Showing 21001 words to 24000 words out of 27403 words
Chapter 8 - ABDULFATAH by Fatima S Umar Jajira.txt
kuka ta saka, Abba ne cikin ta kai ci ya ce
"Amma meyasa tun farko baka sanar da mu an auki mata ki ba?"
"Kayi hakuri Abba na zata zan iya maganin abun da kai na."
Cikin kuka Mama ta ce
"Yan zu da sun kashe ka fa? Haba Abdulfatah ka daina oye mana irin wannan abun."
Matsawa gaban gadon ta yi ta kamo hannun Islam ta sake sakin kuka ta ce
"Bansan da abunda zan saka miki ba Islam kin ceci rayuwa kin ceci ta ana, Allah ya miki albarka duniya da lahira."
Cikin tsanin mamaki Abdulfatah ya ce
"Rayuwar ki kuma Mama?"
Mama ba ta yi magana ba dan haka Sarah ta samu kwarin kuwar fa a masa duk abunda ya faru ta ce
"Dalilin cetan Mama da ta yi yasa Mama ta dage akan saka aure ta sabuda tarbiyar ta da mutuncin ta wanda aka gaza samun hakan akan matar ka Mufida."
Gumi kawai Abdulfatah ya keyi, meyasa Mama ta oye masa wannan abun tun farko bata sanar da shi ba, ya fara zalutar baiwar Allah, Allah ya so shima da abun baiyi nisa ba da dawane idon zai kaleta, rintse ido ya yi tuno irin kalaman da yake far fa a mata lokacin da tana aiki a Hospital in sa.
Salatin da Islam ta yi ne ya katse masa tunani ta bu e ido a hankali, ganin muta ne a kanta ta yi afin halin mi ewa zaune tana a alo murmushi ta ce
"Gaskiya yau na makara da yawa."
Murmushi Mama ta yi ta ce
"Dama kin kwana da miji ai dole ki makara."
Ido ta rufe cike da kunya tanaji kamar ta nutse a gurin, saida naji suna mata sannu sannan ta bu e ido tana mamakin wa ya sanar dasu abunda ya faru, kallon Abdulfatah ta yi wanda sunda ta tashi ya kasa auke idon sa daga kanta zata yi maga sukaji salamar su Ummi da sauri Islam ta duro daga gadon ta koma kusa da Sarah ta zauna ta bawa kowa dariya a gurin kuma kowa ya fahimci bata so Mahaifiyar ta ta fahimci abunda ya ke faruwa, nan suka shigo da Hajjagana.
Aka gaggasa cikin mutun ci sukayi wa Abdulfatah sannu basu jima ba suka ta fi.
Islam ta ce wa Mama zasu je gida da Sarah, ba musu Mama ta ce to dan shima Abdulfatah ya gama zaman Asibitin likita zai ringa zuwa gida yana dubashi.
Bayan sun tafi ba jimawa suma su Mama suka koma gida da Abdulfatah ya so akaishi gidan sa dan ya matsu ya je ya yi wani abu amma Abba ya ce A'a dole suka huce can gidan su.
Ita kuwa Marwa..............!
By
*XAHRA*
*ABDULFATAH*
Na
Fatima S Umar Jajira
PAGE 45-46
___________ Hankali kwance ta tashi da safe dan tun a daran suka mata wayar sun samu nasarar shiga Hospital in, tana zaune ta ji ana salama Dadyn ta ne ya fita.
Bajiwa ya shigo gidan hankali a tashe yana cewa
"Maza-maza ki tashi ki gudu police ne suke nemanki na ce bansan inda kike ba isauri Marwa."
Mi ewa ta yi ko hijib babu tabi ba ta yan gidan su zata gudu, amma me? Can ma police ne rike da budugu a ufar gidan tana fita duk sukayi kanta.
aya daga ciki ya ce indai ta motsa sai sun harbeta hakan yasa dole ta zame ta tsuguna ta aga annayan ta biyu sama tana hawaye.
Nan police suka tusa eyarta suka tafi da ita.
Dadyn Marwa ya je Police station ya fi biyar bai samu inda Marwa ta ke ba gashi basu tsaya sun saurare shiba tunda ya musu arya.
Mama na kusa dashi tana bashi magani ta ce
"Wai Abdulfatah bazaka nemi matarka ba?"
Yatsine fuska ya yi ya ce
"Yawan duniya ai sabon ta ne dan haka bazan ata lokaci na gurin nemota ba, ko da ta dawo ma zama na da ita ya are na jima da sakinta saki uku cif."
"Inalilahi wa'ina ilaihirraji'un, kana da hankali kuwa Abdulfatah? Saki uku fa ka ce?"
"Eh Mama, idai akwai sama da haka saina mata wallahi, wasa da rayiwarki fa ta yi."
Ajiyar zuciya Mama ta yi ta ce
"Duk da haka Abdulfatah saki uku lokaci guda sai kace a zamanin jahiliya."
Murmushi ya yi ya ce
"Kin mata dai Mama a baya na saketa duk da abunda ta miki kukasa na dawo da ita, mataki na auka na yanke igiyar auran gaba aya kowa ya huta."
Itadai Mama fa a ta masa sosai shidai bai tanka ba sai hakuri da ya ringa bata.
Ita kuwa Mufida tana can gantalin ta, acan yawan ta ji abunda ya faru da Abdulfatah yanzu haka yana gida.
Hankali a tashe ta nufi gidan da rakiyar Nuratu, me gadi suka bugawa ofa, ya fito.
Mufida na kokawar shiga ya tare hanya ya ce
"Me gidan ya bada izinin kar a sake a barki kishigar masa gida."
Kallon juna sukayi, gaban Mufida na fa uwa ita kuma Nuratu tana hamdala a ranta.
Duk yadda suka so ya bar su hanawa ya yi dan haka suka yanke shawarar zuwa gidan nasu, suji akan me Abdulfatah zai hanata shiga gidan ta."
Duk suna zaune a falo Abba kawai babu, Sarah ce ta mi e ta ce
"Bari naga ko aunty Islam ta gama mu wuce kasuwar?"
Gaban sa ne ya fa i dan tunda suka dawo daga Hospital bai sata a idon sa ba.
Salamar da sukaji ne ya hana Sarah ta fiya dan ganin marasa kunyar da suka zo.
Abdulfatah ne ya tashi tsaye ransa a dagule ya ce
"Kuskure mafi girma da zakiyi a rayuwar ki shine ki ara so parlour nan, na riga na yanke duk wata alaka da ke na sakeki saki uku kuma kika sake ko a hanya muka gamu da ke saina wula an ta ki."
Kuka sosai Mufida tasa wai dan su Mama suyi magana amma taga ko kallon inda take basuyi ba.
Hannun sa da yafara samun lafiya ya nuna mata ofar fita, tana kuka kamar ranta zai fita suka juya da Nuratu suka fice.
Sarah ta yi murmushi ta mi e ta shige aki. dan dama so take taji kwakwaf ta sha awa Islam.
Islam tana kwance taji an fa o jikin ta ana ihu, ture Sarah ta yi ta na hararar ta ta ce
"Karya ni zakiyi kike shale a kaina."
Dariya Sarah ta yi ta ce
"Abun farin ciki ne ya samu, ya Abdulfatah ya saki matarsa Mufida."
Saida gaban Islam ya fa i ta dafe girji tana salati, da mamaki Sarah ta ce
"Mene na dafe girji lafiya kuwa?"
Cikin damuwa Islam ta ce
"Yanzu sakin kike wa murna Sarah, Yayanki ya saki ma tarsa wadda yake so ma yau gobe ni ce nida ya tsana ma."
Dafata Sarah ta yi ta ce
"Ba haka ba ne Islam ai ba halin ku aya da Mufida ba."
Nan ta ba ta labarin duk irin abun mufida take aikatawa, Islam ta girgiza amma duk da haka bataji a in wannan sakin ba.
Sarah ce ta ringa janta da hira har ta ware suka shirya dan tafiya kasuwar da suka tsara zasuje.
Tare suka fito, Mama ce kawai a falon ta zaune suka ce sun fito ta basu ku in mota tunda su Abdussamad basa nan bare su kaisu a mota, salama suka mata suka fita.
A harabar gidan sukaci karo dashi yana ganin su ya ha e fuska zasu wuce ya kira sunan Sarah.
Amsawa ta yi ta arasa inda ya ke ta ce
"Gani Yaya."
"Ina zakuje haka?"
"Kasuwa zamuje."
ara tamke fuska yai ya ce
"Wa kuka tan baya da zaku fita?"
Saida Sarah ta turo baki ta ce
"Mama ce fa ta aike mu."
Mi ewa ya yi ya ce
"To ku koma ba inda zakuje."
Da gudu Sarah ta tashi tana turo baki ta shoge gida, ba yanta Islam ta bi suka koma ciki.
Mama Sarah ta fa awa abunda ke faruwa, bata rufe baki ba yashigo cikin falon, Mama ce ta yi magana
"Nifa na aike su Abdulfatah ka barsu suje."
Saida ya sosa kai ya ce
"Ita Sarah zata iya zuwa ta siyo miki koma mene."
Bai bari tayi magana ba ya wuce ya bar gurin.
Kai Mama ta girgiza ta kalli Islam ta ce
"Kece baya so ki fita, kiyi hakuri ita Sarah ta je ta dawo."
Murmushi Islam ta yi ta ce
"To saita dawo."
Sarah ba ta so haka ba, haka ta tafi kasuwar ita ka ai.
Abdulfatah yana shiga aki wayarsa ya zaro ya kira police da suka kama Marwa, suka sanar dashi duk sun kama masu hannu acikin wannan abu kuma zasu aikasu kotu nan da kwana uku, godiya ya musu ya kashe wayar, zama ya yi yana tunanin yadda zai samu Abba da maganar komawarsa gida tunda an bagance duk wata matsala.
Sosai Mufida ta ke kuka, ita kuwa Nuratu ta zuba mata ido tana jin kamar yau take Sallah, fakar idon Mufida ta yi ta fita soro, ta kira Alhaji Sani, bugu biyu ya dauka ko salama babu ta ce
"Na kamala aikin ka yanzu haka gata a gida na tana kuka mijin ta ya saketa saki uku."
Daga can Alhaji Sani ya ce
"Zaki iya samun yarki a gidan gonata da kika gani ran nan gobe da arfe biyu na rana."
Ya katse wayar bai jira cewar ta ba.
Komawa ta yi ciki tana cike da farin ciki.
Kallon mutumin ya yi ya ce
"Ina so kar sukai gobe dukan su zaku kashe su, kuma kar ku bari kubar wata sheda da za'a gane ku............!
By
*XAHRA*
*ABDULFATAH*
Na
Fatima S Umar Jajira
PAGE 47-48
_____________ "To yala ai." Kashe wayar Alhaji Sani ya yi yana dariyar keta a fili ya ce
"Idan aikin ku rainin hankali to ni nafiku iyashi mtsss."
Yaja tsaki ya koma ya zauna akan kujerar da yake yana murmushi.
Da dare Abdulfatah ya samu Abba a falonsa bayan sun gaisa ya fara kame-kame, Abba ya yi murmushi ya ce
"Kanaso ka ce wani abu ko?"
Kai ya gyada cikin nutsuwa da girmamawa ya ce
"Abba dama gida nake son koma wa tunda har an kama yarinyar nan kuma na samu sauki hannu ne kawai bai gama warke wa ba, kuma ina son kumawa Hospital kaga gidan yafi kusa da gurin aikin."
Cikin rarrashi Abba ya ce
"A'a Abdulfatah bana son kuma warka gidan nan kai ka ai."
Abdulfatah bai iya musu ba duk da yana da tarun maganar da zai fa a amma sai ya yi shiru.
Kallon sa Abba ya yi ya ce
"Amma tunda son kumawa ka keyi shikenan Allah ya tsare."
Cikin tsananin farin ciki ya ce
"Nagode Abba, kuma dama na riga na zuba masu tsaro a gidan in sha Allah ba abunda zai faru."
Murmushi Abba ya yi ya ce
"Ga kuma matarka ta na tsaran ko?"
Gaban Abdulfatah ne ya fa i harga Allah ya manta da zaman Islam a gidan sa dai bai nemi komawa ba. Murmushi ya a alo ya ce
"A'a Abba da ita ta cigaba da zama har Allah yasa komai ya dai-dai ta."
"A'a Abdulfatah baza ka bar matarka a gida ba indai kana son tafiya to tare zaku tafi idan kuma baka shirya tafiya ba to ku cigaba da zama dukan ku."
Rasa bakin magana Abdulfatah ya yi yama rasa abunda yake masa dadi.
Maganar Abba ce ta katse masa tunani
"Baka tsaida mun da magana aya ba, tafiyar ko zaman?"
Kanshi a asa ya ce
"Tafiyar zanyi Abba."
"Allah ya tsare ya yi albarka."
"Amin Abba."
Saida safe Abdulfatah ya yi wa Abba ya wuce akin sa ya kwanta.
Suna wance suna sharar baccin asara sukaji mutane akan su ihu suka saka, wani ya sa mu arfe ya buga musu a kai a take duk suka sume, nan suka yayyafa musu fetur suka cinawa gidan wuta.
Suna fita police sukaci karo dasu dan ihun da su Nuratu sukayi ya jawo hankalin su, kama su sukayi nan aka fara o arin ashe wutar, da yake ba kamawa ta yi sosai ba, ko yan kwana-kwana ba'a kira ba aka kashe wutar aka kwashi su Mufida akayi Asibiti da su.
Nan ne Doctor ya tabbatar da mutuwar aya daga cikin su ayar kuma tana cikin mawuya cin hali.
Washe gari
Da safe Abdulfatah ya shirya zai ta fi Hospital, ya fito sukayi karo da Mama. Kollon mamaki ta ke masa ta ce
"Ina zuwa haka, da sassafe?"
Kai ya sosa ya ce
"Hospital zani Mama."
Harara ta watsa masa ta ce
"Har yaushe aka salamoka daga Hospital shine zaka fara zuwa office."
Fuska ya marairaice ya ce
"Naji sauki Mama zan iya zuwa aiki."
Kallon hannunsa ta yi da har yanzu yake na e sabuda orin da akayi masa, ta ce
"To naji amma bari matarka ta shirya ta raka ka ta tayaka aikin."
Fuska ya murtuke zaiyi magana
Mama ta katseshi da cewa
"Kar ka ce a'a Abdulfatah, zata taimaka maka kaga baka gama warware wa ba."
Kasa magana ya yi, ya rasa meyasa komai sai an li a masa wannan yarinyar, maganar Mama ce ta katse shi
"Idan kuma kafi son tafiya kai kad'ai to."
Dabara ce ta fado masa ya ce
"Jiya munyi magana da Abba yau zamu koma gida, ta zauna ta shirya kafin da dare mu wuce."
Murmushi Mama ta yi ta ce
"To shikenan Allah ya tsare."
"Amin Mama."
Ya wuce Mama na masa addu'a.
Mama ta samu Islam ta sanar da ita ta shirya yau zasu huce da mijinta.
Jiki a sanyaye Islam ta ce
"To."
Ita kuwa Sarah murna ta ringayi ta ja hannun Islam sukayi akin ta.
Nan ta ringa ba ta shawarwari harda kalar abuncin da Abdulfatah ya fi so da kayan da yafi so da duk wani abu da yake so da wanda baya so, godiya Islam ta mata suka fara shirya kayan Islam.
Sai dare ya dawo lokacin Abba ya dawo ya samu Abba ya ce zasu wuce.
Kiran Islam da Mama Abba yasa aka masa ya kira Ammi, bayan sun zauna ya yi wa Abdulfatah da Islam nasiha sosai ya nusar dasu darajar aure da Hakokin aure, ya ara da cewa
"Ammi da Mama ko da wanda zai arayi musu nasiha?"
Ammi ce ta fara magana
"Duk da Abba ya fa i duk abunda zan fa a amma tuna tarwa ce, kuyi hakuri kuyi hakuri kuyi hakuri, dan hakuri shine jigon zaman aure sannan biyayya, dan Allah karmuji kar mu gani karku biyewa ru in zamani kuringa auran jeka nayika dan Allah."
Ita kuma Mama murmushi ta yi ta ce
"Nidai addu'a zan muku Allah ya kauda fitana ya baku zaman lafiya da zuri'a ta gari."
Duka suka amsa da ameen
Abdulfatah ya musu godiya sosai, ita ma Islam jiki a sanyaye ta musu godiya sosai sannan suka musu salama suka fito.
Sarah ce ar rakiya har gurin mota ta raka su tana musu addu'a.
Islam ta juyo ta ce
"Nagode sosai Sarah ki ara yiwa su Mama godiya bani da abunda zan iya biyan ku saidai na muku fatan alkairi."
Murmushi Sarah ta yi ta ce
"Bakomai aunty Islam kin cancanci a miki haka ne koma fiye da haka."
Abdulfatah ne ya katse musu hirar da cewa
"Ko nayi tafiya ta ne?"
Sarah ta agawa hannu ta shiga cikin motar suka wuce.
Har suka je gida ba wanda ya yi wa wani magana, Islam ta yi mamakin ganin ma'aikata a gidan, kodan abunda ya farune oho.
Shine ya bu e musu falon suka shiga, duk ya yi kura.
Abdulfatah hucewa ya yi akin sa ya kule.
Ita kuma Islam kasa hucewa saman ta yi saida ta gyara falon ta goge ko ina sannan ta haura nata dakin, shi dai ba abunda ya yi sai yar kura data share, falon ma tasan azan tar Mufida ce kafin tabar gidan.
Saida tayi wanka ta kwanta sabuda ta gaji ga bacci da take ji sosai.
Harta fara bacci ta ji ana.........!
By
*XAHRA*
*ABDULFATAH*
Na
Fatima S Umar Jajira
PAGE 49-50
_____________ Kiran sunan ta, ta shi ta yi cikin bacci ta kalli a gogon akin ta ga shabiyu saura, da mamaki ta mi e ta fita, aranta tana mamakin kiran me Abdulfatah yake mata acikin daran nan.
A tsaye a fallo ta tadda shi, kanta a asa ta ce "gani."
Kauda kai ya yi ya ce
"Kinsan dai yanzu matar gidan nan bata nan duk wani aiki nata ke zaki ringayi, kina jina."
Kai ta gyada ba tare da ta yi magana ba.
Cigaba ya yi da magana
"Bayan aikin gida kinsan tana da wani amfanin daban ko?"
Wannan karon ko motsi Islam batayi ba
"Dake fa nake."
Kai ta girgiza, ya ta e baki ya ce
"Yanzu kan na kwanta ki ha a mun tea ki kawo mun, saina sanar dake sauran aikin naki."
"To."
Islam ta ce, ta shiga kitchen ta ha a masa tea ta zubo masa a cup ta fito, baya falo dan haka ta shiga akin nasa da salama.
Yana zaune gefan gado ta ajiye masa ta juya zata fita, tsaki ya ja ya ce
"Ba na ce dakai zan sanar da ke sauran ayikan ki a gidan nan ba."
Sum-sum ta dawo ta zauna ya watsa mata harara, ya cigaba da abunda ya keyi.
Saida ya gama ya fara shan tea ba tare da ya kulata ba, lokacin har bacci ya fara ibarta ta ji muryarsa ya ce
" a'ida ne duk sanda zan kwanta zan sha tea kuma ba kala aya ba kulum da irin wanda na ke bu ata, sannan bana iya kwana ni ka ai dole saida wani a kusa da ni, kuma ba komai na ke iya yiwa kaina ba wani yimun akeyi."
Saida ya sauke ajiyar zuciya ya ce
"Da aikin Mufida ne ban takura ki ba amma yanzu ba ta nan dan kaha duk wata wahala da take mun ta dawo hannun ki."
Sai lokacin Islam da ke zaune ta yi magana
"Allah ya bamu wuyan auka."
Tana gama fa in haka ta mi e zata fice, ta ji ya ce
"A rayuwa ta na tsani mutum me rainin hankali, kidai ji me nace Allah ya baki ikon fita daga akin nan hmmm."
Bai jira abunda