Showing 6001 words to 9000 words out of 27403 words

Chapter 3 - ABDULFATAH by Fatima S Umar Jajira.txt

tana hawaye har takai aya ta cila masa takadun sa tabar gurin.






Da kallo ya bita yana jin ciwan maganar da ta fa a masa amma zai au mata ki babba akan wannan yarinyar,
Takardun da ta watsa masa ya kwaso ya duba ya ga wanda ya bawa Doctor Rukayya ne, kawai saiya koma motar sa dama su yazo amsa ya juya gida ransa ba da i.




Mama na gaban Abba ta na kallon sa shikuma ya na cin abunci, saida ta bari ya arasa sannan ta ce


"Dama inaso muyi magana dakai akan Abdulfatah."


"Inajin ki."


asa ta yi da kanta ta ce


"Aure na ke so ya ara."


"Me? Aure fa kika ce kwata-kwata kwana nawa dayin auran na sa?"


"Nasan da haka amma dole ce tasa na ke so ya ara auran."


Nan ta kwashe irin hula an cin da Mufida ta mata ta sanar da Abba sannan ta ara da cewa


"Na i sanar da Abdulfatah sabuda karya je yai abuda bai da ce amma duk ran da ya titsiyeni yana san sanin meyasa na ke so ya ara aure zan sanar da shi abun da ya faru."


Ajiyar zuciya Abba ya yi ya ce


"Amma akan wannan dalilin kawai zai ara aure?"


"Bafa a ramun dalili bane, so kake mu zuba ido aita haifawa Abdulfatah yara marasa tarbiya irin matar sa."


"Shikenan Allah ya bada sa'a."


Cikin farin ciki Mama ta ce


"Amin nagode Abban su Sarah Allah ya ara arziki."


"Amin, amma za i zaki bashi ya fito da mata?"


"A'a sabuda idai na bashi za i to bazai auran ba yata mun kame-kame kenan amma idan na za a masa da kaina ba wani lokaci da zai ata mana."


"Gaskiya ne, yanzu wa kika za a masa?"


Murmushi ta yi ta ce


"Eh na za a masa ..........!








by
*XAHRA*









*ABDULFATAH*





Na


Fateemah S Umar, Jajira




PAGE 13-14






_____________ "Amma sai na gama binkice akan yarinyar tukun."
"To Allah ya za a masa abunda yafi alkairi."


"Amin."


Daga haka suka cigaba da hirar su.




Islam na kwance kusa da Ummi ta ji wayar ta na ruri duba wa ta yi taga Sarah ce, ta na murmushi ta auka.


"Assalamu alaikum."


Ta furta a hankali, muryar Mama ta yi ta ce


"Amin wa'alaikum salam."


Kin ladabi ta ce


"Mama ina huni?"


"Lafiya alau Islam ina Ummin ki?"


"Gata ma tanajin ki."


"Okay bata mu gaisa."


Mi awa Ummi wayar ta yi Ummi ta amsa suka gaisa da Maman Kaduna, sannan ta ji Ummi ta ce


"To Allah ya kaimu, nagode Allah ya bar zumunci."


Ta kashe wayar ta mi owa Islam ta na cewa


"Mama ta ce gobe in sha Allah za suzo da Sarah."


Ido Islam ta zaro ta ce


"Nan gidan za suzo Ummi?"


"Eh mana da wane gida muke da shi bayan wannan."


Ajiyar zuciya ta yi hakan ta ji hankalin ta bai kwanta da zuwan Mama gidan suba.


Komawa ta yi ta kwanta ta cigaba da tunanin sahibin ta Sahal.






Ummi na ajiye wayar ta kali Sarah da ke kusa da ita ta ce
"Allah ya sa za in da naiwa an uwaki ya yi dai-dai?"


"Gaskiya ya yi Mama amma kika sani ko ita Islam in ta na da wanda ta ke so?"


Murmushi Mama ta yi ta ce


"Nasan da haka shiyasa na dage a addu'a Allah yasa ita ce matar Abdulfatah."


"Amin Mama."


Ki cewa Ammi ta shiya goban da ita zamu ta fi."


"To Mama."


Sarah ta ce ta auki wayar ta tafi ce.




Zaune ya ke a mota yana kallon Marwa ita ma shi ta ke kallo ya kashe mata ido ya ce


"In sha Allah jibi na dawo daga Lego's zan sanar wa Abba maganar aure na da ke."




Murmushi Marwa ta yi ta ce


"Gaskiya naji da in maganar ka amma fa kar naji shiru a samu matsala."


Hannun ta ya kamo ya ce


"Al awari fa na miki kuma kinsan zan cika miki."


"Okay naji yanzu bari na shiga gida sai ka dawo jibin."


"To ki gaida Mommy."


"Zataji."


Ta ce tana fitowa daga motar, ya ja motar ya bar gurin.


Wayar da ke hannunta ta fara danna wa ta kara a kune.




Hello Sada yau zaizo yan kin ku, kusa mun ido a kansa dawa zaizo kuma gurin wa yazo da abunda ya zo yi ko maca aya kuga ya fiye shishige mata ku saita mata hanya."


Ta na gama fa in haka ta kashe wayar ta na murmushi a fili ta ce


"Saura ke Mufida kike ko wa? Tunda kika sake kika auri abunda na ke so to wallahi saina ga bayanki."


Ta girgiza kai ta wuce gida.




Washe gari su Mama suka shirya suka je gidan su Islam,


Ummi ta tarbe su hannu bibbiyu cikin fara'a da sakin fuska hakan ba aramun da i ya yiwa su Mama ba,


Bayan su bai sa Ammi ta ce


"Gaskiya mun gode sosai da karamci Ummi."


Murmushi Ummi ta yi ta ce


"Ba komai mun zama aya."


"Hakane shiyasa na ke so mu zumunci mu ya ara arfi ta hayar bamu Islam."


Dariya Ummi ta yi ta ce


"Islam ai ar ku ce za ku iya aukan ta."


Ajiyar zuciya Ammi ta yi a hankali ta ce


"Ba irin wannan aukan ba inda hali auran ta zaki bawa ana."


Cikin razaki Ummi ta ce


"Aure kuma?"


"Kwarai kuwa, ki mana wannan taimakon."




"Bawai zan watsa muku asa a ido ba ne amma Islam ta na da wanda ta ke so."


Karo na farko Mama ta ce


"Idan hali kuyi mana wannan sadaukar war."


Nan ta bata Labarin komai ga me da Mufida sannan ta ce


"Dan Allah ki ro a mana alfarma gurin Islam da shi yaron da ta keso tunda manya ba su shiga maganar ba."


Shiru Ummi ta yi ka fin ta ce


"To zan duba na gani."


Godiya sukayiwa Ummi suka huce gida.




Bayan kwana biyu






Mi ewa ya yi ya tsuguna yana duba jarbin sa na dannawa da ya fa a ar ashin gado, hannu ya zura yana lalubawa a hankali ya ji ya ta o wani kwalin magani.


Jawoshi ya yi ya fara dubawa gaban sane yai wata irin fa uwa ganin maganin zubar da ciki ne.


To waye ya yi anfani da shi?


Ya tanbayi kan sa, mi ewa ya yi da sauri ya fita ta na zaune ta hakim ce a falo ta na kallo.




Gabanta ya je ya tsaya ya nuna mata kwalin ya ce


"Wan nan maganin na waye? Kuma waye ya yi anfani da shi?"


Ya tsine fuska ta yi ta ce


"Magani dai na wane kuma ninayi anfani dashi sabuda naje Hospital shekaran jiya Doctor Rukayya ta ce ciki ga reni shiyasa na bawa Nuratu ku i ta siwomin wannan maganin na sha kuma Allah ya taimakeni cikin ya fita bansha wata wahalaba baka gida ma shiyasa baka sani ba, cewa nayi bazan jira saika dawoba sabuda bazan zauna da ciki tun yanzu na haihu na tsofe ba wallahi."




Ai Abdulfatah bai san sanda ya...........!








by
*XAHRA*





*ABDULFATAH*





Na


Fateemah S Umar, Jajira




PAGE 15-16






_____________ Zube a gurin ba ya dafe kansa yana karanto "Inalilahi wa'ina ilaihirraji'un."
Baki Mufida ta ta e ta ce

"Kayi hakuri idan ranka ya aci amma gaskiya bazan iya haihu yanzu na tsufa ba."


Ko kallon ida ta ke beba ya na zaune zuciyar sa tana wata irin tafasa, shi Mufida zata zubarwa da ciki kamar ba cikin sunnah ba kuma har take iya fa a masa da bakin ta.




Mi ewa Mufida ta yi ta bar masa gurin duk da cikin zuciyar ta cike ta ke da tsoron ma takin da Abdulfatah zai auka akanta amma ta dake kamar bata damu ba tai shigewar ta aki ta barshi.


Yafi awa duda a gurin yana dafe da kansa sannan ya mi e ya nufi akin Mufida ransa ya na suya.




Da dare bayan sun gama cin abunci Ummi tali Islam ta ce


"Dama ina so muyi wata magana da ke."


Cikin nutsuwa Islam ta ce


"Inajinki Ummi."


Ajiyar zuciya Ummi ta yi ta ce


"Yanzu na ce ki auri wani ba Sahal ba zaki amunce."


A tsorace Islam ta ce


"Meya kawo irin wannan maganar Ummi."


"Tabayar ki nayi."


asa Islam ta yi da kanta ta ce


"Ke Mahaifiya ta ce kuma kin cike mun gurin mahaifi na ba abunda baki mun a rayuwa ta ba dan haka ba abuda zakice na yi a rayuwa na kasayi miki, amma Ummi idan kika ce na auri wani ba Sahal ba ya zanyi da shi?"


Cikin nutsuwa Ummi ta ce


"Sahal ba magana ya yi da magaba tanki ba kuma koni ina so naga kin auri Sahal kodan son da yake miki amma Mama ta da abokiyar zamanta sunzo neman alfarma suna so abawa ansu auran ki, da naso na share su sai naga magana suke akan tarbiyar ki ce tasa suke so su ha a jini da ke to shiyasa na ce nikuma zan amunce domin wannan shedar da suka miki bazasu hula an ta kiba kuma inaso kema karki basu kunya."


Tunda Ummi ta fara magana Islam ta ke hawaye wai da gaske Ummi ta ke wani ta ke so ta aura ba Sahal ba.


Da fata Ummi ta yi ta ce


"Bazan miki dole ba idai bakyaso to zan basu hakuri."


Cikin kuka ta ce


"Nasan bazaki ta a za a mun abunda zai cutar da ni ba dan haka na amunce amma kimun wata alfarma guda aya."


"Wace alfarma ce?"


"Ke zaki sanar da Sahal cewa kinmun miji."


Rugumeta Ummi ta yi ta ce


"Nagode Allah yaimiki albarka kuma in sha Allah zan kirashi har gida na masa bayani yadda zai fahim ce ni."


"Amin Ummi."


Islam ta fa a tanajin zuciyar ta kamar zata fashe.






Abdulfatah kuwa yana shiga akin Mufida ya tadda ta na kwance ta ora kafa aya kan aya ta na danna waya.


Wayar ya fuge itama ya fusgota daga kan gadon ya na huci ya ce


"Sabuda kin mai dani sa'an wasanki ni zaki zubarwa da ciki, cikina na sunnah ba na kwararo ba amma kika zubar mun da shi."


Mi ewa tsaye ta yi ta ri e ugu ta ce


"To sai me dan na zubar da ciki zan zauna ne na haihu da kuru ciya ta na lalace kaje ka auro daleliya ko to wallahi baka isa ba ko gobe nayi ciki saina zubar da tsinane na ga......!"


Bata arasa maganar ta ba ya kwashe ta da maruka har biyu wanda saida ta kai asa taka ta ya farayi yana tamole da ita ihu ta ke da kuruwa amma bai rabu da ita ba saida ya mata lilis sannan ya daina dukanta yana huci ya ce


"Wallahi sai nayi shara'a da ke akan cikina da kika zubar zaki gane ki aramar ar bariki ce."


Ya fice da ga akin ya barta a gurin da tsamin jiki.




Washe gari Ummi ta sa Islam ta kira Sahal a waya ta sanar da shi Ummi na ne mansa,




Bai jima ba ya zo, Ummi ta sa aka shigo dashi har falo bayan sun gaisa ta dukar da kai ta ce


"Wata alfarma na ke nema a gurin ka."


Cikin rawar jiki ya ce


"Alfarma kuma Ummi ko mene ki bani umarni nayi."


Kai ta girgiza ta ce


"Kayi hakuri da abunda zan fa ama nima ba haka na so ba amma ba yadda zanyi, ina so kayi hakuri da auran Islam na mata miji."


Wata irin fa uwar gaba Sahal ya yi yanajin zuciyar sa na bugawa da sauri da sauri ya ce


"T.. To Ummi Allah yasa hakan shi ya fi alkairi."


"Amin Allah ya muku albarka."


"Amin."


Ya mi e jiki a sanyaye ya fita,
Islam da ke la e ta najin duk abuda suke tattanawa ta bi bayan sa da sauri.


A soro ta kira sunansa ya juyo yana kallon ta da ida nuwan sa da suka koma ja,


Jikin ta har rawa ya ke muryar ta ma rawar ta ke ta ce


"Yanzu har ka ha ura dani cikin sau i haka meyasa zuciyar ka tai saurin karaya da.....!"


Hannu ya aga mata ya ce


"Ya isa Islam wana mataki kike so na auka bayan wanda kuka yanke da Mahaifiyar ki, dama tuntuni ina kawowa a raina bazaki auri talaka mejan kafu babur ba amma na i hakura na nace yau gashi naga iyaka ta."


Tunda ya fara magana Islam ta ke kuka me tsuma zuciya yana kai aya ta ce


"Wallahi ba haka ba ne nima bansan taimako zai shiga tsakanina da kaiba da banyi ba."


Nan ta sanar dashi Mama da suka taimakawa suka kai Asibiti ita ce ta zo neman alfarma gurin Ummi ita kuma Ummi ta kasa cewa a'a.


"Hmmm dama ina zata kasa hanasu tunda ni me kafu babur ne su kuma masu arziki, kidaina wahalar da kanki Islam komai nufine na uban giji na barki lafiya."


Ya juya ya fice ya barta a soran, zubewa ta yi akan guyoyinta ta na wani irin kuka me ta a zuciya ji take kamar ranta zaibar gangar jikin ta shikenan yanzu ta rasa Sahal wannan wace irin addara ce me tsauri haka.






Abdulfatah gida ya nufa ranshi a ace,
A falo ya tadda Abba da su Abdulmalik suna hira zama ya yi ya gaida Abba,


Abba ya amsa ya na kallonsa ya ce


"Me yake damun ka Abdulfatah?"


Yana huci asa- asa ya ce


"Ba komai Abba."


Murmushi Abba ya yi ya ce


"To shikenan Allah ya kyauta."


"Amin."


Ya ce yana hararar su Abdulmalik sum-sum suka tashi suka fice daga falon.


Ammi ce ta fito da tea a hannuta ta ajiyewa Abba ta na cewa


"Abdulfatah lafiya kuwa? na ganka ba a nutsuwar ka ba."


asa ya yi da kansa ya kasa cewa komai.


Abba ne ya zaro waya ya kira Mama dan yasan ba lafiya a tattare da Abdulfatah.


Fitowa ta yi daga akinta ta shigo falon da salama.


Duk suka amsa ta zauna kusa da Abba ta na kallo sa ta ce


"Gani Abban Sarah."


Nuna mata Abdulfatah ya yi ya ce


"Ki tanbayi aki me yake damun sa."


Sai lokacin ta kula da Abdulfatah da ya ke zaune a falon ta mi e ta koma asa ida ya ke zaune ta ce


"Abdulfatah me yake faru?"


Hawaye ne suka gangaro fuskarsa Mama ta ara tsorata da lamarin dan rabon da taga hawayan Abdulfatah tun yana yaro.


A hankali ya furta


"Mama Mufida ta cuceni wai ni zata zubarwa da ciki."


Salati duk suka auka Mama ta dafashi ta ce


"Kayi hakuri Abdulfatah Mufida ta cuceka amma kai ka siyo hakan da ku in ka tunda baza ka iya binke ce akan mata ba tunda tama shikenan."


"Wallahi Mama na gama zama da ita."






Abba ne ya ce


"Ka daina rantsuwa Abdulfatah dan bazaka saki Mufida ba."


Kallon Ammi ya yi wai ta yi magana ta girgiza masa kai,


Mama ce ta ce


"Kar ka sake cewa zaka rabu da matarka kana sonta laifi tama kuma zai huce amma fa aure zaka ara."


Da sauri ya ce


"Yauwa Mama dama inada wanda nayiwa alkawarin aur....!"


Muryar Abba ya ji ya ce


"So kake mu ara baka dama ka auro wadda zasu taru da Mufida su arasa kasheka."


Cikin rarrashi Ammi ta ce


"Iyayanka sun za ama wadda zaka aura."


Da kallo ya ringa binsu tun yana fahim tar abunda suke cewa har ya daina, mi ewa ya yi a razane ya............!








by
*XAHRA*







*ABDULFATAH*





Na


Fateemah S Umar, Jajira




PAGE 17-18






_____________ Zai fice jiri ya kwashe shi ya yi baya zai fa i da sauri Abba ya taro shi yana salati suma su mama salatin suka sa,
Abba ya ajiye shi kan kujera yana masa sannu Ammi ce ta ce


"Sannu Abdulfatah."


Kai ya gyada mata kawai, Abba ya dube shi ya ce


"Nene matsalar ka Abdulfatah daga maka zancan aure zaka fa i."


Cike da dauriya ya ce


"Abba inda wanda zan aura yanzu sunan ta Marwa dan girman Allah ku barni na aure ta ba dan ni ba."




Kallon juna Abba da Mama sukayi Mama tai sauri girgiza masa kai, ya kauda idon sa daga kanta ya kali Abdulfatah ya ce


"Karka ji komai Abdulfatah zanyi shawara da Mahaifiyar ka."


Cikin tsananin farin ciki ya mi e ya yiwa Abba godiya ya huce gida kansa na mugun ciwo dan sai Abdulmalik aka sa ya kaishi gida.




Bayan ya tafi Abba ya samu Mama ya ce


"Yanzu mene abun yi?"


"Nidai na karaya wallahi kawai a rabu dashi ita yarinyar ko Abdulmalik ma bawa."


Kai Abba ya girgiza ya ce


"A'a baza'ayi haka ba Abdulfatah akayi niyar bawa dan haka bazan canza ra'ayi ba, mun masa adalci ya auri wanda ya ke so to tunda ya kasa za o ar mutunci dole ne mu muza a masa da kan mu."


Ajiyar zuciya Mama ta yi ta ce


"Amma kana kallo fa uwa ya kusayi a gurin nan sabuda zancan auran."


Murmushi Abba ya yi ya ce


"Ai dama da acin ran matarsa ya zo gidan nan ba zancan aure ya sashi wannan halin ba sai acin rain matarsa da ta zubar masa da ciki."


Kai Mama ta gya a ta ce


"Hakane Allah ya tabbatar da alkairi."


"Amin."


Abba ya ce suka cigaba da hirar su.




Yana zuwa gida kwanciya ya yi ko magani bai nema ba haka bacci ya kwashe shi.




Cikin bacci ya ji wayar sa na ruri,


A hankali ya sa hannu ya zaro ta,
Marwa ya gani dan haka ya aka ya kara a kune tare da yin Salama.


Amsawa ta yi ta ce


"Meyasa kake mun haka Abdulfatah tun safe mukayi da kai zamu ha u amma shiru ban ganka ba ko dan kaga ina son ka da ya wane shiyasa kake hula an ta ni."


"
Cikin rarrashi ya ce


"No ba haka ba ne Marwa ina kwance ba na jin da i."


"Ayyah sannu bari na zo na dubaka."


"A'a ki barshi kawai nagode."


"Allah sai nazo duba mijina dan tun yanzu wannan ku a iyar matar taka tasan da zamana."


Zaiyi magana ya ji ta kashe wayar, shiru ya yi ya kasa binta dan yasan idai Marwa ta yi niyar abu to ba wanda ya isa ya hanata,
A ransa ya ce ai garama ta zo kodan Mufida ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login