Showing 6001 words to 9000 words out of 35354 words

Chapter 3 - KAINE SANADI BOOK COMPLETE (1 to End) By Sodangi & Khalisat .pdf

16 Mar 2025

3759


hakan daga gare ta ta, zuciyar ta na k'una ta zaro wayar ta cikin jaka ta shiga latsa wasu
lambobi ta kara a kunnin ta tanufi d'akin k'wanar su.
Magana ta d'anyi nawasu y'an dak'ik'u sannan ta kashe wayar tashiga had'a kayan ta, duk wani
abu datasan nata ne sai da ta d'auki abinta ta saka cikin jaka, tsawon minti talatin ta d'auka tana
tattara kayan ta, kafin wayar ta dake gefen ta yashiga niman agaji, hannu tasa ta d'auka, ta d'an
yi magana sannan ta kashe ta nufi palo. har zuwa wannan lokacin Amatullah na k'wance bisa kujera yanda ta barta, kallo d'aya tayi
mata ta kauda kai tace "ki gyara maza zasu shigo".

Wani irin kallon banza tayi mata tace "bangane maza zasu shigo ba, uban me zai shigo
dawasu k'arti gidan nan?".
Bata bari Khadija ta bata amsa ba taci gaba da fad'in "to mawai tsirara nake da zaki wani ce in
gyara maza zasu shugo sai kace irin kin ganni zindir d'in nan!". Tayi k'wafa ta maida kanta ta
k'wanta.
Khadija bata ce mata komi ba illa waje da ta fice batafi minti biyu ba sai ga ta dawasu gardawan
maza har su uku kai tsaye tashige da su d'akin suka jido mata kayan ta suka fita dashi suka sa
a motar da suka zo dashi. Khadija ta kalli Amatullah tace "ranki ya dad'e _Amatullah Ahmad
Fage_ _Khadija Muhammad Dala_ zata bar maki gidan ki a yanzu basai anjima ba! Ke k'asar
ma gaba d'aya zata bar maki! Dan Khadija bazata iya zama inuwa d'aya da ke ba, so zan
k'oma k'asar danafi wayau watau k'asar haihuwa ta, in da babu shegen da ya isa yace Khadija
tattara kayan ki!, ke kuma da kika yankewa k'asar cibi sai kici gaba da zama har abada, sannan
kuma ina baki shawara da kibi duniya a hankali, idan mune yau bamune gobe ba, kirage girman
kai da wulakanta mutane, kirage isa da nuna takama, ki koyi iya zama da mutane ki koyi yin
biyayya dana gaba dake, wannan ita ce nasihata a gare ki _Amatullah Ahmad Fage_ daga haka
ta fice abin ta ko waiwaye babu, wani mahaukacin tsaki Amatullah ta ja tare da fad'in "aikin
banza aikin wofi! Dan kin bar k'asar da karatun ki sai me! Asarar wa! Ai kanki kikai mawa
banza shasha sha wacce bata san inda keyi mata ciwo ba, in banda rashin sanin ciwon kai
akan wani k'ato har zaki bar karatun ki?"
"Lallai yarinyar nan bata da mafad'i ko ince tasamu shashashun iyaye! Ni yanzu na isa in
komawa Abba ince banyin karatu saboda wani shege? Buhun uba lallai ma, ai wallahi wargi
wuri yasamu.
Gaba d'aya ranta yagama baci duk farincikin data ke ciki d'azu yanzu yakoma bak'in ciki dan
haka ta min'e a fusace ta Shiga d'aki ta ciro wata had'add'iyar _after_ ta sanya akan d'an iskan
shigar jikin ta ta yane kanta da d'an mayafin ta figi mukullin mota tayi waje, guy's d'in ta suka iso
da sauri suna tambayar ta dawusu motocin za ta fita dasu? Hannu ta d'aga masu a hankali
tace kuyi zaman ku ni d'aya zan fita! Tsoro ne ya baiyana a fuskokin su, cikin k'arfin hali d'aya
yace ranki ya dad'e kibari akai ki koba mu duka ba ko mutum uku ne, harara ta watsa masa tayi
tafiyar ta.

Kai tsaye wani gun shak'atawa ta nufa inda kowa ke harkar gaban sa, nan tasa a ka kawo mata
_ice cream_ ta shiga sha a hankali tana samun natsuwa, tafi awa d'aya a gun tana huta wa
kafin ta biyasu ta shiga motar ta ta fisge shi da k'arfi tayi gaba abin ta, tunda ta fito daga gun
shak'atawar ta lura dawata mota na biye da ita a baya, rage gudun motar nata tayi dan wancen
yazo ya wuce amman da mamakin ta saima motar yazo ya sha gaban ta,
Wani irin tsoro ne yashige ta hankalin ta yayi bala'in tashi, da k'yar ta iya tsaida motar saura
kad'an ya bugi d'ayan motar........




*DEDICATED TO*
*KUBRA USMAN BALA*

[4/11, 6:47 AM] +234 703 962 5239: *KAINE SANADI* 1⃣6⃣to2⃣0⃣



*WRITTEN BY*

*FIDDAUSI SODANGI*



*STORY BY*
*KHALISAT HAYDAR*





_*ALHAMDULILLAH NAJI SAUKI SOSAI, NAGODE KWARAI DA KULAWAR KU A GARE NI
MASOYANA NAGODE SOSAI, HAKIKA NAJI DADIN YANDA NAITA GANIN SAKONNIN KU
KUNAYI MIN FATAN SAMUN LAFIYA, HARDA MA MASU KIRA NA HAKAN YANUNA MIN
LALLAI KUNA KAUNATA SABODA ALLAH, BANIDA ABINDA ZANCE SAIDAI INCE INA MAKU
FATAN ALKAIRI MASOYAN SODANGI*


_wannan shafin naki ne masoyiyar asali nagode sosai da taimakon ki agare ni..._

_Fatima Aliyu Garba_





Bata k'arasa rikicewa ba sai da ta ga wani k'arfaffan mutum ya fito daga motar hannun sa
d'auke da bindiga fuskar sa sanye da safar fuska. Kai tsaye motar ta yaiwa tsinke, bud'ewa yayi
da k'arfi ya finciko ta cikin harshen turanci yace idan kikai min ihu saina fasa k'ok'on kanki da
bindigar nan!. Jikin ta ne ya d'auki rawa tamkar mazari kiris yarage ta saki fitsari, a haka ya tura ta a tasa
motar ya rufe ya shiga yaja da gudu yabar wurin, gudu yake ta shararawa tamkar zasu tashi
sama inbanda kuka da hawaye babu abin da Amatullah keyi dan babu damar ihu tana tsoron ya
halbe kanta kamar yadda yace, shikenan yau ita nata ya k'are tasan kashe ta zaiyi, addu'a take
ta yi babu kakkautawa.
Saida sukayi tafiyar minti ashirin kafin suka iso wata unguwa, shuru babu kowa y'an gida jan
gun ma basu wuce biyar ba.

Da k'arfi ya fisgo ta tana ciccijewa ya sabe ta kamar wata y'ar tsana yayi ciki da ita kai tsaye
wani makeken bedroom dake cikin gidan yayi da ita.

Kuka takeyi tana bugun sa da hannayan ta duka biyun, amman tamkar dutse take bugu babu
alamar yana ji, wayyo na shiga uku ni Amatullah zai kashe ni!.

Wani gigitaccan mari yasakar mata wanda sai da taga taurari. ihu tasaki tare da fad'uwa kasa
tana rok'on shi ya k'yale ta kada ya kasheta,
"Bawan Allah wallahi Allah ko nawa kakeso babana zai baka amman kada ka kashe ni dan
girman Allah".... ..
bata k'arasa ba ya fisgo ta tare da jan gashinta har sai da gyalen kanta ya fadi k'asa,
tana dagowa yana zare mask din dake fuskar shi wazata gani?
_Aliyu Rashid Ganduje_ Cikin tane yayi wani irin kuwwa tare da juyi tamkar y'ayan hanjin ta
zasu yo waje.
Cikin hanzari ta mik'e tayi baya tana nuna shi da d'an yatsan ta sai kuma ta k'washe da dariya
tana fad'in "kai sakarai dan talaka mara galihu!
kai har ka isa naji tsoron ka?"
" ko kana tunanin wai in kayi hakan zanji tsoro ne?"
" to wallahi kayi kad'an, wawa d'an iska kawai!

Wani irin kukan kura Aliyu yayi, yayi k'wallo da ita da k'arfi ta fad'a jikin gado ya bita ya kamota.
"yau zan nuna maki waye _Aliyu Rashid Ganduje_ dan ubanki."
ya hau gadon tare da jawota da k'arfi, bigeshi tayi tana fad'in "kai meye haka zaka sa kazamin
hannunka ajiki na?"
murmushi yayi wanda shi kad'ai yasan ma'anar shi.
tsaki yaja yace, "uban meye a jikin naki da har za'a taba?"
"yau zaki san kinzo hannuna zan nuna maki lallai akwai banbanci tsakanin mace da na miji!
Rigar ta ya fara ja tana rikewa tare da d'ura masa ashar, bakin nata yaima k'yakkyawan bugu ya
murd'e hannun ta baya ya cire rigar yayi jifa da ita, nan da nan Aliyu ya razana da ganin surarta
dama bra da y'ar vest d'in jikin ta ne kawai sai kuwa bumb short dake jikin ta dama sai tasa after
dress a sama. Basar wa yayi cike da k'arfin hali amman yakasa kauda idon sa akan ta.

hankali tashe take kallonsa amma bata so ta nuna taji tsoro, sai ta dake tana hararrarsa, "wai
kai mahaukaci ne daza ka cire min riga ai wannan iskanci ne"
bata k'arasa ba sakamakon buga ta da yayi a kan gado a take kan ta ya fashe ta saki wani
razanannen ihu tana kallonsa da idanuwan ta dasukayo waje duka,
jawota ya karayi ta fad'o k'asa a gigice ta ke kallonsa, mari yak'ara sakar mata yace
"kallo na na kawo ki kiyi?"
da sauri ta d'ukar da kanta dan wani irin bala'in taoron shi ne yashige ta babu shiri.
[4/11, 6:47 AM] +234 703 962 5239: Wasa wasa saiga the great _Amatullah Ahmad Fage_ a
gaban _Aliyu Rasheed Ganduje_ da ta raina tana rok'on sa da yayi hakuri ya k'yale ta bazata
iya frog jump ba daya sata.

Wani irin kallon wulakanci yayi mata, "yace kitashi kifara wallahi tun kafin nayi k'wallo dake!"
kallon shi ta tsayi tanayi hawaye na gudu bisa fuskar ta, taya ma zaice wai tayi frog jump! itada
ko kneel down bata taba yi ba, inba yanzu da yasata ba, kuma wallahi ko kasheta zai bazata yi
ba.
"haba Aliyu! tayama ya zaka kalle ni kace nayi frog jump! ko kaga kalar wahala a tare dani ne?"
"danma kasamu ina rokonka!?"

jifa yayi da ita kan gado ya dakko zabgegiyar dorina yayo kanta,
A gigice ta mik'e jikin ta na rawa tasoma yin tsallan k'wad'on, tana fad'in, "dan Allah kayi hakuri
wlallahi bazan k'ara shiga harkar ka ba plz kada ka dakeni.

A tsorace take maganar tana kuka dan ba a bunda ta tsana daya wuce a taba mata lafiyar
jikinta,
bai bi ta kanta ba ya fara zabga mata bulala baji ba gani.
ihu take tana neman taimako amma bai k'yale ta ba sai da yai mata dankaren duka duk ya
farfasa mata jikinta har sai data suma dan azaba,
Da sauri yayo kanta hankali a tashe yana tunanin ko kasheta yayi, da sauri yaje ya dakko ruwa
a fridge ya zuba mata.

a gigice ta farka tana rokon sa ya k'yaleta hakanan bazata k'ara ba.
Wani mugun harara ya watsa mata ya ce, "har yanzu baki gama sanin kala taba tunda bakin ki
bai mutu ba!"
So nike kisan koni waye! "dan iskanci har ni zaki kalla ni Aliyu Rashid ki kirani da talaka d'an
iska ko?"
" to yau zaki san ni dan iska ne na k'arshe,"
kanta yayi ta saki ihu tana kuka "dan Allah na rokeka kar ka lalata man rayuwa natuba ba zan
k'araba wallahi Allah!"
yace "a she ke karamar yar iska ce banza wadda bata san ciwon kanta ba!
Gaba d'aya ya fisgota jikin sa ya balle bra d'in jikin ta yayi ma k''irjin ta kyakkyawan damka da
duka hannayan sa, cikin tsabagen mugunta da son zuciya yashiga matsasu da iya k'arfin sa
yana wani lumshe ido, ihu tasaki sosai saboda azabar zafi da kidimewa,
Bakinsa yakai a kansu yasoma yimasu shan Allah tsine tuni Amatullah tafita haiyyacin ta ta
sume masa, sam baisan ta suma ba sai murzan ta yake son ransa,
Tsawon wani lokaci yana abu d'aya kafin yacire bakin sa, tuni sunyi jawur saboda muguntar
dayayi masu, sai a lokacin ya kula suma ta kuma yi, ruwa yakuma d'aukowa ya k'wara mata.
Wani ajiyar zuciya mai k'arfi tasaki tare da sakin ihu dan yanda taji k'irjin ta tamkar zai cire dan
azaba.
Ido hudu sukai dashi yana mata wani irin kallo, baki ta bude cikin zubar hawaye tace Aliyu.. Bai
bari ta furta ba ya had'e bakin sa da nata cikin mugunta yake shan bakin daga k'arshe ya
gantsara mata cizo a harshe kiris yarage bata shide ba dan azaba.
A fusace yashiga fadin Amatullah baki kai matsayin wadda Aliyu Rashid zai hada jiki da ita ba
dan ni kin man kadan wallahi! Dube kifa! kwaila dake! ba ki da abunda ma zaki burge wani
namiji dashi,

Kuka mai k'arfi tasaki tana tunanin inama ta mutu akan wannan bakin ciki da Aliyu ya samata.

Ita ai gara ma bugun da yai mata akan ya kirata da kwaila wai har ita zaice ma bata da abunda
zata burge maza.
Wani wawan tsawa ya daka mata yace tashi tsaye!
Kuka takuma Saki tana tunanin yanda zata mike a haka babu bra a jikin ta, tsawa yakuma daka
mata wanda yasata mikewa a rikice bata shirya ba.

Oya tsalle zaki yi sau d'ari ina kallon ki kuma idan kika tsaya ko na minti daya ne saikin sake
daga farko wallahi kinji na rantse maki!
Kuka take sosai gaskiya Aliyu ba karamin tsinanne bane take fadi a zuciyar ta.
Ke nake jira! Yafadi a fusace, tana ji tana gani tafara daka tsalle Aliyu ya kurawa kirjin ta ido
yana kallo, runtse ido tayi cike da takai ci tana tunanin irin abinda zatayiwa Aliyu Ganduje.

Aliyu ne tsaye kanta yana magana cikin daga murya "wai ke ga mai kud'i ko?"
"to ni tunda nake ban taba ganin k'askantaccen talaka kamar ki ba!
"ke har kina tunanin akwai kud'in da zaki iya bani ko?"
"to bari kiji kinga wannan rigar ta jikina?"
Ya fadi yana nunawa da hannunsa, "wannan rigar tawa d'aya zata sayi duka zuri'arku",
"Jibe ki! matsiyaciya mai kama da namun daji"!......

_To masu karatu kundai san ido ba abin wasa bane so zandan dagawa typing kafa, zan ringa
yin tsallaken kwana daya daya idan nayi yau bazanyi gobe ba saboda lafiyar ido na so kubiyo ni
jibi idan Allah ya kaimu rai da lafiya, daga alkalamin yar mutan Sodangi._



*DEDICATED TO*
*KUBRA USMAN BALA*
[4/11, 6:47 AM] +234 703 962 5239: *KAINE SANADI* 2⃣0⃣to2⃣5⃣



*WRITTEN BY*


*FIDDAUSI SODANGI*



*STORY BY*
*KHALISAT HAYDAR*

*®NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)*



_wannan page d'in nakine_ *ANTY SIS* _nagode da kulawar ki._


_Zanyi amfani da wannan damar in mik'a sak'on godiya ta ga mutanan dasuka kirani danjin
lafiyar jikina haka kuma in bawa wayan da sukai min message ta whatsapp hakuri dan rashin
reply dina hakan yafaru ne dalilin yawan messages d'in da na zo na iske dayawa, amman ina
niman afuwan ku na gode da kulawar ku a gare ni Sodangi tana Godiya kwarai da gaske_




Kuka Amatullah keyi tamkar ranta zai fita, ba k'aramin wulakanci Aliyu yayi mata ba kafin ya
k'yale ta ta maida kayan ta. Kasa tafiya tayi a haka yaja ta har cikin motar sa ya maida ta gun
motar ta ya jata ya tura ta ciki ya dube ta a wulak'ance yace "ki saurare ni a kashi na biyu dan
wannan sharan fage ne, shafin farko ne muka bud'e, ki saurari abinda zai biyo baya, kina iya
d'aukar mata ki kinji y'an mata yafad'i had'e da kashe mata ido d'aya.

Harara ta watsa masa tana hawaye, Murmushi yayi yace _"bye sai mun had'u kinji y'ar
matsiyata!_"
Ya wuce yabar ta nan tana kuka da sak'e-sak'e.
Dak'yar ta iya d'aga wayar ta takira guy's d'in ta ta fad'i masu inda take.
Minti goma kacal sai gasu zuga guda, cikin tashin hankali suke tambayar ta abinda ke faruwa,
batace masu komi ba illa baya data koma da k'yar cike da k'arfin hali.
A haka suka isa gidan cike da tashin hankali, wani irin kallo tayi masu kafin tace "bana son inji
kowace magana daga bakin kowa".
Tana fad'in haka ta sauka bayan sun bud'e mata k'ofa ta shige gidan a d'aki ta zube bisa gado
tana wani irin kuka abin tausayi, da k'yar ta iya shiga band'aki ta gasa jikin ta sosai, tanayi tana
kuka.
D'aure da tawul ta fito daga band'akin ta fad'a gado nan da nan bacci yayi awon gaba da ita.

**************

K'wanan Amatullah uku a gida bata fita ko ina, zazzabi mai zafin gaske take fama dashi amman
ta ki yarda a kaita asibiti kuma taki yarda a kira likita gida ya duba ta.
Yauma k'wance take a palo tana rawar sanyi Teena mai aikin ta na duk'e a gaban ta tana
rarrashin ta ta yarda a kira likita ya duba ta, da k'yar dai ta shawo kanta ta yarda a kira likitan,

aikuwa cikin rawar jiki suka kira shi, baiwani d'auki dogon lokaci ba yazo, nan da nan ya shiga
aikin sa dan ganin yanda jikin ta yayi zafi, allura yayi mata wanda da k'yar ta yarda akayi
sannan ya rubuta mata magunguna.

D'aya daga cikin guy's d'in ta ne yaje ya siyo magungunan, tana sha kuwa bacci mai nauyi yayi
awon gaba da ita.

***********


_Aliyu Rasheed Ganduje_ ne tare da _Muhammad Hussein D'anbatta_ a cikin _Airport_ sai
magana sukeyi k'asa-kasa ta yadda babu mai jiyo su, wayar Muhammad Hussein Aliyu ya
k'arba ya saka number Amatullah yayi saving sannan ya ciro wayar sa ya tura wani _video_ a
wayar Muhammad d'in sannan yashiga _whatsapp_ yayi ma Amatullah sending sai da ya
tabbatar ya tafi sannan ya goge _video_ d'in ya mik'a masa wayar yace _"Muhammad Hussein
D'anbatta I know that you can make it perfectly with out any single mistake_"
"so dan Allah kayi min wannan k'ok'arin ka siye min zuciyar ta zanyi farinciki idan _Amatullah
Ahmad Fage_ takamu da k'aunar ka wanda zai iya kaita kushewar ta! Saitayi nisa ta tsunduma
sannan ka aikata abinda nace maka ina fata ka fahimta?"
"zakayi amfani da duk wata damar data zo maka, karkayi fushi karkayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login