Showing 12001 words to 15000 words out of 27403 words
Chapter 5 - ABDULFATAH by Fatima S Umar Jajira.txt
ya ke yi ba yanzu haka ya fita aurin auran."
Hannu Nuratu ta ora aka ta ce
"Mu shiga uku, ya akayi kika bari haka ta faru?"
"Tanbaya ta kikeyi bayan dake muke yawan malama mu hana abun."
Shiru Nuratu ta yi cikin ranta ta ce
Matakin da Abdulfatah ya auka akanki ya yi dai-dai naso iyayensa basu sa ya dawo da keba amma kishiyama ta isheki saura Alhaji Sani ma yarinya.
Maganar Mufida ce ta katseta tai saurin cewa
"Yanzu ya kike so muyi?"
"Kiran da namiki kenan ai."
Zama ta gyara ta ce
"Tun farko laifin ki ne ya kika bari asirin da kika masa tun kina budurwa ya karye, gashi yanzu wani ya i tasiri a kansa amma idan yasan wata bai san wata ba dole ne kiyi anfani da basira gurin kora yarinyar nan gidan ubanta, duk abuda kika san Abdulfatah ya tsana shi zaki cusa mata shari kala-kala zaki ringa kula mata har ya tsaneta ya saketa."
Ai Mufida batasan sanda ta saki wata dariya ba,
Suka sa shewa gaba aya.
Nuratu ta ce
"Yanzu tashi zakiyi mu shirya kayan girki ki kira an uwa da kawaye azo asa ki a a cashe aci a sha, sabuda kar an uwanta suzo suga ba kowa ace bakida dangi."
"Hhhhh kuma fa hane, shiyasa nake sonki Nuratu duk irin cakwakiyar da mutum ya shiga sai kin nemo solution."
"Kar kiji komai awata in dai ina raye to ba abunda bazan miki ba."
Nan suka tashi suka fara hada-hada.
Bayan yaje gida suka gaisa da mutanen gida, Abba ya kirashi ya ringa yi masa nasiha me ratsa jiki da ha o in matarsa a kansa, sosai jikin Abdulfatah ya mutu ya na jin wani iri a ransa yayi niyar azabtar da Islam amma Abba duk ya kashe masa jiki.
Da haka sukayi shirin arin aure suka tafi Mama tanata musu addu'a farin ciki fal zuciyar ta.
An aura auran Islma da Abdulfatah akan sadaki dubu ari lakadan ba ajalan ba. Abdulfatah zuciyarsa kamar ta buga dan ba in ciki kasa zama ya yi a gurin ya sirare ba tare da kowa ya sani ba ya bar gurin.
aga kiran da ya shigo wayarta ta yi
"An aura auran yanzu Hajiya Marwa."
Murmushi ta yi ta ce
"Ya tabba ta Abdulfatah ya yau dare ni ko? To ku tabbar Amaryar ta zo hannun ku a lokacin, ku kirani in kun kaita gidan."
"To Hajiya."
Ta katse kiran ya yi murmushin mugunta ta ce
"Zakayi mugun kallon Abdulfatah.................
by
*XAHRA*
*ABDULFATAH*
Na
Fateemah S Umar, Jajira
PAGE 29-30
_____________ Bayan an aurin aure sun gama tafiya, Ummi ta sa wata yayarta Hajjagana ta kaiwa Islam magani kuma tayi wanka ta fito.
Hajjagana taje tasa Islam a gaba tasha magani taci abunci tayi wanka ta shirya, ita kanta taji da in jikinta amma gaba daya bajin da in duniyar take ba, ta fito suna gaisawa da mutane zata shiga cikin gidan, wani yazo ya mata salama, amsawa tayi ya ce
"Sahal ne ya bani sa o na baki."
Kallon Hajjagana tayi ta ce
"Hajja ina zuwa, kije zan shigo gidan."
"To."
Hajja ta ce ta shige gidan
Can bayan gidan suka je cikin zumu i ta ce
"Me ya aikoka Sahal din bayan yasan yau nazama matar wani."
Ta ara maganar tana hawaye
"Am sakone ya bani bari kiga."
Ya zura hannu a jakar dake sakale a wuyan sa ya ciro wata leda ba zato ba tsamani taji ya ba a mata hodar a fuska a take hankalita ya gushe ta zube a gurin kamar mataciya, da sauri yayi fito wata mota tazo suka kamata sukayi gaba shi kuma ya koma ofar gidan su Islam ya zauna inda yake azu ya ciga ba da har kokinsa.
Abdulfatah ne kwance ya na faman tunanin hali da yake ciki yaji kira ya shigo wayarsa ko kallon wayar baiyiba bare ya aga kiran, har ta gaji ta katse.
Aka ara kira amma ya i agawa, message aka turo sai lokacin yayi tsaki ya jawo wayar ya duba new number ya gani ya bu e message in.
*zuwa yanzu nasan hankalinka a kwance yake kayi aure ko to tsune bata areba ga amaryarka a gurina sai yadda naso zanyi da ita amma zuciyata tafi amunta na kasheta*.
Wani message in ya gani hotunan Islam ya gani cikin natsanan ci har gata a aure gurin wasu gardawa.
A rayuwar Abdulfatah baisan mene kishiba sai yau da hautsinawa yaji zuciyarsa tana yi, kiran number ya yi amma taki shiga reply message ya yi ya ce
"Kai wane?"
Aikuwa yaga an turo da amsa
*Hhhhh kamanta da Marwa na da nufin fansa a kanka ko to ka arawa kanka laifi kafin na kashe wannan azamar yarinyar sai ta zama ganimar maza Hhhhh*
Zabura Abdulfatah ya yi ya fice daga gidan ya hau motarsa da mugun gudu yabar gidan.
Gudu yake yama rasa ina zashi idan ya je police station kan suyi wani abu aikin gama ya gama kuma bazai fa a a gida ba hankalin mutane ya tashi amma yayi al awari zai dawo da ar mutane cikin koshin lafiya.
Gidan Marwa ya je yauma bai tadda ita ba, dabara ce ta fado basa kawai ya juya ya nufi gidan iyayen ta. A hanya ya ringa kiran number ta har ta shiga.
auka ta yi tana dariya ta ce
"Haba new ango ya hankalinka zai tashi dan wanine zai angwance ba kaiba, to ka kwantar da hankalinka na fasa amma zan fa a inda zaka auki awar amaryarka."
Cikin acin rai Abdulfatah ya ce
"Marwa karki cutar da yariyar nan ni namiki laifi ba ita ba ki hukuntani ki rabu da ita."
Dariya tasaka ta ce
"Hhhhh Abdulfatah kenan ai dan na hukuntaka bazakaji ciwoba amma idan na mata kaine zakaji unar a cikin zuciyar ka kasan bana barin bashi."
Yaji ta kashe wayar, jifa yayi da tashi wayar ya tada motar sa a fusace ya nufi gidan su.
Acan gidan su Islam kuwa ba wanda ya farga Amarya bata nan tunda kowa yasan tana kwance ba lafiya, Ummi da taga yamma tayi koda yaushe za'a iya zuwa aukan Amarya ta fara nemanta amma ko sama ko asa bata ganta ba tun hankalin ta bai tashiba har ta fara susucewa cikin tashin hankali.
Bayan Abdulfatah yaje kofar gidan su Marwa ya zaro wayarsa Mama ya kira cikin sa'a kuwa ta dauka ya ce
Ta turo masa number Ummi, cikin farin ciki ta ce "to." Yasukayi salama.
Mota ya mu e ya ako jarka ya shiga gidan, me gadi dayake ya sanshi bai hanashi shigaba ya shige falo,
Daddyn Marwa da Kakarta da Mamanta duk suna zaune suka amsa salamar da ya yi zama ya yi ya gaida su suka amsa, Dady ya ce
"Lafiya kuwa?"
Ajiyar zuciya Abdulfatah ya yi ya ce
"Ba lafiya ba, yau bikina kuma ar ku Marwa ta sace matata tana ikirarin kashe ta."
Salati duka suka saka Dady ya ce
"Marwa bazata aikata haka ba yaro kadai bi wani sarkin."
Kaka da take tafa hannu ta ce
"A'a Sa'idu Marwa ba hankali gare ta ba zatayi abunda yafi haka."
Masifa Dady ya farayi wai Abdulfatah ya fice ya basu guri tun ransa bai aci ba.
Mi ewa Abdulfatah ya yi ya nufi hanyar fita kofar fita ya daga falon ya sawa sa ata ya kule ya dawo cikin falo fuska ba annuri ya bu e jarkar da ya shigo da ita,
Warin fetur sukaji ya rufe ya ce
"Zuwa yanzu kunsa abunda yake cikin jarkar nan ko? To ku kira ar kuce ta bani mamata ko na one ku gaba aya."
Ai Kaka tanajin haka ta saki fitsari a gurin jikinta ya na rawa, Mama ma kuka ta saka ta na bashi hakuri, Dady ne ya yi arfin halin cewa
"Bansa da manufar da kazo gurin mu ba yaro amma ina ro on ka karka cutar damu."
"Za i aya gareku ku kira Marwa ta sakar mun mata."
Jiki na rawa Dady ya zaro wayarsa a aljihu ya kira number Marwa,
Bugu 2 ta auka tare da cewa
"Hello Dad ya gidan?"
Cikin rawar murya ya ce
"Ba lafiya Marwa wani yazo da fetur zai kone mu idai baki bashi matarsa ba."
"What, Abdulfatah ne ya zo?"
"Basan sunan sa ba, mudai ki temaka ki bashi matarsa dan Allah."
Jiki a sanyaye ta ce
"Bani shi Dad."
Mi awa Abdulfatah waya ya yi jiki na rawa, amsa ya yi ya kara a kune,
"Babban kus kuren da nayi a rayuwata shine nuna maka Ahalina Abdulfatah amma ka sani bana barin bashi."
Ta kashe wayar message ta masa inda zai samu Islam fita ya yi da sauri yasa mukuli ya kule su Dady ya ajiye shi a wani guri a gidan ya mata reply da cewa
*nakule iyayan ki idan na samu mamata zan fa a miki inda mukulin yake sa a nin haka kuma wuta ce zata tashi dasu*
Kukane kawai Marwa batayi ba sabuda ta kaici da ba in ciki Abdulfatah ya maida ita shashasha amma zata nuna masa kanta yafi nasa ja.
A hanzar ce ya kira number Ummi da Mama ta turo masa kuka yaji tanayi cikin tausayawa ya ce
"Afuwa Ummi ni na zo na auki Islam sabuda na kira wayarta naji jikinta ya yi tsanani yanzu haka muna Hospital."
"Amma meyasa baku fa a ba da zaku tafi?"
"Ayi hakuri nima na ru e ne."
"Shikenan, ina Islam in?"
"Gata bacci takeyi."
"To Allah ya bata lafiya."
"Amin Ummi daga can zamu zarce gida."
"To Allah ya yi albarka."
"Amin."
Daya haka sukayi salama ya kashe wayar.
Can bayan gari yaje inda Marwa ta ce Islam na can, gurin ya je amma ba kowa. Ya juya zai tafi ya ganta a yashe a gurin babu alamun nufashi a tattare da ita.
Cikin hanzari ya arasa gurin ya auko ta amma kamar bata da rai da hanzari ya kamota ya mi e da ita zaibar gurin da ita ya ji.............!
by
*XAHRA*
*ABDULFATAH*
Na
Fateemah S Umar, Jajira
PAGE 31-32
_____________ Saukar arfe a gadon bayan sa, bai ajiye ta ba sai kara a ameta da yayi ajikinsa ya juya ya kali inda yaji saukar dukan wani katon mutum ya gani da wasu a bayansa sai Marwa da ta bulo daga tsakiyar su fuskarta a ha e ta araso har gaban sa ta ce
"Dama jiran isowarka nakeyi malam Abdulfatah, ba kaje kayi garguwa da iyayena ba to gashi nan na sakar maka matarka amma kasani daga kai har ita bazaku tsira daga gareni ba, kuma na jawoka nan domin na fara kasheta a gabanka bayan nasa an mata fya e, yadda zakaji ciwo a ranka kafin kaima na kashe ka."
Da kallo kawai yake bita yana mamakin taurin rai irin na Marwa,
Cikin bada umarni ta ce da yaran ta
"Ku kar o mun wannan yariyar a hannunsa."
Da sauri suka arasa gaban sa kusan su 6 amma suka kasa a are Islam daga jikin sa,
Ganin haka cikin acin rai Marwa ta ce su ta dukan sa har sa ya saduda ya saki Islam.
Wayar ta ce ta fara ruri ta duba taga me gadin gidan sune, da sauri ta auka.
"Hello Hajiya su Alhaji suna kule a cikin gida inda suke ba isaka sosai kuma bansa ida wannan saurayin da yazo ba ya ajiye mukulin a halin yanzu har Hajiya Kaka ta suma shima Alhaji yanata tari ciwan sa ya tashi itama hajiya sai wani irin nishi takeyi."
A tsorace ta ce
"Nashi uku yanzu ba yanda za'ayi ka bu e su?"
"Gaskiya babu Hajiya, saidai ki nemi wannan saurayin ya fadi inda ya sa mukulin da gaggawa dan zasu iya halaka."
Katse wayar ta yi ta da katar da wanda suka fara dukan Abdulfatah taje har gabansa tana wani irin huci ta ce
"So kake ka nuna mun kafini kwakwalawa ko? To kar ka dauka ka tsira ko matarka dan saina dau fansa wallahi, ka sanar dani inda kasa mukulin da ka kule iyayena dashi."
agowa yayi ya wurgo mata wani mugun kallo ya ce
"Baki da kwakwalwar da kika isa kiyi tasiri a kaina daga ke har wa an nan tsirarin yaran naki kunci sa'a da ar mutane a gurina kuma banaso wani abu ya sameta a dalilana da na shafe tarihin ku a doran asa, kuma bazan fa i inda key yake ba har sai na bar gurin nan da wannan yarinyar cikin hayacinta."
Kukane kawai Marwa bata saba cikin hanzari ta ce da wani ya kawo ruwa ya shafawa Islam, Abdulfatah ya watsa masa mugun kallo ya ce ba gardin da zai zo kan matarsa ita da kanta zata zuba mata ruwan,
Da kin zuwa tayi ganin yadda megadi yake ta kiranta yasa ta arasa banasu ta fara shafawa Islam ruwa a fuska, ajiyar zuciya Islam ta yi tafara bu e idanunta, tana arba da Marwa ta saki wata razananiyar ara ta zabura zata tashi, Abdulfatah ya riketa kuka takeyi tana kallon Marwa cike da tsoro ta na cewa
"Dan Allah karki sa a cutar dani ban san me nayi miki ba kike so saikin ga bayana, kiji tsoran Allah karki bari a cutar dani kemafa a mace ce kinsan ciwan kanki, amma kike so dole sai kin cutar dani."
Abdulfatah ne ya ce
"Malama ki nutsu ba abunda za ta miki yanzu tunda ina tare da ke."
Sai lokacin ta kula da shi ashema a jikinsa take a kwance, mi ewa tayi ta matsa daga kusa dashi. harara ya watsa mata ya mi e ya ce
"Ki biyoni mutafi in kuma zaki cigaba da zama a gurin ta to ki zauna."
Ai da gudu tabi bayansa tana waywayan Marwa wace ba in ciki ya kusa kasheta, tana kallon su suka tafi ba yadda zatayi.
Inda ya yi parking in motarsa suka arasa ya bu e ya shiga ita ba ta shiga gurin me zaman banza ta zauna, yaja motar a guje ya bar gurin.
Yana barin gurin ya yi wa Marwa message in inda yasaka mukulin sabuda kar iyayen ta su salwanta.
Tana ganin message in ta yi saurin kiran me gadi ta sanar dashi, ya bu e su a daran aka kwashe su akayi Asibiti da su.
Suna tafe yana ankare da ita yadda taketa sharar kwala baki ya ta e ya cigaba da tafiyar sa, kai tsaye gidan sa ya kaisu ya fito, itama fitowa ta yi tana biye dashi har suka shiga ciki.
A falo sukayi karo da Mufida tana ganin su ta mi e tana tafa hannu ta ce
"Daga ina kuma a wannan daran? Ko dama saida kuka gama yawan banzar ku shine zaku shigo mun gida da tsakar dare, ke kuma Amarsu ta ango baki da dangi ne da za'a rasa mutum guda da zai rakoki akin miji saidai ki bishi ku gama yawanku ku dawo sabuda bakisan ciwan kanki ba." Ko kula iskanta baiba ya wuce ya bar su a tsaye da Islam.
Islam da ilahirin jikinta rawa ya ke ta ce
"Haba baiwar Allah ki tsaya kij......!"
"Dalla malama rufemun baki har kina da bakin yimun wata bakuwar magana bayan bakida wata kima ko mutunci a cikin gidan nan sakarai jaka wadda batasan ida yake mata ciwo ba."
Zaginta sosai Mufida ta ringayi kamar zata daketa gashi batasan inda akin ta yake ba bare ta shige ta barta haka ta naji ta are mata zagi tasss bata kulata ba harta gaji dan kanta tashige akin ta.
A falon a takure cikin tsoro Islam ta kwana.
Ya fito zai tafi masalaci yaga mutun a kwance dayake gari bai wayeba ya haskata yaga Islam ce a takure a gurin baki ya ta e, ya arasa gurin da ta ke, cikin tsana yakai hannu ya ta ata a tsora ce ta tashi yaja tsaki ya ce
"Sama zaki haura a nan akin ki yake."
Bai jira ta ce komai ba ya yi ficewar sa.
Tashi ta yi ta haura saman nan taga akin da yake a bude tana shiga taga kayan akin ta ne dan haka tayi hamdala ta maida kofa ta rufe ta shiga bayi ta yi alwala tazo ta yi Sallah sannan ta koma ta kwanta.
Da gari ya waye masifar Mufida ce ta tasheta, tana ta bugo mata aki kamar za ta ala ofar. Ba shiri Islam ta bud'e ta fito.
Kallon raini Mufida ta mata ta ce
"To hamshakiya mandiya to ki fito ki ora mana abun kari tunda kece kika kwana da miji."
Murmushi kawai Islam ta yi ta koma ta sako hijab ta sauka ta shiga kitchen ta ha a abun karin kumalo ta fito ta kawo musu falo tana ajiye wa zata koma sama yana fitowa,
Har asa ta tsuguna ta gaida shi,
"Lafiya."
Kawai ya ce ya cigaba da tafiyar sa mi ewa ta yi ta fara tafiya juyowa ya yi yana kallon tafiyar ta ta sai yanzu ya lura da ta dai-dai take tafiya ba tana in gisa afarta ta dama.................!
by
*XAHRA*
*ABDULFATAH*
Na
Fateemah S Umar, Jajira
PAGE 33-34
_____________ Ta kubura sosai, daga gani dukane a gurin kai ya girgiza cike da takaici ya samu guri ya zauna saida yaga ta shiga akinta sannan ya kira sunan ta,
"Islam."
Yadda naji sunan nata a bakinsa saida tsikar jikinta ta tashi a sanyaye ta dawo falon ta samu guri a kasa ta shuguna ta ce
"Gani."
Saida ya gama shan kamshin sa ya ce da ita
"Kije ki shirya muje Hospital a duba wannan raunin na afarki."
Cikin ladabi ta ce "to."
Ta mike ta koma aki.
Jiranta yayi harta shirya ta fito zasu huce han yayi dai-dai da fitowar Mufida a hasale ta araso inda suke ta ce
"Au yanzu duk gan talin da kuka gamayi a rariya jiya bai ishekuba sai kun ara wani yau, ke da ya ke jakace kina biye da shi kuna yawan ta zubar, wai ke ina dangin