Showing 9001 words to 12000 words out of 41364 words
murya me sanyi , shuru naji ba'a amsa minba , sake wata sallamar nayi akaro na
biyu ina d'an d'aga murya , daga ciki naji ance Yes Coming . Bud'e k'ofar nayi a hankali mukayi
ido biyu dashi zaune kan d'aya daga cikin kujerun d'akin nasa , ina shiga nasamu kan Cafet na
zauna ina fad'in " Ganin Yaya , kallo na yayi nawasu mintyna sannan yace " intaso in zauna
kan kujera , mik'ewa nayi na zauna kan kujera ina sunkuyar da kaina , dan ni ko idanun Ya
Zunnur tsoron su nakeji , sai da aka kwashe mintyna sama da biyar sannan yace " Inaso inja
hankalinki sosai dan naga kanku yana rawa keda wannan yarinyar , Abinda nakeso dake zaki
fara zuwa Sch d'insu Ranar Monday , duk da bahaka nasoba naso ace arraba muku Sch
kowacce da tata Amman Daddy yak'i , inaso kisani karatu aka turaku ba kula samarin banza
dana wofi ba , inhar naka maku da wannan halin wallahi dukan ku jikinku sai yafad'a muku , dan
karkuga bana gari kuji dad'in sakewa kuna rashin hankali wallahi zuwan bazata zandunga yi
muku yadda zanfi ganin me kukeyi , Fad'a sosai Ya Zunnur yayi min akan na maida hankali
nayi karatu , a k'arshe yace min Akwai wata magana yanaso ya fad'amin Amman sai yakuma
da wowa , Nan yaduba hannuna yace " naga hannunki ko a zurfa babu dan haka ki shirya muje
yanzu insiya miki , nace masa to sannan na mik'e nafito.....
'Daki nashigo dan shiryawa kamar yadda yace min , Afrah na ganina tace " meyace miki
kuma ? na harareta nace " meyahana ki kibiyoni kiji , nafara shiryawa batare da nace mata
komai ba , sai da nagama nace mata mudai munwuce nida Ya Zunnur sai Allah yayi mana
dawowa , Dariya Afrah tasa tana fad'in " Ah lallai had'in naku yayi Allah yabar k'auna , niko
lokacin ban fahimci maganar ta ba nafice Abina.....
A gidan gaba na zauna har mukaje shagon saida sark'ok'i da zobunan azurfa da gwal ,
Fitowa mukayi nidashi muka jera har cikin wajen , kowa dake wajen idansa akanmu , harda
wad'an da basa iya shuru sai sun taka suka fara fad'in " wannan had'in yayi kyau sosai Allah
yabaku zaman lafiya , nifah duk abinda suke fad'i ba ganewa nakeyiba shiyasa banwani
damuba , wani glass Ya Zunnur ya bud'e yana d'auko wani Zobe me shegen kyau har wani
d'aukar ido yake , Hannu na naji ya rik'o yana k'ok'arin sakamun , yana samun kuwa zoben ya
zauna daram tamkar danni akayishi , Abinka da fararen yatsu dogaye dasu take suka d'auki
wani kyau sosai , Ya Zunnur wani murmushi yayi yana duban hannun , sai wata a zurfa daya
d'auko me farkon Sunan Z ajiki yasamun a hannu , sai kuma yasa wata me farkon sunan H
yacemin " in ansa insaka masa , ina ansa ya mik'omin hannu nasaka masa , take 'Yan wajen
suka fara tafa mana suna fad'in " wannan Abu yayi Allah yabar Soyayya , duk jinayi kunya
takamani nayo waje da sauri ina Murmushi , Kud'in zobunan ya biya sannan yafito muka tafi.....
Washe gari tun sassafe suka shirya muka rakasu har filin jirgi suka tafi , duk yadda muke
murna da tafiyar su musamman ma Ya Zunnur saida mukaji rashin dad'i lokacin da mukaga
sunhau jirgin suntafi , muna dawowa gida nakoma duk wata mara sukuni , Afrah sai tsokana ta
takeyi wai ina kewar Masoyina , samun kaina nayi da duban zobuna na wanda yasaka min su
musamman me farkon sunan Z d'in.....
Bayan kwana biyu da tafiyar su Ya Zunnur katsam saiga Kawu Idi yazo , da kwatance yazo
gidan su Ya Zunnur , lokacin har nafara zuwa sch nida Afrah , Bayan sun gaisa da Ammi yafara
yi mata fad'an yayi shuru shuru munk'i dawowa shiyasa yazo yaga ko lafiya ? Nan Ammi take
gaya masa ai Yayan ta yace bazasu koma ba anan zata zauna , Nan Kawu yayi tsalle yace sai
dai ita ta zauna ita kad'ai tunda itace tazama dolen sa , Amman nikuwa k'afata k'afarsa bazai
bar 'yar gidan 'Dan uwan sa ta taso a wani garin ba , Nan yadung sababi Ammi ita kuwa banda
kuka ba abinda takeyi , tabbas tasan za'ayi hakan , shiyasa kullum cikin zulumi take tana
tunanin Yadda rayuwar Hanan zata kasance gidan Kawun nata , da k'yar Kawu Idi yayi kwana
biyu a gidan nan yace in shirya zamu wuce.......
*Littafina* *Na* *Kud'ine* *Ne* *Duk* *Meso* *Yamin* *Magana* *Ta* *Wannan* *Number*
07046107812 *Kuyi* *k'ok'arin* *Mallakar* *Naku* *Akan* 200 *Kacal* _kusiya_ _kukaranta_
_Cikin_ _Aminci_ ν Ύν΄ν ΌνΏ»ν Ύν΅°
*Nagode* *Masoya*
*'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_ ν ½νΈν ΌνΌΉ
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_ ν ½ν±©ν ΌνΏΏβν ΎνΆ³ν ½ν±©ν ΌνΏΏβν ΎνΆ³
*Na*
_Zee_ _MD_ βν ΌνΏ»
*Hamdala* *Writer's* *Association* ν ½ν²ͺ
https://www.facebook.com/111403834371046
β¨β¨ *{{* *H.W.A* *}}*β¨β¨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
*Littafina* *Na* *Kud'ine* *Duk* *Meso* *Yamin* *Magana* *Ta* *Wannan* *Number*
07046107812 *Kuyi* *K'ok'arin* *Mallakar* *Naku* *Akan* *Naira* 200 *kacal* *kukaranta*
_Cikin_ _Aminci_ ν Ύν΄ν ΌνΏ»ν Ύν΅°
ν ΌνΆ page. 8
Washe gari duk Hanyar danasan zata had'ani da Ya Zunnur nak'i binta , yini guda ina
cikin d'aki sai k'arya nayi nace ciwon Kai nakeyi , har magani Umma takawomin tasani agaba
sai dana sha , Ammi na tana can d'akin da aka sauke ta , ko lek'owq batayi taganni ba
danagaji da zaman d'akin dole na fito nashiga d'akin Da Ammina take , sai dai me ina shiga
naga wanda nake gudun had'uwa dashi a zaune suna hira da Ammi , har zan juya naji Ammi
tace " Hanan ina zakije kuma ? bakiga nida Yayan ku bane ai bawani bak'o bane kinsan shi ,
shigowa nayi jiki a sanyaye nasamu guri na zauna , Dubansa nayi nace " Ina yini Ya Zunnur ?
tamkar gonar auduga haka ya bud'e baki yana dariya ya amsa min , ni abinma mamaki yabani
natsaya ina dubansa , mutumin da ko murmushi bayayi amman shine da wannan fara'a , na
dubi Ammi nace " shine ko kizo dubani Kinjini shuru ko ? murmushi tayi tace " ai gaki yanzu
kinzo ke kuma nasan lafiyarki k'alau , turo baki nayi ina cewa " nidai Ammi dan Allah gobe
muhad'a kayanmu mutafi nifah nafara gajiya da garinnan , tuni naga fuskar Zunnur ta canza
tamkar anyi mishi albishir dawani mugun Abun, jinayi yana cewa " Ammi indai ita tagaji ahad'a
mata kayanta gobe Haidar yaje yakaita , sannan ya dubeni yace " ita kuma Ammi tadawo kenan
dan baza mubarta ta koma Jos ba , daman shirin tafiya taho da ita muke kuma yanzu tazo
kenan , shuru nayi masa batare da nace komai ba ....
Bayan Zunnur yafita nadubi Ammi wacce naga tayi nisa a dogon tunani nace " wai lafiya
kuwa Ammi ? yaufa kwata kwata naga bakya cikin walwala ko wani Abunne ? Murmushi Ammi
tayi sannan tace " Hanan d'azu dasafe munyi magana da Yaya wato Abban su Zunnur kenan ,
yace bazan koma Jos ba , dole sai dai nazauna a gidan nashi har Allah yakawomin miji nayi
aure , babu irin rok'on danayi masa Akan ya hak'ura yabarni sai na aurar dake nadawo yace
"bazai yadda ba , kuma kema yace makarantar da Afrah ke zuwa ita za'a samar miki kidinga
zuwanta , shuru nayi ina sauraran Ammi , Taci gaba da magana " ni bada muwata zaman
dazanyi ba a'a kawai ina tuna Kawun ki inyaga munk'i komawa dole zaizo yace saiya d'aukeki ,
tunda akwai lokacin da Yayan yace sai nadawo nan d'in dazama wallahi dana gayawa Kawun ki
cewa zamu tafi da Yaya cewa yayi " wai inna tashi tafiya inbar masa ke a wajensa , kece kad'ai
wacce yake kallah yaji dad'i saboda rashin d'an uwan sa , Tuni idanun Ammi suka kad'a sukayi
Ja tamkar zatasa kuka , nima cikin zuciyata tuni nafara jin babu dad'i , tabbas zanso zaman
garin nan Amman mutuk'ar Zunnur yana gidannan nikam bazanyi walwala ba , kuma banajin
zanbi Kawu nabar Ammi na anan garin bazan iyaba , shurun da Ammi taga nayi yasa ta
dafamin kafad'a tace " tun muna yara indai Yaya yayi magana ba'a musa masa , dan haka
nasan zaiyi wuya na koma Jos dazama , addu'a ta d'aya yanzu itace " Allah yasa Idi ya amince
kiyi zamanki a nan wajena , Dubanta nima nayi sannan nace " Ammi kece fa kika haifeni kinfi
kowa iko dani a halin yanzu , taya za'ace wani zai miki iko da abinda kika haifesa ? Ammi tace "
karki k'ara kiran kawunki wani Hanan , kinsan duk tak'amar mutum dole da dangin Uba zaiyi
ado , a yanzu in aka tashi aurenki bawanda za'asamu sai shi , inhar kinga mun aurar dake to
kitabbatar da Babu ran Kawunki , yana da iko akanki tamkar 'Yar cikinsa , saboda bakida
kamarsa a dangin Mahaifinki cikinsu d'aya da Mahaifinki , Shuru nayi dan jikina ya riga dayayi
sanyi , tabbas Nasan abu me wuya ne ace kawu ya yadda na zauna a gun Ammi na , Amman
zamuga yadda Allah zaiyi damu nida ita......
Kwana biyu wasan b'uya mukeyi da Ya Zunnur , duk inda zanbi nagansa yanzu banabi ,
Afrah kuwa duk gidan yamata rashin dad'i , saboda Ya Zunnur yakasa ya tsare ko k'ofar gate
bata zuwa , Yauma muna Zaune nida ita tana ta mitar wayar ta da Ya Zunnur ya k'wace saiga
Ya Haidar ya shigo , kallon mu yayi yace " Hy 'Yan mata ya kuke ? Murmushi nayi nace " Ya
Haidar abin harda tsokana kuma ? shima Murmushin yayi yace " kutashi kushirya kurakani
ganin gari tare da partyn Abokina , aikuwa da sauri Afrah ta mik'e tana fad'in " da gaske Ya
haidar damu zakaje ? ya kalle ta yace " kefa har yau bakya girma sai na jiki , da wasa nake
muku kenan ? tuni muka mik'e dan canza kaya daman munyi wankan mu , fita yayi yace musa
mesa cikin motarsa ......
Dukan mu shiryawa mukayi cikin wani Less me mugun kyau , Abban su ne ya d'inka mana
shi iri d'aya nida Afrah tamkar 'Yan biyu , Abinda nafita shine haske da tsayi , ita kuma ba fara
bace choculate kala ce , tana da jiki amman ba sosai ba , kayan sunyi mana kyau sosai d'inkin
riga da siket ne kowacce ya zauna a jikinta zam , takalma masu tsini mukayi amfani dasu , sai
maya fai kalar takalmin mu ba k'aramin kyau mukayi ba , muna fitowa ya dube mu yace " wow
kyawawan k'anne na tabbas zaku fito dani bari muyi pic , wayar sa ya d'auko k'irar Samsung
yafara yimana pic , fukan mu sai da muka d'auka tare dashi sannan yayi mana dani da Afrah
muka tafi......
Sosai muka zaga gari tamkar kar mudawo dan dad'i , Ya Haidar yayi mana siye siye
dayawa sannan muka nufi gun partyn Abokin nasa , muna zuwa wajen duk idanuwa sukayo
caa. Akan mu tamkar a lashe mu , Nan Abokan Ya Haidar suka fara fad'in " Wow Aboki wad'an
zafafan Babys d'in kuma fa ? had'e rai Ya Haidar yayi yana fad'in " Banson iskanci k'anne na fa
, shewa suka fara suna fad'in " wallahi daga yau munkoma cema Yaya Zaki , da sunan da suke
kiransa dashi kenan , dariya yasa sannan muka samu guri muka zauna , ba laifi Partyn
Birthday d'in nasa yayi kyau sosai , Ya Haidar suna filin rawa yabamu wayarsa muna kallo
kawai saiga kiran Ya Zunnur , duban Afrah nayi nace " kid'aga kice masa baya nan , dubana
tayi tace " tabb wallahi sai dai ke kid'aga , muna haka har kiran ya katse bamu d'agaba , sai da
yayi kira Uku sannan nad'aga , jinayi yana cewa " gidan Uban wa kuka tafi kaida yaran nan ?
shuru nayi nakasa magana , dan har jikina yafara rawa tamkar mazari , k'ara maimaita
tambayar yayi cike da zafinsa nace " Ba Ya Haidar bane wayar tana hannun mu shi yana gurin
Rawa , wata uwar Ashar naji Ya Zunnur yayi yace " wajen Rawa fa tabbas Haidar bashida
hankali , shine ya d'aukeku har gun Rawa inane wajen ? tuni Afrah ta karb'e wayar ta kashe ,
da sauri na dubeta nace " yakika kashe wayar kinsan bala'in dazai mana akan kashe wayar nan
kuwa ? Afrah tace " ai wanda yayi mana bala'in munkashe waye akan yaji wajen da muke yazo
ya kunya tamu , Ya Haidar muka gani ya nufo wajen mu yana murmushi , muma kawai bamu
nuna masa komai ba mukace " yakamata kazo mutafi gida fa kar dare yayi dayawa , lakacewa
Afrah hanci yayi yace " daman tafiya nazo muyi dan nima inason in huta , mik'ewa mukayi
sannan mukayi musu sallama muka tafi gida.....
Muna isa harabar cikin gidan mukayi tozali da Ya Zunnur tsaye yana safa da Marwa , take
naji cikina ya karta tamkar zanyi gudawa , dan gaskiya ina bala'in tsoron Ya Zunnur , ita kuwa
Afrah gani nayi ko ajikinta , bare kuma Ya Haidar da baisan wainar da ake toya waba , hutunan
mu Ya Haidar yafara nuna mana yana cewa tunda nayi posting d'inku a IG.Da Tiktok nake
samun followers , dariya Afrah tayi tana fad'in " ai mud'in bana wasa bane ko Sister ? duk jikina
bawani kuzari nayi yak'en dole kawai nace Ae, ai bank'arasa had'e bakina ba naji an bugo
k'ofar Motar da k'arfi tamkar za'a ballata.......
*Littafina* *Na* *Kud'ine* *Duk* *Meso* *Yamin* *Magana* *Ta* *Wannan* *Number*
07046107812 *kuyi* *k'ok'arin* *Mallakar* *Naku* *Akan* 200 *Kacal* _Kusiya_ _kukaranta_
_cikin_ _Aminci_ ν Ύν΄ν ΌνΏ»ν Ύν΅°
*Nagode* *Masoya*
*'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_ ν ½νΈν ΌνΌΉ
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_ ν ½ν±©ν ΌνΏΏβν ΎνΆ³ν ½ν±©ν ΌνΏΏβν ΎνΆ³
βν ΌνΏ» *MD*.
11.
Nasma zata k'arayin magana kenan taji shigowar Daddyn su , mik'ewa tayi tadu besa tace
"Daddy sannu da zuwa , batare da tajira ya amsa ba tafice abinta da kwanon da sukaci Abinci
ita da Hanan , Alhaji Nasir duban Hanan yayi yana wani murmushi ganin tayi wanka tayi kyau
abinta , kallon ta yayi sannan yace " Amarya ba magana naga nashigo ko sannu da zuwa
bakiyi min ba bare insamu tarba ta musamman , Hanan cike da jin haushi tare da wata irin
tsanar Alhajin tace " sannu da zuwa taja bakinta daga haka tayi shuru , shikuwa Alhaji Nasir ko
ajikinsa haka ya hau cire babbar rigar sa yana ajewa , daga nan ya cire ta ciki itama da wando ,
daga shi sai singlet da gajeran wando yazauna dab da Hanan , d'an matsawa tayi dataji jikinsa
yana gugan jikinta , had'e fuska yayi sannan yace " naga kina matsawa daga kusa dani saikace
kinga wani dodo , sadaki na biya sannan aka bani ke dan haka dole nayi yadda nakeso dake
batare da wani yatakamin birki ba, Hanan mik'ewa tayi tsaye tana fad'in " Gaskiya Alhaji bazan
iya jurewa wannan Abin naka ba , koda sadaki kabiya ai bata hanyar data dace kake nemana
ba , sannan farin saninka ne niba sonka nake ba kawai dai anfi k'arfina ne , Alhaji Nasir tuni ya
mik'e ya doshi Hanan ya matseta a bango yana fad'in "sake mai matamin maganar dakika fad'a
, inaso kisani ko kina so na ko bakya sona tunda har nariga dana aureki dole ki zauna dani ,
maganar kice bana kusantar ki ta yadda yadace wannan kuma ra'ayina ne hakan , tunda harna
biya sadaki haka zaki cigaba dayimin biyayya , janyota yayi tamkar d'azu ya jefata kan gado
kafin tayi yunk'urin tashi ya danneta , dayake Alhajin k'arfaffane gashi da jiki shiyasa bazata iya
k'watar kanta ba , tanaji tana gani yakuma kusantar ta kuma yanxu ma ta baya yayi , Kuka
sosai Hanan take tana kiran sunan Amminta tazo ta ceceta , bai d'agata ba har saida yabiya
buk'atar sa sannan ya d'agata.....