Showing 27001 words to 30000 words out of 40846 words
will came very soon''.
A haka yajasu suka nipi gida.
Da misalin 9:00
Na dare , zayynah zaune a falo tare da Momy suna fira.
Zuwacan Momy "tace yawwa 'yata d'azu kin gamu da wani da zaki fita ko"?
"Tace eh Momy"
"Tace ishaq kenan ,yaro mai kirki mamarsa abokiyar business dinmuçe nida
Small,momynku,yazo. karbar mata kaya, shine yacemin wlh shi kinmashi Dan Allah in sanar
dake , shi da gaske zai shigo ba wasa ba , nace masa karatu zakiyi "yace zai jiraki koda
yausheñe , to kuma yace zai dawo gobe yaji mizakiçe, tunda dai ni bazan ari bakinki Na tauna
miki albasa bà,''.
baki Na turo ,"nace momy nidai ban soyayya yanzu ☹",kuma ko yazo nidai bazan fitaba ta Na
gama fadar Haka, tamiq'e tai sama da gudu , harda kukañ shagwaba,
Murmushi Momy tai ''tace yaro man kaza ".
Washe gari da marece zayynah tana haraban gidan ta sanya q'afafunta a swimming pool tana
wasa dasu a ruwan .
Taji anyi sallama gefenta tareda cewa''sannunki da hutawa yake ma'abociyar kyau ".
Kauda kai tai, tareda cewa'' ywwa sannu cike da Jan aji".
Hjy zayynah da fatan kinji saq'ona gun momynki "?
"Tace yes "
Kai màdai hope Kaji nawa "?
Murmushi yai yace" jiya sunyi waya da momynà kan batun kuma na amince zan jiraki har
kigama karatun naki zayyñah". "
Tace better''fuska a yatsune.tana faffalàtsà
Q'afafunta a ruwan cikin nishad'i
tasan bazata taba iya fara soyayya a wannan lokacinbà , shiyasa batasa damuwar ishaq a
rantaba gaba d'aya.
Yaci gaba da fad'in "bansan sanda sonki yaimin mugun kamubà zayynàh , plcccxx,kiban dama
ko abokiñe na zame miki , kan lokacin da kika amince zamu fara soyayya".
da haka da haka dai yazo yau yazo gobe , har yai nasaran shawo kanta suka q'ulla abota ,
wacce shi aran ishaq ya zata soyayyaçe take nuna masa , yayindà ita kuma Sam babu wannàñ
a ranta.
Akwana a tashi gashi har suna shirye shiryen yin candy ,
Suna cikin shirye shiryen exan dinsu ta pinal year ,batada lokacin komi saina karatu ,har
lokacin kuwa ba labarin Yaya kareen,
Qwamma last 2 days taji dad na fadawa mom son yace a tarbesa in this week , a lokaciñ tabe
baki zayynah tai" tace karma ya dawo wlh mugun,
daman cen yai zamansa da har party sayna hada ".ko a jikinà , wai an tsikàri kakkàusà♀.''
[10/4, 10:17 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*LOVE STORY*
*fg*✴1⃣1⃣8⃣
ta kama yau exam din q'arfe 3:00,
zasu shiga shiyasa tai kwanciyarta da safe ta shari barcinta , sai da misalin q'arfe 1:15,
ta farka ta miq'e ta shiga toilet tayo wanka , ta fito d'aure da alwallarta tayi azhur ,ta dad'e
tanawa ma haifiyarta addu'a sannan da sauran iyayenta dasuka riq'eta da amana , sannan ta
linke hijab d'in da carpet din ta mayar dasu mazauninsu.
gaban dressing mirrow ta zauna , hakanan yau tasasami kanta da q'yanqyara kwalliya , aiko ta
fara ,q'yalqyale nan, goge cen ,shafa nan , nan danan baby face d'inta ta dinga shining tare da
daukar ido ,karmadai gazar gazar eye lashes dinta Zara Zara dasu baq'i wuluk kamar tasa, su
suka q'ara bayyana asirtaccen kyawun ta.
miq'e watai ta isa ma'ajiyar kayanta ta dauko wata dakakkiyar blue din shanda ,doguwar Riga
wadda tasha aiki a q'irji da q'asanta ta sanya , ta murza d'aurin kallabinta taimasa tamkar
gwaggwaro step by step,
"wow !
Karkuso kuganta fans sbd abin uhmmm".
q'asa ta sauko Dan yanda takejin cikinta na mata q'ugin yunwa, ,kai tsaye kiching ta dosa ta
iske asabe na shirya abinciccika kala kala, ta matsa gunta "tace Anty asabe yawwa daman
kamar kinsan yunwa nakeji wlh , tajawo plate ta fara zuba mutuniyartà
Friedrice , wacce tasha kayan lambu a samanta da zub'u zub'un soyayyen tsokokin nama a ciki
sai tashin q'amshi take. .
Kujera zayynah ta jawo ta zauna , tare da d'ora q'afa d'aya kan d'aya tanacin abincinñan tana
lumshe ido.
asabe tace "kedai uwar dakina na lura kina matuq'ar son jellop rice", wannan ma inkinyi aure
kaddai ita zakina dafawa angon kullum ?".
ta cigaba da fadin "naga dai dai duk d'inbin abincin da ke jejjere anan irinsu shinkafa da miyan
carot miyan pepper tuwon shinkafa da miyan agushi data Ogun da farfesun kan rago , dana
kifin ruwa duk bakibi ta kansuba ,
Kinzo kin d'ibi jellof"
Murmushi zayynah tai tace " bazaki ganeba ne Anty asabe".
Ta m'iqe ta dauraye filet d'in ta mayar dashi mazaunin sa.
ta matso tana cewa "Anty asabe wannan delicious foods d'infa? , haka da yawa kamar za'ay
baq'i a gidan"?.
asabe "tace kai uwar dakina kardai kice bakisàn yau angona zai duro q'asar ba ''?
Zayyanah ta zaro idanuwa waje "tace Anty asabe dama kinada miji Wanda ke waje?
Kai amman na tausayawa ado walle, yanda ya tsunduma a sonki da yawa ",ta q'arashe mgnr
fiska cike da tausayawa ado".
Dan ita har ga Allah ta manta dawani waishi Yaya Abdul Kareem , saidai in su momy sunyi
mgnarsa tana wajen ta tunasà.
asabe ta yi dariya tace "yayanku fa Nike nifi zayynah zai dawo you, hajiya ma yanzu haka tana
airport itada alhj tarosa ".
Tari zayynah ya sarq'eta sakamakoñ q'warewa da lemunda tai wajen tsotsa , sbd jin batun
dawowar dodonta da tai , bata q'ara cewa komiba ta koma falo kan kujera ta kwanta tareda
lumshe idañunta da tai , kwanyarta tagaza aikin komi sai tunano mata muguntarsa take a kanta
a shekarun baya.
q'aran diran motane da taji shi yaqara hargitsa mata tunani gabanta na cigabà da fad'uwa.
Wata zuçiyar ke cemata "haba mana zayynàh calm down man,ko so kike ñe ya fahimci kina
tsoroñsà yasamu wata hanyar q'ara cin zalinki ne"?
Jitai ta dake ,wata nutsuwa tazo mata kawai saita mimmiqe a kujerañ tana faman taunar
cwingum qas -qas.
Momy ce ta shigo fuskarta cike da murna
Sannan dady daya riq'o hannun wani zankadeden saurayi , ingarmañ namiji , kalarsa sak jinin
larabàwa, fuskarsa kwantacceñ saje ne kamar a shasshafa sbd dagani zaiyi dadin tab'i ,
jikake quit,zayynàh ta hade yawu,"cewa a ranta ina dady yagamu da balaràbe "?
"zayynah wai tunaniñmi kike haka,sai magana nike famanyi ba kiji, cewar Momy".
Firgigit ta dawo nutsuwar ta
Tace "Momy sry banjiba ne Kaina kemin ciwo shiyasa".
Tana maganar tana satar kallon wannan balaràben( a fadar ta)
Dady" yace sannu daughter " to kije kisha magani kid'an kwanta zaki sama relief ".
"To dady "
Momy tace to baku gaisa da yayan kiba zaki wuce".
Ras, ras ,
gabantà "wannanne yaya kareen ?
Tab ".
Shima yayi matuqar mamakin waye wartà haka cikin ransa , baccin ambatar sunantà dayaji su
Momy sunyi baitaba cewa itane ".
baisan miyàsà ba tunda yabar gida, tun tsawon sheka runñàñ yarinyàn take maqale a zuciyar
saba mtsss yajà tsoki,
yanda yadamu da eta baidamu a lokacin da abokinsà saleem ya tura masa ta yanar gizo da
saq'on auren budurwarsa Jamcy ba.
Sakamakon uzzura mata da mahaifànta sukai akan sungaji da jiran gawon shanunda 'yarsu
keyi , mafarin hadasu aure da d'an uwanta kirsilee knn, Duk da bata sonsà rayuwarta gaba
d'aya Kareem ne a cikinta , tanaji tana gani dole ta haq'ura.
Siririyàr muryarta yaji tana cewà welcome yaya bari naje warm water ka d'an watsa.
Tana gàma fadin haka ta haye Sama .
Mazaunantà yabi da kallo lokaciñ da tahau step tana juyasu cikin takunta mai tayarwa da
duwañi baligiñ saurayi hankali....
✍
[10/4, 10:21 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*
*Dedicating for our daughters mieme nd basmah*
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*LOVE STORY*
*fg*✴1⃣2⃣5⃣
hankalinsa ba q'aramin tashi yaiba, jin nishin da tekeyi sama-sama, q'irjinta sai sama suke
suna dawowa sbd wahala , duk zufa ya jiqata, duk da esin dake d'akin kuwa , da sauri ya
sauka gadon ya shige toilet, ya hada ruwan d'umi a baf, ya koma ya daukota ya direta a
cikin , jin ruwan zafi na ratsata yasata jin dadi ta dinga sauke ajiyar zuciya , yasa sabulu
yanata wanke mata jiki , saida ya canza ruwa sau uku , sannan tayi wankan d'ahara , ita kuwa
kunya kamar ta nutse gun, q'aramin towel yasa ya dingi tsanemata tulin gashin kanta daya jiq'e
, sannan ya bata q'aramin towel wanda iya cinya ya tsaya , sungumota yayi a q'irjinsa suka
fito , kan bed ya direta ya janyo bedsheet a gadon yakoma toilet din ya wankesa sannan ya
shanya , sannan shima yayo wankan, ta tataso sukayi sallar isha , ta koma ta kwañtà , bayañ ta
linke hijàb din.yazo ya kwanta kusa da ita , ido suka had'a kamar jira take aikuwa tafara kukan
shagwaba , da sauri ya janyota ya rungume fad'i yake "what happen my litl baby? , .hankalinsa
duk ya tashi , q'ara shigewa jikinsa tayi tace cikin shagwàba da turo baki "ba kaine ba kanaji
inatà maka kuka ba ina cewa ka qyaleni hakaba kaq'i kulani ba☹ ".q'ara matseta yayi a qirjinsa
yafara mgn a daidai kunneñta, "ked'ince ay baby najiki kamar honey I swear , shiyasa nakasa
mallakar kaina lokacin, ya fara murza mata bayañta yana huramàtà iskan bakinsa a baby face
d'inta, tuni tsikan jikinta ya soma tashi, ya rad'a mata a kunnenta babyna kin amuncemiñ
naqarà laso zumarnan taki mai dad'i".?
Miq'ewatai a hankali ta zauna tsakiyar gadon , ta raya a ranta bari ta wana masà brain ,
fararen idanuntà ta watsa masa suka had'a ido ta d'aga masa giranta tareda karkashe masa
ido,ta girgiza gashiñ kanta ya baje mata a jikinta , ta kwantà, a gadon tana miq'ar Jan hankali,
da gangan ta sassako towel d'in, rabin bobs d'inta suka bayyañà, tasa yatsartà tana kiransa
dashi ,izuwa lokacin kuwa ta saki towel d'in ya dawo saman cikinta,nonuwànta sun hallara a
wake, suna masa wlcm my prnd, tamiq'e zaune tamaida hannayenta baya ta dafa qasa tanata
turo masa manyan bobs dinta , tana masa qwalelanka Sweey, tana wani girgizasu masa su
tare da cije lips d'inta , jikinsa har kyarma yake , dan tariga yà data gama kama Sa, a hannuñta,
wata suka da cafka ya kawo mata , lokaci d'aya ta yi zumbur ta dire daga gadon, tana
qyal-qyàla masa dariyà tareda gwalo, ta d'aure towel d'in a q'irjinta, "tace nima narama danace
ka q'yaleni kaq'i ".ganin zai damq'ota ya sata ruga , nan dai sukàyita zaga bed d'in tana dariya,
ganin taq'i yadda ya kamota ya sashi shirya mata nasa wayon.
duq'ewayai qasa yakama q'afarsa ya riq'e yace "wash Allah!!! baby nafama targad'ena ciwo
washhh""!! .
da sauri tayo kansa tana "sannu "!! wayyo inga gun?". ".baiwar Allah har tafara qwallà.
ta kama q'afar tana dubawa.damqota taji yayi ya sungumetà ya kwantar a gado , yace "yawwa
gashi kinzo hannu sai yanda nayi dàke yarinya".kukan shagwaba ta sakar màsa ,wai ita barci
zatayi".bakinsà ya danna cikin nata, ya shigà tsotsa , batasañ lokaçinda data rungumosa ba
suna musayar yawu da tsotse tsotse , daq'yar tasamu ya qyaleta yaja musu bargo suka kwantà
barci , Dan qwazaba mamàñta nacikiñ bakinsa yaq'i cirewà, dole ta haqura ta bàrmasa shi inda
Allah ya had'ata da ma q'waq'wànçin su, ma tsotsinsu kuma .
[10/4, 10:21 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
*xayyneb*
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*LOVE STORY*
*fg*✴1⃣2⃣6⃣
da safe bayan sunyi wanka, a tare , a da qyal zayyna ta zille masa ,ta nufi kiching tana had'a
musu break ,bayan tasamu ta zaunar dashi a bakin gado tace "set here sweey give me 30 mints
karkabiyoni plssss, yanzunnan zan dawo, ta kama face d'insa ta manna masa kiss a kumatunsa
da saman hancinsa , sannan ta fice , ya zauna bakin gado yana sakin murmushi, ya jawo
iPhone d'insa ,ya bud'e message nd cull bila adadin , na small mom dakuma na momynsa, kira
Kuwa duk na abokansane su saleem, akan zuwa paty ,murmushi yayi ya bud'e msg d'in small
mom dan yasan nata sai yafi zafi akan kowa, d'aya bayan d'aya yake dubawa, duk akan yaq'i
halartar program din jia , small mom harda cewa saita cimasa mutunci inya kuskura suka
had'e,,, ,shi abinma dariya ya dinga sashi,can kuma yaga wani text na alhajinsa dayace "son
duk inda kake gobe da angama azhur kaje gidan small mom d'inka ka tafo da zayynah akwai
meeting d'in gaggawa da za'ayi "
Yana gama karanta saq'on dad ya shiga tunanin miya faru to haka da ake taro a gidan?.tab'e
yayi tareda dage kafad'a ya d'an kwanta a gadon ya lumshe idanunsa,.zayynah ta shigo tareda
kayan break, ta aje a q'asan carpet d'in da ya malale room d'in , ta qaraso bakin, gadon ta leqa
face d'insa taga alamun barci yake , ta kwantar da fuskarta a q'irjinsa tana sakin murmushi ta
kalli farar rigar t sheet din jikinsu da sukai anko da ita , cewarsa dole ne yau Susa farin abu
kasancewar farincikin data sashi Daren jia ".tattausan tafin hannunta tadinga shasshafa masa
fuskarsà da sajensà da shi tana fadin "Sweey tashi muyi break I'm very hungry Sweey Kareen
Kaji , shikuwa yana jinta likimo yayi abinsà yana sakin murmushi a ransa, .zumburo baki tayi
zata miq'e taji ya fuzgo hannunta ta fad'o q'irjinsa ya matseta gam , har saida tasaki 'Yar q'ara
sannan ya sassauta mata , sannan yace"nasaki jin yinwa ko baby "?tace uhmmm a'a".yace eh
man nine Sila inndà aikin lada mukayini yi a jiya muna exercises din jikinmu kinga kuwa dole
muji yunwa ko? ".dariya ta dingayi har dimple d'inta na shigewà tana rufe idanuwañ kunya ,
taçe"nidai umm umm, hakanan na kejin abina".janye hannuwan yayi yace "rantse"ta maq'e
kafada alamun a'a .murmushi sukayi, ya saukota qasa da kansa ya d'inga feeding d'inta, harta
q'oshi, itamà saida ta tabbatar da qoshinsa sannan ta barsa,sai buga santi yake tanà masa
dariya, har kichin ya bita suka dauraye kayan break din.sannañ sukadawo dakin , ta dauko wani
bedsheet ta shimfid'a , ta q'arasa gaban Mirrow ta amshi cumb din hannunsa tana cigabà da
taje masa tattausar sumàr Sa, baccin ta gamane tace "inyee nawan ba , kuma ango ga safeeya
kayi kyau ",.harara ya dalla mata. tayi sauriñ riqe bakintà ganin zai d'alle mata Baki,"tace
yakamata kazo katafi hakanàn kada small mom tayi waiwai da baya kasani shiga uku".bazanje
ba kora mana kike ko"?tace a 'a yaza ay nakori nurul q'albina kuma hubby na ".murmushi
yasaki ,ya jawota ya zaunar a gaban mirrow ya duq'o har suna shaqàr numfashin juna ya ce"da
gaske ni hasken zuciyar kiñe?kuma masoyinki"?.rufe fuskàrta tayi da Zara zaran fararen
yatsuttsañta ta d'aga kai alamàr ehh.sungumarta yayi, yana juyi da ita dan farinciki, tsakiyar
gado ya direta yana cewa ""thankyhuu my sweety honey, gskia small mom ta gyaramun sosai,
data barminke tsaroñ gida , sanadiyyar haka gashi sai farin ciki kike shayar dani , a rayuwa
bantabà tunanin son wata ba muddin raina jini da hanta ba b'argo da k'ashi lungu da saq'o,
sonki yamin damq'ar bazata , ki soni baby har q'arshen numfa'shiñmu na roq'eki ".ya
q'arashe maganar gwanin tausa". Janye hannuwan "tace ina tabbatar mà zayynah takace as far
as end of our life, my sweey".rungumota ,yayi yana suck neck d'inta, "budurwarkà wannan
yaren Anty basmah fa tacemin ka ñuna mata so a lokacin"?.'Yar dariya yà saki yace "hooo
babyñ nan tawa akwài kishi, sabo ne mai tsananani ya shigemu nida hln,ba soyayya ba ,har
takai naji zan iya auren ta a haka,su dad d mom sukaq'i amin cewà qarshema suka ce nakoma
schl, tun daga lokàcin na fiddata a raina,dafatan kin fahimta baby".gira ta d'aga masà, alamar
eh. bakinta ta sanya a nasa tana aikamasà da hot kiss, tuni ta Sosa masa inda ke masa
q'aiq'ayi, duk yabi jikinta ya rud'a màtashi da hot kiss, batàsàn sañda ya zàre mata 'Yar
shert,ya kafa bakiñsà a brst nata batasañ lokaciñ da ta diñga mayar masa ba itama, bai k'yale
taba saidà ya sameta sannan.sukàyi barçi maq'ale da juna, bakinsa na saman burin Sa. bayan
sun yi wanka suñyi salla ,ya sata a motà suka nufi main house kanta na saman cinyar sa
hannunta ya tab'o e,yane, d'insà wañi wawan birki yaja ""
Xayyneb
Ummun twins, insha Allah .
[10/4, 10:21 AM] Zayyneb Dcmt:
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*LOVE STORY*
*pg*✴1⃣2⃣7⃣
Ya tsurawa fuskarta ido, yace "baby so kike mubar duniya yarne kikaimin shigar bazata ne ".ya
fad'a yana sauke ajiyan hrt, ta qyalqyale masa da dariya tareda shafo sajensa tace "baza mu
mutu yanzuba saina haifama baby's twins nawan insha Allah ". dagota yayi ya d'ora a cinyarsa
cikin tsantsar farinciki yace""da gaske baby zaki haifamun twins ".rufe idanunta tayi da tafukan
hannayenta tace "em".kai dako sunga gatan da bakowane baby yake samunsa ga ubama "Allah
bamu na gari Wanda zasu amfanar da al'umma baby ". ameen sweet na". agogon hannunsa ya
kalla yazaro ido tareda cewa "zakisa naiwa dad African time "gashi daya da rabi yanzu , fari tayi
da idanuwanta tace"kaida keda amarya miye naka na razana haka "shareta yayi ya d'aure fuska
tamau yaja motar sukaci gaba da tafiya, har ga Allah ya tsani aimasa maganar safeeya,
Sam".amman baby taq'i gane hakan,