Showing 15001 words to 18000 words out of 44890 words

Chapter 6 - DR AHMAD BOOK COMPLETE BY Maman Khadija .pdf

16 Mar 2025

7230

buk'atuwa hakan yasa sam baya basu fuska sukuma suna ganin shi as d'an
girman kai.


Kwance yake bayan ya dawo daga practical daga shi sai gajeran wando da vest a jikinshi kewar
matar shi Khadija duk ta addabe shi gashi basu da wani interval kullum sai sun shiga lap yana
kokarin ganin yayi azumi sai dai wani sa'in daya sha ruwa zai ji yana da buk'atarta amma ba
yadda zai yi sai dai kullum shine shan jikakiyar kanwa ko lemon tsami, gyara kwanciyar shi yayi
tare da d'akko wayan shi ya fara laluben Khadija fatan shi kawai Allah yasa itane zata fara
d'auka domin yana cikin wani hali, tana fara ringing ya fara murna cikin rashin sa'a yaji muryar
Maman shi.


"Hello Ahmad ya karatun kai ma ya kake?!"


Da kyar ya samu ya tsaida ranshi guri guda sabida karta gane halin da yake ciki, cikin basarwa
yace,


"Lafiya lau Mama yasu Aminu?!"


Shiru yayi dan bazai iya hira mai tsawo da ita ba kasan cewar dayayi zata gano halin da yake
ciki, jin yayi shiru ne yasa Mama mik'ewa tsaye tana cewa,


"Babana bari na kaiwa Khadijan tana d'akin ta."

"Toh Mama na gode Allah ya bar min ke."


"Amin babana."


A kofar d'akin ta tsaya tana kwalawa Khadija kira wanda ke kwance kan kujera tana home work
d'in da aka basu, da gudu ta fito jin Mama na kiranta tana zuwa ta mik'a mata wayar tare da
cewa,


"K'arb'i nan mijin ki ne ya bugo."


Karb'a tayi sannan ta juya cikin d'akin bayan ta kara wayar a kunnanta, cikin zumu d'i ta fara
magana.


"Yaya Ahmad ya karatu?!"


"My Khadija bana yi."


Khadija ta zaro ido cikin mamaki da al'ajabin maganar shi, hab'a ta rik'e tamkar yana ganinta
kafin tace,


"Baka yi harma kuma kake fad'a Yaya Ahmad?!"


"Eh my Khady ai dole na gaya miki gaskiya sabida ke sirrina ce..."


"Toh Yaya Ahmad baka da lafiya ne kake kinyin karatu?!"


Kara marairaicewa yayi murya k'asa-k'asa yace,


"Eh..."

Zaro idanuwa Khadija tayi tare da dafe kirji tana salati, yanajin haka ya fara murmushi dan yasa
ta damu da jin cewar bashi da lafiya cikin rawar murya tace,


"Yaya Ahmad ka dawo gida kaga can babu wanda zai kula da kai nan kuma kaga akwai Mama
sannan nima zanyi jinyar ka dan Allah ka dawo kaji."


"No Khadija ciwon nawa ai be kai nan ba kin san me yake damuna?!"


"A'a Yaya Ahmad sai ka fad'a."


"Khadija ke nake b'uk'ata ina tsananin bukatarki a kusa dani na rasa yadda zanyi sha'warki ta
kusa halakani yanzu ma bakiji yadda nake ji ba..."


Kirji ta dafe jin abinda ya fad'a cikin ranta kuwa cewa take yi,


"Ashe rashin lafiyar ta bani wahala ce, yo ni yanzu me Zan yi maka hakuri zakayi."


"Khadija naji kinyi shiru please kiyi wani abun mana."


"Yaya Ahmad yoni me zance maka?!"


"Khadija kin k'ara girma?!"


Ya fad'a cikin wata irin murya, dariya tayi mai sauti har tasa shima ya dara cikin dariyarta take
kallon jikinta kamar yana ganinta tayi saurin rufe idanuwa da hannu, jin tayi shiru yasa shi kuma
cewa,


"Uhmm meye ya k'aru a jikinki Khady na kinsan ina son naga kin k'ara girma I know zan samu
abunda nake so a wajanki uhmmm.?!"

"Kai Yaya ka dena yi min wannan maganar ni wallahi sai sani jin kunya kakeyi."

"Toh naji yi min kiss wanda zai sa naji dad'in yin bacci..."

Dariya tayi sai da ta rufe fuska sannan takai wayar setin bakinta ta sakar mishi mai k'arar gaske
kuwa sannan tayi saurin kashewa tana dariya, shima dariyar yayi sannan ya damke wayar a
hannunshi yana tunaninta tare da jin kaunarta har cikin ranshi.









*MAMAN KHADIJA*🙇🏻�♀
[2/26, 9:29 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *💗DR.AHMAD💗*

21-22


*NA MAMAN KHADIJA*🙇🏻�♀


Edit by *Hajja ce*👈


*©HASKE WRITER'S ASSO...*
(Home of expert & perfect writer's)


*R*ayuwa tayi musu dad'i babu abinda ke damun su Khadija domin hankalinsu a kwance
yake babu wani matsala ko kunci sab'anin Ahmad dake cikin damuwa da tsananin wahalar
karatu dana bukatuwa, kullum ka ganshi yana cikin azumi baya shiga cikin mata duk kuwa da
yadda suke manne mai amma baya basu fuska hakan yasa suke ce mai d'an wulakanci har
sunanshi Ahmad yana sun b'acewa sabida yadda d'an wulakanci ya bazu a bakin matan school
d'in.

Wajan 3months sannan ya samu ya dawo gida dan ya kasa jurewa kasan cewar yana jin
zujiyarshi na neman fazawa akan hakurin da yake yi hakan yasa ya dawo gida.

Da murna suka tare shi musamman ma Khadija da take jin tamkar ta had'iye shi sabida

tsananin kyau da wayeqa da taga mijin nata ya kara, yayin da shima d'in ya bita da wani
shu'umin kallo akan idon Mama amma shi sam ya manta tana gurin sai da tace,

"Babana shiga d'aki kayi wanka ka huta sai Ku fito muyi hira."

Sosa keya yayi yana murmushi yayin da Khadija ta shiga cikin d'akin tana mai dariya shima yabi
bayanta cike da kunya dan yasan Mama tasan inda ya nufa gara ma yayi dan ko beyiba yasan
zata d'auka yayin.

Da zazzab'i me zafin gaske ta tashi, sosai take rawar sanyi, shi ko duk ya rasa inda zai sakata
domin taji dad'in jikinta, jiya keyi kamar ya maido da abinda takeji gaba d'aya ajikin shi.

Sai da yayi kwanaki biyar a gida yana murewa da jin dad'a, shi kanshi yasan Khadija tana da
hakuri da dauriya gashi bata mai korafi ko sau nawa zai nemeta kuwa, ana ya gobe zai tafi
kwana na shida kenan da dare sai da ya wahalar da ita dan ji yake idan ya koma sai yafi wahala
akan na baya kasan cewar ya kara girma sanartakarshi karuwa take hakan yasa be saurara
Mata ba sai da ya tabbatar da baya tare da damuwa.

Da kyar ta samu tayi sallah da asuba sannan ta koma ta kwanta, saida yaga ta fara bacci
sannan shima yayi sallar, ya gama kintsa kayan shi sannan ya rab'a gefenta ya kwanta tare da
rumgumeta ajikin shi.

Sai wajan bakwai na safe sannan ya farka a hankali ya lallab'a ya kwantar da ita sannan ya
shige toilet be wani tsaya jona ruwaba gyara jikin shi kawai yayi ba tare da ya tsaya wanka ba
sabida beso lokaci ya kure mishi.

Fita yayi sai wani k'amshin amarci ya keyi, kallo d'aya Maman tayi mishi ta kauda kanta,
duk'awa yayi ya gaisheta ta amsa mishi a sake sannan ya nemi waje ya zauna tare dajan abin
karinshi.

kallonshi tayi kamin tace "khadija fa?"

Sumar kanshi ya shafa kamin yace "bata da lafiya Mama bata ta shi ba."

K'arfe takwas na safe ya fito daga d'akin su rataye da jakarshi, kuma komawa yayi ya sumbaci
goshinta sannan ya koma yayi wa Maman sallama ya tafi cike da kewar matar shi ga zullumin
halin daya barta a ciki.

Sai wajan tara na safe sannan Mama ta nufi d'akin khadijan domin ganin halin da yaron nata ya
barta. ganin zanin gado shanye akan kujeru yasa kirjinta yayi wani irin bugawa, cikin sanyin jiki
ta k'arasa kuryar d'akin kwance taga khadijan cikin bargo tana ta barci sai dai daga ganin barcin
kasan ba wani dad'in shi take jiba.

Cike da tausayawa ta fara tashin ta a hankali khadija ta bud'e idanunta tare da kallon Maman
suna had'a ido ta fasa kuka tare da furta "Mama ni wallahi ban son ya Ahmad kirabani dashi
kinji wallahi kasheni zai yi kin gani ya yagamin abuna."

Ta k'arasa maganar cikin matsanancin kuka tare da kokarin bud'e rufar dake jikinta domin
Maman ta gani.

kamar zata saka mata kuka sabida tausayi haka Maman take lallashin ta domin ta tabbatar da
cewa Ahmad ya maidata babbar mace ta sosai addu'a me tarin yawa tayi musu tare da fatan
alkhairi sannan take ta jona ruwa a heater domin yayi zafi.

Mama da kanta ta temaka mata ta gashe jiknta tsaf sannan ta canza kaya tare da komawa
d'akin Maman domin karyawa. itako Mama tsayawa tayi ta gyare mata d'akin tsaf sannan tabi ta
can d'akin nata.

********

"Kai mutumi na wannan walwali da kake yi duk na menene ga wani munafikin murmishi da
yak'i barin fuskarka ya kamata ka gayamin meye sirrin?

Cewar Hamza cike da mamakin sauyawar abokin nashi domin tun da ya sauka garin shike nan
ya keta murmushi.

Cikin sautin dariya Ahmad yace "kai dai bari kawai wannan sirrina ne ni kad'ai." Suna hira har
suka zauna domin cin abinci fitowar su kenan.

Saida ya gama duk abinda ya keyi sannan ya kwanta gami da d'auko wayar shi so yake yi yaji
ya jikin khadijan.

"Mama kunyini lafiya?"

"Lafiya lau babana ka sauka lafiya ko ya makarantar?

"Lafiya lau Mama."

'Dan jim yayi sannan a kunya ce Ahmad d'in yace,

"Mama ya jikin khadija?"

Murmushi tayi kamin tace "gata nan zaune kusa dani ina ga fushi take da kai shi ya sam taki
d'aukar wayar sai dai ni na d'aka."

Da kyar Maman ta samu khadijan ta amshi wayar, sai kuma tayi shiru murmushi yayi kamin

yace babyna kaddai fishi kike yi da mijinki kuma yayan ki?"

Hamza dake zaune gefen Ahmad yayi saurin dawowa kusa dashi tare da zuba mishi idanu
hadda wani tallabe kumatu ya kosa ya gama wayar ya bashi bayani.

A b'angaren khadija kuwa cikin shagwab'a da haushi tace "kai Yaya nifa Allah munb'ata tunda
kai mugune."

Cike da nishad'i yayi mata dariya kamin ya fara bata hakurin lallashi gamida kalaman kauna sai
gashi kamin ta ajiye wayar suna dariya.

Ita kanta Maman farin cikin kasan cewar su take, shi yasa yau ta yini tattalin khadijan.

Koda khadijan ta ajiye wayar Maman kallonta tayi tace,

"Tashi kije ki shiga ruwan dumi irin na d'azu sai ki kwanta ki huta kinji."

Ta fita tana jin kunya sosai.

*****

RAYUWA ta ciga gaba da juyawa wasu na cikin farin ciki yayin da wasu ke bakin ciki wasu na
murnar samun karuwar su wasu kuma na kukan rashin da suka yi, yayin da wasu suka yi kud'i
wasu kuma suka talauce. Toh da ma dai ita rayuwar kullum da kalar yanda zata zo maka
wataran ka koka wataran kuma ka dara kamin dai me gaba d'aya ta riskeka.
KHADIJA taci gaba da karatunta cikin kwanciyar hankali babu abinda ta rasa domin Mama tana
bata kulawa sosai, sannan sukan yi waya da mijinta kullun wanda gashi yanzu harta saba da
rashin sa.


AHMAD shima ana shi b'angaren komai yana zuwa mishi cikin kwanciyar hakali, kuma yanda
ya keso babu ruwan shi da harkar da babu ruwanshi balle ayi maganar kula 'yan mata, idan
buk'atar shi ta tashi sai ya tashi da azumi domin wannan karan ya sama ranshi bazai zo gida da
wuriba, babu kalar shakiyan cin da abokinshi Hamza be mishi sai dai yayi mishi dariya kawai
gashi yanzu ya daina kiran sunan shi sai dai yace mishi ME MATA.....

*MAMAN KHADIJA*🙇🏻�♀
[2/26, 9:30 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *💗DR.AHMAD💗*

23

*NA MAMAN KHADIJA*🙇🏻�♀

Edit by *Hajja ce*👈


*HASKE WRITER'S ASSO....*💡
(Home of expert & perfect writer's)


*B*ayan wata takwas:-

Cikin ikon Allah komai na tafiya musu kamar yadda suke addu'ar samu daga ubangiji.
khadija ta canza sosai tak'ara girma da wayau jikinta ya fara bud'awa sosai musamman
k'ugunta. _Domin kuwa duk yarintar yarinya tayi wannan bud'ewar matukar ba namiji ta sani ba
sabida haka iyaye ya kamata mu lura da irin girman yaran mu yana yin da jikin su yake matukar
uwa me kulace to kuwa zatayi gaggawar sanin halin da yaranta suke ciki. Dan mace tana girma
kamar yadda muka sani sai dai akwai wanda take yi na musamman matukar namiji ya fara
shiga jikinta._

Khadija ta k'ara wayewa sosai musam man akan harkar aurenta domin tasami uwar miji tagari
kullum k'ara nusar da ita take yi akan abinda ya shige mata duhu. Ta iya kwalliyar d'aukar
hankalin mijinta sosai shi yasa taci burin ganin ranar zuwan shi gareta, tana cikin matsananciyar
kewarshi kusan kullum yanzu sai tamishi kukan yaki dawowa ya ganta ita ta gaji da rashin ya
dawo haka. sai dai shima ya lallasheta domin shi kadai yasan halin da yake ciki na rashinta
kusa dashi.


A gaggauce yake danna kayan shi cikin jaka ba tare daya tsaya ninke wasuba. hamza yayi
dariya tare da dafa kafad'ar Ahmad d'in yace "lallai naga alamar yau dai khadija ta murza
kambunta nasan yau inbaka gantaba har rasuwa zaka iya yi."

Dariya Ahmad d'in yayi kamin yace "kome zaka fad'i ka fad'a wallahi amma yau a bayan matata
zan kwana tunda mungama exam din nan mezanjira toh...!"

Cike da shakuwa suka rabu lokacin misalin sha biyu na rana. Da yaji ya zauna cikin mota
daram sannan ya lalubi wayarshi yakira gida, lokacin wayar na hannun Mama ita kuma khadija
ta tafi kitso wajan Mamanta. Bayan sun gaisa yake shaida mata gashinan tafe insha Allah kuma
d'an wake ya keso aiyi mishi na fulawa.
Cikin murna Maman ta bishi da addu'ar sauka lafiya domin sunyi masifar kewar shi.

"Aminu! Aminu!! kai fito mana."

Cewar Mama bakinta har kunne, sabida tsabar murna.

"Yauwa Aminu na ruga wajan aunty khadija kace ta taho gida idan angama kitson ga mijinta
nan bisa hanya ya taho."

Yana fita ita kuma taci gaba da gyare gyaren gidan domin Ahmad sam beson kazanta duk da
itama Maman irin matan nanne masu tsafta to amma ahaka sai yaga kamar bemishi ba shi yasa
lokacin da yana gidan ya gwammace yayi share-sharen shi da kanshi.


"Mama ki daina d'ura min wannan tsumin wallahi wani lokacin marata har murd'awa take yi
kuma nasan zumar ciki kesani jin hakan."

Maman khadija tayi dariya kamin tace "a'a khadija kadda kiyima zuma sharri domin zuma bata
da wata illa ajikin mutum saima gyarashi da take yi kedai kawai wani abun ke damun ki, kumafa
gata nake miki domin nasan duk ranar da mijinki yadawo to zaki gayama garin ku, shiyasa nake
miki tallafi amatsayina na mahaifiyarki."
Duk saida suka mike ganin yanda Aminu ya shigo da gudu yana haki Mama tace,

"kai amma dai Aminu Allah ya shiryeka walahi kamar wanda aka jeho daga sama?"

Cewar Maman khadijan daketa zare idanu domin bak'a ramin tsoro tajiba. saida yayi dariya
sannan yace "aunty Mama tace idan angama kitson kiyi sauri kitaho ga mijinki nan bisa hanya
ya taho."

Tsalle d'aya tayi ta isa wajan hijabin ta kamin tafara dariyar murna "wayyo Allah na ya Ahmad
zai dawo." Maman ta kalleta da murmushi kamin tace "ah lallai khadija ko irin kunyar nan ma
babu?"

Dariya tayi kamin tayi mata sallama.

Da zumud'i tayi sallama kamin tace "Mama sanu da gida ashe ya ahmad yau zai dawo?" "eh
yanzu ba dad'ewa ya kirani yake gaya min shine nace bari na aika miki koda abinda zaki yi

kisanshi da kakale kakalen tsiya, "babu wani datti dakina mama amma dai bari ingani sainazo
na tayaki aikin.

Cikin kankanin loaci takalkale ko ina sannan tasaka turaren wuta me dad'in kamshi,.

Koda da ta fita tuni har Maman tagama komai saura dakan yaji dan haka tana dakawa itama
tashige d'aki domin yin sallar azahar domin tuni biyuna rana ta wuce.


Saida tai wanka sannan ta d'auro alwala bayan tagama sallarta ta zauna ta tsara kwalliyarta duk
da cewa bata yi wata me yawa ba amma tayi kyau sosai cikin riga da siket na atanfa kamshi
kawai jikinta keyi gashi anyi asa'a domin kanta yasha kitso.


Suna zaune suna cin abinci yayi sallama cikin gidan. Aminu ya han kad'e kwanon d'an waken
shi ya cacumi yayan shi yana ihun murna. D'agashi samayayi yana dariya kamin yace "wai
gaskiya kayi nauyi Aminu."

Zama yayi sannan suka gaisa da Maman kamin khadijan ta gashe shi, binta yayi da wani
mayen kallo domin gaba d'aya gani yayi kamar sauya mishi ita aka yi.

Bejima ba ya basu tsarabarsu kamin yayi alwala ya fice masallaci domin tuni anfara kiran
la'asar.

"Khadija ga abincin shi ki wuce mishi dashi d'aki sannan ki aje mishi ruwan wanka, kinga idan
yayi wankan yaci ya koshi sai ya kwanta ya huta ni sai managa duk ya rame."

khadija tace "eh gasiya ya rame Mama kuma saiya kara haske.

Saida ta gama shirya mishi abincin sanan ta had'a ruwan wankan sannanta d'aura alwalarta ta
la'asar.

Tun kamin ta idasa sallar ya shigo kai tsaye bakin gadon su ya zauna tare da zuba mata ido.

*MAMAN KHADIJA*🙇🏻�♀
[2/26, 9:30 PM] ⓠʊ¥ґѦ℮м℮¥: *💗DR.AHMAD💗*

25

*NA MAMAN KHADIJA*🙇🏻�♀

Edit by *Hajja ce*👈

*HASKE WRITER'S ASSO.....*💡
(Home of expert & perfect writer's)



*S*hiru tayi mishi tare da cigaba dacin abincinta sai da taji ta koshi sannan ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login