Showing 1 words to 3000 words out of 60473 words

Chapter 1 - SALAME COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM SHARIFAT CE.doc

??ࡱ?>??  ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1\ 0Table????????jData
???????????????????? P?? KSKS?1\ ??????????????w??\\??DDDD0 <DF$
?1
*???????D[
??[
D?D[
?DD??  Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JuvliVW32URJGkVmPphuLy


SALAME*
P 1&2

Story and writing by
Maman Sharifa ce
(Garkuwar Jarumai)


=??=???
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION=???*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hDDDDD
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*?&??J.A.W=???=،?


Da sunan Allah mai rahama mai jink'ai dukkan godiya ta tabbata ga Ubangijin da bai haifa ba ba'a haife shi ba.
tsira da aminci su tabbata ga cikamakin annabawa farkon k'aga k'arshe aiki annabi muhd (saw).

Yanda na fara wannan littafin lafiya Allah ka bani ikon kawo k'arshen sa lafiya.


Wannan labri k'agagge ne idan yayi daidai da hali ko dabi'ar wani /wata a yi hak'uri badon ke/ kai nayi ba arashi ne

Na sadaukar da wannan littafi gaba d'ayan sa ga kungiyar Jarumai writters association.
Allah ya k'ara d'aukaka


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
Rigar jallu babbar ruga ce wacce Allah ya albarkace ta fulani manoma da makiyaya,

Kyakykyawan gari ne mai cike da ni'ima akwai zaman lafiya sosai tsakanin manoman da makiyayan, bayan wani sulhu da sarkin kano Ado bayero yayi musu.

tn daga lokaci rigimar tayi sanyi babu komai a tsakanin su sai zumunci.

Jauro shine sarkin noman garin jallu,
gefe guda kuma yana da arzikin noma da kiyo mutumin kirki ne saboda ya iya zama da mutane,

matar jauro ta farko hafsu ta rasu wajan haihuwa, bayan wasu shekaru ya k'ara aure saidai ita wacce ya aura ba ta tab'a haihuwa ba.

?a?an jauro hudu,
na farko Ibrahim amma suna ce masa halilu sai me binsa Abubakar ana ce masa habu ta uku ita ce salame bayan salame hafsu ta k'ara haihuwar ?a mace bayan ta haifi Yarinyar ne Allah yayi mata rasuwa daga baya itama yarinyar ta bita,

gaba d'aya yaran jauro suna zaune ne a hannun mahaifiyar sa Inna salamatu wacce akayi wa takwara da Salame,
ita da kanta ta sawa jikar ta salame kuma kowa haka yake faWa wannan kenan,

Salame! Salame!! dalla can tashi kiyi sallah hegiyar yarinya idan ta kwanta kamar mushe sai rashin kunya,

juyi salame ta ?arayi tana jan zanin Inna wanda take lulluSa dashi.

?afa Habu yasa ya kai mata bugu tayi saurin tashi kafin dukan yazo jikin ta,

duk kiran da Habu yake mata tana jin sa kuma tana kallon sa tashi ne kawai ba zatayi ba saida taga zai kai mata duka sannan ta tashi,

mutsutstsike ido ta farayi daga zaune kamar an tsikare ta kuma sai ta mik'e tayo tsakar gida,

Inna ta hango tana fama da kara zata kunna wuta aiko ta ?walla wata k'ara tare da rik'e k'afar ta, da sauri Inna ta taso tana gyara zani tace "" salame lafiya ? me ya faru?

rintse ido salame ta ?ara yi ta sake kwalla wata k'arar wacce ta gigita Inna,

tace "" nashiga uku inna shikenan ya karya miki ni shikenan na zama gurguwa wayyoooo Allah shikenan ni salame na zama nakasashshiya shikenan Inna na bani na lalace habu ya karya ni tana fad'a tana k'ara sakin wani kuka mai shiga zuciya,


gaba d'aya Inna ta gigice idan akwai abinda tafi tsana a rayuwarta bai wuce kukan Salame ba,

rarumar ice Inna tayi tayo kan Habu ganin haka yasa Habu yin tsalle ya haura yar k'aramar dangar yayi waje yanajin kamr ya sha?e salame,

dawowa Inna tayi kan salame tana mata sannu amma banda gunjin kuka babu Salame takeyi,

gaba Waya Inna ta rasa inda zata saka ranta a hankali ta shiga rarrashin ta har tayi shiru,mi?ewa salame tayi tana kallon inna tana Wingisa k'afa ta Wauki buta ta zagaya bayi tayo alwala ta fito.


Inna sai jera mata sannu takeyi, ?ar bukkar da take kwana ta shige, tana shiga ta ?yal?yale da dariya sannan ta tada sallah,


Da gudu aka shigo gidan gudun da saida Inna tsora ta,

da sauri ta Wago kanta,

Ido huWu sukayi da Abu aminiyar salame, washe baki Inna tayi tace "' A'a kaga Zainabu Abu Mai tagwayen suna Abu ta salame har an fito?
"" eh inna an fito cewar Abu tana washe baki, saida Inna ta jinjina kai sannan tace "" "" saidai yau mutuniyar taki bata da lafiya ba zata,ai bata ?arasa ba suka jiyo muryar Salame tana cewa "'Aa Inna kiji tsoron Allah yaushe nake rashin lafiya?


nifa bana son sharri Salame ta fad'a tana turo baki,


sakin baki Inna tayi tana kallon Salame tace ""yanzu Salame dukan da habu yayi miki kika gama kuka amma yanzu ki ?arya ta ni,?

"""nifa ban ?arya ta ki ba Inna kawai dai mafarki kikayi.

Kinga Abu muje ta faWa tana Waukar tulun Wiban ruwan ta dake gefe ta ma?ale shi a hamma ta suka fice suka bar Inna hannu a haSa,


suna fitowa k'ofar gida suka kalli juna suka she?e da dariya Abu tace "" "salame yau sai ina? Gidan mai gari salame tace tana yin gaba.

Da gudu gudu Abu tabi bayan ta suka jera, ahanya suka tsaya salame ta fito da wani Wankwali wanda tayi damara dashi ta bud'e ta zaga bayan wani gidan tafito tana kulle Wankwalin,

tafiya suke suna hira har suka iso gidan mai gari, a ?ofar gidan suka ajiye tulunan su suka shiga ciki,


mai gari na Wakin sa wanda ya kasance na farko daga shiga gidan

Ahankali suka shiga Wakin ba tare da kowa yaga shigar su ba,

mai gari shame shame ya bud'e baki da hanci yana bacci ga uban mnshari yana yi kamar an yanka rago,

a hankali salame ta buWe Wankwalin ta saka shi cikin rigar me gari ta zazzage suka fito saWaf saWaf suka Wauki tulun su suka yi hanyar rafi.


Cikin bacci mai gari yaji abu na cizon sa yayi fuska ya juya ya cigaba da baccin sa can dai kamar an tsikari mai gari ya mik'e ya na sosa bayan sa, saidame?

duk inda ya sosa sai wajan ya tashi tn yana yi shi kaWai har ya fito daga dakin yana kiran Talatu,

da sauri matan mai gari suka fito Jin kiran bana lafiya bane, zazzage riga me gari yake yana rawa yana zagaye tsakar gidan,

daga k'arshe dai ya cire rigar ya yar da ita gefe,

gaba d'aya jikin mai gari yayi ja abnka da farar fata, cinnaku ne suka fara fitowa daga rigar suna neman hanyar guduwa,
gefe guda hawaye ne ke tsiyaya daga idon mai gari inda amaryar mai gari ta sunkuyar da kanta kasa tana b'oye dariyar ta,


babban Wan me gari sama'ila ya dube shi yace ""aiko naga fitar Salame da Abu daga gidan nan d'azu,
anya basu bane sukayi maka haka ba?

da sauri mai gari ya mi?e yace"" shakka babu sune,

ilu raka ni muje,

saurin tsaida shi Talatu tayi tace haba baban ilu ka bari mana ka warke saika nemi jauro ka yi masa kashedi ya jawa y'ar sa kunne amma yanzu idan kaje sai ka ja mana magana dn Allah kayi hak'uri ranka ya daWe,

komawa mai gari yayi ya zauna yana sababi



Suna fita daga gidan mai gari suka kalli juna suka tafa sannan tafi rafi,

suna zuwa suka iske rafin babu mutane da yawa kamar gaske haka suka zagaya gefe suka saka tulunan su suka Webo ruwan suka dora tulun su a kafaWa,


tafiya suka farayi sai kuma suka juyo suka fara jefa wa tulunan dake wajan duwatsu,

nan da nan tulunan suka fara fashewa,


y'ammatan da suka debo ruwan suka ajiye suna hira a gefe da sauri suka fara kallon
Sarnar da Salame tayi musu,

aiko kamar haWin baki suka saka tsere da Salame da Abu.

Tulunan suka saki a ?asa suka sa gudu,

saida suka kusa zuwa gida sannan ta ciro dan?o ta daga cikin bujen Inna me aijihu wanda ta saka, ta fara ja baya tana taSe dan?on ta fara sakar musu shi, wata a fuska wata ?eya wata ma kusa da ido, ganin zatayi musu illa yasa suka ruga a guje, suna gudu tana binsu da duwatsu, saida ta dena hangosu sannan ta dawo gida,


a ?ofar gidan ta tsaya ta fasa wata uwar ?ara ta zauna tana birgima,

daga ciki Inna ta jiyi kukan Salame da gudu ta fito tana waiwaye, can ta hango salame tayi futu futu cikin yashi tana ta kuka tana burgima,

?arasawa tayi ta dubi salame tace "'' salame me akayi miki? menene?
duk tambayar da Inna tayi wa salame ba amsa sai dai ta k'ara rushewa da kuka, Inna ta rasa inda zata saka ranta sai kawai ta zauna a k'asa kusa da salame ta janyo ta tarungume itama ta fashe da kuka tana cewa "" kiyi ha?uri salame nasan dk mutanen garin nan basa son ki kuma na rasa dalilin hakan, salame ke marainiya ce babu wanda ya isa ya tab'a ki a garin nan ina da rai nayi shiru,

wani kukan salame ta k'ara fashewa dashi tace "" ba ilu ne dan gidan me gari ya mare ni ya fasa min tulu kuma yace zai ga gata na,

mik'ewa Inna tayi tana karkaWa jiki tace "" jakar uba wllh ilu ya tabo abinda yafi k'arfin sa, gatanki ko zai ganshi yanzu.

Wallahi yabar ganin suke da gari ko mai garin ne ya tab'a ki zan sawa ido na tokar rashin mutunci na yaga masa rigar mutunci, bare wani ilu shegen yaron d'an dakan kuka,masifa kawai inna takeyi rik'e da hannun salame sukayi hanyar gidan me gari,


Kano

""Baby ina ji dake fa murmushi wacce aka kira da baby tayi tace anya kuwa ka kaini? ina son ka baby irin son da baki baya iya furtawa sai dai a ganshi a ciki ido shima iya abinda ido zai iya nunawa,

cike da jin daWi kalaman ta yace "" Amma hanan me yasa ba zaki rabu da wannan sojan ba ki yarda na aure ki?

murmushi Hanan tayi tace "" baby mubar wannan maganr dan banajin zan iya rabuwa da soja na,

ina matuk'ar son Safraz bazan iya rayuwa ba tare da shi ba, yanayin aikin sa ne kawai shi kuma bazai tafi dani ba saboda yana da kishi sosai shiyasa yake bari na a nan.


?arar buWe get suka jiyo tare da shigowar motoci,

da sauri Hanan ta mik'e ta bud'e window cikin tashin hankali tace "" Bash Safraz,!!!


rawa jikin bash ya farayi cikin sa ya fara wani irin kuka banda zufa babu abinda yake yi,




Kallon sa Hanan tayi tace kaga muje can d'akin kar ka fito idan ya shiga wanka zan fitar da kai.

kwashe komai na Bash sukayi suka fitar daga Wakin sannan ta gyara zanin gadon ta fesa air freshener ta fito da gudu ta k'araso corridorn da ke kusada d'akin ta fad'a jikin safraz,ajiyar zuciya safraz ya sauke tare da ?an?ame Hanan a jikin sa ya sakar mata wani hot kiss a saman labban ta ya ce "" I miss you baby , "" " really? tace tana masa wani irin fari da manyan idanuwan ta ji kake ?uuuut Safraz ya haWiyi wani irin yawu.

?ura mata ido yayi cikin felling voice yace "" yes up course ,

karb'ar jakar hannun sa tayi ta ja hannun sa suka shiga bed room d'in sa, saida ta ajiye jakar sannan ta juyo gare shi tace ""muje na had'a maka ruwan wanka baby love,


ko motsi Safraz beyi ba idon sa akan ta wanda tini ya fara canza kala daga fari zuwa ja sannan ya k'ank'ance kamar mai jin bacci


sarai ta gane abinda yake nufi amma ta fara Jan sa zuwa toilet,kallon ta yayi da lumsassun idanun sa yace "' nop baby I can't " yana faWa yana kara hada ta faffad'an k'irjin sa ya shiga aika mata sak'onni masu wuyar fassara nidai naja musu k'ofa na fece.....
Comment &share please
*Mrs Shariff ce*

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JuvliVW32URJGkVmPphuLy


SALAME*

P 3&4


Na
Maman Sharifa ce
(Garkuwar Jarumai)=ت?


Bismillahir'rahmanir'raheem



Saida safraz ya nunawa Hanan irin yanda yayi missing Wn ta a wannan lokacin,sannan yayi wanka ya sha tea ya kwanta baccin gajiya,

a hankali Hanan ta zame jikin ta daga na Safraz ta fito daga d'akin, key tasa ta bud'e k'ofar d'akin da Bash yake a takure ta same shi idon ?uru ?uru irin na mara gaskiya,

yana ganin ta ya mik'e, alama tayi masa da ya fito, bayan ta yabi suka sauka down stairs, kitchen k'ofar dake cikin kitchen din ta bud'e ta nuna masa hanya ya fice yana d'aga mata hannu,

sai da taga fitar sa daga gidan gaba d'aya sannan ta dawo wajan Safraz, yana baccin sa hankali kwance ta shige jikin sa ta kwanta cikin bacci daddaWan ?amshin ta ya rungume ta suka sauke ajiyar zuciya a tare.




Bambami inna keyi kamar zata aribaki har suka k'arasa gidan me gari,



Assalamu alaikum. Inna take ta rafka sallama,
Koda yake ai bai kamata nayi sallama ba, indo ce ta fito daga d'akin ta ta dubi Inna tace "" " meye kuma? lafiya? koda ke ma gara da kuka zo dn iskancin yarinyar nan ya fara isar mu abn har ya wuce jama'ar gari ya dawo kan megari!

to gara ma a kore ku daga garin tnda wannan jikar taki ba ta da mutunci,

wani uban ashar Inna ta lu?a wa indo tace zanga uban da ya isa ya kore mu a garin nan tnda garin bana uban wani bane.



Me gari dake d'akin talatu yana jinyar jikin sa da sauri ya taso yayo waje jin muryar Inna salamtu,Ta na ganin sa ta matsa kusa da shi ta fara nuna shi da yatsa tace "" Ahmadu!! Amadu!! kaja wa ilu kunne wllh akan Salame tsaf zan cinnawa garin nan wuta, cikin megari ne ya dan juya saboda yasan tabbas Inna Salamatu zata aikata abnda ta fad'a,

Talatu ce ta fito daga Waki ta dubi Inna tace haba Inna salamatu ba kiga jikin me gari ba,


salame ce fa ta zuba masa cinnaka a riga,

daSas inna ta zauna a?asa ta d'ora hannu aka ta rusa ihu"" innalillahi wa'inna ilaihirraji'un ni salamatu na ga masifa yanzu Ahmadu salame zakayiwa sharri na shiga uku na ai dk rashin jin da salame ke yi ba'a hayyacin ta take yi ba mutanen b'oye ne suka tab'a ta,kuma yanzu ma abn yayi sauk'i, amma shine harda kai Ahmadu,

sai kuma ta mik'e ta nuna me gari da d'an yatsa ""tace wllh Ahmadu tnda kace haka ni kuma zantona sirrin da kuke Soyewa, idan rashin ji ne ai kai uban salame ne a rashin mutunci, hankalin me gari idan yayi dubu ya tashi Inna tana gama fad'a ta ja hannun salame,


ai kuwa ?yam salame ta tsaya ta?i gaba ta?i baya, juyo wa Inna tayi aiko taga salame tsaye babu alamun tafiya a tare da ita,


"" salame lafiya? muje mana ai zan gamu da ilun ne,

hannu salame tasa tana nuna megari, kallon me garin Inna tayi sai kuma ta maida kallon ta ga salame wacce tafara ?a??afewa kafin wani lokaci ta fad'i ?asa tana wani abu kamar mai farfaWiya,


ihu Inna ta saka tare da kallon me garin tace "" " Ahmadu me kayiwa salame?

Wllh dk abnda ya samu salame kaima ya same ka, wllh saina nakasa ka Ahmadu hankalin me gari in yayi dubu ya tashi haka ya sunkuya ya fara tofawa salame addu'o'i.

Amma dk sanda megari ya tofa yawu ajikin salame saita ?arayin wani zillo tana furzar da yawu daga bakin ta, hankali tashe Inna salamatu ta rarumi wani ice me gari dake sunkuye yana yiwa salame tofi yaji saukar icen a kwankwason sa, durk'ushe wa yayi a wajan ya zunduma ihu,


da gudu Talatu da indo sukayi kansayayin da 'ita kuma Inna tayi kan salame tana jijjigawa,


ajiyar zuciya salame ta sauke ta fara hamma, duban Inna tayi cikin dasashshiyar murya tace "" Inna menene? Ya naga jiki na dk ?asa hankalin Inna ya kwanta tace


*SALAME*

P 5&6
NA
Oum Sharifat ce
(Garkuwar Jarumai)=ت?


=??=???
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION=???*
_{Marubuta masu aiki da jarumtadomin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hDDDDD
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*?&??J.A.W=???=،?
(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE

Not edited

""Yauwa Abu ta'
cewar salame tana gyara zama,
Inna ta gani tayo wajan su da sauri ta kwana ta ta cigaba da nishi, ita ko Abu sai jera mata sannu take,

a haka Inna tazo ta same su cike da tausaya wa Inna ta ce"" sannu salame wlh dk abnda ya same ki bazan yarda ba, ki kwantar da hankalin ki,


cikin muryar rashin lfy salame tamarairaice ta dubi Inna tace "" Inna mutuwa zanyi,Salame bazaki mutuba in sha Allah muna nan tare kinji kuma zanyi maganin me gari wlh zai gane ya tab'o salamatu,


"" to Inna salame ta fad'a tana nishi,


Bayan sallar magrib salame da Abu suna zaune a cikin yar bukkar salame, Abu ce ta dubi salame tace "" yanzu Taya zamu fita daga gidan nan?
shiru salame tayi daga can ta d'ago kan ta tace

"" ranar litinin ce megari suka yiwa hanne fyade kuma wancan litinin dn ma naga galadima sun shiga wajan me gari shida wata amma bansan ko wacece ba,


Kinga kenan komai ranar litinin yakefaruwa, to ba da wuri zamu tafi ba sai an kusa tashi daga dandali, nasan yanda zanyi na fita,



Jama'ar gari kowa ya nufi dandali bayan sallar isha'i,


agidan Inna kuwa salame ce keta burgima tana bubbuga k'afa a k'asa, hankalin Inna ya gama tashi ta rasa yanda zatayi da salame,
ganin abun kamar bana hankali ba yasa inna k'arasawa kusa da salame ta dube ta kwalla fal idon ta tace


"" salame menene ? Mekike so? Wani gurnani salame tayi ta fara magana cikin wata kakkaurar murya irin ta k'aton gardi tace


""dandali zamuje,
zaro ido Inna tayi tace "" dandali !!?Salame bakiga halin da kike ciki bane? Yanzu idan kika je dandali abn ai k'aruwa zeyi gaskiya kiyi ha?uri

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login