Showing 267001 words to 270000 words out of 366611 words
Chapter 90 - AUREN SIRRI Book 2 Complete by Aisha Bagudu.txt
..da hk ummi take dauke hankalin zeenat Daga kamanin da yaran sukayi da deeni .km sosai take son yaran take basu kulawa ..Sai dai yaran kiyiwar maseefa garesu indai ba'a gurin mamansu suke ba bbu kwanciyar hankali su dinga kuka kennan har an kaisu gurin uwarsu tukun wanda hakan Na matukar bakanta ran zeenat domin ita so take kafin lokacin da nablah zata bar gidan ta kwace yaran a hannuta ko ta karfin tsiya ne ..
Kullun deeni 'cikin tashi hankali yake akan lamarin yarinyar da shaukin tunanita domin gabadayansa yagama tabbatar wa kanshi da son yarinyar yake bil hali da gsky bbu karya juyi kawai yake akan makeken gadonsa yana tunani ta yadda zai furta wannan tsadaddiyar kalma .
Ahankali zuciyarsa ta bashi shawarar ya sanar mata kawai a wuce gurin take zuciyarsa tayi Na'am da wannan shawara ..
Washegari Ahankali nablah ta fito Daga dakin tasoma saukowa Daga kan step jinkinta rufe da wani Dan Karami 'bakin mayafin shiform.daidai ta kusan karasa saukowa tasoma jiyo kamshin turaren deeni a bayan ta Dan juyo ahankali gabanta Na wani irin bugawa .Shi din ne tagani shima yana takowa ahankali 'cikin takun nan nasa me cike da izza da kasaita byn yaje dakinta Bai ganta ba Sai yaran yagani kawai .
'Cikin sanyi muryar nan tasa me matukar kashe jiki taji yakira sunanta nabeelah tayi ki juoyawa yace please ki tsaya muyi mgn man..
Abu ne me mahimmanci yakawoni yau gareki .
ko kallonsa batayi ba tacigaba da tafiyarta ballanantana ta nuna alamun taji abinda yace shi km hakan datayi yakara narkar da zuciyarsa akanta sannan yakara jin yarinyar tagama tafiya da imaninsa wani irin sonta ke fizgarsa gareta .Haka kawai ya tsinci kanshi da binta kawai tamkar wani rakumi da akala har xuwa babban parlour'n gidan
sai alokacin ta Dan juyo tana masa wani irin matsanancin kallo sannan fuskarta a tamke tace uhm Ina jinka ..?
Abinda tayi yayi matukar mugun bashi mamaki ya km shiga tambayar kanshi da gaske kennan son yarinyar yake ?
Idan yayi laakari al'amarin.
da km yadda yazamo yanzu agabanta tamkar wani zautaccen sauna . To yanzu idan Yayi sanya rashin sanar daita abinda yakeji a game daita taje ta fada son waninsa da aurenshi akanta fa ? Ya zai ji ?
take km wani gumi yasoma sauko masa yashiga gogewa yana take km idanunshi sauya kala sbd matsanancin kishinta dayaji .
Ita kam mamaki da tsoro ne suka rufeta Na abinda ya canza shi farar daya Dan 'cikin sanyi muryar da bata San tana daita ba tace ya dai deeni ?
Kawar da komai dake 'cikin zuciyarsa yayi ya kamo hannuta yana murzawa 'cikin salonsa ya sunkuyar da kanshi kasa yana kallon agogo dake daure da tsintsiyar hannunshi Yama rasa ta Ina yakamata ya fara Bai taba tsintar kanshi da jin nauyi Dan zai fadawa mace yana sonta ba sai akanta ..
Ita kuwa nablah duk ta qagara taji abinda yake son sanar mata Dan hk ta tsareshi da shanyayyun idanunta tana kallonsa .
gabadaya abinda take ji akanshi Yasa ta manta da inda take burunta Bai wuce taji ya furta sonta yake ba ...sun jima a Haka hannusu sakale dana juna kafin ahankali Ya bude bakinsa kmr me rada ko jin tsoron abinda zai fada yace I love you...
'Cikin wata irin razana daba San ma tayi ba ta galolo shanyayyun idanunta waje tana cigaba da kallonsa da mamaki tace what?
Ganin abinda tayi Yasa yaji zuciyarsa ta tsananta bugawa da sauri da sauri .
tsoronsa daya kada tayi rejecting dinsa halin daya tsinci kanshi akanta .take zuciyarsa tashiga zaginsa hk akayi kawai kazo kace kana sonta kayi shr ba dole ta frigita ba karshenta ma bata taba soyayya ba ...
Yayinda ita km tana sane tayi masa hk Amman lokacin da furta kalmar kadan yarage zuciyarta bata buga ba tsabar rudani domin bata taba kawowa ranta nan kusa zai furta yana sonta ba . A frigice tacigaba da kallonsa tana masa wani irin kallo .
Da sauri Ya gyara tsayuwarsa yana fesa mata murmushinsa yana sake damkar hannuta 'cikin nasa da kyau muryarsa can kasa kasa yace I mean nablah tun sanda Na fara ganinki naji kinshiga raina km Ina fatan zaki kasance wacece zata zama babbar sirri Ga rayuwata km wacce zata sake haifa min ya'ya da zasu zama sanyi idaniyana da fatan zaki min wannan alfarma?
Yakarasa mgnr yana marairaice fuska.
Sosai taji wani irin dadin sanyi ya mamaye zuciyarta da ilahirin jikinta wata irin kunyarsa ta lullubeta tayi kasa da kanta sosai tana fidda numfashin farinciki batare da tabashi amsa ba ..
Hkn datayi ya bashi tabbacin yasamu shiga agurinta kennan idan dai har taso shi yasan zata karbi aurenshi dake kanta bazai Sha wuya ba gurin sanar mata da matsayinta gareshi ,Amman yana son samu tabbacin Daga bakinta Dan hk yace 'cikin marairaicewa please nablah kice min wani abu mana kiyi shr idan km baki sona ne kada ki damu kanki zan iya samun wata .
Da sauri ta dago shanyayyun idanunta ta tsura masa tare da daure fuskarta tamau .
Ya kashe mata idonsa daya yana kallon 'cikin idanuta wanda itama naShi take kallo . Yan jayota jikinsa ya rungume takasa hanashi sbd
Yadda narke mata sosai har yasoma kashe mata jiki .
Say something to me now nablah ... yakarasa fadar hk yana sake kwamemeta Muryarta cike da sanyi tace zanyi tunani akai better kiyi tunani sosai akai kodan sbd bbys dinki ko bazaki aureni ba sbd su ? Tasoma mutsu mutsun kwacewa Daga jikinsa
ya saketa ita km tayi saurin karasa shigewa kitchen sakamakon motsin saukowa dataji .
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
*AYSHA A BAGUDO*
Kainuwa Waiter's association
Dedicated to
*HAUWA A USMAN*
*(JIDDARH)*
Page 102
Ummi ce ke saukowa a hankali daga matattakalar har takarasa sauka parlour'n gabadaya idanunta kan deeni tana mishi wani irin kallo mai tattare da tsansar tuhuma tareda tarin tambayoyi,
shikuma Deeni ganin irin kallon da umminsa ke jifansa dashi Yasa duk sai yaji wata matsananyar kunya ta kamashi.
sunkuyar da kanshi kawai yayi yana Sosa byn keyarsa alamun rashin gaskiya atare dashi domin jikinshi yabashi tunda yaga yadda umminsa tayi.
ba mamaki ta ganshi tare da sanyin idaniyarsa .
Numfasawa ummi dake tsaye a gabansa tayi wace takasa yi masa mgn .
sannan can km ta jinjina Kanta tace ni zan fita Amman iyakacina cikin estate dina ,Dan tunda akayi haihuwar nan ban leka koina ba . muryasa 'cikin mayye da shauki kaunar dake tangaliliya dashi yace alright first love.
muje Na kaiki duk inda kike son zuwa.
da hannuta ta katseshi tana girgiza masa kanta alamun Yayi zamansa takarasa inda take zaton nan nablah tashiga tayi gyaran Murya tana duban bayan Nablah dake kokarin daukar heater ta juyo ahankali tana duban ummi tare da gaida ita. Dan kwata kwata ranar Sau daya suka hadu ta .
Ummi ta amsa tana cewa to ni zan Dan fita ki kula da yaran nan sosai please.... idan kina bukatar wani abu ki sanarwa zeenat sannan yanzu aikin me zakiyi hk ?
Duk abinda kike so Ga larabara nan kisata zatayi oready nasanar mata tun baya kin daina aikin komai agidan nan.
muryarta a raunane tace ummi bawani aiki bane fa ruwan zafi ne kawai shima wanda zan hadawa yara abinci ne Ok ta juya tasoma tafiya Sai Na dawo .
adawo lfy ummi Allah tsare .
Ameen batare da ta km juyowa ba .
Ummi nabarin gidan Da sauri deeni ya shiga 'cikin kitchen din ya tsaya abakin kofa yana kallon bayan Nablah dake tsaye komai nata tsab tsab km gabadayan ta sauya masa tayi wani irin kyau amadadin tayi baki sbd ruwan zafi .
Sai ma haske takara kafafunta da yatsun hannuwanta suyi tas tas dasu abin sha'awa .
sak kana kallonta kaga me dayen jego wani irin abu yaji yana fexgarsa gareta .
yasoma takawa ahankali har yakaraso gareta ya sakala hannushi duka ya zagaye kugunta dashi tare da daura habarsa agefen wuya a Dan frigice ta juyo duk da tasan ko aikin waye .
ta inda ya daura habarsa ta kalla idanunsu suka sarke 'cikin juna a take zuciyoyinsu ya buga da karfi .
ranta Yayi mugun dagulewa taja wani irin matsanancin tsaki wanda ya taba zuciyarsa Amman ya Dane abinda yaji .
hk kawai nablah ta tsinci kanta da sakin wani irin raunatacce kuka 'cikin muryarta mara sauti yayinda Shi km ya Sai wani sake narkewa yake ajikinta yana shinshina wuyanta tare da goga mata gashi habarsa
tasoma kokarin raba jikinta danashi tana kara sautin kukanta please deeni kabarni wlh bana kaunar irin abinda kake min.
kwata kwata bbu tsoron Allah acikin zuciyarka kwakumarta Yayi sosai kamshin jikinta da kashin turaren datayi amfani dashi suka nemi fidda Shi 'cikin hankalinsa har yasa shi jin kafafunshi sun Gaza daukarsa alamun zasu zube 'cikin wani irin maseefar shaukinta ya tattaro sauran kuzarinsa dayayi saura ya janyota zuwa jikin fridge ya matse gam ajikinsa yana sakin numafashi me gyaraye da huci me zafi.
'cikin rawar murya me cike da wani irin rauni ya fara mgn .. please kiyi hakuri da duk abinda kike Ga Ina miki nablah ni nasan akan daidai nike ba wai rashin tsoron Allah bane Amman da sannu wata rana zaki fahimci hk.
nablah tun iya tsawon rayuwata banta aikata zina ko rabar inda ake aikatashi ba domin ubangijina ya tsareni.
duk wani jin dadin rayuwa ko jima'i Ina yin sane tare da halalina Dan hk Dan Allah ki daina zubda hawayenki akan na rabi jikinki.
Ki daina kuka nima zaki sani kuka domin Na fiki jin radadi wannan kukan naki me cike da zargi da fassara iri iri .
Ya juyo daita ahankali suna fuskantar junansu sosai har suna jin hucin numfashin junansu yasoma goge mata hawayen dake kwance a saman kuncinta.
tsantsar kaunarki kesani aikata miki abinda baki so wanda ni nasan ba haramun nake aikatawa ba.
ta turo masa dan karamin tsukaken bakinta gaba muryarta cike da shagwaba tace ba haramun kake aikatawa ba ibada kake ?
Ya Daga mata kansa alamun eh wasu Hawayen takaicin mgnrsa ne suka zubo mata duk da kokarinta Na son danewa datake ware shanyayyun idanunta tayi tasoma masa kallon wani tababe km mara cikakken hankali ganin yanayin irin kallon datake masa Yasa ya Kai hannushi ya tallabo fuskarta tare da Kai bakinsa ya manne danata waje daya yashiga tsotse lips dinta Na sama dana kasa .
yana kallon'cikin kwayar idanunta Daga nan salon wasannisa suka soma canza salo ya rungumeta tsam ajikinshi bakinsu still manne da juna yana romancing din jikinta tuni suka soma barin duniyar kasa zuwa duniyar sama deeni tamkar wani mayye yaki sakar mata jiki Sai daya tiririn da sautin ruwan zafin data daura kitchen sannan ya Dan dawo normal ya sausauta rungumar da Yayi mata tana manne ajikinshi yaje ya kashe soket .
ya sake dawo daita jikin fridge suna sauke naunauyen ajiyar zuciya ajere ajere yayinda nablah ta manne masa ajikinshi tana shakar daddaden kashin turaren jikinshi tare da sakin numafashi .
Shi kuwa Sai tsura mata rikitattun idanunshi Yayi yana kallonta yana mai hura mata hucin numfashinsa da iskar bakinsa ta lumshe shanyayyun idanunta muryarta cike da rudani tace please sakarni Na wuce nabar yarana su kadai fa adaki .
Sai lokacin yaji wata irin nutsuwa ta ratsa jikinshi muryasa a Dan kausashe yace me zai cinyesu a dakin uwar son ya'ya?
Uhmmmm Ai ya'ya abin so ne wlh .
wasu ma suna nema suke basu samu ba.
take yagane dashi take Yayi murmushin kawai yana kallonta ya sake rungumota sosai ya Kai bakinsa 'cikin kunneta Ok nima ki aureni Sai ki haifo min nawa kinga shikennan nan naraba kaina da gorinki kullun mara kunya kawai ya ciji kunneta da Dan karfi ta saki kara mara sauti ya sausauta rungumar ta ya rike kafadarta shiiiiii wlh Karki tada min mata daga bacci da wannan sautin naki.
uhmmmm ta tabe bakinta ai she fa kana jin tsoronta ?
Yes Ina jin tsorota man sbd girmanta ne km Ina son mamata sosai..... mtsssssss taja sarki ka San kana son nata ne yanzu kazo kace kana sona ?
Ya dage mata girarsa daya alamun eh ta sake jan wani tsakin a ranta km tace aikin banza tare da fizge jikinta ta nufi gurin heater ta janyo Dan Karami flasks tasoma tsiyaya ruwan zafi ciki yakarasa ya tsaya abayanta.
sautin muryarsa taji nablah kina sona kina kishin matata .ki soni kawai domin Shi nafi bukata ki bar kishin matata.
Tsabar haushi da takaicin batasan sanda hannuta ya goce Daga 'bakin flake din ba tasoma tsiyaya ruwa a kasa da sauri deeni Yayi baya yana kallonta tsaki taja da kyacci alamun bata ji dadi da ruwan Bai same Shi ba.
ta rufe flask din ta fice azuciye Daga kitchen din .
murmushin jin dadi Yayi .
Tare da bin bayanta da sauri tana shiga dakin ta danna key sororo Yayi.
Tare da bin kofar da kallo kafin Daga baya ya juya ahankali yasoma tafiya zuwa dakinsa yana jin farinciki mara misaltuwa a ranshi .
Washe gari Deeni ya shiga dakin Nablah ya sameta zaune ita da yaranta, ta sasu agaba tana kallonsu tana murmushi, sukuma sai wutsel wutsel suke suna tura hannu 'cikin baki cike da koshin lfy .
hankali kwance yake kallonsu yana jin wani irin kaunarsu yana bin jini da jikinshi .
ya dade tsaye jingine da Jikin kofar dakin yana kallonsu cike da sha'awa da jindadi.daga it har yaranta .
sannan ahankali ya karaso gabanta .
zama yayi tare da rungumota jikinsa yana jin wani irin shaukin sonta yana ratsashi da bin kowane shashi Na gangar jikinshi yayinda itama a nata bangaren wani irin bugawa zuciyarta takeyi tana harbawa da sauri.
sun dade a haka batare da kowanensu ya furtawa dan'uwansa uffan ba. dagota yayi sosai tare da kafeta da rikitattun idanunshi yana mata wani irin kallo mai cike da tsantsar so da kauna.
itama kallonsa take tana jin wasu abubuwa suna fitowa daga 'cikin idanunsa yana shiga 'cikin nata ido.
daga karshe ta kauda kanta gefe hade da daure fuska tace "lafiya irin wannan kallon hk ?
nifa banason yawan kallon nan fa.. tunda mutun yasan yana da matarsa.
yaje ya kalleta man ." Bai kamata ya tsaya yana kallon mace dabatasa ba tafada tana turo masa dan tsukaken bakinta.
shikam Deeni jiyayi tamkar ya bushe da dariya ganin yadda kishinsa ke tasiri acikin shanyayyun idanunta kullun idan ya kalla .
Dan hk yaji tana matukar burgeshi ba kadan ba,da yadda take tafiyar danata salon kishin cike da natsuwa. bakinta ya kamo yana tsotsa lips dinta kamar ya samu sweet,
itama bata hanashiba kasancewar tanajin dadin hakan saida ya tsotsa son ranshi sannan ya saketa dan kanshi yace sai nayi maganin wannan rashin kunyar taki.
Juyawa yayi ahankali ya kalli yaransa dake kwance suna cigaba da aikin tura hannusu 'cikin baki saida ya sumbacesu gaba daya yana maijin wani irin farinciki a ransa, na samunsu arayuwarsa kyawawan jarira'ya'yansa abi so da kaunarsa .
Nablah kallonsa take sosai saida yagama da yaran ya sake juyowa gareta hade da kamo tafin hannuwanta duka 'cikin nashi yana murzawa cikin nutsuwa muryasa a sanyaye yace "Nabeelah"
saida taji wani irin abu ya tsirga mata tundaga tsakiyar tafin kafafunta zuwa ilahirin jikinta.. kafeshi tayi da idanunta takasa amsawa bai damu da kin amsawarta ba, yaci gaba da maganarsa "please ki fadamin kema kina sona koda Sau daya ne km ki tabbatar min da zaki aureni"?
wani irin sanyi taji yana ratsa zuciyarta da ruhinta . amma a zahirance sai ta daure fuskarta tamau kana tace "nace maka sai nayi tunani akai so yakamata kabarni nayi tunanin abinda ya dace dani .
Idan nagama tunani zan sanar dakai" daga haka ta kwace hannunta duka 'cikin nashi hade da mikewa tsaye .
ficewa daga bedroom din ta barshi zaune .
deeni tsayawa yayi sororo tamkar mutun mutumi yana kofa cike da mamakinta .
bai taba tunani da zaton akwai ranar da zai furtawa wata Diya ' macen kalmar so.....
tayi ta yimasa yawo da hankalinsa hakaba.
wani abun takaicin ma kullum sonta kara nunkuwa yake acikin zuciyarsa, duk abinda take masa baya ganin laifinta, hasalima burgeshi take karayi .
dafe daidai saitin zuciyarsa yayi hade da lumshe rikitattun idanunshi yace "ya Allah ka sausautamin son wannan baiwa taka" ya jingina bayansa da gado dakin yana tunani.
Zeenat ce ta shigo ta sameshi a cikin wannan halin.
Sai datayi kissing din baby's din sannan a hankali ta karasa gareshi hade da kwanciya a jikinshi, tana ta zuba masa surutu akan yadda zasu kwace yaran a hannun Nablah .
tana me sake nanukar jikinshi sam bata ma kula da yanayin halin dayake ciki ba.
Yayinda shikuwa wani irin haushintane ya kamashi baisan lokacin da ya fincikota daga jikinsa ba yana mata wani irin kallo .
,
mamakine ya kama Zeenat ganin yadda ya fusata, daga mgn.
take jikinta yasoma rawa ta fashe mishi da kuka .
Ahankali km jikinsa Yayi sanyi sai alokacin yaji tausayinta ya kamashi Rungumeta yayi sosai ajikinshi yana lallashinta.
a haka Nablah tashigo dakin ta samesu makale da juna suna xuba love zeenat tamkar wata bby dake shirin shigewa jikinsa wani kololon bakinciki ne ya tokare mata kirji har , bata san lokacin da tasaki tsaki ba, duk suka dago idanunsu atare suna kallonta.
Zeenat mamakin yadda nablah ta zama marar kunya