Showing 1 words to 3000 words out of 40846 words
Compiled by Umar Dalha.
Copied by Zayyneb.
* QARAURUWAR SO*
By *zayyneb*
*Pg*1⃣to---------------00
Jingine yake a qopar bed room dinta ya harde qapapunsa yatsurawa kyakkyawar puskarta ido
dapararen idanunsa tamkar madara idanunsa cike da tuhuma. Yake kallon babyn tasa itakuwa
duk ta diririce daga ita sai bra da pant Allah yayiwa babyntasa kyan sura Uwa uba hips dinta da
bobs dinta ko ina yaji.bobs dintama bra din sunmata kadan duksun taso sama gashinta
wandayajiqe yakwanto gadan bayant duk wannan kallon yaimatashine a lokaci qalilan"katsema
Sa tunanitai dapadin Yaya Abdul Kareem plxccc man wlh bazan qara xavar kayaba dannaga
bakananne shiyasa nazaba da kaina nasan dacewa kaikexavarmin kaya kuma kasamin daknka
tun ina qaramata' ynxunma Momy CE kejirana xanrakata gidan hajiyarka ne kuma jirana take
yaya plxxx yi haqure bnxansakeba naroqeka yy plxcc*
Tana cikin masa magiya wayarta tadauki ringing dasaure takai hannu zatai reject Dan tasan in
yayan nata yaga ishaq ne yakirata xata sha Abu da azaba 'hannunsane yarigaya nata
duba wayar yanaganin Wanda kekiran babyn tasa tuni idonsa yai ja sbd kishi ' itakuwa tuni
taparaja dabaya daga bakin tangameman gadon datake tsaye akusa Wanda kudinsa aqallah
xaiba million 6 baya ' tapar matse bakinta da hannuntadntasan yau bakinta sai abinda hali
yayi sbd xaisha tsotsa( suck) sbd indai taimasa laipi tasan hukuncin knn tana kai dubnta a
garesa jikinta yaqara sanyi sbd ynda taga yanacire botiran sheet. Dinsa knn yau Allah kadai xai
qwaceta' ihu tabuga xatapice a bedroom din yaisaurensa hannunsa ya danqota ya shimpidar a
gadonnañ yaimata rump a. Da pappaden qirjinsa yatallapo kyakktawar puskarta yatsurawa ido
yana kwadayin jin kalar miynta a bakinsa' tuni yamaida bakinsà akan nata kmar xaiciromata
harshe takeji. Saipamàñ juye juye take yakai minti 15 yana is change tsakanin miynta danasa
tuni yakashemata jiki takasa qwatar knta saitajima tanason hkn"bakinsa tadingà sha
itama'yagngaro dabakinsa a wuyantà yanama hot kiss yamayarda bakinsa kan bobs dinta
bayan yazaremata bra dinta yasa bakinsa a mamanta yanamata nasa kalar salontuni babyn
tasa tarikeçe masa tahañyar shapamàsa bayansà da wuyansa tanaçusa yatsuñta a sumarsa
tana sosawa tana limlimshe eyes
lol. All
Happy nic time ne namaku
[10/4, 10:10 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWR SO*
By *xayyneb*
*Pg*1⃣0⃣to 2⃣0⃣
Yaya Abdul kareem babyn tasa ta dinga pada cikin nishin pitar hayyaci ' tacigaba dapadar
kamin promise cewa vazaka taba sanina a matsayin babyn kaba har sai na kammala karatuna
na nursing Dan gudun samun baby in early plxcxxxxcx Yaya kacikaman wannan bure naka ta
qarasa maganar tare da sakin wata ' Yar siririyar qara sakamakon ynda taji yana susking breast
nata ido a lumshe Uwa xaikatsemata su'tuni tapara mammatse qapapunta cikin nasa jikinta
nawani iren fisga da amsar saqon da Sweey Kareem dinta ke damqamata a lungu da saqo na
jikinta sbd talura Sweey dinnata tape yake da umarninsa.a yau ' Lumpa shintane keta harbawa
a daidai lokacinne sukaji ana bugun qopar bedroom din Uwa xa a ballata tareda padin wai baby
mikikeyine tun dazun pa niketa paman jiranki nakira wayanki yapi sau tari ' Amman kinqi accept
miyasa ne ' kedai indai bakin batawa mutum time ba bakyajin dadi ' hajiya taqarashe mgnr
tanata mita inkin gama kisameni Palo tapada hkn tareda juyawa tabar wajen ' su baby kuwa tun
lokacinda hajia ta para mgn tai sauren ingije Sweey Kareem dnta dawani qarpi na mamaki yazo
mata kwance yake idonsa a lumshe lokacinda takai duba a puskarsa kmar baisanda xuwan
hajiyarba alhalin sarai tasan yaji muryan tata 'Sweey Kareem baby ta ce tanamai duban
puskansa "xumbur kuma saita miqe sauren kai hannu yai ya pusgota tapada knsa yabude
rinannun idanunsa dasukai jawur sbd tsabar buqatuwarsa ga babyn tasa jiyake koda xa a
kwantar masa da ynmata 20 vapa xaibi taknsuba aynda yakeji akan baby ynx breast dinta daya
yakamo yana shirin sawa a baki ' tuni ta dakawani tsalle saigata a bakin qopa tanacewa haba
Yaya Abdul Kareem bakaji mi hajiya kepada bane kaidai bakada wani bure pace kaga anatamin
pada duk kuma akan laipin dabanawa alhalin kuma batasanma kadawo qasarva yanxu mixa
tace kake tunanin intaganka a dakina yanxu plxxxxxx Yaya kataimaka kabarni nashirya
kntakuma juyowa kaina kauda idon sayai tareda miqewa ya isa kan wadrop dinta ya bude ya
dauko mata wani dark blue swiss mai adon fararen stones hade da paren gyalensu ya juyo
kanta tareda ruqo hannunta zuwa----------
[10/4, 10:10 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
By *xayyneb*
*Pg*2⃣0⃣to 3⃣0⃣
Gaban gado ya zuqunna tare da dauko undien ta yasanya mata ita kuma tana zaune a gepen
gadon ' yadauko siket din mai wata uwar rwper a qasa ya bude tamiqe tsaye ta ida Jan siket din
xuwa qugunta taja xip din taxuge yamiqata rigar tasaka yaxagaya ta bayanta yazuge mata xip
din ' yajuyo ta gabanta ya dauko dankwalin ya miqo mata tanaganin hkn ta qyal qyale da dareya
dantasan vai iya daureba kedai barshi da rigimar tayata Sa kaya ' shikuwa ganin dariyar
datakemaine yasashi watsamata wani kallo nakishiga taitayinki ! Tuni tahade dareyar tataa
ciki taimaza tadaura Dan kwalin taiwani kalar daure maiban sha' awa shikuma yadauko gyalen
ya rupemata jikintadashi rup' sai lokacin yadago da idanunsa masu qara kadamata qaraurawar
sonsa a ranta masu kuma sata paduwar gaba yazubamatasu' sai lokacin yasakar mata wani ni '
imtaccen murmushi tareda da jawota yai hug dinta hade da mannama ta kiss a leben sama
yadagota yace nice freety baby kinyikyau sosai"""''
Murmushi tasakarmai wnda har dinple dinta yashige tadago pararen idanunta na usilinsu na
buzaye ta haskesa dasu tasaqalo wuyansa da xaraxaran hanyenta tace tnkyuh my Sweey
Kareem tareda yin tantado hade takalminta mai tsinin gaske sbd yapita tsawo ' ta basa peck
sannan Yakama hannunta suka nupo qopa dasaure ta kallesa tace cikin tsorotace in hajiya
taga kapito dakina zan shiga uku ne!!! bapatasan kadawoba yaya Kareem kazauna Nina pita
plxxxxxyace cikin pada waimiye na boye boye ?kamardai badakin matata nashigoba yapada
hkn a xapape
Dasaure ta sinnarda knta qasa danbatason kwaratsin docter n nata pizgar hannunta yai yanupi
palon da hajiya kezaune yai daga nesa yahangota tanata taunar cwinhgum a baki tadaura qapa
daya kan daya tana ta girgixawa ga waya ahannunta tana amsawa tana ganin Abdul Kareem
yanupota dasaure tamiqe ko wayar bata katseba tahau nunasa da yatsa puskarta qunshe da
mamakin yaushe Ya---------
[10/4, 10:10 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
By *xayyneb*
*pg* 3⃣0⃣to 4⃣0⃣
---Dawo qasar mamakinta yagaza boyuwa harsaida takaiga cewa bokan turai yaushe a
qasarmu tapada riqe da haba?
Murmushi yasaki yacesaukar yanzu Momy qarama' kinga jakanama nan qopar dakinki danan
nai niyar para shiga naji bazan iya ganin komiba hankalina ya kwanta inba qanwataba kuma
babyna ya pada tareda kallon. Xaynah ( baby) yanaimai kashe mata eyestai sauren
saddarda kanta qasa'" hajiya qarama ta dubeta Sama da qasa tareda kyabe baki" tace ke
yanxu baby ko kunya bakijiba ina matsayin uwar Abdul Kareem har ki iya yarda yariqo hannunki
kina manne a baren jikinsa kixo gabana a haka ina kika baro pulakon naku na buxaye eye?
Tapada a zapape cikin ranta kuwa cewatake shegiyar yarenya sai masifar kyawu kmar ita tai
knta taqara dacewa sai na aurawa abdul Kareem safeeya ko min abinki shegiyar yarenya in da
nasamu mahaipiyarsà ta lallashe har takai ga ya amin cewa xabin nata kuma gashi biki natayo
kurkusa ay komi yayi " hava yarenya sai kisisina intaga mijinta akusa kmar wata uwar mata
itadako dadin Mijin ma bata shaida yadda yakeba ' mgnar Kareem ne yamaidota a tunaninta
tsintatai yanacewa wai Momy qarama Dan Allah mutum da matarsa sai ahanasu sakewa
yapada hakan a shagwabe dayake daman muddin yagansa gaban hajiyarsa baby boy yake
komawa ' hjy takama habataçe yaunina ga ikon mai Sama 'Dan taqamar tana matarka ta
tarene koko? Ta tambaya tanamai dubansa sakeda baki taqarada cewa kuma kasan da cewar
saita ida makarantarta na koyon nursing kmar ynda aka aje maganadai tunda aka daura aure '
in kuma har kanajin cewa vaxaka iya ruqe jarabaràkaba wadda tundakatàso da abinka katashi
to nasa a sauko da bikinkà Dana safeeya yadawo nanda lokaci qalilan ' yanajin ta ambaci
safeeya Ransa. Yabaci ya hade puska tamau ' yace ya isa Momy qarama abar mgnar Dan Allah
" tace ai dole kace abar mgnr inda na ambato maka maqiyarka'baby xayynah kuwa tun lokaciñ
da taji hjy ta ambato sunan safeeya taji ranta kmar ya tsinke daga jikinta Allah yasani tana
masipar kishin sweey Kareem dinta batasañ sanda hawayeñ idonta suka malaloba a tattausan
kumatuntà ba ''''''
Koxaki tsiyayarda ruwan idanunki va xa 'a pasa wannan bikiba uwayen mugun nupi dangin
buxaye masu baqin hali tafa da hakan tareda baren wajeñ tanipiharabar gidan jikarta saqale da
kapafa tana paman qaras qaras da cwingum a baki"""
Fashewa baby xayna tai da kuka kmar rnta zai pita dasaure Kareem ya isa inda take durqushe
ya dagota xuwa qirjinsa yarungumeta tsam a qirjinsà yanjin tudun manyañ bobs dinta a qirjinsa
sukaji mai gadin gidan josep na padiñ yallabai hjy qarama tace tanajiran madam a motor
yapada tareda baren wajen ------- [10/4, 10:10 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
By *xayyneb*
*pg* 4⃣0⃣to 4⃣5⃣
Rungumeta yaqarayi tsam a jikinsa kamar wani zai qwacemasa eta yakeji 'sam Sam bayyason
damuwar babyn tasa tun lokacinda ya puskanci irin rayuwar da suka tsinci kansu a baya itada
mahaipanta. Dagowatai ta dubesa tadinga mgn hawaye nasaukomata 'sweey Kareem Dan
Allah kada ka sadaukar min da soyayyarka wajen safeeya' koda kunyi aure bazan jure ganin
juya baya daga garekaba' tapada tareda pashewa da kuka""" matsoda piskarsa yai daidai
tata yahada goshinsu da hancinsu waje daya ' yazamanto suna musayar numpashin juna
sannan yasa harshensa yahau lashe mata duk inda hawaye ya dira a puskarta " saida ya
tabbatar da babu sauran danshin lema na hawaye a puskarta sannan ya gangaro da bakinsa
tasaman goshinta yana tsotsar matashi har ya iso hancinta ya dira bakinsa a kyakkyawan
bakinta mai dadin tsotsa ya purta hakan a ransa " rupemata baki yai ruf danasa bakin yatura
harshensa cikin bakinta yahau wasa danata harshen yana tsotso Sa cikin gwanancewa ' aqasa
kuma hannuwansa basu zauna hakananba sunbada gudummuwa wajen lalubo dukiyar filaninta
ta hanyar matsa matasu'sosai tapara wata irin shessheqa tana murmurxamasa kapadunsa cikin
macewar jiki ' sakin bakintayai yadago da kansa ya watsamata pararen idanuwansa da ahalin
ynxu suka koma red' sukahada ido ' dasaure baby xaynah ta duqarda puskarta qasa tareda
tapukanta tarupe fuskarta tana murmishi tarigaya datasan dasanin Sweey Kareem dinta yasan
duk wasu sensitive area. Na jikintà dasuke sauren karbar duk wani saqo dayapito daga garesa
xuwa gareta""" baby ya kirawo sunanta cikin murya mai taushi maicike kuma da muradiñ abinda
zuciya ke kada qaraurawar sautin so akanta"tadago da baby face nata ta dubesa da dararan
idañunta yapara dacewa dagayau banson ki qarasa wani Abu a rañki'dazaisa najuyamiki baya
bayan aurenmu da safeeya sbd ni *kece zabeenah* ba etaba ' *OK*?
Girgida kaitai alamun ta pahimcesa murmushi yasaki mai sauti yace I am glad my baby '
murmushin dadi yakuma kuccematà harsaidà dimples dinta yashiga sosai " zumbur !!! Kuma tai
tamiqe tanipi. Qopa danjiñ qaran horn din mota da qarpi tasan aikin hjy qaramañe ' saida takai
bakin qopar fitane ta juyo ta kallesa tareda kashe masà idosañnàñ tapita' murmushi ya saki
tareda padawa bayansa da qarpi ya kwanta a hakan dayake har baccin gajiyàn tapiya ya
daukesa--------
Na sadaukarda wannañ pg ga *mom Aslam*
[10/4, 10:10 AM] Zayyneb Dcmt: *QARAURAWAR
SO*
By *xayyneb*
*pg* 4⃣6⃣to 5⃣0⃣
Tapiya ta dingayi cikin sanda kamar mai tsoron qasa' saboda tunanin fadan dazata iske gun hjy
qarama sabida shanyatada tai a waje' ita kanta tasan intaje mixata tarar ' aikuwa tun
kantaqarasa tajiyo banbamin padanta kamar wacce taci babu ' wannan ai wulaqanci ne kokuma
ince rashin ta ido ' dahar zaki ajiyeni tun dazun a waje ina paman jiranki kamar wata tsararki '
taqarashe maganar tanamai bankamata harara Uwa idanunta zasu zazzago qasa' baby
zayynah kuwa samu tai ta zagaya mazaunin kusa da direba ta zauna tajawo qopar ta rupe '
tasunkuyar da kanta qasa ' tanawasa da Zara zaran pararen yatsunta'tana cewa a ranta
taregaya dama datasan mapiyin haka zai faru shiyasa tai tswit da Dan bakinta banda kalmar
haqure datake pada sabanin HK baisake pitowa bakin taba' haqurenki din banza !!! Tapada
haka cikin qunan rai! Yarinya sai jaraba daga dawowarsa kinkama kin qadaddabesa kamar wata
magajiyar karuwai' sbd tsabar rainani dakikai agabana pa ya rungumeki xayynah. 'o'ni 'ya'yan
xamani kun tankade kunyarku tsab da rariya har indai akan namijine. mtssss aigaku
gamazannan' uhmm. tayiwa motar key tapita daga harabar gidan daman mai gadi tuni yabude
mata get din taiwa motar birki taja ta pita daga gidan maigadi nacewa adawo lpia hjy ✋'
Daga masa hannu tai ta tintet din gilas din motar ta cilla motar a kwalta ta miqe gidan hajiya
babba wato yayarta kuma mamar Abdul Kareem ' ko tankawa baby zayynah bata sakeyiba
gabanta kawai tasa a tuqi ta qure gidan redion vision pm katsina ' dasuke wani shiren yacce
mace zata kula da maigidanta a halin zamanta kewar rayuwa ' Wanda Rabi'atu kabeer rinka ke
gabatarwa a shiren qawayen vision "" hjy qarama ta juyo side dinta taga tana game da wayarta
tai tsaki mtsss tajuya ta kalli gabanta tareda paden dama iren shirunkune a ke introducing akai
na kama miji saiki qara ware kunnuwa ki saurara ta pada hakan cikin gatse'murmushi xayynah
kawaitai ' alokacinne suka iso G R A dake goruba road ' wani tangameman gidane ta
suburbudawa hon nanadanan wani tsohon Soja ya dage musu get din suka wuce a babbar
barandar gidan mai daukeda manyan motoci samada a qilga anan tai farking ' dasaure wani
tsohon mutum dattijo fareqal yapito a dakunan dake kallon get din gidan daganinsa bapulatanin
buxune ' ya tsaya lokacinda hjy ta pito a mortar yakepadin hjy sannu da zuwa dapatan an iso
lpia cikin hausarsa. Daba ta gogeba sosai yake padar hakan ' cikin murmushi hjy qarama
kecewa ywwa baba attu. ' dapatan nasameku lpia?
Lpia qalau wlh yace yana hada hannuwañsa waje guda kansa a qasa yana murmushiñ jin
dadin yanda suka reqemasa 'yarsa da daraja wadda ita kadaice Allah ya mallakamasa a rayuwa
' da saure xayynah ta qaraso ta xube gaban babanta taruqe qapapynsa cikin qwallar paren ciki
da tsananin qaunar mahaipinta' DATTIJO mai addini dasanin yakamata a rayuwà ' kamata yai
ya dagota tsaye puskarsa cikeda annashuwar. Gànin 'Yar banasa shaleleñsa a gabansà cikeda
qoshin lpia ' yace Yar baba ta yapada cikin dattako da murmushi qunshe a fuskàrsa 'na 'am
tapada yace dapatañ kina lpia ? Lpia lau tace cikin murmushi' *MASHA ALLAHU* yace tareda
sakinta ' yace tareda juya baya yakoma dakinsà cikin parin cikiñ ganin yarsa gudan jininsa cikiñ
kwanciyàr hankàli '""" masha Allah ''''’------
*Kyautardà wannan pg*
Wa
*Mom muneeb*
[10/4, 10:11 AM] Zayyneb Dcmt: *QARAURAWAR
SO*
By *xayyneb*
*pg*5⃣1⃣to 5⃣5⃣
*Masoyan qwarai na gaisheku*
*
My in law
M muneeb
m aslmm
Ayusha ilyasu
Mom nipal' bal bal
Hadiza tunau
Momy (mermern zayyneb )
Ida
M baby
Hejo maso
Yar uwasty
Sayyada padima
Sadeeya
Yar aljana ta
Dama sauran Wanda ban anbata nagaisheku kyauta
-------------------
*Da ido tabi bayan mahaipinta da kallo tana mai murmushin jin dadi a rant a'
Bayan hjy qarama tabi suka doshi harabar dazata sadaka da falon gidan ' suna shiga qamshin
turaran wutar ' Yan Maiduguri yabigi hancinta ' lumshe ido tai tabudesu tareda murmushi ta furta
a ranta hjy badai son qamshiba tunaninta yakatse lokacinda wata parar mata ta pito tawani
koridon hanya ' sanyeda wani bugaggen leshin da kudinsa zai haura 1000 ' 100 k. Wuyanta da hannayena daukesuke da silver na daham wow gaskia wannan matar ta daura
qaddara a jikinta 'gawani qamshi dake bibiyar duk inda ta tsoma qapapunta ' gaskiar Alhj
dayace 'Yar matarsa ta ishesa rayuwar duniya basai ya dauko wacce zata wargazamasa
families ba' inji baby xayynah datake purta hakan a rant a' Dasaure taqarasa gun hajiya babba ta rungumeta tanamai tsantsar faren cikin samun suruka ta
Kirk'tace hjyta barka d gida tapada cikin shagwaba tareda qara maqalemata jiki kmr ance za 'a
ravasu'
Hjy cikin fara a ta dagota tanamai duban puskarta da dariya tace babyna lapia lau kece kika
koma haka bul bul abinki☺? aaaaa lallaikm ta juya tanamai duban hjy qarama datai masauki a
3 seater dake palon tareda kishin gidawa ' tace qanwata lallai kin riqemun a manar da nabaki
sosai ta xayynah ngd Allah bar zuminci ameen hjy qarama tace tana dariya kamar har
zuciyarta haka abin yakewaje fari ciki baqiqqiren
Tacigaba da CWA aikin San diyar taki a kwai nutsuwa Yaya shiyasa kuma kinsan ni mutum
Wanda yasan knsa baqaramin burgeni yakeba yaya'
Masha Allahu hjy tapada tareda kamo hannun xayynah taimata matsu gunni a daya daga
kujerin palon sannan tace babyta padamun mikikeso kici nasa Asabe taimiki yanxunnañ cikin
cokalo Dan bakinta na shagwaba ' tace hjyata kinpasan my choise dina by side food ko fried
rice jellop with fish tapada tareda da lashe bakinta Hjy tai dariya babyta badai son shinkapa jellop ba' murmushi zayynah tai kamar ance ta Kalli
side din hjy qarama aikuwa ta hankadomata wata uwar harara bashiri xayynah ta since
idanunta cikin nata tana godiya da Allah dabaisa hjy qarama ba tazamo surukartabà'
Muryar hjyrta taji tanapadin 'asabe! asabe ! Nandanan asabe ta pito tace maza 2 jeki hadawa
babyta fried rice aikinsan dai yacce akesamata kayan hadinta ko ? Eh hjy gidannàn aikowa
yasan babyki da jellop ' hjy tace ywwa asabe yayikyau ' hjy qarama tace kawomin dumame
nasan baza a rasaba ammnpa na tuwon shinkapa nakeso ' tohm asabe