Showing 3001 words to 6000 words out of 41364 words

Chapter 2 - NI BORA CE BY ZEE MD COMPLETE.pdf

Zee MD   

12 Jul 2025

1630

Sun
sauka a garin Jos suka fara sana'ar saida kayan lambu , Allah yasawa sana'ar tasu Albarka
suna samun kud'i ba laifi , lokacin Baffa na ya yanke shawar yasaka Kawu Idi wato k'aninsa
Makaranta , Kawu Idi bayajin Magana sosai tun yana yaro , dan haka Baffa na yasakashi a
Makaranta wacce in yatafi sai yamma yake dawowa , Akwana a tashi Baffa na yafara neman
Aure , ita kuma Ammi ta Gidan dasuke haya anan Shagon Baffa na suke kwana , tunda Baffa
yaga Ammi hankalinsa ya kwanta da ita , ahaka har shak'uwa me k'arfi tashiga tsakaninsu ,
Mahaifin Ammi na bashi da wani k'arfi , Matar sa d'aya itace Mahaifiyar su Ammi , su Uku
iyayensu suka haifa suma , biyun duk maza ne sai kuma Ammi ita kad'ai ce mace a cikinsu ,
Baffa da Mahaifin Ammi jininsu yahad'u sosai , kusan kullum in sundawo daga wajen
kasuwancin su zasu zauna k'ofar gidan suna hira , lokacin da Baffa ya nuna yanason Ammi
bai sha wata wuyaba Mahaifinta ya amince dashi , dan tuntuni yake mata sha'awar auren sa
......
Ba'a d'au lokaci me tsayiba aka saka ranar auren Ammi da Baffa , Kawu Idi lokacin yanuna
farin cikinsa amman bawani shiri suke da Ammi ba , Baffa yana ta k'ok'ari sosai wajen shirin
Auren su da kuma neman wajen zama , Allah yasa kasuwa ta bud'a masa sosai yasamu kud'i
yasai musu k'aramin gida me d'aki Biyu da shago , Bayan anyi aurensa da Ammi suka tare a
gidan nan nasa daya siya , lokacin yacewa Kawu Idi yadawo shagon gidan yadunga kwana
aikuwa haka akayi yadawo shagon gidan yana kwana .....
Bayan Bikin Ammi da Baffa na dakusan wata hud'u akatashi da rigima a cikin garin Jos , a
lokacin aka kashe Iyayen Ammi dukansu da Yayanta guda d'aya , shikuma dama d'aya Babban
Yayan nata yana lagos yana sana'ar sa acan , lokacin Ammi tayi kuka tamkar ranta zai fita ,
dayake su gidan da Baffa na yasiya ba a'cikin gari yakeba , shiyasa fad'an mesa mesuba , Haka
Baffa yai ta rarrashin Ammi tare da bata baki harta hak'ura tayi shuru ta fawwala wa Allah ......

Haka Rayuwa ta cigaba da tafiya har Allah yabawa Ammi na ciki , Baffa sosai yayi murna da
samun cikin Ammi na , haka suka cigaba da rainon cikin jikinta har Allah ya sauketa lafiya ,
tasamu 'Yarta Mace kyakkyawa tamkar kasace ta , Kowa yaga jaririyar saiyayi santinta , Kawu
Idi lokacin yana neman aure shima , haka sukazo da Budurwar sa sukayi wa Ammi Barka ,
Baffa kullum yana d'auke dani a hannunsa , dan yana fad'ar cewa nida Mahaifiyar sa kamar mu
d'aya , Ranar Suna aka samun Suna Hannatu wato sunan Mahaifiyar Baffa na , shine ake
cemin Hanan , ansha suna sosai sannan kowa ya watse , Bayan wata hud'u da haihuwa ta
Kawu Idi yayi aure , inda yatare shima acikin gidan mu , farkon zamansu lafiya k'alau da Ammi
da Safara'u , dan itace ma take raino na koda yaushe , Bayan shekara biyu Safara 'u ko b'atan
wata batayiba , sai hankalinta yatashi tafara shiga Malamai , Anan ne ake cemata wai Ammi ce
tayi mata Asiri shiyasa bata haihuba , tundaga nan Safara'u ta canza halinta takoma rashin
mutunci a cikin gidan , lokacin Innazo gunta saita tureni ko ta dokeni , Abinka da Yaro gobe ma
haka zan koma bazan gajiba , Da abinci ma tare sukeyi da Ammi amman tace sai anraba ,
Ammi tayi mata tambayar duniya akan wanne laifi sukati mata Amman ko kallon ta batayi ba ,

Ammi tafad'awa Baffa duk yadda Safara'u ta koma , yayi jim kad'an yana nazari sannan yace
Allah ya kyauta......

Bayan wani lokaci Safara 'u Abin nata ya k'ara girmama dan kusan kullum saita yadawa
Ammi magana , tun Ammi na k'yaleta har wata rana ta tanka mata suka hau fad'a ....
Lokacin ne Baffa da Kawu Idi suka shiga tsakaninsu , tundaga lokacin kowa yadaina kula
kowa , nikuwa kullum cikin shiga d'akin Safara'u nake tana koroni , lokacin ina da shekara
Hud'u a duniya kuma har lokacin Safara'u bata haihuba itama kuma Ammi bata k'ara Haihuwa
ba , wani daren Alhamis Baffa na yatashi da Amai da gudawa , Kafin aje Asibiti Allah ya amshi
Abinsa , Bak'aramin tashin Hankali Ammi na tashiga ba , dan suma tayi saida aka kaita asibiti ,
Kawu Idi shima Mutuwar ta dokeshi sosai , Bayan angama zaman Makoki Ammi taci gaba da
zama dan yin takabar ta a d'akin mijinta , tun daga nan Ammi takamu da hawan jini , nan
rayuwar ta ta koma shuru batason yawan magana , Nikuma Kawu Idi yasani a makaranta ,
lokacin Safara'u tasamu ciki zokuga iyayi da gwalli , aikima hanata yi Kawu yayi wai sai dai
Ammi tafito tadunga yin aikin , haka Ammi ke fitowa tana shan aiki Safara'u tana mata rashin
mutuncinta....


*Littafina Na Kud'ine* *Duk* *Meso* *Yamin* *Magana* ta *Wannan* *Number*
07046107812 *Kuyi* *k'ok'arin* *Mallakarsa* _kukaranta_ _cikin_ _Aminci_ *Saina* *jiku*
*Masoyana* 🤝🏻😍


*'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_ 😍🌹
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_ ν ½ν±©ν ΌνΏΏβ€ν ΎνΆ³ν ½ν±©ν ΌνΏΏβ€ν ΎνΆ³


*Na*
_Zee_ _MD_ ✍🏻


*Hamdala* *Writer's* *Association* ν ½ν²ͺ
https://www.facebook.com/111403834371046

✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨

*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*


*Littafina* *Na* *Kud'ine* *Duk* *Meso* *Yamin* *Magana* *Ta* *Wannan* *Number*
07046107812 *Kuyi* *K'ok'arin* *Mallakar* *Naku* *Akan* *Naira* 200 *Kacal* *Kukaranta*
_cikin_ _Aminci_ 🤝🏻 *Saina* *jiku* *Masoyana* ν Ύν΅°ν ½νΈ

ν ΌνΆ“ page. 6

Bakowa bane face Zunnur , gyaran muryar da mukaji a saman kanmu yasa ka dukan nin
mu mik'ewa cike da jin kunya , Abban sune shida Haidar suka shigo , sai kuma Afrah dake
binsu a baya d'auke da jakar kayan su , duban Haidar nayi ina cewa " sannu da zuwa Abokina ,
Haidar yayi murmushi yace " wai daman kinanan shine ko neman mu bakyayi ? ai nayi fushi
dake yanzu bama Abotar , Abban su yasamu gu ya zauna yana Murmushi yace " Abotar ku
tana nan ba inda zataje kar kusa su Afrah suyi muku dariya , kowa waje yasamu ya zauna
sannan aka fara gaisawa ana musu ya hanya ......
Saida suka gama gaisawa sannan Umman su tace " ga Abinci can yana jiranku inkun gama
gaisawar , Ammi tace " kamata yayi sufara yin wanka suhuta sai su zo suci Abincin , Nan suka
mik'e sukace "shawar Ammi zamubi bari muyi wankan sai mufito.....
Bayan sunyi wanka sunfito dukan mu muka had'u akan Dinning table , dancin Abinci , nida
Afrah aka ce mutashi muyi savening d'in kowa dake gun , Afrah tace nidai zanzubawa Ammi da
Ya Haidar , kekuma sai kizubawa Abban mu da Ya Zunnur , ita kuma Umma daman ta k'oshi da
k'amshi tun d'azu , Dariya suka saka dukansu Amman banda Zunnur wanda Murmushi kawai
yayi yana duba wayar sa , mik'ewa nayi na janyo kulolin Abincin nafara zubawa kowa dake gun
, Bayan na kammala kowa na tura masa gabansa sannan nazuba nawa nima nazauna , fara
cin Abincin mukayi kowa sai santi yake tamkar muna Resturen , nikuwa nakasa sakin jiki naci
Abincin saboda duk d'agowar dazanyi sai munyi ido biyu da Zunnur , duk ilahirin jikina banda
rawa babu abinda yakeyi , cikin Zuciya ta nafara tambayar Kaina " wai meyasa nakejin haka
game dashi ? meyasa saishi kad'ai nakejin hakan akansa ? ina ta wasa da cokali a cikin
Abincin nakasa ci , Muryar Umma naji tana cemun " Hanan lafiya kuwa naga tun d'azu kink'i cin
Abinci sai wasa kike da Cokali ? Murmushi nayi nace " Umma banajin yunwa ne saboda
bandad'e da karyawa ba , Afrah tayi tsagal tace " Bawani Umma kawai inajin kunyar Ya Zunnur
takeji , tunda naga shikad'ai ne baya magana a wajen nan , Hararar Afrah nayi sannan nace "
Kunyar sa kuma saikace sirikina , Abban su yace " Kwaji dashi dai keda Afrah , mik'ewa yayi
yana fad'in Alhmd nidai na k'oshi yabar wajen , Umma su ma tashi tayi tabi Bayansa , Ammi
daman tuni tagama ta mik'e tabar wajen , yarage dagani sai Afrah da Haidar da Zunnur , sai
da aka kwashi minty kusan goma sannan Haidar ma ya mik'e yana fad'in " tonidai nagaji
dayawa , zanje nayi Bacci zuwa k'arfe biyar , Hanan innatashi zanzo muyi hira sosai dake ,
Nayi Murmushi nace " Afito lafiya Aboki , Haidar ya wuce 'Dakinsu yabar mu a gurin , Afrah
mik'ewa tayi tafara kwashe kwanunkan da akayi Amfani dasu tana Nufar kitchen dasu , Zunnur
yana Zaune sai latsa wayar sa yake tamkar baisan Ina wajen a , Mik'ewa nima nayi da zummar
barin wajen kamar daga sama naji ance " Dawo ki zauna inason muyi magana , juyowa nayi na
dubesa tamkar bashi ne yayi maganar ba , Mamakine yakamani Nadawo na zauna ina wasa da
yatsun Hannuna , d'agowa yayi ya dubeni yace " Yaushe kukazo keda Ammi ? cikin sanyi nace
" Munyi sati biyu yanzu haka , cike da isa irin tasa yace "kuma kwana nawa zakuyi kafin ku tafi
? Nan a nace masa Sati Uku daman zamuyi saboda munkusa komawa hutun Makaranta ,
kuma mun komawa zamu fara pepar ta kammala SSCE , dubana yakuma yi sannan yace "

Inafatan dai bakya wasa da karatunki dan yana da mutuk'ar Amfani ga 'Ya mace kodan
'Ya'yanta Nangaba , amsa nabashi da " Ae bana wasa da karatuna , jefomin wat tambayar yayi
yace " Ina fatan bakya kula Samari dan ked'innan ba isa kikayiba ? wannan Tambayar ce
nakasa bada amsar ta , dan indai kula samarina yariga da ya makara , shurun dayaji nayi yasa
ya d'ago sosai yana dubana , cikin alamar yaji rashin dad'i da shirun danayi masa yace " ko
kurma kika koma kinaji ina miki magana kinyi min shuru , jikina tuni yafara rawa nace " Bana
kula kowa ni , kallo na yayi yace kintabbata ? Nace E . Zai sake magana kenan saiga Umman
su tataho , wani dad'i naji ya rufeni dan daman akan k'aya nake , irin wannan Tambaya tamkar
d'an jarida , Umma na k'arasowa tace " Hanan ina Afrah take kuzo in aikeku yanzu , Mik'ewa
nayi ina fad'in Bari nadubata nagani tuni nabar wajen....

Afrah naje nagayawa Umman su zata aikemu , cike da zumud'i tace " wallahi daman
Hanyar fita nake nema tund'azu , saboda Anas yanason muhad'u amman yanzu bani ba
had'uwa dashi a cikin gidan nan tunda du Ya Zunnur suka dawo , kallanta nayi nace " aikuwa
indai muka fita kika kulashi tabbas saina fad'awa Ya Zunnur ya caskala ki , dariya tayi tana
had'e hannuwan ta alamar ban hak'uri , fitowa mukayi wajen Umman su tabamu aiken datace
zamuyi mata , har mun ansa munyi haryar tafiya mukaji Muryar Ya Zunnur yana cewa " Ke
Hanan ahaka zaki fita ne kamar wata yarinya ? tsayawa nayi tsam ina duban jikina , Doguwar
rigace sai mayafinta danayi Rollyn dashi , Umman su ce naji tana ce masa " To me kayan jikin
nata yayi dazaka dakatar da ita ? cike da jin badad'i yace " nidai nafad'a mata mutuk'ar bata
d'auki Babban gyale tayafa ba to tadawo ta Zauna , da sauri Afrah tace " Bari naje na d'auko
mata tasa sai mutafi , nikam abin nasa ma mamaki yabani , duba da yadda yake b'ata rai
tamkar wani mijina , Umma kuwa cewa tayi "Allah ya kyauta maka da wannan halin naka ,
Matar ka zaka dinga yiwa wannan ikon ba yaran mu ba ta wuce tayi cikin 'Dakinta ...
Afrah tana kawomin gyalen na ansa na yafashi , tunda na yafa gyalen yake satar kallo na
Haka muka saka kai muka fice daga cikin gidan......
Saida mukaje aiken da Umman tayi mana sannan muka biya wajen wani Garden , Afrah
takira Saurayinta Anas tafad'a masa inda muke , Muna Zaune na dubi Afrah nace " kinsan
Allah tsoron Ya Zunnur nakeji sosai , kwata kwata baya dariya tamkar ba 'Dan gidankuba ,
Afrah tayi murmushi tace " wallahi haka yake da wannan miskilancin , magana ma saiya ga
dama yakeyinta , Sannan ga fad'an tsiya shiyasa insuka dawo hutu wallahi duk ata kure nake ,
Suna cikin hira saiga Anas ya k'araso , Nan muka gaisa yasa mu guri shima ya zauna , Hira
suka fara shida Afrah nikuma na mik'e nabar musu gurin , Samun wani guri nayi na zauna ina
kallon yadda masu kud'i suke shigowa su da 'Yan matansu wasu kuma Matansu da yaransu ,
Ina Zaune naji ance min Aminci agareki Tauraruwa ta , da sauri na kalli wajen bakowa bane
face " Muktar yana mun murmushi , Mamakine yakamani taya yasan ina nan gurin ? kamar
yasan tambayar danakewa Zuciya ta kenan yace " Afrah ta turamin test tace kuna cikin Garden
nazo intayaki hira tana da bak'o itama , Cikin Zuciya ta nace " Afrah akwai rashin mutunci , a fili
kuwa nace " Sannu da zuwa yakake ya hanya , Zama yayi kusa dani tamkar zai shige jikina har
sai da na matsa , shi kuwa ko ajikinsa ya fara k'okarin rik'emin Hannu , 'Bata Rai nayi ina cewa
" Kasan banason irin wannan Abun haka , Muktar yayi Murmushi yana fad'in " Am sorry my luv
bazan k'ara ba , d'agowar da zanyi mukayi Ido biyu da Zunnur yana nufo wajen mu a fusace ,
take naji wani fitsari ya ziyarci marata , tuni na mik'e tsaye jikina inbanda rawar Banjo babu

abinda yakeyi , yana k'arasowa ya damk'i wuyan Muktar ya haushi da duka tamkar wanda
yakamashi da Matarsa , ai tuni na nufi wajen da Afrah take da gudu bansan inada gudu ba ma
sai ranar........


*Littafina* *Na* *Kud'ine* *Duk* *Meso* *Yamin* *Magana* *Ta* *Wannan* *Number*
07046107812 *Kuyi* *K'ok'arin* *Mallakar* *Naku* *Akan* 200 _karku_ _Bari_ _Abaku_
_labari_ _Kusiya_ _Kukaranta_ _Cikin_ _Aminci_ ν Ύν΄ν ΌνΏ»ν Ύν΅°


*'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_ 😍🌹
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_ν ½ν±©ν ΌνΏΏβ€ν ΎνΆ³ν ½ν±©ν ΌνΏΏβ€ν ΎνΆ³


*Na*
_Zee_ _MD_✍🏻


*Hamdala* *Writer's* *Association* ν ½ν²ͺ
https://www.facebook.com/111403834371046

✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨


*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*


*Littafina* *Na* *Kud'ine* *Duk* *Meso* *Yamin* *Magana* *ta* *Wannan* *Number*
07046107812 *Kuyi* *k'ok'arin* *Mallakar* *Naku* *Kukaranta* _Cikin_ _Aminci_ *Saina jiku*
*Masoyana* ν Ύν΄ν ΌνΏ»ν Ύν΅°ν ½νΈ



ν ΌνΆ“ page. 5

A haka har Safara'u ta haihu d'anta Namiji , Ranar suna aka saka masa sunan Baffa na
wato Mahmud , Bayan wasu watannin Ammi na taga zama haka bazai mata ba , fara saro
kayan miya tana saidawa , Koda Safara'u taga Ammi nasamun Alkairi da Kayan miya sai
tashiga tafita tafara sai dawa itama , Ammi tanaji tana gani tadaina saida kayan miya , sai
tasamu kud'in tafara sana'ar soya k'osai a k'ofar gida , Alhmd nan ma Allah yasa mata Albarka
tana cikini Sosai , da wannan sana'ar Ammi taci gaba da rik'e mu , lokacin Kawu tuni yadaina
biyamin kud'in sch , Ammi itace komai nawa har na fara girma ....

Zawarawa dayawa sun fito neman auran Ammi amman tak'i Saboda ni , lokacin Safara'u
tana da yara biyar , dan tunda tafara haihuwa take kwanika , kullum cikin yiwa Ammi hassada
take gashi ta tsaneni Sosai tamkar takasheni , kuma har lokacin Kawu Idi yak'i ya kammala
gidansa bare sukoma subar mana namu , Ina aji k'arshe a primary saiga Yayan Ammi yazo
daga Lagos , shida Matar sa da Yaransa guda uku , Ammi tayi murna Sosai daganin d'an uwan
nata , Sunyi hirar Yaushe gamo sannan suka shiga hirar Rayuwa , Inadawo wa daga sch naga
bak'in damukayi wanda Ammi tadad'e tana bani labarinsu , aikuwa naita murnar ganin 'Yan uwa
, Babban

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login