Showing 9001 words to 12000 words out of 35354 words
Chapter 4 - KAINE SANADI BOOK COMPLETE (1 to End) By Sodangi & Khalisat .pdf
zuciya da dukkan
wulakancin dazata yi maka har saita fad'a tarkon sannan ka soma fiddo mata danaka kalolin,
hakan bazai samu ba ina k'ara shaida maka harsai kayi hakuri kakai zuciyar ka nesa, ina fatan
ka fahimce ni?"
"na fahimce ka Sir insha Allah zanyi kamar yadda ka umurce ni!"
"yauwa!! _the great captain, I salute you on that_ nasan zaka iya! So ya mage takeyi idan zata
kama bera?"
"natsuwa takeyi ta k'wantar da kai!"
"hannu ya bashi suka kashe yace a she ka gane mutumina"
"so ina yima fatan alkairi Allah yabaka sa'a sai munyi waya"
Daga haka yasoma hawa matakalar jirgin yanai masa _bye bye_ idanuwan _Muhammad
Hussein D'anbatta cike da hawaye yajuya ya tafi bayan yaga tashin jirgin nasu.
*************
Amatullah taji dadin jikin ta sosai, tayi wanka tayi sallah ta shirya cikin wasu k'ananan kaya
masu k'yau way'an da suka dace da jikin ta tamkar a tare aka halicce su.
_Dinning table_ ta nufa ta d'an tsakuri abinci kad'an ta d'auko wayar ta ta nufi kujera ta
k'wanta ta shiga latse latse a wayar, daga k'arshe ta shiga _whatsapp_ tana ta d'an dube duben
ta har zata sauka taci karo da wata bakuwar number wacce ta dauki hankalin ta saboda ganin
_video_ akai mata _sending_ wannan yasa ta shiga tayi saurin bud'ewa dan taga _video_ meye
ne? Lokacin da _video_ d'in yafara nunawa cikin wani irin gigita Amatullah ta mike da ga
k'wancan da take bisa kujera ta yi tsaye tana kallon ikon Allah hade da zaro ido tana hawaye
zuciyar ta kamar zata fado kasa dan tsananin tsoro da tashin hankali. _video_ ne kamar a mafarki ita da wani gaye suna _romancing_ juna a gigice tamkar zasu
cinye kansu babu ko d'igon kaya a jikin su haihuwar uwar su da uban su bayan sun koshi da
_Romance_ d'in ne suka tsunduma aika ta sabon Allah cikin nuna k'warewa kowanne naso ya
nunawa d'an uwan sa shifa k'wararre ne a harkar bayan sungama ya sungume ta ya kaita
bandaki sukayi wanka a tare, shima saida suka gama watsewa sannan.
bayan sungama ya d'aukota daga nan _video_ yake karewa, wani irin ihu Amatullah tasaki tana
fadin wayyo Allah na shiga uku wallahi sharri akai min wallahi banice ba.........
*DEDICATED TO*
*KUBRA USMAN BALA*
[4/11, 6:47 AM] +234 703 962 5239: *KAINE SANADI* 2⃣5⃣to3⃣0⃣
*WRITTEN BY*
*FIDDAUSI SODANGI*
*STORY BY*
*KHALISAT HAYDAR*
*®NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)*
_wannan page d'in nakune_
_M JABO NUMBARIN NOVEL_
_MU SHAA KARATU_
_KHALISAT HAYDAR NOVEL'S_
Kuka take sosai tana fad'in na shiga uku ni Amatullah waye yamin wannan mummunar
sharrin? Jikin ta sai k'yarma yake zufa kuwa gaba d'aya ya jike rigar ta sharkaf duk kuwa da
sanyin da a keyi a garin. Sautin kukan ta ne ya k'aru da ta tuna cewa yanzu wannan _video_
yagama zagaye duniya, wani ihu tasaki tana fad'in no! No! No! Wallahi bani bace! Na rantse da
Allah ban aikata ba wallahi sharri akai min wayyyo ni Amatullah sun cuceni sun gama dani....
Da gudu Teena ta shigo a rud'e ta na tambayar ta lafiya meya faru? Wani irin mugun harara ta
sakar mata tare da tsawa da gudu Teena ta fice waje tana haki.
Kuka Amatullah taci gaba dayi tana Allah ya isa ga duk wanda yayi mata wannan mummunar
k'azafin dan ita sam bata sawa ranta Aliyu bane saboda tasan hakan bai faruba so bata taba
zaton zai aikata mata hakan ba.
Lokaci d'aya duk tawani zabge ta fad'a sai kace wacce ta shekara tana ciwo, tamkar wacce
aka tsikara ta jawo wayar da sauri ta soma yima number d'in magana kamar haka, _"Mallan
menayi maka a rayuwa kanimi ka tozar ta ni ka zubda min mutunci na da martaba ta ta y'a
mace!_ Menayi maka?" "Mena tsare maka?"
"meye had'i na da kai?"
"waye kai?"
"d'an gidan uban waye kai?"
"me kake tak'ama dashi waye uban ka a fad'in Africa da kewayan ta?"
"da kai nake yi waye kai nace!?"
Ta k'arasa rubutun tana hawaye tare da kunar zuci gaba d'aya tarasa make mata dad'i a
duniyar nan.
Tsawon minti goma da maganar ta a _whatsapp_ sai ga _reply_ kamar haka, _"Amatullah
Ahmad Fage_ kin dad'e kina tsula tsiyar ki muna kallon ki muna k'yale ki bawai dan munajin
tsoran ki ba a'a kawai muna d'aga maki k'afa ne saboda matsayin ki na y'a mace mai kima a
idon duniya." "To ashe sam bahaka abin yake ba a gare ki! Domin kuwa ashe kallon kitse mukeyiwa rogo."
"Ashe ke d'in tambad'add'a ce an turo ki karatu amman kina ha'intar iyayan ki kina tambadewar
ki!" "Dubi irin masha'ar da kike aikatawa a k'asar nan Allah kad'ai yasan yawan mutanan da kike
hurd'a dasu, abin takaici Amatullah gaki jahila! Takkwala! Sam bakida ilimi bakida ganewa,
amman mai makon ki natsu kisan inda ke maki ciwo a'a sai kawai kika zabi wannan rayuwar
kina ganin shine dai dai a gare ki, ga girman kai da wulakanci kin d'aurawa kanki sam bakisan
darajar kowa ba! To yanzu dai mun gane dan haka wallahi wallahi mun daina raga maki babu
d'aga k'afa duk wanda kikai mawa sai mun wulakanta ki fiye da tunanin ki! Sannan abu na
k'arshe da zan gaya maki shine wannan _video_ zai zama sirri daga ni sai ke sai wanda kuka
aikata dashi, amman da sharad'i d'aya idan har kin amince amman fa babu dole dan ni rufa
maki asiri kawai nake so inyi, idan kuma kinki wallahi nayi maki alkawarin wannan _video_
tamkar yaje gaban iyayan ki yagama domin suka irin abinda kike aikatawa! Amman idan har
kika yarda da abinda zan gaya maki wallahi nayi maki alkawarin cewa babu mai ji babu mai
gani, alkawari ne wannan, kuma ni d'innan ina girmama alkawari sosai."
"sharad'ina bawani mai girma bane soyayyar ki kawai nake da buk'ata, inaso kisoni ki
kaunace ni amman kiyi tunani idan kin amince ina jiran reply".
Da sauri ta d'aga wayar ta duba dan jin message ya shigo, wani irin bakinciki ne ya ziyarci
zuciyar ta bacin rai ya lillibe ta a fusace tashiga rubuta masa "lallai na yarda kai matsiyaci ne
shiyasa har kake niman soyayya ta ta wannan hanyar, banza kawai d'an matsiya ta aini ka san
nafi karfin arzikin ka shiyasa ka biyo ta wannan hanyar to ka sani ni Amatullah nafi karfin ka kai
uban kama nafi karfin shi balle kai! Banza d'an iska, kuma wallahi Allah sai na saka an kulle
min kai da zuri'ar ku kaf an jefar da mukullin, an mance babin rayuwar ku a duniya! Kasaka
kanka cikin tasku da bala'i da masifa wallahi muzuba nida kai saikayi daka sani wawa kawai!"
Gaba d'aya tayi jifa da wayar aikuwa tayi k'watsa-k'watsa, babu alamar zata kuma moruwa.
**********
_Meeting_ gaba d'aya y'an aikin gidan nata suka yi dan gane da yanayin da uwar gidan nasu
take ci, dan kuwa abu yaki ci yaki cinyewa, gaba d'aya ta daina zuwa makaranta, ta daina
walwala, sam ta canza bata da sukuni, sai rama takeyi kullum a firgice tamkar wacce batada
gaskiya abin ya ishe su shine dalilin _meeting_ d'in nasu, sun tsaida shawarar kawai su kira
mahaifiyar ta su shaida mata halin da y'ar tata ke ciki dan abin ya fara wuce tunanin su.
Hankali tashe _first Lady Hajiya Asma'u Ahmad Fage_ tasoma magana cikin tsananin tashin
hankali, "meyasa baku fad'i min ba tuntuni sai yanzu!?"
"meye amfanin ku?"
"gaskiya baku k'yauta minba Bala!"
"adalci kenan kukayi min?"
"d'iyar tawa nacikin irin wannan halin amman akasa sanar dani sai yau! Masifa taci gaba dayi ta
inda take shiga bata nan take fita ba, tamkar zata ari baki, daga k'arshe bayan tagama wanke
su tas ta shaida masu zuwan ta nan da kwana biyu kuma kar wanda ya kuskura ya shaida ma
Amatullah zuwan ta, taga haka ta aje wayar zuciyar ta na k'una tana tunanin meyasami y'ar
tata haka?".
**************
_NIGERIA_
Wasu had'addun motaci ne guda biyar kirar _venz 360_ masu azabar k'yau, bakake wuluk dasu
sai d'aukar ido suke a jere suka shigo cikin _Airport d'in ta MALLAM AMEENU KANO
INTERNATIONAL AIRPORT_ waje d'aya sukayi parking a jere, dogarai ne bila adadin sukai ta
fitowa suka zagaye harabar wajan, kowanne da zabgegiyar dorunar sa a hannu, adai dai
lokacin da jirgin ya sauka wani hadaddan gaye yafito daga cikin motar cikin takun sa ta k'asaita
ya jingina da motar yana lallatsa hadaddiyar wayar sa ta zamani.
A lokacin da mutanan dake cikin jirgin suka soma saukowa wannan hadaddan gayan ya isa daf
da jirgin dai dai lokacin da had'addan gaye mai takama da naira mai ji da kansa d'an k'walisa
kuma d'an gayu wanda ya amsa sunan sa wanda y'an mata ke haukar son sa suke kashe
makudan kudade gun ganin sun mallake sa kota hanyar asiri ne, watau _Aliyu Rasheed
Ganduje_ ya soma tako matattakalar jirgin cikin tsananin isa da takama gaba d'aya yana yin sa
ya canza daka kalle sa kasan jinin saurata ne ko k'arya babu a lamarin bare tantama.
Wani irin iska yake shak'a mai dad'in gaske, lallai kowa yabar gida gida yabar shi, wani irin
farinciki yake ji daya shaki kamshin k'asar sa ta haihuwa, kuma garin sa wanda yake alfahari da
shi, yana alfahari da kasancewar sa cikakken bakano..........
*DEDICATED TO*
*KUBRA USMAN BALA*
[4/11, 6:47 AM] +234 703 962 5239: *KAINE SANADI* 3⃣0⃣to3⃣5⃣
*WRITTEN BY*
*FIDDAUSI SODANGI*
*STORY BY*
*KHALISAT HAYDAR*
*®NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)*
Da sauri wannan matashin saurayin ya k'arasa gunsa suka rungume juna cike da farin
cikin ganin juna.
Murmushi ne k'wance bisa fuskar Ganduje yana cike da tsan-tsan farinciki, _friend_ akwai
labarai sosai harsai ka ture, matashin saurayin ya fad'i yana k'ara k'ank'ame Aliyu a jikin sa,
"Allah ko abokina?"
"sosai ma, kaidai muje gida ka huta tukun."
Tafiya suke yi cike da k'asaita suna rik'e da hannun juna kuwanne fuskar sa cike da annuri, a
haka suka k'arasa jikin motocin inda dogarai keta zubewa suna k'wasar gaisuwa tare da kirari
kala kala irin wanda a keyiwa y'ay'an sarakuna.
A haka motocin ke tafiya a jere gwanin ban sha'awa da birgewa, kai tsaye masarautar kano
suka nufa inda tunkafin motocin sugama tsayawa dogarai suka cika ko ina da kiraye kirayen su,
murmushin jin dad'i kawai Aliyu keyi.
Har cikin fada dogarai sukai masa rakiya sannan suka juya, cikin sarsarfa ya k'arasa gaban
mai martaba inda ya d'ora kansa bisa jikin sa yayinda mai martaba sarki _Abdul Rasheed
Ganduje_ ya d'ora hannunsa bisa kan Aliyu yana shafawa dagani kasan yana cike da farinciki
mara misaltuwa. Gaba d'aya fadawan dake tare da mai martaba suka basu waje bayan sun gama kirari sunyiwa
yarima d'an sarki barka da isowa.
Cike da girmamawa irin ta y'ay'an sarakai Aliyu ya isar da gaisuwar sa a wajan mai martaba ya
amsa masa cike da jin dad'in ganin sa.
"ubana babu sanarwa Saidai kawai muganka haka kamar daga sama?"
murmushi Aliyu yayi yace "Abba ai dama zuwan bazata nayi maku yaron malan kawai na
sanarwa zuwa na, shida dogarai suka d'auko ni."
"Abba nayi farinciki dana sameku lafiya, Allah yak'ara maku lafiya da nisan k'wana."
"Ameen Baba na ,ka shiga cikin gida ka huta zuwa anjima".
"to Abba."
Tuni labarin dawowar Yarima ta karad'e ko ina a cikin masarautar, hidima a ka shiga yi ta ko
wani bangare, tuni Jakadiya ta k'araso cikin fadar inda ta iske uban gidan nata Yarima na shirin
tashi nan ta kwashi gaisuwar ta gun mai martaba kafin tajuyo bangaran Yarima bakin ta yaki
rufuwa sai faman kirari take masa inda ta yi masa jagora cikin gida, ko ina suka gifta bayi ne
sunata kawo gaisuwa ga Yarima yayin da dogaran da suke take masa baya suke fad'in.
"Yarima ya amsa!".
Kai tsaye d'akin mahaifiyar sa Fulani suka isa shida jakadiya inda jakadiyar ke fad'in,
"Ranki ya dad'e ga Yarima nan ya iso."
Murmushi Fulani tayi tare da gyara kishingidar ta alamar tayi murna da isowar Yarima.
Cikin takunsa mai matukar k'yau da d'aukar hankali ya isa gaban mahaifiyar tasa inda ya zube
a jikin ta kamar wani k'aramin yaro yana washe baki, gaba d'aya kuyangin Fulani dasuke faman
yidima da ita suka zube suna k'wasar gaisuwa gun Yarima wanda sam hankalinsa gaba d'aya
yana kan mahaifiyar sa, Jakadiya ce ta amsa masu tare da bawa Yarima da mahaifiyar sa gu
dan su gana,
Gaba d'aya kuyangin suma suka fice dan bawa d'an da mahaifiyar sa gu.
Kallon shi tayi cikin farinciki tace "Yarima zuwa haka babu sanarwa ina fata dai lafiya?"
"lafiya kalau Umma zuwan bazata nayi maku, ai Yaron Mallan ya san da zuwa na."
Wannan matashin saurayin daya taro Aliyu ne yashigo yana fad'in "a'a _friend_ irin wannan
nanika haka saikace zaka koma ciki?".
Harare Aliyu ya watsa masa yace "ina ruwan ka sarkin sa ido?"
Dariya ya k'washe dashi yana fad'in "ka taso muje ka huta", kafad'a Aliyu ya make saikace yaro
karami, alamar bazashi ba, dariya matashin saurayin wanda ake kira da yaron malan ya
k'washe dashi harda rike ciki yace, "iye! Lallai Yarima yau shagwaba ta tashi kenan anga
Umma". Fulani ne ta kalli Aliyu ta ce "Yarima kaje kayi wanka ka ci abinci sai ka kwanta ka huta da
yamma sai ka shigo inji matsalar ka dan naga bakin ka akwai magana".
"to Umma yafad'i had'e da mik'ewa tsaye"
Yaron malan yayi masa jagora harzuwa bangaran sa.
***************
_AMERICA_
Amatullah k'wance bisa kujera fuskar ta na kallon sama hawaye sai ambaliya suke bisa
k'yakkyawar fuskar tata, tunani take a zuciyar ta har ma maganar ta fito fili bata sani ba, "yanzu
ni Amatullah idan su Abba suka ga wannan _video_ yazanyi da raina?"
" Mezance masu su yarda dani?"
"Dame zan kare kaina?"
"nasani Abba na sallama ni zaiyi, zai cire ni acikin jerin y'ay'an sa"
"wayyyo ni Amatullah nashiga uku sun cuceni sun zalince ni sun gama dani, bazan taba yafe
wa ba!"
Kuka mai karfi tasaki abin gwanin ban tausayi harwani shidewa takeyi.
Tana cikin wannan halin kamar daga sama sukayi ido hudu da mahaifiyar ta _Hajiya Asma'u
Ahmad Fage_ wacce shigowar ta kenan a rikice, ganin y'ar tata a wannan halin ne yasata k'ara
rikicewa ta nufi isa gunta da sauri.
Cikin tsananin gigicewa
[4/11, 6:47 AM] +234 703 962 5239: Amatullah ta daka wani uban tsalle ta dira daga saman
kujerar tayi baya da gudu tana fad'in "wayyo Allah na nashiga uku! Wallahi Allah bani bace mum
bani bace wallahi tallahi ban aikata ba sharri akai min wallahi bani bace banyi ba wallahi mum".
Ganin dai uwar ta nufo ta gadan gadan yasata k'wasa da gudu ta fad'a d'aki tana wani irin kuka
kamar ranta zai fita tana rantse rantse.
Hankali tashe Hajiya Asma'u ta biyo ta d'akin da sauri ta nufe ta tana fad'in" _wait
wait_Amatullah ki natsu kimin bayanin abinda ke faruwa! "
"mum ki yarda dani, na rantse da Allah banyi abu maka mancin hakan ba, wallahi sharri akai
min ban aikata ba mum!"
Gaba d'aya uwar ta rikice k'wallah cike a idanuwan ta zuciyar ta tagama karaya, shikenan
Amatullah tasami matsalla a k'wakwalwar ta" innalillahi'wa, Inna'ilaihirraju'un!!.
Cikin zafin nama ta rik'o Amatullah dake niman shigewa band'aki, ta girgiza ta da k'arfi tare da
daka mata wani mugun tsawa, "Amatullah kalle ni!, Ki natsu ki gaya min meya sameki?"
"meke damunki?"
"waye ya taba min ke? Waye shi waye uban sa a duk fadin k'asar nan!?"
"nayi maki alkawarin kowaye shi sai anyi maki maganin sa indai har ina numfashi a duniya!
Dan haka ki kwantar da hankalin ki ki fad'i min matsalar ki, kinji y'ata?"
A hankali wani irin natsuwa ke saukar mata jikin ta a sanyaye ta bud'e baki da k'yar tace "Mum
wani irin mafarki nakeyi dawani _guy_ kusan sati uku kullum sai nayi Mafarkin yabiyo ni da
wuk'a zai kashe ni, a cikin mafarkin nawa ne jiya naga na kashe shi da wuk'ar dayake bina
dashi". Ta kare maganar cikin kuka sosai, rungume ta uwar tayi gam gam tana d'an dukan bayan ta
alamar rarrashi, "karki damu Amatullah mafarki ne ba gaskiya bane"
"kina addu'a kuwa idan zaki kwanta?"
"inayi Mum inayi kullum".
"to ki kwantar da hankalin ki mafarki ba gaskiya bane kinji?"
Ta gwad'a kai Kawai alamar yarda da zancan uwar.
Da kanta ta had'a ma Amatullah ruwan wanka tayi ta taimaka mata ta shirya cikin wata
had'addiyar doguwar riga, da kanta take bata abinci a baki har ta koshi, rabon da Amatullah taci
abinci mai yawa haka harta manta.
Kwanan Hajiya Asma'u biyar a k'asar _America_ tana kula da y'arta kafin ta juya _Nigeria_.
*******
A hankali take tafiya cikin shigar ta ta kananan kaya wanda yayi mata kyau sosai kamar a sure
a ruga, kai tsaye ta nufi _garden_ d'in da ke bayan gidan rike da sabuwar wayar ta a hannu
wanda tacire sim card dinta ta mayar nan.
_Guys_ d'in ta da sauran y'an