Showing 33001 words to 36000 words out of 40846 words
juna tamfar mayun watan zakuna ,
saida suka tsotse zaq'in mintin dake harshensu sannan ta dinga lasan fuskarsa musamman
sajen fuskarsa da yapi tafiya da eta , duk tabi ta lailaye masa jiki daga Sama har q'asa sai jitayi
yana zare mata bra jikinsa har rawa yake , wajen aza bakinta a breast d'inta ita har tausai
yabata q'ara rungumo da kansa tayi Dan yaji dad'in suck , saiya saki wannañ ya kama wannan
gaba d'aya fuskarsa ta nitse a bobs d'inta mayalwata , duk ya tado mata sha'awa itama , sai
murza bayansa take tana matsa masa jigonsa, gabaki d'aya ya rikirkice mata dayazo cire
bakinsa a bobs saitahau kukan shagwaba ta qanqame sa batason yabar jikintà tana jin dad'in
abin , dole hannunsa ya koma aiki aqasa bakinsa na sama yana farty.
Wannan dare sunjiyar da juna masefar dad'i 3 round sukayi batare da sun gajiba , Dan sai
lokacin ya ida bud'atà , jiyai kamar yanzu ya Santa 'ya mace sai santu yake dashi mata
albarka……
✍
[10/4, 10:21 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*dedicated to Momyn sultan*
*LOVE STORY*
*fg*✴1⃣3⃣3⃣
Washe gari da kansa ya d'auketa tsagwayam ya dire a kwamin wanka, ita ko sai narke masa
take tana zuba masa shagwaba , ko a wajen wankan ba barinta yaiba , saida ya q'ara
lugwi-gwiceta ,shine tabo nan murza can tsotso bobs uhmm sai murmushi yake abinsa, "Yaya
Sweey duk kasamin nipple nawa zafi☹". ta fad'a tana matsa kan mamansa da mugunta , 'Yar
q'ara ya saki "tawa. da zafi fa , Aikuwa saina rama , ya kawo mata damqa , zumbur tayi daga
cikin ruwan zata fice , wuf , ya maidota ciki sai dariya suke, ya had'a bayanta da kwamin ya
manne bakinsa a breast nata ya damqesu yana mata wani salon sucking, qyalesa tayi, Dan
itama abin yana shigarta matuq'a, saida suka kwashi one hour a toilet suna mitsittsikar juna,
saida ya tabbatar dayai mata abinda har abada baza manceshi ba sannan ya qyaleta , sai
sannan sukayo wanka suka fito.
Da kansa ya shiryata shima ya shirya suka sauko q'asa ,sai q'amshi suke bazawa da qyallin
goshi kaida ganinsu kasan suna kwasar fadamar madarar amarci , da kansa ya dinga feeding
nata a
break fast d'in da Momy ta aiko misu dashi , koda suka gama daukarta yai cak suka haye Sama
yana cewa soyake yai cikin twins a wannan satin ,ita kuwa baby mayyar twins jin hakan sai qara
qwaqumesa take tana kiss , nikuwa nace riq'esa da kyau baby kyayi bayani gun fitowarsu".
Lokacin kuwa daya sanar da eta ya amince taci gaba da karatunta, baq'aramin dad'i taji ba , a
haka taci gaba da karatunta cikin jin dad'i , gefe d'aya kuma suna jiq'e junansu da love, tun
banama yanzu data San dad'in harkar ya rigaya da ya gogar da eta ,.
Dady ne ya kirasa yake tambayarsa wane suna yake son asawa asibitin , Dan an rigaya da
angama komi , aiki kawai ya rage a fara,a cikin ta, inda daman anriga an tanadar mata kayan
aiki na zamani , shiru abdul Kareem yayi , tunani yake wane suna ya dace yasa mata ne? ya
shiga tambayar zuciyar shi ? *KAREE ZAYYAN*
zuciyarsa ta basa amsa , murmushi yasaki tareda fad'in "yes ,this is my ambition, my first name
with then via my lover wife"."
Dad asa mata
*karee zayyan sepecial private hospital*".ok ,son " abinda dad yace knn , dad ya kalli mom
sukai murmushi, dan sun harbo jirgin d'an nasu.zayynah kuwa tsallen Myrna ta hau tana
sucking d'in wuyansa da lebensa,da taji sunan asibitin .
Cikin wata guda da bud'e asibitin , labarin qwarewar ta akan aiki ya zaga ko'ina , kowa yazo
asibitin burinsa yaga wannan handsome d'in qwararren doctor d'in ne zai dubasa wato, Abdul
Kareem
Abdullahi d'an batta
5 month da bud'e hospital d'in aka yaye su zayynah a school d'insu , aka damq'mata kwalinta
na shedar zama cikakkiyar likita, ta fannin mata.
Rungume Sweey d'inta tayi tana kukan farin cikin ganin cikar burintà , har nafila tayi na godia ga
Allah daya gwada mata wannan rana , Baffa ma dasu dady ba qaramin dad'i sukaji ba ,abin dai
san barka .
Wata d'aya tsakani zayynah ta samu gurbi a hospital d'in Sweey d'inta , amatsayin qwararriyar
doctor of females , ya zamana tare suke fita aiki ,ga taimakawa marassa q'arfi da suke , da suke
shine daman burinta a rayuwa.
Tuni ishaq tsohon saurayin zayyan ya nemi yafiyar Kareem , kuma suka yafewa juna , harma
yai aurensa da 'Yar matar Sa AYSHA .
Mahaifiñ saudat Kuwa,wato q'anin dady , bai tashi ganin sakayya ba saida aka koro 'Yar tasa
daga gidan Miji,Mijin daya kasance d'an
shaye -shaye da bin mata , akan tai masa magana ne ya daina shigo mata da karuwai a gida ,
shine fa ya lakad'a mata masifaffen duka ya had'ota da red card zuwa gida, 'ga uban ciki, duk ta
jeme takoma Uwa tsohuwa sbd masifa, ga son d'an uwanta kareem dake naniqarta amman ba
daman furtawa,dole ta haq'ura. har kukan baq'in ciki uban yayi, dady da kansa ya nuna masa komi ya wuce sannàn fa yaji
sauqi sauqi , baccin ya nemi yafiyarsa ya kuma ya fe masa , abinka ga d'an Uwa.
Hajiyar safeeya tuni tà koma sammun Allah mai wuyar magani,sbd yashe mata dukiya da 'Yan
damfara sukayi, safeeya guduwarta tayi gun baban ta, shikuma ya damq'a amanartà ga Mata
RSA, suka mayarda islamiyya, har lokacin Kareem na ranta,saida dadynta ya aura mata 'd'an
abokinsa sannan fa ta rage tunasa.
'A hakane ciki ya bayyana ga zayynah , tun bana da suka auna sukaga twins mace da namiji,
ranar kwanan salla sukayi, suna miq'a godiyarsu ga Allah .
D'aki guda suka shaq'e da kayan babys, gudañ room d'in things play baby ne kawai kamar suyi
magana,
Suka dinga lelen cikinnan har lokacin aihuwa yayi , tunda satin ya kama tahau zillimi , shikuwa
doctor nnata sai q'arfafa mata gwiwa yake , baffa kuwa sai aiko aiko mata da rubutu yake tana
sha, sai gashi ADD d'in na cika tafara naq'uda mai sauqi , cikin ikon Allah, ta suntulo beautiful s
baby's twins d'inta , Myrna kamar su lashesu sukeji,
kullum yana liq'e dasu da maijegon saida small mom ta dinga korasa waje sannàn suka samu
lafiyar Sa.
basmah kuwa dariyá take sheq'a Dan tasu love d'in na birgeta .
ranar suna ansha buduri ba kad'an ba,macen taci sunan Momy ,suna kiranta da heedaya ,
namijn kuma sunan Baffa suna ce masa mahaseen , gida aka maidata wanka, , gefe guda
kuma Momy na gyaranta , wata 2 tayi , Kareem kamar yai kuka, kullum yana visa hanyar gidan
sannan ta maido ta.
Da misalin 9:00 pm.
Zayynah da hubynta sun dage sai selfie suke da twins d'insu cikin farin ciki , suma sai b'ingilawa
iyayen nasu suke dariya abin gwanin sha'awa, zayynah ta miq'e ta sanya mai sunan baffanta a
net, ta amso mai sunañ mom a hannun dadynta ,ta sata a nata net d'in itama , tai musu add'u'a
ta tofa misu. jitai an sureta an kwantas a bed , "baby I miss you a lot ".ya fad'a a marerece , idanunsa ta kalla
wad'anda tsabar sha'awa ya q'an qantar dasu , a hankali ta bud'e baki tace"mee too sweet na",
kwantar da ita yayi , ya yakice towel jikinsu, yasa bakinsa a headquarter yafara aikamàta da hot
messgs, ita sai ajiyar hrt take a hankali ya yo Sama ya dora bakiñsa a bobs nata , yana mata
wasan badda hankali , batasan sanda ta shiga lugwigwice maigidan nata ba , tuni suka lula
duniyàr
maji dad'i.sabbatu kuwa zayynah ta shasu har saida tasa kallabi ta toshe bakinsa,cikin Daren
suka tsarkàke jikinsu , suka dawo suka kwañta, suka rungume juna, tareda jawo blanket suka
rufe ruf bayañ sunsa twins d'insu a tsakiyarsu , wato sune ribar so…
TAMMAT BIHAMDILLAH
SAIMUN HAD'U A SABON LITTAPINA
MAI SUNA
*RUQAYYAH*
Dears kunsan me?uhmmm zakushà labari………………
[10/4, 10:23 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
By *xayyneb*
*pg* 6⃣6⃣to 7⃣0⃣
Dedicating to
Momcyna
*AISHA ALI GARKUWA*
Da sallamarta tashiga palon nasa' yayinda qaparta ta nitse a tattausan ni 'ima carpet din da
yamalale tsakar dakin gawani qamshi na musamman dake tashi a dakin yanda kikasan kamar
yananan daman a dakin kullum' baiyi tapiyaba ' hajiyarsa kesa asabe kullum tasharesa tas
tareda mopping din ko INA har bedroom dindsa kuwa "
Shiru ta biyo bayan sallamar datasake maimaitawa ' kaitsaye ta nipi kan danning table ta ejiye
abincin tadan zauna a kujeran Dan jiran pitowarsa dantaregaya datasan cewa tun tana gidan
hjyarsa kantakoma gidan hjy qarama muddin takawomasa abinci topa ita zatai service nasa
muddin kuwa ta kuskura tatapi to insha allahu ranar hajiya ce kadai zata shiga tsakani"""
Motsin ta piyar da tajiyone da qamshinsa mai mata dadin shaqa yadawoda ita daga duniyar
tunaninda ta pada 'tai sauren juyowa sukai Kuwait 4 eyes dashi '
Cillamata wata uwar harara yai puska a hade kamar bashine dinnanba dazu yaita lugwigwita ta
*qaraurawar soyayyarsa ba*
Take yakomamata ainihin abdul Kareem dinda tasani ada marar dareya da daure puska da
miskilinci hade da shan qamshi' sauren tashi tai ta isa inda ya nupa wato dining din taregasa
qarasawa taimaza ta dauko flaks domin ta samasa abincin tajisa yace cikin kakkausar Maurya '
kina nipin haka zakisamun abincin a plas batareda kin qara wankosaba'mts oya jeki maza
kisake wankosa dasaurinta ta juya xata pita idonsa yasauka a bayan mazaunanta dasukai
mata das a binta muyau ya hadiye jikake qut !'Dan gskia ta taparmai da hankali ba kadanba '
Hey ladie!
Yasake kirawota bayan takusan pita dakin ' ya Allah !!! Ya furta a ransa lokacinda ta juyo
idanunsa sukai tozali Dana shanunta a tasstsaye cikin top dinnan basuda alamar ranqwapawa
sunmasa seti kamar zasu tsokanemasa ido '
Yaimaza ya daidaita natsuwarsa Dan so yake ya hukuntata ta hanyar yaji dalilin dayasa ishaq
yake kiranta bayan ynx da igiyar aure tai misu shamaki a tsakaninsu ' bayaga HK ay baijin zai
iya yiwa baby xayynah rsa hakaba ' yanamata daure dauren piska' adadai yaimata hkn
bayanxuda Santa ya ida shigewa duk wata tsoka ta jikinsaba'
Nunamata cup yai da hannunsa yace hada dashi kiqara wankowa yapada yanamai saka
idanunsa cikin nata wani irin shock ne taji yaimata zir -zir tundaga knta har zuwa babban
yatsanta na qapa dasaure taduqa tadauka tazaga ta bayansa tashige kiching dinsa danta sake
wankewar kmar ynda ya buqata '
Mintina 7 yadauketa a daurayar dasake tsanesu da wani faren towl dake wuren sannan ta pito "
Taxuqunna batareda tasake yrda idanunta danasa sun sake haduwaba tamiqe takoma kan
kujera tazauna tanajirañ ya idar sannan ' wayarta na hannunta tanaduba pics '
Haryagama yasa tissue ya goge bakinsà sannan yamiqe yashige bedroom dinsa ya sakeyo
cleaning din bakinsa tareda matsa mouth freshner sannan ya pito ya zuwa farlon yazauna a
saman 2 seater yana kallonta'
Zo nan !
Taji diran kalmar a kunnenta tasowatai tana tapiya a hankali kamar wacce qwai yapashemawa a
ciki' nunamata kusadashi yai alamun tazauna '
Bayan tazaunanne yakamo kapadunta yajuyoda ita suna kallon juna ''''
Jitai yace miya sake hadaki da ishaq dahar yasamu damar dazai vugo miki wayadaxun '
eye?
Idanunta. Yakama qyap qyap tawa tana danturo bakinta na shagwaba ☹taçe shinepa
yabugomun Vance ni yakiraniba Allah kuwa sweet Kareem cikin qulewa darashin yardar abinda
tace yasa hannuwansa kan nashanunta yana murzasu batacikiñ dadiba 'cikin muguntà
Qara ta qwalla tareda miqewa tsaye zumbur
Hannuwansa yasa yasake maidota kusadahi yanapadin zakigayamun gaskia koko?
Cikin azabar radadi nazapi 'dason yasakarmàta mamanta take padin zanpada gskia Yaya
plcccccc sakeni tukun !------------
✍
[10/4, 10:23 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*LOVE STORY*
*Fg*✴1⃣1⃣9⃣
Waje ya samu ya zauna ,Amman duk rabin hankalinsa naga yarinyar da lokaci d'aya ta sauya
masa tunaninsa,.
Momy "tace babana katashi ga abincinka can a dining yana jiranka". , tsam yamiq'e
su momy da dady ma suka hau dining din suka fara service din sa ,shikuwa sai shagwabar
dayasaba yimasu yake ,
suko sai lelensa suke suna riritashi kamar q'wai.
zayynah ta dawo ta isa kusa dashi taja kujera ta zauna, "tace no Yaya kareen bai kamata kai
zakana cin abinci da kanka ba," ta fad'a haka cikin shwagwa ba ,tai mamakin yanda yanzu ya
q'ara zama silently ba fada maganar ma tamfar tana masa wahalar furtawa, da ido ya nuna
mata alamun amincewar sa. iyayan kuwa ganin haka kowa saida zuciyarsa taraya masa wani
abin alkhairi daya kamata a qulla tsakanin yaran sai dai badamar hakan.
ganin yanda take feeding nasa da abincin tanayi tana shagwaba ,yasa momy taiwa dady signal
da ido ,
Lokaci daya suka miq'e ,
su kansu su zayynah basusan tashin suba wajen, saida ta tabbatar da q'oshinsa sannan ta
haq'ura da d'ura masa abincin,.
cikin sanq'in yin magana ya yafitota da yatsu , alamun ta matso shima yayi feeding nata ,
kafad'a ta noq'e alamun a'a tana dariya q'asa qasa,
ganitai ya b'ata rai yamiq'e zai tafi ,
Caraffff
Ta riq'o hannunsa cikin alamun ban haquri, da amincewar ta, murmushin miskilanci ya Dan saki
, tareda komawa ya zauna , yafara bata abincin a Baki , yashagala da kallon kyakkyawàr baby
face d'inta yadauko spon da nufin Sa mata cikin baki da ta kasheshi dawani murmushi ,bai san
yanda akai spon d'inba ya sullube a hannunsa ba , ya zubar mata a saman hannu , gashi
abincin baisan ya akai ya d'ebo Sa da zafi ba.
"wayyo Yaya kareen! hannuna zafi auchhhh"!
Ta hau hura wajen da bakinta" .
da sauri ya kamo hannun nata , bai tsaya wata wata ba yasa bakinsa ya hau tsotse mata wajen
, gumin bakinsa ne takejiñ yana ratsa mata jiki , lokaci d'aya taji zafin abincin kamar anyi ruwa
an daukesa .
Saida yaji ta nutsu sannan ya dauke bakin Sa.
Hada ido sukai ,
Murmushi tai tare da"furta "
"Thanks so yayana'
agogon hannunta ta kalla ta zaro ido tareda miq'ewa tace "wayyo zanyi late".
da gudu ta haura samà, bata jimaba ta sauko cikin shirin school .
Ta q'araso Inda yake , yananan bai tashiba yana danne danne a wayarsa,.
Zama tai tare culling d'in wata number , bada jumawà ba akai hold,
''Tace hello honey ina ka tsayane ?
Kasan 3 :00
Muna exam Dan Allah kayi sauri karna makara"
"OK sai ka q'araso safe journey ".
Ta latse wayan tana cewa "ado direba daga zuwa ganin gida kusan 2 weeks shiru kakeji ,
muryar Momy taji tana cewa "yi masa uzuri daughter munyi waya jia , yace ya iske babansa ba
lpia ne shiyasa.
Kan tace wani Abu suka jiwo sallamà a falon"
Ishaq ne ya gaida Momy ta amsa, ya dubi Yaya kareen da yazama tamfar butun butumi tun
lokacinda yaji babyn tasa takira wani da honey , yadinga jin q'unci a heart d'insà ,yakasa tuna
komi ma , sai lokacin da ishaq ya tabosa Dan su gaisa, q'ememe yaq'i basa hannun danya
fahimci shine sukagama waya da baby yanzu, hannu kawai ya d'aga masa ya kauda kansa
gefe.
"Momy , Yaya Kareen sai mun dawo byeee ".
Momy tace Allah temaka daughter , ".
Suka fice.
''Momy waye wannan kuma "?
"Tace ishaq knn babana ,shine Wanda zai auri daughter.
baiq'ara cewa komiba ya miq'e ya haura Sama.
baccin ya pito wankañe yasa kayan shan iska ya kwanta a bed d'insa yana raya wa a ransa,
koma mizai faru baby zayyñàh batada miji face shi ,bazai iya jumurin ganin wani ya q'wace
masa wannan zankadediyar babynva,yanaji a jikinsa danshi aka halicceta batun yau ba, tun
lokaciñdà ya fara kissing d'inta a qofar dakin su. da wannan tunaniñ ne barci ya kwashe Sa.
bayan wata d'aya da dawowarsa , dady da q'aninsa suka zauna bayan sun kirawo Abdul
Kareem sun shaida masa batun hadasa aure da 'yar uwarsa Saudat".
Tashin hankali yaya kareen ya gansa a lokacin, jijiyoyiñ kansa sunfito burd'iñ-burd'in abinkà
daman gà farin mutum.
muryarsà na rawa zai yi mgn dady ya katsesa yace " kayi biyayya son inshà Allahu zakaga
amfaniñ hakan,".
"To dady abindà yace knn ya miq'e ya fice daga wajen" .
'sukuma suka gaba da tattàuña yanda abubuwan zai kasance".
Ciki watà 1 har ankai lefe na gani a fada, Family sai murna ake da wannan had'in.
Dady duk yayi sanarwar d'auriñ auren a kafafen yad'a labarai banda aibi ( I V) daya rabawa
jama'arsa .
*RANA BATTA Q'ARYA* inji 'Yan magana saidai uwar d'iya taji kunya.
Q'ofar gidan alhj abdullahi mai gold ba masaka tsinke da al'ummar annabi ,
An zaunà d'aurin aure shiru ba ubañ amarya ba daliliñsà , ran dady yayi matuq'ar baci, yakira
wayan q'anin nasa yaq'i shiga , yana cikin tunanin ne yaji q'aran text ya shigo wayarsa, abinda
dady yaganiñe a cikin text d'in, yasa zufa kwararo masa.
ga abindà text d'in ya q'unsa,
*Assalamu alaikum Yaya,*
*gaskià bazanwà 'yata auren dole bà*, *sbd tanada Wanda take so* , *acan London inda tai
karatu suka had'u*,
*Shiyasà na sanar dakai* ,
*Na barka lpia*.
Mutanen dake wajeñ ya q'ara kallo , "lallai dady yace" , ni zaiwa wannan tozarcin yasa in Tara
d'inbin