Showing 6001 words to 9000 words out of 40846 words
tapo saman hanya saida xayynah ta talla barwa bintey qeya :har kallabinta ya fado
qasa sbd jan padanta 'bintey tai kukan kura da nipin kawomata wawura' sulup' ta goce tareda
mata gwalo' da kanne ido daya í ½í±»; xayynah tanade buje tasheqa da gudu jin bintey napadin su
fanti su Tara mata takamo ta rama dunguren ta' tashige gida ;
Tana shiga kuwa ta hango kakarta tagama sallah tana lazimi'
tanajiyo miryarsu sun shigo xauren gidan habawa da tadaka wani irin tsalle sai a bayan
tsohuwa Salah ( kakarta ) ta ruqunqumeta katamau tana zazzare ido narashin gskia '
Oni Salah xayynah yau kuma karyani kikesonyi ?dan shegantaka xakina padamom haka
jagwab ?
Bakin nan dai na tswiwa ta ingizo gaba'
Bintey ta iso inda take danipin kamata; habawa wuf tamiqe tashige daka jikake taba qopa
bammmmm!!
Tadatse'
Kaka Salah ta kama habaí ¾í´”taci gaba dacewa kudai yarannan kullum badai kubarmu
dabakinmu saqat ba ?bari kiga inyi maganunku ;tararumo wata iccen kara mai gwabi da kaure
habawa ai tuni suka pice da guduí ¼í¿ƒâ€â™€í ¼í¿ƒâ€â™€í ¼í¿ƒâ€â™€í ¼í¿ƒâ€â™€í ¼í¿ƒâ€â™€ sunamata dariya suna padin yi haqure kaka
Salah bare xamu shirya mudake ai bata baci ;
Tace ja Iran yara kawai zakudawo kusameni í ½í±µ
Kekuma. Shugaban 'Yan tsiwa 'da jawomin magana' maza pitomin a dakinnan kokuma nazo na
bibbigeki da sandar nan tawa!'
Saiga xayynah sidik gaban kaka salah ana turo baki tace kaka Salah supa sukajani tace qarya
kike wollah' suka jaki suka kaiki INA?
baccin. Inajin misuke cewa kansushigo
Maza matsamin akai kije ki alwala ki sallah '
Zugwi -zugwi xayynah akatapi aka dauro Alwala akanupi guren sallah ;
Da misalin 8:00 pm
Daukacin matasan 'Yan mata da samari kowa ke tapaman biya karatunsa a harabar gidan.
Baffa Attu '
Masu kawo harda nayi' masu qari kuma anai musu qarin'
Bintey ma kawo nata karatun 'lokacinda ta kai Aya: xayynah tabudo nata shapin a suratul Yusup
tapara kawo hardarta cikin sassanyar. Zaqin muryarta qiri'a mai dadin sauraro intanayi kamar
karta daina' injisu bintey;
Allah yabata baiwar ilimi ynxu haka ta had dace Qur 'ani tishi takeyi wani lokacinmà har baffanta
ke ware mata dalibanta nadaban take misu biko wani lokaciñ'
Qarpe 10:00
Dai dai :akai addu 'a aka tashi kowace tatai gidansu' bayan sunyi musabaha a junansu kmar
ynda Baffa attu ya koyardasu;
Baffa yadauki buta ya
Zagaya danyin alwala sbd yasaba kwana da alwala
Xayynah ta kwashe shin fudan takai wajen Ajiyarsu '
tashige uwar dakan kaka sala tahaye kan gadon buninta '
Tadubi kaka sala tace '
Kakka na 'wollah har naso gare ya washe ingaññi nida Baffa mun miqi hanyar dajin wajen gari
Ciro magunguna; taqara sa maganr cikin murmushi í ½í¹‚'
Kaka salah tace ai kedama kina murnar zuwan qarsheñ sati '
Kuma nasan qarin sonkida zuwa Dan kitsinko mangoro da sauran kayan itace makwadai ciya
kawaií ½í¸'
Xayynah ta qyalqyale da dariya 'tamiqe ta isa qwaryar nono tasha taqoshi ta rupe ;
Kan gadonta Dan Qarami na qarpe takoma ynx bataredà tahau na kaka Salah ba;
Taja abin ruparta tanace wa kaka Salah nakwanta tun ynxu sbd karna makara Baffa na yatapi
ya qyaleñi -- ;
Tara na sape a dajin yaimisu 'sunpara tsinkar magunguñan kenan ;sukajiyo gudu duf -duf kakeji
;da qaran bindiga'cikin hanzare Baffa yajawoñi muka shige tsakankanin wasu bishiyoyi masu
yawan ganyà yeí ¼í¾„í ¼í¾„í ¼í¼²í ¼í¼²jikina kuwa sai cire yakemin ni sarkiñ tsoro;
Jimukai daganan inda mike boye 'wata garjejiyar qatuwà r murya 'cikin rashin imani da Amo
marañ dadin sauraro'na cewa Alhaji mufa bakudi mika biyokà karba ba'
kama bar yimana magiya' amininka kuma abokin kasuwançinka Alhaji Abu 'yaturo mu kasheka
sbd ya ari maqudà n kudade a wajenka wanda bazai iya biyankà suba' to Dan haka alhaji karbi
wannañ jikake fass!! Fass!! Fass!! Sun harbeshi sunjuya suntapi;sundan kai kamar minti 5
dabaren wajeñ komotsin su ba 'aji
Sannañ Xayynah da baffantà dasike leqen wadannan 'samu dà wà n 'Yan fashin ta kafar
ganyayen nan '
Ganin mummunà n harbiñ da akaiwà mutumin 'yana kwançe cikin jini' male- male yasañyata
qwalla qara ta padi qasa a sume!!!
*Xayyneb í ½í²¤í ½í²¤diñkuce*âœ
[10/4, 10:12 AM] Zayyneb Dcmt:
*í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í·¯í ½í·¯í ½í·¯í ½í·¯í ½í´”í ½í´”í ½í·¯í ½í·¯í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í·¯í ½í´”QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*í ½í²¤í ½í²¤
*editing by aunty jut*í ½í²˜
*FASAHA ONLINE WRITERS'*
*fg*7⃣9⃣↔8⃣0⃣
Dasaure Baffa ya tallafoni' ya Ciro butar goran ruwan da ke saqale 'a kafadarsa, ya bude murfin
ya tofa addu'a a ruwan dayazubo a tafinsa'ya shafaman a fuskana '"
Wata sanyayyar ajiyar zuciya Na sauke 'tareda bude runtsattsun idanuwana ' nasaukesu a
fiskar Baffa Na'
Zumbur na miqe tsaye' tareda kamo hannun Baffa' ina cewa Baffa tashi mu gudu gida '
Kar wa 'yannan azzaluman su dawo muma su kashemu '
Miqewa yai yajawo' ni kusa dashi ' yana fadin kwantar da hankalinki mamana ' bazasu dawoba
insha Allah'yacigaba da cewa' kidinga nutsuwa a duk lokacinda kikai arba da abu maran
dadi'tareda addu'o'e 'zakiji komi yazamana cikin sauqi kinjiko mamana?
Gyada kaina nayi alamun naji' tareda furta hasbunallahu wa ni'imal wakeel' a raina 'Dan har
lokacin jikina baidaina rawaba na tsoron abinda nagani ' o'ni xayynah wai yau nice naga 'Yan
fashi a gabana'? muraran kuma har sukai kisa 'wayyoni Allah !
Baffa yajawo hannuwana ,muka fito a .maboyar mu zuwa fili' lokacin jikina yadaina rawa
sakama kon addu'o'en Dana keta yinsu'
Muka isa gun mutuninnan da mugayennan sukaiwa ta 'asa
Kwance yake yana nishi Sama -sama 'alamun da sauran ransa'
Kaida ganin ma yanayin suturun dake jikinsa da fatarsa kunsan ba qaramin billionaire bane '
Baffa yai saurin qarasawa gunsa' ya talla bosa'a ,a gefen baren jikinsa Na dama'
Yana cewa bawan Allah sannu' insha allahu zan tema ka maka ' baffa ya dubeni yace' mamana
maza matsomin da waccen amalanken namu'
Nice to Baffa ,
Na juya da sauri' raina fal da tausayin mutuminna. Wanda a shekaru zasuyi tanga da Baffa Na'
Amman azzalumai Na Neman rabasa da ransa ,da iyalensa kuma ' bassa tunanin quncin ma
da iyalensa zasu shiga,
In sukaji mutuwar bata Allah bace'
Na dawo guren danabar Baffa da wannan mutumin' Baffa ya tallabosa da qarfi saboda yanayin
jikinsu va daya ba ne'shi Baffa ruwan fulani 'mutumin kuma yanada jiki'
Nadan temakawa Baffa ta hanyar kamo qapapun mutumin 'mikasa sa a amalanken' nai tsalle
Na dane gun zamana' Baffa ma yahau nasa,
yakora mikatai '
Muna shiga cikin gari jama'a sai tambayar Baffa suke tun a hanya miyaparu 'yana basu amsar
abinya yaparun '
Sai Allah sawaqa yabasa lpia suke fadi,
Har mika isa gida; Baffa yace mamana, jekiyi masa shin fida a dakina sannan kidawo'
Nai Maza nayo shimpidar Na dawo'
Kamar dazu haka mika tallaposa mika kai sa dakin mika shimpidar'
Nandanan Baffa yafara masa taimakon gaggawa, ta hanyar go gamasa Yar qanqara a wuraren
da harsashin ya shiga' dan pidda zapin bullet din in zai fiddamasa'
Ahaka dai ya pidda misa harsashin 'mutumin sai nishin wahala yake ,tareda fitarda wani
zazzapan gumi a duukan illahirin jikinsa ,Dan azabar da yakeji""
Niko inacen rabe a gefe 'sai hawayen tausay keta sintiri a kumatuna'
Kaka Salah tashigo dakin da sallama 'tana cewa attu wane baqo kazo dashi " ina gidansu bintey
ganin kayan sa ranan bintey din,najiyo yara na faden ,kasanyo wani mutum a amalankenka '
kuma jikinsa duk jini!!!'?
Lokacindà take fadar haka ,Baffa attu ya janye gwadon da yarupawa mutumin' yai masa
hayaqin magani,
Yace eh wlh baba' lokacinda mika je dajine -------""nandai yafadamata duk abinda ya faru'
Kaka Salah ta ce innalillahee wa ' inna ilaihirrà ji'una'
Ga Allah mika pito' garesa kuma zamu koma' Wai duniya ina zaki damuneí ¾í´§?
Bawan Allah sannu ta Dan leqo a saman fiskarsa'taga idanunsà a rupe'
Baffa yace yasamu bacci ay baba' ,saikuma ya farka sannan '
Tace to Allah yakawo masa afuwa yace ameen'. ta Pita xuwa waje Dan dauro alwalar sallar
walha'
Baffa ya kalle xayynah yaga fiskar duk tasha hawaye yayi dan murmushi yace, mamana kukan
ya isa haka mana' karkizo kanki yapara ciwo 'kinsan kukanki mai tsanani hade yake zuwar miki
da ciwon kai' yi shiru hakanan kin jiko mamana, yafada cikin murnushin. Bata qarpin gwiwar
hana hawayen cigaba da zuwa 'murmushi tai itama tareda share hawayen 'tace to Baffa na
daina ;
Yace yawwa mamana, inda muma minyi sallar walha kan mupità '
Yanxu kema kije kiga kayan sa bikin qawar taki bintey kan kuma sauran Allah yakawo naku
lokacin'
Yacigaba da cewa ko naiwa seenji magana ya aiko ahada da naki bikin '? Yaqarà she maganar
cikin tsokananta ""baki ta shagwabe☹nidai wallah baffa ban Son ya í ½í¸°""
taqare maganar cikin diddira qapapuwa 'dà tumurmuza sa su qasa'irin na sha gwababbun
yara-----"""
âœ
[10/4, 10:12 AM] Zayyneb Dcmt:
*í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í·¯í ½í·¯í ½í·¯í ½í·¯í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í·¯í ½í´”í ½í·¯í ½í·¯í ½í·¯í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”QARAURAW
AR SO*
*by xayyneb*í ½í²¤í ½í²¤
*FASAHA ONLINE WRITERS*
*pg*8⃣1⃣to 8⃣2⃣
Ina fitowa daga gida, gidansu bintey naiwa tsinke'
Ina shiga na ga har lokacin jama'a. Nashigowa ganin kayan bikin bintey' na isa gun qanwar
bintey ' ina tambayar ta ' ina bintey?' tace tana uwar dakar Babar su'"""nashiga na isketa tana
linke kayan ta data wanke, ta juyawa qopa baya bata ma sanin mai shigowa '
Sadaf -sadaf na yo tareda rintse wa bintey 'ido namaqe murya nace,
Inbaki padi sunan Wanda ya rintsemiki ido ba, saina kaiki garinmu na Aljannu''
í ¾í´¡í ¾í´£
Bintey ta tuntsere da dariya tace ke kuwa xayynah ai muryanki banzai taba bacceminba a qwal
wana ba'
na sake mata fuska ina dariya' wacce dimple dinta sai lotsawa sike' a kuma tunta gwanin
sha'awa
nazauna kuma ina Dan yamutsa fuska' ina fadin yanzu dai da gaske sha'ayye zaki aura bintey
?;
Mutum sai son matan tsiya kowa yagani saiyace yana Son ta'
Kuma kema kinsan hakan '
Shine kuma har zaki amince masa yakawo kayan baikonku bintey?
bintey tadan bata fuskanta tace eh, nidai abarni haka nakeson abuna 'tacigaba da cewa ke ay
xayynah in biye ta taki akeyi mutum bazaitaba saurayi cikin anguwarnan tamuba;
Ke kowa yace yana sonki ,saikice qazamai ne 'wari suke ko basu iya tafiyar da mace a
soyayyaba ,uhmmm to kinga knn irin Mijin da kike son samu saidai a garuruwan birni badai a
nan ba' mutum nawa ya aiko da son aurenki 'saike ce bakiso' uhm nikam bazan yi koyi da
halinkiba kam í ½í¸ ' """""""nai Dan dariya harda shewa ta tareda' guda Yar qarama 'wacce iyasu
kawai ta tsaya;
tai fari da idanunta'Wanda suke masha Allah dasu 'kamar ita ta tsarawa knta su kyawawañ
gaske har wani sheqi sheqi suke''''naí ½í¹„ dora qafana daya kan daya ina girgiza su "nace aini
ban hanaki auren sha'ayye ba bintey'kawai dai ina jiye miki halinsa ne' na son mata Amman
uhmmmm"""'jiki.magayi bintey ba fata na kemi kiba '
Ammanni insha Allah kan nai aure, sainayi karatun likita;babban burina kenan a rayuwa;
Bintey kuwa mizatayi ba dariyabaí ¾í´£í ¾í´£í ¾í´£ tana cewa keda ko nursery bakijeba bare ajega
frimary 'harxuwa mnyan maka rantu kike tunanin zama likita?
Xayynah ta hade fuskan í ½í¸¡ta ;ganin dariyan da bintey kemata, ta rainin hankali 'fuuuuu na fice
a dakin cikeda takaici'
bintey nacewa qawata ki tsaya to kiyi haqure nadaina miki dariyan'""""ina nai gaba ko juyowa
banyi ba '
bintey tai tsaye ita badamar tapita waje' aimata tsogumin tapito alhalin ana zuwa ganin kayan
baikoñtà ""tace a ranta 'qawata Allah cikamiki
burinki to'
ni kuwa bayan fita ta' Babar bintey tace baki duba kayan baikon Qawar tà kiba xayynah kike
niyar ficewa'
na ce 'to goggo '
Bayan nagama dubawane nai Allah Sa alheri na tafi zuwa gida'
Kan gadona nahau na kwanta 'har a raina nidai ina qaunar nagannni cikin fararen kaya na
likitoci
'uhmmmm naiwani murmushi dana hango kaina cikin kayan'
Da dare bintey tazo 'daqyal tashawo kaina har tasauko'
Mikaci gaba da piranmu kmar ynda mika saba "
Nacewa bintey. tazo muje dakin Baffa dan duba maran lpia ,
Alhamdu lillah; da mikaje mika iske Sa jingine a jikin garu yanashañ fura wacce tasha nono
baffa kuma na gefeñsa----âœ
[10/4, 10:12 AM] Zayyneb Dcmt:
í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í·¯í ½í·¯í ½í·¯í ½í·¯í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í·¯í ½í·¯í ½í·¯í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í·¯í ½í´”
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*í ½í²¤í ½í²¤
*FASAHA ONLINE WRITERS*
Editing by aunty juí ½í²˜
*Labarin soyayya*
*fg*8⃣3⃣to8⃣4⃣
Gefen shimpidar maran lpian mika zauna' nace Baffa har ya farka ? Nafada cikin murna 'bansan
miyasa
Nidai babban mutuminnan ke birgeni ba 'daga gani yanada riqo ga addini' sbd har sallaya ya
pito mai a goshi abin gwanin sha'awa
baffa yace eh mamana ikon Allah ay yadara haka'
Muka hada baki da bintey wajen cewa 'Allah qara sawaqewa yace ameen 'mikadan zauna
sannan mika tashi mika fice,
Yau kimanin satin baqonmu 2 har yapara dan dogara sanda ya pita waje ya dawo'
Kamardai yai yau suna tareda baffa, a waje suna Dan shan iska tareda yin pira kmar daman
sun San juna'
Yakalle Baffa yayi Dan murmushi yace Mlm attu ' ina godia qwarai da halaccin taimakon da
kaimin'na taimakaman dakai a lokacinda bnzata ba' 'ba tare da kuma ka sanni ba yadan' dakata
sannan yacigaba da magana babu abinda zancemaka 'face Allah ubangiji yasakamaka da
alhaire' nagode 2 qwaran gaske'yashare 'Yar qwallar da ta sulalo masa a piskansa'
Baffa yai saurin katsesa da cewa ya isa hk'bakomi 'kadaina min godia Allah ne abin godewa fiye
da bawansa'ni ladana na wajen Allah kaidai muna fatan' Allah ida baka lpia'har kakoma wa
iyalenka, cikin faren ciki dukda basusan halin daka tsince kankaba 'Amman ko yanxu suka
ganka ay Alhamdu lillah;
Baqon yace, hakane malam Allah saka da akheri Baffa yace amin amin '
Yaci gaba da fadi 'nidai sunana Alhj Abdaullahi ina zaune ne a garin abuja 'inada mata daya da
yara 2 mace da namiji'
Namijin sunansa Abdul Kareem macen kuma basmah '
Shi namijin ynx haka yana karatun likitancine a qasar igift ,wannan shekarar yake gamawa '
Ita kuma macen tana yin karatu a jami'a ynxu haka'
Ina kasuwancin shigo da gwala gwalai ne' daga qasa qasa 'zuwa gida nijeria '
Alhj Abdullahi yace, to Mlm Kaji taqaitaccen tarihina ,yaqarashe mgnr cikin sakakkiyar fuska'"
Sannan yace in bazakà damuba Mlm inason sanin tarihinka kaima"''koda a taqaicene "
Baffa Yace to 'to ;ay bakomi Alhj abdullahi yana da kyau ay asan juna daman ' a zaman takewar
tare '
Baffa ya soma da cewa' ni ma sunanka gareni 'wato abdullahi anman maipiyata na kirana da
Attu' mahaifiyatà ainahiñ sunantà xayynah ' Amman sai ake kiranta da salah '""'nataso a
wannan gari namu na' *TAWA*,
Matata guda daya 'mai suna xuwaira ,wacce Allah karbi ranta wajen aihuwar diyarta ta fari '
Mafaren knn namaidawa jinjirar da sunan ma haipiya ta 'wato *'xayynahh*'
Sbd ,alqawareñ da zuwaira taiwa mahaipiyatà nasa sunanta ' inta haipi mace'saigashi bata da
rabon samata sunan da kanta ' yapada yana dañ goge qwallar tuno matarsa'yacigaba da cewa,
Dole tasa mahaipiyà ta tadauketa taciga ga ba da shayarda ita 'da nonon shanayemu da
raqumma'
Har Allah yakawo lokacin data yaye kanta da kanta 'ta hanyar daina shan abubuwan shayar war
Nata'
'bayan rasuwar mamanta nayi auren mata har 2' kowacensu' babu wacce bata gallazawa
mamana ba ga daurà tallace tallace ' Wanda konayi mgn basu daukanta da muhimmançi'
Mafaren narabu dasu knn'dan bnga amfanin xama da matan da suka fi qarfinkaba"
Shine ma daliliñ dayasa mahaifiyata wato kakarta ,tadawo nan gidan da zama'
Tokaji labrina Alhj'
Alhj. Yace to Allah yasa hakan shiyapi zama alheri'
Baffa yace ameen ameen"""
Baffa yacigaba da cewa ,gobe kasuwar garinnà n keci'saimije 'nagwa damà ka inda ake buga
wayan sailulà din '
Alhj yà çe to Allah shikaimu lpia Baffa yace ameen'âœ
[10/4, 10:12 AM] Zayyneb Dcmt:
í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í·¯í ½í·¯í ½í·¯í ½í·¯í ½í·¯í ½í·¯í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”í ½í´”
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*í ½í²¤í ½í²¤
*Editing by Anty ju*í ½í²˜
*FASAHA ONLINE WRITERS*
*labareeen love*
*fg*8⃣5⃣to8⃣6⃣
Kashe gari, bayan andawo masallacin juma 'a ,
Su Baffa sukaje kasuwar garin shida. Alhj abdullahi wajen masu hayar handset. '
Ya amsa yasa number ya kira '"
Hajia babba CE wato mahaipiyar Kareem ' zaune tanabawa asabe umarnin ta miqo mata phone
dinta dake bedroom dinta'
Asabe taimaza tashiga tadauko mata ' tana miqa mata wayar culling din na tsinkewa'
Nandanan kuma wani kiran yasake shigowa 'tadaga wayan tareda qinyin magana Dan
bakasapai tapiya daukar baquwar number ba,
Muryan dataji yasata sakin Yar siririyar daria í ½í¹‚'
Tace alhajina ' yaukuma da baquwan number kake kiran madam din taka? 'kwana kusan nawa
kona kira wayanka bayya shiga'
Kasa hankalina duk yatashi ga maparkai marassa dadi danaketayi a kanka'a satittakan baya
'wlh har Kareem nakira nake padama'
Yakecewa kar nadamu
Wataqil inda kasauka ba nertwok'
Mafarin knn hankalina yadan kwanta'
Dafatandai kana cikin qoshin lpia alhjina, ta fada hakan da sigar tambaya?
Dagacen bangaren nasu Baffa Wanda lokacin har sun zauna a daya daga cikin bencinan dake
qofar shagon '
Alhj yadanyi murmushi kmar yana gaban madam din tasa yace '
Uhmmm ina lpia madam kawaidai rashin nertwok ne dayaimi. Qaranci a wajen shiyasa '
A ransa yana istigifaren akasin gaskiyar maganar daya boyemata'
Wata zuciyar ke cemasa, kul!!
"Kar kasaki kafada mata gaskiya ynx har sai kakoma gida sannan'
Dan yasan muddin yapadawa madam dinsa hakan Allah Kasai yasan halin dazata shiga''
Dan yasan Ita da bacci sunyi salamun qaulin '
Yacigaba da cewa natapo a jirgin qasane dawowa daga dubai 'baccin ansaukemu nan wajen da
train din ke sauke fasinjoji'
Muka sauko' na dauki daya daga cikin motors nawa a inda nasaba ajesu anan wajajen trains
din'
Namiqo hanya knn nabiyo ta Niger, motona yasamu matsala '