Showing 87001 words to 90000 words out of 105161 words

Chapter 30 - CIRANIN AMANA BOOK COMPLETE BY Asma Baffa .pdf

22 Mar 2025

8477

da Alwala,sannan yazo sukayi sallah Azahar, abinci ya jawo kaji da sauran kayan ci da
sha,da kansa yake tura mata abincin sosai ba jira,har ta koshi ta mike tare da yin Brush ta fito ta
koma dayan bedroom din ta kara shafa turaruka a jikinta tare dasa rigar baccinta tana gama
Alim ya shigo ta baya ya zura hannu tare da hugging dinta,
A tare suka saki ajiyar zuciya,

Daukanta yayi cak har bedroom dinsa,kowanne ya kwanta a pillow sa sun kurawa juna ido
ko wanne son dan uwansa na azalzalarsa,
Wani kallo tare da fari Amana ta sakarwa Alim,abin ba a magana wajen Alim tuni ya fara
tafiya,Amana ce ta matso tare da komawa jikinsa ta lafe ta rungumeshi sosai,
Kiss ya manna mata a goshi,ta dago a hankali tare da aika masa da kallo ta manna masa kiss
a lips tare da cewa na rama nima ai nafi ka,ni nawa a lips nama,murmushi Alim ya saki zai
jawota ta koma kan pillow dinta,Alim a hankali kamar me rada yace warm night nace miki fa
zamuyi,wanne warm night?warm afternoon dai cewar Amana ta furta tare da dawowa kan
pillow sa ta kwanta Rabin jikinta a Nasa,Alim na kallon sama,
Amana shafa kirjinsa ta fara a hankali tare da masa magana cikin rada tana wani lumshe
ido,shima Alim idonsa lumshe ya furta Honey zaki kasheni fa,
Botin din rigar Alim ta balle masa in a romantic way ta fara shafa kirjinsa tare da zura

harshenta a kunnensa,tana yi masa Zane da yatsa daya a kirji, Alim ya kusa suma ba shiri ya
furta zan mutu Baby,
Murmushi Amana tayi tace to shike nan karka mutu ok,na daina ta furta tare da komawa
pillow ta,
Cikin zafin nama a gigice a rude xuruf Alim ya koma saman Amana Bazan iya dauka ba nan
ya hade hannaye su tare da fara kissing dinta ba ji ba gani tana mayar masa da martani, sun
gama fita daga tunaninsu Alim ya dago suka kara kafe juna da kallon so, sannan ya furta warm
afternoon fa Babyna yana a samanta sai gani nayi ya jawo blanket wuf ya rufesu ciki,
Minti daya Amana ta zuro hannu waje zata fito tare da bude bargon kara damkota yayi ya
rufesu,kara budewa tayi fakat zata fito suna ta faman haki ya kara maidata mene haka malama
ya kara jan blanket da mugun sauri ya rufe,

Minti daya Amana ta zuro hannu daga bargo tare da jefo rigar Alim,sai ga hannun Alim ma ta
bargon ya jefo yar fingilar rigar Amana,
Pant Alim ya kara jefowa da karfin tsiya ai kuwa ya fada kan Mirror dake dakin, Amana ta jefo
boxers din Alim ba a san me sukeyi ciki ba, bargo ne kadai ke filfila motsi suna ta sukur sukur a
ciki kamar mayu.

Sun dade har wurin 5pm suna ta abu daya,Amana ce ta yi magana engine ka bari haka
mana a huta sai dare kuma har fa anyi sallah bamuyi ba,Alim da kyar ya furta 5mnt pls,tun
yaushe kake ta cewa 5mnt,sorry daga dai wannan shike nan cewar Alim.
Shuru Amana ta masa yace to ki tayani mana,ai ya zama dole ba sai ka fada ba,nan suka
kara rufe kansu cikin blanket suka ci gaba har wurin magrib sannan suka hakura,
Wanka sukayi tare da tsarkake kansu sannan sukayi sallah la'asar da magrib,

Sai kallon juna sukeyi suna faman murmushi,
Amana ce ta kalli mijinta suna hada ido ya daga mata Babban yatsa na jinjina,
Amana ma ta daga masa tare da cewa kai za ayiwa haka ai,
Engine baka gajiya ba Hutu,Alim yace me lafiya kenan ke kanki ai sai ni din domin kinfi karfin
rago,
Fuska ta rufe da tafin hannu Alim ya gwada muryarta aje ayi sallah a huta Baby baka gajiya,
dariya tayi sosai yanda ya gwada maganarta, ashe duk karyane da kuma anci gaba sai kiyi luf
ki Bada tallafinki kema,

Naji to yunwa nakeji cewar Amana cikin shagwaba kamar zatayi kuka, Waya ya
dauka ya kira sai ga Abinci an kawo,suka zauna sukaci sosai sun koshi,Alim yace muyi
baccinmu Amana tasan ba bacci yake nufi ba,tace dan girman Allah kayi hakuri sai gobe harfa
ciwo naji kadan, Kiji tsoron Allah ni na miki wanka fa Amma ban gani ba,to wai kai Allah ni sai na huta,
To ke dince ai ta daban ce naji kinfi ko yaushe ma kullum ke kara dandano kikeyi,
Zo ki min labarin me ya faru da bama tare,fada min wanda ya miki kallon banza ma a titi yaci
ubansa nasa a daureshi,

Amana harda kara narkewa da shagwaba,a palo suka zauna tana kwance a jikinsa suna kallo
tana bashi labari shima ya bata nasa cikin shaukin so,
Yana tabe tabensa a jikinta yace am so sorry my love ban kyauta ba ko? Amana ta daga kai
tana shagwaba tace ae baka kyauta min ba kuma nasha wahala,nayi ta kuka kuma,amma ya
wuce tnx da ka dawo gareni da wuri.

Alim yace hmm kin san halin dana shiga kuwa ai Allah ya Isa tsakaninmu da wanda ya kulla
wannan sharrin,na kusa mutuwa fa na gode da kika dawo gidana tnx for loving me,
A kunne ya rada mata muyi sallah mu kara cin abinci muyi kwanciyarmu,dariya Amana tayi
domin tasan kwanciyar tasa,haka sukayi kuwa dole ta hakura suka kwanta again ya ja bargo
suka dinga abu daya har tsakar dare sannan sukayi wanka suka kwanta manne da juna ko kaya
babu a jikinsu suna cikin blanket suna ta faman musayar kalaman so har bacci ya kwashesu me
dadin gaske,
Asuba kuwa sallah sukayi Amana zata fara azkhar Alim yace muyi Babban azkhar kinji ga
dadi ga lada, murmushi ta saki tare da cewa to muddafa manniru muje ya zanyi.
Haka suka karashe safiyar nan har rana ta fito sannan sukayi bacci, yunwace ta tashesu,

Mum kuwa tana jira kawai taji me Alim yake shirin yi aure ko me,shuru bata Jin duriyarsa,gashi
Aabid din ma yana wajenta baya zuwa ko ganinsa,gaba daya Alim din ya canja mata,baya wani
saurararta gaisuwa ke hadasu kawai a matsayinta na mahaifiyarsa,
Shiryawa Mum tayi zataje gidan Alim taga ko lafiya yake sannan suyi maganar aurensa.
Su Amana suna Palo a zaune saman kujera Alim ya fito da dukiyar fulanin Amana ya dage
mata Riga yana ta faman Sha da wasa dasu,baram sukaji an banko kofa da sauri Amana ta
fada kasa tare da gyara rigarta,Mum tun daga waje ta tambayi yan aiki Alim na gida ai kuwa
suka ce yana ciki shi da Madam,tunda suka ce haka ta gane Amanace Madam, Shine ta banko musu kofa cikin Jin haushi,
Tana tabbatarwa Amana ce farin ciki taji tace kin kawo kanki yarinya,

Alim ta kalla tace gobe kuzo gida Ku sameni ina nemanku ta juya tare da ficewa tana huci,ko
gaisuwar Amana bata Amsa ba,
Gaba daya daga Alim har Amana jikinsu yayi sanyi,haka dai Amana ta shiga lallashinsa tana
kwantar masa da hankali,
Da taga yaki daina damuwa tuni ta janyeshi bedroom ta mantar dashi komai da salonta nan
suka baje Harka,

Washe gari Amana ta shirya tsaf tace pls kaje ka shirya muje kiran da Mum ke mana kar tayi
fushi,Alim yace baza muje ba,Amana tace dole muje tashi kawai Mum guda fa haba,nan ta fara
lallashinsa har ya yarda ya fara shiri,yana gamawa suka shiga mota Amana ke driving Alim
yana gefenta ya Dora kafa daya kan daya tare da kwantowa a jikinta yana wasa da kirjinta.
Suna shiga abin mamaki Mum ta tarbesu da fara'a sosai sunyi mamaki nan ta fada kitchen
tare da kawowa Amana juice Alim kuma tace kai naga kafi Shan malt ga naka,
Alim yace Mum abinda tasha zan Sha ni,Mum tana dariya tace zan mareka son kasha naka

tasha nata haka suka Sha lemo,Mum na hararar Amana a wayence,
Bayan sun gama Mum ta fara musu nasiha kamar gaske tana cewa su hade Kansu su so
junansu,sosai tayi musu nasiha,dadi da murna wajen Alim da Amana ba a magana,Aabid ma da
gudu ya sakale momynsa Amana.
Mum tace ga danki nan Ku tafi da abinku na huta nima,
Har yamma lis su Amana suna wajen Mum,har su Asiya da auta ana ta hira da matar Nura,

Kowa yaji dadin wannan lamari,Mum ce taja Amana dakinta tace yata ga dan dabarunmu na
mata ki tsaya ki shanye abinki nasan halin dana bazai barki ki huta ba,
Mum tana mikawa Amana ta bar dakin,Haka kawai Amana taji abinda Mum ta bata Bai
kwanta mata ba,kadan ta dan kurba ta shiga toilet ta zubar da rabi ta bar rabi a robar tare da
ajiyewa a kan mudubi ta fito daga dakin,

Tana fita Aabid ya shiga ya zata lemo ne ya fara Sha,yaji zaki kuwa ya Shanyeshi tas ya ajiye
robar ya bar dakin,
Mum tana shigowa taga robar ta zata Amanace ta shanye sai murna takeyi,
Wajen magrib Alim yace su tashi su tafi gida,kawai yaga Amana ta rike ciki tana hawaye,
Yana haka sai ga Aabid dinsa ya fito yana Jan ciki a kwance bakinsa yana ta fito da wani
yawu yana kuka,
Da gudu sukayi kansa har su Asiya,
Mum tuni ta fara zub da hawaye tana kan Aabid dinta.
Alim ya rasa yanda zaiyi ga Amana ma na murkususu,kwasarsu yayi sai asibiti,
Mum sai kuka ta tabbata Aabid yasha abinda ta bawa Amana,
Abban Alim da yan gidan duk sun wuce asibiti,

Ana ceton rai,Amana ita har ta samu sauki ta tashi,Aabid ne dai rai a hannun Allah,an
tabbatar da guba suka ci,Amana ta fadawa Alim abinda Mum ta bata,

Alim harda Kuka yana labartawa Abbansa abinda Mum tayi da wanda duk Bai sani ba,

Ran Abba ya baci sosai yace kasan da haka ka kasa yi min bayani tun tuni.
Mum kuwa ba abinda take so a duniya sama da Aabid,bata taba son kowa kamarsa ba,sai ihu
take tana na zalunci kaina,jika na wayyo,Haka Abba ya sameta tanayi,
Yana zuwa ya kife ta da mari har uku sannan ya mika mata takardar saki daya,tare da cewa
kafin nan da kwana daya ki barmin gidana, karamin hukunci na miki saboda albarkacin yayanki
da daureki zanyi,kuma wlh jikana ya mutu har Ethiopia zan sa a kamoki a yanke miki hukunci,
Kije duniyace Allah ya isa tsakanina dake,

Alim ko tausayin uwarsu basu ji ba,Amana kuwa a ranta dadi taji da farin ciki a fili kuwa sai
nuna jimami take,gashi Aabid dinta yana Shan wahala.

Mum tana kuka ta koma gida tana hada kayanta,Alim da sauri ya bita gida,ya bata kudi,ya
siya mata ticket,ya kaita har airport yana bata hakuri,Mum tace ka yafemin dana,na cuceka da

yawa,Alim da hawaye yace ba komai Mum komai zai dai daita bakimin komai ba kaddarata ce
haka,ki yafe mana muma,zanzo very soon kuma Abba zai dawo dake,haka Alim ya lallasheta
ta hau jirgi a lokacin ta tafi kasarsu.

Su kuwa su Auta,Asiya,Nura haushin Mum sukeji kuma ko kallonta basuyi ba sunji dadi ma
da Abba ya mata haka,
Amana kuwa tana kankame da Aabid tana hawayen tausayi.

Alim a gigice yake yayi nan yayi nan ya rasa inda zaisa kansa,ganin haka yasa Amana
mikewa ta koma wajensa tare da rungumeshi tana afaman kwantar masa da hankali
Tama manta da su Asiya a wajen.

Ana haka doctor ya duba yaga Aabid baya numfashi ya auna tare da dagowa cikin damuwa
ya maida bedsheet ya lullube Aabid gaba daya,cikin jimami yace sai hakuri Allah ya karbi
rayuwarsa.

Babu wanda Bai kuka ba,Alim kamar mace wurin kuka,ana ta lallashinsa





AsmaBaffa

Tnx readers ayi hakuri haka labarin yazo,

Ina jiran sharhinku.
✳CIRANIN AMANA✳






185-190




Official

By
AsmaBaffa





Duk wacce take min comment wannan page dinta ne,na gode kwarai da sharhi,da masu
kirana a waya jinjina gareku musamman Zulaihat.





Kafin kace me frnds din Alim duk sunzo, da dangi da dama,har mutanen Kano suna hanyar
zuwa lagos kowa cikin bakin ciki da takaici da masu hawaye،
Amana kuwa ba a magana Aabid dinta da suke zuwa schl tare Allah sarki sai kuka takeyi
sosai Alim din ne ke lallashinta,
Haka aka hada gawa aka sallaceta tare da kai Aabid makwancinsa gidan gaskiya, Allah kasa
mu cika da imani kayi mana kyakyawan karshe ka bamu lafiya da Nisan kwana me
amfani.dangin su Amana gaba daya sunzo gaisuwa kwana daya sukayi har Amare su Badriyya
da Angwaye su Huzaifa
Kwana uku da rasuwar Aabid mutane suka watse sai Nura,Alim,Auta,Asiya da Amana sai
matar Nura da Abba,sune kadai a gidan har akayi bakwai.
Abba yace sai an kamo Mum an yanke mata hukunci daidai da abinda ta aikata,Alim ne yace
Abba ka kyaleta ko dan darajarmu dan Allah haka Alim yayi ta bawa Abba baki sannan ya
hakura.
Nura ma sun koma gidansu,Alim da Amana ma sunyi shiri zasu koma nasu gidan, Asiya
dan Auta sai Abba sune kadai a gidan.

Suna komawa Amana ta gyara part dinsu bangaren da yan aiki basa shiga، ko ina yadau
kamshi da kyalli,miyar jajjage tayi sharp sharp tasha kifi,sai farar shinkafa، salat ta hada da
kuma zobo me dadin gaske,
Wanka tayi ta dau wankan sugar da mini skert tare da wata Riga ko cibi bata kai ba,gashinta
ta gyara tana kamshi tayi kyau Sosai abin ba a cewa komai,
Bedroom ta nufa Alim ta hango ya dawo daga masallaci sallar isha,shima yayi wanka sanye
da farar jallabiya fitted, duk ya dan rame saboda rashin Aabid,Amana ma tama fi Alim ramewa.
Hango shi tayi a gefen bed yayi tagumi tare da kurawa waje daya Ido da Alama tunani
yakeyi,
Har Amana ta zauna a gefensa Bai sani ba,hannu ta Dora a kafadarsa tare da rungumoshi
jikinta kwantar da kansa tayi a cinyarta tana wasa da gashinsa tare da lallashinsa,abincin ta
kwaso tare da jerasu a gabansa,

Zata bashi yace na koshi,
Me kaci yau ko break fa kadan kaci,bari ma ka gani dole kaci bazan barka da yunwa ba,komai
na duniya ai hakuri akeyi,haaaa bude bakin,budewa yayi ta dinga bashi har ya koshi itama taci،
Bayan sunyi brush shirin bacci sukayi Amana tace me kake shirin yi wai?

Alim ne ya kalleta tare da cewa kinyi kyau,bashi na tambayeka ba ni,hannu ya miko mata ta
kama ya jawota kan Bed ta fada jikinsa, cikin maganar rada yace muyi bacci na gaji,kwace
jikinta tayi tare da furta ka daina wani langwayewa Malam ka saki jiki sosai ka tattaro duka
basirarka yau yau ka dage Allah ya taimaka kamin ciki,yau ba bacci sai an samo Baby
Insha'allah, dariya Alim yayi ba shiri,tare da cewa indai wannan ne ai ko kuka nakeyi karewar
bakin ciki to sai na yi ina kuka ina yi,

Dadi Amana taji tasa Alim dinta nishadi gashi har yayi dariya Rabon da taga dariyarsa tunda
Aabid ya rasu,
Kankameshi tayi tare da cewa to ka fara mana,dariya Alim yayi sosai ke yanzu haka akeyi
sai kace wata Tasalla ko Kande matar kauye,

Murmushi Amana tayi ta furta kai kuma Lado ba,fuskarsa ta tallafe da hannu biyu tare da fara
kissing dinsa sosai,Alim tuni ya kawo danger hugging dinta yayi ya shiga nuna tasa kwarewar,
Amana sai narkewa takeyi cike da shagwaba,Mijin nata kuwa ya gama tafiya domin tuni ya
zarewa Amana rigarta,
Rakarkashewa sukeyi kawai Amana ta gama tafiya tayi nisa,little Aabid kawai take kira,Alim
yana jinta kamar yayi dariya to shima ta kansa yakeyi dan bazai iya ba abinda yakeji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login