Showing 63001 words to 66000 words out of 366611 words

Chapter 22 - AUREN SIRRI Book 2 Complete by Aisha Bagudu.txt

29 Dec 2025

8174

kokarin bashi hakuri ya dakarta daita da hannushi tare da cewa kingama ta daga masa kai ya dauketa yashiga bathroom daita.
" wanka yayi mata ya nadeta a towel ya fito daita ya zaunar daita akan stood tana rawar sanyi ya canza wani bedsheet din ya kwantar daita .

Sannan ya kwashe bedsheet din databata da kayan jikinta ya watsa su cikin washing machine sannan shima yaje ya gyara jikinsa dan duk ta bata masa jiki .

ya fito kungunshi daure da towel, duk wata siffa ta karfi sun a bayyane ajikinsa.
, gabadaya koina ajikinsa cike suke da yalwar gashim wanda har nipply dinsa dake tsaye zagaye suke da gashi .
hatta yatsun hannushi kowanne kwance suke da gashi . kallo daya tayi masa ta dauke idanunta dan bazata iya cigaba da kallonsa ba .

Wordrob dinta ya bude ya Ciro doguwar rigar jallabiya ya ziramata tare bata light kiss a goshinta .



'Ahankali ya dauki wayarsa dake ajiye akan mirrow dinta yayi dealing number fk.
" byn fk ya dauki wayar da sallama suka gaisa ,yace dan Allah ka turomin likitar nan data duba zeenat shekaranjiya.

Fk yace ka dawo ne ?
yace uhmmmm ok kaban 3 minti .

Bai sake cewa komai ya dauki jakarsa ya nufi hanyar dakinsa .



Ba'a minti shabiyar Sai Ga doctor din ta iso.

Ta gaida DEENI cikin girmamawa yayi gaba tana biye dashi har dakin zeenat.

kwance take har lokacin 'ahankali yakarasa kusa daita ya zauna ya kamo hannuta cikin nashi yana murzawa .
, doctor ta ajiye jakarta aikinta agefe tashiga fidda kayan aiki .

'Ahankali deeni ya dube doctor din da muryasa mai cike haiba yace akwai aluran da za'ki iya mata wanda zai tsayar da Aman doctor tace eh.
Yace ok kiyi mata tace ok sir .

Doctor tayi mata duk abinda deeni ya umarce dayi " byn deeni ya tilastawa zeenat din dole ta shan tea sannan tayi musu sallama ta wuce .


Anyi mata injection din tsaida amai amman say da zeenat ta gwammaci daman bai bari ayi mata ba dan gabadaya rasa inda zata sa kanta tayi Sai runtse ido kawai take tana juye juye ya rungumota jikinsa cike da tausayinta,a hankali ya dinga yana lallabata dabata baki har tayi bacci .


Ya lullube da bargo ganin ta kamkame jikinta guri sannan ya nufi gidan umminsa ,byn sun gaisa ta tmbye shi mai kiji yace da sauki na barota tana bacci . Ummi tace dan Allah deeni kakara hakuri da zeenat kaji .ni dan tafiya ta kamaka ka dinga kawo min ita nan inyaso idan kadawo ka dauketa ku koma ,yace to kawai .
Bai wani dadi ba sosai yayi mata sallama tabashi sobon data hada may dan tsami tsami tace gashi yakai mata ya karba ya wuce .
Gurin fk ya nufa shima bai wani dade ba koma gida .

Kamshin turarensa ya sa tagane yana hanyar shigowa dakinta ta Mike tun kafin yashigo tayi hanyar bayi jiri ya debeta da sauri yakaraso gareta yakamota ta fada kansa suka zube kan bed yayi gefe ganin yadda take fidda numfashi ya dagota ya rungumrta tsam ajinsa yana mata sannu.
,kukan wahala ta fashe masa dashi tana aiyana yadda zata raba kanta da wannan jararlbabben cikin nasa .
, a zabure ya Mike ya zaune kmr yasan abinda take aiyanawa a ranta.

yace please zeenat ki dinga bi 'ahankali km dan Allah kiyi hakuri da cikin nasan yadda yake wahalar dake ,idan wani abu yasamu bbyn basan yadda zan ji dan wlh baki san yadda nake jin cikin nan naki a zuciyata ba .

Yasa hannu yana dauke mata hawayen dake bin kuncinta , tare da sake rungumeta tsam tsam ajikinsa .
kuka tashiga rera masa shi km Sai rarrashita yake yana bata hakuri ta jure ta haifa masa bbyn .

Kokarin raba jikinta take da nashi dan bataji zata iya wani hakurin haihuwa ba . wannan cikin nasa dake neman kaita lahira ,shine yake wani bata hakurin cuta hannuta 'ya rike gam yana tmbyrta Ina zaki tace amai nake ji .


Ya Mike tare daita ajinsa har bathroom yaja ya tsaya yana jiranta .
Haka ta tsugunna tayi ta yunkurin amai amman bbu abinda ya fito ackinta byn miyo .
haka ta hakura ta Mike ya sake rikota ta kwanta tana fidda numfashi sama sama.
idanunsa ya zuba mata yana kallonta duk ta rame Sai dan wuya idanunta suka sake shigewa ciki .

Yasa hannushi ya sake jawota jikinsa yana shafa kasan mararta . Yace me zaki ci?
ta girgiza masa kai bana son komai .


Yace ki taimakmin kici ,wani abu mana .
kalli duk yadda kika rame jin haka yasa ta fashe da kuka tana kiran sunan ummi .....

Ya dan zuba mata rankwashi akai ,ki daina min kukan kmr wata bby. kema kina kuka haka Ina Ga bby'n mu .

Kuka tacigaba dayi .
ita kadai tasan abinda take ji ajikinta .
Km tasan abinda kesata kuka gabadaya dawowarsa ya rusa mata budget dinta kuka take sosai, ya ware idanushi kawai yana kallonta da mamaki . Ta dan ja baya kadan dan ta tsorata da irin kallon dayake mata.

Kyacci yayi tare da jan kunneta yace kinci sa'ar bbyna dake jikinki wlh.. ajiyar zuciya ta sauke jin ba wani abu zai mata ba . 'Ahankali ya sake maida jikinsa 'ahankali yasoma cire mata doguwar rigar jikinta ya hade jikinshi dana nata yana goga mata gashin kirjinsa . wani irin feeling yake ji yana taso masa cikin sanyi ya kai hannushi saman mararta yana shafa 'ahankali 'ahankali. Sakwanninsa masu frigitawa yashiga aika mata yakamo Brest dinta yana mammatsawa ,'ahankali itama tasoma maida masa da martani , cike da kwarewa ya dinga romancing dinta , sosai ta sakar masa jikinta kmr ba jin jiki ba ,sai da komai lafa ,km zazzabi ya rufe ta .



Washegari yana fita aiki .
Ta lallaba tashige dakinsa 'ahankali ta jawo dorowa tajita akulle 'ahankali tace wayyo nashiga uku ta Mike tafara kwalle kwalle a dakin cikin dakin kmr zata zubda hawaye to ita zata samun kudin zuwa asibitin gashi kudin hannuta basu kai sun kawo ba dorowa din dakin ta dinga bubbudewa gabadaya ko zata ga kudi amman bbu .duk ta gaji sai haki take ga tsoron kar tsautsayi yasa deeni dawo gidan ya isketa tana masa bincike .

tuni hawaye ya balle mata tana addu'ar Allah ya taimaketa taga kudi ta bude waya dorowa taga tarin takardu da file files .taja tsaki ta mayar ta rufe da karfi ,kmr an tsinkireta ta Mike cikin sauri Ta nufi wordrob din kayansa ta bude batasan sanda ta lumshe idanunta ba sakamakon cinkaro da tayi da kudi bandir bandir jere da juna .wani irin sanyi taji yana nabin jinin jikinta hamdala ta shiga yi aranta .cikin sauri Ta dauki bandir daya ,dan tasan zai isheta har ya rage ta zuba cikin hand bag dinta tsabar murna samun kudin datayi ta nemi ciwon dake tattare daita tarasa .




MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗




AYSHA A BAGUDO



Page 43



Cikin sauri sauri Ta fito daga dakinsh ta nufi nata ta dauki mayafinta ta yafa ,biyu biyu ta dinga saukowa daga step jikinta gabadaya Banda rawa bbu abinda yake .Ta nufi kofar fita.


Har zata fita taji makoshinta ya bushe ta dan dawo da baya da baya ta bude fridge ta dauki sobon da ummi ta bayar akawo mata ta kafa kai tasha sosai tana sauke ajiye zuciya .


Cikin haka taji wayar ta dauki kara 'ahankali ta zira hannuta cikin jakar dake makale da kafadarta ,tasoma kokarin Ciro wayar ta duba tana sauke ajiyar zuciya .
Sunan wacce tagani yasa ta dauki wayar , da sauri .

Hello ....Zeenat ya' akayi najiki shr km?
jiya haka nayi ta zaman jiranki gashi yau ma haka ko kin fasane inji cewar sumy ?

"tayazan "fasa, irin wannan bakar wahalar danake sha.
wlh bbu abinda zan fasa jiya ma Sai dana gama shirina say Ga my hrt ya dawo ya rusa min budget Amman karki damu Gani nan a kan hanya .

ok kiyi sauri Ina jiranki kifa zo da enough money , zeenat tace karki damu kawas ganin nan day zuwa ok Sai kin karaso .
Ta yi hanging din kiran tare da km jefa wayarta ta cikin jaka ta ajiye robar sobon hannuta tun kafin da dago .

Assalamu alaikum taji anyo sallamar ,take ta Mike ta sankame a guri daya jikinta ya dauki rawa waye ....waye ...km zai sake shiga cikin lokacinta ?
Dafe kirjinta tayi wani frigice ya sake zuwa mata.
" bazata taba manta wannan muryar ba ko acikin mutane dubu ne ,cikin sanyi jiki takarasa bakin kofar jin sallamar taki karewa .

Assalamu alaikum wai Ina masu gidan ne? Tabbas
inda ba gizo murya ke mata , wannan murya shemah ce. hannuta na rawa Ta daura akan handle din kofar ta bude
,shemah tagani tsaye tana sarka mata dariya.

Ya haka kin bar mutun yana ta faman rafka sallama km kin kasa amsawa dan Allah ni ban hanya na shiga ciki na kwaso gajiya.
kinbarni tsaye .

Sai lokacin zeenat ta farga tasan abinda yakamata tayi , ajiye zuciya ta sake saukewa tare da sakin murmushin karfin hali uhmmmm Ina shirin amsawa kennan wlh sobon da nake sha ne yasa kikaji banyi sauri amsawa ba.
,sannu da zuwa tabata hanya tana cewa daga Ina haka?

daga gida , shemah data karasa shigowa tasoma kokarin kwanto danta dake goye abayanta ta mikawa zeenat shi .

jiya mukayi ar'bain shine nace yau dai sai nazo na duba jikin guzuma .
dan naji ance bakida lfy sosai laulayin ciki yasaki gaba .
abu fa ya hade da son jiki .
jikin zeenat duk a sanyaye tace duk son jikina ban kai ki ba .

,Aa wlh bazama a hada ni dake ba wlh.


Lokacin danake laulayina waya sani .
Amman ke bbu wanda baisani ba .
Shemah ta maida hankankalinta kan zeenat din sosai tana dubanta say naga kmr fita ,zakiyi .

, zeenat ta sake yin murmushin fitar lfy uhmmmm bbu inda zani "
ok wuni fa muka kawo miki dan say yamma zamu wuce gidan .



'Ahankali zeenat tasamu gurin ta zauna kan kujera tana furta kalmar inna lillahi wa inna ilaihi rajiun akasan zuciyarta .

Shemah tace yana Ga duk kinyi wani iri ko bakiji dadin zuwanmu bane?

, zeenat tayi saurin wayencewa tare ware idanunta tana murmushin karfin hali may kike Gani.

naga jikinki duk yayi sanyi dana say yamma kmr baki so zuwanmu ba .

Zeenat ta girgiza kai uhm bbu komai wlh yanayin jikina ne yasa kika Ga haka kin san yanzu say 'ahankali .


Shema tace Kuma kunkusan shiga samun manya .

suka sa dariya atare zeenat tace shemah dan dauko hollondia a store kisa a fridge ya dan sanyi kafin ki tashi sha .
,shemah ta Mike .

Zeenat naganin shigar shemah store tayi saurin Ciro wayarta tayi dealing number sumy.

Sumy na dauka zeenat tace ,kawas yau ma fa damata ta km subuce min Sai day km gode .

me ya faru km yau inji sumy wlh shemah ce takawo min wunin.

sumy tace shikennan kima kwantar da hankalinki karkisama kanki damuwa.
daga gidan nurse din dazamu gurinta nake yanzu .

naje ban isketa ba wai tayi tafiya Sai zuwa Thursday zata dawo.

, zeenat dake zaune rike da bby bbu abinda jikinta keyi Sai rawa jin abinda sumy tace.
'Ahankali ta furta shikennan ,nashiga uku ni zeenat yanzu yaza,ayi kennan ?

hakura zamuyi yanzu say ta dawo , zeenat tace ke bakin wata dazata iya cire min.

uhmmmm gaskiya bansan kowa dake irin wannan aikin ba say ita.

kinsa fa bakowa ke irin wannan risking din ba .
itama a boye takeyi a wani small office dinta.

keday kiyi hakuri kawai mubari har ta dawo . Zeenat tace oh Sumy Ina cikin one chance .

Kede ki natsu fa dakyau ki rufamin asiri kar shemah ta dagoki fa.
Komai ya kwabe mana .

zata sake yin magana taji motsin shemah tana fitowa daga store zata shiga kitchen da sauri tace shikennan Allah yakaimu Thursday din say muyi waya tayi saurin hanging din kiran .


Tana kokarin dawo da natsuwarta dan kar shemah ta dago logonta .
, amman sam hakan yagagara samuwa domin gabadaya hankalinta a tashe yake .



Sannu 'ahankali yanayinta ya fara canzawa daga shaukin farincikin da take ciki zuwa bakin ciki da faduwar gaba .
Takasa fahimtar abinda ke shirin faruwa daita.
Farinciki ko akasin haka kullun da matsalar dake rusa mata budget .

'Ahankali Nadama tasoma zuwa mata tana jin laifin da zata aikata shine mafi girman zunubin dazata daukawar kanta.

ita kanta tana son ta haifawa deeni abinda ke cikinta ko dan samun cigaban farincikinsa.

amman tun kafin akai Ga haihuwa tasoma renan kanta .


Wata zuciyarta na kwabarta akan tabar cikinta kmr yadda rukky taba shawara .

yayinda wani bangare na zuciyarta ke ingizata akan lallai ta cire kawai karta kuskura ta yarda ta haihuwa .

Bbu komai a Haihuwa facce wahala.
sosai tayi zurfi acikin tunani har shemah ta karaso gareta ta zauna kusa daita zeenat na can Ga duniyar tunanin yadda zatayi da cikin jikinta .

Ta hakura ta jure wahalar dake cikin rainon ciki da haihuwa ko km ta zubar ta hutawa ranta .

Shemah ta dan tabata byn tayi ta kiran sunan taji shr.
a frigice zeenat ta kallo barayin da shemah ke zaune tana dan murmushi yake.

Shemah ta zuba mata ido kawai tana kallonta .

'Ahankali ta sauke numfashi tace ,make damunki haka Zeenat?

Wannan wani irin tunanin ne haka kika jefa kan ciki?
tun dazu nake faman magana da kiran sunanki Amma duk bakisan inayi ba .

koma meke damunki , yakamata ki sausaitawa kanki kodan sbd yanayin da kike ciki.
, wannan tunanin da kikeyi zai iya shafar dan dake cikinki.
dan Allah kiyi hakuri kibar tunani irin haka kinji komai na duniya dan hakuri ne .

Zeenat da jikinta yagamayin sanyi tace bbu komai fa , shemah tace Allah yasa nan suka bar zance suka shiga hirar duniya .



Deeni dake zaune office yana saka da aikinsa ya dinga jin faduwar gaba ba kaukautawa .
,'ahankali ya dinga karantu duk addu'ar da yasan zata kawo masa natsuwa da rage masa jin abinda yake ji .


' wani tunani yazo masa yasa hannu ya janyo wayar dake charge daga gefe yashiga neman layin zeenat amman shr bata dauka ba.

hankalisa ya sake tashi ,dan haka yashiga neman layin umminsa Kira daya cikin na biyu ummi ta dauka da sallamarta .
ya amsa yana gaishe da umminsa .
tace ya aiki yace alhmd tare da cewa first lov dan Allah Ina son asamo min housrlegirl kmr guda biyu .

ummi tayi shr har sai dayagama maganar sa tukun ta numfasa ,sannan tace kai ko mezakayi da house girl har biyu ?

Ina ma laifin daya ,first lov saboda zeenat ne wlh kinsa yadda ciwon nan yasata gaba .
gabadaya idan bana nan hankali baya kwanciya ,amman idan akasamu masu kular min daita zanfi samun natsuwa .

Jin haka yasa ummi tace shikennan za'a nemo" ita km Allah raba da cikin lfy .
yace Ameen ,tare da cewa dan Allah first lov kisa a bincika daga yanzu zuwa anjima .

Ummi tayi murmushi tace to dan oya oya zan kira momy fervor yanzu naji ko za'a samu .
sukayi sallama .

still number zeenat din ya sake nema wannan karon tashiga shr yayi tare da kamo lip's dinshi kasa yana dan cizawa sannu sannu yana jiran ta dauka .


'Ahankali ya sauke ajiyar zuciya jin muryata.

Hello my hrt yace ya'akayi zeenat?

Ina kika shiga tun dazu Ina faman nemanki har Kinsa hankalina tashi ?

Tayi murmushin jin dadi ta marairaice murya sannan tace wayyo my hrt wlh na dan yi busy ne shemah ce tazo .

yace ok kina day lfy ko tace uhmmmm yanzu ya jikin naki ta gyara zama tare da cewa da sauki day .
ki kara mana hakuri da bby'na nasan yana wahalar dake sorry .

ta sake yin murmushi bbynka ka kadai kennan ban dani ko?
Yace sorry I mean bby'nmu .
nasa ummi tasamo miki house girls dazadu dinga taimaka miki.
idan an samu zaki Ga an kawo .

ok Nagode my hrt yayi murmushi karki damu wai meyasa kika zabi kice min zuciyarki ?

Sbd ina maka wani irin son da ni kaina ban iyakarsa ba " idan bbu kai acikin duniyata zuciyata zata iya yin damage.
, Allah my zeenat ta girgiza masa kai tamkar yana kallonta .

nouking din office dinsa dayaji yasa shi cewa ki kularmin da kamki please zankiraki zuwa anjima.

Eyyyye .... eyyyye..
agabana yarinya kike irin wannan narkewar tamkar yana kusa dake ko kunyata ba kyau

,inji kunyarki tsoron ki ma nake inji cewar zeenat


Wunin ranar suna tare da shemah har karfe biyar sannan shemah tayi mata sallama ta wuce.

byn tafiyarta shemah momy fervor takawo mata masu aiki guda .

Zeenat ta nuna nawa momy fervor wajen zama .
,tana murmushi ta zauna tace Nagode madam Ga masu aikin nan" hjy tace akawo zeenat ta dubi gurin da masu aikin ke tsaye " ta yatsuna fuska tace ok ,jikinsu na rawa suka dan durkusa suna gaisheta ta amsa tana nuna musa wani daki dake manne da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login