Showing 30001 words to 33000 words out of 35354 words
Chapter 11 - KAINE SANADI BOOK COMPLETE (1 to End) By Sodangi & Khalisat .pdf
ta d'auke kai da sauri ta nufi gun kayan ta, duk yana kallon ta baice komi ba, har ta
fiddo da wasu kayan baccin ta riga da wando, tana k'ok'arin komawa kewayan ya daga mata
tsawa, "zo nan!" A d'iririce ta tsaya tana kallon sa, to tsawa yakuma taka mata "meye kike kallo a jikina haka?"
Shuru tayi bata ce masa komi ba banda rawar da jikin ta keyi, "ok na fahimce ki dan na hango
a idanunki k'ari kike so ko?"
"To cire wancan zanin gadon kije ki wanke shi tas kizo in k'ara maki jarababba kawai."
A tsorace ta tsaya tana kallon sa idanuwan ta a waje, mik'ewa tsaya yayi ya nufe ta gashi bata
iya yin gudu bare ta ruga a hankali ta soma yin baya tana girgiza masa kai tuni tayi watsi da
kayan baccin data d'ibo.
"Dan girman Allah kayi hakuri wallahi tallahi jikina ciwo yake sosai wallahi bama nida lafiya,
dan Allah ka tausaya min _please don't do that to me am sorry Aliyu in ka kuma yi Allah mutuwa
zanyi please_" harara ya watsa mata yace "kin taba ganin wanda ya mutu a dalilin _sex_ kozaki
rantse da Allah bakiji dad'in da baki taba jiba yau?" "uhm?"
Kuka ta fashe da shi tana k'ara rok'on sa amman kamar bai ma san tanayi ba cak ya d'aga ta
kamar wata y'ar tsana tawul d'in jikin ta ne ya zame ya fad'i nan mutumin ya rikice duk da baiyi
niyyar mata komi ba amman ganin suran ta kawai ya k'ara d'aga masa hankali, a kan doguwar
kujerar ya shimfid'e ta ya rufa mata baya, nan ya ringa wasan ni da ita kamar zai cinye ta sai
kace ba d'azu d'azu yagama ba, a zafafe yake Mata komi tana kuka tana rok'on sa amman
kamar sake zuga shi take, kukan da take ma k'ara k'ara masa kaimi yake, nan fa Aliyu ya zage
ya k'ara _second round_ Amatullah tamkar zata mutu dan wuya, tsananin tsoron sa take had'e
da shakkar sa, wannan wani irin rayuwace haka, Aliyu na so ya kashe ta haka.
Wanka yaje yayi ya barta nan tana ta aikin kuka bayan ya fito ya shimfid'a darduma yayi nafilolin
shi ya dade zaune yana addu'oe kafin ya tashi ya yaye zanin gadon ya wurga mata a fuska
yace kije ki wanke shi kiyi wanka kizo ki k'wanta dan ni bana son kazanta kinji na gaya maki.
Sabon zanin gado ya shimfid'a yayi k'wanciyar sa, nan da nan bacci mai dad'i yayi awon
gaba da shi.
A dudduk'e ta samu ta shiga kewayan, nan fa tayi wanka da k'yar ta samu ta wanke zanin
gadon dan kuwa sabon abu ne a gunta.
Ko kayan baccin bata iya sakawa ba ta bi kujerar ta k'wanta abin ta, nan da nan baccin
walaha Yayi awon gaba da ita.
***
Kafin su fito da safe khadija tagama had'a masu _breakfast_ ta shirya bisa _dinning table_ ta
kame bisa kujerar palon tana kallon tashar _Bollywood_
Aliyu ne ya soma fitowa cikin shigar kananan kaya yayi k'yau sosai abin ba a cewa komi, da
sauri Khadija ta taso ta rungume mijin ta tana jin dad'in ganin sa, _"My husband_ nayi kyewar
ka matuk'a, kwana d'aya kacal amman tamkar kwana goma haka nake ji, dan girman Allah miji
na kada ka juya min baya wata rana ina matukar son ka da kaunar ka Aliyu." Ta kare maganar cikin muryar kuka.
Rungume ta yayi yana lallashin ta, a zuciyar sa kuwa fad'i yake mezai raba ni dake khadija in ba
mutuwa ba, ai bansan mata kala kala bane sai a daran jiya, ashe d'irin mace bashi ne ni'imar ta
ba, ashe matan ma kowa da irin nata d'an d'anon, Khadija kina da matuk'ar mahimmanci a tare
dani ina alfaharin samun ki matsayin matan aure na. Janta yayi suka nufi _dinning_ d'in da kanshi ya zuba masu abincin a _plate_ d'aya yana
bata tana bashi har suka k'oshi, nan ta kalle sa tace "mijina ina Amatullah take?"
"bacci take"
Yaba ta amsa a tak'aice.
****
Amatullah nata sharar bacci abin ta bata san wainar da ake toya wa ba, kamar a mafarki taji
Aliyu na hura mata iskan bakin shi a kunni, da sauri ta bud'e ido tana kallon sa.
Tashi ta ke k'ok'orin yi, cikin wani irin yanayi yace "koma ki k'wanta!".
Babu ko musu ta koma ta k'wanta, sai dai ta juya masa baya, da k'arfi ya juyo da ita yana
fad'in "ni zaki juyawa baya?"
Shuru tayi hawaye ya ciko idon ta.
A hankali ya d'ora bakin sa cikin nata yashiga yi mata wani irin salo mai wuyar fassarawa, tun
tana nokewa harta saki jiki, sai daya tabbar ya gama luguiguita duk wani gaba na jikin ta
sannan ya k'yaleta ya ce "ki tashi kiyi wanka haka nan kije kici abinci!".
Jiki a sanyaye ta mike ta shiga kewayan ya bita da kallo harta rufo k'ofa.
Ajiyar zuciya ya sauke da k'arfi nan yasoma addu'ar Allah ya bashi ikon yin adalci a tsakanin
su dan zuwa yanzu kam ya tabbatar ma kansa cewa babu soyayyar Amatullah sam a zuciyar
sa kuma zuwa yanzu ya tabbatar da cewa raini ya k'are a tsakanin su, so zai zauna ta ita ne
kawai dan bazai iya rabuwa da mace ba dan ba d'abi'ar gidan sarauta bane.
******
A haka k'wana bak'wai d'in Amatullah ya cika tun daga wancan daran na farko bai k'ara
niman taba illa iya ka yayi wasanni da ita sosai har ya samu gamsuwa, a haka har kwanakin
suka k'are.
Ranan daya koma d'akin khadija kuwa ba k'aramin mamaki tasha ba, saboda yanda yake
rawar jiki kamar ba ango ba.
Har kuka tayi masa ranan saboda yanda ya yi mata ta wahala matuk'a, hakuri kawai yake iya
bata iyana fadin _am sorry my wife_ banyi da niyya ba, na k'wana biyu banyi bane kuma kin
riga kinsan yanayi na........ Irin kallon da take masa ne yasashi ankarewa da kwabar da yayi.
Subutar baki ne yayi shikam.
Nan khadija ta soma yi masa nasiha cikin hikima har sai da ta tabbatar yagane nufin ta
sannan ta rabu da shi.
Yau ya kasance k'wanan Amatullah ne zaune take tana karanta wani littafi a wayar ta wanda
*(Wanda FIDDAUSI SODANGI tayi mai suna GIMBIYA AMEENATU D'AN MUSA.)*
tsaki Amatullah tayi ta aje wayar a gefe haka nan taji ina ma ace yanda Uncle Maleek yake
haka Aliyu yake, Amatullah ta kasance irin matan nanne masu yawan sha'awa, watau masu
buk'ata sosai.
Bata gane haka take ba sai bayan barin Aliyu d'akin ta k'wana biyun nan dayayi tamkar kwana
goma haka take ji, shiyasa take tunanin ina ma ace Aliyu yazama uncle Maleek na Ameenatu
tunda shi mai yawan bukata ne shikenan sai su saje, batasan Aliyu ma haka yake ba kawai
yana hukun ta tane saboda iskancin da take masa, had'e kuma da wani dalili nasa Wanda
yabarwa kansa sani.
Shigowar Aliyu d'akin ne ya katse mata tunanin ta, kusa da ita ya zauna yana kallon ta
batare daya ce komi ba, da sauri ta tashi ta canza wajan zama bin ta yayi ta sake tashi zata
gudu, fisgota yayi ta fad'o jikin sa, nan ya mirgina ta k'asa ya dawo saman ta yana kallon cikin
idon ta. "Aliyu bana son wulakanci kasani fa!"
Bakinsa ya maida a nata yana kallon cikin idon ta hannun sa gaba d'aya na kan nashanun ta
yana matsawa a hankali, nan Amah aka d'auke wuta har bata san lokacin da ta soma maida
masa martani ba.
Nan sukai ta murzar juna cikin wani irin salo Aliyu ke bi da ita gaba daya jikin ta ya mutu sai
rirrike shi take sai da ya tabbatar da ta gama fita haiyyacin ta kawai ya mike abin shi ya nufi
kujera ya kwanta yana kallon sama.
A rikece Amatullah ta bude gaba daya idanuwan ta tana kallon sa.
Batasan lokacin da tace _"Aliyu why?"_ ba harara ya watsa mata, wani irin kuka Amatullah ta
fashe da shi tana fad'in Aliyu dan girman Allah kayi hakuri ka yafe min na tuba bazan k'ara
ba............
*DEDICATED TO*
*KUBRA USMAN BALA*
*KAINE SANADI* 9⃣0⃣to1⃣0⃣0⃣
*WRITTEN BY*
*FIDDAUSI SODANGI*
*STORY BY*
*KHALISAT HAYDAR*
*®NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)*
_Alhamdulillah, Alhamdulillah, Alhamdulillah._
_A madadin dukkanin members na Nagarta writers Association muna tayaki murnar Auran ki, ya
shugabar mu._ *BENAXIR UMAR.* _Allah yabada zaman lafiya da zuri'a d'aiyyaba,_ _munayi
maki fatan alkairi a rayuwar ki, ubangiji Allah ya sawa auran ki albarka ya zaunar da ke lafiya a
gidan mijin ki._
*K'ARSHE*
Dariya ya k'washe da shi yana kallon cikin idon ta wanda tsabagen jaraba yasa sun
canza kala.
Gaban shi ta d'uk'a tana fad'in Aliyu ina rok'on ka yafiya ne a matsayin mijin aure na bawai dan
wani abu naka ba, saboda naga kamar kanaso ka fasara ni baibai.
Dariya yayi sosai harda rike ciki wanda rabon sa da dariya irin wannan har ya manta shi kam.
D'aure fuska yayi yace "oya cire kayan ki ki k'wanta a gabana wata kila idan ina kallon ki
sha'awa ta ta motsa dan dai yanzu bana tunanin zan iya maki komi danni ba jarababbe bane kin
sani!"
"kukan takaici ta fashe da shi tana fad'in wallahi babu d'an iska irin ka Aliyu!".
"ni ce d'in zan k'wabe kaya in k'wanta dan ka maida ni y'ar iska irin ka?"
"to wallahi wallahi baka isa ba kayi kad'an, ni nafi k'arfin wulakan cin ka, kuma gari da yawa ai
maye baya cin kansa, dan haka zanfita zan nimi mai biya min bukata ta, kuma alhaki na a
wuyan ka tunda kai ne sila, kai ka koya min kuma......."
Ba ta k'arasa ba Aliyu ya d'auke ta dawani mahaukacin mari tare da daka mata mugun
tsawa wanda yasa y'ay'an hanjin ta kad'awa, ta dafe kuncin ta da dukka hannun nata.
"Matuk'ar kina son zaman lafiyar ki to karki k'ara furta wannan kalami a gare ni dan iskanci da
aure na akan ki zaki dinga fadin haka."
ya fisgota ya jefa bisa gado ya rufa mata baya yana fad'in badai wannan kike mawa ba zan
baki wanda saikin yi sati baki so k'ari ba duk tsabagen jarabar ki.
Nan fa yafara bi da ita da tsiya cikin k'arfi babu ko tausayawa.
Tun tana jin dad'i tana maida masa har ta soma kuka tana rokon sa amman Aliyu kamar ma
baisan tanayi ba, sai daya ga bata motsi sannan ya hakura ya d'aga ta.
Sai da tayi sati d'aya tana jinya sannan ta warke.
*********
*BAYAN WATA BIYU*
Haka zaman nasu ya ci gaba da kasancewa da dad'i da ba dad'i zuwa yanzu Amatullah ta
fahimci mecece rayuwa ta gane cewa lallai kowani mutum yanada darajar da Allah yayi masa
kuma d'an adam ba abin wulakantawa bane dan haka ne dazama _so cool_ babu wannan
hayaniyar da girman kan ta tattara komi ta watsar ta rungumi mijin ta da hannu biyu biyu, sai dai
abin da ta lura dashi shine har Yanzu bata gaban Aliyu bata kuma burge sa tarasa wannan
dalili.
A bangaran Aliyu kuwa shi dai Allah ya gani yana kokarin sauke kakkin ta dake kansa ne
kawai amman bawai dan yana gamsuwa da ita ba, shi baisan ta yanda zai bata bayani bane
amman Allah yagani hakuri kawai yake yi.
A na a haka ne k'watsam ciki ya baiyya a jikin khadija, wohoho zokuga murna a wajan Aliyu
Haydar nan da nan khadija tazama yar lele dama yaya lafiyar giwa, sai wani rawar jiki Aliyu keyi
da ita ya d'auki son duniya ya azawa wannan ciki nata.
Tuni sun d'inke da Amatullah da khadija, Amatullah ta nimi gafarar khadija suka ci gaba da
zaman su lafiya, itama Amatullah tana kaunar wannan ciki na khadija dan kuwa tana kaunar
knanan yara.
Lokacin da cikin khadija ya cika wata tara wata rana suna zaune da Amatullah take cewa "wai
ni Amatullah kina d'an amfani da kayan matan nan kuwa?"
Yatsine fuska Amatullah tayi tace "Aa ni kinsan bancika son harka da kayan matan nan ba
saboda ance matsala gare su, kinga Anty na ta fad'amin abubuwa da yawa amman bantaba
gwadawa ba wallahi ni k'iuya nakejima.
Baki khadija ta bude tana kallon ta da tulelen cikin ta, tak'ara gyara zama a natse ta dubi
Amatullah tace "Amatullah bawai ina nufin kita amfani da kowani irin magani barkatai ba a'a
akwai magunguna masu inganci.
Ki d'auko littafi ina fadi maki kina rubutawa gudun mantuwa, Amatullah batai musu ba ta
dauko ta zauna tana sauraran khadija, nan tasoma zaiyya no mata su kamar haka :
1kinemi firan timfafiya
2 kinemi gwandar daji
3 kinemi faran zogale
4 kinemi ganyan shiriya wanda bai bude bakiba
5 kinemi jagandi
6 kinemi ganyan danya
7 kinemi ganyan aduwa
8 kinemi ganyan yadiya
9 kinemi firan kadanya
10 kinemi ganyan bado
12 kinemi rumafada sarkin mata
13 kinemi cuku da dabino
14 kinemi farar alewa da mazar kwaila dakanon fari
tosai kahada su waje daya kidakasu kitankade kizuba waje daya to saikinemi kankana da
abarba kihada suwaje daya kimarkada kitace dawannan ruwan sai ki rinka shan maga nin ko
nono ko madara cokali daya dasafe cokali daya dayamma wannan hadin yana gyara nono ya
cicciko yana karawa mace ruwa yakasance ko dayau she acikin ruwa kike kuma wlh saikin
yimin godiya kuma zakiji kekanki ajikinki kincanza kuma yanasa jikinki ya murje.
Idan kinyi wannan kuma ga wani.
1 KANTU cokali uku
2 BADO cokali uku
3 ACCA cokali uku
4 ALKAMA cokali uku
5 GANYAN SHASHSHAF dauri daya
6 GANYAN GASAYA dauri daya
7 FARAR ALBASA guda biyu
to saiki daka alkamar sai kihadasu da ya"yan bado da ya"yan acca saiki zuba acikin tukunya
kiwanke kifin kiyanka farar albasa aciki guda biyu kidora awuta to bayan minti boyar saiki daka
gayayyakinnan dana lissafo saikidaka kizuba acuki kidan zuba kananna far I kadan acikin
dakan tosaiki daka kantu kizuba aciki kisa saka magi amma dai dinkule inya dahu kicida safe
darana da daddare kuma kina iya dafa kadan misali idan kifin biyune to sai kisaka grain kamar
cokali biyar sauran kuma ya"yan cokali biyu albasa daya wannan hadin ba acewa ko mai,zaki
kara samin fada awajan mai gida.
WARIN GABA
Kisami Bagaruwa, kinikata tayi laushi sosai kitankadeta da abumai laushi sai kikwabata da
zuma kirinka matsi da ita zakisha mamaki.
Kisami ganyan na'a'na'a kirinka tsugunno dashi baya barin warin gaba.
kisami dabino da kanonfari kibare dabinon kijikasu agora daya sujuku sasai to saikirinka sha
safe da yamma.
Maida tsohuwa yarinya
Aya
Waken suya
Kwakwa
Ruwan zuma
Madara peak
Minannan
Gyadar mata
dabino
Zaki hadasu kikai markade ahadesu waje daya kitace kizuba madara peak kirinka sha amma
zaki aje awaje mai sanyi.
Lokacin da kike al'ada.
Kafin kisa pad ajikinki
Zaki samata manzaitun
Ko man kwakwa
Don kare lafiyarki
Safe da yamma
Kisami kaninfari guda
Uku ko hudu kisa shi
A bakinki kina taunashi
Harsai yakewaye miki
Baki inkin gama sauran
Tauneshi kihadiye
Yana hana warin baki.
*HADIN BABBAR HARKA*
Amatullah ki nemi kanumfari da minannas da citta ki dakasu sai ki zuba ruwa a tukunya ki juye
su a ciki ki samu mazarkwaila ki jefa a ciki sannan ki sa lipton ki bari ya tafasa sosai sai ki sauke
ki sha,za kuma ki iya bawa maigidan ki shi ma ya sha.
Amatullah ki dage wallahi zaki ga amfanin hakan.
Godiya sosai Amatullah tayi mata.
Bayan kwana biyu Allah ya sauki khadija lafiya inda ta samu y'arta Mace, kyakkyawar gaske.
Murna wajan wayan nan _Family_ abin ba a cewa komi, ba karamin hidima akayi ba daga
haihuwar nan har zuwa ranan suna, inda mai jego ta nimi alfarmar mijin ta da asawa y'ar tata
sunan aminiyar ta watau _Amatullah_ bai yi musu ba aka rad'awa y'a suna *AMATULLAHI
ALIYU