Showing 15001 words to 18000 words out of 40846 words
da Yaya Kareem yashiga da kallo ,
Dakuna biyu ne suka shiga tsakanin mu da nashi , na hajiya d alhaji , a taqaice mun sa su
tsakiya kenañ ,
Dakin na harara harda murguda baki kamar yana wajen
[10/4, 10:14 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*
*Editing. By autny ju*
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*LOVE STORY*
*fg*1⃣0⃣2⃣
Muna isa dakin basmah tasaki hannuna , tahau shafa kumatunta dayake mata zugi na marin da
tasha batare da ta shirya ma zuwan saba;
Tajuya ta dube ni ,da nasami mazuqunni, a lakar bed dinta' ina kallonta, sai faman matse dariya
nike , ganin ta dage ta nata duba fuska a mirrow, tana shafa kumatunta, da wajen yai ja sosai,
Harda shaitin yatsunsa ;ya fito ras!
Tace wlh *xayynah* Yaya Kareem ba qaramin mugu bane "
Kallah Dan Allah, yanda ya suntu marmun da gefen kuma tuna, tafada ido cike da qwalla;
Kuma wlh kamar yasan yau hubby na zaizo yaimin wannan aika aikar ,yanxu haka zaixo na pito
masa ,da kunburarren kumatu 1? tafada tare da rushewa da kukan takaici
Dariyan da nike faman matsewa CE, ta kucce min ,na qyal qyale mata da dariya `harda duqewa
da riqe ciki;
Takaici ya qara turnuqeta 'ta biyoni a fusace ,zumbur ' na miqe nayi waje da gudu ina
waiwayenta tare da mata gwalo , ina cewa in yazo kisa jar foda bazai gane kumatun da akai
Marin, a 'kansaba' ba '; lulb namata gwalo
Ganin ta kusan dam qoni yasa na buga wani tsalle na pito waje'
Jikake gam! !
Nai Karo da mutum , na bugi qirjinsa na dawo , taga- taga nayi zan fadi sbd san tsin,tayils. din.
dake wajen, naji an taroni ,
Andago dani , dagowar da zanyi Dan ganin da wanai karo'
Karab muka hada ida nuwa da Yaya Kareem'
Aiko miqar dani da yai tsaye 'sai tareda kyautar mari a kunci na, nima' tareda alakoron ran
qwashi mai tsananin xafi a tsakar kaina '
baki na wage tare da aza hannuwa akai da nufin tsanyara qara ,
Dan tsabar mugunta yatsunsa yasa 2 ya matsemin lips
Tareda murxasu cikin q'eta,
Qwallah kawai Nike zurarowa tareda jujjuya kai na , Dan azaba'
Hannu yasa a lips dinsa yamin alama da'
Hannunsa ' a baki' yacemin,
shhhhhhh shut up !
" banson haya gaga a kaina ' ki kiyaye'
OK? Da sauri na gyadà kai,
Yaqara cewa cike da isa,
Duk randa kika qara gigin afkomin. Akaina ' sai nai miki abinda yafi haka, yana gama fadar
hakan 'ya ingizani, ,gefe ya sauka qasa ya fice daga gidan,
Samu nai na miqe, ina dafe da lips dina , danike tsammanin wataqil mugun ya fasamun su,
Jinai an qyal qyalemun da dariya daga bayana ana cewa
Yesss yayi;
Wani aikin sai Yaya Kareem'!
*xayynah* sannu ya lips din ? Ranqwashin da sweet ne ?basmah ke fadin haka cikeda tsokana
wa xayynah
Na dago na dubeta nace basmah wlh yayannan naki ba qaramiñ mugu bane!
Kina kallon horon daya gama yimin kuwa yanzu?
Na wuce ta gefenta nashiga daki,
Ta biyoni tana cewa '
Ay dana fadi halinsa ba cewa ki kaiba ba wani abu bà ne'?
Dama nace miki in yàdawo zaki gani da adanunki gashi kuma kin fara gani kema yarinya,
taqarashe zancen da dariya;
Kuma tuna na murza nace kai basmah wlh na maru fa ;ta sake kecemiñ da dariyañ muguntà
tana fadin ,
Sry sis,
Hararan ta nay tare da kwanciya a gadon na jawo fulo na aza, a qirjinà itama kwanciya tayi
tana fadin inda munsha ma rirrikà a matsayin tsaraba ,mu kwañtà miyi barci ' tana gama fadar
haka taja bargo ta rufe har kanta'nima ba a jumaba barci ya kwasheni 'dayake lokacin
12 , na safe
Lokacin da Yaya Kareem ya dawo kai tsaye dakin --------
[10/4, 10:15 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*LOVE STORY*
*Fg*1⃣0⃣3⃣
Momy ,
Da sallamarsa ya qarasa ciki , Momy ta amsa , tana daga tsaye tana sanya kayan ta da aka
kawo daga guga a wardrobe'
Tajuya ta kallesa tace banana ywwa qwamma dakazo dama ina son magana dakai very soon'
Tashi daga kishin gidawar da yai a bed dinta yayi , yace Momy Allah sadai bawani abun bane?
Tace nop, babana ba komi magana daice zamuyi dakai , dai dai nan ta rufe wardrobe din ta
zauna gefen gado,
Tace banana ina son kabani hankalinka da nutsuwarka Kaji abinda nakeson fadama ,
Tasake cewa ina fatan dai ka ga wata baquwar yarinya a gidannan?
Girgida kai yai tare da fadin eh Momy ,
Tace yawwa ,
abinda zan sanar dakai daman shine abinda ya faru da dadynka a hanyar da wowarsa daga
tafiyar dayai cikin wannan watan shine ……………ta kwashe komi kaf ta gaya masa harda
dalilin zaman *xayynahh* a hannunsu ta sanar dashi,
Gaba daya yaji jikinsa yai masa sanyi akan wannan al amari,
Indai hakane kuwa yana tunanin wannan yarinyar. bata cancanci wulaqantarwa a garesuba
kuwa duba da yanda mahaipinta yai masu wannan halacci wa samuwar lafiyar dadyn sa ba,
Jiyai tausayinta ya wanzu a ransa kuma insha Allah zai taimaka mata a ganin ta cika burin ta ,
Amman hakan bawai yana nifin sakar musu fiska neba , daga ita har basmah ,dan shi bai
lamunci a rai na shiba Sam,
Ya jiyo momyn nacigaba da cewa banana bazan so naga kana matsawa xayynahh a gidannan
ba kana jina koh?
Dan amanàce agaremu'
Kauda maganar yai da cewa Amman fa Momy nayi mamakin alhj Abu matuqa, ace yanda sike
da dady har ya iya qoqarin ganin bayansa?!
Tace uhm!
Banana kenan mutane wasu kasani bakasan wasuba , kuma bagashi ynxu mai rabawa ta
rababa?
Kaidai kawai Allah cikamu da imani da tsoron Allah,
Ameen yace tareda sauke a jiyan zuciya,
Da marecen ranar kareem na dakin sa yana tura wani saqo ta laptop dinsa. Wayarsa tadau
tsuwa, ya duba yaga dady ne ke kiransa ,
Saurin accepte din phone din yai,
Yace hallo dady ,
Adayan bangaren yace my son kana ina ne?
Yace dady gani a dakina ,
Dady yaçe ,kazoka
kasameni . a garden yanzu,
Yace OK dady,
Miqewa yai daya ke baijima da putowa daga bath in toilet ba,
Jins blue dark da farar Riga ya Sanya,tareda fesa turare ,mai qamshin kwantar da hankali,
Yasa cumb yataje kwantacciyar sumarsa mai tsananin laushi da baqi'
Ya shafi kwantaccen sajensa Wanda yaimaqar qarawa fuskar sa kyawu abinka da farin mutum
zubin Allah,
Ya bude qofar dakinsa ya fito , kunnen sa sanye da earpis ,yana danne danne a waya , lokacin
nikuma na hauro saman hannu na riqe da flat cike da ceck,
Wanda na amso mana a kicking wajen asabe,
Wannan karon ma saura kadan mihade dashi , Dan Sam Sam banlurà da tapowar saba , da
sauri na rakube nabasa hanya , dago kansa dayai ne mashi yasan da mutum a wajen,
Ido ya tsura mata yana kallon zallar tsantsar kyau dake tattare da yarinyar ,
baisan yanda akai zuciyar Sa ta shagala da kallon taba,kar madai siraran lips dinta Wanda sike
Uwa ansa reza an yankàsu, jajir dasu
Nikuwa dake rab`e gefe ,jinai nagaji da tsayuwar jin shirun tayi yawa yasa ni dago kaina
dangañiñ miya tsaidasa har yanzu,
Caraf ! idanuwan mu suka sartse Dana juna' ' jinai gabana yai wata irin faduwa dabansan miya
jazamin Shiva,
Dan tsabar rainin hankali ko kuma ince borin kunyan kamasa danai yana kallo na ,
sai kawai naga ya hade fuska tareda matse giran Sama data qasa yacemin ,
Miya kawo idanunki cikin nawa ?
Maza fiddasu kona iso nan inda kike tsaye,
magana yake min Amman still idañunsà na,` a kaina bai janyesu ba'
Turo bakina na danyi tareda murguda baki kadan,yanda bazai ganiba'
Ashe kuwa na makara ya rigaya dayagani ,
Idonsa ya fiddo dukansu cikin mamaki,
Yace ke ?ni kikewà murgude?,
Ido na na waro gaba dayansu Dan tsoro ganin yana tunkaroni,
jikina yafara rawa ina ja da baya baya har na matse ga bango na saki flat din yafadi a qasa,
Inaganin ya iso wajena nai saurin rumtse idanuña tareda matse labbaña gam
Wara hannuwànsà yai,yasani tsaka tareda tsurawa baby face dinta ido,
Ido na bude a hankali danaji shiru, a xatona ya tafi,
Kamar jira yake na bude idanuna ,
Caraf,ya danna bakinsa a nawa,
yana min shan alewa da lips,
Ido na piddo tareda sake rintsesu gam,™……
kumuje zuwa fans
[10/4, 10:15 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*DEDICATING TO ;NI KAINA*
*Love story*
*fg*1⃣0⃣4⃣
At the same time, naji wasu taurari na min flashing a qwalwana nasake rumtse idanuwana gam-
gam,
Azatona mafarkin sane dana sabayi shiyasa nima na dage gun tsotso,
Danaji ma kamar ya janye daga gareni, dasauri nasa hannuwaña naqara ruqunqu mosà a
jikina,idanuwa a lumshe munata musayañ harshe a Bakin juna,
Ahankali naji ya fidda bakinsa daga nawa ya tsuramun idanuwansa dasuka fara canzawa daga
fari zuwa ja,shi kansa baiyi tsammanin abinxaiyi nisa hakaba soyai daya sanya bakinsa a nata
yaimata tsotsa na mugunta ynda abincima saitayi daqyal wajen taunasa, saigashi tafiyar ya
canza Ki`da , tumma dayaji ynda take kiran sunansa cikin subadi kamar wacce ke mafarki
tareda tsotsar bakinsa kamar daman jira take ya tabata,
Wani dogon tsoki yaja tareda cewa '
Ke!
Open your ayes. !
Da sauri na bude idanuwana danifin na ganni a gado natashi daga mafarki,
Idanuwana na fiddo gaba dayansu tareda runtse bakinacikiñ tsinkewar zuciya daganin
zahirine abin ba'a mafarkiba kamar .yadda na zata,
Habawa nade buje nayi da niyar rakawa a guje♀
Damqoni naji anyi ta baya tareda mai doni inda nake ,
Wani murmushin mugunta naga yasaki. Yacemin kina nufin zakishamun zaqin bakina kenan a
banza batareda kin dandani dacinsa ba?
Nace Yaya Kareem karufamin asiri Dan Allah wlh nazatan a mafarkine shiyasa
Yakatseni. Da. Cewa yimun shiru yanxunnan yafada haka tareda zaremin idanunsa,
Tsit nai tare da rufe baki
Yasake kallona sama da qasa yace ke yanzu harkin kài level din dazaki yi mafarkin wani namiji
knn ?
Ya tambayeta fuska a. Hade,
Kodayake wannan matsalar kice ba tauba
Ya fada irin ko a jikin sannan♂,
Yaci gaba da cewa nidai abinda nasani shine saina hukuntaki kan shamun lips da kikai batare
Dana baki izinibà,
Yashiga dube dube gefeñsu baiga komiba face flat din daya bare da chek a qasa,
Sake dubana yayi yace karkisaki kimatsa daganan are you hear me?
Yafada haka cikin tsawa,
Dasauri na girgiza kai,
Dukda ko bansan ma'@nar turançin nasaba,
Da ido kurum nake binsa cikin yanayin fuska ta' wacce tazama abin tausay,
Qasa naga yasauka da saurinsa ko minti 2 cikakku bai yiba yadawo yatsaya a gabana,
abinda yamiqomiññe yace incinye yanzunnañ
Shine yasani zaro gaba dayan idanunà wajetareda dafe qirji,
bakina har rawa yake gurin furta yanxu Yaya Kareem tarugu xanci danyensa?
Nafada cikin zubar hawaye'
Yes ,
Yace tareda murmushin mugunta,yace kina nifin kinsha min baki a banxa Kenan,?
To wlh baki isaba saikin shashe bakinki dashi danna tabbatar daya koremiki duk wani shauran
miyauna daya gauraya danaki a bakinki ;maza maza eating your papper shine punishment
dinki yarinya ,
Shuru nai na tsurawa Dan mitsitsin taruguñnan ido,gavana na luguden faduwa yake'…………
*wai!* *harkinbañ tausayi* *xayynah daman ance* *bayan wuya sai* *dadi,toke dadi*.
*Yazamarmiki wuya❗*
[10/4, 10:15 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*
FASAHA ONLINE WRIRERS F O W
*love story*
*fg*1⃣0⃣5⃣
Kina batamin lokaci fa'
abinda naji ya fada kenan kuma gashi ya tsattsareni da idanuwansa Wanda babu alamun wasa
a cikinsu,
Yana iya,
ga Allah na fito garesa kuma na dade da nasan zan koma ,
Idanuwana na rimtse gam tareda buda baki hannuna na kyarma na nufi bakina da wannan
tarugun narigaya Dana sadaqar,
Jinai muryan momy nacewa kai banana minike gani ne haka ?
Kana ganin zataci tarugu bazaka hanataba ,
Ta dubeni tace xayynah keko miyamiki dadi dacin tarugu hakan Dan kirawa kai zafi koko?
Tace banson shirme maza wuce min dagani nan , wannan ay shirmene ,kuna abu kamar wasu
babys dagake har basmah,
Saurin duqawa nayi na kwashe chek din na mayar cikin pilat; namiqe nashige dakinmu,ko
kallon Yaya kareem ban yarda nayi ba,saboda bansan abinda tsautsayi zaisa nasake kallaba,
Simi simi na shige dakin harda turo qofa na datse da sakata dasauri na ajiye chek din hannuna
a cinyar basmah dake xaune a gaban dressing mirrow' ,nayi tsalle na fada kan gado ina maida
ajiyan zuciya daya bayan daya,
Tadubeni tace ke xayynah lpia ?
Miyafaru kike mayar da numfashi kamar wacce tai gasan tsere?
Nadago nadubeta nace gamo nai da marecennan basmah !
Tawaro ido waje tareda miqewa ta iso gareni tana duddubamin jiki azatanta wani abune
yasameni,
Nace ke da Allah baga jikina ba Nike nifi , irinkune Baku iyacin ribar zanceba nafada tareda
yatsine baki'
Tai dariya taxauna kusa dani bayan ta dauko chek dinnan tasashi a tsakanmu. Tadauki daya
tafara tauna ,
Tace to fadamin miyafaru sister?
nace wlh Yaya Kareem yasani cin danyen tarugu
basmah kusan Qwarewa tai da abunda takeci wajen maimaita cin tarugu fa kikace sister?
Nace ay fa♀,sai kiyi,
Nace baccin da Allah ya taimakeni Momy ta fito da yanxu inanan bakina duk ya d`aye'
Yanda. Sam ko toshhi naci sosai saiya min quraje a baki,
bare kuma Uwa uba ace naci danyen tarugu!?
Wai gaskia wlh Yaya Kareem ya yi trening na salon mugunta iri iri sister,cewar xayynah,
Basmah ta kece da dariya harda kifawa,
Tace kadanma kikagani sister,
To wai mima kikayi masa haka dazai miki wannan hukuncin?
Shiru na danyi Dan gaskia bazan iya fadamata kissing dinsa danai ne yajawo hakanba 'bansan
irin fassarar dazata baniba,
Tabo ni tayi tace fadamin sonike insan miyafaru sister harta kaiki. da shirin cin pepper?
Tsuke baki nai 'nace bansani bà
Kije dariyanki tabaki amsa,
Miqewane INA fadin kuma bazaicine a bagasba,
Saina rama!!!
Waro idañuwa basmah tai kirama fa kikace xayynah?
Kuma ta Yaya hakan xai faru *xayynah*!!!!???
Wani murmushi nayi Wanda ni kadai nasan ma'@nar Sa,
Nace bazaki gane bane basmah,
Kedai kawai kibude kunnuwa zakiji bayani,
Tace to Allah jisshemu. Alheri ,taci gaba da cin chek dinta,
Nikumà nashiga toilet,
Ina cewa bakasañ wacece xayynar Baffa bane, kaje ka tambayi su bintey kasha labari;
Dady ne da Yaya Kareem zaune a garden suna zaune akan wata shimpida ta alfarma kamar
irin na gidan sarauta dinnan'
Dady ke duba daily trust ,yadan zare glass din idonsa 'yadubi Kareem tare da cewa son ;yace
na'am dady,
Abindà yasa nakira ka so nike gobe Monday ka kai xayynah frivate school din da basmah
tayi,dannaga makarantar sunadà qwararrun malamai,
To dad ,Kareem yace'
Ywwa my son Allah yaimaku albarka gaba dayanku '
Ameen dady,
Sannan yace dady account dina yafara min low yafada cikin shagwaba ,
Yace haba my son , komi nawa fa nakane ,
Kamar nawa kake buqata ne?
Yace dady dolor nakeso '
Dady Yace don't mnd my son,
Thankyuu my dad ,
Yayi dai dai da kiran sallar magrib daganañ suka wuce masallàci,
Saida sukai issha'e
Sannan suka dawo,
Kai tsaye dinner table suka nufa lokacin muma muna cin abinci hardà Momy,
Kowanensu yaja kujera ya zauna,
Sannan kowa ya dibi abinda yakeson ci,
Gun yayi tsitt ,
bakkajin qaran kome
saina spoons da pilets'
Kaina sunkuye ina dariyañ qetan shirin da zanmasa basmah na lura dani saidai kawai tayi
murmushi,
Miqewa mikai muda basmah lokaci guda mikaiwasu Momy saida safe ,
Hada ido mikai da Yaya Kareem yawatso màna wani shegen kallo ,tareda juya kansa kamar
bashiba yayi ,hardawani tabe baki kamar yaga,
Barcin min wucene dady kefadawa Momy yanda sukai da Kareem, batun kai xayynah school
gobe '
Hjy tace hakan yayi Allah kaimu goben ,
ya amsa da amin'
a lokacin nikuma ina dàga saman bene ta tsakankanin qarafen benen ina leqensu, tare da
addu'ar cewa Allah Sa Yaya kàreem ñe zaifara haurowa saman basu Momy bà' , Dan shirina
yatafi a daidai,
Ywwah, na furta a hankali gani nay yamiqe taredà kamo hannayen Momy d dady yayi musu
Sumba irinta saida safennañ , shima suka shafi sumàr kansa,
Gani ñai yana shirin haurowa Sama,
habawà da gudu na shige dakinmu na isa
Kan Mirrow tareda dauko cup dinda na jiqa *clean OMO* da *karkàshi* a cikinsa,
Nadawo na zuzzubar da shi saitiñ dakinsa
Inda nasan dole zaitaka Sa,
Da sauri nakoma dakinmu takafar qyaure nadiñga leqe INA tà famàñ matse dariya'
Duk abinnañ basmah na toilet tana wanka,
Hankalina