Showing 18001 words to 21000 words out of 40846 words

Chapter 7 - Karaurawar So Complete by Zayyneb..pdf

Zayyneb   

03 Apr 2025

2261

namayar
Gun abinda keshiriñ faruwà,

aiko yana isowa dai dai wajeñ

*jikake ,kichahhhhhh*timmm,
Yai faduwar 'Yan bori
a qasa, wata qara yasaki tareda cewa
*atchhhhhhhh*
Cikin tsananin azabar zafiiiiii dake shigar masa qwalwa'……………!!!



*KUNA GANIÑ KUWA* *YA KAMATÀ AIMA* *YAYA KAREEM* *SANNU*?
*MY FANS*❓❓❓
[10/4, 10:16 AM] Zayyneb Dcmt:


*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*

FASAHA ONLINE WRITERS F O W

*EDITING BY AUNTY JU*

*LOVE STORY*�
1⃣0⃣6⃣

Qarar daya sakice tajawo duk illahirin hankulan mutanen gidan ciki kuwa harda basmah dake
toilet tana wanka,

Momy da dady kuwa har da bankadar kafadun juna wajen hawan bene,

Dasauri suka iskesa yayi shame shame a qasa riqe da qafa zufa sai tsattsafo masa yake a
goshinsa,

Dan dai kawai juriya irinta isassun maza' da qilan ihu zaita kwararawa Dan azabar zugin dake
ratsa illahirin qwalwarsa da gangar jikinsa ,

Isowarsu yayi dai dai da pitowar basmah da gudu ta xunbulo hijabin sallah ko towel bata tsaya
nemaba,

sukai runfa a kansa suna faman tambayarsa miyafaru ?

Kasa furta musu ko( A)
Yayi sai hawaye dake faman sunturi a idonsa,

Dady ne ya durqusa a gabansa ya tallafosa a baren jikinsa yana duban qafar Yaya Kareem
daya lura ita CE matsalar Sa,

Dady ya miqe ya Koma setin qafar ta yaya kareem ya riqota ya miqar tareda mata wata irin ja
tareda girgiza ta cincin qarpinsa,!!!!


Wata wahalalliyar qara Yaya Kareem yasaki tareda Jan wata lumfashi Wanda tunda yajashi bai
dawo ba ,

Dasauri Momy ta tarosa dataga yana niyar bingirewa a qasa'
Alamun sumewa yayi ,

Momy kuka basmah kuka shabe shabe,

Nikaina dake kusa dasu bansan sanda nafara hawayeba,

Sam Sam banzata abin zaikai har haka ba tuni zuciyata ta kare ina danasani,

Jinai. Dady na waya ga alama likitan sune yake kira Dan jinai yana cewa Dr maleek kazo
gidana yanzu yanzu da sauri Dan Allah !

Ajiye wayar yai yana share gumi a fuskarsa,

Ko cikakken minti 20 ba ayba doctor maleek ya iso ,

Dasauri Momy tadinga kuka tana furta doctor dubamin shi Dan Allah doctor kaga miyafaru da
banana,

Cikin hanzari doctor maleek ya fuddo kayan awonsa yafara masa aune aune , Amman shiru
kakeji '

Doctor ya dago ya dubi dady yace ga alama fa sai mun dangana da hospital namu alhj' Dan
gaskia inajin yasamu targade a qafar Sa saimunje cen sannan zamuyi masa temakon gaggawa,

To dady y furta murya na rawa

Da taimakon doctor a ka Miqar da Yaya Kareem suka sauka qasa dady yagyara parking din
motar aka shigar dashi ta bayan set aka kwantar dashi '

Momy taso binsu dady ya hanata yace komi kenan zasuyi waya,

Dole ta haqura tana maida ajiyan zuciya tana fatan samun sauqi wa yaronta NATA,

Mukuma munkama minyi tsaye cirko- cirko nida basmah,

Bayan mun sha kuka mun qoshi fiskana tayi jaxur sbd tsabar kukan tausayiñ Yaya Kareem,

Kankace kwabo kaina yafara min ciwo daman nasan za'a rina wannañ kukan danasha dole sai
ciwon kaina yazomin'

Jingina nai da jikin basmah danjinài har wata masassara masassara tasaukomin jikina naji
yafara rawan sanyi,

haqorana kuma suna kaduwa , jinai nasilale nafadi qasa sakamakon duhun da ya mamayemin
ido muryan su momy naji a kaina suna ambatar *xayynhhh*!!";

daga lokàcinne kuma ban sake sanin abinda ake cikiba………



Sister s kuyi haquri da wannan wayaña bacaji. Sosai,

Love yhu all�
[10/4, 10:16 AM] Zayyneb Dcmt:


*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*

FASAHA ONLINE WRITERS F O W

*editing by aunty ju*

Love story�
*fg*1⃣0⃣7⃣

Jiki na rawa basmah ta isa gun swimming pool, ta kwaso ruwa a tapin hannunta' ta iso ta
shashafamin a fuska yayin da kaina ke bisa cinyar momy tanata girgizani
Amman ko gizau banyiba' dukda ruwan da aka samin Wanda duk yajiqemin gaban riga jagab,

Hawaye sun kasa tsayawa a fuskar momy '

Fadi take yauni naga jarabta a wannan dare ya Allah kawomin dauki, tafada cikin sarewa da
kukan'

Duban basmah tai dake durqushe itama tayi tilis da kukan sai ajiyan rai take saukewa,

Momy Tace basmah yi sauri ki daukomin wayana kan kujera a falo,

Dasauri tamiqe taje takawomata ta karba tare da kiran number dady batajimaba dafara ringing
aka dauka,

Momy tafadawa dady halin da xayynah ke ciki itama,

Ya hayyu ya qayyum ,
Dade ya furta tareda qara share xufa xuciyarsa cike da tausayin yaran ,

Yakai dubansa ga yaya Kareem dayasamu ya farfado, sakamon rufuwa da likitoci sukayi kansa
yasha azaba waje daurin targaden da sukai masa bakadan ba,

Momy tasake cewa dadynsu? dadynsu?
Kana jina kuwa?

Lokacin ne hankalinsa yadawo kan wayan '

Yace to kutaho da ita asibitin damike yanxun,

Dayake daman sunrigaya da sunsan asibitin nandanan basmah taqwalawa ado direba kira ya
iso da Sauri tace maza ya fuddo mota yakaisu asivitin da suke zuwa,

Isarsu asibitin keda wuya ko motar ba ta tsayaba suka hango nurs mata 2 daukeda dan gadon
tura marassa. Lpia,
Dady na bayansu,

dakin da Yaya kareem
Yake aka shigar da eta'

Dayake frivate hospital ne shiyasa intakama ai checking duk waje daya zasuyi ne,

Cikin 'Yan daqiqu doctors din sukai resolving din matsalar nata dayake ita nata matsalar batakai
stage din na kareem ba , nandanan lumfashinta ya daidaita sai kuma bacci yai awon gaba da
ita itama,

Dr maleek yadago yana murmushi yamiqawa dady hannu�

yace ,

Alhamdu lillahee my frand ,

All is fine now, gudwilling 'them wake up is normal,

So ynxu bassa buqatar 'Yan qananun maganganu a Kansu
Dan samun far fadowarsu cikin nutsuwa

Za kunama iya tafiya yanzu kuma ,

Komi yatasoma ga nurse nan masu dutyn dare yafada haka yana saqalà glass dinsa a ido,

Sukai sallama ya fita nurse din suna take masa baya,

basmah dake zaune a gadon da xayynah ke akai ta saqala hannunta ana xayyñah tanajin
kamar karta tafi tazauna a wajensu,

Ko ida tunanin hakan bata gamaba taji Momy nafadin ta taso su wuce gida 'dayake dare yadan
fara shigowa a lokacin'

Cikin shagwaba tace Momy & dady plssss,I beg yhu ,

Kubarni na kwana a kusa da 'Yan uwana,

Momy tariqe haba
Tace ki kwanta a ina kenan basmah?

Itako batare dajin ko dar ba,
Tanuna gadon da xayynah da Yaya Kareem suka Sa tsakiya bakomi a kansa,

Momy tace kinga basmah banson shirirità bakiji abindà Dr yafade bane?

Dady ya isa gunta tahre da kamo hannun basmah yace ta so mije mamata kar momynki ta
cikamiki Kunne da fadan tabà'

Kibari gobe tunda safe zanzo dake in zantafo'

Ywwa dadyna, ta fada
haka puska qunshe da murmushi,

A haka dai suka fita a dakin ,

Ko cikakken munti 5 basuyi da fitaba'Yaya kareem ya farka yatsurawa fankar Sama ido yana
tunanin miya kawosa nan kuma,

Ido ya rintse da qarfi lokaciñ da ya miqe zaune yafama targaden qafarsà

Wash !

Ya furta hakan a hankali,

Tunaninsa ya tuno masa zamewar da yayi a qofar dakinsa,

Sannan yabi dakin da kallo ,

Dan yazuwa yanzun yagane a asibity yake,

Wata siriyàr murya yaji tana fita a hankali a gefeñsà mai cike da magagiñ barci,

Tana cewà Yaya Kareem kayafemun bansañ abinda nasa makà a qopar daki dan kafadi inramà
abinda kamin ba ,zaiyi tsamari harya kaika ga jin rauni har haka ba' daban aikatabà,

Mamaki ya bayyanà a fuskan Sa lokacin da yaqarewà xayynah kallo,da tunaniñ miya kawota
nan ,

jin abinda take furtawa ,kuma still idonta suna rufe ,

Da 'alama ma cikin magagin barci take,

Habawa tuni ran maza ya baci da abinda kunnensa yajiwo tana fada , jikinsà yaji harwata tsuma
yake Dan tsabar masifa………


*Niko nace Wayyo xayynah miyasa kikafàda yajiki*
[10/4, 10:16 AM] Zayyneb Dcmt:


*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*

FASAHA ONLINE WRITERS F O W

*WANNAN FG NAKINE AUNTY RUKY M ABDUL JALIL ; FASAHA WRITERS ALLSH QARA
FASAHA AYTA SUBURBUDO MANA NOVELS KEDA AUNTY ALEEMA*�

*Love story*
*fg*21⃣0⃣8⃣

Miqe wa yai cikin tsantsar fusata danifin jawota Dan bayani wa jikinta ,

Auchhhhhh!!!!

Yace '
Tareda jin yayi baya ya fada saman gadon da qarfin gaske,

Shaf
Yamanta da lalurar qafarsa kwantar da kansa a pillow yai yana ciccije lips dinsa tareda tsotarsu
a tunaninsa ko zai samu relief a hakan,

Gawata qishirwa data addabesa tun farkowarsa,

Gashi shi kuma ba damar tashi yaje yadauko a fridge '

Tari yaji ta soma yi ,

Juyawa wai ya tsuramata ido yana tunanin hukuncin daya kamata yai mata in sun koma gida
,maqetaciyàr,

Wani murmushi yasaki wanda shikadai yasan ma'anar Sa harda cije lips din qasa alamun
qeta�'da samun mafita, da yayi'

Wani juyi yaga tayi ta fuskan tosa '

Ras!

Yaji Gavan Sa ya fadi ,
Shikansa baisan miyasaba indai ya kalle ta yakejin more feelings a tattare dashi ba '

Idanunsa suka sauka a rigarta tishert mai kalan ruwan qwai da sirkin fari a jiki,

Dukta manmanne mata a jiki sakamakon jiqewar datayi da ruwan da basmah tasamata a jiki,

Idanunsa ya rintse gam ,

Dan ganin yana hango mamanta a cikin jiqaqqiyar rigarta data manne mata a jiki ,
Gashi ko bra bata sakaba ,Maman ta daya ganine cike da qirji kamar zasu tsokale masa ido ya
sashi dauke kai ba shiri,gabansa na amsawa,

Zuwacan yaqara juyowa gareta ya ware idanunsa sosai a kanta yana wassafa kamannin halittar
da Allah yai mata ,

Ajiyar zuciya ya sauke tareda furta babyn nan akwai kaya a ransa,

Jameela ce, ta fadomadosa a rai' wani Dan tsoki yaja tareda zaro wayarsa ya saita xayynah da
camera yabata flarshes pix kala 3 daganan inda yake zaune,

Tsura mata ido ya qara yi yana kallon yanda ta qurewa gadon bai wuci tasake juyi daya ba
taciyo qasa ,

jiyai inama ace taciyo qasar konan yadan rage jin zafinta da sauqaqa wà hukuncin daya tanadar
mata,inda ya lura shegen tsilme tsilme yaimata gu bacci,duk ta bi ta yakice zanin a tamfar dake
daure a qugunta,yadawo saman cinyoyinta santala -santalà cinyoyinta jajir dasu , abinka daman
da buxayen usuli,
Wani juyowa datai mai gaba daya sai gata"
A qasa
timmmm ,!!!

Sun gaisa da qasa,

Zumbur ta wartsake. Tamiqe zaune tana zazzare ido kamar 'Yar kyanwà,

Masha Allah eyes din daman gasu masu sharp din qwai,
Kamar andiga masu zayybah sbd tsabar haske,

Hannunta dafe a goshinta ‍♀,sbd q`umewar datai a qafar gadon „wajen har ya tashi,

Dago idañuwa nanai nakai duba kan gadon dake kusa dani sai nikega kamar a mafarki nake
ganin Sa:

Yaya kareem ,

Na furta sunañ a hankali ,

Wata uwar harara ya watsomin wacce bashiri na dauke idañuña a nasa zuwa cikin dakin,

Mamaki yakamani na ganina asibitey danai,

Take natuno da sumewar danai,

bangama tunanin miya hadamu room daya dashiba naji, ya………



Kan
[10/4, 10:16 AM] Zayyneb Dcmt:


*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*

*In didecatig for our sweet last girl (jawaheer*)�

FASAHA ONLINE WRITERS F O W

*love story*�
*fg*1⃣0⃣9⃣

Ke!

Yafada fuska a daddaure ,

Duban sanai ido cikin ido ,

Ganinai yajuya idonsa ga nawa tareda furta zonan!

Tsam na taso daga inda nike na tunkarosa

Gani nai qyam idonsa a kaina sai lokacin na kula da inda hankalinsa yafi raja'a
A kai wato breast dina

Ganin danai rigar duk ta manne man a jiki sharp din bras nawa a waje yasani sauri na kare
qirjina da hannayena,

Daidai lokacinne na iso gunsa nace gani Yaya Kareem,

Wani dogon tsoki naji yaja tareda cewa ,

mikika daukeni Dan iska komi ?

dazaki zo min hannuwa daure a qirji ,,,useless girl dake mima zan kalla anan Wanda ban
saniba a gun 'Yan matan dasuka piki a ji ma maza janye wannan qazamin hannun daganan ko

na daddala miki tafi yanzunnan ,

Ke har kinsan wata kunya ma ?

Ki gama shamin baki sannan kice wai xakiji kunyana ,
yafada haka tareda gallamin wani kallo,

A cikin raina nace Ashe bayan mugun ta irin taka Ashe ma dan air ne� kai ,
shiyasa knn kasani a kwana dazun mugu kawai,

Maza jeki ki daukomin ruwa a fridge dincen ki kawomin ,

Tapiya nayi naje na dauko masa nakawo masa ,

Qin amsa yayi naga ya nunamin kusa dashi a lamun in zauna fuskarsa ba alamun wasa,

D`an rakubawa nayi a gefen gadon na dosana masikkaina,

Hannu yasa y amshi faro din hannuna ya cillar da murfin ya kafa robar a bakinsa ,

bai Ajeba saida ya shanye ruwan nan tas

Niko da ido kawai Nike binsa da su,

Cillar da robar yai a qasa bayan ya shanye ruwan ,

Juyowayai gareni yasa hannu ya ciro rigar Sa ta saman ya tsaya dagashi sai singlet fara qar a
jikinsa ,

Qirjinsa gashine kwance baqi sidiq gwanin sha 'awa,

Runtse idona nai da sauri,

Ganin ya juyo guna karya kamani ina kallonsà,in shiga 10'

Ke zonan naji yace ,

Miqe wàñai na zagayo ta setinsa na tsaya kaina a qasa '

Jinai yasa hannu yajawoni da qarfi na zauna gefensa,

gani nai ya dauko rigar saman nan tasa daya cire yasamin a saman jiqaqqiyar t -shert dita'

Yasa hannuwa yana mayarmin da maballan rigar yana datsewa,

Kallonsa Nike ina mamakin mutum duk yanda yake da rashin kyautawa wataran saiya aika ta
hali na qwarai,

Kula da yai kamar sanyin easin dakin yamin yawa yaga ina jin sanyi sanyi nasan shine ya
tausayamin yaban rigarsa,

Aban garensa sam tunaninsu baizo dayaba,
Jiyai bai iya jurar gari ya waye wani ya shigo ya ganta a hakan,shiyasa'ya rufeta da rigarsà ya
q`wammace shi yazaunà qirjiñ sa waje,

Yana zuwa ma ballin qarshe Sam bai Ankara ba yaji hannuwansa ceyyyybus bisa breast nata
masu tsanañin taushi kamar auduga,

Ita kanta taji tabin har cikin kanta barema dataji tsigar jikinta yayi wani
yammmmm,


Bare shi uban garin daya Riga yasan matsalarsà ta fannin wajen daurewa yai ya ida San
yamata boturan rigar,

Ido ta dago ta kalli yanda rigar tai matuqar karbar jikinta ,

Jitai yace wucemin a nan kije ki kwanta nima barci zanyi yafadi haka yana maijan lullube yarufe
har kansa,

Yayi hakane Dan tabar wajen Dan intaci gaba da kasan cewa wajen baisan mi zai biyo bayan
hakanba,

Komawa nai
Kan gadon da nike nima na kwanta ,

najuya masa baya nima kamar yanda yaimin

Ina cewa can Kaji da masifarkà
a raina ,

ni baqiñ ciki nama da gobe litinin ba zancen kaini makaranta kamar yanda dady yace,
turo baki nai ina
Gungunai a haka har bacci yai gaba dani,

Sanyi asuba ne ya farkar dani na miqe tareda addu'@r tashi gada barci ( Alhamdulillahillaze

ahyaynah ba'adi ma amatuña wa ilaiyyhin nushur)

Ina ida karan tawa na shafa a fuskana,

Gadon da Yaya Kareem ke kwance naga bayyanàñ a kai,

Jinai gabana ya fadi fuskana cike da mamakin ina yaje ?

Kamar ance kalli qasan gefen gadonsa'

Hangosa nai yana cikin sujadar salla,

Wani dadi naji ganin yasamu sauqin dahar zai iya tashi yayo alwalà yai sallah ,

Dubañ sa nasake yi,

hakan Yayi dai dai da sallamewar sa daga sallah,

Yaci gaba da lazumi da yatsunsa,

Ya shafa addu'a yamiqe yakoma kan gado y kwanta idanunsa nakallon Sama ,

Bance masa komiba nima nayo alwala na warware kallabiñ atamfata dayake yanada Dan girma
shi narufa nayi sallar,

Najimà zaune ina lazumi har saida gari yayi haske sannan namiqe ,

Na mayar da kallabiñ a Karina na daura ,

Na isa kan gadon da Yaya Kareem ke kwance ,

Nadan lallaba cikiñ sanda na leqa fuskar sa naga idanuñsa a rufe tamfar mai barci ,

Nanko yana kallonta

Ta lumsassuñ idanunsa,yana Dan murmushi a ransa,

Saida yabari taqara ranqwafowà kansa yasa hannuwansa ya dannota qirjiñta yasamu masauqi
a NASA,

shiko yamiqa hannayeñsa yamatseta tsam a qirjiñsa numfashiñsa nasauka a fuskarta,

Ahaka yaci gaba da barcinsà hankali kwance,………………

[10/4, 10:16 AM] Zayyneb Dcmt:


*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*

FASAHA ONLINE WRITERS F O W
.
*love story*�
*fg*1⃣1⃣0⃣

Dago da kanta tai a qirjinsa „ ta tsurawa kyakkyawar fuskarsa ido ,

Fiskarsa qunshe da murmushi ,
Wanda ko idonsa biyu bazakai nasaran ganin murmushin nan a fuskar Sa ba ,
cikin Dan fahimtar Sa da tai ahaduwar su,

Idonta ya sauka a kan bakinsa,
tayi dan murmushi a ranta tare da furta wannan Dan bakin bazaka taba tsammani zaiyi masifa
ba a cikin Sa ba ,

A hankali tasamu tazare jikinta a nasa tana mamakin ynda yake mata abubuwa kamar irin
masoyiyar sannan dasuka juma tare ,

Abinda tasa aranta kuwa koda wasa Yaya Kareem bazaitaba purta mata Kalmar so a bakinsaba
,

Yanda yakejen kansa dinnan kyakkyawan matashi tasan ba kalar auren ta bane,

Jitai wani Abu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login