Showing 48001 words to 51000 words out of 118786 words
Chapter 17 - CUTA TA DAU CUTA COMPLET BOOK by billyn Abdull .pdf
Nurse aka sa take kula da ita, a bakinta take jin
cewar Awwal ne ya kawo abinci kuma shike tsaye akan komai yanzu babu jimawa ya tafi dan an
kirasa a waya. Bata iya tace komai ba sai gyaɗama Nurse ɗin kai datai kawai. Da taimkonta ta
gyara jikinta, ta bata wata doguwar riga wai ta saka inji Awwal. Batai musu ba ta amsa, ita dai
fatanta su barta ta wuce kawai, dan babban burinta kawai a yanzu danganewa da iyayenta
koda ace zasuyi gunduwa-gunduwa ne da ita. Da ƙyar ta ɗan tsakiri abincin tace ta ƙoshi, Nurse
ɗin tayita lallaɓata amma ta dage kan ta ƙoshi, dole ta barta ta bata magunguna ta sha. Jingina
tai da gadon shiru tana tunani kawai, sai dai jinta take kamar ta rumtse ido taga bata a asibitin
nan.
Bayan la'asar Doctor ya shigo dubata, matsawar da tai kan a sallameta yasa shi lallashinta
da tabbatar mata ta kwantar da hankalinta zasu sallameta a yau ɗin anjima kaɗan. Taji daɗin
hakan sosai duk da ranta fal fargabar yanda zata tunkari iyayenta kuma. Kusan misalin ƙarfe
biyar Awwal ya shigo ɗakin bayan yay sallama Nurse ɗin dake kula da ita ta bashi izinin
shigowa. Tana ƙoƙarin gaidashi kanta a ƙasa wani baƙon ƙamshin turare bayan na Awwal ɗin ya
shige mata hanci. Duk yanda taso dauriyar karta ɗago hakan ya gagara. Dole ta ɗago a hankali.
Wani kalar harbawa zuciyarta tayi sakamakon saukar idanunta akan kamilallen mutumin mai
yanayin nutsuwa da rashin gaggawa. Ido suka haɗa ya kauda nashi a ɗan fisge. Hakan ya
sakata maida nata kan ƙasa itama.
Awwal ne yace mata, “Ƴar uwa kin tashi ashe? Yaya jikin naki?”.
Kanta ta gyaɗa masa tare da faɗin, “Alhamdullah”.
Murmushi yay ganin yanda take ta faman noƙe kai, sai kuma ya kai dubansa ga mutumin nan
tare da sake juyowa gareta ya ce, “Ga Yaya zai dubaki dan doctor ya sanar mana zai sallameki
yau ne”.
Kanta ta jinjina a hankali, batare data ɗago ba ta samu kanta da faɗin, “Ina yini. Nagode
sosai da ƙoƙarinku a kaina, ALLAH ya saka muku da alkairinsa. Kuyi haƙuri na saka ku ɓata
lokaci a kaina.”
Awwal ɗin ne dai ya amsa da faɗin, “Babu damuwa ai yima kai ne. ALLAH dai ya baki
lafiya. Yanzu sai ki faɗa mana address ɗin gidan naku dan mu kaiki ko”.
A ɗan razane ta ɗago ta kalli Awwal ɗin, sai dai karaf suka haɗa ido da mutumin nan da yake
cema Yaya. Wanda tunda ya shigo waya ke a kunnensa da alama magana yake da wani, kuma
wancan ne ke maganar tunda shi dai baice komai ba tunda ya shigo ɗakin. Kauda kanta tai da
sauri gefe, sai kuma ta shiga kokawar haɗiye hawayen dake neman zubo mata. “Basai ma kun
sake wahal da kanku ba ai, hakan ma Nagode da kulawarku. In sha ALLAHU zan iya kai kaina
gida babu wata matsala”.
“Mune zamu kaiki”.
Dakakkiyar muryarsa ta daki kunnensu a bazata. Kusan a tare suka kallesa dan babu wanda
yasan ya kammala wayar. Fuskarsa ba'a ɗaure take ba, amma kuma ba murmushi yake ba.
Cikin nuna rashin damuwa da kallon da suke masan ya ƙara ɗan takowa gaban gadon sosai.
Muryarsa a sauƙaƙe yanzu ya cigaba da faɗin, “Kamar yanda muka ɗakkoki zamu kaiki ga
iyayenki domin cika ladanmu. Ki kimtsa sai Nurse ɗin nan ta taimaka miki zuwa mota” daga
haka ya juya ya dubi Awwal. “Ka tayasu kwashe kayan”.
Da girmamawa Awwal ya amsa masa da “To Yaya”.
Ficewa yay batare da ya sake cewa komai ba. Hakan yasa duk suka bishi da kallo ƙasa-ƙasa
musamman ita da Nurse ɗin nan da tagama mutuwar zaune a kallonsa. Dan babu ƙarya guy ɗin
ya haɗu kam. Gashi Suit ɗin dake sanye jikinsa sun sake haskaka shi tamkar wani baturen
balarabe...
Tafiya motar keyi amma tamkar tayoyinta na burgawa da bugun zuciyar Khadijah ne. Tunda
take a rayuwa bata taɓa jin makamancin ruɗanin da take ciki a yanzu ba. Ji take kamar ta tsilga
a motar tace ta fasa zuwa. Ko wata motar tabi takanta kawai a kai gawarta gidan nasu. To
amma idan tayi haka ba lallai ta samu rahamar UBANGIJI ba, dan zata mutu iyayenta suna a
masu fushi da ita. Bata taɓa tabbatar da ta cuci kanta ba sai yau. Lallai bata yiwa kanta adalci
ba na barin iyayenta akan saurayi. Iyayenta jaruman nan masu jajircewa matuƙa da
sadaukarwa akan farin cikinsu ita da ƴan uwanta. Duk da kasancewarsu ba masu ƙarfi ba, sun
hidimta musu tamkar yanda masu arziƙi ke hidima ga ƴaƴansu. Sun basu ilimin addini dana
zamani, sun suturtasu da sutura ta ƙawa koda su bazasu saka ba, sun ciyar dasu da abinci mai
daɗi koda su bazasu ci ba. Sun hanasu barci a lokacin da suke buƙatar yin barcin. Amma ta
rasa dame zata saka musu sai fifita saurayi a kansu. Ya ALLAH itako minene ya kaita wannan
son zuciyar? (Soyayya) zuciyarta ta bata amsa. Jitai hawaye suna rige-rigen gangarowa a
kumatunta. A karan kanta ta bama kanta amsa da (Ai babu soyayyar duniya sama data iyaye
akan ƴaƴansu....)
“Inaga nan ne ko ƴar uwa?”.
Furucin Awwal ya dawo da ita hankalinta. Firgigit ta ɗago tamkar wadda ta farka a suma.
Wani irin jijjiga ƙirjinta da zuciyarta da kanta sukai a lokaci guda sakamakon saukar idanunta
akan ƙaninta autansu dake tsaye a ƙofar gidan sanye cikin uniform ɗin islamiyya alamar yanzu
ya dawo dan abu yake amsa wajen wani yaro da zasuyi tsaho ɗaya shima dai sanye da uniform
ɗin........✍️
_INA MASOYAN ZAFAFA BIYAR?_
_KU MARMATSO KUSA..._
_ZAFAFA BIYAR 2024_
_ZAFAFA BIYAR!!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_SHIN YAN UWA KUNA DA LABARIN ZAFAFA BIYAR DINKU SUN SAKE ZUWAR MUKU DA
WATA TAFIYAR LITTAFAN SU MASU MATUKAR MA'ANA DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA?_
_YA KE YAR UWA KADA KI BARI A BAKI LABARI... DOMIN DA A BAKI GWARA KI
BAYAR...WAI AKACE ZUWA DA KAI YAFU AIKE_
_GA SUNAYEN LITTATTAFAN WANNAN TAFIYAR... CIKE SUKE DA ILIMIN DARUSSAN
RAYUWA KI KOYA KUMA KI GYARA DA KAN KI..CIKI HARDA ZALLAR KAUNA TACACCIYA
MARAR GAURAYE_
_________
_1_
*_AMEENATUH_*: _MAMUH GEE_
_2_
*_TSUTSAR NAMA (ITAMA NAMA CE)_*_:BILYN ABDULL_
_3_
*_GUDUN KADDARA_*:_SAFIYYAH HUGUMA_
_4_
*_KWANKWASON JIMINA(MAI WUYAR SHAFAWA)_*_:NANA HAFSATU (MX)_
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
AKWAI BONANZA TA MUSAMMAN TA 24HRS
DAN SAMUN RANGWAMEN BIYAN 1K GA DUKA HUDUN
Daga yau 25 December zuwa gobe 26 December
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYARALLAH YA KARA ARZIKI...
ZAFAFA BIYAR NAKU NE_
*_KUYI MAZA KAFIN BONANZA TA ƘARE MASOYA_*
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*
*_Typing_*
*_CUTA TA ƊAU CUTA_*
_(Ɓarawo ya saci akwatin maciji)_
_ _
_Shafi na ashirin_
_INA MASOYAN ZAFAFA BIYAR?_
_KU MARMATSO KUSA..._
_ZAFAFA BIYAR 2024_
_ZAFAFA BIYAR!!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_SHIN YAN UWA KUNA DA LABARIN ZAFAFA BIYAR DINKU SUN SAKE ZUWAR MUKU DA
WATA TAFIYAR LITTAFAN SU MASU MATUKAR MA'ANA DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA?_
_YA KE YAR UWA KADA KI BARI A BAKI LABARI... DOMIN DA A BAKI GWARA KI
BAYAR...WAI AKACE ZUWA DA KAI YAFU AIKE_
_GA SUNAYEN LITTATTAFAN WANNAN TAFIYAR... CIKE SUKE DA ILIMIN DARUSSAN
RAYUWA KI KOYA KUMA KI GYARA DA KAN KI..CIKI HARDA ZALLAR KAUNA TACACCIYA
MARAR GAURAYE_
_________
_1_
*_AMEENATUH_*: _MAMUH GEE_
_2_
*_TSUTSAR NAMA (ITAMA NAMA CE)_*_:BILYN ABDULL_
_3_
*_GUDUN KADDARA_*:_SAFIYYAH HUGUMA_
_4_
*_KWANKWASON JIMINA(MAI WUYAR SHAFAWA)_*_:NANA HAFSATU (MX)_
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
AKWAI BONANZA TA MUSAMMAN TA 24HRS
DAN SAMUN RANGWAMEN BIYAN 1K GA DUKA HUDUN
Daga yau 25 December zuwa gobe 26 December
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYARALLAH YA KARA ARZIKI...
ZAFAFA BIYAR NAKU NE_
_Kuyi maza kada bonanza ta ƙare babu ku_
_________________
.........Cikin rawar hannu ta ɓalle murfin motar ta fita, hakan yay dai-dai da juyowar ƙanin nata da
abokinsa ke nunama motar. Kallonta yake daga sama har ƙasa tamkar mai son tuna inda ya
santa ko son gaskata ita ɗince ko gizo ne. Tana ɗaga ƙafa domin nufarsa kamar wanda aka
zabura ya shige cikin gida da gudu yana ƙwala kiran “Mama! Mama!!.....” sai dai ya gagara
cewa komai sai nuna ƙofa kawai yake yi yana hakki.
Kusan a tare Mama da ƙannen Khadijah biyu Zuhrah da Jamilah suka fito a ɗaki a rikice.
Jamilah ce ta daka masa tsawa da faɗin, “Kai Kamal wane iya shegene haka shigoma mutane
cikin gida da gudu babu ko sallama sai ihun kira, waye ya biyoka ne?”.
“Aunty Kha..di..jah a mota ƙofar gi.. gida. Wlhy da gaske nake, kuma kuzo ku gani”.
Kasa cewa komai sukai su duka, sai kallan kallo kawai, kai kace suma sukai a tsayen. Sai
mamace tai ƙarfin halin faɗin, “Shashancinka yayi yawa Kamal.” ta ƙare maganar muryarta na
rawa da ƙoƙarin juyawa zata koma. Dai-dai nan Khadijah ta shigo gidan. Cak mama ta sake
komawa ta tsaya, su duka suka zubama Khadijah idanu jikinsu na ɗan rawa kamar yanda nata
keyi itama. Da ƙyar ta iya jan ƙafarta zuwa inda suke, ƙasa ta zube gaban Mama ta fashe da
wani irin kuka mai tsuma zuciya tare da kama kunnuwanta duka biyu. Babu wanda ya iya cewa
uffan a cikinsu, face zuba mata idanu da sukai kawai suna kallonta. Baka jin motsin komai a
gidan face sautin kukan nata....
Tunda ta shige gidan suma suka fito a motar. Sai dai Awwal ne kawai a waje shikam yana
daga cikin mota ya dai buɗe murfin ne kafafunsa duk a waje. Magana Awwal ya jiyo da nufin
masa sai ga Baba an sauke a napep tare da Ni'ima, da ga asibiti suke, ta raka baba amsar
magani. Ni'ima na kama da Khadijah sosai, dan haka a kallo ɗaya suka gane ƴar uwarta ce.
Baba da tun fitowarsa a napep ɗin ke kallon motar ta su da Awwal ya ƙara so garesu yana mai
dogara sandarsa, dan yanzu baya iya tafiya sai da ita. Sallamar Baba ta saka su juyowa su
duka garesa. Bayan sun gaishesa yake tambayarsu ko suna neman wani ne?.
Awwal ne ya amsa masa da faɗin “Eh Baba, muna neman mai gidan nan ne”.
Murmushi Baba yay da jin jina kansa. Cike da dattako ya ce, “Ni ne mai gidan yaro. ALLAH
yasa dai lafiya ba laifi nayi ba”.
Murmushi shima Awwal yayi, sai dai kafin yace wani abu Yayansa da tun bayan gaisuwa bai
sake magana ba ya ƙarɓama Baba da cewa, “A'a Baba bakayi laifin komai ba. Alkairi ne tafe
damu.”
“To masha ALLAH. Bissmilla. K Ni'ima shiga ciki ki amso tabarma ko”.
Da to Ni'ima ta amsa masa bayan ta gaishesu. Sai dai tana nufar shiga gidan Yaya ya ce,
“Baba bama sai ta amso tabarmar ba. Dan muna saurine”.
Idanu baba ya ɗan zuba masa, dan haka kawai yaron ya birgeshi saboda nutsuwarsa da
cikar kamala. Kansa ya jinjina tare da dakatar da Ni'ima, sannan ya sake juyowa garesu yana
nuna musu dakalin dake ƙofar gidan. Shi da Baba ne suka nufi dakalin, Awwal na daga tsaye
jikin motar. Sai da ya sake gaida baba sannan ya ɗaura da faɗin, “Baba dama muna nemanka
ne adalilin wata yarinya datai mana kwatancen gidan nan muka kawota. Mun taho da itane tun
daga Adamawa......” tsaff ya kwashe komai ya sanarma Baba, tare da miƙa masa takarda ya
ɗora da faɗin, “Wannan a jikinta ta faɗo da alama itama bata san da ita ba”.
A hankali Baba da jikinsa ke tsuma ya ɗago hannunsa ya amshi takardar. Sai kuma yay
ƙoƙarin maida hawayen da suka cika masa ido da sakin murmushin ƙarfin hali ya ce, “Nagode
yaro, ALLAH yay maka albarka. ALLAH ya kareka da sharrin duk wani abun ƙi. Ban san yanda
zan misalta maka jin daɗina ba akan wannan taimako da kukai mata. Amma na maka alkawarin
addu'a a gareku a kowace sallata. Zan so kuma ace kumu shiga ciki kusha koda ruwa ne”.
“Kayi haƙuri Baba mun gode sosai. Hakan ma ALLAH ya saka da alkairi. Zamubi jirgin
ƙarfe bakwai ne zuwa Abuja shiyyasa. Amma in sha ALLAH na maka alƙawarin watarana zan
shigo domin gaisheka.”
Godiya sosai Baba ya ƙara musu da sanya albarka. Sai da zasu shiga mota Awwal ya sauke
wasu manyan ledoji yace a bama Khadijah...
Bayan wucewar su Baba ya shigo gidan yara biye da shi da ledojin nan. Har yanzu Khadijah
na zube a tsakar gidan tana kuka Jamilah da Kamal na taya ta. Yayinda Ni'ima da Zuhrah da
suka kasance kamar sakonta suke tsaitsaye kawai ransu a ɓace. Dan sukam dai sunada
wayonsu sosai a lokacin da Khadijah tabar gidan, sannan komai daya faru kafin ta gudun basu
manta ba. Mama ko na zaune a yanzu kanta a ƙasa, dan tunda hajijiya ta nema zubar da ita
Zuhrah ta taimaka mata ta zauna. Sallamar Baba ta saka Khadijah ɗagowa da sauri, idanu ta
zuba masa. A take zuciyarta tai wata irin girgiza tamkar zata fito ta baki ganin yanda gaba ɗaya
kamannin Baba suka sauya fiye da mama. Ya rame sosai yayi duhu ga shi yana jan ƙafarsa ga
kuma sanda a hannu alamar itace ke taimaka masa a tafiyar. Shima dai kallon nata yake daga
sama har ƙasa. Kusan mintuna biyu y kauda kansa batare da yace uffan ba ya nufi tabarmar da
Ni'ima tai saurin shimfiɗa masa ya zauna.
Rarrafowa Khadijah tayi har zuwa inda yake tana kuka. “Baba ku yafemin, dan ALLAH na
roƙeku ku yafe min. Nasan nayi kuskure babba na bijire muku nabi wanda kansa kawai ya sani.
Baba nayi nadama, nayi dana sani, wlhy bazan ƙara ba baba....” kuka mai nauyi ya sake
sarƙeta. Maimakon cewa wani abu daga baba sai kawai ya dubi Ni'ima ya ce, “Kubata abinci”.
Da ga haka yaja buta da Jamilah ta kawo masa ya fara alwala dan an fara kiraye-kirayen sallar
magrib...
__________★
METAFORCE online business ne Wanda malamai suntabbatar da halascinta masana
suntabbatar da ingancinsa ba iri kasuwancin da'ake gudunmma mutane da kudin subane shi
wannan an centralized ne ko Wanda ya kirkira bazai iya kulleshiba saboda Yana kan block
chained. METAFORCE zakashiga da kudi kadan ka dauki da yawa ummu khalilwacce take zaune akasar
Nigeria sananniyace akan harkar METAFORCE ta kawomana hanyar sauki dansamun cigaba.
Zakasamu kudi Mai tarinyawa dawayar hannunka insha Allah
Yana da matakai 1....12
Level 1 anafarawa da 5$
Level 2 anadarawa da 10$
Level 3 anafarawa da 20$
Hakadai har zuwa level 12
Alkhairan metaforce
Kingama register za'abaki TR coins na adadin level din da kika bude
Samun reffaral bonus
Ga garabasar spillover
Da dollars suke biya zaka iya cirewa kamaida kudinka account nantake
Babu faduwa Babu asara aciki
Kishiga kasuwanci Mai tarin alkhairi zaka kwashi kudaden musamman kana gayyato al'umma.
Metaforce alkhairine ga duniya insha Allah
Phone number 07038708382/09069163665
____________★
Kwana biyu cur Dafeeq na hotel abinsa hankali kwance a dalilin yarda da zuciyarsa kan
Khadijah na gidan baba hakimi. Dama ya zare layinsa da yasan za'a iya samunsa da shi. Tsaf
ya gama shirya yanda zai fara tafi da Kainaat tare da fara aiwatar da shirinsa kamar yanda
yasan itama tana can ta gama shirya masa da batun jiran saki. Tunda ya baro hotel ɗin murmushi ya gagara barin ƙyaƙyƙyawar fuskarsa. Bai wuce gida kai
tsaye ba, sai da ya biya wani waje ya amshi saƙo kafin yay sayayyar kayan ƙwaɗayi. Ana sallar
isha'i ya shigo anguwar mara yawan hayaniya, tsayawa yay shima yayi sallar sannan ya ƙarasa
gida. Ganin motocinta uku a harabar gidan ya