Showing 18001 words to 21000 words out of 41364 words
dake , ita auren k'iyayya akayi mata da Daddy dan basonshi takeyi ba , ke kuma naga kamar
kedashi ba auren k'iyayya kukayiba , Dan Allah munason sanin meye yarabaku da Daddy harya
sakeki kuma meyasa kema kika kamu da rashin lafiya tamkar sauran matan dayake saka kafin
zuwanki , Suwaiba take tafara hawaye tana tuno irin zaman da sukayi da Alhaji , kallon Hanan
tayi tace " tabbas kina cikin tashin hankali ba d'an kad'an ba , duk da nace bawanda zaiji sirrin
Alhaji amman yau naji araina inason sanar daku waye Alhaji , duk cikin Matan Alhaji bawacce
tasan me Alhaji yake yi kamar yadda nasani , Amman kafin nafara gaya miku inaso inyi miki
tambaya ta kalli Hanan , Hanan data gama tsorata tace " inajinki . Suwaiba tace " Alhaji Nasir
yana kusantar ki ta Baya ko ? tuni wata zufa ta karyowa Hanan tace ea yanayi , Murmushin
takaici Suwaiba tayi sannan tace " wannan yana d'aya daga cikin Abinda Yarabani da Alhaji
Nasir , kuma kema tabbas zairabaku dashi mutuk'ar zaki d'auki Shawarata .....
Dafarko dai Alhaji Nasir yaganni ya nuna yana sona , nima kuma na soshi tamkar yadda
yasoni , sosai yakemin b'arin kud'i tamkar bayajin ciwon nemansu , a haka har mukayi aure
nidashi , matsalar dana fara fahimta da Alhaji Nasir itace " duk lokacin da zaizomin kwanciyar
aure to da tsakar rana zaizo , kuma sai yace ta baya yakeso muyi bata inda Allah ya halatta
musu ba , tun ina bijirewa har nafara sakin jiki dashi , ganin nabashi had'in kai batare da ina
gaddama ba hakan yasa yake sakarmin kud'i sosai , kuma duk wani aikin cikin gidan nan
yahana abani ko d'aya , sannan kullum muna hanyar fita cin Abinci dan banacin girkin cikin
gidan ...
Ana haka wata rana Alhaji yayi bak'i wato wasu Abokansa sukazo daga Kaduna , ranar
girke girke masu dad'i akayi a cikin gidan dan kowa saida yaci ya k'oshi ina fatan kintuna da
ranar ta dubi Nasma , Nasma ta d'aga kai alamar ta tuna , Suwaiba ta cigaba da magana "
awannan ranar kamar a mintsineni natashi na nufi b'angaren Alhaji wanda duk yadda yakeson
mace baya bari taje b'angarensa , kuma yasha gayamin cewa duk matan dayake saka saboda
suna zuwa b'angarensa yake sakinsu , a lokacin na tambayesa meyasa bayason aje b'angaren
nasa ?sai yacemin wata rana zai fad'amin , to a wannan ranar dayayi bak'i yasa na nufi
b'angaren Alhaji cikin sand'a batare da kowa yaganni ba , ina zuwa nashige palor nasa naji
alamar basa ciki shida bak'in nasa , ta cikin labule nake bi har nazl k'ofar bedroom d'insa , anan
naji wani irin nishi yana fitowa tamkar na yanka wani Abu , a hankali na tura k'ofar batare da
naji tsoroba , ina shiga na lab'e bayan labule ina lek'o kaina , a lokacin idanuwana sukayi arba
da wani mugun gani , Alhaji Nasir ne shida Abokansa tsirara haihuwar Uwarsu da Ubansu sai
Amfani sukeyi da junan su ta 'Duwawu , wato ta inda yake amfani dani , a gabansu kuma wata
k'warya ce wacce wani gari yake acikinta , ina tsaye k'afata sai rawa take jikina sai kyarma
yakeyi , nakasa daina kallonsu kuma nakasa ficewa daga d'akin ... ..
lokacin da Maniy d'insu yazo zuba nan naga sun zubashi cikin wannan k'waryar ta gabansu ,
anan take wannan garin yarikid'e wata irin halitta suka fara wasu surutai , tunda naga haka nayi
saurin fitowa daga cikin d'akin batare da sun kula dani ba , tunda nadawo d'akina zazzab'i me
zafi ya rufeni nadunga kyarma tamkar mazari , Bayan wasu a wanni saiga Alhaji ya shigo
d'akina inajin muryar sa naji fad'uwar gaba , nan ya nuna yana buk'ata ta kuma ta bayan
yakeso yayi , tuni nace sam bansan wannan zance ba tundaga wannan rana muka fara samun
matsala sosai da Alhaji , dan fir nahanashi jikina saboda abinda nagani , kwata kwata cikin
gidan Alhaji Nasir ya fice min akaina har saida yasakeni sannan naji sauk'i , sai dai kuma
tunda nadawo gidan mu wasu irin tsutsotsi ke fitowa ta k'asana , gashi kullum cikin zazzab'i me
zafi nake , ba kalar asibitin da bamuje ba amman sunkasa ganin cutar dake damuna , wannan
kuma yasamo asaline daga Alhaji Nasir dan nasan bawanda zai sakamin wannan cutar sai shi
, to kunji dalilina na fitowa daga gidan Alhaji Nasir ...........
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_ ν ½ν±©ν ΌνΏΏβν ΎνΆ³ν ½ν±©ν ΌνΏΏβν ΎνΆ³
βν ΌνΏ» *MD*.
15.
Fitowa sukayi da gudu dan ganin meyake faruwa , ashe Hindatu itama ta Mutu tana
cikin d'akinta a kwance , kamar yadda mutuwar Yaran Alhaji ta kasance haka ita tata takasance
, Alawaiyya ce tashiga d'akin dan ganin me yahana Hindatun fitowa anyi mutuwa a cikin gidan ,
tana zuwa taga ashe ita rai yai halinsa shine tasaki Uban ihu , Nanfa kuka ya kuma zama sabo
musamman yaranta , aikuwa nan danan aka kira Alhaji a waya amman shuru baya d'agawa har
aka kira 'Yan uwanta aka fara had'ata , sai gab daza akai su gidan su na gaskiya sai ga Alhajin
yazo .....
Nunawa yayi yafi kowa jin mutuwar dan harda kukansa wiwi , musamman dayazo kan
gawar Hinda tu , tuni aka tafi aka kaisu gidan su na gaskiya akabar makusan tansu da jimami ,
Hanan tunda takaga Hindatu ta mutu kuma takaga irin mutuwar datayi tuni hankalin ta yakuma
tashi , tabbas tasan wannan mutuwar da sukayi wallahi akwai lauje , Nan ta k'udurta a cikin
ranta tabbas saita shiga d'akin Alhaji taga irin aikin dayake aikatawa , kuma wannan zuwan da
zatayi ko Nasma bazata sanar waba , dan inajin ma su Hindatun ba mutuwa sukayi ba tsafi
yayi dasu...
Ranar sadaka gida ya cika taf da 'Yan uwa sai zuwa gaisuwa akeyi , Alhaji yana Harabar
cikin gida shida Abokansa sai karb'ar gaisuwa yake , Kawu Idi sunzo shida Aunty Safara'u
suma , Aunty Safara 'u tana zaune a d'akin Hanan ta dubi Hanan d'in tace " gaskiya gidan
Alhaji yana da kyau sosai ga kud'i ga cima me kyau , inama nina samu gidan nan wallahi lafiya
lau dani , Hanan yanzu duk wannan kayan d'ad'in da akeci a mutuwar nan haka kukecin wanda
yafishi ko ? Hanan duban ta tayi cikin Ranta tana fad'in " dama ace baki da aure ki gwada auren
Alhajin wallahi dasai kinyi bayani , zama cikin rufin Asiri yafi zama cikin daula , dan wani kud'in
wallahi bana kwanciyar hankali bane , shurun da Hanan d'in tayi ne yasa Safara'u jin haushi "
wato nizakiyiwa Banza ina magana ? ba shakka Hanan kin k'aro wulak'anci , dan kina auren
me kud'i shine zaki fara wulak'an tamu to wallahi kiyi a hankali dan wallahi insaka yasakeki ba
k'aramin aikina bane , Hanan da sauri ta dubi Aunty Safara'u tace " Dagaske zakisa yasakeni ?
wallahi ni inaso yasakeni dan Allah Aunty kisaka yasakeni , Safara'u ta d'auka raina mata
hankali Hanan takeyi tuni ta mik'e ta fice Fuuu daga cikin d'akin.....
Hanan ta biyota tana fad'in " dan Allah Aunty kisaka yasakeni , Safara'u k'ara fusata tayi wato
ita hanan zata tozarta dan tazo gidan ta ? to tabbas tayi da 'Yar halak dan saita nuna mata ta
rigata shak'ar iskar duniya.......
Nasma ce ta fahimci Hanan bata cikin hayyacinta tayi saurin tareta tana jan Hannunta ta
komar da ita cikin d'aki .....
Zunnur tunda yashiga cikin Hotel yake tunanin Hanan , inama bai saka face mark ba yasan
dasai taganesa , itace kenan tasaka Nik'af ta zauna a kusa dashi ? tabbas jininka duk inda yake
saikaji acikin jikinka , lokacin da duka tsayar da Napep d'in har zaiyiwa me Napep fad'an
meyasa zai d'auki wasu alhalin Drop d'insa yayi ? bai kai dayin magana ba yaga sun shigo da
alamar sauri ma sukeyi , tana zama kusa dashi saida yaji zuciyarsa ta harba ashe Hanan ce ,
Tabbas gobe da safe sai yakuma komawa inda aka ajiyesu ko zai sake ganinta......
Washe gari ma saida ya koma unguwar su Hanan amman ko mai kama da ita baigani ba ,
haka ya gaji da zaman jira tamkar wanda aka ajiyeshi , lokacin daya mik'e zai tafi lokacin aka
wuce da gawar su Hindatu har addu'a yayi musu sannan yabar Unguwar , Yana komawa Hotel
ya shirya yafito dan komawa Sch da niyyar nan da sati biyu zai kuma dawowa Neman Hanan
d"in kuma dole Kawun ya nuna masa ita....
Gidan Alhaji Nasir yanzu yadawo shuru sosai , dan kowa bayason magana bare hayaniya
mussam Hanan , Nasma lokacin ta koma Sch amman hankalinta duk baya kan karatu yana ga
matsalar dake cikin gidan su ...
Yanzu Alhaji ya koma basu Abinci me dad'i dan andaina yin tuwo a gidan yanzu , kullum
cefane yakeyi me rai da lafiya tare da sakin kud'i wanda har gyara gidan aka kumayi , dai dai da
funutures d'in gidan duka saida ya canza musu shi , yara kuma ya yi musi d'inkuna kala kala
tare da d'auko malami yana koya musu karatun boko da islamiyya , kud'in da Alhaji yakuma
samu cikin satuttukan yana da Uban yawa , a nan Hanan ta kuma tsorata sosai , dan ko baka
da hankali inkaga yadda Alhaji ke facaka da kud'i wallahi saika rik'e baki , kusan kullum
saiyazowa da Hanan buk'atarsa ta inda yasaba yi , kullum cikin kokawa suke ita dashi dan
yanzu tayi mugun tsanarsa , amman dayake k'arfinsu ba d'aya ba haka zai danneta har saiya
gamsu......
Safara'u kuwa tunda ta koma gida take k'ulla yadda zata kashe auren ta da Kawu taje ta auri
Alhaji ta koro Hanan , Har ita Hanan zata wulak'anta ? tabbas saita yi dana sani yi mata abinda
tayi mata , dan inta shiga cikin gidan Alhajin saita kori kowacce mace ta maida Hanan 'Yar
aikinta sannan ta dunga juya Alhajin shima kansa , tundaga ranar tafara yiwa Kawu Idi tujara iri
iri tamkar me iska , shikuwa tunda yaga haka sai yarage dawowa gida da wuri saitayi bacci......
Yau gidan su Hanan tsit tamkar ba d'an adam , hakan yabawa Hanan damar fitowa daga
cikin d'akinta sadaf sadaf , Nasma wacce ta taho zata gun Hanan d'in tana ganin Hanan d'in
nayin sand'a sai itama ta b'oye kar Hanan d'in taganta , dan tanaso taga me Hanan d'in zatayi
take sand'a haka ? Hanyar d'akin Daddyn su taga tayi , tunda take bata tab'a ganin anshiga d'akin Babansu ba
sai sanda Suwaiba tafad'a musu tashiga , itama samun kanta tayi dabin bayan Hanan d'in har
tashe b'angaren nasa , a hankali Hanan take tafiya harta shiga palor sa , tsaruwar da palor
yayi tsayawa ma fad'a b'ata bakine , haka tagama kalle kallenta kafin ta fara dube dube tamkar
wacce tayi ajiya tazo d'auka , ganin bata samu komaiba yasa tayi gaba zuwa wani d'aki data
gani cikin palor , a hankali ta tura k'yauren d'akin sannan tasaka kai , hango wani k'aton gado
tayi yasha gyara tamkar ba'a tab'a kwanciya a kansa ba , can tajiyo motsi tawani lungu a cikin
d'aki , tsoro ne ya kamata amman ta dake ta tunkari gurin , tana lek'awa taga wata k'atuwar
k'warya me zurfin samun kanta tayi da lek'awa aikuwa tayi karo da abinda ya furgitata , da sauri
taja da baya zata fasa k'ara , jitayi anyi maza anrufe mata bak'i , take takuma tsorata tana fad'in
" shikenan nakawo kaina wajen mutuwata........
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_ ν ½ν±©ν ΌνΏΏβν ΎνΆ³ν ½ν±©ν ΌνΏΏβν ΎνΆ³
βν ΌνΏ» *MD*.
14.
Dukansu sai da labarin ya firgitasu sosai dan Hanan har wata irin zufa ce ke karyo mata ,
Suwaiba ta share hawayen idanunta tace " wallahi nayi dana sanin auran Alhaji Nasir ba iyaka ,
ta dubi Hanan tace " kitashi tsaye da ibada dakaiwa Allah kukanki dan kina cikin babban tashin
hankali , ni ajikina inajin nakusa mutuwa saboda irin azabar danakeji a cikin jikina , sosai su
Nasma suka tausayawa Suwaiba nan sukayi mata addu'ar samun lafiya , mik'ewa sukayi sukayi
mata sallama Nasma ta bata dubu biyu tace tasai magani , sosai taji dad'i tare da yi mata
godiya suka tafi......
Zunnur tunda yabaro gidan Kawun Hanan yasamu wani Resturen yaci Abinci , yana gamawa
yabiya kud'in tare da nufar Hotel dan yakama d'aki ya kwana kafin gobe ya wuce .....
Hanan da Nasma tunda suka fito daga gidan su Suwaiba kowacce takasa magana , suna
tafe tamkar kurame Hanan tace " wai yanzu inane gidan k'awar taki dakikace zatayi min kitson ?
naga munyi yamma dayawa , Nasma tace " munkusa zuwa dan nima haka wallahi nafison muyi
sauri muje tagama miki mu wuce gida , Hanan sauri tayi ta bud'e jaka ta d'auko Nik'af tasaka
saboda tanaganin tamkar zasuyi karo da Alhaji Nasir , dan yanzu wani mugun tsoronsa takeji
tamkar karta koma , suna tafe har suka iso gidansu k'awar Nasma sunyi sa'a kuwa tana nan ,
ba wata wata Nana tahau yiwa Hanan kitso , tana gama mata sukayi sallama suka fito.......
Napep suka tare sai dai sun tadda akwai mutum d'aya a ciki , ganin Magriba tayi yasa suka
hau batare da b'ata lokaci ba , Zunnur dake cikin Napep yana d'auke da face mark a fuska
yad'an b'ata rai ganin anhad'ashi da mata , Hanan ce kusa dashi sai Nasma a k'arshe , Hanan
itama Nik'af ne a fuskar ta shiyasa ba wanda yagane d'an uwansa , a haka har suka sauka
daga cikin Napep d'in , anan Hanan ta manta da jakarta saboda Sauri kar Alhaji yadawo......
Sai da sukayi nisa da sauka sannan Zunnur yaga jakar tasu , da sauri yacewa me Napep "
kaga matan da suka sauka sun manta jakar su , Me Napep yace " sunyiwa kansu ai dan bazan
koma neman suba , inka bibiya babu komai a ciki sai kayan kwalliya , Zunnur samun kansa yayi
da son ganin meye a cikin jakar , hannu yasa ya d'auka ya zugeta kud'i yagani aciki dubu uku ,
sai d'ank'aramin mudubi dakuma wani hoto wanda fuskar sa yake a kife , jiyayi yanason ganin
hoton hannu yasaka ya d'auko shi yana dubawa yaci karo da hotonsa a bayan hoton an tubuta
*ILUV* *U* *YAYA* *ZUNNUR* ν ΌνΌΉ Saikuma a k'asan Rubutun aka saka *By* *Hanan*, wata
k'ara Zunnur yayi wacce sai da me Napep yataka burki ya tsaya , da sauri ya juyo yana duban
Zunnur sannan yace " lafiya kuwa Malam irin wannan k'ara ? Zunnur yace " Plss dan Allah ka
juya mu koma wajen da ka'ajiye Matan nan wallahi Ko nawa kakeso zan k'ara maka , Me Napep
ya dubi Zunnur yace "saboda me me gida zan koma ? Zunnur ya nuna masa pic d'in sannan
yayi masa bayani a cikin jakar yagani tabbas yasan wacce yake nema ce , tuni me Napep ya
gamsu da hujjar Zunnur ya juya zai koma wajen da ya'ajiye su Hanan........
Hanan itace tafara shiga cikin gida , tayi sa'a batasamu kowa a tsakar gidan ba har ta shige
d'aki , tana shiga d'aki tacire hijab d'inta a nan ta tuna da jakar ta , take gabanta ya fad'i Allah
yasa dai ba a Napep ta manto jakar nan ba ? Babbar damuwarta itace hoton ya Zunnur datake
ajiye dashi tuntuni , kullum dashi take kwana a kan k'irjinta ta riga tasaba indai a Napep
tabaroshi shikenan tadaina bacci me dad'i , fitowa tayi ko Allah zaisa ace jakar na gurin Nasma
ta d'auko mata , tana fitowa sukayi kicib'us da Hajiya Hajjo . Dubanta Hajiya Hajjo tayi sannan
tace " kindawo shine bakije kinfad'amin kindawo ba ? Hanan cike da jin tsoro tace "yanzun nan
nadawo kuma dama fitowa nayi nazo nafad'a miki nadawo , Hajiya Hajjo ta zubawa Hanan ido
tana nazarin ta kafin tace " kije kitchen ki kad'a mana miya dan itace ba'ayi ba , Hanan tace " to
cike da girma mawa sannan ta juya ta tafi .....
Zunnur suna k'arasowa wajen da suka ajiye su Hanan yafito , dubasu ya shiga yi lungu
lungu amman babu ko masu kama dasu , dayake unguwar duk manyan gidaje ce dan haka
bata da yawan Jama'a , haka suka gama dube dubensu batare da sunga me kama dasu
Hanan ba ma bare su , hak'ura Zunnur yayi tunda dare yayi ya nufi Hotel