Showing 246001 words to 249000 words out of 366611 words
Chapter 83 - AUREN SIRRI Book 2 Complete by Aisha Bagudu.txt
zai fita, hannunta Ummi ta kama takai ta d'aki, a bakin gado ta zaunar da ita, fridge taje ta d'auko mata ruwan me sanyi ta bata, sai da tasha Ummi ta kalle ta tace " mai kika yi mishi?
Cikin kuka Nablah tace " wallahi Ummi banyi mishi komai ba.,
"To naji yi shiru kinji, sosai Ummi ta lallashi Nablah sannan ta fita, a parlor ta iske shi, a tsaye yadda ta barshi, kallon sa Ummi tayi tace " me tayi maka son?
Shiru yayi, tare da furzar da iska,me zafi yayi ruku'u, ya mik'e a galabaice cikin rawar murya yace " wai yarinyar nan dan iskanci da aure na a kanta take kula samari, harta hau gaban motar sa suna hira tanayi masa murmushi, shi kuma d'an iska na tambaye meye tsakanin su, yace min wai santa yake, auren ta zaiyi, babban abin haushin ma har sunan ta ta fad'a mishi da karbar waya a hannunshi ...
Murmushi Ummi tayi irin na manya ta kama hannunsa ta zaunar dashi ahankali a tsanake take kallonshi tace"..........
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Dedicated to
*HAUWA A usman*
( JIDDARH)
Page 96
Tace idan ance maka kana son yarinyar nan nablah kace Sam baka sonta.
" yanzu gashi nan tsabar kishi ji yadda gabadaya yanayinka yakoma.
tunda Na haifeka deeni har zuwa yanzu ban taba ganin kamanninka sun sauya kazama wani irin mutun abun tsoro kmr irin yau ba .
"kama manta da cikar burinka wato 'cikin dake tare daita sbd tsabar kishi idanunka sun rufe kazo ka kwakwadawa yarinyar mutane mari.
in banda ma Allah Yasa Ina nan nashiga tsakani da sai kamata dukan dakayi asarar bby'n cikinta .
"idan ance kana sonta kace Kai ba Haka ba yanzu meyye wannan kayi ?
Deeni Ga son yarinyar nan karara Ina Gani acikin kwayar idanunka tare da zunzurutun kishinta .
Wanda Yasa har zuciyarka ke bugawa da karfin.
alokacin fa daka shigo dafe da tsaitin kirjinka kake sbd tsabar jarabar kishi da kunar da zuciyarka ke maka akanta ...
Deeni kana son yarinyar nan ko ka yarda ko karka yarda.
kanawa nabla wani irin mahaukacin so ka duba yadda kishi Yasa zakawa yarinyar nan nakaso.
ka duba yadda kake huci kmr zaki , ka duba yadda ka kama Yar mutane zaka mata dukan mutuwa kana kokarin son illata musu 'ya deeni ..
tunda ummi tasoma mgn deeni Yayi shr kawai yana sauraronta batare da Yayi yunkurin cewa mata komai ba.
sai ma rikitattun idanunshi daya tsura mata yana mata wani irin kallo me cike jin tsoron furucinta ...
uhm kayi shr kana dubana kaki cewa dani komai.
sbd kana tunanin zance nah ba hk bane.. muryarsa a sarke km can kasa kasa yace first love ....sai km Yayi shr ..
Deeni kennan karyata mgnta zakayi ko ?
Ba wai karyatawa zanyi ba first love Amman ni bana jin hkn atare dani km har cikin zuciyata da ruhin jikina bana jin wai sonta nake ..Ni dai nasan Ina matukar kishin igiyoyin aurena dake kanta yakarasa fadar Haka zuciyarsa Na tsananta bugawa da sauri da sauri....
Babu komai lokaci shi zai nuna Haka .
can km ummi tayi kasa sosai da muryarta nidai Dan girman Allah ka sausautawa kanka akan lamarin yarinyar nan..
Sannan km karage wannan mugun son dakake mata sbd gaba.. domin idan har yadda nake hango tsagwaron kaunarta 'cikin idanunka,idan suka zarta hk akwai matsala wanda gaba banida abinyi ....
Sannan ka tausayawa zeenat dina kada ta fuskanci wannan son dakake mata.
" ka boye mata kada ruhinta Yayi baki wanda nasan sanadiyar hkn zata iya shiga 'cikin wani hali ......hakika Ina tausayawa diyata ummi takarasa mgnrta tamkar zata zubda hawayen tausayin zeenat.
jikinsa a matukar sanyaye ya kamo hannuwan ummi dukka 'cikin nashi sannan ya Kira sunanta ... first love ki daina ce min hk sannan ki daina cewa Ina son yarinyar nan.
kada bakinki ya kamani ..
"bawai bakina zai kamaka bane deeni oready karigada kayi wannan saken...
Saken daka fada tarkon soyayyarta .
Ni farincikinka shine nawa ka nutsu kadaina takura kanka akanta dayawa ....
a Dan zafafe ya Mike tsaye ta riko hannunshi dake 'cikin nata Ina zuwa km sbd nace ka daina takura kanka akanta ne kayi fushi ..?
runtse rikitattun idanunshi Yayi sannan ya bude fess yana duban fuskar umminsa .. Sam wlh ba hk bane my first love zuwa zanyi nayi wannan yarinyar worning da kyau "
Dan wlh first love zan iya ilatata a duk sanda Na sake ganinta da wani Kato ...
karka sake ka km taba lafiyar jikinta ..
'Cikin jin zafin abinda ummi tace Ya kamo lips dinsa na kasa yana cizawa yana zame hannunshi cikin nata tare da hawa step ...
yayinda duk wannan dramar da'ake madam zeenat Na can dakinta ta manne kunneta da earpiece tana faman aikin chatting..
Yana shigowa dakin ya isketa zaune tana kuka sosai har da shesheka wani irin kallo wulakanci yajefo mata wanda Yasa kirjinta bugawa da sauri ta yunkura ta Mike tsaye da Dan saurinta jikinta Na kirma takoina .. a fusace deeni ya nuna Nablah dake tsaye da Yatsansa daya kana yace Daga Ina wannan mummunar mutumin ya daukoki ?
Tayi shr taki cewa komai sai hawaye ne ke silalowa.
ya furzar da isaka ta bakinsa yana cigaba da mgn 'cikin bacin rai Dan wulakanci km da tsabar iskanci Na tura Kule har so ba adadi gidanku ya daukoki Amman dayake ke Yar rainin sense ce kikace bazaki xoba ko? sbd kinsa iskancin da kika shiryawa kanki ko ?
Amman yanzu kin iya biyo wani katon banza har kina washe masa baki .
....to dariyar uwar me kike masa ?
Tayi shr nan ma taki yin mgn sai wani hawaye ne sharrrrrrr ke sake fitowa Daga idanunta.
shiiiiii ya daura yatsansa akan lips dinsa yi min shr munafuka kawai kukan munafurci me zaki min byn ki bude baki ,ki amsa min questions dina .
aiko take nablah tasoma maida kukanta da sauri ...
wai ke stupid har da wani fari kike masa da wayan nan banzayen shanyayyun idanun naki masu kama dana mayyu ko... ?
'zo nan zo nan ki kawo min wayar da wacen Dan iskan mutumin yabaki me kama kwado .. tayi saurin girgiza masa kanta alamun bazata zo ba.
Ok bazaki zo ba ?
bari ni nakaraso da kaina yasoma nufota ransa abace.
muryarta na rawa tace Dan girman Allah ka tsaya a nan karkaraso gareni tsoranka nake ji km ni wlh .... Tambayoyinka sun min nauyi wlh bazan iya amsa maka ba.
Kinsa Allah sai kin amsa min km a yanzu 'cikin kuka tace wlh bazan iya ba.
Zaki iya ne ya fada yana karasowa gabanta Daga inda yake yana jiyo bugun zuciyarta da sauri kmr yadda yake jin nasa zuciyar Na tsananta bugawa da sauri tana ganin Yayi kusa daita sosai .
taja baya sannan ta tsura masa shanyayyun idanunta 'cikin nashi wanda hkn yayi sanadiyar fitowar wasu abubuwa Daga idanunta suna shiga 'cikin nasa wani irin shock ya dinga ji ajikinsa .... muryarta a raunane km a shagwabe tace to..to..ka natsu ka daina fushin nan ka zauna zangaya maka wlh ... Nablah karki sake ki kawomin rainin hankali.
Wlh kinyi kadan ki wulakanta deeni ..
Sannan Ina son ki sani ni ba lusarin namiji bane wanda Bai San ciwon kanshi ba da kimar nauyin dake kansa ba .
cikakken namiji ne Ni wanda zai iya gwada kunjinsa a muhalinsa daya dace..
" gabadaya ta rude takasa fahimarta inda zancesa suka dosa yakarasa fadar hk. muryasa 'cikin da fada fada .
gabadaya ta sake rudewa tarasa yadda zatayi dashi.
domin bata son yanawa lamarinta shishigi da abinda yashafi rayuwarta .
Ganin yanayinsa Na sake birkicewa Yasa take wata idea tazo mata tayi saurin dafe gaban goshinta da hannuta tare da yin kasa luuuuuuuu zata fadi ..nan da nan deeni hankalinsa ya tashi karasa karasowa Yayi gareta yana kiran sunanta tare da rungumata jikinshi taki amsa kiran dayake mata .
Ke nablah .. nablah yana kiran sunanta ya girgiza fuskarta tana jinshi ta sake lafewa ajikinshi tana shakar daddaden kashin turaren jikinsa.
ya Mike tsaye daita ajikinshi ya kwantar daita a saman gado .
Da"" hanzari jikinsa Na rawa ya nufi fridge dauko ruwa ... nablah naganin hk ta Mike tsaye da sauri tayi hanyar waje da hanzarinta sai dai tana fita Daga dakin taci karo da zeenat wacce ta fito yanzu Daga bedroom dinta.
da sauri nablah tace yi hkr Dan Allah aunty tana goge Hawayen fuskarta ..
Me yabiyo hk Daga dakin ? Zeenat
Ta fada tare da rike mata kafardata.
muryar nablah cike da matsananciyar tsoro tace shiiiiiiiii shine ...
Shine wa ?
Daidai lokacin da deeni ya fito Daga dakin nablah a frigice yana haki ganewa da Yayi wayo nablah tayi masa yanaganinsu yaja birki ya cuge abakin kofa tare da rungume duka hannuwansa a fadadden kirjinshi yana dubansu.
zeenat takai dubanta kan kofar taganshi tsaye kyam yana kallonsu da rikitattun idanunshi jawur sun koma kalar tashin hankali..
Ajiya zuciya zeenat ta sauke da karfi tare da tmbyr nablah mekika yi masa yashigo har dakinki ?
Nablah dake tsaye a gefen zeenat jikinta Na Dan kirma ta dubi deeni kadan sannan muryarta cike da in..inna.. tace wlh wlh.. aunty nima bansani ba km daman ba sai Nayi masa wani abu ba yake cin zalina. takarasa mgnr muryarta cike da shagwaba .. murmushin takaici kawai zeenat tayi Dan wani irin abu taji ya caki tsakiyar zuciyarta. kirjinta yashiga yi mata zafi da tafarfasa Amman ta danne.
ta bude bakinta da kyar tace to daina wannan nishin da hakin dakikeyi yanzu Ina zaki ?
Parlour zani gurin ummi to jeki abunki kinji ,sannan ki saki ranki sosai sannan ki daina wannan tsalle tsallen dakike Kinsa bake kadai bace nablah tayi jummmmmm da ranta tare da matsawa Daga rikon da zeenat tayi mata tace tkns aunty zeenat am okay now ..
nan nablah ta wuce bata koma takan deeni dake tsaye yana kallonsu tamkar wasu picture ba ...takarasa sauka kasa .. zeenat tabita da kallo tana jin Ina ma itace da 'cikin jikin yarinyar nan .
Ina ma ajikinta yake ..Ina ma itace dauke dashi km na mijinta ne mafi soyuwa acikin zuciyata .. Allah mai iko akan komai .
Yabaka abu km ya tafiyar dashi yadda yake so.
kowa da yadda Allah yake son ganinsa dubi me yarinya tasamu ciki sauki bbu laulayi komai ko amai ko wani abu daya danganci wahala da matsala.
wani lokacin idan taga nablah Na tsalle da 'cikin jikinta har kuka take abinda ita takasa jurewa kennan arayuwarki gashi karamar yarinya ta jure duk da batasan wayye uban 'cikin ba ..
jikinta a mace ta sauke naunauyen ajiyar zuciya ta juyo tana duban deeni dake tsaye har lokaci..
Ahankali zeenat ta maida hankalinta sosai kan mijinta mafi soyuwa a zuciyarta ...me nablah tayi maka ka biyota irin hk alhalin kasan condition din datake ciki ?
Wani irin kallo rainin sense ya aiko mata dashi sannan ya dubeta sama da kasa yace bbu ruwanki dani da km abinda nayi mata gabadaya ya sake hargitsawa sbd jin haushin tmbyr da zeenat din tayi masa ..
cool down my hrt tmby ce fa kawai .. just stay out of my way ya fada yana bin gefenta tare da shigewa dakinsa da kafa ya banko kofar da karfi ya fada kan makeken royal bed dinsa ..
Why why I care when someone else gets close wit her?
ya jihowa kanshi wannan tmbyr yana me runtse rikitattun idanunshi..
Zeenat ta Dan jima tsaye agurin byn barin deeni tana wani irin tunani nadaban a zuciyarta tare da nazarin yanayinsa. zuciyarta tasoma harbawa tana tsalle can km zuciyarta tayi sanyi tayi saurin cire abinda ya darsu a ranta ..wanda take ganin da kamar wuya faruwarsa ..
Bangaren deeni kuwa ahankali zuciyarsa tayi masa sanyi ko bbu komai ya godewa Allah dayasa ta dawo masa lfy da cikinsa .
wanda ahalin yanzu Yake tunanin bazai sake sakacin barinta zuwa koina ba ballanantana wannan hargitsatsiyar unguwar tasu .. sannu ahankali km zantuttukan umminsa ke dawo masa daya byn daya akan wai son yarinyar yake .
ya girgiza kanshi kawai yana son karyata zance ,ai km ummi ita takawoshi duniya tasanshi tasan halinsa , yakamata ya amincewa kanshi da son yarinyar nan yake..Amman kwata kwata zuciyarsa taki yarda da hk .
Ahankali tunaninsa yakai Ga Fk jikinsa a mace Ya janyo wayarsa Yayi dealing din number fk bugu daya biyu fk ya dauka da sallamarsa deeni ya amsa yana sakin numafashi da kyar.
fk yace aboki ya'akayi ne ?
Please kazo yanzu yanzu Ina son ganinka fk dake kishingide a parlour gidan sa yana kallon ball ya Mike zauna tare da da cewa lfy abokina ..
deeni ya furzar da isaka ta bakinsa yace Kai dai kazo kawai.
fk ya Mike tsaye Ok Gani nan zuwa ya fito Daga part dinsa yana cigaba da waya da deeni ..
Byn kmr minti goma sai Ga fk wanda zuwa lokacin gabadaya mutane gidan kowane yashige dakinsa ..
Kai tsaye dakin deeni fk ya nufa ya ganshi zaune a hargetse wani iri iri dashi sai huro bakinsa yake da iska yana sakewa.
fk Yayi saurin karasowa gareshi yana aiko masa da tambayoyi iri iri da hannu deeni yayi masa nuni da gurin zama ..
byn fk ya zauna yana duban deeni.
Sai da deeni sauke numfashi ajire kmr Sau biyar da ajiyar zuciya sannan muryarsa a galabaice yace wasu Yan tambayoyi nake son zan maka please. Kataima min kasanar dani amsoshinsu kada ka boye min komai idan har kasan amsar tambayoyin da zan maka .
fk yabashi gabadaya attention dinsa sosai yana jira Daga gareshi . uhmmmm ina jinka .
Yauwa Kana ji ko akwai wata yarinya aduk sanda naganta zuciyata ta dinga tsananta yawan bugawa da faduwa kennan .
Sannan ko ganinta nayi da wani someone else zakaga hankalina Yayi kololuwar tashi tamkar zanyi hauka .
km idan bana kusa daita bana jin dadin rayuwa da zuciyata.
matsuwa nake naganni Gani gata .
shine abun ya dameni nake son kasanarmin meke sa mutun tsintar kanshi'cikin wannan yanayin ?
Wacece wannan yarinyar firstly ?
Wannan ba damuwarka bane Fk da son sani kowace amsar tambayoyina kawai nake son ji .Ok fk ya fadi Haka tare da dafa kafadarsa deeni da hannunshi daya sannan yace da fari dai duk abinda kalissafa din nan suna Daga 'cikin kadan Daga alamomin matsanancin so da kauna.....
deeni ya zubaura ya Mike tsaye tare da dafe saitin zuciyarsa ,fk Yayi saurin me dashi inda ya tashi cool dwon deeni .
koma wacece wannan yarinyar kayi nisa acikin tafkin sonta .
deeni ya dungule hannusa ya buga akan center table yana jijiga kafarsa daya da kamo lips dinsa na kasa ya danne sosai da hakorinsa.
nan dai fk yashiga yi masa bayanin dalla dalla da fahimta dashi abinda ke haifar da hk Dan yasan bashi da ilimin ta wannan fannin.
kana yakarasa mgnrsa da cewa ko ita ce wannan yarinyar ta ranan nan?
Afrigice deeni ya dago rikitattun idanunshi ya zuba masa sannan ya girgiza masa kanshi alamun ba ita bace.
To koma wacece kana matsanancin sonta km irin sosai din nah .
Deeni yayi sororo yana tunani .
da fari nablah da kanta ta sanar masa sannan umminsa ta gayamishi hk .
yanzu km Ga fk ya sake fahimtar dashi .. Amman duk da hk yana ji azuciyarsa ba gsky bane ta ya'ya zai sota.
take km zuciyarsa tace masa wakake son km ya sake tabbatar maka da sonta kake ?
Zeenat ce ta fado masa ?
Yaji gabansa ya fadi rassss yacigaba da dukan uku uku .
fk yabar zance yashiga janshi da hira ahankali ahankali har ya dawo dashi 'cikin natsuwarsa suka shiga hira Amman har lokaci zuciyar deeni cike take tap da alhinin lamarin.
Shi sai yasan baya sonta Amman km bazai iya rabuwa daita ba.
sai wajajen magriba sannan fk yabar gidan .
Rashin jin duriyar deeni a gidan tun rana Yasa abin duniya ya damu ZUCIYAR zeenat.
Byn tagama duk wani abinda take kafin bacci ta nufi dakinsa jikinta sanye da wani guntun mini siket iya cinyarta da riga otanet.
wacce ta bayyana brest dinta ta sama .
, kwance taganshi akan makeken gadonsa yayi rigingine idanunshi Na kallon celling saman dakin da gani tunani yake mai zurfi,gaske.
kan jikinsa ta fad'a tana narke masa cike da shagwaba iri iri tana tmbyrsa damuwarsa kayi hakuri idan sbd tmbyr dana maka dazu ne da abinda nace .
, kallonta yayi da rikitattun idanunshi yaga yadda duk tashiga damuwa akanshi .
sai km tausayinta yakamashi Dan hk ya Dan sakar mata murmushi tare da yi mata mazauni a faffad'an k'irjinsa, hannunta ta cusa cikin k'irjinsa tana shafawa a hankali, ido ya lumshe ya shak'i iska da k'arfi, ya fesar ganin haka ne yasata had'e bakin su waje d'aya takai hannunta kan jijiyarsa tana shafawa, yayinda d'ayan hannunta yake kan nipply dinsa yana murzawa .
Birkita ta yayi, ya shiga romancing d'inta a gaggauce, gaba d'ayan suka afka 'cikin wata duniya ta daban,kusan 30mints suka dauka suna romancing din junansu kafin Daga baya ahankali ya samu nasarar shigarta.
Sosai Deeni yake sex da Zeenart amma abin mamakin yadda ya kasa gamsuwa, daita.
kwata-kwata yadda kasan ba aiki yake ba