Showing 60001 words to 63000 words out of 118786 words
Chapter 21 - CUTA TA DAU CUTA COMPLET BOOK by billyn Abdull .pdf
LABARI... DOMIN DA A BAKI GWARA KI
BAYAR...WAI AKACE ZUWA DA KAI YAFU AIKE_
_GA SUNAYEN LITTATTAFAN WANNAN TAFIYAR... CIKE SUKE DA ILIMIN DARUSSAN
RAYUWA KI KOYA KUMA KI GYARA DA KAN KI..CIKI HARDA ZALLAR KAUNA TACACCIYA
MARAR GAURAYE_
_________
_1_
*_AMEENATUH_*í ¾í·•í ½í²–: _MAMUH GEE_
_2_
*_TSUTSAR NAMA (ITAMA NAMA CE)í ½í°›í ½í±£_*_:BILYN ABDULL_
_3_
*_GUDUN KADDARAí ¼í¿ƒí ½í°¾_*:_SAFIYYAH HUGUMA_
_4_
*_KWANKWASON JIMINA(MAI WUYAR SHAFAWA)í ¾í¶©í ¾í¶¯_*_:NANA HAFSATU (MX)_
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYARí ½í²–í ½í²¯í ½í²–ALLAH YA KARA ARZIKI...
ZAFAFA BIYAR NAKU NEí ½í²ƒ_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu í ½í¸í ½í¹_*
*_Typingí ½í³²_*
*_CUTA TA ÆŠAU CUTA_*
_(Æarawo ya saci akwatin maciji)_
_í µí²Ší µí²í µí²ší µí² í µí²–í µí²í µí² í ¾í´™í ¼í¿»_
_Shafi na ashirin da huÉ—u_
__________
*_ZAFAFAN DAI_*í ¾í»¡í ¾í»¡í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥
*_NEW HOT BATCH 2024 DA ZAI TASHI KANKU FIYE DA NA BAYA IN SHA
ALLAH_*í ¾íµµâ¤â€í ½í´¥â¤â€í ½í´¥â¤â€í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥
*_KASANCE D'AYA DAGA CIKIN ZAFAFA FAMILY NA WANNAN SHEKARAR TA 2024 TA
HANYAR SIYAN TIKITIN SHIGA GROUPS NASU NA ZAFAFAN LITATTAFAN ZAFAFAN
MARUBUTA_*
í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥
_WANNAN DIN WATA DAMA CE TA MUSAMMAN A GAREKU WAJEN ZAMOWA CIKIN
AYARIN IYALAN ZAFAFA_
*_LITATTAFAN SABUWAR SHEKARAR SUNE KAMAR HAKA_*
*KWANKWASON JIMINA miss xoxo*
*TSUTSAR NAMA Billynabdul*
*GUDUN K'ADDARA Huguma*
*AMEENATU Mamuhghee*
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA LALE DA MASOYAN ZAFAFA BIYARí ½í²–í ½í²¯í ½í²–... ZAFAFA BIYAR NAKU NEí ½í²ƒ_
____________
......Wani irin duka zuciyarsa keyi matuƙa da ganin Kainaat ɗin. Dan duk yanda yaso dakewa
yay fuska hakan ya gagara gareshi. Cikin ɗan rawar harshe da shan jinin jikinsa ya furta, “Mi
kikeyi anan haka Hajiya?â€.
“Zuminciâ€.
Ta bashi amsa a gadarance a kuma taƙaice. Batare data jira cewarsa ba tai gaba abunta ƴar
rakiyarta biye da ita. Sosai yaji kansa yana juya masa, dan magana ta gaskiya ya fara tsoron
shegiyar matar nan. Dan ya fahimci dole akwai abinda take ƙullawa, kai anya ma ba'itace ta
saka aka kawo Khadijah da su Baba Hakimi Kano ba? Lallai biri yayi kama da mutum, dan ya
kamata ma ace yay wannan tunanin, to amma bai zama lallai ita É—in bace tunda yasan in har
Khadijah gidan Baba Hakimi ta tafi a safiyar daya saketa dole Baba Hakimi zai iya cewa zai
rakota gida. Gaba É—aya kansa ya kasa haska masa komai game da abinda Kainaat take son
shiryawa, bai da zaɓin kuma daya wuce tafiya su haɗu a police station ɗin kamar yanda akace
masa.
Koda ya koma gida duk haukan daya dinga yi akan Kainaat ta sanar masa mitaje yi gidan
su Khadijah ko kallonsa batai ba balle ma ya samu wata amsa. Hasalima ta tattarashi ta watsar
ne tai kwanciyarta. Cikar lokacin tafiya station ya sakashi ƙyaleta ya wuce yana rayama ransa
dole zai yi maganin ta ne.
*_POLICE STATION_*
Kowa da ake buƙatar gani ya iso, har D.p.o ya bada umarnin fito da iyayen Dafeeq da suka
kwana a rufe. Sai dai abin mamaki sam hankalinsa ma baya kansu ya zubama Khadijah idone
tamkar zai cinyeta. Shifa badan kar ace yay ƙarya ba sai yaga a kwanaki kusan goma sha
É—ayan nan da rabuwarsu kamar harma ta canja. Tai masa wani irin fresh da ita, babu bandage
ko ɗaya yanzu a jikinta sai ɗan alamun tabbunan ciwukan. Ga wani ƙamshi mai tada hankali da
take zubawa. Tana sanye cikin doguwar rigar abayar Ni'ima baƙa da aka wadata da duwatsu sai
walwali take. Shi shaida ne Khadijah ƙyaƙyƙyawace. Dan irin black beauty yaran nan ne masu
taushin fata da ƙyalli tamkar ƴaƴan masu kudin na da rana bata ganinsu kullum suna ac. Gata
da murzajjen jiki dan babu rama tattare da ita sam kasancewarta cikakkiyar mace da ALLAH ya
wadata da komai dake tabbatar da mace a mace. Tunda suka haÉ—a ido tai masa wani banzan
kallo daya girgiza zuciyarsa ta É—auke kanta bata sake kallon ko sashen da yake ba. Amma
shikam sam ya gagara daina kallonta. Jima yake kamar yaje ya rungumeta, dan wani irin
mahaukacin sonta ne ke ƙara azalzalar zuciyarsa. Da gasken gaske yana matuƙar ƙaunar
Khadijah, baima san miya shiga kansa ba ya saketa shikam, shiyyasa sam ba'a son yanke
hukunci cikin fushi.....
Maganar d.p.o ce ta katse masa tunani, dole ya nutsu ya maida hankalinsa can. D.p.o ya
fara bama Khadijah damar yin bayani akan duk abinda ya faru. Itako kanta tsaye babu ko
shakka balle gargada ta shiga jero bayani tun daga marin da taima Dafeeq a makaranta har
zuwa randa ya daketa ya kuma saketa bata ɓoye komai ba. Shima Baba hakimi ya maimaita
tun daga randa sukaje wajensa har zuwansu nan Kano, wanda ke tare da shi suma sun
tabbatar da hakan akai. Karo na farko ran mahaifin Dafeeq ya ɓaci. Bawan ALLAH muryarsa
har rawa take wajen faɗin, “Amma kai ba haka ka faɗa mana ba Dafeeq. Yanzu nan kana tare
da yarinyar nan tsahon shekara uku amma kazo kace mana ka saketa harma baka san inda
take ba? Dafeeq wace irin rayuwa ce wannan ka zaɓama kan ka? Yanzu gatan da mukai maka
a matsayinka na É—a É—aya tilo garemu domin nuna godiyarmu ga UBANGIJI kuma sai ya zama
laifi kenan da ɗoraka akan wata hanya mara ɓillewa. Anji yarinyar nan itama nada laifi tunda
bawai ka jata ta tsiya bane ka tafi da ita, da kanta ta zaɓi binka kuka tafi. Sai dai duk mai
hankali da son faÉ—ar gaskiya yasan Dafeeq ka fita laifi. Dan ita mace rauni ne da ita, sannan
duk ƙanƙantar namiji a kanta zai iya yaudararta ya canja mata tunani, musamman ku yaran nan
na zamani da kukai ma soyayya bahaguwar fahimta. Banji daÉ—i ba, dan kasa nida mahaifiyarka
faÉ—a akan abinda ba haka yake ba. Duk da wlhy itace nidai ke zugani, koda naji bai kamata nayi
abinda mukayi ba sai naji na kasa musa mata saboda soyayyar da nake muku kai da ita. Malam
Muhammad dan ALLAH kayi haƙuri ka gafarcemu. Tabbas mun cutar daku kuma mun cutar da
kammu. Dan kai mutumin kirki ne ka nuna mana dattako akan wannan al'amarin, saboda tunda
aka fara bakace komai ba koda ɓatancine ga ɗanmu sai mune keta hauka a cikin anguwa
batare da yin nazari da tunani irin na iyayen ƙwarai ba. Wannan shine mafi yawan kuskuren
iyayen zamani akan kin amsar kuskuren ƴaƴansu saboda soyayya. Sai lokacin da abu ya ƙwaɓe
yaro ya shiga cikin wani bala'i kuma mu kasa zaune mu kasa tsaye koma muce wani ne ya
jefesa da asiri ko baki alhalin mune da kammu muka rusa masa rayuwa saboda gurguwar
soyayya. Dan ALLAH ku yafe mana Malam Muhammad kai da iyalinka gaba É—aya, yanzu da
sanadin ciwon nan ka rasa ranka ina zamu saka kammu neâ€.
Murmushi irin na dattako Baba ya saki, sai kuma ya nisa a hankali tare da furta, “Babu komai
Malam Abubakar. In sha ALLAHU komai ya wuce a yanzu. Kuma dama can ni dai ban riƙe
waninku ba face addu'ar kariya da nake bin su Khadijah da shi akan ALLAH ya hanesu aikata
alfasha a ƙarƙashin inuwar shaiɗan. Kuma Alhmdllh na godema UBANGIJI daya kasance sun
rayu ne a ƙarƙashin inuwar aure. Ko lokacin da kukazo kuke cemana Dafeeq ya saketa ta shiga
duniya ban fasa gayama UBANGIJI na ba duk da mun shiga tashin hankali. Amma sai na dinga
ganinta a mafarki cikin aminci akoda yaushe, na kuma dinga jin bana kokwanto akan tanada
aure. Nayi imani da ƙaddara zata iya faɗawa akan komai, amma ina alfahari da fatan yanda ban
taɓa taɓa ƴar kowa ba da nufin zina ko ɓata mata rayuwa nima in sha ALLAHU ALLAH zai
bama nawa Æ´aÆ´an kariya. ALLAH ya yafe mana baki É—aya, ya kuma shirya mana yaranmu
damu kammu dan aduk sanda suka aikata kuskure yakan zama wani lokacin muma iyaye da
gudunmawarmu a ciki, duk da dai akwai tsayayyun iyaye da wlhy suna iya ƙoƙarinsu akan
ƴaƴan amma zakaga abun sai dai addu'a kawai. Wasu kuma duk da suna ƙoƙarin zata iya
yiyuwa suma sunma iyayensu wani kuskurene da suke girban abinda suka shuka akan Æ´aÆ´an
nasu kuma. Dan abinda muke mantawa idan fa ka aikatama iyayenka ƙyaƙyƙyawa kaima
ƙyaƙyƙyawa zaka girba a wajen ƴaƴanka, idan mummuna ne kaima zaka girbi dai-dai da
hakanne. Ni kaina ina danganta abinda Khadijah ta aikatamin da bijirewar da naima nawa
iyayen akan auren mahaifiyarsu a farko, dan sai da takai bayan an aura min ita nai tahowata
nan Kano kusan watanni biyar wai dan duk suji haushi su rabamu, amma koda na koma saina
samu dai tana nan a gidanmu. Daga nan na karaya na sallama bayan ita da kanta tamun
nasiha da tabbatar min itama ba sona take ba umarnin iyaye tabi, tana roƙona koda bazamu so
juna ba muyima iyayenmu biyayya kodan darajar da ALLAH ya basu da fifiko a kammu na
haihuwa. Wannan shine sanadin gyara komai harna É—akkota muka dawo nan cikin Kano da
zama. Duk da na roƙa iyayena gafara sun kuma yafemin gashi sai da na girba abinda na shuka
ga Æ´ata ta fari dana É—auki burin duniya na É—aura a kanta da tunanin zata zama madubin
Æ™annenta a komai na rayuwa.â€
Kuka sosai Khadijah ta saki hankalinta na ƙara tashi. Dan wlhy zuciyarta zata iya bugawa
idan Æ´aÆ´anta anan gaba akace zasu rama abin nan da taima mahaifanta. Cikin rawar jiki da
kuka take roƙon dan ALLAH su yafe mata. Cikin murmushi Baba yace, “Ai komai ya wuce
Khadijah na yafe miki. Mahaifiyarki ma ta yafe miki tun ma kan ki dawo garemu. ALLAH ya ƙara
shirya mana kuâ€.
An amsa da Amin, yayinda Dafeeq ya durƙusa shima gaban Khadijah cikin sanyin murya ya
ce, “Dan ALLAH nima kiyi haƙuri to ki dawo gareni Khadijah. Na miki alƙawarin wlhy zan koma
miki kamar da yanda muke a farko. Abinda ya faru ma wlhy tsautsayi ne. Amma zan cigaba da
riritaki fiye da yanda nai miki a farkoâ€. Wani banzan kallo ta masa hawaye na sauka mata. Sai kuma ta nuna kanta da faÉ—in, “Wai
ni kake tunanin zan koma gareka Dafeeq? To kayi kuskure. Wlhy koda ace baka aikatamin
komai ba hakan ta faru, zan hana kaina komawa aurenka saboda ya zama horo ga kuskuren
dana aikata na bijirema iyayena. Koda ace kuwa ina jin soyayyar ka zata halakani wlhy. Balle
ma a yanzu bana jin koda É—igon soyayyar ka a raina. Kuma wlhy! Wlhy! Wlhy koda ace
soyayyarka zata halakani, koda ace kaine autan maza na barka har abada Dafeeq.....â€
Cikin rawar jiki da bugawar zuciya Dafeeq dake ƙoƙarin riƙo mata hannu ke furta, “Dan
ALLAH Khadijah, dan ALLAH kada kice haka, kada kimun haka. Wlhy ina sonki, kuma kema
nasan kina sona. Sharrin shaiÉ—anne kawai da munafuncin matar can. Amma wlhy kika barni zan
iya rasa kaina gaba É—aya. Sannan ni wlhy nama maidaki, na maida auren mu tun randa na ce
nai sakin, kin san dai akwai sauran igiya É—ayaâ€.
Murmushi mai ciwo Khadijah ta saki. Sai kuma taja tsaki da taɓe baki. “Ka ɗauka ka maida
banza Dafeeq, dan zama ni da kai har abada ya ƙare. Maganar matarka kuma kadai sone
kawai ka É—aura mata laifi. Amma ni zuwanta alkairi ma ya zame min. Tunda a sanadin zuwanta
nasan kai É—in nan, kai da kanka kake zubar min da ciki. Sannan kana zagayowa kazo ga
iyayenka, ka kuma gyara mu'amalarka da su yayinda ni ka gama ɓata mun suna da mafi munin
ɓatanci a wajen nawa iyayen da mutanen anguwa. Wai na shiga duniya! Kai jama'a na rasa
miye ribarka kan aikata wannan shaiÉ—anar. Kaico da miji irinka, kaicona da bijirema iyayena
nabi mutum irinka mara zuciya a ƙirji. Dan sam kai ɗin ba cikakken mutum bane Dafeeq. Kai
azzalumi ne, kuma na barka da ALLAH, na kuma godema matarka dan alkairi ce nikan a gareni.
Idan ma mafarki kake ka farka. Dan har abada ka rasa Khadijah Muhammad Kura, kasa
wannan a ranka kama hutar da kanka okayyyâ€.
Sosai jikin Dafeeq ke mazari. Zaiyi magana d.p.o ya dakatar da shi. “Uhhm kaga magana
taƙare kuma. Daga yau nima na kashe wannan case ɗin. Abinda ya rage shine dole ka bayyana
ma duniya kai da iyayenka gaskiyar lamari domin wanke Khadijah kamar yanda kuka ɓata ta.
Zamuyi a rubuce dan ya zama konan gaba wani abu ya taso ni da kaina zan É—auki mataki akan
duk wanda ya aikataâ€.
Baba ne ya amshe da faɗin, “Hakan yayi dai-dai yallaɓai kuma mun gode sosai. Sannan
ina so yanzu a gabanka a gaban iyayensa dasu yallaɓai Hakimi ya janye maganar cewar ya
maida Khadijah, yama cika mata É—ayan sakinta dan maganar gaskiya ni kaina bazan bar
wannan auren sake komawa ba ya isa hakan nan. ALLAH ya haÉ—a kowa da rabonsa na alkairiâ€. Sake rikicewa Dafeeq yay, hatta mahaifinsa roÆ™on baba yake akan yay haÆ™uri kada ya raba
auren. Amma Khadijah ta rantse in bai saketa ba zata kaisa kotu kokuma ta faÉ—a rijiya ta mutu
sai ya zauna da gawarta. Jin kalamanta yasa D.p.o tsare Dafeeq akan saifa ya janye maganar
maida khadija da yace yayi. Dafeeq ya koma roƙon Baba Hakimi da Baba Harɗo. Suko sukace
babu ruwansu, wannan zaɓin Khadijah da iyayenta ne ba nasu ba, basu da hurumi akan
wannan batu. Dole Dafeeq naji na gani tare da zugar mahaifiyarsa data cika da takaici tai fam
tun sanda babansa yay magana da bama Baba haƙuri ta shiga rantsuwar itama Dafeeq ɗin
bazai sake zama da Khadijah ba. In ko ya cigaba da dagewa zata tsine masa ne. Garama ya
saketa, idan kuma ya saketa bazai ragu da komai ba, shida keda mata ƴar arziƙi irin Kainaat
miye dan ya rabu da wata Khadijah can da har zai wani damu kansa a banza a wofi har ana
raina masa hankali da nuna tama fisa wani fifiko ne.......âœï¸
*_ZAFAFAN DAI_*í ¾í»¡í ¾í»¡í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥
*_NEW HOT BATCH 2024 DA ZAI TASHI KANKU FIYE DA NA BAYA IN SHA
ALLAH_*í ¾íµµâ¤â€í ½í´¥â¤â€í ½í´¥â¤â€í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥
*_KASANCE D'AYA DAGA CIKIN ZAFAFA FAMILY NA WANNAN SHEKARAR TA 2024 TA
HANYAR SIYAN TIKITIN SHIGA GROUPS NASU NA ZAFAFAN LITATTAFAN ZAFAFAN
MARUBUTA_*
í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥
_WANNAN DIN WATA DAMA CE TA MUSAMMAN A GAREKU WAJEN ZAMOWA CIKIN
AYARIN IYALAN ZAFAFA_
*_LITATTAFAN SABUWAR SHEKARAR SUNE KAMAR HAKA_*
*KWANKWASON JIMINA miss xoxo*
*TSUTSAR NAMA Billynabdul*
*GUDUN K'ADDARA Huguma*
*AMEENATU Mamuhghee*
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA LALE DA MASOYAN ZAFAFA BIYARí ½í²–í ½í²¯í ½í²–... ZAFAFA BIYAR NAKU NEí ½í²ƒ_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu í ½í¸í ½í¹_*
*_Typingí ½í³²_*
*_CUTA TA ÆŠAU CUTA_*
_(Æarawo ya saci akwatin maciji)_
_í µí²Ší µí²í µí²ší µí² í µí²–í µí²í µí² í ¾í´™í ¼í¿»_
_Shafi na ashirin da biyar_
____________
*_ZAFAFAN DAI_*í ¾í»¡í ¾í»¡í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥
*_NEW HOT BATCH 2024 DA ZAI TASHI KANKU FIYE DA NA BAYA IN SHA
ALLAH_*í ¾íµµâ¤â€í ½í´¥â¤â€í ½í´¥â¤â€í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥
*_KASANCE D'AYA DAGA CIKIN ZAFAFA FAMILY NA WANNAN SHEKARAR TA 2024 TA
HANYAR SIYAN TIKITIN SHIGA GROUPS NASU NA ZAFAFAN LITATTAFAN ZAFAFAN
MARUBUTA_*
í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥í ½í´¥
_WANNAN DIN WATA DAMA CE TA MUSAMMAN A GAREKU WAJEN ZAMOWA CIKIN
AYARIN IYALAN ZAFAFA_
*_LITATTAFAN SABUWAR SHEKARAR SUNE KAMAR HAKA_*
*KWANKWASON JIMINA miss xoxo*
*TSUTSAR NAMA Billynabdul*
*GUDUN K'ADDARA Huguma*
*AMEENATU Mamuhghee*
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA LALE DA MASOYAN ZAFAFA BIYARí ½í²–í ½í²¯í ½í²–... ZAFAFA BIYAR NAKU NEí ½í²ƒ_
__________
.......Saki dai dole Dafeeq yayi sa, sannan akai komai a rubuce kowa ta saka hannu aka bama
kowa nasa copy É—in d.p.o ma ya ajiye nasa. Khadijah ta dinga sakin ajiyar zuciya da jinta
sakayau tamkar wadda akaima rahama. Haka suka taho gida Dafeeq na kallonta harda cin
tuntuɓe mahaifiyarsa na jansa tana masifa da hararar Babansa. Dan gaba ɗaya yama fi kowa
bata takaici daya kware musu baya ya zaɓi bare akansu har yana gurfanen bada haƙuri akan
abinda ita bataga inda sukai laifi ba.