Showing 60001 words to 63000 words out of 105161 words

Chapter 21 - CIRANIN AMANA BOOK COMPLETE BY Asma Baffa .pdf

22 Mar 2025

8494

rufe bakinsa sakamakon Amana data hade masa su waje daya.
Mika mata takardar yayi yace wannan gida ni Alim na mallakawa mata ta halak malak shi ga
takaddu rikesu,
Amana cike da shagwaba tace Allah Baka isa ba yaro dankwali yaja hula,kaza ta janye
zakara kayi gida a garinmu wooooo

Dariya Alim yayi yace bazan karba ba kukan shagwaba Amana ta fara dole sai ya karba ita
me zatayi da gida,ai bata fatan ta zauna ba a gidan mijinta ba,dole Alim ya karba sabo da
rigimar Amana,sallar isha yayi da nafeela yaja Amana suka fada Bed nan Alim ya shiga
romancing dinta ya fara magana da.....
Mum ce zaune gefen Abba ga su dan Auta,Abba ya kalleta yace Ina Nura ki fada masa gobe
ya dauki matarsa su koma gidansa an karasa masa ginin gidansa anyi komai,nan take Mum ta
hade rai tace yanzu duk Fadin gidan nan Alhaji sai kace sai sun koma gidansu fisabilillah,Aabid
ne ya shigo room din tare da Islam yar gidan Nura, Mum ce ta dauki jikokinta tace ai Ku muna nan tare daku ko? Aabid cikin masifa da kuka
yace ni Bana sonki Momyna new Anty nake nema da Daddyna,make masa baki Mum tayi ta
jefoshi kasa Ku fita yan iskan yara kunyo halin iyayenku.

Abba ne ya jawosu jikinsa ya fara lallashinsu sannan ya fara balbale Mum da masifa
sosai,Dan Auta yace gaskiya Mum wlh bakya kyautawa ki dinga dubawa dan Allah.
Zakinsa Mum tayi ya tashi ya bar dakin amma Mum tace dole Nura da matarsa ma a gidanta
zasu zauna baza su taba komawa gidansu ba,matar Nura har kuka tayi tace dan Allah Mum kiyi
hakuri ai nan Mum ta kurma ihu da kukan karya tace matar Nura ce ta zageta babu wanda ya
saurareta.
Yau kwanan Amana da Alim Uku a gidansu dake garin,sun siyo kayan abinci komai da
komai,sannan Amana ta dakkowa Alim wasu kayansa na wajenta,itama ta kwaso nata
Sulemanu Harka da yan gidan ba wanda Yasan a inda Amana take kwana domin idan tazo
duba jikin Baba zasuyi hira da yan gidan da iyaye har Ummanta amma ba wanda ya taba
tambayarta a ina take Zama,Badriyya kadai ce ta tambaya Amana ta bata labarin
komai,Badriyya tace Good gwara haka,Huzaifa ma ya sani sai dariya yakeyi mace ta rike
Namiji.

Da ATM card din Alim suke cire kudiin da suke amfani dashi Amana ta San code number
dinsa komai tare sukeyi soyayya suke Sha kawai danma Amana na period ai maybe da tuni tayi
ciki.

Sati daya tsakani Mum ta samu Abba tace ya kamata Alim ya dawo gida haka nifa ban
yarda da yaron nan ba,masifeta Abba yayi ya fara ki yayeni wlh zan baki mamaki shashasha
uwar Banza,
Tsaki Mum taja tare da ficewa ta fara neman Number Alim cike da fushi,
Alim kwance kan cinyar Amana suna kallon news kiran Mum ya shigo,ya kai hannu zai daga
Amana ta kwace wayar tace karka daga ka jirani zuwa dare zamu kirata back.
Murmushi Alim yayi yace nasan bakya fake mission Allah kaimu.
Waya ta daga ta kira wani dan daba dan wiwi tace ya Akayi Sa'idu kunkuru Amana ce mu
hadu A shagon Bilya No sleeping no sitdown ka gane? Cikin muryar daba yace an gama
Baabaa sa'a dai chau wlh ba yawa.
Tana gama waya Alim ya fara kishi da masifa,da kyar ta shawo kansa ta ganar dashi dalilinta
sannan yayi shuru.

Da dare kuwa ta jashi har shagon no sleeping no sitdown wasu tantiran yan kwayane da
wiwi.
Ko Ina kallon Alim akeyi dan gayu bature
Suna zuwa Kunkuru yace fada min matsalarki,nan Amana ta musu bayani suka Sha
dariya,wayar Alim ta dauka tare da dan nawa Mum kira ta mikawa kunkuru,

Cikin muryar Basawa Bilya Kunkuru ya ce Hello Iyya danki Alim ya mana yawa yanzu zamu
cika masa aiki,Mum taji murya kamar ta mugyanbo ta fashe da kuka tace dan Allah karku taba
min dana ko nawa kuke so za a baku wayyo na shiga uku,
Duk Mum ta rikice,Amana ce ta amshe wayar tare da canja muryar katon gardi tace Hajiya
kuyiwa danku zaman makoki kawai ba kudi muke bukata ba,munyi kidnapping dinsa zamu
aikashi Can,Mum ta fashe da kuka Amana tace Baabaa ba yawa a fede min shi.
Alim ya tafi duniyar tunanin da mamakin Amana yaji kwanya masa mintsini ba shiri ya rafka
kara,sai Mum ta kwalla kara ta cikin wayar ta fara kwalawa yayanta da Baban Alim kira.

Abban Alim.....Nura....na shiga uku Nura.....Ku fito kuji shike nan Alim wayyo ina zan sa kaina
na shiga uku dan Autana Ku fito.
Kit Amana ta kashe wayar Alim baki daya ta cire simcard din tasa sabo a ciki,tayiwa su
Kunkuru sallama tare da basu kyautar kudi.

Sun kusa zuwa gidansu a dan wani lungu me duhun tsiya Alim ya manne Amana a jikin
wata katangar gidan wasu ya fara tsotse bakinsa baji ba gani,Ya bita da mirza dukiyar
fulaninta,sun fita daga hayyacinsu sosai a lungu wani dan tsoho yazo wucewa ya kunna
torchlight me mugun haske ya dallesu da ita nan take tsoho ya saki salati da karfi harda kuka ya
fara shike nan karshen duniya yazo tamu ta kare shegu tambadaddu,kara haskasu yayi yaga ko

kallonsa basuyi ba sai kara salo sukeyi Amana ta juye Alim ya koma shine a jikin katangar, sai
sakin kalamai sukeyi wa junansu na tsantsan kauna

Tsohonne ya kara matsawa ya dallesu sosai Allah ya shiryeku watsatsu iyayenku nacan
kunzo nan kuna lalata tir daku,Amanace ta juyo tsoho yace munafuka maza ki bari ya lalataki ki
kaiwa Ubanki cikin shege har gida,akan kinganshi Bature Nasara asarar duniya shine kika tsaya
yana wannan tabargaza dake...yiiiiiiiii......tsoho ya fashe da kuka yace wlh Ku bar nan ko nayi
maka ihun kwarto,Alim yace matatace fa,ai tsoho kururuwa yasa yace karshen zamani yanzu
karuwarka har ta Zama matarka yanzu daurawa kanku aure kukeyi,Amana zatayi magana tsoho
ya kurma ihu ga kwarto ai nan danan jama'a suka fito ta kudu da arewa da sanduna,Alim shi
nufinsa su tsaya sai ya kare kansa,Amana ta tartare skert tace wlh baza su saurareka ba dukan
tsiya zasuyi mana a kauye ne fa ba lagos ba Arewa fa ba kudu ba.

Zo mu gudu wlh kafin musha sanduna, Alim yace oh God ni da matata wai wannan ai sa Ido
ne,Alim yaga mutanen da gaske suke Bai San sanda yaja hanun Amana ba suka arce sai a
palonsu suka tsaya suka kulle ko Ina da key suna haki

Mutanen har kofar gidan su Alim suka ja birki tsoho ne ja gaba yace asararru Ku fito in kun
isa,Amana ce ta leko tare da Alim ta saman bene ta haskosu da torch tace Baba tsoho kun
gammu wullu,Alim yayi dariya tare da rungumo Amana su Baba tsoho suna kallonsu sai tsotsar
juna sukeyi, Tsoho ya kwalla da karfi in kun isa Ku fito baku cika marasa Kungs ba ai,Alim ya kwala da
karfi shima yace Baza mu fito ba kuma dole mu kwashi duniyarmu,Tsoho ne ya kada kai yace
Allah yana kallonku zaiyi maganinku ne duniya zata ladaftar daku karuwai.






AsmaBaffa masu comment tnx alot love u.
✳CIRANIN AMANA✳



145-150



Official

By
AsmaBaffa





MAMAN WALEEDA INA KIKA BOYE NE?


WANNAN PAGE NA 'YAN ASMABAFFA FAN'S CLUB NE DUK WACCE TAKE WANNAN GP
TO PAGE DIN NAN NAKUNE LOVE U ALL.





Alim dai mamakin sa'ido na yan kauyen yakeyi Bai Saba ganin hakan ba Sam,
Sabo da haka ya dage dole sai ya ganar da tsohon nan gaskiya kar ya kala masa sharri
Alim ya kwallo da karfi Baba tsoho ka fahimceni mana matata ce pls ka gane,tsoho dai ya kara
haskesu yace kai ni nan dan zamani ne harda hada dan turancinsa kalleni da kyau noti a small
boyi ni big ne zaka mai Dani gara, uwarka ka yiwa ba ni ba shegen yaro,
Tsaki Alim yaja tare da dafe kai Amana tace ka kyaleshi kaima kasan fa ba ganewa zaiyi ba,
Tsoho yace kinyi da uwarki Abinda yasa muke yiwa irinku Wa'azi Ku tuba Ku daina saboda
idan Allah ya tashi kamaku sai a hada da mu na gari wanda bamuji ba bamu gani ba wlh baza
mu yarda da Ku a cikin garin nan ba,indai na isa sai nasa an koreku daga garin nan muna ji
muna gani Ku jawo a kifar da garin ko ayi mana girgizar kasa,to Ku sani billahillazi la Ila ha
illahuwa saina nemi me gidan nan wanda ya baku haya ya koreku ya tasheku da gidan nan,mu
Malam Salisu dake kasanku mutumin kirki ne.Amana ce ta janye Alim,haka tsoho ya gama
surutunsa ya tafi.

Kitchen Amana ta shiga Alim ya bita ciki suka fara girki tare,Alim Bai iya komai na girki ba
kawai batawa yakeyi,
Garin yanka Alaiyafu ya yanke a yatsansa sai jini shar....Amana kamar itace ta yanke kwace
wukar tayi ta kama yatsan toilet ta kaishi ta wanke masa hannun ta sa masa hydrogen ta
manne masa da plaster,
Kallonta kawai yakeyi ji yakeyi kamar ya hadiyeta ya huta yanda take matukar Kula dashi.lips
ta cuno masa shi kuwa ya miko nasa ya manta kiss,murmushi sukayi taci gaba da aiki a kitchen
yana zaune a gefe yana kallon ta idan ta juyo suka hada Ido sai ta cunno masa lips ta turoshi
sosai shi ma ya miko nasa sai muahhhhhh..... zuba masa kunun Aya tayi da ta hada yana tasha
tana aikinta
Waist dinta ya rungumo ta baya da hanu daya daya hannun kuma yana Shan kunun ayarsa,
A hankali yake magana ayi sauri a gama girkin nan,mene kake sauri yunwa?hmm kema fa

kin sani tun kafin ki bar lagos rabona dake nazo nan kina period da kyar nake manage,kin gama
kin hana min abina har kinyi kusan 4 days da gamawa ya karasa kamar zaiyi kuka.duk sai taji
tausayinsa domin iyakacinsu romancing yana so haka zai hakura saboda tace tana Jin zafi
kuma karyar Amanace kawai wai itama dan aji ta ja masa amma ko ita watarana tana so
musamman Idan ta kalli kyakyawar surar Alim dinta me tsananin kyau da haduwa.

Bayan ta gama girki abinci suka ci tayi gyare gyarenta,fitowa tayi ta shiga bedroom dinsu
Alim ta gani ya fito a wanka yana shafa Mai ba komai a jikinsa,
Amana dai wani yarrrrr yarrrrr take ji a jininta ,nan take taji tana matukar
bukatarsa,sha'awarsa taji wacce bata taba jiba a rayuwarta, tsayawa tayi tana ta kallonsa kamar
mayya,tongue dinta ta zaro ta lashi lips dinta sai lumshe Ido takeyi tana ta kallonsa,sai ta fara
sosa wuya idan ya juya har dogon wuya takeyi wajen leko kirjinsa etc Yana kallonta ta mirror amma bai Kula ta ba domin ta dan bashi haushi dazu a kitchen yace
yana bukatarta ta shareshi ko kulashi ba tayi ba,
Rigar wankansa ya mayar harda kara daureta ya rufe jikinsa kirjinsa kadai ya bayya,Matsowa
tayi tana soshe soshe Him.... uhmmmmm...uhm kallonta yayi tare da lullube jikinsa da towel
yace lfy?
Uhmmmmm ba komai,dayan Bed room din ta wuce tayi wanka tare da sako wasu shegun
kayan bacci masu Jan hankali tasha kyau tana bulbula kamshi,
Saman bed ta hango shi shima cikin shirin baccinsa ya mike kafafu sai danne danne yakeyi a
system,
Jiki a mace tana karairaya hadi da lumshe Ido tana fari,Alim ya kalleta sama da kasa sai da
ya girgiza ta gama tafiya da imaninsa,
Sha'awarta ta dawo masa sabuwa fil amma ya daure ya shareta,gyaran murya tayi hade da
Zama kusa dashi tana ta binsa da kallo tana ina ina tace um.um..ta sosa kanta taci gaba
baza...baza...kayi bacci yanzu ba?
Alim ya kalli yanda take kallonsa idanunta sun canja tsab ya ganota yasan me take so amma
ba tare da ya kalleta ba yace kwana zanyi ina aiki yau,

Magana tayi tace to..to..to naga Alama tana ta zaune taki kwanciya sai satar kallonsa takeyi,
Kashe computer yayi Amana na ganin haka tayi Hamdala a ranta,bai kwanta ba sai ya zauna
cure a bed din,Hannunta ta mika a hankali ta kama wasa da kafarsa,
Dauriya kawai yakeyi,gajiya Amana tayi matsa jikinsa cikin sigar shagwaba tace am
in...in....the...mood kaji kayi wani abu sweet mana,ta kare zancen tana shafa
hannunsa,matsawa yayi gefe yace dazu da nace I need u me kika ce min?sai yanzu zaki
neman da yake bukatarkice I hope zan iya miki yanzu amma na gaji kin makara Jiki a sanyaye ta Mike zata bar dakin tare da cewa ahhhh.....ok.....never mind ta fara tafiya ya
fisgota ta fado kansa flat ya mata ya fara kissing dinta dama Amana jiran kadan takeyi ba bata
lokaci suka gigita Kansu kamar mayunwata,Sosai Amana ke enjoying din abinda Alim ke mata
ta bada hadin kai ta dage tayi iya yinta,ta gama baje basirarta a kan Alim,ta mishi abubuwa
masu rikita hankali wanda ya Sha mamakinta yanda ta tafiyar dashi,gata gwarzuwa ce akwai
juriya da jajircewa na ganin ta bawa Alim abinda yake so ,shima hakan take
Yau su Alim harda kwallar dadi da farin ciki,bai taba Jin makamancinsa ba,Amanansa ta

dabance sai da yayi round 3 ya kyaleta hakanma kawai kyaleta yayi dan kar ya shiga hakkinta
Bai sani ba domin Amana Idan zaiyi sau 100 baza ta nuna masa alamar ta gaji ba sai ta
daure,duk da cewa itama tana da karfin sha'awa kuma uwa uba tana Jin dadin harkar
kasancewar mijinta ya hadu ta ko ina,style iri iri sunyi shi,tasha sambatu wajen Alim itama
haka,saida suka nutsu ya shiga sa mata jerin Albarka,wanka sukayi tare da tsarkake jikinsu sai
nafeela da sukayi da adduoi suka fada Bed hade da manne juna sai bacci.

Sulemanu Harka jiki yaki dadi duk yanda za ayi anyi masa ana ta kashe kudi amma kafunsa
sunki doruwa,sai ma kara lalacewa sukayi yanzu kullum sai an fitar dashi an Shanyashi a rana
a kofar gidansa,
Yauma yana kwance a tsakar gida sai numfarfashi yakeyi ya tambayi Badriyya ke ina Amana
ta ke zaune a garin nan?Badriyya tace Baba nima ban sani ba tana dai zuwa dubaka kuma ta
ebi kayan sawa ta tafi,duk kusan ta kwashe kayanta na sawa,
Baba yaga bashi da kudi kudinsa ya kare gashi ba fita yake ba ba lfy,ga ba Amana ba mijinta
babu me bashi domin ko sanda Amana na lagos har kudi take tura masa.
Baba ya kwalla kara yace Wannan kwai gantalalliyar yarinya akan wannan shegen yaron ta
bar gidana saboda nace baza ta koma ba,
Indai Namiji ne gata gashi na yafe mata taje tabi mijinta akan haka harda barin gidana,to ni
dai na yafe mata ta koma dakinta yarinyar kirki ta gari bani da kamarta ga biyayya tafi kowa Jin
tausayi na da bin umarnina,matansa da yaransa ya Tara ya fada musu dalilin barin gidansa da
Amana tayi,babu wanda ya kulashi sai Umman Amana tace Baka kyauta ba kayi butulci,nan
dukka gidan Akayi caaaaa akan Baba,yace to kuzo Ku dakeni Ku huta

Isa yace Baba matar da kake zargi itace Umman Alim wlh ba ita bace Baka ganeta ba,ni naga
matar ganin idona,Babar Alim fara ce waccen kuma Baka ce,
Ka bari ayi bincike tukun amma mijin Amana mutumin kirki kalli yanda ya mai damu mutane,

Nan Sulemanu Harka yace to latso min waya ka kira min Amanata,Hamza ya fara kira
amma bata shiga har Number Alim duk basa shiga,

Da dare Alim Zaune a saman kujera Amana na kasa magana ya mata honey yau mu dan
fita mu zaga gari mana,
To bari mu shirya ko,wanka sukayi fes dasu suka hade cikin shiga me matukar kyau sannan
suka kulle wajensu suka fito,da yake akwai wuta ko Ina da haske ba laifi,
Sunzo tsakar gida su shiga Wajen Sa'adatu suka gaisa sai ga Yarta budurwa Iklima ta fito sai
kallon Alim takeyi taga baiwar cikar zati

Mum gaba daya ta rasa sukuni sabo da rashin Alim,gashi Abba yaki saurarar zancenta yace
karyane dansa yana nan lafiya,
Su Nura ma shareta sukayi kowa ya kama harkar gabansa,matar Nura shanawa sukeyi da
mijinta saboda Mum tana cikin damuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login