Showing 24001 words to 27000 words out of 40846 words
tafiya ,a haka har suka isa bakin motar, bayan set ya bud'e wa
wancakalar da ita cikin dan salon q'eta irin nasa.
"Wayyo tace", jin yanda q'ugunta ya amsa da q'arfi sakamakon sakinta dayai da q'arfi.
Dariya ya matse,jin wayyo, da ta CE ,wani bangare na zuciyarshi na "cewa abinda yaimata yau
d'in nan yanaji a zuciyarsa bai ma ta adalci ba,Dan zuciyar ce'masa take "why??? Abdul
Kareem ,baby zayynah cefa, 'Yar amanar momynka miyasa zaka azabtar da eta har haka
kaikuwa?.''
Q'oqarin yakice hakan yai cikin zuciyar Sa , ko waiwayenta baiba yaja mota yai gaba, tare da
q'ure volume din music din celiondion na waqarta ta love me Darling.
Zayynah kuwa tana zaune a bayan motar, saboda tsananin tsino baki da take kamar bakin ya
ture masa hular sa daya kaso gaban goshinsa, hankalinsa a kwance,
Banda faman hararan q'eyar Sa da cuno baki had'e da gatsine bata komi.
A haka har suka iso gida,ficewa yai a motar ya barta a ciki ,
F'itowa tayi gada motar tare da buga murf'in motar da q'arfin gaske ta shige ciki itama .
Ta iske Momy da dady a falon ta zuq'unna tare da gaishesu ta miq'e ta haura Sama .
Dady ya juyo ya kalli Momy
''Yace madam gobe son zai kai zayynah school , dan munyi magana da shugaban makarantar
yace akaita ai mata komi ya dace ,insha Allah zuwa Monday zata fara zuwa , "tace to Allah
kaimu goven alhaji'na ,
"Ameen ya f'urta yana kurban juice."
'Koda suka hadu da dare ,sun tattauna da Yaya Abdul Kareem a kan batun kaita school gobe ,
*The pollowing day*
Tun misalin q'arfe 10 :00 Am,
A ofis din principal yai musu, nan. dai aka kammala komi akan zuwa *Monday* zata fara zuwa
school, a'haka suka dawo gida, ,yana a'jeta harabar gidan ya juya ya fice,ta bisa da kallo har ya
q'ule , ajiyan rai ta sauke a hankali ta shige ciki.
Zayynah q'agare take gari ya waye ,ta ganta a aji tana daukar darasi ,har kuka tayi tareda yiwa
Baffa addu'a akan barin ta dayai tai karatu, wanda yasan dama shine burin rayuwarta .
*Ranar Monday*,
tunda wuri zayynah ta tashi ta salla wanka tayi 'Yar madaidaiciyar kwalliyà a fuska,
*'Wow dears fans*," zokuga yanda uniform dinnan suka q'ara haskaka fatar jikin zayynah.
Skirt iya gwiwa sai doguwar sock white, wacce takawo kusan skirt din,
ga sandal dinta cambus masu mazargan igiyoyi , farar rigar uniform d'in kamar jikinta aka
dinkatà daure da lakatayip blue kalar skit din ,faran hijab d'in Wanda ya sauko saman
kafad'unta, shiya ba gashinta damar dagowa a saman q'eyarta tamfar tayi acuci , hakanne
yaq'ara k'awata 'Yar baby face d'inta haska'kàwa, ta ratayo school bag dinta a gefen damantà ta
gangaro q'asa inda yaya kareen ke jirañtà.
Koda ta sauko Momy kanta ta yaba karbuwar uniform din a jikinta ,shikuwa uban iya yin tab'e
baki yai ya miq'e "yace tawuto yakaita, da India zaya karma ta b'ata masa lokaci, danshi bayya
q'aunar African time sam,."
Zayynah kuwa da sauri ta shiga kiching, ta amso kular break d'inta wajeñ asabe, "taiwa Momy
sai sundawo ta fice à 306 Dan tasan hali."
Koda tashiga mota saida ya gama fadansa na ta shanyashi sannan yaiwa motar key suka fice ,
a ranta kuwa "cewa take can Kaji da masifarka nidai yau ina cikin farin ciki bazaka sani baq'in
cikiba wlh.
A haka yakaita school ya dawowarsa gida yahau shirye shiryen barin q'asar Dan hutunsa ya
q'are ,kuma yana tunaniñ a q'alla in ya tafi bazai dawo ba sai nan da 5 yrs ,
Dan lokacin zaigamà karatu ya dawo da kwalinsa na cikakken doctor ,a haka ya hada kayansa
,"yai ban kwana da parents dinsa ",.suka rakasa airport ya shilla
✈…………………………………
[10/4, 10:17 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*THIS PG ,DEDICATING TO'
*XINNE SMARTH*
*LOVE STORY*
*Fg*✴1⃣1⃣5⃣
Ko da lokacin tashin mu yayi ado direba naga yazo dauka na ,
Sab'anin Yaya kareen da nazata .
Narasa yanda akai tunda ya kawoni school ya tafi ,nikejin alamun kewarshi a jikina ,duk'da na
danganta hakan da sabon danai dashi, duk da ko cutata da yake innai masa laifi ko ban masa
ba.
ina dawowa na shiga dakinmu na yo wanka,na fito na gabatar da sallar azhur,bayan na idar na
miq'e na isa gun kayana, na Dan shafa lotion na fesa turare na sanyo doguwar rigar after dress
da kallabinta , na sauko q'asa
Lokacin Momy ta fito, na isketa a fallow ,
Da sauri na q'arasa na Dan rungumo ta ,ta baya na kwantar da kaina a bayanta ina Dan
murmushi,
Shafomin kai tai tare da 'Yar dariya "tace WO zayynah badai son jikiba Uwa mage ta" ,
Daria nayi na miq'e daga bayanta ,na zauna kusa da eta tare da aza kaina a cinyarta, ( tuni
momy ta sabarmin da sakewa da ita," tace in saki jikina ita yanzu ta zama tamfar momyna", tun
ina d'ari -d'ari har takai ga nasaki jikina da naniq'ewa a jikinta a ko ina nema na same ta
zaune,daman abinka da uwar son jiki dama .)
"Taci gaba da shafa kwantaccen liya liyan gashin kaina ,
"Tace natashi naje abinci "na miqe na je nadan tsattsakura, Dan bajin yunwa nake ba , danma
kar tai fad'an banci ba ,inda tace ni bacin abinci nake ba, shiyasa ganinan 'Yar shafal shafal
dani ".
bayan na dawo hannuna dauke da 'Yar magen Momy fara qal da eta ,wacce na sanyawa suna
*Romeo* ina matuq'ar son mage a rayuwa ta.na zauna gefeñ momy
Muna kallon tashar India, sun sanyo wani film ,mujhe shadee kharogi , inda akazo dai dai
waq'ar tafara shigana ,haba wa Tu ni namiq'e na ajiye romoe. , nafara dancewa ina jujuyawa
tareda bazo gashin kaina Wanda yazo har kusan q'ugu na ,in kaga zayynah a lokacin yanda
take jujjuyà jikinta gun rawar saikaji kamar ka saceta ka gudu Dan tsantsar kyau.
Momy kuwa daria kawai takesha abinta,
Tana tsaka da rawar ne small momy tazo gidan jin sallamar ta a falon yasa zayynah faduwar
gaba tare da Neman wajen zama .
Taqaro inda Momy take ta aje Jakarta a q'asa dan Sam ita bamatalurà da zayynah ba Sam,
Nan suka gaisa India small momy ke" cewa kwana 2 Yaya D'ana bai zagayoniba shine nazo
bikon botsaràrren nawa Dan nasan hali.
Tunda tafara maganar Niko na q'osa inji mi Momy zatace Dan nima tunda nadawo school ban
sasa a idanunaba,
aikuwa bud'ar bakin Momy sai cewatai "kaddai baije yimaki sallama ba". ?
"Sallama xuwa ina knn anty ?cewar small momy.''
Momy
''Tace jirgin 1 1 yahau yau, yakoma makaranta ."
Das !das dammm!!
Gabana yai wata faduwar bazata bansan sanda "nace Momy why?
Zaitafi baimanà sallama bà"?.
sai lokacin small Momy ta sanda eta a wajen ,.
Aikuwa daman kamar jira take tahauta da fadan akanmi zaimiki sallama aurenki yake koko?
Nidama Nike dolensa bai je yayi min bà ,balle ke da babu sid'i ba sad'ad'a,".
Momy ta katseta da "fadin ya isa haka man kema ukhteey ( haka take kiran ta dashi)
Ta cigaba da fadin ina laifin Wanda ya nuna damuwa kan naka?"
Duk an rigaya da an zama d'aya fa kidainà hakan bana so".
"Yi haquri Anty ,"
Cewar small Momy Wanda da ganin bada haq'urin bai kai zuci ba.
Miq'e wa nai na haura Sama,zuciyata a cunkushe ,ina shiga daki na fad'a kan gado nai
,rigingine ,na jawo pilow na rungume, nafada duniyar tunani, sam ni fadan small Momy
baidame ñibà, damuwatà yanda Yaya kareen yakasa min bankwanà yai tafiyarsa, lallai ynxu na
tabbata nikadai kedamuwan dashi, shi ko a jikinsa .
ban Ankara ba naji hawaye a fuska na.
ahakadai barci ya saceni cike da mafarkai kala kala, Wanda duk akan Yaya kareen ne.
Ahakadai na cigabà da zuwa school, ganin q'wazona a aji yasa akaimin jumping zuwa primary
4 ,
basmah kuwa dole ta haq'urà ta komà hostel da zama , sbd karatun exam daya taso musu da
zafi, sai dai tazo weekend ta koma.
A kwana a tashi gashi har mun shiga (s s one
Kuma a tsakankanin shekarunne muka sha bikin basmàh, da angoñta, honorable mutapa yola
, Amman anan abujar suke zaune à (G R A).
Su zayynah an q'ara zama 'Yan mata duk wasu halittuñ kyau sun q'ara bayyana a jikinta, komi
yaji (5 yrs ba wasaba fa fans).
Abinda ya q'ara q'awatà surar jikiñta kuwa , manya mañyañ bobs nata, sun cikamàta gaba fam
a tsai'tsaye kamar ai magaña subada amsa, da q'ugunta ( hips )
Tamfar ta zab'o,gashi bawata q'iba ne da itabà , kalar sune akewa laq'abi da q'irar kalañgu , ko
ta ina sun bada sharp.
Har lokacin ko dai dai da rana daya bata taba mantawà da Yaya kareen ba .
Yau takama Saturday,
Zayynah tasha kwalliyàrta da wata gaunt ,ta atamfa ,ta bude tun dagà q'asan q'irjinta har q'asa,
samañ q'irjin ya bud'e kad'añ tayi parking tulun gashintà a kallabinta ya leq'o ta sama , sai
sheqin gyara yake sai baza q'amshi take mai kwantàr da hankali, ta saqalo gyaleñtà d a
kafad'a, tasauko q'asa, tana taku q'was q'was,
Ta amshi saq'o wajeñ momy zataje gidañ basmah takai mata,
Ta bud'e q'ofa kenàñ taji anturo tad'anja gefe , wani kyakkyawàn saurayi D'an black dashi, taga
yashigo ,
Suna 4 eyes taga yaja ya tsayà yanà kallontà yana murmushi ,
Hannu ya m'iqo mata)
"Yace hey beautifull baby , my name is ishaq maleek.
Dauke kanta tai gefe batare data basa hannuntà ba,
gabanta yasha da sauri, yana fadi'n
" haba 'Yan mata"
Kan ta ta d'ago ta watsa masa farareñ idañuntà, cike da yanga
tace…………………………………………………………????
[10/4, 10:17 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*
*Wannan fg nakine*
*SIS Ayusha iliyasu*
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*LOVE STORY*
*fg*✴1⃣1⃣6⃣
"Tace Miye damuwarka da son sanin sunana "?
bata bare ya kai ga bata amsar maganar taba tace "excuse me plzzzzzzz, sauri nike Mlm "tana
gama fada'ar hakan ta zagayesa ta wuce," cikin ta kunta na tafiyar Jan hankalin duk wani
lafiyayyen namiji.
baki ya saki galalaaaa,ya bi bayanta da kallo, a haq'iq'anin gaskia ji yake yasamu matar aure,
duk da ko yasha alwashin shida aure ba yanzuba ,dan shi gani yake miye a auren, kawai in ba
abiyawa juna buq'ataba, tsakanin mace da namiji , mafarin knn yace inda ga 'Yan matannan
jamfa a jos a gari ,kuma da zarar ka nema babu wata wata zasu miq'a maka akalar su basai
yayi wahalar Tara mutane zaman shafa fatiha ba ay.( niko nace kull ishaqwasu matan
kenan)
shiyasa ya fidda son aure a lokacinnàn kwata kwata, a gabansa ,inda akwai hayus a gari a
cewarsa.
Amman yana daura idanunsa akan wannan big lady din, tuni yaji ruwan kansa ya tsotse tsaf, ta
tafi dashi matuq'a.
Jiyai dad'ai duniya bai tab'a tozali da kyakkyawàr halitta kamar taba ,ajiyar zuciya ya sauke
tareda lumshe ido, yana mai "furta huuuuuu madaran kyau ".
yasaki wani malalacin murmushi, yasakai yashiga falon gidan.
zayynah kuwaTana isa haraban farfajiyar gidan ,tadan jingina da mortar tare dà q'walawa idi
direba kira , da sauri ya q'araso yana "fadin uwar d'akina fita za'ayine "?,
"Eh Mlm idi
Zaka kai nine gidan Anty basmah', da fatan dai bakka wa ni aiki yanzu"?
"Yace Haba uwar d'akina aiko inayin wani aiki yanzu ai ajesa nakayi, na kaiki aradu "ya fada
hakan cikin maganarsa ta barkwanci".
Murmushi zayynah tadanyi" tace to shiknn mutuniñà ,godia nakayi ".ta kokoyi maganarsa(ta
sokoto) itama,
da sauri ya zagaya ya bud'e mata set d'in baya ta shiga ta zauna ,da sauri ya rufe murfin ya
shiga ya jasu suka fita .
A hanya ma qara jaddada mata yake Dan Allah ta qara qaimi wajen Isar da saqon soyayyarsa
ga asabe ( mai aikin su)
Da to kawai take binsa, sbd hankalinta naga game din da take bugawa a phone d'inta.
Ganin ba wadatacciyar amsa yake samuba yasa yaja bakinsa gu d'aya yai shiru tareda maida
hankalinsa kacokam kan tuq'in.
A harabar gidan yasamu waje yai parking, da sauri zayynah ta fito a motar Dan q'agare take
taganta kusa da 'Yar uwarta,
da sauri sauri ,gudu gudu,ta isa hadadden falon gidan Wanda yasha kayan alatu naq'in gaban
kwatance,
"Aunty basmah". ?
Ta dingi q'wala mata kira ,da sauri basmah ta fito a kiching tana "cewa muryan wa nikeji haka
Uwa ta sister na",?
Rungume juna sukai zayynah fad'i take "miss yhu alot my Anty, tanata q'yalqyala dariya,
Masauki sukai a d'aya daga kujerun falon .
baccin sun gama murnar ne , ta bata saq'on hajia ta amsa tare da bud'awa,
Kayan mata ne tagani a ciki masu inganci ba Wanda suke lalata HQ ba ( mu kula mata da irin
magungunan da mike amfani dasu , dan kar wajen gyarañ gira a rasa na fari (ido).
basmah na ganin kayan tahau tsallen murna , "tana fadin sai kinyi momynàh" ,
"Tace kai maganinnan sunyi ba q'arya fa sister ",.ta fad'a tareda dukan cinyar zayynah.
Zayynah ta danyi fari da idanunta "tace Anty basmah wai mikukeji in kunyi amfani da irin
wadannan magungu ñan nanne"?
Dan fadamin sirrin ta kawo kunnentà dai dài bakin basmàh ,
basmah Ta kama kunnen zayynàh ,ta d'an matsa Sa.
" wayyo Anty yi haquri sakarmiñ kunne, washhh zafiii"!.
sakin kunnen tai,
"Tace kema ay inda sabo yaci ace kin saba da magungunàn nan , wanda tuni Momy ke shayar
damu".
( "kunsan mai duguri ,
da kimtsà 'ya'yansu tun suna q'anana ,to itama momyn 'Yar can CE ,shiyasa tun basmah na
yarinyartà take kimtsa a binta da kayansu na gida , koda zayynah tazo sai ta hada'asu duka
tana tsumasu )
basmah taci gaba da "cewa in kina'son sanin amfaniñsu ki fiddo miji cikin d'unbin masu bibiyarki
kawai musha biki,lokaçiñne zaki San amfaniñ maganin da Momy ke d'ura mana sister".
Zunburo baki tai" ta ce ni ban soñ kowa, karatun likita nakeda burinyi".☹
Riq'e gemu basmàh tai, "tace kema zaki takewa Yaya Abdul Kareem baya kenañ sister''?.
Ko da zayyñah taji sunañ da basmah ta anbatà jitai gabantà ya fad'i , sai ta wayañçe da fad'in
"nop sister , buri nane hakan dama". "
basmah" tace kenan gidan Momy zai koma matattarar pharmacy nd patient".
daria suka yi gaba da'ayansu .
basmah ta miq' e da sauri tanufi kichiñg Dan duba girkinta ,
Zayynah ta bita tare suka ida girkin ,
Wanda dama tuni basmah ta gogar da ita girke-girke kala kala tun kan tayi aure , dayake
bangàren data koya kenan a school.
bayañ sun gama cin abinciñe suka shige bedroom suna fira,
cikin firanne basmah ke "cewa sister na q'agara musha biki, yanzu fa dazarañ Yaya Abdul
Kareem ya dawo zamusha bikinsa da diyar baba salmanu saudat ( q'anin dady )
Idanuwa zayynah ta fiddo "tace ban gane ba fa Auny basmàh! ?.
basmah tace wannañ wani tsohon alq'awariñe da kakanninmu suka hada , kuma kiji ingayà miki
sister ko shi Yaya baisan da wannañ àl'amarinbà , na tabbatàr inyaji maganàr nàn a kwai
cakwakiyà wlh , Dan yanada wacce yake so, sunantà Jamcy , itakuma yare ce , dady d Momy
sukuma sunyi alwashiñ bazai aure jamcy ba , ko bayan ransu , dan q'anq'ararrar 'Yar duniyà ce
wlh ".
Kumuje zuwa
[10/4, 10:17 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*LOVE STORY*
*fg*✴1⃣1⃣7⃣
gaba d'aya jikin zayynah yai sanyi da jin wannan al'amari ,
duban basmah tai tace " to Anty ba sai ya haq'ura inda su Momy bassa soba,"?
sai kiga sanadiyar hakan Allah yabasa wacce zata zamar mai abin alfahari bà".
"basmah tace kemadai kya fad'a sister ", wlh saima kin ganta kwata kwata bata da q'iran mata a
babu ba hip da bob , gashi ta ci uban mai ,sai shegunayen lebuna uwa igiyar guga, , narasa
sanin miyaja hankalinsa gunta q'ilanma tai masa surkullensu Na yare arna maq' iya Allah ".
Zayynah ta tab'e baki tare da fad'in "Allah kyauta tohm".
Ameee cewar basmah".
Zayynah ta kira idi a wayanta akan yazo ya maidata gida ,ya amsa da cewa yana hanyar
q'arasowa ta maida wayar a jikkarta.
"tace aunty basmah tukwicin mi za'aban to , Na kawo saq'on momy?".
basmah" tace kije ki dibi q'ananun kaya iya d'aukarki ,Dan nasan sune abokan har karki a gida
".
Tsallen mourna tai tace" antyna da girman,Allah barki da honorable ke daya ".
".ameen sisto Na "
Cewar basmah ,
tashige bedroom din , ta fiddo kayan ta zaba iya son ranta , cous kayanne gasunan over, kamar
ba sasu ake ba.
Ta fito da kayan tana jaye da trolley din data sanyosu a ciki.
basmah ta iske tana waya da hubbinta,
ta zauna knn wayar ta yai qara , ado direbane yake cemata ya iso , to "tace ta miqe tare da
jawo gyalenta da trolley dinta, dayan hannun kuma yana saq'ale da jikkarta.
Har waje basmah ta rakotà tana cewa "sister sai yaushe kuma zaki dawo?
Tace "don't mind aunt , I