Showing 27001 words to 30000 words out of 44890 words

Chapter 10 - DR AHMAD BOOK COMPLETE BY Maman Khadija .pdf

16 Mar 2025

5127

kanshi haka, dan haka nan da nan ya fara gwadamata
yanda yayi kewarta, irin kyarmar da ya kemata har saida ya bata mamaki domin kamar be taba
samun mace ba.
Lokacin da tafiya tayi nisa kuwa tuni yasa kamata kukan dad'i dama ga ciki dan yakan k'arawa
mace dadd'ano na musamman, gashi ko tudun cikin beji ba burin shi kawai ya samu nutsuwa a
jikinta. itako kuka take yi na takaici da bakin cikin wulakancin da yayi mata take yi.

Iya kar gajiya ta gaji wanda yasa ta fara yakice shi daga jikinta amma yaci gaba da lik'e mata
har saida ya sami nutsuwa dan kanshi babu kalar lallashin dabe mataba amma ta share shi tun
yanajin sautin kukanta haryaji shiru sannan ya lallaba yaje yayi wanka.

Da asuba ma tsabar jarabar shi ta tasheta cikin wahala tace mai,

"Ya Ahmad bazan iyaba marata ciwo takemin sosai kadda ka cutar dani."

Sam be kula da maganarta ba a haka ya taketa cikin buge-buge domin kwatar kanta amma
Ahmad ya gwada mata karfin shi.
kukan ma kasawa tayi lokacin da yabata wuri wani irin azababban ciwon mara ne ya taso mata
dan haka yana fitowa ta lallaba tashige toilet din. sai dai tana shiga taji wani abu ya fara bin
kafafunta....







*MAMAN KHADIJA*‍♀
[3/14, 2:41 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *DR.AHMAD*

34

*NA MAMAN KHADIJA*‍♀

Edit by *Hajja ce*

*HASKE WRITER'S ASSO...*
(Home of expert & perfect writer's)

*Ahmad! Ahmad!! Ahmad!!! Oh ni Mom Khady, Toh kuyi mai hakuri shima ba yin kanshi bane da
yanada yadda zaiyi da ya d'aukewa kanshi tun-tuni, but kuyi mai afuwa*

Godiya da fatan alkairi ga....

*MUSHA KARATU na ybk 1*
*NABEELANCY GRP*
*RANO ONLINE NOVELS*
*SIDIYA & PRNDSG*
*ZEE MAKAWA*
*UMMU ASGHAR*
*JATTAKO GRP*

KAI YASIN KUNADA YAWA NA GAIDA KOWA DUK WANI ME BIN *DR AHMAD*



*W*ani irin matsiyacin ciwo ya fara sakkomata tun tana daurewa har takai k'asa, aiko kamar
jira a keyi takai kasan jini ya ballemata kamin wani lokaci tayi male-male cikin shi har wani
guda-guda yake tana fidda nishi da kyar.

koda ya dawo masallaci ganiyai bata d'akin mamaki yaka mashi to ina taje kuma ga takalmanta
alamar bata fitaba kuma dai yasan baza taita zama cikin bayi ba.
hakanan dai ya leka aikuwa idanun shi sukai mishi mummunan hange ganin khadijan shi cikin
jini ko numfashi ba tayi.

"Innalillahi wa inna ilaihirraji'un na shiga uku na lalace na kasheta."

Mama ya fara kwalama kira da karfin gaske domin ba Mama ba hatta makota sai sunji wannan
kiran nashi. zaninta a hannu sabida rud'ewa ta nufi d'akin haka zainab afirgice tayo waje tana
salati.

Turuss Maman tayi ganin khadija a hannun shi jini nabin jikinta, nan da nan jikinta ya fara
kyarma kamin tace,

"Babana me kaimata ka kasheta ka huta ko?"

Banda rawa babu abinda jikin shi keyi jiyake kamar yaita tsala ihu ko za samu ya samu hankalin
shi ya dawo jikin shi.

"Ajiye ta k'asa ka ajiyeta k'asa nace mugu azzalumi wallahi sai Allah yasa kamata duk zalincin

da kake mata."

kuka tasaka kamin tace "shike nan kaimata sanadin cikin da har gorin shi kaimata yanzu Allah
ya bata shine ka barar dashi da fitinarka wallahi ban san lokacin da kakoma haka ba sai kace
ba likita ba, ka ajeta nace..!"

Cikin ihu da hargagi ta idasa maganar kamin tayi wani zaman dirshan tana kallon khadijan dake
sheme a gabanta kuma har lokacin jini bebar zubarma taba.

Hannu ya kai da niyyar k'ara tab'a khadijan aiko Maman ta yar famishi wani mugun mari, cikin
tsoro da mamaki yake kallonta kamin yai gaggawar janye hannunshi ganin yanda idanunta
sukai jajir har wani huci take yi be taba ganinta haka ba.

Zainab ce tai karfin halin d'auko hijabinta tare da key din motar Ahmad din tace "Mama kamota
mutafi asbt."

K'okarin shiga motar ya keyi Maman tace "wallahi kaji na rantse AHMAD KA SHIGA MOTAR
NAN SAINA TSINEMAKA."

Ai babu shiri ya saki motar tare da dukewa wajan jikin shi na rawa kawai ya keyi betab'ajin ta
kirashi da sunan shiba balle furucin tsinuwa da yaji ta furta yanzu, yana kallo zainab taja motar
suka nufi asbtn da yake aiki.

Cikin sa'a aka amsheta jini akafara nema dan haka dole zainab ta kira Ahmad d'in lokacin
yanata aikin gyaran inda yab'aci acikin d'akin nata yanayi yana hawaye.

Be tab'ajin ya tsani yawan sha'awar da yake da itaba sai yau jiyake kamar ya canza kanshi,
tunawa yayi tayi da kukan da tai tayi tare da furta kadda yakasheta mararta ciwo take yi amma
yayi biris da ita shi dai kanshi kawai yasani alokacin. wayar shi ya rarumo da yaji tana ring aiko
da sauri ya d'auka tare da furta "To zainab gani nan zuwa."
Tashin farko leda biyu aka d'iba ajikin shi sannan jikin mahaifinta d'aya sai wani abokin shi
Ahmad din ya bata daya saida tasha leda hudu sannan tafara bud'e idanunta, har dare 'yan
dubiya nata zuwa da yake babu irin nisan nan tsakaninsu da asbt abun yazo musu da sauki
tunda nan Ahmad din yake aiki dan haka safiyar litinin yanufi ofis dinshi sai dai akai akai yake
lekasu duk da cewa ko gaisuwarshi Maman bata amsawa haka daya shiga dakin khadijan zata
rufe idanunta bazata kuma bud'ewaba kuma sai yafita malam Mamuda yayi fad'an yayi fadan
amma sukai shiru dashi haka itama Maman khadijan domin Ahmad din duk ya susuce ko barcin
kirki be iyawa balle cin abinci.

Zainab na kokari domin kullum itake girki kuma ta kawo har tsawon kwana biyar sannan aka
sallamesu suka koma gida.

Gyara na musamman Maman ta farama khadija kuma har lokacin babu wata sakewa
tsakaninsu da Ahmad din garama tsakanin shi da Maman amma ita khadija ko ganinshi bataso
gani take dama da niyya ya zubar mata da cikin da yayi mata gorin rashin samun shi.

Zainab kam yau kanta ya koma domin yafara samun nutsuwa tun tana bashi hadin kai har suka
koma da fada-fada domin tagaji dama ga tsoran abinda ya sami khadija dake ranta.

"Tsakani da Allah Ahmad na gaji dakai bazan iya wannan zamanba ni ko cikin littatafan hausa
ban tabajin mutum irinka ba kai ko gajiya baka yi ne? duk irin dauriya da hakurin da mutum zai
nuna maka saika kureshi? to gaskiya na gaji domin daurewa kawai na keyi zaka iya cutar da
lafiyata domin ni bani cikin jinsin masu yawan bukata d'inni bawai damuna abin yayi ba shiyasa
ban tab'a sha'awar kasan cewa da wani namijiba sai kai kai d'in ma sosayyarka tasa kuma
indan na san haka kake da zafin bukata wallahi bazan aureka ba koda sonka zai kasheni
sabida haka gaskiya ka gyara."

Wata uwar harara ya wurgamata kamin yace "wallahi zainab ki kiyayeni idan kinji ba zaki iya
zama dani ba to hanya abud'e take bazan hana kiba ammafa saina gwadaki idan baki da ciki
inko kinada shi wallahi sai dai kiyi hakuri kimmaji na rantse."

kuka ta saka mishi tana birgima a gadon shiko ya tashi ya bar mata gidan ma.

Cikin sati biyu khadija ta murmure ta murje sannan tai bul-bul da ita har lokacin tsakaninta da
Ahmad gaisuwa ce kawai domin yanzu shakkar tama yake yi kusan tsoran tunkararta yake yi
idan kwananta yazo zai kwana d'akinta amma afalo take kwana fishi take yi sosai dashi kuma
Mama ke k'ara zugata dan itama har yanzu bawai hakura tayi ba kawai dai bataso fishinta ya
tab'a shine.


kayanta tagama shiryawa tas cikin jaka kamin ta kalli agogo saida tabari duk sun shiga sallar
azhar sannan ta lallab'a ta fice bayan ta ajema Ahmad 'yar guntuwar takarda a bedside table....








*MAMAN KHADIJA*‍♀
[3/14, 2:41 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *DR.AHMAD*

35.

*NA MAMAN KHADIJA*‍♀

Edit by *Hajja ce*

*HASKE WRITER'S ASSO....*
(Home of expert & perfect writer's)


*"A*hmad ya kayi shiru tunda kazo?idan wata damuwar ce ai sai kayi magana amma kayi
shiru sai kame kame kake yi."

Cewar malam Mamuda dake zaune kusa da Ahmad d'in.

"Dama..dama baba cewa nayi dan Allah ko zaka kuma yima Mama magana wallahi sam taki
yadda khadija ta kulani kullum ita take k'ara zugata narasa gane kanta wallahi bata kula tun
ranar da tsautsayin nan ya afku."

"kai ita kam habiba ta koma kamar k'aramar yarinya wallahi in ba haka ba ai ta magana d'aya
kabari zanzo gidan anjima zanci uban khadijan tukun na tashi kaje Allah yayi maka albarka."

Da sallama ya shiga gidan babu kowa tsakar gidan, dan haka d'akin zainab ya nufa sai da yayi
wanka gamida gyara jikin shi sannan ya lura da wajan kayan zainab d'in tare da takardar data
aje mishi nan da nan ya bud'e ta hannunshi na rawa.

_AGASKIYA NAGAJI DA ZAMA DA KAI SABIDA HAKA KASAN GIDAN MU ZAKA IYA BIYO
NI DA TAKARDA TA._

Wani murmushin takaici yayi kamin yace,

"Ni ina mamakin zainab wallahi sam bata da dauriya balle juriya sai kace wani dadinta akace
mata inaji. mitssw to zaki ga d'an aike kuwa domin bazan ma yadda in dawo dake ba tunda
rakin tsiya ne dake."

'Dakin khadija ya nufa aiko kwance ya taddata tana game da wayarta. tashi tayi zaune sannan
tai mai sannu da dawowa.

Wani mayen kallo yabita dashi hadda wani lashe lebunan shi kamin yace,

"Yau bakuyi abinci bane Dijama?"

"Laah munyi mana na zata zainab ta baka danaga ita tayi girkin kuma ta d'ibi naka."

"Toh idan na dawo sallar isha'i ki kawomin nan d'akin domin bata nan kuma ba dawowa zata

yiba dan haka saiki fara tsara sabon wani zaman domin dama zuwanta ne yasa komai ya lalace
tsakanin mu dake har ma da Mama."

Bata ce mishi komai ba ta tashi tabar mishi d'akin domin har gobe tanajin haushin wulakancin
da yayi mata duk da cewa bawai fushi take da shiba amma dai Mama ta bata shawarar ta lallai
ta nunamishi kuskuren shi in baha kaba rainata zai yi.


Tunda ya fara sallama cikin gidan khadija ta b'oye bayan Mama jikinta har wani tsuma yake yi
sabida tsoran ko bugunta yazo yi.

Mama ce ta leko tana murmushi tace,

"Haba malam Mamuda ka shigo mana wannan sallama kamar da biyu ka shigo?!"

Ta k'arasa maganarta tana dariya alamar zolaya.

Shima murmushi yayi kamin yace,

"Ai da hud'u ma nazo yau ina yarinyar taki take?!"

Koda ya shiga d'akin da fad'a ya fara kamin ya k'arasa da nasiha akan Maman tabar yaran suyi
zaman su lafiya tun da dai komai ya wuce.

"Malam nifa ba wani abu nace tayi mishi ba amma sabida Allah tunda har kasan duk irin
abinda yaron nan yayi mata ai itama sai abata damar hutu ko? amma kai duk abinda yaron nan
yayi sai dai kawai ka kara goya mishi baya."

"A'a habiba ba haka nake nufi ba abinda nakeso ki fahimta shine duk abinda kika koyama
khadija tai mishi tofa wataran basai kin sata ba zata yi kin dai san yaran zamani, sannan yaje
min da maganar d'ayar matar tashi ta tafi gidansu to na bincike shi bashi da wani laifi tunda
saida nasa ya kiramin yarinyar ta rantsemin cewa babu abinda ya had'asu kawai dai ta gaji da
zama da shine, sabida haka kibar yaran nan su zauna lafiya kinji ko? indan ciki ne kwana nawa
zasu sami wani insha Allah."

Da haka ya lallab'a su sannan yayi musu sallama,

Sai da ya tabbatar da malam d'in ya bar gidan sannan shima ya dawo saida yai waka sannan
ya haye gadon khadijan tare da fara tunanin yanda zai yi da ita zuwa anjima tunanin da ya sashi
fara sakin murmushi ba tare da yasan yana yiba.

"Khadija kaddafa kiyi barci kitashi kije ki kwanta dare ya fara sosai nasan wannan anacen
nacan yana jiranki tunda yau yaje ya kuma kai kararmu, nisam ban san lokacin da babana ya

koma haka ba."

Lamo yayi kamar yana barci lokacin da yaji sallamar ta, wanka tayi tare da gyara jikinta tanaso
taje kan kujera kuma tana jin tsoran kadda ya kuma kai kararta.

Gefenshi ta rab'a ta kwanta tare da addu'a aiko tana shafawa ya rungumota jikin shi harwani
tsuma ya keyi cikin murya k'asa-k'asa yace mata,

"Kiyi hakurii khadija insha Allah bazan kuma b'ata miki raiba nasan ked'in matace ta rufin asiri
kin yarda da aurena tun kamin wayan ki, sannan iyayenki sunyi min halaccin da nawa basuyi
min ba dan Allah ki yafemin aurena kaddara ce da Zee amma wallahi ke kadai nakeso ina sonki
dijama na ina kaunarki, nayi kewarki sosai kadda ki kuma gujemin har haka kinji? kimin afuwa."
Lamo tayi ajikin shi domin itama ba k'aramin kewar shi tayi ba kamin ya fara yamutsata cikin
zafin nama da son ganin ya huce takaicin shi na kwana da kwanaki a yau d'in nan.....











*MAMAN KHADIJA*‍♀
[3/14, 2:41 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *DR.AHMAD*

36

*NA MAMAN KHADIJA*‍♀

Edit by *Hajja ce*


*HASKE WRITER'S ASSO......*
(Home of expert & perfect writer's)



*D*uk wata dauriya da Allah ya mallaka mata ita ajikinta saida ta jawota ranar, sosai ta
galabaita hannunshi kamin ya saurara mata lokacin ko motsin kirki bata iyawa tsabar gajiya da

wahala. Rungumeta yayi tare da saka mata kuka hadda sheshshekar shi tamkar k'aramin yaro,
ita kam shiru tayi kawai tana sauke numfashi, saida ya dai-daita nutsuwarshi sannan yafara
magana a hankali,

"Kiyi hakuri dan Allah ki yafemin wallahi kece rayuwata ina jinki ako ina na jikina khadija ke
kadai ke samar ma da gangar jikina nutsuwa khadija ki yafemin laifin danayi miki insha Allah
zan kiyaye gaba am Dr Ahmad dama kuma ance aure *DACE NE*."

Kwanciyar ta kawai ta gyara tare da lumshe idanunta tana jin maganganun shi.

"Please khadijana kiyi hakuri kidinga min magana wallahi ni kadai nasan irin wahalar danasha
dalilin gujemin d'in nan da kika yi, kadda ki kuma hukuntani ta hakan kinji bazan iya jurewaba
please."

"Dan Allah kabarni na huta barci nakeji nifa."

Cewar khadija wacce keta jera hamma gami da mik'a ko Allah zaisa jikinta ya d'an saki.

Matsa mata yayi saida sukai wanka a lokacin duk da irin sanyin da ake kad'awa.

Yana kwance yana ta baccin nutsuwa harta gama duk wani aikin daya dace duk wata macen
kirki ace tayi kamin bud'ewar idanun mijinta, misalin su wanka kwalliya shiga me kyau gamida
gyaran d'aki zuwa kammala kayan da zasu karya dashi. in kuma da yara harda shirinsu domin
daga lokacin da aka ce miki kinyi aure toh faa wasu nauyaye nauyaye ne suka hau kanki
maganar hutu dole ne ki aje su har sai kinga kin kammala komai daya kamata domin hatta
hutunma zaki fijin dad'i idan har babu tunanin wani aikin a gabanki.

Shima kuma miji zaki ga yana d'aukar komai naki da muhimmanci sabida bazai tab'a ganin
gazawarki ba kuma duk ranar daya ga baki yiba to zai iyayi shi da kanshi domin zai miki uzurin
rashin lafiya ko kuma halin rayuwa, amma matukar baki sababa to ko rashin lafiya kike yi bazai
yadda da hakan ba.
Ganin Ahmad zai makara wajan fita aiki yasa khadija komawa cikin d'akin domin da tuni tana
cikin d'akin Mama bayan gama had'a abin karinsu.

Kamshinta ya fara shak'a cikin barcin shi kamin ya bud'e idanun shi, aikuwa tanata mishi
murmishi kamar ba ita bace wadda take fishi da shi ba. jawota jikin shi yayi ya fara rungumarta
tare da shinshinarta ganin yana nema ya rinjayeta ya sata nunamishi agogo da idanunta.

Marairaicewa yayi kamin yace mata,

"Please khadija kad'an zanyi saina shirya gaba d'aya ma na bar miki gidan."

Ganin yanda ya wani koma kalar tausayi ya sata biye mishi saida ya sami nutswa sannan ya
shirya agurguje yayi karinshi, Maman tayi ta kallonshi tana mamkin kalarshi domin kallo d'aya
zakai mishi kagane nutsuwar daya ke ciki. Saida ta rakashi har bakin zaure sannan ta dawo ita
da Maman sukaci gaba da 'yan aikace-aikacen gidan kamin Mama tace,
"Khadija kije ki kwanta ki huta kamin lokacin girkin rana yayi kinji?!"

"Toh Mama saina fito."

Saida ta sami kankanarta da madarar ruwa ta had'a waje guda ta shanye sannan ta kwanta ko
minti biyar yayi yawa tai bacci.

Koda Maman taga rana tayi kuma taji shiru kawai saita temaka mata da d'ora girkin domin tasan
gajiyace ta hanata fitowa.

Sai wajan sha biyu ta farka shima dalilin kiran wayarta da ake tayi ne, da sauri ta d'auka tare da
gaisheshi, cikin tashin hankali ya furta,

"Lafiyarki lau ko tun safe naketa kiran wayarki harna fara tunanin tahowa gidan.?!"

"Kayi hakuri Yaya Ahmad kwanciya nayi ne amma na tashi yanzu kuma lafiyata lau girkima zani
d'orawa."

"Ok tohm my wife da har hankalina UA kwanta, love you dear."

Murmushi kawai tayi bata ce komai ba ta kashe wayar ta fita.

"Mama menene wannan naji yana ta kamshin kanunfari?"

Murmushi tayi kamin tace,

"Ki d'auka ki shanye

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login