Showing 27001 words to 27403 words out of 27403 words

Chapter 10 - ABDULFATAH by Fatima S Umar Jajira.txt

ita takai amarya har akin ta tamata fa a tana tsokanar ta itadai yau Sarah bata da bakin maida martani dan haka ta shareta bata kulata ba.






Islam tunda ta gama hidimar biki ta koma gida take rashin lafiya, idan Abdulfatah ya ce ayi mata test, sai ta ce gajiyar biki ce, saida taga da gaske tana neman she a barzahu ta amunce ya dubata ya mata test ya gano tana auke da juna biyu na 2 mouth.




Farin ciki gurin Abdulfatah ba'a magana, ya tuno lokacin da Mufida ta masa asarar cikinsa na farko gashi yanzu Allah ya bashi wani.




Islam taga gata gurin mijin nata da danginsa kowa ina kasa ina ka ajiye ake da ita, har lokacin haihu ya yi.




Abdulfatah da kansa ya amshi haihuwar matar tasa, inda Allah ya azurtasu da Baby boy kyakykyawa me kama da Abdulfatah.


Ranar suna yaro yaci sunan Abba suna kiransa da Annur.


Islam da Annur suna ganin Soyayya agurin mutane kamar za'a ha iye su.




Watan Islam 10 da haihu ta samu wani cikin, Abdulfatah ya sani amma ya oye mata sabuda gun karta masa rigima, aikuwa ranar da asiri ya tonu ta gane yasha kuka, da ya gaji da rarrashinta saiya ce ta tashi suje unguwa.




Bamusu ta shirya Annur ya kaisu wani gurin sha a tawa me kyau ai tuni Islam ta manta da batun wani ciki ta saki rai sukariga zaga gurin suna soyewar su,


Hannunta ya kawo ya nuna mata wata mata da bazata huce sa'ar ta ba ya ce


"Kali wannan daga gani kin girmeta amma har tayi yara biyu amma ke kike cewa bakya so."




Kallon matar ta yi da mamaki take kallon mijin matar har ta mutu bazata manta da wannan fuskarba, Sahal ne rike da hannun matashiyar matar da alamu matar shice.




Kawar da kai Islam ta yi taja hannun Abdulfatah sukabar gurin tana na jansa da hira me da i dan kai Abdulfatah ya gane Sahal koshi Sahal in ya gata a samu matsala ran mijinta ya ace ita kuma taba son duk wani abuda zai atawa Abdulfatah rai.
(Mace ta gari kenan.)




ALHADULILAH




Duka-duka anan nakawo arshen wannan labari na ABDULFATAH abuda na fa a wanda ba dai-dai ba Allah ka yafe mun.


Duk wanda na atawa acikin wannan labari ina ro on ya yafe mun.




Ku biyoni a sabon Litafina me suna WATA RAYUWA, free book.




Ga masu shawara ko arin haske ga number ta, 08166077167 call or WhatsApp








By
*XAHRA*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login