Showing 99001 words to 102000 words out of 105161 words
KARSHE,READERS BASA JIN DADI.NIMA IDAN NA GAMA ZAN KARANTA
ABINA NAJI DADI,DOMIN A MA'AIKACIYAR GOMNATI AN CIRE PAGES DA YAWA,WANI
KUMA ANYI SHI A HARGITSE BA DADIN KARATU.NA GODE SOSAI INA JINJINA.
Deeni kwaro soyayya tayi nisa shi da Salma,kowa yasan labarin,lokacin da Alim yaji masifa
ya kamayi shegen yaro ya damesu ya hanasu sakewa,
Amana taje gida garinsu gidan da Alim ya bata kyauta katon gaske ne a Rijiyar zaki,don
haka tace ya kamata a raba gadon Baba kowa a bashi hakkinsa sai asan abin yi,
Haka kuwa malamai suka kirawo aka kara duba wasiyar Baba suka ce kowa ya yarda da
wasiyar Baba?aka ce eh,sannan sukace wasiyya ta tabbata, gida kuma babu na kowa da
gonakinsa aka siyar dasu aka bawa kowa gadonsa yanda Allah yace, gidan da suke ciki aka
raba aka fitarwa kowa da nasa،Nan Amana ta raba rigima tace ta siyawa Hamza gidan shine
Babba shine Uba,Hamza yayi tsalle ya dire bazai zauna a kauye ba ta rike gidanta Abban su
Huzaifa ya siya musu gida dukkansu manyan mazan aure zasuyi kwanan nan,Amana tace to
gida natane kuma na kowa ne kowa yayi zamansa idan yazo kauye tunda suna da dangi a
kauye,
Sauran matan Sulemanu kuwa sunce su baza su kara aure yanzu ba sai sauran yara sun
girma,Amana ta ce to duk su dawo birni Alim ya siya mata gida ta basu su zauna a gidanta iya
dake Rijiyar zaki iya rayuwarsu, suma su bar kauye gaba daya kawai,
Wannan gidan kuma na kauye za a sa me gadi ya dinga Kula dashi duk wanda zaizo ganin
yan Uwa na kauye sai ya zauna a gidan,
Kowa sai murna akeyi.. kayan sawa kawai Amana tace su Eba komai akwai a wancan
gidan,su kb sai murna domin duk sun daina zuwa Cirani suna kasuwanci da karatu a kano,
Haladu kuwa yace a daina ce masa Haladu, tuni yace wlh ya koma Mohd yanzu.
Amana bata koma ba sai da suka koma cikin kano aka gama komai,tayiwa yara transfer na
schl,ta gama komai taga suna Zama komar ras,
Alim ne ya kirata tana dagawa ya kama fada wai har yau baki gama ba ki taho mana,Amana
cike da shagwaba tace gobe zan dawo,Nutsuwa tayi tare da narke masa tace ranka ya Dade?
Alim yace ina jinki sai wayo kike min kinki dawowa,zaki ce min wani ranka dade,
Murmushi Amana ta saki haba yanlabai me martaba,alfarma nake nema idan da Hali baza ka
damu ba,Alim yace ina jinki kin San ma dole nayi,Dama mota nake so a siya min zan ajiye
musu ta zirga zirga,
Shine kike kwane kwane,na baki dayan Atm din kije ki cira ki siya musu,nasan ke me
hankalice kin San me ya kamata kawai kiyi ina ganin abinda kike abinda ya dace, Da murna
ta dinga ta godiya da kb sukaje suka siya aka ajiye musu dalleliyar mota katuwa kowa ya hau ta
gida ce,dama Isa da Hamza su suna da motarsu.
Abinci ta cika musu gidan dashi komai da ya dace ta musu ta kashe musu kudi sosai.
Su Badriyya murna suke gasu ga yan uwansu a kusa,Su Maimuna da su Baba Shehu duk
sunzo sunga gidan,,
Badriyya da Sakeena kuwa yan uwansu Mata dake aure a kauye suka basu kudi masu yawa
su kafa jari suyi sana'a su dogara da Kansu suma tunda mazajensu ba masu Hali bane,
Washe gari da wuri Amana ta shirya, Kb da Mohd wato Haladu suka kaita airport,hannu ta
mika musu suka tafa suna ta dariya sukace sai yar Cirani,wannan Ciranin Alkhairine gwara da
Baba ya kaiki wlh,ashe ta hanyar za muyi arziki mu shiryu,
Mohd yace kai Man munyi fa iya shege,Amana tace musamman ni,Kb yace Hamza fa Kun
mata,kai Hamza dan iskan duniya ne،yanzu in kinga Yanda yake zuba love sai kinyi mamaki,
dariya Amana tayi tace ah nima ina zuba tawa ba kara'i, Mohd yace hmm ke ai dama tun tuni ba
kunya gareki ba, Haladu zan ma rashin mutunci fa cewar Amana,Haladu ya bata rai nace muku
Mohd nake ni wlh rago ma zan siya nayiwa kaina hakikar suna,Dariya sukayi Amana ta musu
Sallama tare da shiga jirgi sai lagos, ta koma gida lafiya
,Alim sai murna da nishadi yakeyi,yana shigowa ya dagata sama yana juyata tare da mata
sannu da zuwa,
Lokacin ba wata wata suka fara cin Amarcinsu sosai.
Bayan sun nutsu suna hira tare da sakarwa juna kalaman so،Alim yana wasa da dukiyar
fulaninta masu gigitashi,
Yace yanzu Babyna wani gidan zan kara siya a kano kenan tunda naki kin bayar dashi idan
munje bamu da masauki.
Amana tace sosai ma kasan wannan nawa ne sabo da ganganci ya zanyi na kashewa mijina
zuciya ya dinga sauka a a gidana,mijin Hajiya ai kawai ka tsaya da kafafunka kaima ka siyi
naka,dan bazai yarda zuciyarka ta mutu ba gida ma ace na matarka ne nan zamu sauka abun
ba tsari,kuji Amana kamar ita ta siyawa kanta.
Dariya Alim yayi yace ba sai kin fada ba ai already na siya ma.
Volume din kida me dadin gaske ya karo musu a speakers dake katon palon nasu,Suna ji suna
romancing juna.
Amana wasa wasa har ta kwashe 1year tana zuwa schl,ta gama level 1 tana level 2 yanzu
second semester, tana kokari sosai,
Zama suke lafiya tare da tsantsan soyayya,
Su Nura sai rokon Abba sukeyi kullum yayi hakuri ya dawo da Mum amma yaki,sai da suka je
har kano suka sanarwa yan uwansa suka sa baki tukun sannan yace zai dawo da ita nan gaba,
Abban Huzaifa da kansa ya dawo da Mum gidan Abban su Alim,
Mum da Abba sai kallon kallo,domin tsoronsa takeyi,haka takeyin duk abinda Zai faranta
masa rai,yanzu kowa so take nuna masa,ba wulakanci,mutunta kowa takeyi,
Sai da Abba ya tabbatar ta shiryu sosai sannan ya fara Kula ta kadan kadan har suka koma
suka cure gam gam.
Zo kuga biyayya wajen Mum,ga shiga dangin miji da son talaka,
Taja mutuncinta ta rike surukanta,
Tuni ta daina harkar kawaye masu mugun Hali,
Amana ta gaji da jiran samun ciki har ta hakura ko baza ta kara haihuwa ba ma,
Alim kuwa kwana 2 yaga Amana ta daina dauko pt ta auna fitsari,dauko mata yayi tana Palo
tana rubutu yace Baby zo ki tsula mu auna Amana tayi muryar tausayi tace ai ni kuma na Zama
sorry kishiya farilla gareni,tawa ta kare mutuwata tazo kuma domin rashin haihuwa nasan aure
zaka kara ni kuma nasan mutuwa zanyi ko na fada daji,bazan iya hada wata da kai ba,gashi
cikin ma babu,yanzu idan ka auro wata ta haihu ni bani da ko daya juya min baya zakayi,wata
ce zata haifi Aabid sai ta fara kuka sosai.
Alim shi dariya ma ta bashi harda Kuka kuma dear,har kin karaya?har shekara nawa da
aure?biyu da rabi kacal,
Kuma kin taba samun cikin nan bare ace ke juya ce,ki daina damun kanki in ma kishiyace ko
kin haihu zan karata Alim ya furta da nufin tsokanar Amana,ai kuwa Bai shirya ba yaji Amana ta
rufeshi da duka tana kuka wlh sai an saketa baza ta zauna ba,gaba daya ta haukace tana ta
faman huci, Alim riketa yayi yana dariya kasa kasa,mene haka kinga dole kishiya ta kwace miki miji kina
wannan zuciyar taki,
Amana ta kara karfin kukanta har masu gadi da securities suna ji,sun dauka wani babban
abune ya faru suka taho da gudu taimakon gaggawa suna ta danna door bell,Alim ne yace su
koma ba komai madam ce rigimarta ta motsa,
Rike Amana yayi kam da siririyar muryarta tana kuka kamar ana yankata sai tirje tirje takeyi
duk ta kwaye cinyoyinta a waje gashin kanta yayi buzu buzu,Alim yace kiyi shuru pls Amana
tace wlh bazanyi ba sai ka sakeni ko kace ka fasa kishiya,ta kara tsagewa da kuka
Tana wayyo za aljanuna sun tashi,tayi muryar Aljanu,akan anga bama haihuwa,kace ni
juyace bana haihuwa,Alim ne ya dan bige bakinta kadan ta masa shuru amma taki sai ihu da ta
kara saki tace zai kashemu akan yana neman aure,yana ta marina akan Amarya zata haihu,
murmushi Alim yayi yace Ashe da gaske Aljanune suka tashi? Amana tace baza mu saketa ba
sai ka fasa kishiya,Alim yace to kuwa saina kara aure baku isa ba,Amana ta canja kalar kukan
yara yan jarirai to shike nan zamu haukata maka mata,baza ka samu me maka girki ba,ba
kwanciya tare,
Tun dare Bai maka ba kace baza ka taba yi mata kishiya ba har abada.ta kara shure shure
tana fyar fyadiya kamar gaske,Dariya Alim yakeyi
yace ke uwar sharri,wasa nake miki fa,Amana tace wlh bazan yarda ba sai ka rantse ta ci
gaba da kukanta,saida Alim yace wlh da gaske nake wasa nake miki ke baki San tsokana
ba,me zanyi da matan ina da kamarki,
Goge hawaye Amana tayi tare da cewa ko kaifa dama nasan yaushe ma zaka mun haka ai kai
dan Aljanna ne,Alim murmushi ya kara yi tare da cewa to ki kara rikeni da Amana sosai idan ba
haka ba ta biyu tazo, Amana tace an gama ogana ranka ya Dade me martaba,
Takawarka lafiya zakin Amana daga ni ba Kari,little Aabid kuwa ko a buhun barkono sai na
haifoshi, Dariya Alim ya fashe da ita tare da daukan Amana cak ya goyata a bayansa kana yace
muje mu tafi garin barkonon ma gaba daya ki bani yaji me ginger da curry,Amana ta rada masa
me maggi zaka ce,
Suna saman Bed Alim yana murza dukiyar fulaninta Amana ta lumshe ido,ido rufe taja yaji
tare da cewa ko 'ya'ya Hudu ne ya dace a haifesu 1time saboda yanda ake Jin dadin nan,suna
ta murzar juna Amana ta kara cewa yan uku ne ya kamata ko yan Hudu yanda kullum kake
dura abu a ciki, Allah sa dai receptors su ja su kaiwa egg din nan,na saka kwai nayi kwai har sun gaji,
Alim najin Amana sama sama tana ta surutanta wanda ba a hayyacinta take ba,
Yayi adduar Saduwa kenan Amana ma tayi tata,da kyar Jin yana yi,yana shigarta ta tace
bismill...ah.....yan Hudu kuje Ku boye cikin mahaifa ni kuwa na santaloku,Alim ya rufe mata baki
da nasa yana kissing,da karfi ta fisge bakin ta a slow kamar yar maye tace Abeg ka kyale min
bakina nayi abinda naga dama kai hanaka ihunka nakeyi? To nima yau sai nayi abinda naga
dama,
Alim yasan yanda Amana take burburwa a bed din,iya shegenta takeyi son ranta,kuma
karawa Alim kaimi takeyi,kasa hakura yakeyi,domin suna hutawa su kara cin abubuwa sannan
ya tafi wani round din haka yakeyi,yana so kuma ya dan dinga daga mata kafa,amma Amana
sai ta jawo yayi ta karawa yanda zata dinga masa sexy abu,domin kalar ihun da take masa ma
kansa na daban ne kara susucewa yakeyi,ko an gama sai ta kirkiro salon da dakansa zai kara
manne mata.danma yayi sa'a she is so active a komai ba sanya,kuma zata dage iya yinta ta
bashi abinda yake so,ta masa abinda yake so a lokacin da yake bukatar hakan,gata ta gama
karantarsa,ta gama gane kan abinta,tasan duk abinda yafi so ta fannin komai na kwanciyar aure
da sauran na zaman takewa,
Kamar wacce ta karanci fannin xxx yanda take bada style iri iri,tasan me zata masa,tasan
kuma yanda zasu hadu su saita Kansu su dinga kawowa kusan lokaci daya.Alim kam gwarzon
Oga ne,komai ya gama kwarewa shi yasa yake haukata Amanarsa da salonsa iri iri itama bata
gajiya dashi,idan zai nemeta ko sau nawa ne saboda yanda yake jiyar da ita dadin duniya ba a
magana karamar hauka takeyi.
Yau Saturday da yamma Alim yasa Amana ta shirya suka zaga gidan dangi da frnds dinsa
masu aure,daga nan sukaje gaishe da Abba da Mum abin gwanin sha'awa.
A hanyar dawowarsu driver na jansu Alim ya kalli Amana dake kwance a kafadarsa yace mu
tsaya ayi take away? Yatsina fuska Amana tayi tace kullum sai ka shigo min da kayan kwadayi
iri iri,komai kana siyowa kullum bafa ka shigowa ba tare da Leda a hannunka ba,a barshi duk
ina da su sweet da komai,girki kawai na yi mana wani Abin marar nauyi,
Ko nama baza kici ba? Amana ta kada kai,beef meat? Kaza?dan shila? Kan rago? Cowtail?
Fish? Icecream? Duk Amana ta kada kai bata so,
Ya kara rada mata a kunne sai me to ko cosmetics? Tace haba kaima kasan ba abinda
babu,red eye liner fa?ko black? Dariya Amana tayi ta tuna sanda tacewa Alim ko jar jagira sai
ya siya.
Yau suna dawowa gida Alim da kansa ya dafa musu indomie suka ci tayi dadi,sannan sukayi
shirin bacci suka kwanta sai bacci,yau wacce rana ya bar Amana ta huta,
Can tsakar dare Amana ta farka da muguwar sha'awar Alim da ta rasa ta mene,Alim yana ta
baccinsa hankalinsa kwance,Amana ta kare masa kallo harda kunna light,mikewa tayi ta shiga
toilet, aka kara shiryawa tsab harda kara brush tare da watsa ruwa a jikinta,ta fito daure da
towel, Ta cire towel din ta jefar tare da fesa body spray,ta kara shafa wasu turaruka na musamman
masu rikita me gida, haka ba komai a jikinta ta koma saman Bed,
Tare da shigewa blacket,Alim dan karamin boxers ne a jikinsa,Amana ta manne a jikin Alim
tana ta faman juye juye,shidai Alim Bai San tanayi ba,tana so ta tasheshi sai tace kai karfa ya
rainani,Can kuma tace to mene mijina ne,ni da dan kadan nake nemansa, shike nemana fa
kullum Bai fi sau kadan na nemeshi ba,
Bari kawai wlh na tasheshi dole ya min nima tunda nayi duk yanda zanyi na masa wayo ya
tashi yaki tashi ayi me gaba daya,
Nasan ma ina tashinsa zai kawo full light.
A hankali ta fara tashinsa ta hanyar sosa masa kunne da kyar ya bude Ido,bai jira komai ba
ya jawo Amana gabansa ya kwantar da ita tare da kara kankameta yace sleep kinji yaci gaba
da baccinsa,
Amana tace wlh sai ya tashi,kara mikewa tayi zaune,Alim ya kara damkota cikin bacci tare da
rungumota ta baya,dukiyar fulaninta na cikin hannunsa,Amana kara rudewa tayi,ta fara tashinsa
da baki, Baby...Dearna, ka tashi pls yunwa nakeji wai tayi masa wayo,da kyar ya kara bude
idonsa ya daura idonsa akanta dama bata kashe light ba, Kan Alim yayi wani Dum ya Mike zaune, kin fiye rigima Sha ruwa ki kwanta da safe sai
kici,Amana komawa tayi jikinsa tare da kanannadeshi Alim baccinsa yaji ya gudu gaba daya
kamar ya rungumi transformer haka yake Jin jikinsa dalilin abinda Amana ke masa a jikinsa,
A hankali tace I need u honey,Alim dama da kadan yake jira yace shine kika wani tsaya kina
min nuku nuku.
Tuni Ya marzaye shima ya shiga toilet ya kara tsaftace ko ina,ya fito ya fesa Body spray,
jawota jikinsa yayi yace yar Albarka yanzu zan miki service.
Shekarar su biyu da Aure cif,Badriyya ta haifi mace Sunanta little Amana ansha suna,watan
little Amana daya Sakeena ma ta santalo Namiji kato kyakyawa aka Sha suna tace a sa masa
Alim ita kuma,
Hamza,Isa,kb,da Salma anyi bikinsu ansha shagali,inda aka kai Salma Adamawa gidan
Deeni kwaro,
Ga Asiya ma da tsohon cikinta,Amana ta gama tabbatarwa maybe baza ta haihu ba ita,
watanni biyu tsakani Amana tayi dan zazzabi kadan ta tashi, kullum sai cin Aya,ga yanda take
sha'awar Alim,ta canja gaba daya,skin dinta kamar dafaffiyar kaza tsabar laushi,ta gaji ta daina
pt test ta hakura, Kullum sai kwadayi,Alim ma ya fuskanci wani abu da kyar ta yarda da Alim cewar ta kara test
su gani,tana toilet tayi test aiko ta fito da gudun tsiya,tana oyoyo little Aabid,Aabid oyoyo,Alim
ma murna kamar me,
Asibiti suka wuce aka kara test har ya kai wurin 4mths basu sani ba,nan aka gama musu
komai daya dace suka dawo cike da murna,
Amana tace kar a fadawa kowa sai dai a ganta da katon cikinta, haka sukayi shuru ba wanda
ya sani,ko kace kamar ciki ne dake Amana ko?, Amana baza tace eh ba,hmm kawai zata ce ko
tace to wa ya sani abu a duhu ko shine ko ba shi bane.
Haka suka dinga rainon ciki har ya girma,kowa ya gani murna yakeyi musamman Mum da
Abba,
Su Nura sai murna sukeyi ana tayasu murna,
Har cikin ya kai wata Tara,haihuwa ko yau ko gobe,da kyar take takawa,Alim ko fita baya yi
yana manne da