Showing 21001 words to 24000 words out of 40846 words

Chapter 8 - Karaurawar So Complete by Zayyneb..pdf

Zayyneb   

03 Apr 2025

2260

yataso mata ya tsaya mata a maqoshi ,
nandanan taji hawaye na suraro mata a kumatunta ta kasa share su kuma,

Miqe watai a gadon,

ta koma kan kujeran kusa da gadon ta zauna. Akai tana kallonsa ,
Wanda har lokacin idanunta basu daina zubar hawayeba Wanda ita kanta batacewa ga dalilin
kukan NATA, ba'

Runtse ido tayi hakan ne takejin cewar zai hana zubar qwallar Amman INA hakan bai samuba
yanda kasan jawosu ake hawayen,

Qofar CE taji an turo ta tare da sallama

Ko ba'a fadaba tadauki muryar basmah da ta dady ,

Suka qaraso gaban gadon dady nacewa masha Allah zayynah jiki ya warware kenan inda gashi
kindawo jinyar yayanki yafada hakan. Cikin murmushin jin dadi,

Bata ce komiba illah qasa datai da kanta tana qoqarin goge hawayen fuskanta,
Jitai anriqe mata hannu tadago kanta idonta ya sauka cikin na basmah ,
wacce taketa girgiza mata Kai, alamun battason kukan da take,

Murmushi zayynah tadanyi tareda daga mata kai alamun ta daina ,

Sai alokacinne dady yadubi fuskarta yaga hawayen da ke akai,

Yace subhanallah

Zayynah ?

Miyasaki kuka?

Ko bakki lapia
ne
har yanzu,?

Ya jero mata tambayoyin lokaci guda'

Rasa abin cewa tai,

Saita tsinci kanta da cewa,


dady

Inajin tausayin Yaya Kareem ne shiyasa,

Kan yace wani Abu doctor ne ya shigo,

Gaisawa sukai da dady,
sannan ya matsa gadon da Yaya Kareem ke kwance,

Yana duba qafar,
Tab`a qafarne da akai yasa Yaya Kareem farkowa gada barcin daya Dauke Sa,

Yamiqe zaune,
Dady ne da basmah suka matsa gunsa Sunai màsa sannu ,

Yamitsa fuskar sa yadanyi,

Yace dady nifa bazan qara kwana a asibitin nanba sbd na warke,

Daria sukayi dukkansu,
amman shikuwa qara hade rai yai alamun ba wasa a maganar Sa,

Dady cikin dariya ,

yace to Dr Kaji da kunneñkà ko?

Dr shima cikin nasa dariyan yace naji ,
Amma da sharadin sai ya tashi yayi tafiya kowa anan yagani sannan,

Yaya Kareem kuwa dajin haka yai saurin miqewa tsaye ,
yai taq'i uku qwarara,kamar bashine aka kawo ba jia ba ranga ranga,

Dr ne ya masa tafi
Yace Welldone my man ,

Dady yace aikasañ shima likitañne yake shirin zama ,

kaga Kuwa dole ya jajirce ,

Dr yace

Yes ,
No wonder '

Naga dandañàn ya miqe ,
Dr yasake cewa to, shiknn my man karkaji komi zamu sallameka
Yau ko zuwa evening ne,
inmika qara tabbatar da samuwar lpiar ka,

Dr juyawa yai suka fita tareda dady,

Basmah ta jawo basket dindsu na break,

ta fiddo wasu designer plats median'
ta zuzzuba musu break din ta miqawa Yaya Kareem nasa baccin ta miqawa zayynah nata,

Gimtse fuska yai yaqi amsa

yace ke wane irin daqiqiya ne eh y,?

Ko kintaba ganin ina break like this time?

Mtsssss,
Matsamin anan,
Kona barar dake da break din lazy girl,
.
Da sauri basmah taja baya tana fadin almasifatu tsutsan zaure,
ana ciwon ma saikaiwa mutane taratsi akai ,

Zayynah kuwa dariya ce ta ke sakarwa basmah a hankali yanda bazai jiyotaba,

Dago idon dazatai caraf idañunta suka gauraya DA NASA ,

Wani mugun kallo ya jefeta dashi,

Girarsa ya tsuke Yabude baki kenan zai sauke mata nata kwandoñ masifar yaji………„
[10/4, 10:16 AM] Zayyneb Dcmt:


*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*

FASAHA ONLINE WRITERS F O W

*love story*�
*fg*▶1⃣1⃣1⃣

Anturo k`ofar room din, an shigo .

'Momy ce ta shigo itada Momy qarama, suka nupo gadon da Yaya Abdul Kareem ke a kai.

'Momy fuskarta cike da farin cikin ganin Sa yaji sauqi .

Shikuwa qara shagwabewa yai ganin Momyn nasa a kusa.

Da`fa kansa tai,

" tace babana sannu ya jikin ?"

marai'raicewa yai, "yace very we'll Momy'

" Amman fa at all na qosa nabar hospital dinnan .

'Momy qarama tai Dan murmushi ,

"tace D'ana kaiko ay saika zama free we'll tukun'na ko doctor din zasu Baku sallama".

'Komawa yai ya kwanta batare da ya qara furta komi a.

'Momy ta juya ta isa gun da zayynah ke zaune,
" tace zayynah kema kin miqe sumul har kinpi baba na warwarewa, ko?.

,Murmushi sukayi itada basmah ,

Basmah ta mi'qe, tare da sargafa jikkarta a kafa'danta ,tana duban agogon hannunta ,
"tace Momy na wuce school nidai Dan inada lecture at 9 oc'lock, so bann@,son nayi letti ,

Natafi by tacewa zayyna ,tare da Dan rungumota gefenta.

'momy 's din nata sukai mata fatan isa lpia .

Zayyna, tuni ta tsa'rgu da kallon da wacce basmah takirata da small mom take mata, Wanda
takasa fassara ma'anar Sa gareta.

'Jitai tana cewa Momy,

Yaya ina kuka rakito wannan buzuwar kuma,

Momy tace haba ke'kuwa qanwata, itace fa wacce nafada'miki dalilin zamanta wajenmu.

Yamutsa fuska small mom tayi tareda furta o'h Ashe itace ,
Daganan bata qara furta komiba, sai harara da take fakar ido tana watsawa zayynah .

(Small mom Kenan,haka su basmah ke kiranta dashi,kokuma suce hajiya q'arama.

matace ga wani qusan gomnati ,alhj sa'ad ,
ita kadaice matarsa, saidai har yanzu Allah baibasu aihuwaba,

kuma qanwa ga Momy,
wacce ita small Momy tarigaya ta dauki kudi amatsayin jigon rayuwarta ,Sam batta hulda da

talaka ,har i'kirarin cewa take,

talaka gadan tsiya duk mai kudin da yarabi talak'ka inba sa'a ba saiyagadar masa da
tsiyacewar arziqi , taqi gane cewa Allah ne kadai ☝,ke bada arziqi wa Wanda yaso, Mafarin
knn taji ta tsani zayynah Sam).

Momy ta matsa gun yaya abdul Kareem,

"tace babana kaga lokacin break fast dinka yayi ,katashi kadan samawa cikinkà Abu kasan ba'a
so patient na zama da yunwa ,Kaji babana, tafada haka tana shafa kansa na lallashi,"

Mi'kewa yai, ya zauna yace hadamin coffee ma is OK mom,

anjima zanci sauran.

Small momy "tace bari na hado maka son"

'Tahada ta miqa masa ya amsa, yana faman yamutse fuska uwa yasha madaci.

Suna a hakane dady ya shigo gun da sallama"

hannunsa dauke da ledar magunguna ,
yaja kujera ya zauna 'suka gaisa da small Momy .

Yajuya yadubi Yaya Abdul Kareem '
"yace kagama shan coffee din my son kasha magungunàn .

Ya CE OK dad.

Momy tace yakukai da doctor din ne ,?
Dan tun shigowata basmah ke fadin kun fita tare.

"Yace all is normal madam ,
kawaidai an rubuta magun'gunàñ sune da zayynah nai'masa payment bill din abinda akayi ,

xuwa marece yace zasu qara checking nasu,
su sallamesu .

Momy" tace to Allah kaimu lokacin amin.

Da misalin qarfe biyar, (5:00)
na marecen ranar , likitañ ya rubuta musu sallamà ,bayan checking dinda aka sake yi'masu
gadashi har zayynah din.

bayan kwana 2 .

yaya Abdul Kareem tsaf yake take k'afansà, bawani ciwo dayai shawra a ciki.

Hakamà zayynah, komi'nsu dai yayi free.

A'lokaciñne yake tunañanin abin yi, danganin yarama muguntar da zayynah tai masa ,

Dan ji yake zuci'yarsà bazata t'abà yafemai' ba ,
muddin bai hukun tata'ba lokacinne zaisamu sauqi a heart dinsa.

'Yasan kuma muddin Momy na gidan, planning dinsa bazaitaba tafiya dai daiba .

Hooooooohhhhh,

Ya huro iska à bakinsa.

'ya m'iqe tareda daukar towel yashige toilet yana roqon Allah yabashi Aron rana .

'Saida ya shirya kansa tsaf cikin wata lallausàn yadi , yadauko darduma carpet ,
Dan ranar takàma juma'@tul Kareem, zashi masallaci.

Yabaza turarensa toch'me ,
sai baza qamshi yake Uwa wani sabon ango.

'Momy ya iske a falo, tana kallon tashoshin watsa labarài a TV.

'ya rungumota ta baya, "yace Momy nawuce masallaci karnayi late".
, ya'fada yana duban ran'tsatsen agognsa qiran diamon dake daure a tsintsiyar hannunsa.

"Tace yawwa babana, plsssss ,
da'ganañ kamiq'amin zayyñàh ,

a 'gyaramata kanta,

A , zainab saloon,
inda duk hanyar ne, inzaka dawo saiku dawo tare.

,Yaso ya musanta mata komi ya tuno kuma saiyasaki wani murmushi ,
,yace to Momy ,bare ma naje nakirata, yaf'ada tareda haurawa saman benen da sauri,

'Yana isa ya

murza qofan dakin ya shiga ya ganta a tsaye taba k'ofa baya ,
ga alama make 'up, ta gama,zatasa kaya ta na kiciniyar saqala qarfen bra ta baya
……………,
[10/4, 10:17 AM] Zayyneb Dcmt:
*
QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*

FASAHA ONLINE WRITERS F O W

*LOVE STORY*�
*fg*▶1⃣1⃣2⃣

Danne lips di'nsa yai cike da murmushin
muguntar zasu fita tare ,

Ya lallaba a hankali ya tsaya bayanta.

Ya zura hanna'yensa ta wajen q'arfen, ya amsa bra din daga hannunta.

'Wani mugun razana da zayynah tayi, ta za'bura zata juyo taga ko'waye yai mata hakan .???

Da sauri yasa hanna'yensa ya r'ike mata kafad'u ta bayanta.

"Yace in kika saki , kika juyo na ganki a haka, to ki tabbatar da wlh sai kinyi jinyar breast naki ,

Dan bazaki tadamun da lust ba kawai a banza .''

Jin abinda ya fa'da din ta tsaya cak batare da ta k'ara ko q'waq'qwarañ motsi ba,
tayi tsaye tana zazzare ido .

Sai da ya sa'qala mata q'arfen bra din "yace ta mat'sa masa a gaba ''

Fuska shaye da toka,
Ya zauna a gefen mirrow yana binta da ido.

Ahankali ta isa wajen kayan ta ,ta dauko wata java ( atamfa).

Wacce tadan fara gajiya,cikin kayan ta suke ,Wanda tazo dasu da daga garinsu .

Da yake sabbin d'inkunan ta ,suna wajen tailor basmah takaimusu gove zai kawomu su,

''Kutttttt "!!!!
taji yace tareda zaro idanunsa waje na mamaki.

"Ke ?
kina hau'kane ,xaki Sa wannan tsumman kayan kizau'nàmuñ a moto"??

"Salon kisamun detti a 'set ko".?

Turo d'an mits'itsin bakinta tayi ,
"Tace kuma'fa sune Nike sawa ay daman , tafad'a cikin muryar shag'waba☹.

galla mata harara yai ,
"Yace tunda abin hakane ,daga yau ni'nan zan dinga zab'ar miki kayan da zaki dinga sawa
muddin ina gidannan , Dan bazaki dinga samu jin kunyabà in munyi baq'i,


Ya q'ara so gabantà yace'' kuma ki ka kuskura kika fadawa wani wannañ maganar saikiñ yi
mamaki na" .

Ya isa ma'ajiyar kayan nata daq'yar ya zab'o mata wani milk lace, Wanda baffanta ya d'inka
mata a wannañ sallàr .

Miqa mata yai, ta amsa ta zura siket din ta zuge zip din ,ta dauko rigar ta sanya tai'ta kiciniyar
zuge zip d'in ta kasa .

Ta d'ago kai a tausaye tana Duban sà ,kansa na q'asa yana duba text din jamila tsoki yaja tare
da "f'urta Jamcy kin fiye takura wlh "

Ta q'araso gabansa T@ basa baya ,alamun yazuge mata zip d'in ,

Hannu yasa ya xugosa da mugunta, ya karto bayantà da q'arfen zip d'in ,

Wata "q'ara ta qwalla mai q'arfin gaske ,''

tareda wuntsulawà gefe tana murza wajen,
Ta na yarfe ya'tsu.

''Inkin gama kisameñi a motor karki b'atamun lokaci kuma Dan masallaci zanje "

yaqarashe maganar fuska murtu'q uwa bashine yai mata mugunta yanzuba.

''Mugu kawai.tace".

Ta dauko gyale mahadiñ kayan ta yafa tare da jikkarta ta ratayà a kafada,ta gangaro q'asa.


Koda ta sauko sukai sallama da Momy ta fice .

iskesa tai a saman boot yana waya harda wani lan'washe Maurya yana turo hula gavan goshi .

Jitai" yace Jamcy
by ,I will cull you later, l miss yhu ,
muccch yai kissing d'in wayan tareda reject.

Wani mugun haushi zayynah taji na wacce taji yakira da Jamcy,

Tahau turo d'an bakiñta tana kumbure 2:
Sam shi baimasañ tana yiba shi.

A wajen saloon ya ajiyetà ,ya wuce masallaçi.

K'arfe 3 :15 ya dawo ya dauketà suka miqi hanya,
Waje yasamu inda mutane sai jifa jifa ke gittawa,yai parking.

Ya juyo ya kalleta, idanuwàn su suka gaurayà' tai saurin sunne kanta k'asa.

"Ke" !!!

Ya CE"

Ta dago ta dubesa a hankali .

Yamatsa gareta sosai har suna sha'qar numfashin juna .

"Yace inason inji mi'yaja ra'ayinki, ta hanyar samun karkashi harta kaini ga kwañciyà asibiti
eyy?".

Idanuwa ta f'iddo waje dukkañsu ,cikeda mamakin ya akai yasan gaskiyàr zançe?
"Nop
"Yace"
basai kindamu kanki ba da tunanin yanasan gaskiya ba,
I need you r answear infact now,".

Kasa cewa komi tai sai "haq'uri take basa kamar tai kuka a marairaice ".

Abi'nma dariya yakusan Sa Shi,ganin yanda jikinta ke b'ari,

Saidai kawai ya kan'ne baibà,.

"Yace to indai dannayi kissing naki kikàimin haka, to bari inmiki abinda i'nkin tashi zakimin
mafi'yinsa ".

F'uzgota yai da q'arfi ta fado q'irjinsa ,yasa hannu ya zuge zip din rigarta hannu tasa tari'qe nasa
tana q'wallà .

"Tace Dan Allah Yaya Abdul Kareem ka q'yaleni bazan q'arabà".

"Yace baby dama kinyi shiru ,Dan saina hukuntaki da abinda kika hukun tani Kansa".

Ido ta rumtse lokacin da taji hannayensà na ratsa bayànta ,bata ankarabà
Taji bakinsa a cikin nata Yakama harsheñta yana masa tsotsan sweet minti……
[10/4, 10:17 AM] Zayyneb Dcmt:


*Q'ARAURAWAR SO*

*by xayyneb*

FASAHA ONLINE WRITERS F O W


*Nakine wannan fg*,
*Sis Mira D'an fodio*�

*LOVE STORY*�
*fg*✴1⃣1⃣3⃣

jin yanda yake tsotsar min harshe, lokaci daya naji ni ina kakkama q'irjina, jikina na rawa dan
wani tsoro daya shigeni lokaci daya,
na ji gaba d'aya yana shirin saukarmin da kasala" shi kullum sai ya fak'e da cewa zai hukun
tani ,in nai masa laifi kenan shi nasa salon hukuncin kenan ."

Y'unqurawa nayi tare da f'uxge bakina cikin nasa yasake fuzgoni jikinsa ,

da qarfi na Wanda na tattaro na sake fixge kaina a kansa ,tareda furta "Yaya Abdul Kareem
miye haka kakemin ne wai?!!
nifa ba 'Yar iska bace nafada haka tare da murgud'a baki�.

Zaro idanuwansa yayi gaba d'ayansu tareda f'urta ,

"Kutttt!!!
Nine Dan iska kenan kike nifi"?

Na gatsine fuska "nace ni bance kaiba, saidai ko in ka tsa'rgun wataqil kazamo kai d'in ne na ke
nifin, nafada haka ina mai dauke kaina gefe. "
Naji yace .

"Heeeee naji yace cikin tsawa",
Tare da f'uncikoni daga cikin motan yafito dani waje, ,har lokacin bai saki hannuna ba , dayake
gefen titin yai parking din motar ,akwai wata 'Yar q'aramar gona, yagangara dani har cikin gonar
nan, muna isa ya wancakalar dani gefe, nai zaman 'Yan bori akan wasu q'ayayu dake gun.

"wata qara na saki, hannuwa na aka,
Inacewà wayyo zaka kasheni Yaya Abdul Kareem"

"Yace baki gama komiba gada nau'oen azabata baby,''

"Miqe naji yacemin cikin kakkausar Maurya ' ,'
Ni uwar tsoro nayi zumbur na miq'e tuni na manta da wani zaf'in q'aya 'a' bobo na .

"Yace kinga waccen bishiyar "?

"Nace eh yaya "!

"Yace gud girl'

"To ,so Nike ki isa wajenta da rarrafe ,!

"If not did, uhmmmm I only understand remains baby ,
yafada yana wani killing smiling."

Ji nai hawaye sun cigaba da surna'nomin a fuska,
Duk haq'urin Dana hau basa q'iyawa yai ,q'arshe "yace zai k'ikkifamiñ ✋, in na sa ke f'urta
masa Kalmar sory, koda ko (s )ce ya fito bakina bare (h).
Duq'awa nai bayan naja skirt dina Sama kamar yanda ya umarceni.

Raina na zaf'i ganin uwar ranar da ake Tatawa ,
hakanan na sha alwashin nagama basa haq'uri ,koda'ko wahalar zata kashe ni, wane masi'fane
Wanda ban shaba a gun amaryar baffa na ,bare kuma 'Yar wannañ,

"mugu kawai dakai ta furta a can q'asan maq'oshi."

5 round nakai ,hajaran majaran ina zufa ina shassheqar wahala, sannañ "yace inyi tsallon

kwad'o sau 20'., ina kuka ina fyace majina naq'arasa, Dan mugunta "yace sainayi masa kamun
Kunne na daure nafarayi kenan, naji jikina ya kab'e da kyarma, kaina yafara aikin nasa
(ciwo)sbd kukan dana'sha, ina'cikin kamun kunneñ knn naji nabi lapiyar q'asan gonar nan na
zube q'asa, Numfashi na ya dinga Sama Sama, idanuwa'na, na Neman kakkafewa da gudu ya iso inda take
fadi yake ke zayynah ! Baby!baby !
Wake up wake up plsssss baby duk yabi ya rude ya gigice ,

Ya rasa taimakon da zai bata dan ta dawo daidai ,ga shi kuma numfash'iñta gab yakeda
daukewa, a matsayiñsa na mai karatun likitanci, cikin fasaharsu ta likitoci ya aza bakinsa a nata
yana'hura mata iskar bakinsa tana shiga maq'oshinta, tana wucewa cikin cikinta nan danan
ta'fara miq'a tana ajiyan zuciya ta bud'e idanunta a hankali ,suka sarq'e da nasa idanun yana
mata duba na kallon ya i'sheni hakanañ.

Ya,miq'e tsaye knn ,yaji ta riq'o hannayensa da tattusan nata hannayen ,yajuyo ya kalletà da
alamar tanbaya a fuskar Sa ,

Langabe kaitayi tana "cewa bazan iya tashibà kataimakamin Yaya Dan Allah,
tsoki yaja ya sunkuya kanta tareda d'ora hanna yensa ,a…………
[10/4, 10:17 AM] Zayyneb Dcmt:


*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*

FASAHA ONLINE WRITERS F O W

*LOVE STORY*�
*fg*✴1⃣1⃣4⃣

"Tsoki yaja, ya sunkuya kanta,tare da d'ora hannayensa a q'ugunta, ya sunkuceta da damtsen
hanna'yensa ya juya ya fara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login