Showing 9001 words to 12000 words out of 40846 words

Chapter 4 - Karaurawar So Complete by Zayyneb..pdf

Zayyneb   

03 Apr 2025

2262

mafarin knn daga rananne kikaji
bakya samun wayana 'sbd rashin qarfin service din wajen 'saidai wani bawan Allah ne yatai
makamin da masauki a gidansa 'gashi kuma lokacin wayana namnta ta a motor 'to qa Edar
garen sairan sati kasuwansu keci'
To kuma cikin ikon Allah saigashi rashin lpia yakamani hartawani Dan lokaci sannan nasamu
Kai na""

Yanzun nanma dakikaga nayomiki waya ' yau kasuwar su keci; shiyasa nabugomiki Dan kisa
ado direba yataso dawuri gobe yazonan Niger' a yankin *TAWA*"
Yakawomin mota '


Hjy babba tasauke ajiyan
Zuciya tace to shiknn alhajina'

Nandai sukai bankwana suka aje wayar'

Suka kamo hanyar gida 'yanacewa Baffa Mlm attu ,gobe fa insha Allah tareda kai da kaka Salah
da *xayynah* '
Zamuje daku garinmu kuma gidana dan kuga iyalina 'Dan gskia ban fatan zumun cinmu ya

tsaya iya haka' yaqarashe maganar da mirmishi"

Baffa yace lalala 🤔
Takwarana inamu ina zuwa birni?

Birni ai sai wanda yasaba zama a cikinsa'kamarku dinnan '
Mukuma qauyenmu yafiye mana. Dadin zama�'

Alhj abdullahi yakafe akan cewa shifa, Allah mai lallai saiya bisa yaga mazauninsa 'a Abuja '

Dole tasa. Baffa ya amince masa kan cewa zasu bishin ganin kamar ransa yadan baci'shikuma
bai soñ yaga yabata ma wanda yake tare dashi kokadan"

Sannan fa 'baffa yasamu lpiyarsa;

Koda sikaje gida Baffa ya shai dawa kaka Salah ' saidai fatan isarsu lpia tai goben'"



*Niko uwar zumudi qagara nai gari wayaye naganni a garin abuja ' burina naje nayita lilo irin
Wanda mikegani a wayar gali direba '
Har saida naje nafadawa bintey zamu binni gobe💃🏻dam tsabar murna💃🏻,

Washe gari wajajen 12 na rana 'su Baffa sukai bankwana da maqotansu' suka doshi bakin
qopar garin , inda direban kejiransu"

Suna isa ado direbañ ya gaidasu ,suka amsa '
Da saure ya budewa alhj gidan gaba sukoma su Baffa set din baya '

Ado direba yakoma mazauniñsa na direba,
Zuciyarsa cikeda tunaniñ miyakawo maigidañsà wannan gari" Shiba 'dangin iya ba ,ba na
baba ba ';

Ahakadai yatuqa mota' suka dauki hanyar birnin tarayyà Abuja�;

*Xayyneb* 💤💤âœ
[10/4, 10:12 AM] Zayyneb Dcmt:
🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🔔🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔
🔔
*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*💤💤

*FASAHA ONLINE WRITERS*

*fg*8⃣7⃣to 8⃣8⃣

Tun lokacinda hajiya babba ta ga wucewar ado direba ,zuwa dauko su Alhj '

Akafara shirye shiryen abinciccika kala kala '
Wanda za' a tarbesa dasu'

Qarfe (5 da 22 )na ranar 'su alhaji suka iso gida 'kowa ya firfito daga matan '

Nikuwa xayyñàh"nasaki baki inata kallon tsarin gidan da yai matuqar tafiyar min da hankalina '
harda wajen swimming a bangaren gidan dawani lambu lambu mai korayen ganye da iccen
mangwaro da gwaba 'wani killing din murmushi nai tareda girgiza kai 'alamun. Zasu gamu dani
wadannan bishiyoyin ' insuka saki na hayesu 'sai na shasu ��har raina ya baci ' barema
iccen mangwa ronnan dayapi tapiyarmin da hankali' muna gab dashiga falon gidanne kamar
ance juya gepe 'nazaro ido�' Dan abinda idona yaganemin , wani qaton glass ne maiwani
kalar tsawo.da fadi 'cikeda ruwa da kipaye manya manya da qananu , sai wutsil wutsil suke
abinsu'

Gaskia gidannan al jannar duniya kenan'
Motocin dake harabar gidan kuwa cikin temple bazan iya sanin yawan suba daga inda Nike
tsaye'

Kaka salah ce naji ta fizgomin hannu 'tana fadin kedai xayynah abin kallo baimiki wuya ?' Haba
dan Allah kekuwa , sai kace wacce tawarke daga makanta ' mika shiga falon daman Alhj
nagaba riqe da hannun Baffa mukuma Mina daga bayansu,

Wayyo nace, tareda piddo ido waje� "''nace ina kallon kaka , laaah kaka kalla kiga irin
dakunan da ake nunawa a qasar waje ' aikan na idar da maganar ,na fizge hannuna daga cikin
nata ,nai tsalle na fada daya daga cikin manya manyan qayatattun kujerun falon na kwanta na
mimmiqe ina dariya mai hade da limshe ido 'danjin wani taushi daya ratsamin jikina 'na kujeran
tareda wani' jin qamshin Dana rasa ta ina yake bullomin ' qara lumshe idanu wana nai' Wanda
har eye lashes nawa suka kwanto lambar a puskana gwanin sha' awar mai duba '

Baffa y -------âœ
[10/4, 10:13 AM] Zayyneb Dcmt:
🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🗯🗯🗯🔔🔔
🔔🔔🔔🔔🔔🔔
*QARAURAWAR SO*

*By xayyneb*💤💤

*Fasaha online writers*

*Love story*---💘💘💘
*fg*8⃣9⃣to 9⃣0⃣

Baffa yace' haba mamana minene haka kike?,

Daga zuwanki gidan mutane, saiki nemi yimasu barna?
banson shirme maza sauko kona sabarmiki yanzunnan😡'

Jikina yadanyi sanyi duk saina nemi rawar kaina na rasa, a hankali nadan zamo nasauka qasa "
ko Saman Tim tim din dake qasan grass carfet din 'irin na gidan sarakai , ban zaunaba turesa
nai gefe ganin ynda ran baffana ya baci '

Na sunkuyar da kaina ina fadin Baffa kayapemi. Bazan sakeba , tuni idanuwana suka fara
tsiyayar qwalla , Dan nidai na tsani naga na batawa Baffa rai. ,

Alhj abdullahi yace haba abokina. Baka ganin yarinyace gani take komitai ai dai dai da ita ne,

Baffa yadanyi mirmishi a ransa ya firta kudai dayake 'Yan bir nine' kunsaba ganin many an mata
a matsayin Yan mata shiyasa ' kukemata kallon ya rinya'

Hajiya ce tashigo falon, da saurinta idonta gaba daya ya rufe gun mijinta ta nupa hannuwa
bude''bata lura da su baffanba ,

Tana isa ta rungumesa' tareda fadin alhajina I miss you a lot much ,

Yadan Tureta kadañ daga jikinsa yana cewa , madam duBA bayanki kiga 'tare fa mike da baqi,
dasauri ta zabura ta miqe' tanadan dariyar kunya �'

Tace sannunku da isowa suka amsa da ywwa ,kowa fiskansa a sake'

Tace alhj, the table dinner is ready 🙂


Yace tankyuu madam '
Yaja su Baffa suka hau kan kujerun dasika zagaye table din abincin ,

Kalaluwan abincine kusan kala 7' aka harhada; na gargajiya Dana zamani'banda farfesun Yan
ciki Dana kan rago Dana kifi'

Saida kowa yaci abinda yakeso yai haniqan sannan suka dawo falon aka zazzauna' banda
zayynah wacce akabaro tana ta faman cin muniyarta friderice' Uwa bata soncin abincin ' saboda

ynda take taunarsa a hankali' a qa'eda daman ita haka take cin abincinta'

Abangaren su Alhj kuwa yake fadawa hjy ainihin gaskiyar abinda yafaru dashi, ahanyarsa ta
dawowa' da irin taimakon da bayin Allah nnan sukai masa , hnkalin hjy babba yakai matuqa
gun tashi kmar gani take lokacin abin yafaru'

Harqasa ta durqusa wa Baffa tana cewa Allah saka masa da alheri' ta isa gun kaka Salah
tarungumota' tana fadin Granny ngd miku qwarai' kaka sala ta da gota tana share matà qwallah
tace bakomi 'yata aiduk Wanda yataimaki wani Allah zai taimakesa shim a'

Tsulum nataso daga inda mikecin abinci ,na isa gun hjya nadur qusa a gabantà da murmushi a
fuskana 'nace minene ake nifi da grany ?din danaji kin kira kaka dashi ?

Hjy taidan murmushi ' Dan tunda taga xayynah batasan miyasa yarinyar shiga rantaba '
.
Tace my daughter abinda ake nifi shine *kaka*
Kin fahimta ko ? Nadaga kai nice eh☺

Naqara tambayarta miye kuma ma' anar my daughter da ta kirani dashi' nanma tafadamiñ
*diyata*
'Ake nipi

Nai tsalle mai hade da murnar 'ganin nasan Kalmar turanci guda biyu;;✌🏻💃🏻

Nadurqasa agabanta nace 'kinzama mai koyamin karatu n turañci daga yanxu har kan mukoma
gida ;😄

Sonake na iya turanci , kan na girma nazama likità '
Tun kan narufe bakina naji gaba dayansu sun kwashemun da dariya'

Mizanyi kuwa ba turo bakiba da duddura qafana qasa☹;

Hajiya ta jawoni mika zauna a daya daga cikin kujeren falon'

Ta kalli Baffa. Tàce, Baffa mizai hana kabarmun zayyanh a hannunmu' misata a makaranta Dan
ganin burinta yacika nasan karatun likita wlh na miku alqawaren riqeta a mana " taqaràshe
mgnar cikin sigar ban tausay'😔

Baffa yaja wo wani gwawron numfashi yace---âœí ¼í¿»
[10/4, 10:13 AM] Zayyneb Dcmt:
🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔
🔔
*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*💤💤

*Fasaha online writers*

*LOVE STORY*
*FG*9⃣1⃣to9⃣2⃣

Baffa yajawo wani gwauron. Numfashi yace' hajiya nikaina inada sha' awar naga mamana tayi
karatun xamani ,kodan nan gaba bansan yanda rayuwa zata zamar manaba 'koda raina ko
bashi'

yafada haka zuciyarsa a karye!""kodan ma 'ya'yanta dazata Haifa 'ta taimaka misu ta bangarori
da dama,

Yace nidai indai ta bangare nane ba komi wlh nabarmiki xayyah'
Hjy kiriqeta amana ,kuzamar mata iyaye ,
Inda mu bamu kusa,

baffa , Yajuya ya kalli kaka yace kaka kozakice wani Abu kema'?

Kaka Salah tace ba abinda zance. Inda kai mahaifinta ka yanke shawara ay komi yayi , mudai
fatanmu kawai , shine Allah yasa zaman dazatai anan din ya an fanemu gaba daya🤗';

Gaba dayansu suka amsa da Allahumma ameen'

Alhj yaqara dacewa,zan riqe zayynah tamfar yanda nake riqe da ''Yata basmah insh Allah ,
suka amsa da Allah Sa hakan'

Nikuwa da naji batun barina da za'ayi nan asani Makaranta wai!, dadi kamar kamarmi nakeji'
kamar natashi na kwaso rawar,a aqame qammm�'

Hjy tace ubanbgiji yabamu ikon riqeta da amana ameen,

Alhj ya dubi Baffa yace takwarana yakamata kashiga daga ciki ay , kadan watsa ruwa , wannan
tafiya da mika kwaso'

Baffa yace to shiknn abokina masha Allah sukatashi sika nufi bangaren Sa ' ya gwadamasa
toilet din sannan yashiga yahadawa Baffa ruwan dumi Wanda yapito daga famfo ya sirkamasa
Dana sanyi ' yayi dai dai wanka, sannan yamiqa masa fara tas din jallabiya, irinta larabawan
misra. Sannan yajawo masa qofar toilet din yasauko qasa'
Lokacin hjy babba taje kai kaka itama tadan watsa ruwan '

Tadawo falo ta iskeni sai mai maita turancina nake , ina dariyan farinciki,

Tunkan hjy babba ta qaraso , ta tsurawa zayynah ido' tana mamakin kyau da Allah yaiwa
yarinyar baiwa dashi' yarinya kamar tasha hatimin annabi Yusup,🤔

Masha Allahu tace ;
Taqaraso wajenda Nike a zaune , itama ta zaunah tareda jawoni , gefenta ,

Tace min zayynah ga alama zakina dinga maida hankali wajen daukar darasi, in the class
tafada tana murmushi , tareda shafa tattausañ gashin kaina na usulin buzaye,

Nasaki mirmishi. Wanda har dimple 's dina suka shige ciki gwanin sha'awa,"

Nace minene' in the class?

Dariya tadanyi tace , A cikin aji na koyarda karatu ake nifi 'yata🙂

Har zansake mgn na hango Alhj yana sau kowà daga samansa'

Hjy tacemin zayynah maza jeki kema dakin dana kai kaka Salah , inta pito daga wankan kema
saiki shiga kiyi,

Namiqe, inacewa to nawuce ;

Alhj yaqaraso gun hjy yakecemata madam yaushe danki zai dawone ? Ko wannan karan bazai
zomana nan yaimana hutunba kin hanasa�
Kamar wancen karon�?

Murmushi tai itama tace kowan cen' karon alhajina, banhañasà zuwa mana hutu ba' kasan
halin *kareem*'
Cewa yai zaman jirginne ke damunsà ' Amman jia minyi magana dashi a Twitter Dana bude
laptop nawa, yace cikin satinnañ wai zaimana surprise , bazai fadamaña ranan ba saidai
migansa 'alhj yai 'Yar dariya yace mai sunan manya kenan �, to shiknn Allah kawosa lpia ta
amsa da ameen

Da daddare Mina zazzaunne a falo , nasamu wata 'Yar fara qal din mage , inata faman
lugwigwita ta danni dai inason mage �
nadage inata shafa mata gashi , itakuwà tai luff abinta a cinyaña,

Muryar Baffa na tsinkayo yana cewa inshà Allah u , takwarana gobe zamu dauki hanya r mu
takomàwa rugarmu, âœí ¼í¿»

[10/4, 10:14 AM] Zayyneb Dcmt:
🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🗯🗯🔔🔔🔔🗯🗯🗯🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔
🔔
*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*💤💤

*FASAHA ONLINE WRITERS*

*Love story*
*fg*9⃣3⃣to 9⃣4⃣

Alhj yace, haba takwarana dawurwuri haka. bakwa bari kudan qara hutawa konanda sati daya
dai hakan'?

Baffa yace a 'a takwarana hakanma mun gode Allah shibar zumunci, mungode mungode ,
Wanda yace zai riqema naka bisa amana aibaka da tamfarsa '

Alhj yace to shiknn takwara kaidai kacemin kawai hankalinka nawajen dalibanka ko?

baffa yaidan daria yace kusan hakan takwarana'

Koda lokacin bacci yayi wani daki hajia takaimu mai kyawon gaske tareda gado irin Wanda
turawa ke kira nice bed , mukuma hausawa mike cemasa, kwanta sai an tadaka,

Toilet nashiga na sake wanka , Dan gaskia na rigaya da nasaba koda agidane saina yi wankan
dare nakejin dadin barci;

Koda na pito na iske kaka tana sallar shafa'e nazauna gefen gadon , danaji taushinsa gwanin
dadi , na furta a raina zama kenan inaga an kwanta sa'

Najawo jikkar kayanmu 'nadauko wata fingilan rigata doguwa ta buzaye, irin waddà ake saqa
wa , na zurata na mayarda jikkar inda take,

Ina dawowa nai tsalle na fada saman gadon , jinai katifar tai samadani tadawo qasa, abin
gwanin dadi '

Kaka ta ida sallar' ta gama lazuminta duk ina kwance ina kallonta ,

Ta shafa addu'a tamiqe tareda linke sallayar ta'azata gefen gadon'

Tazauna kusa dani tana cewa *zayynah* wai yaushe natsuwa zata gama shigarki ke kuwa'
yanxu haka zamutapi mu barki kidinga gwadamisu halinki 'na rashin natsuwa da rawan kai?

Nanfa ba kamarcen bane dakin samu wasu koda ba 'agidannanba dariya za sunamiki da
wannan halin naki '

Naturo Dan bakina ina cewa yi haquri kaka na daina '

Kaka salah Tace taficen haka kullum kike fada ay '

Nasaki 'yar siririyan daria nace wollah kaka. Wannan karon dagaske nike nipin gyaran ,

Kaka Salah tasauke ajiyan zuciya' tace to Allah Sa hakan zayynah taciga ba da min fadakarwa
maishiga jiki na indinga misu biyayya banda shirme , kuma ko ina na tsinci kaina na yi qoqaren
tsare mutuncina , D's

Jikina yai matuqar sanyi da kalamnda kaka take fadamin ' nasha alwashin kuma kwatanta
yanda ta koyar dani insha Allah ;
Matsawanai na rungume bayanta a qirjina na kwantar dakaina abayanta ' nadinga cewa yanzu
Dan Allah gobe zakutafi da Baffa kubarni da kewarku kaka😔'?

Tace insha Allah gobe kamar yanzu ina kan gadonà na qarfe zayynah👵;

Kasa cewa nai komi nazame na kwanta a gadon , tareda mutsittsikà yatsun qafana na na
shagwaba wa kaka☹, a hakadai har bacci yakwasheñi abinka dama da ansha tafiya,

Kaka tai mamu addu'a tashafa mana itama ta kwanta a gefena'

Acikin barcina danakeyi mai dadi "nai mafarkin wani matashin hand som guy Wanda nida shi
mike a wata duniya mai yalwa da dadi'
, muna kwance manne da juna' yasaqalo hannayensa ta quguna'yana gogamin karan tsinin
hancisa a nawa,yanamin Sumba a dukkan illahirin fuskana'

Cikin kunneña yake radamin babyna zayynah , i luv you as far as in my heart ,
Plesae don't' leave me my zayynah '

Nikuwa idanuwana a lumshe. Inata murmushi'

Nabude baki da ' Yar siririyan muryata nasa
bakina seting kunnensa nai masa wani hot kissing naqara shigewa cikin qirjinsà yazamanto
yanajin tudun dukiyar fulanina a qirjinsa' nasan kuma daman he luv them , sannan nace masa
kamar ynda na mannu da jikinka haka nawan , bana fatan wani yashigo tsakani' cikin murna da
zumudi yajuyani nakoma qasa y---
Jinai muryañ kaka Salah nacewa zayynah baraki tashi kiyi sallah bà ne asuba tayi'

Firgigit nai natashi jikina duk ya mutu ,da wannan mafarkin danai '

Murgudà bakina� nai ' inafadà cikin zuciyata, ina ma nasansa dazai wani kama ya rungumemu
a jikinsa😊
Dayasaki baffaña yagansa dasai yaimasa duka,

Gashi yajamana wankan dole kawai da sanyin asubar nan allah sakamin mugu kawai😔';

Namiqe xaune nayi addu'ar tashi barci , na sauko daga gadon nanupi bandaki , lokacin kaka har
ta kabbara sallah "'

Qarfe 10:00

Mika sauko qasa ina riqeda jikkar kaka Salah mika iskesu Baffa a falo , nandai suka gaggaisà
akahau dining sukayi breakfast,

Kan 1 1 duk mun fito, yimasu rakiya zuwa mota ado direba daman har yagyara farking na mota,

Alhj da hjiya sun hadamusu sha Tara na arziqi suka shiga mota munadagà juna hannu ,
fuskana duk hawaye yabatamun' sai kuka nake harda shassheq��;

Inaji ina gani su Baffa suka wuce �

Nasake fashewà da kuk @' hjya ta rungumoni mika shiga ciki---âœí ¼í¿»
[10/4, 10:14 AM] Zayyneb Dcmt:
🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔
🔔
*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*💤💤
*Editing by aunty just*

*FASAHA ONLINE WRITERS*

*LOVE STORY*
*fg*9⃣5⃣to9⃣6⃣

Koda mika shiga cikin falon kan kujera ta zaunar dani, itama ta zauna gefena tajuyoni Mina
fuskantar juna,

Tace min kukan ya isa hakanan *xayynah* , tanafadar hakan tana gogemin hawayen fuskana ,

Nadan rage shessheqan danikeyi nakoma ajuyan zuci,

Nandanan kaina naji yadauki dumi 'kankace kwabo wani ciwon kai mai tsanani yasaukomin ,
kuma nasan Nina jawa kaina shi, Dan shiyasa baffa bayyason yaga ina kuka matsananci, Dan
nandanan ciwon kai zai saukomin , Wanda inba kwantawa nai bacci ba bazan taba Samun
sauqin saba'
Nazame a hankali na kwanta qasa, hajiya dai nata bina da ido'

Ko minti 2 cikakke banyiba bacci ya daukeni Wanda ke cike da ajiyan zuciya na tsananin kukan
danasha ,

Hajiya ta taso ta gyaramin gashin kaina daya rufemin fuskana dikanta, ta dauko follow ta dago
kaina tasamin filon , ta gyaran kwanciya Dan na Dan gicce,

Tamiqe tashige beedroom Dan tadan kwanta ta huta , Alhj kuwa daman tun wucewar su baffa
yadauki mota yafita,

Abinda ya faru Daren jia shiyakuma zuwarmin a mafarkina,
Wannan karon kuma ganinmu nai tsaye dashi mina sanye da fararen shet a jikinmu da wando
jins red , a wani kyakkyawan lambu ,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login