Showing 30001 words to 33000 words out of 40846 words

Chapter 11 - Karaurawar So Complete by Zayyneb..pdf

Zayyneb   

03 Apr 2025

2269

ganin ya d'aure fuskane ya sata lallashinsa amman ina ko
kallonta baikuma yiba , gani taima ya koma mata ainihin Abdul Kareem d'in da tasani a da ba
wasa kwata kwata a face d'insa.a haka har suka q'araso yayi hon watchman ya bud'e misu ,
wuri ya samu yayi parking , suka fito , gaba yayi ya barta a baya,da d'an gudunta ta iskesa dan
yafita dogon taq'i ,ta riq'e hannunsa tace "plssss Sweey na "cikin fuskar ban tausayi tareda
langwabe kai ".harara ya watsa mata ya fizge hannunsa ya shige falon , kicibus sukayi da dad
rungume juna sukayi dad yace "maza ka d'auro alwala kazo muwuce masallaci"lokaci na tafiya
". OK dad"da sauri ya wuce ciki.zayynah har q'asa ta zuq'unna ta gaisheda dad , ya amsa fuska
cikeda fara'a sannan ta miq'e ta shige ciki,.ba jimawa kareeñ ya dawo suka wuce bayan Baffa
ya fito suka fice tare, dayake shine aka nad'a kimamun masallacin anguwar.
Mutane da yawa zayynah ta taras a d'akin mom , basmah da Momy , sai small mom da wata
mace sai wata budurwa sai faman taunar cwingum take , tana q'wansa kamar tsohuwar kilaki,
sallama tayi mamakine Ya kama zayynah ganin yanda small mom ta taso tun kan ta q'araso
gunsu ta rungumeta tana fad'in "oyoyo 'yata zayynàh, zoki sauna anan kusa dani"ta jata ta
zaunar kusa da ita .kowa dake wajen yayi mamakin hakan , ba zayynah kad'aiba , inda sunsañ
ba sonta takeba, saikuma sukai tunanin sau tari ay maq'iyinka na komawa masoyinka, da
wannan tunaninne suka bar abin a ransu a binka da 'Yan boko , basu cika sà tunanin wasu
al'amurrañ ba a kansu ba.zayynah ta gaisar da kowa a falon , saidai takasa fahimtar kallon
banzan da wannàn budurwar kemata da zarar suka had'a ido."safeeya gafa uwargidañ Abdul
Kareem nan cewar small mom " kaidajin yanda tayi mata mgnr kasan da bayani a
q'asa.zayynah kuwa jin safeeya da aka ambata, ya sata gane itace amaryar ta ta."tace aranta
o'ni tunkan muzauna a waje d'aya knn ma , zatakemiñ kallon maikama da kisan da zuwana
kishiyata/".?tab wlh gidan ta iske indai itace to nima nice".a hakadai suke basmah sai
tsokanar zayynah take , da cewa "uwar'gidañ Yaya Abdul Kareem sai qyallin goshi kike kmar
minkaiki gidanki ba gidan small mom ba".small mom tace ' ' eh taji d'in can d'inma ay gidañ tane
ko 'yata zayyñàh ?".kai ta d'aga alamar eh, sai sunne kanta take q'asa , dan gani take kamar
zasu gane take kamar zasu gane abinda ya'faru itada Sweey.big mom ko sai dariya take, inkà
d'auke safeeya da hajiyarta da suke faman tab'e baki , kuma duk wajen sun lura da hakañ.
da misalin 2:30 Am, duk sun hallarà a babbàn falon gidan dukansu. bayan bud'e taro da
add'ane dad ya juya ya dubi small mom yace "to Momy q'arama muna saurarenki , damañ dai
taron kie kika had'asa Dan haka muna sauraranki".small mom ta fara da cewa"akan batun
auren safeeya ne da Abdul Kareem, daman dai kunsañ ni ce nai ruwa tsaki kan sai añyi auren ,
to naji wani zance da kunnena daga bakin wannan tsohuwar iblishiyàr, ta nuna hajiyar

safeeyà,wacce tuni idanunta suka rainà fata , tace a rantà na shiga uku, kardai taji wayar dana
keyi jia ?in haka ta kasañçe kuwa naga ta kainà ".small mom taci gaba da fad'in shiyasa na
gayyatosu gidan a komi gaban su, kuma billaheel azeemun koda zanyi yawo tsirara ba za'ayi
auren'neñ ba ehe ".ta q'arashe mgnr tana maka musu harara, daga uwar har d'iyar.gaba d'aya
wajen yayi Tsit,sai musayar idanuwa akewà juna""""




Ummun twiñs insha Allah ��
[10/4, 10:21 AM] Zayyneb Dcmt:


*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*


FASAHA ONLINE WRITERS F O W


*LOVE STORY*
*fg*✴1⃣2⃣8⃣

dady ne ya katse shurun da cewa"bamu fahimta ba Momy q'arama da inda zancenki yasa gaba,
ko zaki mana bayani filla-filla, yanda zamu gane inda zancenki ya dosa"?.q'warai kuwa cewar
small mom , tacigaba da cewa a yammacin jiya ne ,lokacin anata shirin zuwa fartyn nan ,kawai
naje gidan da nufin amsar sarq'ana,wacce na manta a gidan ,da yake duk cikin golds d'ina
itane ta shiga da kalar kayan da zansa a lokacin , har na murd'a k'ofar falon zan shiga naji
shewar ta 'a falon,ga alama waya take , wajen kuma ita d'aice, sai jinayi uwar safeeyar na
fad'in ita burinta daman ta samu a lallaba ayi bikinnan tunkan asirunsu ya tonu agane safiya da
ciki taje gidan, indadai atatar cikin watañsa 3 da 'Yan satittika , kuma burinta na gaba ace
jikanta zaitaso cikin daula da arziq'i, kai q'arshema in hali ta bada zasu iya kawar da shi Abdul
d'in domin su mallaki dukiya , ita kuma matarsa zayynah dayake wulanta d'iyarta a kanta, Abu
mai sauq'ine susa mata guba a cikin abinsa taci taq'arasa q'iyama"",zuwa can naji naji ta d'anyi
shiru ga alama d'aya bangaren da suke wayar ne yake maida mata amsa, sai can naji ta kece
da wata arniyar dariya , irin wadda ke kashe zuciya, ta dangin iblis la'anannen Allah , tana
CWA"hjy sa'a saikace dai baki sanni ba har da zakiyi kokwanton abinda nace zanyi,?ai kawai
kisa ido kisha kallo".nikuwa jin wadda na dauketa q'awa kuma aminiya ta gari tana fad'in
wannan mugayen kalamai ga ahalina ,yasa naji zufa ta min sharkaf a jiki , gashi kyarma ta
b'allemin da sauri na fice daga wajen da nike tsaye, jin da nayi ta katse wayar ga alama
sungama wayar zata fito".small mom na kaiwa nan ta dakata, tana goge q'walla da tushun data
yago,tace" to kunji abindà kunne na ya jiyomin , kuma shine maq'asudin taraku a

wajennan".gabaki d'aya falon suka hau sallallami, safeeya kuwa jin ance ba batun auren ta da
Abdul ta d'ora hannuwa Sama tana kwarara ihu, da birgima a q'asa,fad'i take"kin cuci rayuwata
hjyata da baki bani tarbiyya ta Gariba,wlh sai Allah yayimana isabi ranañ gobe q'iyama". Hjy
kuwa duk kunya da takaici ya hanata motsawa, jitake inama q'asa zata bud'e ta shige
ciki'"""".Abdul Kareem kuwa jikinsa har tsuma yake , jin ana'niyar rabasa da rayuwarsa
babynsà, shibamà ta kansa yakeba kwata kwata , miq'e wayai yana huci ya zare belt d'in jins
d'insa ya nufi safeeya ya dinga lafta matashi , hakanne kawai yakejin zaisamu sauq'i a ransa ,
idanunsa sunyi jawur jijiyoyin kansa sunyi burd'un- burd'un, alamun ran maza ya baci,,,,,. Ita
kuwa jin shigar belt ba zato , ba tsammani yasata raraka wani uban ihu tana basa haq'uri da ya
taimaka ya aureta, inba hakaba tasan rayuwarta tazo q'arshe , Dan sonsa ya rigaya da yaimata
illah,Sam ita bata dukan take ba , dady da Baffa ne suka janye sa suna masa fad'a , hjyar
safeeya kuwa kukañ kura tayo , ta cakumi wuyañ rigar Abdul Kareem , tana girgixasa tane cewa
"wlh ka lahantà mun 'ya baza yarda ba ko dan kaga ta matowa sonka kake nemañ kasheta
eye?". Small mom ce ta taso a fusace ta watsa mata lafiyayyun marika 2, ta ingijeta tana fad'in
"borin kunya ne kawai kikeyi tsohuwar muguwa,da kike mgnr za 'a kashe mikin 'ya ke rayuka
nawa kikai q'udurin kashewa, OK , knn naki kawai kika sani da muhimmançi a rayuwa , bana
wasu ba , wlh kinci sa'a ma da bansa ki zamañ gidañ yari ba ma yaudaran mutàne kawai, to
Allah ya fiku maza tashi kufice mana a gida tunbañ sa karnukà suka fitar mun da kuba
matsiyatà kawai daku".kankace kwabo har sun fice jin batun karnuka
Small mom har gaban zayynah ta dur'qusa neman yafiyar abinda taimata a baya".ita kuwa
zayynah tuni jikiñta yai sañyi tunda aka fara batutuwannan , hannun small mom ta ruq'o bayañ
ta zuq'unno q'asa tace "wlh small mom daman bansa damuwar hakan a raina bà ,na yafe miki
Allah shi yafemàna baki d'aya , dukansu suka amsa da ameen",Baffa yayi gyaran murya yace
"inda dai abun yazo da haka , a matsayinà na mahaifin zayyñah, ban amince ta q'ara sati ba
tare da ta tare a d'akin Mijin ta ba"""".



To fa�

Ummun twins �
[10/4, 10:21 AM] Zayyneb Dcmt:


*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*

FASAHA ONLINE WRITERS F O W

*LOVE STORY*
*fg*✴1⃣2⃣9⃣

Zayynah firfito da idanuwa tayi waje sbd jin abinda baffanta yace, abin ya doketa ba kad'an
ba,da gudu ta tashi tana share qwalla ta haye Sama ta rufo d'akin ta fad'a a gado tana kuka, ita
gani take baffa so yake ya datse mata karatunta kawai , shine abinda ke q'ara sata qwalla.

Dady ya juyo yacewa Baffa "abokina mun rigaya da mun sawa yarinyar nan raifa a karatunnan ,
kaga kuwa dole ne ta damu in taji za'a rabata dashi,". Baffa yace "zaman gidan mijinta shine
Sama da komai mataye nawane basuyi karatunba anman kuma suka haq'ura badon basu so ba
suka zauna a d'akunansu , ita ma kuwa dole ne tahaq'ura taje tayi biyayyar aure, muddin ba
mijinta ne ya lamunce mata cigaban karatun a d'akin taba, nidai narigaya Dana gama mgn
faq'at".shikuwa Abdul Kareem dad'ine ya kasheshi tun lokacin da Baffa yamiq'a masa matarsa,
sai lokacin yai mgn yana d'an Sosa q'eya yace"Baffa na amince taci gaba da karatun a d'akinta,
insha Allah zan jajirce ganin burinta yacika ".masha Allah cewar Baffa, to shiknn ba laifi inda kai
mijinta ka a mince to Alhamdulilla, dady ya miq'a masa makullan gidan daya jima
[10/4, 10:21 AM] Zayyneb Dcmt:


*QARAURQWAR SO*

*by xayyneb*


FASAHA ONLINE WRITERS F O W

MASOYA NAGODE DA ADD'UOINKU MATUQ'A ALLAH SAKA DA ALHERI YABAR ZUMUNCI
, NASAMU SAUQ'I UBANGIJI YAQARAWA DUK DA'UKACIN MARASSA LPIA LAPIYA MASU
ITA KUMA ALLAH QARA MISU LPIA

*LOVE STORY*
*fg*✴1⃣3⃣0⃣

………ya d'ago ya janyeta daga jikinsa ya miq'e yana shan q'amshi ya dauko pjmass d'insa mai
mad'aure a gaba ya xura ya fesa turare, sannan ya isa ga plates d'in abincin yanaci hankali
kwance, ko inda take bai q'ara kallaba , shi kansa yasan ba qaramin namijin q'oq'ari yayi ba
daya yakice son abinda take masa a lokacin , dan ji yake har lokacin. Eyane bata. Q'yalesa
zaman lpia ba daurewa kawai yayi dan ciwon marar data tado masa bakad'an ba , ahaka ya
jawo plate tare da fork zaici abincin , da sauri ta miq'e ta iso gunsa ta za zauna a cinyar Sa
tana d'an bubbuga q'irjinsa tareda cusa kanta a budadden gaban rigarsa tana kukan shagwaba
, shikuma abindà ke masa q'una knn a zuci, kukanta ' tun yana share ta yana cigaba da cin
abincinsa har dauriyarsa ta Gaza , yace" Amman dai kinsan I don't tolerate your cry ?ya
tambayeta fuskarsu na kallon juna "yes" tace bayan ta sunne Kant'a q'asa," yace "so why did
you me cry ? Answer me!".yafad'a a zafafe cikin tsawa ,da had'e gira. Wanda hakan har
baq'aramin razanata yaiba , batasan sanda ta saki ainihin kukan gskiyar ba akan Nada""tareda
qwaqumeshi jikinta na kyarma, "dan Allah hubby kai haq'uri bazan q'arama mgnr safiyyaba "., ta

fad'i haka tana shessheqàr kukañ , tausayin ta ne ya kamasa, jijjigata yake yana CWA"
is OK ,is ok baby na haq'ura daina kukan, uhm Sam kuka baimiki wahala my only baby ,kamar
dai mai arhan hawaye ?".yi shurunki 'Yar baby ta , kinga ma kinayin kuka abokaina na tayaki".
ya fad'i hakan yana shafo mata bobs , ga alama su yake nipi,sunkuyar da kanta tayi tana
murmushi, hannu takai zata goge hawayen yai maza ya ruq'o hannun,4 eyes sukai ya girgiza
mata kai , "yace ke ay kingama aikinki inda kin tsaidamin hawayen , yanzu saura nawa inda
nine silar fitowar su".turo d'an bakinta tayi , tana d'an hararar sà,tareda sakin murmushi ta
lumshe idanunta , harshen Sa yasa ya tsotse hawayen tas yana 'Yar dariya,abincin ya hau
turamata saida suka q'oshi sannan, ta je ta wanke plates d'in , koda ta dawo yimasa saida safe
bata yarda ta isa gareshi ba a bakin q'ofa ta noq'e'tana aikomasa da sweet msg a aikace tana
faman miq'a tana gantsàro masa q'awayensà(bobs) kamar ynda yake cewa, daga nan, ta
tsere ‍♀, "uhmmm zakizo hannu yarinya,". Yaja blanket .

""""""" Momy ta dage sai q'ara had'e diyarta take da magungunan su Maiduguri , wanda ita
kanta zayynah saida taji tana matuq'ar buq'atar Sweey Kareen nata.Momy kuwa tahanata zuwa
ko INA sbd halawan da ake mata (dilka)musamman ta d'auko wata qwararriyar mata ta fannin
gyaran skin d'in amare,aikuwa cikin kwana 6 zayynah takoma kamar ka lashe, tamfar fatar jariri
jikinta ya koma banbancin Su kad'anne,sheqi da kyawun fata uhmmm abin sai Kareem ya
gani,.

Lefen da small mom sukayo a q'asar London ita da Anty basmah , wai abin saikunzo
gani,fans�.
Ya had'u iya had'uwa duk cikin kayan babu qasa da dubu d'ari (100:000)ni kaina ban iya
hango q'arshen kayan kmar anje store�

Duk Ku San rabin kayan Anty basmah takira Telor d'inta ya amsa.

Har kano dady yaje ya tafo da babban amininsa dan ya gudanar musu da lecture wa',azi sheikh
Mlm Aminu ibraheem daurawa kano, tareda Ahmed sulaiman shine maijan baq'i, Dan Baffa da
dady cewa sukài babu wani bidi'o'e da za ayi, albarkar aure ake nema ba akasinta ba.

Angudanar da wa'azi cikin tsari da nutsuwa kowa dake wajen nan baq'aramin shigar Sa yake
ba, amarya zayynàh kuwa tun lokacin take kuka , har zuwa lokacin da 'Yan kai amarya suka pito
aka shiga motoçi��can na hango aminañ amarya , irinsu ida , m Nipal bal bal Anty Ruky,
xinne ,Anty aleema, ayush , classic fedo,m Aslam,m Muneeb,ummyta zainab, m Islam ,
ayshatoh,goggo yaha,'Yar uwasty, hejo , m baby ,Momy,
Kai dayawa nakasa ganin iyakarsu, ahakadai aka da'uki hanya amarya murya har ta dishe ,
bayan nasihohin da tasha���……


[10/4, 10:21 AM] Zayyneb Dcmt:


*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*


FASAHA ONLINE WRITERS F O W

*LOVE STORY*
*fg*✴1⃣3⃣1⃣

Bacin 'Yan kawo amarya sun tattafi, ya rage aunty basmah kawai dake jiran mijinta yazo ya
d'auketa , dady ne yai mata wrong kan dagacen ta yi gidanta , .

dafa zayynah tayi dake dafe dakai , dan jitake Uwa zai cire."kukan nan dakikasha yi yau sister
ay dole ne kanki yad'au chaj cewar aunty basma, "sannu kwanta kid'an samu Hutu".
kwanciyatai a gefen gadon bayan ta warware lafayar dake nannade jikinta, ya rage sai kayan
jikinta.Anty basmah ta ware mata esin d'akin , nan da nan barci ya d'auketa,bada jimawaba
wayar basma ta d'au ringing, ganin mai kiranne yasata miq'ewa ta rataya jakarta da gyale, ta
leq'a fuskar zayynah taga barci ma tayi, kamar ta tasheta kumadai saita fasa , rage mata
hasken d'akin tayi ta fice ,,,,,,.

Kareem
[10/4, 10:21 AM] Zayyneb Dcmt:


*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*


FASAHA ONLINE WRITERS F O W


*LOVE STORY*
*fg*✴1⃣3⃣2⃣

'Yan surutan ta takeyi q'asa q'asa tana cewa"yanzu da yana nan ya hanani sakewa na shirya
cikin dad'i ,gashi jikina kamar anmin duka ,duk ciwo yake,nasan kuma duk gajaniyar nan ce

tasamin shi", gaban mirrow taje ta fara murje jikinta da lotion mai laushin q'amshi da dad'i, daga
inda yake kwance jikinsa mutuwa yayi mururus yasaki hand'a da gand'a yana kallon tsarin
halittar da Allah yai mata gawani kyau da sheq'i da takeyi kamar an canxa mata fata,tuni yaji
eyane na kafamasa alamar ?) bayan ta gama kuma ta fara gyara gashin kanta da mayukan q'amsasawa tana gamawa tayi
farking nasa a saman kanta ,
bra da pant kawai ta sanya, a cewarta ahaka zatai barcinta inda ita d'aice a d'akin , Yar bag
d'inta ta dauko ta zuge wani d'an sweet mai q'amshin abarba ta d'auko ta bare ta jefa baki
ta na tsotsa , tana matuq'ar son sweet d'in , dan har lumshe ido takeyi, mayar da komi
muhallinsa, tayi ' Kai tsaye tayi kan. gado tana fad'in to barci I'm coming now ,now".addu'a tayi ta tofe kusuryoyin
d'akin sannan ta shafa , kai tsaye ta fad'a gadon harda d'an tsallenta sai jitai ta fad'a wa mutum
, q'ara ta qwalla tana fad'in wa innahu sulaimanu…
Fashe wayai da dariya yace "yanzu nikika mayar aljan yau kuma baby ".saiyanzu ta nutsu ta
gane shine, dukan k'irjinsa take yi cikin shagwaba tana cuno baki,shikuwa karewa yashigayi
yanaci gaba da dariyarsa , 'tace "ta ina kashigo bayan na rufe q'opan
kuma ".?ta tambaya tana d'an hararansa ,. Keys d'in ya d'ago dasu ya nuna mata yana mata
gwalo.sukuwa tayi ta fad'a masa tana kukan shagwaba akan eta bazata yadda ba ,inda ya
ganta wai ba kaya a jiki, eta saiya tashi yabar mata d'akin , ta dage sai turesa take amman
ko motsi yaq'iyi , miq'ewayai tsaye yace " OK ba laifi , bari nima na cire kayan saiki rama ganina
a hakan kema ".ya fara cire rigar , .,,,
"da sauri ta dinga basa haq'urin ya daina ita ba nufinta knn ba ",.ganin yaq'i kulata yasa tayi
saurin kashe hasken d'akin ta yi shigewarta a bargo tana fad'in plssss kai tafiyarka d'akinka
barci nikeji".murmushi yayi shima yazo ya shige cikin blanket d'in ya kamota jikinsa bayan ya
kunnà hasken d'akin Wanda zai musu dai dai , idanunta ta d'ago ta kalli cikin nasa , ido ya
kashe mata, wani Abu taji yana tsirga mata, "yace mata cikin murya q'asa-q'asa , "baby in har
kinyi farinciki da wanna rana da kuma fasa auren safeeya, but I wish you kiss me only my baby
�".
fari tayi ta matso da fuskarta ta jonesa da tasa , ta sanya bakinta a nasa ta sakar masa alewar
mintinnan a bakin Sa tahad'a ta da harshensa tana tsotsa shima hakan yake mata, kan kace
kobo sun shanye alewar nan tas, suka shiga shan harsunan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login