Showing 24001 words to 27000 words out of 60473 words

Chapter 9 - SALAME COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM SHARIFAT CE.doc

shiyasa suka janye suke binsu da adduar saidai a wannan karon sun dauki alkawarin zamewa Nafisa gata tinda ita Allah ya fitar daga cikin su.

Ba tare da jan lokaci ba Sulaiman saurayin Nafisa ya turo iyayen sa akayi maganar auren su bayan yan bincike aka tsayar da ranar auren nan da wata uku. Gaba daya su mama basu san halin da ake ciki ba sai ranar da kanin baban su Nafisa yazo daga maman har Karima kallon shekeke suka bishi dashi itako Hanan ba ma ta gidan a tinanin su nasihar da ya saba yi musu yazo yi. lokacin daya gabatar musu da abinda ya kawo shi ba kmar kaduwa mama tayi ba cikin karaji ta mike tana nuna shi da dan yatsa ta ce " karya kake wlh baka isa ba babu wanda ya isa ya aurawa ya ta talaka wlh yaya na masu kashin arziki ne saboda kunga duk cikin ku babu mai arziki shine kuke min bakin ciki wlh karya kakeyi Nafisa ba zata auri wannan mataiyacin yaron ba.

Dan guntun murmushi kawu Kabir yayi ya dubi mama ya ce " haka ne zancen ki duk cikin mu babu mai kudi amma Allah yayi mana wadatar zuci muna godiya a bisa niimar sa saidai ki sani wannan karon baki isa ba dole kibar Nafisa tayi aure idan kuma baki yadda kiyi duk abinda zakiyi ni kuma zan nuna miki iko na akan yayan yan uwa na yana kaiwa nan ya fice daga gidan .


Tsabar bakin ciki mama ta shi tayi da sauri tayi dakin su Nafisa tana kwance tana jiyo hayaniyar mama da kawu Kabir zuciyar ta banda bugu babu abinda takeyi bata ji shigowar mama ba sai dukan da taji an rufe ta dashi cikin kuka mata take fadin " shegiyar yariya wacce bata kishin uwar ta yanzu Nafisa dake zaa hada kai aci mutunci na a nuna min ba kowa bace ni duk wahalar da nasha a kanki Allah ya isa tsakani na dake Nafisa Karima dake gefe banda zuga mama babu abinda takeyi tana hararar Nafisa.duk abinda zasuyi tayi alkawarin jurewa burin ta kawai ta barmusu gidan ta daina ganin kazantar da ake yi a cikin gidan.


Hanan ce kwance kan wani makeken royal bed dale cikin dakin hotel din da Alh Jibril ya kama mata. Gefe guda Alh Jibril ne tsaye jikin mirror yana shiryawa cikin sha???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?dda royal blue yar ciki da babban riga hula da takalmin sa blue dack . Kallon sa kawai Hanan keyi tana jin kaunar sa a dukkan sassan jikin ta ta kurawa gefe daya Ido tana tinanin yanda zatayi ya zama nata ita kadai batasan sanda ya karaso wurin ba saida ya shafa sumar kanta sannan ta sauke ajiyar zuciya ta juyo tana lanhwabar dakai cike da shagwabar dake fuzgarshi zuwa gare ta ta ce " my dear". Naam happiness zan tafi kar na rasa jirgi shagwabe fuska tayi kmar zatayi kuka ta ce " nidai banaso ka tafi banajin dadin komai ba tare da kai ba .

Zama yayi a gefen gadon ya dube ta yace" wannan ita ce tafiyar da zanyi ta karshe ba tare da ke ba inaso na kasance tare da ke koda yaushe wato dai ki zama mallaki na ko ince matata zaro ido Hanan tayi tana toshe baki ya cukuikuye fuskar ta da blanket ta ce " zanyi matukar farin ciki da hakan hakika ina matukar kaunar ka har manta kaina nakeyi idan ina kallon ka.
Dariyar jin dadi yace to ba zaki fada min ba sai kin rufe fuska? Inason ki Hanan sosai fa yanzu dai ungo wannan ya fada yana mika mata makullai guda biyu hannu biyu ta saka ta karba tana masa kallon jiran karin bayani " dan murmushi yayi ya ce "" wannan makullin gidan ki ne na tura miki address din gidan da hoton sa ta what's up dinki wannan kuma motar ki ce ni zan wuce sai na dawo.

Wani irin ihu Hanan tayi ta tashi ta rungume shi tana ta godiya tare da yin kissing ko ina ajikin sa.


Mrs Sharif ce
' *SALAME*

47-48

Oum Sharifat ce>??

JARUMAI WRITTERS ASSOCIATION TAKEN MU ALKALAMI YAFI TAKOBI

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE

Wani yarr yaji a jikin sa sanin zai iya rasa jirgin sa yasa shi saurin cire ta daga jikin sa yayi kissing goshin ta ya fice yana daga mata hannu yana fita ta kunna waka a wayar ta ta fara tikar rawa cike da farin ciki. Shigowar sako wayar ne ya saka ta tsayawa tare da dubawa waro ido tayi tana kara karanta sakon hannun ta yana rawa " zanyi kewar ki happiness na tura miki one million a account dinki kiyi manage dashi kafin in dawo sannan kiyi list duk tsarabar da kike so ki turo min zan shiga jirgi sai na kirani love you zuma ta" tana karantawa tana maimaitawa alart din kudin suka shigo batasan sanda ta kurma ihu ba tana fadawa kan bed din ta rasa wane irin farin ciki zatayi tana ji kmar ba ita ba gifa mota kudi duk a rana daya.

Bata gama tsinkewa da lamarin ba saida taji wayar ta tana ring kmar ba zata dauka ba sai kuma ta dauka tana yamutsa fuska Sarai ta gane number wanda Alh Jibril ke aikowa wurin ta ne " Hajiya dama boss ne yace in tsaya ki fito in nuna Miki motar ki to na dan zaga ne shine nace bari na kiraki kar ki fita bansani ba. da sauri ta tashi ta karasa jikin window ta bude labulen inda ta hango wani matashin tsaye jikin wata ash sin Glk da alama dashi take waya domin tabbatar wa tace Kaine a jikin wata Ash din Glk? Eh nine Hajiya ya fada yana kallon sama okay Ina zuwa tace tare da sakin labulen ta fara hada kayan ta.

Cikin kankanin lokaci ta shirya tsaf ba tare da koda wanka tayi ba ta sauka reception ta basu key ta fito waje wurin da yaron yake , washe baki yayi yana nuna mata mota . Nagani ai kawai tace ta bude motar yana tsaye tayi wa motar key ta fice daga wajan ji take kmar ta tashi don murna yau ita ce cikin wannan motar sai ya tuno lokacin da Safraz ya sita mata end of discussion yanda tayi kmar ya siya mata jirgi a fili taja wani tsaki tana jin kanta yanzu ta fishi komai.


Gidan da ya turo mata ta bude tin a wayar ta fara santin gidan har ta karasa ta saka key ta bude ta shiga tin daga farfajiyar gidan ta fara rawa tana karewa ko Ina kallo shukoki ne luff kuff jajaye da koraye sun kawata wajan cikin parlon ta shiga komai akwai babu abinda zasu bukata katon parlo ne mai dauke da four bedroom sai daining area da kitchen da store kowanne daki dauke yake da kayan furniture masu kyau da cottons ta jima a gidan tana tsara yanda rayuwar gidan zata kasance kafin ta fito ta rufe kofar ta shiga motar ta tayi hanyar gidan su. Tinda ta shigo layin yara ke bin motar da kallo har tayi parking a kofar gidan ta zuro kafafuwan ta ta fito ta rufe motar da shiga gidan da sallama.
Hayaniyar mama ta fara ji ta girgiza kanta inda sabo ta saba da zarar kayi wa mama laifi makota kowa sai ya jiku ga ta da saurin Allah ya isa idan kaga kuna shiri da mama to kana da kudi a hannun ka.


"Haba mama yakamata ki kyale yarinyar nan haka ki barta da kanta zata gane gaskiya nasan duk son da take wa sulaiman bai kai wanda nayi wa Safraz ba amma yanzu ba gani ina fafutukar neman yanci ba ko ince ma na samu don haka ki kyale ta sauke ajiyar zuciya mama tayi ta ce " haba yar nan lamarin Nafisa fa ya fara isata yanzu fa wai ranar auren ta aka saka da wanna matsiyaciyacin yaron da shi bai koshi ba bare mu mu samu daga jikin sa kuma wai Kabiru ne ya karbi kudin bakiga cin mutuncin da Kabiru yayi min akan ta ba".

Murmushi Hanan tayi ta ce "mama Bari kiji wani abu shi mutum yanzu da ki bashi shawara akan rayuwa gara ki barshi da rayuwar idan ta waiwayo kansa ba shawara zata bashi ba umarni zata bashi kuma dole yabi don uban sa ba gani ba ki dube ni ki gani da haka nake kalli kalar fata ta a yanzu babu hamshakin da bazan burgeshi ba ki kyale ta kawai idan taje ta gane Allah daya ne ta dawo muna maraba da ita ni Kinga ma zo kiga arziki ta karasa fada taba jawo hannun mama wacce ke dauke da zanin atamfa tayi daurin kirji kanta ko dan kwali babu ta tsayar da ita a gaban motar tace " Kinga wannan me kika gani kasa magana mama tayi sai shafa motar takeyi kafin tace komai Hanan tace " nasan dai kinajin zancen Glk ko? Kwarai kuwa mama tace tana washe baki to wannan ita ce Glk kuma mallaki na ce muje ciki kiji ragowar bayani.


Kmar ba zata shiga ba haka mama ta saki baki tana ji idan ta koma ciki kmar zata dawo taga babu motar saida Hanan ta ja ta da karfi sanna ta shige tana waigen motar suka shiga ciki.

Hanan ta ce " mama idan yaya dari Allah ya baki kowanne akwai irin ?ashin sa kinga wannan motar Alh Jibril ya bani ba iya wannan ba hadda gida yanzu kowa ya debo yan kayan sa ba duka ba sababbi kawai ba zamu sake kwana a unguwar talakawa ba zan sai wa kowa kayan da zasu wadace shi bari na kira Karima duk inda take ya tawo mi bar gidan nan ni wlh kyamar gidan ma nakeyi da wanka zanyi amma na fasa idan muka je can sabon gidan zanyi bari inkira karimar .

Danna Kiran Karima tayi bugu biyu aka dauka ta ce " ke maza kizo ke muke jira karshen zaman mu a gidan nan yazo Allah ya yanta mu mun fita daga sahun talakawa koba komai mun kafa tarihi a dangin mu.


Tin daga wannan ranar Abu ta samu yancin rayuwa mai dadi kullm suna tare da Salame da Khadija kasancewar Khadija ya girme su kuma maabociyar karance karance ce yasa ya dinga bawa Abu shawarwari akan zakan nasu a haka har suma cinye kawanakin su ba tare da sun shiryawa hakan ba da sassafe driver ya kamo hanyar rugar Jallu dakko su Salma a ranar ma Saida Khadija taje wurin surukar Abu ya kara jaddada mata abinda zasu aikata mata idan sukaji wani labari mara dadi sannan ta tabbatar mata ko ina ma gidan akwai camera zasu ga duk abinda take aikatawa nan ta dinga yi musu yi musu alkawarin ba zata sake ba Inna ma bata so tafiyar su ba babu yanda zatayi ne haka ma Baffa ganin Salame a nutse kamar ba ita ba ba karamin dadi yayi masa ba ji yayi yana kewar yar tasa wacce yake gani kmar mahaifiyar ta haka Abu tasha kuka da zasu tafi suma sunyi kukan rabuwa da ita musamman Salame da take jin idan bata nan Asabe ba zata kyale mata Abu ba haka suna ji suna gani Baffa yace su shiga mota kar suyi dare Abu yana tsaye tana hawaye suna daga wa juna hannu motar ta fara tafiya tin suna hango juna har suka daina ganin juna motar ta fita daga rugar ta hau titi basu suka isa ba wai karfw shida na yamma gidan momy ya kaisu a gajiye suke likis suka haura upstairs don yin wanka har yanzu zuciyar Salma ba dadi hnkalin ta yana kan Abu.


Safraz kuwa tinda Salame ta tafi yake fatan kar ta dawo gaba daya ya manta da maganar dawowar ta yau Saida Momy ta kirashi da magrib yanayin sallar Isha'i ya iso gidan inda ya iske momy da Daddy zaune a parlo suna jiran zuwan sa da sallama ya shiga ya gaida su da faraa a fuskar Daddy ya amsa Momy kuwa babu yabo babu fallasa ta amsa.


Gyara zaman sa yayi yace momy na don Allah ki yafi min na tuba bazan sake yin abinda zai bata miki rai ba ki dena bata ranki a kaina" a harzuke momy tace " ba dole na bata raina a kanka ba ace babu wani abu na kirki dake shiga tsakanin ka da Ummusalma sai rashin mutunci wannan shine auren fahimtar da Safraz yayi wa maganar momy daban itama abinda take nufi daban ta inda take shiga ba tanan take fita ba abinda bata sani ba duk kalaman ta kara masa tsanar Ummusalma yakeyi kuma ya dau aniyar yi musu abinda suke so saida tayi fadan ta son ranta sannan Daddy ya karbi zancen yare da bata hakuri yayi wa Safraz nasiha sanna ya kira Salma ya hadasu ya kara yi musu nasiha yace su tafi badon Salma taso ba ta bishi ita a son ranta ta kwana a gidan.


Tinda suma dau hanya yake hararta ta gefen ido lokaci lokaci yana tsaki har suka Isa gidan yayi horn mai gadi ya bude ya danna hancin motar ciki yanayin parking ya fito ta shige bangaren ta inda ta iske mama Talatu tana mata oyoyo cike da jin dadi ta zauna suka fara hira tana bata labarin Ruga har ta fara gyangyadi.

Sallama tayi mata ta tashi ta shige dakin ta Saida ta watsa ruwa ta saka kayan bacci ta kwanta ta fara karanto adduar bacci tana shafawa ajikin ta idon ta a lumshe a haka bacci mai dadi ya dauke ta.


Misalin karfe uku na dare aka turo kofar dakin bed site lamp ne kawai a kunne hakan ya bashi damar karewa jikin ta kallo yaja dogon tsaki ya cire rigar dake jikin sa ya matsa kan gadon janyota yayi da karfi ya yaga rigar dake jikin ta da karfi ta kurma ihu yayi saurin matse bakin ta yace " bake yar iska jarababbiya ba wato har kin kai ki cewa momy babu abinda ke hadani dake to zaki samu yanzu shashasha kazama jahila yana fada yana cire duk wani abu dake cikin ta da karfin tsiya ya matse ta yanda ko kwakwkwaran motsi bata iya wa ya fara shigar ta wani zillo tayi na tsananin azaba amma ko motsawa ta kasayi cike da bakar mugunta Safraz ya sauke mata allurar sa ta sojoji akan ta shi kansa ba Jin dadin abun yakeyi ba burin sa ya gana mata azabar da ko wani namiji ta gani sai ta tsorata saida ya tabbatar ya gama wulakanta ta sannan ya sauka daga kanta zuwa lokacin bata numfashi amma hakan sam bai dame shi ba ya dakko wata takarda daga aljihun wandon sa ya ajiye akan drower ya fice daga dakin ta cikin parlon ta yabi ya shige part din sa.


Wanka yayi a gurguje ya shirya cikin kananun kaya ya dauki wayoyin sa da system din sa sannan yaja troly ya fito ya rufe part din gaba daya ya fito compound din gidan drivern sa dake cikin mota yana jiran sa ya kunna mota ya fito ya karbi kayan hannun sa ya saka a cikin motar ya shiga mazaunin driver Safraz ya shiga baya saida driver ya gyara zaman sa sanna yace "boss ina mukayi" Abuja idan an fara kiran sallah ka tsaya wurin masallaci zanyi sallah "
An gama Boss Joseph ya ce tare da yiwa motar key aka bude musu get suka fice daga gidan.



Tofa ina fans din Salma

Mrs Sharif ce
'
*SALAME*
49-50

OUM SHARIFAT CE>??

JARUMAI WRITTERS ASSOCIATION TAKEN MU ALKALAMI YAFI TAKOBI


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
autin karar da Salma tayi ne ya tashi mama Talatu shiru tayi tana tinanin dalilin karar" kodai mafarki tayi ? Ta tambayi kanta sai kuma ta girgiza kai Salma tana hankalin da ba zatayi kara don tayi mafarki ba don iyayen ta sunyi kokari wurin sanar da ita ilimin addini da adduoi duk fa rashin jin ta da aka fada idan kuma acikin mafarkin tayi karar fa ta sake tambayar kanta a karo na biyu ganin ba ta sake jin karar ba yasa tayi shiru ta kwanta saidai kwata kwata bacci ya kauracewa idanuwan ta haka take ta sake sake a ranta har zuwa lokacin da taji karar bude get, da sauri ta tashi zaune tabbas ba a fara kiran sallah ba kenan dai wani abu ne ya samu Salma" kodai asibiti yallabai Safraz ya tafi kaita ? Ganin babu wanda zai bata amsar tambayoyin ta gashi bata da wata makama yasa tayi saurin mikewa tayi hanyar sakin Salma.
Kwankawasa kofar ta farayi taji shiru a hankali ta tura kofar inda ta lalubi socket din dakin ta kunna haske ya gauraye dakin da sauri ta ja bata tana zaro jikin ta yana rawa ta ce "innalillahi wa'inna ilaihiraji'un waye ya kashe ki Salma na shiga uku na na kasa kulawa da amanar da aka bani zubewa tayi a wajan ta fashe da kuka kmar karamar yariya daga can kuma ta mike tayi kan gadon ta fara jijjiga ta abinda ta gani ba karamin tada hankalin ta yayi ba sai yanzu ta lura a cikin jini Salma take batayi wani dogon tinani ba ta bude ward robe dinta ta dakko doguwar riga nara nauyi ta zura mata ta dauke ta cak ta saba ta a bayan ta da gudu ta fito harabar gidan tana kwalawa drivern Salma kira don batasan ta inda zata fara neman yallabai Safraz ba .

Shima jin kiran kamar ba na lafiya ba ya sallame nafilar da yakeyi ya fito da gudu "subhnllh lafiya meya faru wa kika goya mama? Duka a tare yake jero mata tambayoyin da ba tada nutsuwar amsa su ka kira yallabai Madam ce ya fada hawaye suna tsiyaya a idon ta.

Yallabai ya fita dazu saidai in kira Alh ki saka ta a mota mu tafi asibitin da suke zuwa kafin muje sai in kirashi. Da gudu ya koma dakin sa ta dakko mukullin motar tare da wayar sa saida ya bude motar aka saka ta suma suka shiga mai gadi ya bude musu get suka fita sannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login