa yadubeta yayi Murmushi, yaga alama gaba dayan ta atsorace take dashi, idan
kayi mata kyakykyawan tsawa zata iya zurawa da gudu

Yace "kizo ki kwanta mana"

Ahankali tahau gadon can gefe ta kwanta tareda juya masa baya, tashi yayi ya kashe wutar
dakin yadawo kan gadon kusada ita ya kwanta, gabanta yafara faduwa sosai

Yace "Ruwan nan anayin sa dayawa yau, yayi albarka sosai, Allah yasa muma auren mu yayi
albarka"

Tayi shiru

Yayi Murmushi yasake cewa "bakice amin ba"

Sai a lokacin tace "Amin"

Hannunsa yasa yajanyota jikinsa Ahankali, yace "meyake damunkine, naga kin takura kanki"

Girgiza kanta tayi alamun Babu komai, kafin yayi magana aka fara walkiya sosai, sai cida tabiyo

baya, har hakan yatsoratar da'ita, cikin sauri tashige jikinsa

Shikuwa Babu musu yasakata acikin faffadan qirjinsa, cikin kunnanta yaradama ta, meyasa ne
kike tsoron cida Tun kina qarama? "

Cikin rawar murya tace" Babu komai "

Shiru yayi, yasaka hannunsa ya zagaye ta dasu, jiyake Kamar ya maida ta cikin jikinsa, yace" to
kiyi baccinki, babu abinda Zan miki "

Wata irin ajiyar zuciya tasauke har yana mamakin irin yanda take tsoron sa haka, shikuma
dama bashida niyyar yimata komai, gara tasake dashi sosai yanda zaifi jin dadi, amma kana
ganin tsoron ka a'idon mace qarara haka tayaya zaka nemeta

Addu'ah yayi musu sannan yayi shiru yana tunani, wai yau Nihla ce suke kwance amatsayin
ma'aurata

Jin numfashin ta nasauka a qirjinsa yasa yagane cewa tayi bacci, amma shi sam yakasa
baccin, yana jin lokacin da aka gama ruwa, har karfe biyu da rabi idonsa biyu

Sai motsi yakeyi yana matse kafafunsa, ahankali yasaka hannu yazuge mata zif din rigarta, ya
cire rigar gaba daya, a lokacin ta farka, tsoro yakamata, nan da nan tafara hawaye, bai
saurareta ba ya cire mata siket din jikinta, daga ita sai breziya da under wear a jikinta, ahankali
yadora bakinsa dede wuyanta yana kissing dinta, yayinda hannunsa yasauka akan qirjinta nan
da nan ya rikice, babu bata lokaci ya cire breziya din yana shafa matasu, muryar sa harta fara
sauyawa yace "ki.. Kiyi shiru.."

Kafin ma yaga tabashi amsa yadora bakinsa akan qirjinta yanasha, Dafarko wani irin dadi tafara
ji saboda yanda yakeyi Ahankali, amma da al'amari yaci gaba da wakana saita fara kuka
Ahankali

kukanta ne yaqara volume, daqyar ya'iya Dagowa yace "kiyi shiru mana"

gashi yariqe breast dinta a hannunsa yana matsawa


Cikin kuka tace "ni zafi nakeji"

Numfashin sa gaba daya ya sauya, daqyar ya'iya cewa "toshknn nadena, kiyi shiru kinji"

Ahankali ta daga kanta, daqyar suka samu suka rintsa gaba dayansu shida ita
Amma matsananciyar sha'awa kam yana cikin ta

❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️


Da asuba kam, kasa hada ido tayi dashi,shikuwa gogan daqyar yake aiwatar da Komai, Dan
gaba daya jiyayi ma dama yasani bai tabata jiyan, saida yayi wanka sannan yatafi masallaci
sallah

Kafin yadawo gida kuwa Nihla harta koma ta kwanta, shima Babu musu ya kwanta, sai a
lokacin yasamu bacci Mai dadi ya daukeshi
Tarigashi tashi dasafe, tashiga toilet tayi wanka,taci kwalliya cikin riga da siket na leshi, ta gyara
Inda yakamata ta gyara sannan tafuto falo tazauna tana tunanin abinda yayi mata adaren jiya,
abin de in Ahankali ne akwai dadi, amma yanda ya Abba yadage yanayi abin ba sauqi, amma ta
tabbatar ya Abba yana sonta, ita kanta tasan cewa ya tausaya mata jiya
Har karfe goma tayi tana falon azaune, har lokacin Abba bai tashi ba, dirin motar da taji yasa ta
kalli bakin kofar, amma batasan kowaye yazoba, Rafi'ah ce tazo bakin falon ta tsaya tana
sallama, Nihla tace "ki shigo mana"

Tashigo falon hannunta dauke da flask din abinci, tace "kinsan gidan amare gara munayi muna
doka sallama"

Nihla tace "Allah ya shirye ki Rafi'ah, yagida"

Flask din ta ajiye tace "ga abinci nan inji Momy, yana ganki afalo azaune, nida nake cewa
qilama kina cikin bargo kina kuka"

Harararta tayi tace "har wani, kukan me, ni rainona ya Abba yake"

Rafi'ah tace "um kaga masoya, tare nake da ya Yusuf fa, shine yakawo ni"

Adede lokacin yafuto daga dakin ya shirya cikin qananun kaya yayi kyau sosai, maganar Rafi'ah
tasauka a kunnansa, yace "meyasa bai shigo ba to"

Rafi'ah ta gaida shi, ya amsa mata yace "kije ki shigo dashi mana"

Rafi'ah tace "tab, ya Yusuf din, saida nace yashigo Yaqi yarda"

Abba yace "to mu bari mubishi," ya juya ya kalli Nihla batare dayace mata komai ba, nan take ta
gane nufin sa,maganin kar ayi kar afara, danhaka tanemo hijabin ta tasaka sannan suka futo

Yana cikin motar ya hango su sun futo su ukun, yabude motar yafuto, tareda bawa Abba hannu

suka gaisa, Nihla tace "ya Yusuf ina kwana"

"Alhamdulillah qanwata, ya amarci"

Murmushi tayi masa tace "nayi ta kiran wayarka baka picking meyasa?"

Murmushi yayi yace "a inasan abinda yasa kike kiran, babu komai, Allah yasa hakane yafi
alkhaairi, amma yanzu nide kitayani kafa fada ta awajan madam Rafi'ah"

Kunya takama Rafi'ah, tajuya cikin motar da gudu tashige, gaba dayansu sukai murmushi
sannan sukai musu sallama suka tafi

Ciki suka koma Nihla tazuba musu Abincin suka faraci, Nihla tayi mamakin duk kishin yaya
Abba amma bai nunawa ya Yusuf fa, taji dadin hakan sosai, shikuwa sai Kallanta yake qasa
qasa, can ta tsinci maganarsa yana cewa "ke dama rayuwa ce bansaniba"

Kallansa tayi tace "ragwantar me nayi"

"gashinan jiya daga fara abu kika kamamin kuka"

Spoon din hannunta tasaki tareda rufe idonta, yace "idan kin gama kunyar, Muje nafara koya
miki motar ki"

Tace "ya Abba A'ina, bade acikin gidaba"

"ai unguwar nan Babu mutane sosai, mufita kawai"

Lokaci daya tafara murna tace "to ya Abba"

Suna gamawa kuwa, suka futo, motar tata suka shiga Wanda dama already ankawo mata ita
gidan, sai kwarara gudu yake Kamar yasamu Babban titi, wannan shine karon farko daya taba
yini driving da kansa shida ita
Cikin sauri ta kalleshi tace "ya Abba bafa acikin jirgi muke ba"

Murmushi yayi yace "yawwa, nanma yayi," yatsaya, sannan ya kalleta yace "Futo" , babu
musu tafuto shikuma ya koma Inda take da Yazauna

Fara gwada mata yayi, cikin nutsuwa, tana jinsa tana kuma fahimtar abinda yake fada mata
Yabata umarnin ta gwada practical, gaba daya tsoro ya kamata, daqyar tafara driving din
Ahankali, can nesa dasu suka hango wani mutum yana tafiya, amma Nihla data taka wata uwar
giya, sai ganin mutumin sukai gab dasu, qiris yarage tayi ciki dashi ‍♀️

Daqayar da temakon Abba aka taka giya, sannan motar ta tsaya, tsoro yakamata, gabanta sai

faduwa yake

Tuni ta dora kanta akan sitiyarin motar, Abba yafuto yabawa mutumin hakuri sannan yadawo
cikin motar yaga yanda haki Kamar Wanda tayi gudu ya tuntsire da dariya
Dagowa tayi ta kalleshi, yaushe rabonda ya Abba yayi wannan dariyar? tace"wallahi na haqura,
abarshi kawai "

Daqyar yadena dariyar yace" a a, manyan direbobi "

Cikin shagwaba tace" Allah kadena min dariya "

Yace" to shknn naji, futo kigani "

Babu musu tafuto daga cikin motar, shima yafuto yadawo driving sit Yazauna, ya miqa mata
hannunsa yace "Taho"

Babu musu ta dora hannunta akan masa, babu bata lokaci yadora ta akan cinyarsa, sannan
Yarufe motar yace "kina kallan yanda nake yi"

Nihla tayi shiru, tana kallansa, motsin dayake da jikinsa wajan riqe sitiyarin motar da kuma saka
giya yasa itama datake zaune akan cinyarsa take motsi, hakan kuwa ba qaramin shiga yanayi
ya haddasa masa ba, ahankali ya dakata da driving din yasaka hannu yariqe wais dinta, yadora
kansa ajikinta, muryarsa harta fara canjawa yace "kina ganin yanda nake yi ko?"
Nihla Tajuyo ta kalleshi taga yanda gaba daya yanayin sa ya sauya, jikinta yayi sanyi,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login