Showing 270001 words to 273000 words out of 366611 words
Chapter 91 - AUREN SIRRI Book 2 Complete by Aisha Bagudu.txt
yanzu take.
yarinyar da take shiru shr me cike da tsansar kunya Amman gabadaya yanzu tarasa dalilin dayasa ta sauya.
uhmmmm ta sauke naunauyen ajiyar zuciya ba laifin bane Ai tunda tasan dadin maza dole ta sauya hali.ta fadi hk acikin zuciyata.
shikuwa Deeni murmushin farinciki ya saki domin yasan kishi takeyi akansa .
amma ya basar hade da dago Zeenat ya mannata da gefen jikinsa yace muje dakinki bbyna .
har sun soma tafiya ta dawo da sauri ta dauki baby mace da namiji ta mikewa deeni ita km ta dauki daya
suka fice Daga dakin suka bar nablah tsaye da takaicinsu.
Wunin ranar yaran nacan tare dasu ,suna shan gata da tarairaiya Daga zeenat har deeni shr shr har yammacin ranar ba'a dawowa nablah da yaran ba .
Ga nonuwanta sun cika bammmmmm da ruwan nono har tsiyaya suke gabadaya hakurinta da kawai cinta akan yaran yasoma karewa Dan hk ta nufi dakin zeenat inda take jiyo sautin kukan yaranta sama sama .alamun sun soma gajiya.
Tana shiga bata tsaya wata wata ba ta Kai hannuta zata dauki yaran zeenat ta rike tsintsiyar hannuta.
nablah ta dago idanuta tana dubanta .
muryarta a hassale tamkar zatayi kuka tace hb aunty kina kallon yadda yaran nan suka wuni tun safe basu ci abincinsu ba ... uhmmmm Ai nima nabasu abinci ko kinga alamun yunwa atare dasu ?
Ran nablah in Yayi dubi ya sake baci tace idan baki Ga alamun hk ba ni nagani km har naji hkn ajikina tana sake kokari daukar Anan zeenat ta Mike Daga zaune datake kusa da yaran ..
sannu uwar yaya to wlh kibi ahankali domin naga take taken ki kina neman ki wuce Gona da iri .
nablah cike da mamaki da karfin halin yadda zeenat takeyi tace zan dauki yayana aunty kema jike ki haifi naki 'cikin hk deeni dake 'cikin bathroom din zeenat ya fito daure da towel a kungunshi .
kafin ya karaso inda suke sbd duk yaji abinda suke cewa yaga zeenat ta dauke nablah da wani gigutaccen marin tana nunata da yatsanta don't ever try ki min gorin haihuwa ya'ya arayuwarki km ko kina so ko baki so yaran nan namu ne.
nablah ma cike da matsanancin fushi ta Daga hannuta zata saukewa zeenat nata marin deeni daya karasa inda suke ya rike hannu nablah gam yana kallon 'cikin idanunta .
Karki soma taba min lafiyar mata sa'a arki ce ita ?
'cikin fushi yacigaba da cewa girman banza zeenat ta girmeki.
ban son rashin kunya da tsaurin ido fa .
nablah ta fixge hannuta a fusace tana jijjiga jikinta muryarta cike kunar rai tace aikin banza kawai mlm Daga kai har matar taka . Idan kashi abinyi ne kaza tayi man.
Karki sake yarinya kiwa mijina rashin kunya wlh yanzu Na gyara miki zama ehee
Km wlh ya'yan suna nan. Km yau ana zasuyi week end gara ki kama gabanki tun wuri .
Kuka nablah tasaka musu wlh Dole ku bani ya'yana Na kwana tare dasu ai bamuyi hk daku ba.
to mun canza ra'ayiinmu yau inji cewa zeenat.
S ai da deeni Yasa baki tukun sannan zeenat tabari nablah ta dauki yaran ta fice Daga dakin tana kuka .
zeenat ta fashe da kuka wai deeni yana fifita Yar aikinta Dan ta haihu akanta.
tsawa ya buga mata tare da cewa idan anbar miki yaran kina da yadda zakiyi dasu ne ?
Ko kina da nonon basu ?
Ta sake rushewa da kuka Dan Allah mlm kiyiwa mutane shr Kinsa kina so ya'ya meyyasa baki tsaya kin haifi naki da Allah yabaki ba ?
kuka take sosai wai deeni da nablah sun mata gorin haihuwa .
Dan takaici ma tattare kayansa yayi nason fice Daga dakin.
Amman kasa qarasowa Yayi tsakiyar dakin .
sbd yadda jikinsa ya mutu Dan bakaramin yamutsa tunaninsa tayi ba musamman yadda take kuka take kiran sunansa dana nablah ..har 'cikin ranshi baya kaunar ya bude idanushi yaga tana kuka musamman sbd yadda ta kwallafawa ranta akan son ya'yan daban nata .
ganin takiyin shr Yasa ya wuce bedroom dinsa yaje ya zauna 'bakin gadon yana kara tunano Dan tunaninsa Na baya .
A daxu sanda zeenat ta mareta ji Yayi kmr numfashinsa zai fizge ne ya bar jikinsa sbd wani irin radadi da tashin hankali daya tsinci kanshi ciki wani irin zazzafar sonta da tausayinta yaji ya shigeshi alokaci daya.
mikewa Yayi ahankali ya canza kaya ya nufi dakin nablah cak ya tsaya akanta sbd baccin daya tarar daita tayi abinta hankalinta kwance ita da yaranta zama Yayi kusa daita ya kura mata idanushi yana kallon beauty dinta da km yadda skin dinta ke sheki Sai dai Dan ramar yagaga fuskarta tayi wayarta dake gefe daya tafara haske alamar shigowar kira ahankali ya Kai hannushi ya dauka yana dubawa sunan aunty Salma yagani yana yawo akan screen din wayar.
hk kawai Yayi rejecting tare da blocking dinta yashiga contact dinta Yayi wiping din komai sbd karma tasamu damar kiran wani akawo mata dauki .
Mikewa Yayi ya fice Daga dakin ya nufi compound din gidan ya nufi motarsa yashiga yabar gidan bashi ya dawo gidan ba Sai dare har Yayi shirin kwanciya Amman ya kasa kwantawa sbd Bai sanya ya'yansa da nablah 'cikin idanushi ba .
fitowa yayi'cikin kayan bacci wando da riga Whit ya nufi dakin nablah zaune take itama 'cikin kayan bacci mara shara shara tana gyaran farcen kafarta tana ganinsa ta daure fuskarta ya lura har lokacin fushi take dashi Amman ya shareta ya wuce Kai tsaye 'bakin gadon da bbys dinsa ke kwance ya duba lafiyarsu tare da yi musu addu'a sannan yakaraso 'bakin gadon inda take tare da zira hannuwansa duka'cikin aljihun wandonsa yace are you Ok ?
Sai da tayi masa wani irin kallon rainin wayo sannan kai tsaye tace masa yes ....batare da ta saki fuska ba .
Daga akafadarsa Yayi kawai yace Ok gud night tare da juyawa ahankali ya ficewarsa.
Wani irin mugun sabon takaici n sa ne yatasomata ganin yadda Yayi tafiyarsa batare da yabata hakuri ko rarrashita akan marin da matarsa tayi mata da xuba.
tsaki taja a ranta tana musu Allah Ya isa Shi kuwa deeni kasa komawa dakinsa Yayi yasamu kanshi da son zuwa yaga halin da zeenat take ciki rabonshi daita tun yammacin ranar.
cike da natsuwa ya murda handle din kofar ya shiga parlour'n ta bata nan Sai kayan kallon parlour'n dake kunne musamman kararsu da Yayi yawa yakarasa 'cikin bedroom dinta sakamakon sheshekar kukanta dayake juyowa Daga cikin bedroom .
Zaune take can kasa gefen karshen gado ta cusa kanta a tsakiyar ciyoyinta kuka take sosai kmr ranta zai fita wanda kusan tunda rayuwarta tasoma tabarbare kullun dare duniya sai tayi kukan domin ragewa kanta kunar da zuciyata keyi akan cutar kanta datayi .
shr Yayi yana kallonta zuciyarsa takasa natsuwa ahankali yakarasa gurinta .
wani tausayinta ne ya mamye ruhinsa runtse rikitattun idanunshi Yayi da karfi sbd kukanta Na matukar taba zuciyarsa da kwalkwaluwarsa musamman yadda abubuwa da suka gabata ke son dawowa 'cikin memory dinsa ahankali yashiga furta kalmar inna lillahi wa inna ilaihi rajiun domin bayason tuno komai akan abinda tayi masa .
cike natsuwa yakarasa har inda take ya dagota yana kallonnta yana goge mata hawayen dake kwance saman kuncinta sannan ya rungume ta ajikinshi yana shafa bayanta ahankali ahankali muryarsa a sanyaye yace am sorry for hurting you bazan sake ba.
Muryarta cike da kuka tace deeni da kai aka taru aka min gori akan ya'yan da ba naka Amman bbu komai rayuwa ce nima Allah zai bani nawa domin har kullun ban fidda ran samu ba tunda kullun Ina neman gafarar Allah da rokonsa ..nima Na kura da ya'yanta Allah zai bani nawa shiiiiii yakatseta ta hanyar cewa ya isa zeenat kibar kukan nan hk .
Suma tamkar Ya'yanki ne zeenat ko byn raina basu da wata uwar data fiki 'cikin kuka tashiga girgiza masa kanta alamun a'a.
sosai yayita rararshinta yana bata hakuri Daga karshe ya zance da romancing din jikinta yasoma canza salo zuwa wani fanni na daban. tasoma mutsu mutsun kwacewa kabarni my hrt banaso .
ya kwakwume gam ajikinsa ya nufe bed dinta ta zame jikinta tayi baya tana sakin naunauyen ajiyar zuciya ya tsura mata idanushi sosai masu sauri karya LOGO dinta Amman yaga kwata kwata taki saduda fezgota Yayi da karfi tsiya 'cikin jikinsa muryarsa a raunane yace bakya son nayi sex dake tace uhmmmm why zeenat ..?
Am not in the mood banida feelings ta fadi hk tana kuka.
Ok Karki damu bari ni janyo Shi a duk inda yake yashiga romancing dinta ta karfi da yaji har Yayi narasar rabata da kayan jikinta tamkar wani zautauce mayunwancin zaki cike da zalama ya daura lips dinsa akan nipply dinta ya dinga lasa yana ciccizawa da hakorinsa take jikinta ya dinga sakewa yana macewa kasanta ya jike tasa duka hannuta ta matse gam ajikinta tana sakin numafashi tare da sake turamasa nonuwanta gabadaya suka rude suka susuce suka fita 'cikin haiyacinsu bbu abinda suke sai aikin sarrafa juna.
ahankali 'cikin mutuwar jiki tasaka hannuta 'cikin sumar kansa tana cakudawa yayinda Shi km Sai nukurkusanta yake Daga karshe suka bar duniyar kasa zuwa duniyar sama duk hanyar dayasan zai kwantar mata da hankalinta Yayi .
Ita km duk hanyar da tasan zata gamsar dashi tayi bbu laifi dan tayi kokari yau fiyye da da.
asuba ta gari zeenat uwar gidan deeni 😂😂😂😂😂😂
haka Deeni ya kasance kullum yana rokon Nablah ta amince da aurensa amma sai yawo dahankalinsa takeyi duk ya shiga damuwa
a daren watarana ne suna zaune gaba dayansu a dakin Nablah Deeni yana rike da Anan takwarar first love,
yana mata wasa first love kuma ta rike haidar mai sunan Baban deeni, yayinda Zeenat ta dauki takwaran Deeni wato junior ta kuramasa ido batasan dalilin dayasa in tana kallon yaran zuciyarta take bugawa ba
tace "gaskiya Ummi yarannan suna matukar kama da my hrt kullum kamarsu kara bayyana take"
wani gumi ummi taji ya tsatssafo mata tayi karfin halin cewa "haba Zeenat ke kullum maganarki kenan shin baki taba ganin mutane masu kama dayaba? wanda kuma basu da alaka da juna. nibanga abun mamakiba dan yarannan sunyi kamannin da deeni ikon Allah ai yawuce haka.
kuma godewa Allah yakamata mu karayi da sukayi kamarsa dan bawanda zai gansu yayi tunanin ba 'ya'yanku bane"
Zeenat tace "hakane km Ummi" shikuwa Deeni tunda suka fara maganar yake kallon Ummi har takai aya sannan yasaki wata boyayyiyar ajiyar zuciya.
itama Nablah ido ta zuba musu tana sauraro Zeenat kam tayi matukar gamsuwa da jawaban Ummi.yayinda nablah ko ajikinta
Deeni ne ya mike zai fita Ummi tace "muje Deeni inason magana dakai" bayan sun zauna a bedroom din Ummi tace "me yake damunka deeni ?
kwanannan gabadaya Naga ka canza kmr kana cikin damuwa"
shiru yayi kamar bazai amsaba, sannan yace "Ummi bakomai" murmushi Ummi tayi tace "haba Deeni nasan bazaiwuce ciwon son yarinyar can ba"
dasauri ya dago kai yace "a'a Ummi ba haka bane" shafa kansa tayi tace "nidai abinda nakeso dakai karage yawan damuwa akanta dan Allah kar kajawa kanka wata matsalar kasani atashin hankali ka ? "
gyada kai yayi kawai batare da yace mata komai ba tace "Allah Ya maka albarka" yace "Ameen" ya tashi zai fita ummi tace masa "intayi tsami maji" sakai yayi yafita yana murmushi.
haka deeni yayi ta fama da nablah tana ja masa aji saima suka shiga wasan buya dashi, daga ta ganshi saita nufi gurin ummi ko tashige bandaki har yagaji ya tafi.
abun yana matukar damunsa har 'yar rama yayi.
wata rana Ummi da Zeenat sun fita unguwa Deeni ya shiga dakin Nablah ya sameta kwance tasa su junior a gaba tana musu wasa.
hayewa kan gadon yayi ya birkitota ta juyo gabansa ya tsuramata rikitattun idanunsa yana kallonta yace "Nabeelah meyasa kikeson azabtar dani ? zuciyata bazata iya jure rashinkiba please ki amincemin"
Cusa fuskarta tayi 'cikin kirjinsa tana shakar daddaden kashin turaren hakika itama tana azabtuwa da sonsa yasake cewa "Nabeelah In kuma bakya sona ne ki kalli kwayar idona kifadamin nayi alkawari zan hakura dake"
wani lugude zuciyar Nablah tayi Jin yace zai iya hakura da ita.
karfa agarin jan aji ajin ya tsinke,
dan yanda takejinsa a zuciyarta bazata iya rayuwa bashi ba.
shikansa deeni ya fadi hakan ne dan ya kawo karshen jan ajin da nablah ke masa. Muryarta cike da fargaba ta bude baki ta fara magana tace "Deeni bawai sonkane banayiba amma ai hausawa sunce kwarya tabi kwarya, ni inagani ban dace dakaiba, takowanne Bangare shin kamanta har cikin shege....
bai barta ta karasaba ya toshe bakinta danashi cikin bacinrai yana huci yace karki sake shegantamin 'ya'ya dagowa tayi dasauri tana kallonsa.
hakan da ya yi ne ya ankarar dashi katobarar da yaso yayi, ya gyara maganarsa dacewa " 'ya'ya kinbanisu tun suna ciki kuma daga lokacin nakudurta a raina ba wanda ya isa ya kirasu da shegu, ciki kuwa harda ke da kikakawosu duniya, karki sake makamanciyar wannan maganar banaso.
nablah ta sauke ajiyar zuciya gamida fashewa da kuka tace "hakika Deeni ka cancanci na maka duk wani abu da kake nema saboda irin kyautatawarka gareni, baka taba kyamatata ko abinda yafito daga cikina ba, duk da kasan asalinsu, hakika kai mutumne nagari, mai kyautatawa nagode nagode Amman wlh bazan iya aurenka ba .
dasauri Deeni ya Mike Daga samanta ya zauna tare da rungumota jikinshi .
Muryarsa a sarke tasoma rarrashita please nablah kada kiyi min hk nasan kina sona Dan me zaki ki amincewa da soyayyarta ? Meyye aibuna ya zareta Daga jikinsa tare da tsuramata rikitattun idanunshi please nablah mayye aibuna dabazaki iya aurena ba ? Baka aibuna komai kawai dai aurenka ne bazan iya ba .Bai sake ce mata komai ba ya Mike tsaye yana layi yanar dakin.
Tunda ga wannan lokacin Deeni Bai sake yi mata mgnr soyayyarsa ba kowani aurensa kawai Yacigaba da bawa bbys dinsa Kulawa ta musamman tareda inganta rayuwarsu acikin kankanin lokaci bbys sukayi wani irin girma Na ban mamaki ..Gasu da shege kiweya da shiga ran mutane ..baka isa kamusu kallo daya ka dauke idanunka akansu ba ..
Yayinda nablah Ta bude email da kanta tafara Facebook da whatsapp instagram da sauransu ta sake samu wayewa arayuwarta kallo daya zaka mata kasan tana 'cikin jin dadi Sai dai ta dan rame kadan sbd tunanin gida datake akai akai .
Haka abubuwa suka cigaba da gudanar a tsakanin Deeni da nablah da uwar gayya zeenat yayinda kullun kwanan duniya deeni yake kara jin tamkar ana sake kara masa wutar soyayyar nablah .itama bangaren nabla soyayyar deeni din ne ke cin zuciyarta da ruhinta Amman Sam miskilacinta yaki barin ta bayyana masa abinda ke ranta .
wata daya Na cika nablah ta tada balling tafiyarta gidansu hankalin gabadaya ahlin gidan ya tashi suka fuskanci matsanancin damuwa bbu irin hakurin da ummi bata bata ba akan ta Dan kara musu lokaci Amman Sam taki yarda da salon yaudararsu.
da kyar deeni ya shawo kanta byn ya bude mata wuta sannan ta hakura Banda taso ba sai Dan ta kulawa ranta zata gudu da ya'yanta ko tawani hali ne.
ganin yadda tayi deeni yasan bawai ta hakura har 'cikin ranta bane Sai Dan ba yadda ta iya yasashi kara securities abakin get din estate din da masu tsaro tundaga farkon shigowa engine balogu har zuwa 'bakin get din planums rows family estate.
nablah ta dinga auna guduwa tare da yaranta Amman takasa fita Dan hk kara kullun Sai tayi kuka rayuwar data tsoma kanta ciki tare da tarin nadama mara iyaka ahankali ta mikewa Allah lamarinta tare da yawonta addu'ar Allah ya daidaita mata rayuwarta ya kawo mata sauki da salama acikin labarinta sosai tasoma kwantar da hankalinta..
Barin ma Yawan kyautatawar da Deeni yake mata .
Ga tarin soyayyarsa mai karfi da kullun yake sake shiga ranta da mamaye dukkanin wani shashi Na gangar jikinta. hakan yasa Nablah ta fasa tafiyar datace zatayi bayan wata dayan kamar yadda tace.
tunda yanzu ita kanta tagama amincewa ZUCIYARta da gangar jikinta tana mugu mugun kaunar deeni da son kasance tare dashi . gashi yaranta suna matukar samun kulawa sosai ta kowanne bangare, shiyasa ta sakankance tare da kwantar da hankalinta .
Zaune deeni ya kurawa CCTV camera dinsa nablah yagani tsaye tana sallah farinciki mara misaltuwa yakamashi jikinshi har yake gurin zooming din camera ita din ce take sallah aiko washegari tun da wuri ya dawo Daga office yagama shirinsa akanta ..karfe shabiyu daidai Na rana yashiga dakinta ta barauniyar hanyarsa kwance ya isketa baccinta yayi nisa Ga yaranta kwance a gefenta batasamu kwatar dasu akan gadon su ya dauke su daya byn 1 ya kwanta . Yakaraso gareta ya rungume ta ajikinshi yasoma romancing dinta yana cire rigar jikinta yana lasar jikinta ya shafa bra's dinta yana lumshe rikitattun idanunshi wani naunauyen ajiyar zuciya ta saki tana shigewa jikinsa Shi km Sai cusa kanshi yake tsakankanin nonuwanta yana shakar kamshin turaren jikinta dake sake zautar dashi Sai lasar lip's dinta yake sosai yake ruda mata jiki itama ahankali ta dinga maida mishi martani shinshinata yake yana sakar mata sumba a wuyanta Yasa hannushi ya katseta gam ajikinsa tamkar tsohon maye cike da shauki suka andataya duniyar ma'aurata sosai yake murzawa yana fidda nishin dadi tarasa me Yasa idan yana cinta yake jin tamkar kada yabari bata isar Shi dadinta me wuyar fassarawa ne kwana suka yi suna abu daya da murza juna Sai wuraren asalatu ya barta