Showing 45001 words to 48000 words out of 105161 words
ta
maidata kan gado ta rufa mata bargo ta bar dakin.
Washe gari Badriyya ta Riga kowa tashi tana Palo a zaune shuru ba Wanda ya fito yan
aikine kawai suke ta gyare gyare har 10,sannan Mum ta fito,Mum ce ta kurawa Badriyya ido
tana balla mata harara,
Dariya Badriyya tayi tace ina kwana,yana gidan ubanki da uwarki cewar Mum,Badriyya tace
tofa,komawa Mum tayi ta dakko gyale ta hau mota ta bar gidan zuwa gidan kawarta Talatu.
Alim ne ya fito cike da fushi fuska a daure kamar zai tashi sama gam ya buga kofar,Badriyya
tace da alama Amana bata yarda ba, ina kwana yaya Alim,murmushi yayi tare da zama kusa da
Badriyya yace Sis ya kk,lfy lau,
Naga kana fushi lfy?ko Amanace? No lfy kawai wani ne ya bata min a waya,ok Good,tana so
ta tambaya tana jin kunya,
Amana ce sanye da rigar bacci ta fito itama cike da fushi kamar zata fashe tana tafiya a wani
slow,ganin haka Badriyya tayi tunanin an wuce wajen,
Mikewa tsaye Badriyya tayi ta kwala ihu eho....kwallo a raga wlh,fadawa jikin Amana tayi
tana murna,tureta Amana tayi ta koma kusa da Alim a kunne take masa rada dan Allah kayi
hakuri zan yarda kaji,idan da gaske ne muje yanzu,no ko gobe ko jibi sai Na yarda kaji,
Matsa to karki kara kulani kuma ko Na tafi bazan dawo ba,mikewa Alim yayi ya bar gidan
gaba daya,Badriyya tana gefe tana kallonsu,yana tafiya Amana ta kama kuka sosai da kyar
Badriya ta lallasheta sannan suka koma daki,
Amana yanzu duk chance din da kuka samu baki yarda ba ai? Gaskiya kina zaluntarsa kina
son mutum to ko ni da ban taba aure ba Allah bazanwa mijina gardama ba idan nayi aure,idan
baki da lafiya kiwa girman Allah ki fada mana mu sani.
Kina ganin uwar mijinki kin San halinta fa,to Badriyya tsoro nakeji gaskiya naje sai ina da ciki
ko Na haihu tasa ya sakeni,
Hmm nidai shawarata kome zai sameki ki dauka kaddarar kice baki da wata dabara,abinda
Allah ya kaddara shi zai sameka sai dai karfin addua,dan haka kawai ki yarda sannan muci
gaba da addua kawai shine mufita,to ance da zafi fa,Badriyya tace see u har kece zaki ji tsoron
abu ke da kike da juriya kalli fa damben da kikayi a duniya,bama son iyayi kawai ki fito min a yar
sulemanunki ya zaki wani dinga min iyayi da shagwaba.wani maganin mata da Umman Amana
ta bayar a kawo mata su Badriyya ta dinga dirkawa Amana.
Yaushe kika canja haka Amana kinga tafiyarki da yanda kike komai yanzu ba kowacce
macece zata yi ba,kin zama yar gayu ga iya tafiya da yanga saima in kinawa ya Alim shagwaba
tab,kefa kin fiye shirme cewar Amana.
3pm Alim ya shigo gidan ya Tarar da Badriyya ta matse bakin Amana tana ta yi mata duren
maganin Matan da aka bata a gida ta kawo kuma ta tabbatar Amana ta shanyesu,shi yasa tace
dole sai ta cika alkawari.fada ne ya kaure a tsakaninsu amma Badriyya tsabar naci saida ta
tabbatar Amana ta shanye,Amana ta tashi da niyyar lakadawa Badriyya dukan tsiya Alim ya
riketa ram kallonta kawai yayi yasa ta gane mummunan gargadi yayi mata lakwas tayi.
Alim yace Badriyya ta shirya da yamma zai kaita yawo ta ga gari,nifa Daddy baza kaje dani
ba? ae bazanje dake ba,shikenan cewar Amana,tausayinta yaji Amma yasan idan Amana ta
bisu to dole suyi fada da Badriyya tunda Badriyya akwai tsokana,Amana da saurin fushi da
zuciya.
Har yamma Mum bata dawo ba,Alim ne cikin shiga ta fitar asiri yasha kyau,room din Alim ya
shiga Badriyya sanye da hijab tace yawwa ya Alim kaga ta hanani nasa kayanta kuma nawa Na
yan kyauye ne,
Da kansa ya zabowa Badriyya kayan sawa cikin kalar Na Amana,Shiryawa tayi tayi kyau
sosai dama Badriyya ma tana da haske da kyanta,
Har mota Amana ta rakasu zasu wuce tace baza kamin kiss ba yau,eh din cewar Alim,kai
dan Allah Daddyna,
Zarab Badriyya tace wai Daddy ke wai me yasa har yau jinin kauyece ke ana sa sweet name
kina wani Daddy local u.
Badriyya Na rantse sai na yi maganinki ina magana kina samin baki,ka gani ko Daddy Allah
kayi mata Fada zan zaneta,ta fada din cewar Alim ke yar kauyece da mecece ke komai baki iya
ba.ke zo mu tafi daga yau ma kece ta karfen tawa,
Motar Driver yaja suka tafi tunda suka fita suke ta zaga gari yana kaita wurare da yawa dama
ita Badriyya tsabar shige shigen yan birni yasa ta waye tuni sai abinda ba a rasa ba,
Kayan ciye ciye ya siya musu iri iri sannan suka dawo gida,Mum har yau bata dawo ba,Amana
tana sallar isha suka shugo,Alim Mum ya kira a waya yaji ko ta dawo amma taki dagawa har
text ya mata ba reply,
Badriyya dakinta ta wuce tayi wanka da sallah,Alim dama shi ya tsaya a masallaci yayi tasa,
Amana tana idar da sallah ta haura kan gadon kusa da Alim,hijab ya cire mata wow ya furta
domin Amana wani wando creazy jean ne a jikinta pencil blue,da rigarta black tayi kyau kamar a
saceta ta baza gashin sai kamshi takeyi,hugging dinta Alim yayi tare da sinsinata,Amana tace
sannu da zuwa ina uwar rikici tayi? Taje Sallah ai kin fita rikici cewar Alim,ki daina yi mata fada
pls,bata da kunyane fadin Amana,Alim yace banaso kinji Na fada miki indai kina mata masifa
zamu bata dake kuma kin San halina,to Badriyyan ai kanwatace kaji ikon Allah Amana ta fada
tana wani narke masa, ahaf 2 mnths fa kika bata kacal,amma dai Na girmeta.
Mikewa Alim yayi ya shige wanka a mota ya dauko 3qtr da singlet ya shirya,Amana ta gyara
masa gashinsa,kira mana Badriyya musha Dariya,bazan kirata ba shike nan ko hira baza muyi
ba ka dauketa kunje yawo kun Dade yanzu zaka ce tazo ta takura min da zancen banza.
Bari naje da kaina to,kumburo baki tayi cike da shagwaba tace bari naje ai bance bazanje
ba ko,cike da tafiyar ta ta takama da yauki ta je ke kizo malama cewar Amana,Badriyya tace ke
yane eh nima fa Na iya jagaliyancin nan kar kiga nazo wajenki ki dinga rainani da kadan kika
girmeni fa,Amana tafiya tayi da niyyar shako Badriyya amma sai ta zille ta fada dakin Amana da
gudu,ya Alim kayiwa matarka fada kagani ko,
Kyaleta bata isa tayi komai ba,kayan ciye ciyen da suka siyo Amana ta baje musu su uku
suke ta faman ci suna hira wasa da dariya,
Kofa aka banko ba sallama,Momi ce ta dawo,kallonsu tayi taga Amana da Badriyya a ranta
tace tsofaffin yan barikine wannan yara anyi kwarkwararrun yan iska nan wajen,shike nan Alim
dina Na shiga uku Na dauko ruwan dafa kaina.
Badriyya ce ta faki idon Alim tayiwa Mum gwalo,cinyar kaza ta daga sama wai dan ta gani taji
haushi,rumtse ido Mum tayi da karfi ta rasa wace tafi wata iskanci a cikin su Amana,A ranta
tace Amana tafi mugunta da karfi,bakuwa Badriyya tafi iya shege da rainin tsiya,idonta a bude
yake,Mum a ranta tace da Badriyyace tazo Cirani da yanzu ta tabbata an koneta da tyre mota a
lagos.
Amana tace sannu da Zuwa Mum,Alim ma haka,Badriyya tace Mum an dawo lfy munyi
kewarki Mum kin Dade a shagwabe tace wai ina kikaje baki je dani naga gari ba,
Tsaki Mum taja tayi gaba,Alim haushin Mum yaji bata kula kanwar matarsa abin sonsa ba,shi
Alim akan Mum ta kulashi gwara ta dinga mutunta Amanarsa da danginta.
Badriyya cewa tayi ya Alim bari inje muyi hira da Mum naga kamar Na mata laifi,ok kawai
Alim yace,Badriyya tana shiga dakin Mum da sallama ta zauna kusa da Mum,hada ido sukayi
badriyya tace how far? Badriya kure karshen turancinta tayi tace Mum ni as u see so no fear no
mercy,mu da kike ganinmu duk yan gidanmu creaminal ne,mu a gidanmu aka sauke container
iskanci Na Nigeria sannan muka sanmuku.
Mu da kike ganinmu mu sassara mutum ba komai bane,Anty Amana da kike gani darajar ki
take gani da tuni tayi guduwa guduwa dake,
Wlh nayi miki gargadi Yau idan Na ganki kusa da dakin Amana wlh ba daureki kadai zanyi ba
sai Na miki abinda baza ki manta ba har ki koma ga rabbil samawati kinji Na rantse da zatin
Allah Badriyya tana fadi cike da bala'i.
Ke wacce irin uwar mijice ko kunya bakya ji,
Mum tsorata tayi ta kasa magana haka har Badriyya ta gama cakakinta ta bar dakin,tana
tafiya Mum tace shegu yan daba zanyi maganinku sai Na fanshe abinda kuka min kan
iyayenku.
Badriyya tana fitowa ta kwankwasa Amana ta leko tace gudnight Anty pls ki bari asa kwallo a
raga,rankwashi Amana ta zubawa Badriyya,lekowa Alim yayi tare da kyaftawa Badriyya ido
cewar shirye shiryen fara wasan ake,
Dariya Badriyya tayi tace Ya Alim ina tuna ma no fear no mercy no daga kafa,make sure u
Bararraka her,am waiting for u early in the morning call me make I gasa her with Hot water,
abeg don't wash her I wl do the job,make am turara her with steaming water duk sunan da
Badriyya ta kasa fada sai ta fada da Hausa.
Daga Alim har Amana Dariya suke ta kyalkyalawa Badriyya ta zabgo turanci harda broken
(pidgin) english ita ga yar lagos.
Kofa suka kulle suna ta faman dariya kamar tababbu,
Badriyya zagaye takeyi a Palo sabo da kar Mum tazo ta bata wasa,
Ai kuwa Mum ce ta fito da zafin Nama zata je dakin Amana,Badriyya ce ta riketa ram,Mum
tace dan ubanki sakeni a yau sai an saki yar uwar taki, a Daren nan Na rantse sai kun bar gidan
nan,
Kara surar Mum Badriyya tayi ta kaita can wajen compound har garden inda ba wanda zai
gansu ta daure Mum a bishiya,abin shocking ta dakko dan karami wanda ta siya a kano city
wajen wasu kantin yan china na electronic da suke saidawa masu gyaran wuta,
Harshen Mum ta zaro ta ta rike sannan ta danna shocking stick a kai,sai ga Mum ta hada
gumi tana rawar banjo kirkirkirkirrrrrrr yayin da Alim da Amana wasa yayi wasa, wasa ya dau
dadi,harka tayi harka ita kanta Amana taji ta dau chargi,wasa na kyau Amana ta kasa yin komai
na ganin ta hana zura kwallo a raga,babu kwari babu kuzari Full light ta kawo sai Maida martani
takeyi itama tana nunawa Alim kwarewarta,
Abinda ya kara birge Alim yanda Amana tayi mugun iya sarrafshi,yanda Amana take da
kuzari haka take sarrafa Alim yanda ya kamata,ko hugging idan Amana tayiwa Alim sosai yake
Jinsa zam zam saboda Amana jarima ce,
Sucking down Din Amana Alim yakeyi yayinda Amana ta haukace wa Alim gaba daya,
Alim rada yayiwa Amana mine akwai dadi ne?
Tana kukan dadi tace Baby kaci gaba tare da jawo hannayen Alim gaba daya ta daura
kirjinta.
Mum ta galabaita tasha wahala hannun Badriyya ko motsi batayi sosai,Badriyya daukan
Mum tayi ta dawo da ita room dinta,tare da kwantar da ita a Bed dinta ta lullubeta tace sai da
safe kuma kika fadawa wani gobe wlh taki ta kare,kuma kika sa Alim ya saki matarsa kafin mu
bar gidan sai mun yankaki. Mum da kyar tace tsinannu Allah ya isa kuma zaku gani wlh,
Ga dinner nan readers ku sharbi dadinku lol love u All.
AsmaBaffa
[7/3, 8:06 PM] +234 806 534 5129: ✳CIRANIN AMANA✳
110-15
By
AsmaBaffa
Yau kar Ku sa Rai da dinner,ina kaunarku masu comments.
Amana ta gama fita daga hayyacinta amma Alim yace Na Fiki susucewa domin Alim ji
yake kamar yau ya taba aure a duniya,sai yaga lallai yaune first night dinsa Na gaskiya domin
yau ne yake shirin farawa da wacce ya dade yana kauna,
Bakinsa ya hade Dana Amana a hankali yake wara cinyoyinta yana shirin shigarta kenan ta
matse kafafunta tana magiya dan Allah kayi hakuri kaji,da kyar Alim ya iya furta karya kike
yarinya kinji Na ma rantse wlh wlh yau bazan taba kyaleki ba ko Mum ce tazo a gabanta zanyi
idan kika ga Na kyaleki to Allah ne ya karbi rayuwata.
Allah ya gani Na tausaya miki kuma Na miki uzuri nayi hakuri gwara ki tsaya Na biki a hankali
ko jikinki ya fada miki,kara manneta yayi a jikinsa,Amana kam tayi suman kwance
Tana ji tana gani yaci gaba da sarrafa ta,ta karfi ya ware kafafunta ya bankareta gaba daya
kamar bankararriyar kaza,a hankali ya jefa kwanlonsa a raga,a hankali yake binta,Amana sarkin
juriya jaruma duk da azabar da takeji batayi kuka ba kuma ba yakushi ba cizo,amma irin yanda
ta kankame Alim jikinta Na karkawar azabar da take sha,rikon tsauri tayi masa iya karfinta,
Alim kuwa rikitibar sa yake sha kawai sambatun da yake ya zarta tunanin me tunani,abin nasa
ya wuce hankali kamar hauka sabon kamu,cikin sambatunsa yace ke da kishiya sai dai hurul
ein,badan sun zama dole a aljanna ba da nemi Alfarma a barmin iya ke kadai kin isheni.
Amanata Na baki gidana dake unguwar Ogeota lagos,Na bawa ummanki kujerar maka,da
Badriyya yar aljanna me hadin Alheri,
Badriyya Allah ya mata albarka itama Na bata kujerar makka,dani dake duk zamuje
Saudiya,Haladu Na daukeshi aiki a company Na Na kano tare da Hamza,
Na dau Nauyin bikin Badriyya idan ya tashi ni zan mata komai da komai,kuka Amana ta fara
yanzu kam juriyarta ta kare,Alim ya fara lallashinta amma shi dadin yayi masa yawa kawai sai
shima ya fara kuka wiwi to yarasa a inda hankalinsa yake kam,a kukan ma yazo har yafi Amana
yi dan nasa sautin sosai yake sheka kayansa da ace da mutane a Palo da gaba daya sai sunji
Alim,
Amana shuru tayi tana jin azabarta ga Alim sai kuka yake yana ta baje kolinsa wannan shine
kura da cin duka gardi da kwace kudin
Alim cikin sheshekar kuka yace ....I love...u....I can't do without u Mine,
Ban San ya zan fasalta irin kaunar da nake miki ba,tuntuni nake sonki,karya na miki nake
boye miki,sonkine dalilin da yasa nake kai Aabid wajenki,sonki yasa Na kawoki gidana,ke ko
Mum baza ta iya sani in sakeki ba,da Na sakeki gwara Na hau titi mota ta markadeni,
Stile ya canja tare da fadin Badriyya tafi kowa a wajena cikin danginki,ke har nawa dangin
Badriyya ta fisu Matsayi,kuka Amana ta kara saki tace ni naji mun gode dan Allah ka kyaleni
haka,amma ina saida Alim ya Dade yana ta abu daya yaji shi komai zam zam sannan ya hakura
badan ya so ba shi baiki a kwana a haka ba.
Duk ac dake tashi bai hana Alim hada zufa ba,shuru sukayi kowa yana maida numfashi,saida
ya huta sosai sannan ya mike tun a lokacin Alim sai wani dariyar dadi yake har yayi wanka ya
tsarkake jikinsa Murmushi kawai yakeyi ya fito yana ta kamshi ya fesa body spray ya sa
nightwear dinsa yazo ya dauki Amana itama tun a Daren ya gasata sosai sannan ya mata
wanka,tayi Na tsarki Bedsheet ya canja tare da kwantar da ita sannan ya bude kofar ya fito zai
kai bedsheet washing machine ya wanke, Allah sarki Badriyya ya hango a kujera ta kafa ta
tsare har barci ya kwasheta a kujera.murmushi ya saki yace kema Allah baki miji Na gari
yarinya baki san dadin harkar ba ma kina hada Alkhairi ina ga kin sani,
Wucewa yayi ya wanke yadin gadon ya shanya ya dawo,time ya duba har 4am tayi,sabo da
Mum kar ta sa musu ido da safe ya daure ya gyara komai har room din kamar ba ayi komai ba,
Alwala yayi ya dinga nafeela ba ji ba gani,Amana ya fara yiwa addua sai Badriyya ta
biyu,yana zaune har asuba tayi, yayi sallar asubarsa da azkar sannan ya kwanta kusa da
Amana dake ta kwasar bacci ya kankame Abarsa tsabar maitar Alim zigidir suke baccinsu cikin
blanket,ko juyi yayi to sai yayi dan murje mujensa,
Da sassafe Badriyya ta koma dakinta tayi sallah taci gaba da baccinta,Mum kuwa tana yin
Sallah ta sakko kasa ta fara dukan dakin su Amana da karfi kamar zata balla kofar,
Alim yaji sarai yasan itace yaki budewa yaci gaba da baccinsa,ita kuwa Mum yi takeyi bata
fasa ba,Alim haushi yake ji Mum zata tashi Amanarsa