Showing 207001 words to 210000 words out of 366611 words
Chapter 70 - AUREN SIRRI Book 2 Complete by Aisha Bagudu.txt
shiga ciki idan yasanar mata da hkn ,babu shakka shi zai iya Mika rayuwarsa gareta a yadda yake jinta a zuciyarsa a halin yanzu amman bazai iya rabuwa da 'cikin jikinta ba .muryarshi can kasa .. tamkar ta karamin yaro me koyon mgn yace kiyi hkr nabeelah ban fasa taimakon ba.
har yanzu akwai wannan niyar a zuciyarta amman ki dan kara min lokaci akwai abinda nake yi ne yanzu , km shi zubar da ciki yana bukatar wani a kusa da mutun . tacigaba da kukanta tana girgirza masa kanta alamun bata yarda ba .
Yanzu me kike so nayi yanzu ?
Ni dai ka ajiye komai ka taimakamin ka bari arabani dashi please tana me hade hannuwanta dukka tana kuka tana rokonsa ..Ya sake shr yana tunanin yadda zai biyo mata .duk ta inda ya biyo mata sai goce masa ..
Kuka take sosai Akan a zubar da cikin domin zuwa lokacin cikinta yakai watan ' bakwai cif kennan dan har cikinta ya dan dago kadan 'tamkar an kifa mata kwarya akan cikin nata.
Sosai ta tada hankalinta har numfashinta Na neman daukewa sbd Yadda ta dingayi bbu arziki deeni ya dauketa sukayi hospital ,abin takaici suna zuwa basu iske dr saira ba.
wai bata ma kasar gabadaya hk suka juyo zuwa gida zuciyar deeni fes...da yadda Allah Ya tsara masa komai batare da yasha wahala ba . Akan hamyarsu ma riko hannushi tayi 'cikin nata tana kuka ,dan girman Allah kada ka maidani gidanka ka Kai wani hospital din ,a markade abinda ciki Na huta wlh baba zai tsine min idan har Na haifi abinda ke 'cikina.
Daidai me gadin gidansa ya bude masa get ya zare hannushi yana juya sitiyarinatar yace bbu wani hospital dazasuje akan zubd ciki ba'a kamasu ba .
tana kuka tace kaine za'a kama ?
Ta Yaya baza'a kamani ba byn da saka hanuna za'a yi kisan Kai tasha kukanta tamkar Wanda tayi 'cikin shegen gaske har zuwa washegari ranar aikin kuka take ita a zubar da 'cikin jikinta taki cin komai
Nan deeni yashiga rarrashita wai tayi hkr kawai ta haifi abinda ke 'cikin dan bata sani ba ko shine silar arzikinta. ta Mike tsaye daga inda take zaune tana cewa wlh bazan hkr Na zauna Na haifi 'cikin shege ba , wata irin janyowa deeni Yayi mata ta fado saman cinyoyinsa ya kalleta fuskarshi tamkar zaiyi mata kuka yace ki rufa min asiri...sai km Yayi saurin canza salon mgnrsa jikinsa Na rawa yace kina jina ko.. ki bar mgnr zubar da 'cikin nan please .
Wlh kaji narantse bazan bari ba daga zuwa aiki Na koma gida da tsarabar ciki ba bazai yiwu ba sai dai asan yadda za'a yi da wannan maseefar ..a fusace ya katseta yana zaro mata rikitattun idanunshi kar ki sake nakara jin kin Kira 'cikin nan da maseefa ko wani abu makamanci shege ....ta Mike a harzuke tana masa wani irin duba sannan tace an Kira sa da maseefa maseefa maseefa km shege meye zakiyi min kai bama a son taimakon naka .
Daman can Kai mugun ne kagareni wlh nayi kuskure amincewa dakai amatsayin wanda zai taimakamin tasoma kokarin fixge hannuta daga nashi ,amman ya damki hannun da karfin tsiya yana duban yadda ta hargitse tafita haiyacinta .kasake nace banason taimakon tana wani irin kuka ..
Muryarsa a kasance sannan cike da rarrashi ya maidota jikinsa ya rungumeta tsam ajikinshi yana shafa bayanta ahankali ahankali tare da cewa am sorry bazan sake yi miki ihu ba .
Yanzu ki natsu Ga shawara me sauki idan tayi miki sai mubi .
Ya dagota tare da zaunar daita kan cinyarsa kinga Yanzu Ni bbu abinda narasa Na rayuwar duniyan nan nablah ..
.. komai Allah Ya azurtani dasamunsa a rayuwarta ta fanin arziki da nasaba Amman sai Allah Ya jarabeni ta wajen rasa ya'ya har biyu .
kinga atakaice banta samun haihuwa ba kennan ,yashiga yi mata nasihon masu ratsa jiki da sanyaya zuciya da kawo mata misalin iri iri ,kinga kema ba rawa kikeyiwa Allah ba yabaki 'cikin jikinki ba , sannan km ke kanki kisan takamaiman Wanda Yayi miki 'cikin nan ba ko ba hk ba ?
Jikinta a sanyaye Ta daga masa kanta alamun eh .
Ok yanzu idan nace miki. Ki haifi 'cikin jikinki Ni Ina so kibarmi shi har illa Masha Allahu fa ......?
ta dago shanyayyun idanunta Tana kallonsa tare da nazarin abinda yace din kana taja numfashi da kyar ta fesar tace kaima kasan hkn bazai yiwu ba ta cigaba kukanta tana kokari mikewa daga jikinshi ya sake maidaita yana cewa Karki ce bazai yiwu ba nabeelah ,shine abu mafi sauki a gareki da zai yiwu ,zan taimaka miki Na karbi 'cikin jikinki ke km da zarar kin haihu ki zan sallameki da alkharu masu tarin yawa ciki ma har da nauyin karatun ki zan dauka har ki gama .
tayi shr kawai Tana sauraronsa har yagama mgnrsa bata sake cewa komai ba .
,kin amince da wannan tsarin muryarta a raunane tace bawai bazan iya amincewa bane Amman Ni.. tsoron matarka nake ji idan tasan da haka Ga km ummi takarasa fadar hk tamkar zata zubda hawaye ....kada ki damu da matata ko first love ,nasan yadda zanyi daita idan mgnr ta fito.
ke dai ki natsu kawai km ki kwantar min da hankalinki bbu abinda,zai faru inshallahu.
" kinga nima Na taimaka miki alokaci dakike neman taimako to Ni meyasa bazaki taimaka min ki haifa min 'cikin jikinki ba ?
Ganin yadda ya narke mata ajiki yana shirin yi mata kuka yasa ta kamo tafin hannushi 'cikin nata tana murzawa 'cikin sanyi jiki kmr yadda Ya sabam mata dashi, muryata cike da shagwaba tace shikennan Na amince , murmushi sosai deeni ya dinga yi harda Kai hannushi kasan mararta yana shafo dan tudun cikinta.
ita kuwa sai binshi da kallo nablah take cike da jin takaicin haihuwar dazatayi bbu aure . idonta har da Hawayen tausayin kanta .
bata rai tayi sosai ganin irin dryr dayakeyi tace kowace matar arziki agidan mijinta take haihuwa fari . Amman Ni zan haifi 'cikin da ban ma san ko na waye ba.
hawayen mgnrta datayi tana kuka shi ya hargitsa masa lisafinsa har ya tsaida dryr murnar dayake ita kuwa tana ta kukan zuci da badini.
Ya rungumeta tsam ajikinshi yana tura hannushi 'cikin jikinta sosai yana shafa cikinta tare da cewa ki bar kukan nan hk waye yace miki zaki haifi 'cikin jikinki bbu uba ?
Ni zaman me nike kennan ?
ai Ni ne uban 'cikin jikinki yanzu tunda yazama nawa yakarasa fadar hk yana kashe mata idonsa daya yana cigaba da murmushin farinciki .
Sake bata rai tayi sosai tare da turo masa dan tsukaken bakinta gaba tana kukan shagwaba. ajiyar zuciya ya sauke .
Ya Kai bakinsa ya tsotsi lips dinta yana kallon 'cikin kwayar idanunta shi dai gsky baya son ganinta 'cikin yanayin tashin hankali sosai yayita rarrashita dabata baki har ta hakura ta mikawa Allah lamarinta ....
MMN SUDAIS CE💗💗💗💗💗
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
*wannan shafin sadaukarwa gareki ke kadai domin ,Kin cancanci fiyye da hkn a gurina Hauwa'u A usman jidda marubuciyar kadddara tah, gaisuwa tare da fatan alkhari a duk Inda kike , Nagode kwarai da gaske bisa kaunarki gareni , nima Ina kyawun sonki dajinki har 'cikin raina irin sosai din nan*
Page 88
Rayuwar deeni gabadaya ta canza 'cikin Yan kwanakin da basu wace asharin da wani abu ba.
,rabon shi daya samu kanshi 'cikin natsuwa da farinciki irin hk a zuciyarsa har ya manta .
matsuwa Yayi yaga yadda 'cikin jikin nablah zai bayya ya tona asirin kansa .
domin hkn shine cikar burinsa.
" sbd shi ahalin yanzu idan akwai abinda yafi so da kauna bai wuce 'cikin dake jikin nablah ba .
wato burin rayuwarsa ..... Gama wayarsa kennan da matarsa ya Mike tsaye zuwa dakin da nablah take .
Jingine take akan makeken gadonsa yayinda Wani irin zazzafan zazzabi me zafi da tsuma gangar jiki , yasamu nasarar cafketa .
sakamakon ruwan saman da ake kwana da yini ana shekawa a garin Lagos wanda ya hade mata da yanayin gurin tare da sanyi gidan glass.
" cikin rawar jiki ta Kai hannuta ta dan janyo tautausar blanket dinsa dake nade a gefe daya me cike dadadden kamshi turarensa Wanda yacika mata hanci takoina Yayi Kane Kane acikin zuciyarta.
ta lullube sansar jikinta dashi .
wani irin numfashin take fitarwa ahankali me gyaraye da zafi zafi zazzabi .
.
" yayinda, ta cikin blanket din ta kudindine jikinta guri daya sosai take rawar sanyi hakoranta har karkarwa suke da junansu, har zuwa sanda deeni yashigo dakin ya tadda ita 'cikin wannan halin.
Kai tsaye gurinta ya nufa da sauri ya haye gadon hade da zamo da blancket din data rufa jikinta dash.
Yayi shr tare da tsura mata rikitattun idanunshi kawai yana kallon yanayin datake ciki .
da kyar tasamu tasanya hannuta ta fexgo bargon dayake rike dashi ta sake maidashi jikinta tana cigaba rawar sanyi .
Kana ta sunsukayar da kanta.
'cikin sarkewar muryarya tace masa Ina wuni... batare da ya amsa ba Yacigaba da kallonta kawai .dan ba gaisuwarta yafi bukata ba ...
ganin yanayinta yasa shi
cewa.
baki da lfy ne ?
Shr tayi masa itama taki ce masa komai tamkar yadda Yayi mata sannan taki dago idanunta .
ya motso sosai kusa daita har yana jin hucin zafin zazzabi jikinta, gabadaya tana jin yadda gigice ya rude ajikinta Amman taki dago idanunta ta dubi yanayinsa ..
yace talk to me now please what's wrong with you ?
Wasu zafafan hawaye suka cicciko idanuta kawai ta tsinci kanta da gyada masa kanta. Alamun bada da lfy ..
,take yaji zuciyarsa tayi wani irin matsanancin bugawa da karfe har yasamu kanshi da dafe tsaitin zuciyarsa da hannuwanshi duka yana cigaba da kallonta .
Yayinda gefe daya km ya daura alhakin ciwon nata akanshi .
Domin da baije ya bata sama da awanni yana hira da zeenat dinsa ba.
, may be da yanzu bbu wani abinda zai sameta .
runtse rikitattun idanunshi Yayi sosai yana jin zafi sosai har 'cikin zuciyarsa , tare saukowa Daga kan gadon batare da ya sake ce mata komai ba .
" jikinsa a sanyaye ya fitce daga dakin zuciyarsa cike da tsananin tausanyinta Wanda yanzu ya zamemsa jiki .
Fitar shi da kmr minti shabiyar ya sake shigowa dakin hannushi rike da Whit lailon da ruwan roba.
, ya sake hawowa kan bed din ya km yaye bargon Wanda zuwa lokacin tuni ta kwanta ya tada ita zaune km still jikinta rawar sanyi yake .
ya ballo magani da ruwa .
" yayi mata alamun ta bude bakinta Amman taki sai miko masa tafin hannunta datayi .
yasaka mata maganin tare da jan yantsun hannuta sai dataji wani iri ajikinta sannan ta saka maganin abakinta Tasha ruwa.
tana kokari koma ta kwanta yayi saurin tarota jikinshi , muryarta Na rawa tace please...kabarni kar ka takura min dan Allah ...
ki dan tsaya man maganin ya dan narke so that sai ki kwanta.
tashiga girgirza masa kanta tana kuka da son kwatar kanta Daga gareshi .
yasa yadda zatayi dashi ne .
yasa dole ta hakura ta kwanta lamo ajikinshi badan taso ba sai dan yafi karfinta.
gashi ita km bata da wani kuzari ajikinta ..
Kusan minti goma tana rungume ajikinshi ya janyo wayarsa yayi dealing number Dr saira tare da saka wayar a handsfree .
Byn dr ta dauka yasoma sanar mata da rashin lfyr nablah da maganin dayabata Amman har yanzu zazzabi bai sauka ba .
Ga rawar sanyi da jikinta keyi sosai har lokacin .
Dr saira tace the nest thing kawai da tana da miji ne .
Sai nace worming din jikin mijinta zai iya taimaka mata ta dawo daidai Amman tunda bbu kana iya kawota ayi mata injection .
deeni yayi shr yana sauraron Dr .
kafin daga karshe yace alright tare da hanging din Kiran Yacigaba da kallonta .
Runtse shanyayyun idanunta tayi kawai domin taji duk abinda doctor din tace .
Ta dinga jin bbu dadi a ranta domin kuwa duk sanda zasu kasance tare tana jin aranta suna aikata zunubi ne.
Me girma gaske tunda tasan ita din ba zaman matarsa take ba sannan ba muharramasa bace . Amman bbu yadda ta iya da rayuwarta akan deeni .
ko ta nuna masa bata ra'ayin yataba mata jiki ba saurarinta yake ba abu guda dayafi kwantar mata da hankalinta shine yadda baya saduwa daita .
Ahankali ya maidaita ya kwanta tare da lullubeta duka ilahirin jikinta sosai kana ya Mike tsaye ya bar dakin .
Kusan awa daya tsakani ya km dawo wa dakin.
" Babu komai sanye ajikinsa sai Short niker iya cinyarsa da gashin jikinshi dake kwance luwai sai sheki suke .
wanda zuwa wannan lokacin tuni nablah ta dade acikin duniyar gajimare .
.'cikin bacci kawai taji ana manne mata ajiki da shafa wasu wurare a sansar jikinta kmr nonuwanta da kunneta zuwa wuya da yake aikin gogawa gashin fuskarshi .
ahankali tasoma bude shanyayyun idanunta har ta budesu duka cike da mayen bacci .
Deeni tagani manne da jikinta yana wasa da albarkatun kirjinta da iyakacin karfinsa tamkar wani maye .
Ciki wani irin mutuwar jiki tasoma son raba jikinta dashi ,yasa hannushi duka ya fexgo 'cikin jikinshi sosai ya matseta gam tare da kai bakinsa 'cikin kunneta .
ki natsu man bbu abinda zan miki fa .
Yacigaba da mgn ai kin dai ji abinda doctor tace kina bukatar taimako some one like me ?
Tasoma girgirza masa kanta, alamun a'a .
Ya dakata da abinda yake mata tare da kunna dum light din daki ya tsurawa beauty face dinta idanu , kana yace kin taba ganin nazarta iya abubuwan danake miki ?
Ta girgirza masa kai batare da tace komai ba .
to ki Bari Na taimaka miki kmr yadda Dr tace . Sbd jikinki ya dawo normal .
Muryarta a sarke tace A'a ni gsky bana son kusancinmu tare guri daya ,wlh domin yin hk ya haramta a tsakaninmu ..
Ya dage mata girasa daya yana cigaba da kallon 'cikin kwayar idanunta sannan yace is Ok ki Bari nataimaka miki yau kawai so that , today will be the last day da zan km rabar jikinki .
,yana karasa fadar hkn ya sake janyota 'cikin jikinsa sosai har tana jin dumin jikinsa naratsa kowane shashi Na gangar jikinta.
tare da zarcewa da aika mata da wasu zafafan salon wasannisa Wanda ke sakata manta ko ita din wacece sannan km da Wanda suke tare .
ahankali ya rabata duk wasu kayan dake sanye ajikinta shima ya zame short niker dinsa..
Suka saura Daga zigidir haihuwar iyayensu . Be tsaya westing time ba
ya daura hannuwanshi duka yazagaye nonuwanta dasu yana murza kan nipply dinta ahankali ahankali ta yadda zai mantar daita ki da ranshin son abinda yake mata.
sosai yake murzata da murza kan nipply dinta yana lumlumshe mata idanuwa .
"ahankali ya zira harshensa ciki kunneta yasoma soucking din 'cikin kunneta sosai tare da cigaba da murza kan nipply dinta.
Take taji gabadaya duk wata kafar gashi dake jikinta sun Mike tsaye ....
'cikin jin wani irin yanayi ta manne mishi ajiki , tasoma aika masa da martani 'cikin irin abinda dayake mata .
tasoma murza kan nashi nipply din da shafa gashin dake kwance saman fadadden kirjinsa.
,wani irin shock deeni yaji yana yimasa yawo sansar ajiki may tattare da shaukin dadi .
Komai Yayi masa ruf da dugu .
abinda bai taba faruwa ba kennan atsakaninsu romancing din jikinshi a zahirance km idanunta biyu .
",hkn yasa gabadaya yanayinsa ya sake sauyawa , ya rude ya susuce yafita haiyacinsa gabadaya tare da sake damko nonuwanta sosai yana murzawa ,a halin dayake jin kanshi da badan kada ya rusawa kanshi shiri ba.
Da Yayi me gabadaya kawai domin yasan ko yace zai zarta hkn ma bazata hanashi ba a yadda yaga halin data afka ,kwana Yayi yana murzata batare da Yayi wani abu daita ba. Km a hakan shi yasamu bayan bukatarsa atare daita batare datasani ba .
Firgigib zeenat ta farka Daga mafarkinta wai Ga mijinta can tare da wata suna saduwa da junansu tamkar wasu ma,aurata ,Wanda har ta farka Allah Bai nuna mata fuskar matar ba .
ta Kai idanuta ta dubi Inda ummi ke zaune tana lazami ta fashe da wani irin matsanancin kuka zuciyarta Na bugawa da sauri da sauri ,kardai yakasa hakuri da kanshi ya fada 'cikin duniyar neman mata ,hankalinta Yayi mugun tashi .
Ita kan kanta ummi