Showing 12001 words to 15000 words out of 40846 words
mai cikeda korayen ciyayi muna manne da juna , cemin
yake babyna nakusa xuwa gareki , ina roqonki plssss ,kodawane irin hali kikaga nazomiki dashi
karkisa qiyayyana a zuciyanki, plsss babyna!; kanna kai ga basa amsa mikaji saukar ruwan
Sama a kammu,tsawonsa yadan rago Dan yadarani tsawo danshi irin gieant din mazajan
nanne,
Muka hada ido ,lokacin kuwa ni har nafara rawar sanyi , haqorana suna hadewa , sbd yanda
ruwan yazo da iska da sanyi,
Jinai ya daukeni tsagwayam yanufi wajen shimpidarmu a cikin wata 'Yar bukka irin ta
turawannan, yadireni a bisan shimpidar, har lokacin kuwa jikina bai dainamun karkarwar sanyi
ba' sai faman rungume jikina nake a qirjina,
Jinai ya dagoni tsagwayam ya bude faffadan qirjinsa , yasani ciki yajawo bargo ya rufemu ruf',
dora fuskansa a bisa qirjina yanata juya fuskarsa a bisansu , nandanan naji jikina yafara
amsawa dawani shocking, baidainaba jin ban katsesaba yasa ya fara ballemin boturan gaban
rigana , tareda kallon tsakiyan idanuwana , lumshe idanuna nai , Dan bazan jure iya kallon
qwayar idon saba ' sbd nakasa fassara ma'anar kallonsa gareni,
Jinai bakinsa a bisa n---
Haba! Wata firgitacciyar qara dana saki itace takawo min qarshen mafarkiñ , Ashe qarar
danasaki ba iyakarta cikin mafarkiba har saida ta tado hjy gada barcinta,
Aiko da gudunta ta fito taqaraso kaina,
Har lokacin nikuwa bandaina surutai na shirmen mafarkiba kuma ban farkaba , saima jujjuya
kaina da Nike cikin magagi nikecewà ,banso , kai waye ?
Kabi katakuramiñ a cikin baccina , tunda nazo garinnàn, kullum saika zoman a mafarkina ' Dan
Allah ka bayyanà naganka a zahiri konaji dadi , inda har kai qoqarin cusa sonka a xuciyar
*zayynah* rka kamar yadda ka furta nitakace , nima na amince , plssssss , kazo gareni
taqarashe maganar cikin fitar qwalla ' Dukda ko idanuntà suna rufe !✍
[10/4, 10:14 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*
*Editing b Anty ju*
*FASAHA ONLINE WRITERS*
*LOVE STORY*
*Fg*9⃣7⃣to 9⃣8⃣
Jinai ana girgizani ,
Firgigi nayi nabude ida Nu na,hjy nagani tsaye a kaina ' tana sallallami ,tace ke' *xayynah*
Mike daminki lapiyanki qalau kuwa?
Kodai zafin ciwonne?
Nadago da kaina na dubeta , nasake sunkuyar da kaina qasa , ina murza yatsun hannuna'
Nace wlh hjy wani irin mafarki nake daga jia har zuwa yau Wanda ni kaina bancewa ga inda ya
dosa ba'
Hjy tace ,kekuwa kincika shirme xayynah 'Dan kawai kinyi mafarki saiki kama kwara baki
kidinga qara?
Ai addu'@ , yakamata kiyi , ni wlh har kinbanma tsoro nazatan wani abune yafaru dake ,
Nabude baki zanyi magana knn mikaji anyo sallama ,
Momy !Momy !
Naji ana kira ' dayake ni naba qofa baya bansan wacece ba , taqaraso tsakiyan falon tasaki
trolley din datake jaye dashi ,naga wannan matashiyar budurwar , tanupi hjy da gudunta tafada
a jikinta: cikeda shagwaba take cewa, I missing you hajiyana momynà kuma,
Hajiya ta dagota daga jikinta tace basmah har yanzu dai bakisan kin girmaba ko'
Ta cuno baki tace momyna nai missing nakine shiyasa ki Kaji ina qwalla miki kira tun daga
waje☺
Tacigaba da cewa momyna nidai zaman hostel dinnan ya isan qwamma nadawo nan gida
nadinga ganinki kullum inajin dadi , inyaso sai dady yasamomin drive r. Kokuma nadinga
tuqawa da kaina inda na qware ynxu ' shiknnma kawai,
Hjya tace nidai bazance komiba sai dadynku yadawo,
Basmah tace momy yadawone?
Eh tabata amsa
Tsallen murnatai , kamar ance ta juyo , muka hada ido da ita;
Fuskanta ya nuna tsantsar mamaki ,Dan Sam batasan da mutum ba a falon'
Kamar hadin baki muka sakarwa juna murmushi a tare,
Jinai tace wow !!!
Momyna ina kika samomana shuwa?
Taqaraso kusa dani tace qanwata sannu , gaskiya kyanki yai Mani , ya sunanki?
Murmushi naimata tareda cewa ngd ,
Sunana *xayynah*
Tace wow nice name,so look beutefull
Sunanki yadace dake bakadanba,
Hjy taqaraso kusa damu tace ,basmah ga 'Yar Uwa nan naimiki ' inason ki kularmin da eta
yazamanto kmar ciki daya kuka pito,
Basmah ta washe baki cikeda Myrna, tace to momyna , an gama ;
Basmah tace Yaya Kareem sai yaje cen yaita shan qamshin nasa inya dawo' nadaina zuwa
gunsa yaita faman dizgani, koda kuwa tare sike da abokansa kuwa ;
Danya ga banda 'Yar Uwa mace sai.shi a gidan
Hjiya tace dan kinsan ba gabansa bane kike fadar haka , hmmmmm. ,da sai kin sha tafi ✋a.
Kumatunki Nina tabbata ✍
[10/4, 10:14 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*
*FASAHA ONLINE WRITERS*
*LOVE STORY*
*Fg*9⃣9⃣
Basmah tace uhmm momyna ay wlh Yaya Kareem ya iya mugunta,
Kwanakifa dayazo futo gaya mikine ban yiba, yasani dafo masa indomie da soyayyen qwai ,
uhmm tai wani murmushin takaici, wai Momy bai tashi wulaqan taniba sai gaban su saleem a
bokanansa wlh Momy sunkai su 7 a dakinsa suna kallon qwallo,
Dana shiga da sallamana na isa na gaishesu, na ajiye musu indomie din a table najuya kenan
zan fita , daya dakomin wata uwar tsawa tare da fadin basmah!
Wlh mom sauran qiris na saki fitsare a wando , Dan tsabar tsoro daya shigeni ,
Jinai yace zonan'
Gabana kuwa kamar yafito waje gashi Yakama fiskarnan ya hade , daman gashi dawuya kaga
haqorin Yaya Kareem wlh indaiba tare yake da dady ba ko kuma friends dinsa su saleem,
Wai kawai ina zuwa yace, ke useless din inane. Iye!
Dazaki kawo mana abinci kijuya ki koma,
OK !
Kina nupin nizanma kanmu service kenan ?
Amfanin ubanmi zaki da kike rawar jikin komawa cikin gidan, kodan kije kuyi waya da
shashashen samari'
Yaja tsaki mtssss yace maza kixo kimana service konazo nan na faffala miki mari,
Dasauri na isa nafara misu service zuciyata sai qunci nikeji na dizging da yaimin gaban
abokansa , gefe guda kuma kunya kamar na nutse ' Dan yawancinsu kallona suka koma a
maimakon ball,
Bash yace Kareem kaifa Dan Air ne Allah yadaga zuwan yarinya zaka hauta da masifa haka
,wlh hjy kiji in gayamiki Yaya kareem yana jinsa yaimasa shiru saima laptop nasa dayaci gaba
da browsing akai ,a raina nace jiji da kanma har fans dinka yimasu kake' Allah yayema ,
Nasamu namiqawa kowa na harhadamusu da lemukan na samu na fice,
Wlh koda nadawo dakina najima ina takaicin abin hajiya ,
Tajuyo gareni tace kanji kadan daga halin yayana *xayynah*
Ajiyar zuciya na sauke nace to miye ?
Niko sainikega ai baida wani matsala akan hakan,
Murmushi tayi tace zaki shaida ne yarinya in yadawo ay zaki qadda gaskiyar maganata any
how'
Hajiya tace daina firgitamn yarinya basmah,
Ko dawowayai saina buge masa worning kan *zayynah* dan bazan lamunta ya dinga firgitamin
'yaba
Dukanmu dariya mukayi, harda hajiyan
Qaran motor mikaji tashigo zuwacan aka shigo,alhaji ne yashigo yana amsa waya yasamu waje
yazauna , basmah kuwa qagare take yagama wayan Dan harta koma side dinda yake '
Jimikai yana cewa innalillahi wa inna ilaihirraji'un
Yana gama fadar haka yakashe wayan tareda dafe kansa,
Mukuwa hankalinmu yatashi duk min miqe tsaye,
Hajiya tamatsa kusa dashi tana tambayar mike faruwa '
Alhj yace Allah yayiwa
Alhj Abu rasuwa , a sanadiyar hadaren mota , ance wai da qyal ma aka zaqulo sa a Motan.
kansa ya fashe '
Hajiya takoma ta zauna ,
Tace maciyi amana ay ga yanda yaga sakayya r Allah nan, shiyayi qoqarin kasheka dan abun
duniyà Allah baiyiba dasauran kwananka; shi gasa,yamutu a wulaqance ya tafi da haqqoqen
jama'a kansa,
Alhj yace bakomi ni komi yawuce a wajenà wlh ,
Yamiqe ya fita Dan halartar Jana 'izar;
Basmah tacika d mamaki dajin cewa wai duk amintakarsu da dadynta yake qoqarin kaisa
qiyama batareda ubangijinsa ya kirayesa ba,
Tambayar Momy tai mike faruwa ?
Momy takwashe komi kaf tagayamata har irin taimakonda baffa n *zayynah* yai masa, harya
zuwa karbar *zayynah* da sukayi ta zauna hannunsu,
Jin wannan labarin taimakoñdà Baffa yai yaqarawa basmah qaunar *xayynah* a ranta ;
Hakadai mika kasance har dare nida basmah , har tafara koyamin A'B,C,D, tafadsmin ma 'anar
sister da morning""" nd etç;
Kuma dayake duk qwal wal data girma da karatun qur'ani babu abinda zai mata wahalañ zama
a cikinta,
Cikin ikon Allah kuma sai gasu ina xayyanosu kamar ynda ta koyamin ,A to Z;
Koda lokacin bacci yayi dakinta tajani nan muka kwanta tare,
Wannan karon kuma natacceñ mafarkiña dasaboñ salo yazomin , Dan wannañ handsom dunne
naga yana miqomiñ wasu kyawàwan twins farare tas dasu mace da namiji,
Yanacemin *xayynah* kinga baby's twinss dinmu yau na tafomiki dasu,
Kamosu nayi tareda rungumesu, cikin tsantsar so,
Zuwacen kuma sai suka miqe da gudunsu suka isa wajen wasu kekuna na wasan yara suka
haye abinsu sunata qyal qyalan dariyà gwanin sha'awa;
Mukuwa munata kallonsu Mina murmushi'
Matsoni yayi yana langwabar da kansa alamun son wani Abu'
Murmushi nayi nace abbun twins mikake so
?
Yakama kashemun eyesyace Ummun twins nake so' in sha plssss'
Murmushi nai ' nace abbun twins waishi bayya gajiyà da Ummun twins ne?
Fizgoni yai nafada qirjinsa har saidà nai 'yar siriyan qaran jin fizgar ,yace har abada!
*xayynah*
bazaki taba isa naba,
Yana gama fadar hakan ya hade bakinà cikin nasa yana tsosa kamar yasami sweet,
Nan yafara tafiyarmin da hankali , nandai ya zaremiñ rigana yamaida bakiñsà kan burinsa yana
wasa dasu tareda lugwigwta
Minsu one by one Niko na kama kansa qaqam sai dannasa nike à qirjina ina qara turosu a
bakinsa,
Xayynah xaynah tashi muyi sallà gari ya waye har sallar asubà ya wucemu;
Miqe wanai da qyar Dan jikina duk a mace take,
Nasamu nayo wanka nai sallah , nashiryà n sauko qasa Dan basmah tarigayà ta
sauka ,
Na isketa tana lunch ,
Tace sis morning nace morning sis , naja kujerà na zauna nafara cin abinci knn mukaji an
Danna bell,
Na miqe na isa gun qopàr na bude ;
Dasauri naja da baya iñà murza ido , nazaton ko amafarkiñ daya saba zuwarmiñ ne;
Koda nabude idon yanañan dai tsaye , sainagà ashema a mafarkin kallon tsoro naimàsa bisa
gà xahiri;
Kyansa dà qiransa sai dai a kallà ay gum:
Yafi Gavan kwatance,
Hannuna na rawa na nunasa da yatsa naçe kaine???
Hade fuska yai tamau ' taredà min wani kallo raini yàce inà kika sanni *nine wa*
?????✍
*happy Jumà'tul Mubarak my fans*
*Allah shibamu* *Alkhairan dake cikintà*
*Ameeen*
[10/4, 10:14 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*DEDICATING TO' AUNTY ALEEMA AWWAL*
*Fg* 1⃣0⃣0⃣
Dara daran fararen idanuwana na daga na dubi fiskarsa dasu , idanuwanmu suka gauraya gu
daya'
Jinai gabana yai min wata irin faduwa sbd qwarjinin kyansa da ya haskemun fiska na ,
Da sauri na sunnar da kaina qasa ,
Heyyy !!!
Naji yafada cikin kakkausar murya yace, move me from here
Kinzo kin babbakemin hanya bawajen wucewa , kinamin wasu tambayoyi marassa ma 'ana '
Tashimin a hanya ko nai boll dake yafada haka yana tun karoni '
Da sauri na matsa gefe'
Hakan kuma yayi dai dai da isowar basmah , Dan tun lokacin dataji sautin muryarsa yana
masifa tasan addababben ya iso,
Allah sarki dan uwa rabin jiki, duk ta manta hantarar sa gareta'
Dasaurinta ta isa gunsa da tsallen murnanta tana cewa oyoyo Yaya Kareem '
Ta karbo jikkar da ke rataye a kafadansa ta sanya anata kafadan , ta juya ciki da gudunta tana
qwalawa momynta kira '
Nikuwa ina rabe a gefe tun da ya kwatsamin tsawarnan banqara tankasa ba '
Lallai kam ' gaskiyar basmah datace zansan halinsa koda yaushe ne ,Indai muka hadu,
Gashi kuwa tun ba'aje ko'ina ba' ya fara gwadamin,
Koda yazo wucewa ta kusa dani Dan salon wulaqanci irin nasa yatsunsa yasa ya toshe
hancinsa , ga alamu inna fahimce sa
Tsamin dauda nike kenan?
Yawuce, tare da watsamin kallo' mai kama Dana qyama::!
Takaici ya kamani kamar na daura hannuwa na saman kai na fashe da kuka',
Sunsunà jiki na nai naji mi yaji dukda nasan saida na sallo wankana nafito falo '
Quta wa nai!' na takaiçi!!! nabi bayansa'
Isarsa falon Yayi daidai da saukowar Momy d dady suka nipi Dan nasu cikeda soyayya'
Shi kuwa dan izgilin da duzgin jikin Alhj naga yawani shige yanata shagwabe fuska yana fadin
nayi kewankà dady na' tsoki nai a raina ' nace jibishi qato dashi yana Abu kamar wani Dan
baby '
Hjy tace inye'? idonka kenan banana ?
Wato ni bakai kewa nà ba sai dadin ka kadai knn ko?
Ganinai yasaki wani miskilin murmushi ' yasaki Alhj ,ya juyo ga momin yana cewa , I swear me
miss you my mom, Above wd my dad 'yafadi haka tareda ruqo hannayeñta , dukkansu dariya
sikayi , banda shi ' danaga ya turo baki yanacewa ,
Momy i'am very very hungry ,
Momy tajawo hannunsa'suka isa kan dining tana cewa mikakeso in samaka baba na kaci? ,
tafada haka tana bubbuda kulolin abincin '
Alhj yaqaro yaja kujera daya ya zauna,
Yace inye Dan mamansa, wannan garan duk kai kadai , dariya yadan yi , ya aza kansa a
kafadan dadyn yadubi mom yace duk abinda zakuci nima shi zanci Momy ya qarashe maganr a
shagwabe '
Momy tace shiknn baba Na'
Tajuyo garemu damikài matsugunni a kujerun falon' tace *xayynah*'
Taso ki yi break farst man ;:
Nasan dai waccen sarkin kururuñ tayi nata ' dan kaf gidannàn ita ke sammakon kalaci sbd ulcer
RTA, taqarashe maganar tana kalloñ basmah ' wacce gabà dàya hankaliñta nakan game
datake bugawa a laptop din yaya *Kareem*'
Dago idanuwa na nai ,
Caraf ! Suka sauka akan na Yaya Kareem' yanamin wani kallo na
Karna sake naganki. A dinning lunch dinnañ!
[10/4, 10:14 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*LOVE STORY*
*Fg*1⃣0⃣1⃣
Janye ida nuwa na nai cikin nasa '
Nace momy ay nari gaya danaci kan Ku pito ma,
basmah tai tsagal tace ke *xayynah* , yanzu Dan abincin da kikaci shine xaki kira da breakfast ,
?
Tana maganar ne; tana cigaba da game dinta hankali kwance,
Tana dire maganar taji saukar mari a fuskanta tassss!
Qara ta qwalla Dan batai tsammanin zuwan wannan xaxxafan marin ba ; batai tsammanin daga
inda ya futo ba ,
Tadago kai tadubi Wanda yai mata wannan aika aikar
Nikaina danike gefensu jinai kamar ni ya watsawa wannan marin harda dafe kuma tuna nai
hannu bibbiyo sai zaro ida nuwa nike kamar kace qyat na ruga;
Basmah ta kallesa tana mai tallafe da kunci ido na tsiyayar qwalla' yana tsaye a kanta fuska
murde,ya hade rai ,
Tace Yaya kareem' m---katseta yai da wata tsawa. tareda miqo mata hannu , nandanan ta
fahimci laifin data ay kata masa ' ta bude masa laptop bada sanin saba'
Yi haquri Yaya Kareem tafada tana miqa masa laptop din'
Wani dogon tsaki yaja ' tare da hayewa sama ko takan abincin bai kuma bib a'
Ya shiga side dinsa yadatse har da murza key,
Wannan yaro na rasa inda ya kwaso wannan baqin hali Alhj , cewar hajiya da mamaki ya
kasheta. Tun da abin yafaru bata CE komiba,
Taci gaba da fadan cewa kai da Dan uwanka bazaku zauna inwa daya ba saika bata masa?
Miye laipinta Alhj Dan Allah anan? Daga bude laptop sai duka y biyo baya'?
Alhj kuwa cin abin cinsa yake yana murmusawa hankalinsa kwance ;
Tace Alhj magana fa nake kana jina kayi shiru kuma fissa bilillahe?
Dariya Ya saki tareda yagar naman Kazan ya kurbi lemu yasha yasa hannuwansa ya yago
tussue ya goge bakinsa,
Sannan ya furta , to madam mi zance anan em?
Ni Sam banga laifin my son ba anan ' eta keda laipi miyasa take masa using da laptop ' banace
tabari nabada sautun nata za a kawomata ba ,
Murmushi yai irin nasu na manya:; ya dubi basmah yace kinga kinsha Dan marinki abin gwanin
burgewa,ya qarashe maganar cike da raha'
Zunburo baki basmah tayi tareda kallon Momyn ta tace Momy kinga dady ya goyawa Yaya
Kareem baya ko☹;
Daughter Inda sabo yaci kisaba da nuna fifikon da dadyn ki kemaki akan baba na, kinsan
baison laipiñsà ko kadan ,
Alhj yai dariya yace koma mi zakuce nida my son muna haka,sai gani sai hange madam;
yabata peck a kumatu yadauki keys din mota yapita yana amsa wayarsa datake ringing'
Nikuwa danake kwance akan doguwar 3 seater , nai maza na kauda idanuwana cike dà kunyar
kiss din da Alhj yaima hajiya, lallaikam gaskiyar 'Yan magana dasuka ce soyayyar gaskia bata
tsufa;
Murmushi nai gamida rumtse ido'
Taso mishiga ciki xayynah cewar basmah , takamo hannuwaña mika haura Sama'
Nabi dakin