Showing 273001 words to 276000 words out of 366611 words
Chapter 92 - AUREN SIRRI Book 2 Complete by Aisha Bagudu.txt
ya Mike tare da rungume ta ajikinshi ya maida mata kayan jikinta .
Washegari agaye tashi tana mikar gajiya da salati abakinta tana addu'ar neman tsari Daga sharrin aljan nisa Ga mafarkinta Na jiya wanda ta jima rabonta da yinsa wunin ranar sukusuku tayi Shi cike da jimami da sanyin jiki.
Kwance tashi bbu wuya agurin Allah yara sunata girma abunsu yanzu har sunkai wata hudu suna rarrafensu ko ina ga wayo da Allah Yayi musu abinka Ga ya'yan hutu ajebo idan kagansu bazaka taba cewa ya'yan wata hudu bane sakamakon girma jikin da Allah Yayi musu Ummi taso kwarai yaran su shaku da Zeenat sosai akan Nablah amma fur yaran suka ki yarda saidai Nablah.. idan zeenat da nablah Na guri daya zaune kwata kwata basa zuwa gurin zeenat suna manne da uwarsu suna jin dumin jikinta koina tayi acikin gidan suna biye daita ..
Yau takama lahadin karshen wata wanda ahlin muhd bello khaliyal suke gabatar da taron sada zumuncinsu da suke duk wanda ka kalla a estate din daga matasan Yan'matansu da samarina da manya farinciki ne shimfide a saman fuskokinsu sbd murna ganin juna yan'uwa Na nesa dana kusa gabadaya sun tattara acikin babban makeken holl din dake 'cikin estate hayaniryasu ta kaure' ..
Deeni dake zaune Kusa da Fk ya Mike tsaye rungume da anan bisa kafadarsa jikinsa sanye da danye yadin voyal fari kal kal yacewa Fk aboki nifa zan ware Ok badamuwa nima ba dadewa zanyi ba .
Ya fito Daga 'cikin Hall din kunnenshi manne da waya yana amsa kira da aka masa yanxu ahankali yake mgn 'cikin harshen turacin wanda idan basani kayi ba zaka dauka baya jin hausa.
kmr ance ya juya idanunshi gefen hagunsa idanunshi suka sauka akan nablah tsaye ita da yakub Dan Dan mama ta abuja take zuciyarsa tayi wani irin razana da kyar ya hadiye abinda yaji ya tsaya masa a makoshinsa.
wani irin abu me kama da guba yaji yana ratsa 'cikin jikinsa hankalinsa Yayi mugu mugun tashi kirjinsa yashiga dukan uku uku a harkuzuke yasoma takowa ahankali'cikin takun nan nashi zuwa Inda suke tsaye ya sake kamkame Anan ajikinshi sbd yadda yake jin Kansa kada Yayi sakacin daya salwantar da diyarsa .
nablah naganinsa ta frigice ta daina murmushin datake domin sanin halinsa rikitattun idanunshi ya tsura mata yana kallonta cike da mamaki .
yakub dake tsaye wanda Bai San dalilin deeni Na tsayuwa akansu ba yace yaya deeni kaima ka fi.....deeni ya katseshi ta hanyar ce masa shiiiiii idanushi nakan nablah yana jifanta da wani matsayacin kallo.
take zuciyarta ta motsa ta cunkuse guri daya yayinda hankalinta Yayi mugu mugun tashi tasoma fargaba abinda zai mata.. muryasa cike da matsanancin rudani da tashin hankali mara misaltuwa yace tsayuwar uwar me kake yi Daita ?
Sannan meyye tsakanika daita ? Ajere deeni ya jerowa yakub tmbyr yayinda jikin nablah ya dauki kirma zuciyarta tashiga tsalle da shawagi tamkar zata basa kirjinta.
Banda gumi bbu abinda take shikam yakub gyara tsayuwarsa sosai Yayi tare da xuba hannuwansa duk'cikin aljihun bayn wandonsa kana yace tsayuwar fahimtar juna nake daita.
Sannan km bbu komai a tsakaninmu face wani Dan sako danake son isarwa gareta . tsurewa nablah tayi da jin abinda yake son fadi tun zuwa Na garin dana daura idanuna akanta naji matsanancin mugun sonta ya shigeni wanda nike jin idan ban sameta ba zan iya mutuwa ......deeni Bai sanda ya dauke yakub da wasu lafiyayayun mari guda biyu ajere mahaukacin banza ashe kuwa zaka mutu batare da kashiryawa hkn ba. mamaki cike da alajabi ya farmaki ZUCIYAR yakub.
ya dafe kuncinsa yana kallon deeni shima deeni Shi din yake kallo wallahi azim idan Na km ganinka tsaye daita zan salwantar da kai batare da laakari ko kai waye ba ,ya tura hannusa 'cikin aljihun wandonsa ya ciro key matarsa ya danna tare da nuna nablah da key din ahannushi alamun tashiga a matukar tsorace tasoma Daga kafafunta zuwa 'cikin motar shima ya biyota da sauri ya bude yashiga ya zauna batare da ya kalli inda take zaune ba .
ya kwantar da Anan bisa cinyarsa muryar nablah cike da matsanancin fargaba da tsoro tace kawota ta fadi hk jikinta Na wani irin kirrrrrrma ...
Yayi mata banza tare da yiwa motar key tafiya kadan sukayi suka iso gida tun deeni Bai gama daidai parking a harabar gidan ba tasoma kokarin fita aiko yana gama parking ta fice da sauri .
shima ya fito ko tsayawa rufe motar baiyi ba ya kwantar da Anan akan Dan madaidaicin gadonta dake parlour'n kasa yayinda nablah ta rude ta nufi hanyar step domin tsira Daga maseefarshi taku daya tayi zuwa biyu taji an fezgota tayi luuuuuuu ta dawo da baya ta fada saman fadadden kirjinsa atsorace muryarta cike kunar rai numfashinta Na shirya daukewa tace .
dan Allah mlm wai menayi mk ne?
Kawai Daga kaganina da mutun zaka nemi kashe kanka ....Ya nuna kirjinsa da yatsansa yana kallonta cike da matsanancin damuwa ai daman kasheni kike so yi nablah shiyasa kika ki amincewa da zuciyata km Wlh akanki bbu abinda bazan iyayi ba sbd nasan kema kina sona .
Mtsssssss taja tsaki tare da soma mgn tana ja baya da baya sonawa zan gaya maka bamu dace da juna ba idan kana da tunani nasan zaka fahimci abinda nike nufi .
idanushi ya zaro yana aiko mata da wani irin kallo me cike da matsanancin tashin hankali a fusace ya soma takowa zuwa Inda take 'cikin sauri da dugunzuma zuciya .
aiko da azama ta afka kitchen ya Kai kololuwar gurin tashi hankali fuskarshi tayi jawur .
ya Kai hannushi zai damki wuyanta ta goce tare da sakin wata razananniyar kara kuka tafara yi sosai tana tokonsa yayi hkr ganin yadda gabadaya fuskarshi ta cike da rud ani tasoma neman abinda zata kare kanta dashi Dan taga alamun hankalinsa ya gushe hannuta ya sauka akan ta dauko wukar a frigice ta tsaita 'cikin Shi badan tana son burma masa tsabar bacin rai wani irin zafi yake ji wai shine zai kashe kanshi .
Muryarsa a fusace yace Ok soka min wukar zakiyi sbd baki sona baki kaunata.
ta girgiza masa kanta tayi .
gadan gadan Yayi kanta soka min wukar Na mutu Na huta kema ki huta da matsa miki din danake tayi baya da wukar jikinta Na wani irin rawa tasoma kuka ganin yadda yazamo mata cikakken mara hankali Yasa hannushi ya damki wukar da niyar fizgewa daga hannuta itaam cike da matsanancin tsoro taja wukar da karfi gaske kanshi yasara sakamakon wani abu daya caki zuciyarsa ya ratsa kowane shashi Na gangar jikinshi me kama da raunin ciwo .
idanunshi ya runtse gam yana jin radadin ciwon ajikinshi da kyar ya bude idanunshi da suka gama canza kala ya bude tafin hannusa Sai ga jini jirrrr agigice ta zaro idanunta waje tana kallon wukar dake rike a hannuta a frigice tayi wurgi daita tayo kanshi wayyyyyoo Allah jini ....
kagani ko .
Kagani ko kalli yadda kajiwa kanka ciwo ta fadi hk tana kuka tana ciro Dan Karami mayafin jallabiyar jikinta ta daura a saman hannushi zata daure masa ya zame hannushi yana murmushin tayi sororo tana kuka tana kallonsa ... muryarsa a kausashe yace kina sona nablah dau ta dauke Shi da wani mahaukacin mari bana sonka deeni ....... kina sona dau ta sake daukeshi da wani mari jikinta Na rawa sannan tana janyo hannushi da karfi tana son daure masa hannnunsa .
kalli yadda kike kuka akan sona da kaunata nablah ta Kai hannuta zata kara masa wani marin ya rike tsintsiyar hannuta yana kallon 'cikin idanunta mace kullun a soyayya murna take Amman bansan dalili da Yasa ke kike kuka akan nace Ina sonki.
Amman shikennan bbu komai nablah Allah zai rayani .
Sai dai kisani yamaza dole Na nisanta kaina dake da komai Na .
Dan hk Daga yau zaki barmin gidana daman Ina rike dakeni da hanaki tafiya sbd tarin son da nike miki.
Amman tunda baki sona n ima zan barki Sai dai ki sani bazaki fita da daya Daga cikinsu haidar ba km idan duk duniya nan gatanki ne zanga wanda zai karbar miki su hk kika zo km hk zaki koma .
yana gama fadar hk ya Mike tsaye yana layi tamkar wani mashayi.
ta biyo bayansa a guje please deeni karka min hk..kar ka rabani dasu har zai hau step takarasa ta rungume Shi ta baya tana kuka cak yaja ya tsaya kirjinsa Na wani irin bugawa please deeni Na rokokeka juyowa Yayi tare daita yasa hannuwansa duka ya tallabo kyakywar fuskarta ya tsura wa fuskarta idanushi yana kallon 'cikin idanunta ahankali km ya zareta Daga ajikinshi ya tsaidata akan kafafunta tunda baki sona nablah nima Na hakura dake.
km nayi miki alkwarin bazan sake tuna ki acikin zuciyata da duniyata ba har abada.
ya juya zai wuce ta janyo hannushi Da sauri ya juyo gabadaya batasan sanda ta shige jikinshi ba ta rungume Shi tsam tsam tana kuka sautin muryasa taji ki daina kuka tunda baki sona bakinta ta Kai daidai saitin kunnenshi ta furta masa kalmar I love you .. love you ...Wani irin xillo zuciyarsa tayi .
ya dinga jin wani sanyi Na ratsashi ta koina tundaga tafin kafafunshi har zuwa 'cikin kwanyarsa.
matseta Yayi gam ajikinshi yana sakin naunauyen numafashi da ajiyar zuciya ..... Uhmmmm love one tinti
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
*AYSHA A BAGUDO*
🌈 Kainuwa writer's association
Dedicated to
*HAUWA A USMAN*
*(JIDDARH)*
Page 103
Wani irin sabon bakon alamari ne yabakunci tsokar dake makale da kirjinta. yayinda kowani part na jikinta ke sake budewa da karbarsa a cikin zuciyarta, da bashi matsayin wani jigo NE gareta da rayuwarta gabadaya .
wani irin sonshi da feelings dinsa ne ke dawainiyya da ruhinta da gangar jikinta.
wani irin sanyi ta dinga ajikinta ta narke masa ajiki sosai Tana fidda numfashi hade da sauke ajiyar zuciya .
" shi kuwa deeni bawan Allah da kyar yasamu ya dago hannushi daya me ciwo da mara ciwon ya tallabo Kanta tare da fuskarta ya tsura mata rikitattatun idanunshi yana kallon hawayen dake cigaba da tsiyayowa daga shanyayyun idanunta cike da shaukin kaunarta tattare da soyayyarta me tarin yawa da tsinka zuciyar ma'abocin bege.
ahankali yashiga girgiza mata kanshi ganin tarin hawayen dake kokuwar sake tsiyayowa daga idanunta.
Wani irin kaunarta ke fizgarsa. Wanda yake jin zai iya yin komai akanta ciki kuwa har da mallaka mata rayuwarsa da komanshi.
Kallonta yake me cike da tsantsar kauna da tausayi .
tuni wasu sabbin hawaye suka sake samun nasarar biyo kuncinta jikinsa a matukar sanyaye ya matso da fuskarshi daf datata sosai har suna jin hucin numafashin junansu da bugun zuciyoyiyinsu tare da daura harshensa kan kuncinta yana lasar hawayen dake tsiyayowa wasu na zubowa rungumota yayi sosai ajikinshi yana shafa bynta muryasa cike da rauni da shaukin kaunarta yace please... Nabeelah ki daina kuka nan ki tausayamin ki tausayawa rayuwata da halin dazanshiga.
zuciyata bazata iya jurar ganinki kina zubda hawayenki akaina ba.
ina miki mugun son Da ni kaina bansan adadinsa ba .
km bansan sanda yashigeni ba.
"fatana yanzu mukasance cikin inuwa daya matsayin miji da mata ta yadda Zamu tallafi rayuwar ya'yanmu..... ........
Dummmm Dummmm gaban nablah ya buga da wani irin matsanancin karfi gaske...
take jikinta ya dauki rawa.... xuciyarta tashiga yin up and down Tana hautsinewa.
ta dinga bugawa da Sauri da sauri sakamakon tunowa datayi ita din wacece?
Da km nauyi mafi girman dake kanta Wanda shine zai yi sanadiyar rashe komai atsakaninsu damn Yi mata katangar karfe dashi .
Tuno wannan Abu yasa da sauri ta fixge jikinta daga jikinshi ta Mike tsaye zumburrrr jikinta na wani irin rawa tashiga furta kalmar Inna lillahi WA Inna ilaihi rajiun..... tare da yin saurin share hawayen dake cigaba da tsiyayowa a saman kuncinta .
Wani irin tsuma jikinta yasoma yana rawa rawa bakinta yasoma ambaton sunan Allah atsorace deeni daya tsareta da rikitattun idanunshi yana kallon reaction dinta.
ya matso ahankali kusa Daita taja baya da sauri muryarsa na rawa ya sake matsowa kusa daita sosai har suna jin hucin numfashin juna yace lfyrki me km ya faru dake?
me kikatuno hk?
Ajere yayi mata tbyr ta girgiza masa kanta still tana sake ja da baya alamun bbu komai .
shima kanshi Yashiga girgiza Mata yana kallon cikin kwayar idanunta .
please nablah kada ki min hk .
kada ki cutar dani kada ki boye min komai .
ki sanar min idan wani Abu ke damunki Yana kokarin kamo tafin hannuta cikin nashi ta sake ja da baya sosai ta juya da wani irin sauri zata bar gurin ya hanzarta cafko hannuta cikin nashi tare da juyo daita ahankali.... cike da tsanyi jiki idanunsu suka tsarke cikin juna .
zuciyoyinsu ya buga atare .
Wani irin Abu suka dinga jin yana musu yawo ajikinsu tamkar a jona wutar lantarki kusan minti biyar suka dauka suna kallon juna kafin daga bisani Ahankali jikinta ya dinga sakewa yana macewa .
zuciyarta tacigaba damn harbawa... yanzu datake tsaye kan kafafunta zance mahaifinta ke dawo mata daki daki km sabo FIL.
bata takan deeni domin ganinsa da sauraron lafazinsa a halin yanzu yasa Tasoma tunani lallai akwai wani boyayyen Al'amari a game dashi.
" shiyasa take ganin dolenta ko ta halin yaya ta bar gidan. Kodan samawa ruhinta salama.
Ahankali ya furzar da isaka me gyaraye da hucin zafi ta bakinsa sannan ya bude bakinsa da kyar... Yace please nabeelah tell me what 's wrong with you?
Nothing kawai tace masa atakaice.
No no no something is wrong with you beelah you better tell me the truth so that I will know what to do.. yakarasa fadar hk tmkr zai sakar mata kuka xuciyarsa na wani irin tsalle da bugawa alokaci daya domin gabadaya zuwa lokacin baya cikin hankalinsa Sam da Natsuwarsa.
burinsa Kawai bai wuce komai ya daidaita atsakaninsu ba .
Sannan bai
Kaunar duk wani abinda zai daga masa hankalinta da jefata Cikin duniyar tunani da tashin hankali.
Muryarta a fusace tace I said nothing is wrong with me ta yaya kake son dole sai fadi karya. wallahi wallahi ban yarda dake ba .
akwai tashin hankalin daya frigitaki yanzu yanzu har ya canza min reaction dinki kawai ki gaya min ki gaya min abinda yazowa zuciyarki ................
Dan bantaba ganin irin wannnan reaction din daga gareki ba, yakarashe Yana tsurawa nablah idanunshi .
Saurin Saita kanta tayi hade da danne abinda take jin yana tasomata daga kasan r u hint a...... Kafin tace bbu komai fah are you sure you are alright?
Ta girgiza masa kanta kawai dan bazata iya furta masa komai Ba koda kuwa tace zatayi mgnr .
Wani irin kuka ne ya kufce mata me karfi da frigita zuciyar masoyi from know there.... Bai San sanda ya fexgota zuwa lafiyayyen fadadden kirjinshi ya rungumeta tsam tsam yana sakin numfashi kuka take sosai rarrashinta yake jikinshi na kirrrrrrrma .
Meyasa meyasa kike kuka nablah bynkin kin amsa kina so...... Nah km kince bbu komai ?
Idan kinsan baki sona kada ki tursasa kanki akaina zan iya barinki Amman zuciyata da rayuwata zasu kasance cikin rudani datashin hankali maramisaltuwa. muryata cike da matsanacin Kuka tace ina sonka deeni ina sonka har bansan yadda zan misalta maka ba sai dai wani abu ya gifta atsakaninmu wanda ya datse komai har yasa bazamu taba kasancewa matsayin mata da miji ba takarasa mgnr tana sakin wani kukan me cin rai.. fusace ya sausauta rungumar da yayi mata ya dafa kafadarta duka tare da daga muryarsa Sosai meyyeshi.......wannna bazaar Abu ? ki fadamin meyeshi?
ya zuba mata rikitattun idanunsa yana kallonta. Ganin tayi shr taki cewa komai km bata da niyyar cewa wani Abu yasa zuciyarsa ta sake dugunzuma da tunzura matuka..
yace beela kina son halakani daganin bayana kina bukatar rayuwata kina son kasheni tun mutuwata bata zo min ba ........ki dubi cikin kwayar idanuna ki sake gayamin kina sona sannan kigaya min matsalarki zan tsiya dukkan wata matsalar ki da damuwarki har da Karin riba ciki.
bazata iya kallon cikin kwayar
idanunshi ba kmr yadda yace .
Sai dai Muryarta a tsarke km cike da in... Inna.. Sannan Tana kokarin zame kafadanta ta juya cike da mutuwar jiki.
tace ni....ni.. Matar aure ce..
matar wani irinka ce domin byn farkon barowata gida mahaifina ya daura min aure da waninka batare dasanina babe, ta fadi hk tana karasa zamewa gabadaya daga gareshi..........
Wani naunauyen ajiyar zuciya ya sauke yana riko yatsunta biyu daga karshe yasamu nasarar kamo yatsunta duka Cikin nashi .
yana jin wani irin sanyin dadi na ratsa every part of him..
OK wannan ce kawAI matsalarki?
Itace damuwar datake kokarin tauye nawa farinciki Dana Dade ina nema daga gareki?
Tayi shr taki cewa komai baby.
meyasa dakika dawo bakisanar min ba?
Muryarta a matukar sanyaye tace nima bansani ba Amman nafi lakantashi da cikin jikina NE alokacin ya dauki hankalina.
yayi shiru yaki cewa komai sai ma rikitattun idanunshi daya tsura mata km still hannushi sarkafe cikin nata yaki sakar mata hannu sai faman Aikin murzawa dayake yana lumshe ido ..
cike da sanyi jiki da sanyin murya tace sakar min hannu please km yanzu ka tsaya matsayinka na tsaya nawa tunda kasan koni wacece da irin nauyin dake kaina......
uhmmmmm Amsar da ya iya bata Kennan yana sake tsareta da idanushi yana kallon surar jikinta komai nata yayi masa. Arayuwa haka yake bukatar shep din Mace kwayu gareshi.
a bayyane dazahirance ganin yayi shr yaki sakar mata hannu kmr yadda tace yasa