Showing 18001 words to 21000 words out of 44890 words
Chapter 7 - DR AHMAD BOOK COMPLETE BY Maman Khadija .pdf
kalle shi.
murmushi ya sakar mata kamin yace
"khadija tawa ni kadai."
Tashi tayi tayi waje yayin da shima yabita yana dariya, koda ya koma d'aki kiranta yayi tayi har
saida Maman tagaji tace wa Khadija,
"Tashi kije khadija inba haka ba bazai bari mu huta ba kita hakuri kinji.?!"
Cikin sanyin jiki ta nufi d'akin, Ahmad d'in ya fara gundurarta sam be son zaman lafiya.
Rungume ta yayi ajikin shi zuwa gado, fuskarta atamke sabida tasan sauran zancen.
Ahmad yana cikin jerin maza masu matukar son kasan cewa da mace koda yaushe, shi yasa
yanzu daya dawo dinnan ya kejin kamar ya cinyeta domin har yanzu bejishi ya dawo dai-dai ba
sabida yanda ya tara bukatar da matukar yawa, duk da cewa ya san yana matukar takurata sai
dai bashi da yanda zai yi.
Yinin ranar cikin d'aki sukayi shi sai dai inza shi masallaci yake fitowa itako khadija sam babu
lokacin fitowama wajanta, jitake kamar tagudu tabar gidan sabida wahalar da takesha a hannun
shi.
Bayan sallar isha'i dasu kaje d'akin Maman cin abinci ko zaman kirki bata iyawa, tsoro ya kama
Maman kadda ya lahanta musu yarinya tabani. sosai taci abinci kamin ta haye kijerar Maman
tayi kwanciyarta kamin wani lokaci kuwa tayi bacci.
Kallonshi tayi tare da kankance idanu kamin tace,
"Babana naga alamar baka da hankali ko?
baka tunanin kaje kaji mata ciwo, sabida Allah duk irin hakurin yarinyar nan soka keyi dole saika
kureta kallifa yau ko zaman kirki bata iyawa to wallahi ka kiyaye ni, na gaya maka tunda kai
baka san zuruba, tashi kabani waje."
Cikin jin nauyi ya bar d'akin shi kanshi yasan be kyauta ba domin d'azu da kyar ya samu tayi
tsarki sabida zafin da wajan kemata.
gaba d'aya ficewa yayi daga gidan.
Lokacin daya dawo gidan sai yayi sa'a Maman na bayi dan haka kai tsaye d'akin ta ya wuce
tare da rungumar khadija wadda keta baccinta cak ya kokarta ya sab'eta.
A gado ya shinfid'eta sannan ya koma ya rufe d'akin, jallabiya kawai ya saka yarab'a gefenta ya
kwanta tare da rungumuta cikin shi.
Duk wani hutu da ahmad yazo kusan akan khdijan ya kare domin tuni ta fita hayyacinta duk irin
fad'an da Maman keyi da nasiha harta gaji tasa ka mishi ido saida yayi sati uku sannan ya koma
school.
Khadija kam har rawar murna tayi ita kanta Maman ba k'aramar murna tayi ba daya tafi. su
khadija sun shiga aji biyu yayin da komai yaci gaba da tafiya yanda ake bukata tana samun
kulawa sosai wajan Mama haka iyayenta nan da nan ta dawo hayyacinta ta murmure.
Ahmad kuwa ba k'aramin yaki da zuciyar shi yayi ba kamin ya saba da rashin khadijan sai dai
kullun suna waya karatu ya keyi sosai da sosai domin burin shi kenan kuma yana son ganin ya
tallafama mahaifiyar shi ganin yanda tajajir ce mishi a rayuwa.
*MAMAN KHADIJA*í ½í¹‡í ¼í¿»â€�♀
[2/26, 9:30 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *í ½í²—DR.AHMADí ½í²—*
24
*NA MAMAN KHADIJA*í ½í¹‡í ¼í¿»â€�♀
Edit by *Hajja ce*í ½í±ˆ
*HASKE WRITER'S ASSO....*í ½í²¡
(Home of expert & perfect writer's)
*T*are suka shafa addu'ar sannan ta kalleshi tace, "sannu da zuwa ya Ahmad ya karatu ya
hanya?"
Hannuwan shi ya mik'a mata tare da langab'ar da kanshi gefe guda. a hankali ta shige cikin jikin
shi, tare suka sauke ajiyan zuciya kamin ya kuma matseta ajikin shi yana sauke numfa shi,
jiyake yi kamar bashiba sabida yanda yayi kewarta.
Cikin sanyin murya yake furta "nayi kewarki khadija wallahi kullum sai nayi mafarkinki ashe kin
kara girma ko ina na jikinki ya kuma bud'ewa da fatan kinyi murna da ganina?"
Murmushi kawai tayi mashi domin zuciyarta cike take da tsoran abinda yake nufi. Sunsunar
wuyanta ya fara yana lumshe idanu yayin da yake kai hannun shi ko ina na jikinta, tanajin jikin
shi ya fara kyarma tayi kokarin zame jikinta tare da ce mishi,
"Muje kaci abinci kadda ya sandare."
Tuni idanunshi sun kankance, a hankali yabi bayanta suka koma falon a baki tabashi sabida
tsabar sangarta jinshi ya keyi kamar sabon haihuwa duk ci d'aya saiya sude mata yatsu tas
sannan ta kuma debowa gaba d'aya ya gama shagala tun wajan cin abincin da kyar tasamu
yayi wankan, ko mai be shafa ba yajata gado jikin shi har rawa yake wajan cire mata riga,
masha Allah ya furta ganin yanda kirjinta ya bashi sha'awa tuni ya liketa a jikinshi kamar an lik'a
mata cingum, murzarta yayi sosai ba tare daya nemi hakkin shiba, wannan tana jin dare akayi
mata.
Sai kusan magriba sannan ya kyaleta tasamu sukunin fitowa waje lokacin tuni Mama tanata
kwasar tuwonta.
"khadija! khadija!"
Turo bakinta ta yi tana yin kunkuni, Maman ta kalleta kamin tace "khadija me yasa hakane
mijinki nata kiranki amma kinyi shiru wallahi babu ruwana."
Xikin shagwab'a tace "To Mama yanzu mafa da kyar ya bari nayi sallar isha'i ni wallahi nagaji
kirjina ma ciwo ya keyi min."
Cikin lallashi Maman tace "haba khadija kidin ga hakuri mana kibashi lokacinki sabida Allah
yaushe rabon shi da gida? kuma ya dawo amma harkin fara maganar kin gaji to wallahi kisama
ranki hakuri da juriya domin mijinki ba hakuri gareshi ba, kuma dai dole gunki kadai zai iya
bankad'e sirrin shi garama kiyi hakuri kita shi niban masan zaman me kike minba nan tunda
kinci kin koshi."
Bakinta a dane ta tashi tafice, tana fita taji yayi sama da ita, ashe dama yana tsaye kunyar
Maman ta hanashi shiga cikin d'akin. Kai tsaye gado ya direta yana murmushi, itako tsabar
tsoro jitake kamar ta tsala ihu.
Rungumarta yayi yana shafarta aiko jikinta ya kama kyarma cikin muryar kuka tace "dan Allah
kadda ka kasheni." cikin jin tausayin ta yace "bazan yi miki irin na watannin baya ba amma idan
kinsaki jikinki dani fa."
********
Karad'in Aminu ya tashe shi daga daddad'an barcin da ya keyi, mika yayi a hankali tare da cire
khadijan daga jikin shi, fuskarta ya kalla duk busassun hawaye murmushi yayi kamin yace
"rigimam miya kawai."
Shiryawa yayi cikin farar jallabiya ya nufi d'akin Maman, saida suka gaisa sannan ya fara
karyawa kunun tsamiya yau tayi da alala. yana ci suna hira inda take cewa "babana bawata
matsalako sai naga dukka rame?"
"Babu wata matsala wallahi kewarku kawai kedamuna kuma kinga ga karatun ya fara
mikawa."
"Toh Allah ya temaka suma su khadija ina ga daga wannnn hutun zasu shiga aji biyu.."
"Eh haka ne kam, Aminu yana karatun sosai ko Mama?!"
"Yana yi sosai kam aika san beda wasa."
khadija ce tayi sallama ta shiga cikin shirinta cikin doguwar riga ta kanti, babanta ya siyo
matasu da yawa daya je kano.
Maman kawai ta gaida ta jawo abin karinta domin wata almirar yunwa takeji sosai. Tunda
tashigo d'akin ya fita nutsuwar shi musamman kamshin dake tashi ajikinta, Maman tana kallan
shi ita mamakin Ahmad d'i yake bata, oh zamani sai kaga yaro kamar besan komaiba amma sai
kaga ba hakaba.
Tana d'ago kanta suka had'a ido harara ta wurga mishi hadda murgud'a baki. dariya yayi kamin
yace "Mama d'iyar ki na hararata fa."
Tashi tayi ma tabar musu d'akin tana dariya, dawowa yayi kusa da ita tare da yimata rad'a
akunne "kisauri kici ki koshi muje ki sallameni."
Ya idasa maganar yana murzar gashin kanshi tare da yin wani makirin murmush.
*MAMAN KHADIJA*í ½í¹‡í ¼í¿»â€�♀
[2/26, 9:30 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *í ½í²—DR.AHMADí ½í²—*
26
*NA MANAN KHADIJA*í ½í¹‡â€�♀
Edit by *Hajja ce*í ½í±ˆ
*HASKE WRITER'S ASSO...*í ½í²¡
(Home of expert & perfect writer's)
*BAYAN SHEKARA UKU*
Tafiya sannu sannu kwana nesa, haka dai hausawa suka ce, wannan batu haka yake.
Cikin sa'a bayan sun kammala karatu da sati d'aya federal government ta biyawa mutum biyar
karatu zuwa k'asar waje Allah yayi kuma harda Ahmad a cikin su, farin ciki da murna kuwa ba'a
cewa komai domin yaji dad'i yasan zai k'ara samun ingantaccen sani akan aikin shi da kuma
san cika burinshi na zama cikakken likita ya dinga jin ana kiran shi da *DR AHMAD* mijin Nana
Khadija.
Cikin tsananin murna da jin dad'i ya shirya kayanshi suka yi sallama da abokinshi kuma aminin
shi Hamza ya wuce tasha ya hau mota sai gida, yasan tabbas zasu ji dad'i gabaki d'ayan su ta
yadda suke matukar son ganin ci gaban shi.
Bayan ya sauka yaje gida ba k'aramin murna sukayi ba, Khadija kam murnarta harda d'ar-d'ar
dan tasan Yaya Ahmad d'inta babu kawaici bare tausayi ita kullum addu'arta Allah ya yaye mai
wannan yawan bukatar yasa idan yana karatu ya gano abinda zai sha ya rage wannan sha'anin
dan kam ita tana wahala dan ma Allah yayi mata lud'ufi bata bushewa da saitafi shan wahala.
Saida yayi kwana biyu sannan ya shirya ya tafi gurin Mama akan bayanin tafiyar shi dan dama
cewa yayi sai ya huta zai fad'a musu. Sai da ya gama kwarara bayani yaji Mama tace,
"Babana katashi kabani wuri wallahi zan sab'a maka yanda baka tab'a tunaniba akan maganar
nan, nadai gaya maka." cikin sanyin jiki ya tashi ya bar d'akin kai tsaye gidan malam Mamuda
ya wuce, aiko yayi sa'a domin azauren gidan ya gamu dashi yana niyyar barin gidan.
"To toh malam Amadu ne tafe yanzu shigo to ai da fita zanyi d'azu Aminu kece min ka dawo ina
fatan lafiya?"
Cewar malam Mamuda dake ta washe baki cikin jin dad'in ganin Ahmad d'in.
Bayan sun gaisa ne, malam Mamuda ya d'ora da cewa "ya na ganka duk a hargitse ne lafiya dai
ko?"
Cikin raunin murya Ahmad ya fara magana, "baba dama kasan tun kwanaki da muka gama
jarabawa mun samu munyi piratical to yanzu na samu sa'a ina cikin wa inda gwamnati da d'auki
nauyin karatunsu zuwa k'asar waje inda zan samu in fito a cikin manyan kwararrun likitoci shine
mama taki tun awaya nayi mata bayani amma taki yauna dawo d'in befi saura sati ayi tafiyar ba
amma taki nikuma inaso tunda dai cigaba ne."
"Ashsha ashsha gaskiya abu beyi dad'i ba ita habiba me zaisa tayi haka tashi muje gidan kaji
insha Allah zaka yo wannan karatun ai cigaba ne abunda wasu ke nema..."
fuska ta kuma had'ewa ganin sun shigo tare tasan maganar kenan. malam Mamuda yayi dariya
kamin yace "kima saki fuskarki wallahi domin kin san baki da gaskiya."
Zama yayi kamin itama ta zauna Ahmad ya rab'a gefen malam Mamuda d'in ya zauna.
"Yanzu sabida Allah habiba kin kyauta kenan yaro ya samu cigaba amma kina nema kimishi
bakin ciki?yo bakin ciki mana in ba haka ba mutane nawa ke neman tafiya inda yake so sabida
Allah shine shi Allah ya temake shi ya dubi maraicin shi yaba shi zaki hana shi tafiya?"
Cikin damuwa tace "A'a malam nifa ba haka nake nufiba, nigani nayi ya zauna nan yayi
karatunshi yafi kwanciyar hankali kasan dai yanda tarbiyya tayi wuya kana ta yaroma ya ya aka
kare balle yatafi wata uwa duniya."
"Toh ke habiba banda abinki ai ko ina Allah ne ke tsarewa bawai dabarar muba, kedai kawai
kibishi da addu'a sannan ki kyautata mishi zato insha Allah babu wata matsala da kike tunani.
kai kuma sai ka kiyaye kayi abinda ya kaika kawai ka dawo kadai gani mahaifiyarka bawani so
take ba dan haka dan Allah kadda ka dawo mana da wani sabon abun."
Cikin jin dad'i Ahmad yace "insha Allahu zan ki yaye baba."
*****
"Mama sannu da gida na dawo."
"Yauwa khadija sannu da dawo wa ya makarantar?"
"lafiya lau Mama."
'Daki ta nufa tuni ta yaki ce hijabin sabida zafi. Da gudu ta yadda jakar tare dayin tsalle ta
makalkale Ahmad dake tsaye yana neman kayan da zai saka. juyowa yayi tare da yin dariya
cikin jin dad'i tace
"Yaushe ka dawo ya ahmad kuma fa sam baka gaya minba gashi da safe munyi waya da
kai."
K'arasawa yayi da ita gado yana karemata kallo gaba d'aya ta canza domin tafara zama
budurwa kyakykyawar surar jikinta ta fito. zama yayi a gado kamin ya d'orata saman cinyar shi
yana warware tufkar data yima gashinta.
Tashi tayi ta shige toilet domin watsama jikinta ruwa sannan ta fito d'aure da alwalar sallar
azahar. kwance ta ganshi yanda ta barshi murmushi kawai tayi tare da canza kaya ta kabbara
sallah. kamin ta gama Mama ta aiko mata da abincin ta dan haka yana kwancen nan taci ta
koshi sai dai kusan hakalinta nakan shi mamakin girman shi take yi domin gani take yi kamar
sauya shi akayi.
Kamar yadda shima ana shi b'angaren ya keta mamakin yanda ta koma saidai yana cikin
godiya ga Allah daya bashi ita amatsayin mata.
"Babyna zomu gaisa mana baki ga ko kaya na kasa sawaba tunda kika shigo?"
Dariya tayi tare da hayewa jikin shi saida numfashin shi ya kusa d'aukewa lokacin da yacire
rigar jikinta nan da nan ya rud'e ya fara mata sambatu "oh baby na kin girma da yawa yaushe
kika koma haka?! i missing you baby."
Kamin wani lokaci Ahmad ya koma sambatun kaunaí ½í¸ƒ. babu wanda ya kumajin duriyar su sai
wayewar gari da khadijan tafito cikin shirin makarnta a tsitsaye suga gaisa tare da karyawa
domin takusa makara.
Cikin satin ya gama duk wani shirin shi dan haka lokacin da tafiyar ta tashi tayi sai ya tafi bayan
jan kunne da nasiha kala-kala daya sha daga bakin iyayen shi musamman Mama wadda
kasashen waje bawani yi mata suka yiba. Daga haka ta wuce ya tafi suna tayi mai fatan alkairi..
*MAMAN KHADIJA*í ½í¹‡â€�♀
[2/26, 9:35 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *í ½í²—DR.AHMADí ½í²—*
27
*NA MAMAN KHADIJA*í ½í¹‡í ¼í¿»â€�♀
Edit by *Hajja ce*í ½í±ˆ
*HASKE WRITER'S ASSO....*í ½í²¡
(Home of expert & perfect writer's)
*R*ayuwa takan juya a hankali-a hankali komai ke tafiya wataran da dad'i wataran babu dad'i
sai dai dole mu amsheta duk yadda tazo mana.
*BAYAN SHEKARA HUDU*:- Matashin saurayi ne zaune cikin turawa yana duba wayar shi
kyakykyawa ne sosai domin kuwa farar fata kawai turawan dake tare dashi zasu nunamai
amma fa badai zallar kyawu ba. sallama yayi musu tare da shigewa cikin d'akin da yake
mallakin shi tun zuwan shi kasar amatsayin sa ns d'alibi.
Alwalar sallar magriba ya d'aura, saida ya gabatar da sallar, yana zaune har lokacin isha'i ya
shiga ya d'orata sannan ya haye gado kewar gida ce ta ishe shi ya gaji da zaman fatan shi guda
d'aya ne su idasa gama jarabawar nan ya koma k'asarshi ta haihuwa.
Wayar shice tayi ring kamar bazai d'au kaba sannan ya d'aga ba tare daya ce komai ba. Saida
ta sauke a jiyar zuciya kamin tace "haba Ahmad me yasa baka jin tausayina kullum kokarin ka
ganin kasani cikin tashin hankali kake wallahi ina sonka bazan iya rayuwa babu kaiba a cikinta
ba dan Allah kayar da ka aureni koda baka sona wallahi zan iya zama da kai...."
Saida ya wani tab'e bakin shi kamin yace "zainab nifa bawai son kine bana yiba na gaya miki
inada mata ko?"
Cikin sanyin jiki tace "eh ka gaya min."
Yace "to kinga bazan b'oye miki ba sannan ni maraya ne bani da mahaifi dagani sai mahaifiyata
da kanina sai kuma matata, muba wasu masu kud'i bane hasalima bamu da komai sai rufin
asiri kekuma d'iyar me kud'i ce amma in kinga zaki iya to babu matsala....!!"
Wani miyau ta had'iye kamin tace "ina sonka sosai Ahmad zan iya hakura da komai in dai zan
sameka." Murmushi yayi kamin yace "ina cikin jinsin maza masu tsananin bukatuwa Zainab
shima kin amince zaki aureni a haka?"
Jimmm tayi kamin tace "karka damu na amince in dai zaka aure ni zan jure maka."
"Kin yarda babu wani shagalin biki da za ayi idan mun tashi aure? domin bani da kud'in da
zanyi su...."
"Na amince ahmad."
"Toho shikenan ki kwanta kiyi baccin ki gobe zamu had'u a school."
Sallama suka yi kowa ya kashe Ahmad na tunanin yadda Khadija zata ji idan taji cewar zai k'ara
aure..
Cike da farin ciki ta kwanta yayin da shi kuma ya fad'a duniyar tunani, yasan kam zainab babbar
yarinya ce domin iyayenta masu kud'i ne sosai a cikin garin funtuwa, itama karatu ne ya kawota
k'asar kamar yadda yazo, Ahmad yana son babbar mace daga baya-bayan nan musamman
yanda yake ganin surar ita zainab d'in tana da komai na cikakakkiyar budurwa tafi khadijan shi
girma nesa ba kusa ba duk da cewa shekaru biyu da suka shige yaje gida kuma yaga yanda
khadijan nashi tayi girma sai dai yana da burin ya kuma yin wani auren da gumin shi idan ya
sami dama ya auri 'yar boko wayayya mai ji