Showing 210001 words to 213000 words out of 366611 words

Chapter 71 - AUREN SIRRI Book 2 Complete by Aisha Bagudu.txt

29 Dec 2025

8155

Gani yadda zeenat ta farka a frigice yasa tayi saurin Kai karshen laziminta ta Mike zuwa gareta tana tmbyrta .

Nan ta km fashewa da wani kukanta takasa fadawa ummi komai game da mafarkinta ummi tayi shr tana nazarunta kafin tace mata mafarki kika yi ne mamana ?

Zeenat ta Daga mata kanta Ok kiyi addu'a ki kwanta mafarkin alkhari daga Allah ne yayinda mafarkin sharri km daga sheidan ne ta bude baki muryata cike da kuka tace ummi Ni Nigeria nake son komawa wlh Ina ji ajikinna wani abu mummuna nashi rin faruwa dani takarasa mgnr tana sakin wani kuka .

Ummi Ya isa kuka bbu wani mummunar abinda zai same ki sai alkhari kinji mamana ki natsu sosai may be kin kwanta batare da kinyi addu'a ba ,km Yawancin mafarki ba gaskiya bane nan dai ummi tayi ta rarrashita har tasamu ta natsu ,tare suka koma bacci Wanda baccin zeenat yazama rabi da rabi ,dan da zaran ta rufe idanunta matar take Gani rungume ajikin mijinta .....

Washegari da safe


Koda Nablah ta farka bata Ga deeni kusa daita ba kmr yadda tayi bacci tabarshi manne a jikinta ba .

Wanka tayi jikinta bbu kwari ,tasaka wasu hadadun English wear's mai igiya abaya .
tunda Daga kasanta har sama .

yayinda gaban rigar yake cure guri daya Wanda ya fidda asalin kirjinta ta dauko bomshort dinta tasaka Wanda ya zame mata jiki koda kuwa kayanmu Na hausa fulani zata saka sai tasakashi ..

Ta gyara sumar kanta dake baje tare da shafa masa oil tasaka babban rebom ta tufke gashinta a tsakiya ta gabanta km ta dibi wani gashin ta murdashi sosai tayi tustin, kana ta sake shi.

ta dauki turarikansa masu dadin kamshi ta fashe ilahirin jikinta dashi .
tasaka jumbulelen hijab din Wanda ya rufeta har tsinyar kafafunta kana ta ziro hannuwata waje .

Ahankali ta sauko parlour gidan bata Ga deeni tayi shr tana tunanin inda yaje hk . Ta daga kafafunta ,
Takarasa ta kuna TV ta kamo tashar suna TV Inda ake gabatar da karatun alqur'ani mai girma, tun daga fatiha zuwa Nas .
A hankali tasoma bin karatun tare da shigewa 'cikin kitchen.

tunanin abinda zata daura tashigayi ga dai komai nan Na amfani a kitchen din, Amman bbu abin sarrafa Na abinci .

hankali zuciyarta ta yanke mata hukun da tsayuwar datake ko ruwan tea ta daura .

Jona ruwan zafi tayi taja ta tsaya tana karewa kitchen kallo duk da ba wannan bane karonta Na farko data taba shigowa ba.
Amman duk sanda zata shigo sai taji ya burgeta har tayiwa kanta sha'awarsa.

dowawarsa kennan Daga dan fitar da Yayi domin samo mata abinda zataci hannushi duka rike da ledodi ya ajiye a dining tare da nufar dakin dayabarta kwance Amman bata nan .
ya dan zauna Jim zaman jiranta, wa tunaninsa ko tashiga bathroom ne .
nan ma yaji shr bbu alamun hk ya km mikewa ya dawo parlour bai ganta ba .
Kamshin turensa datayi amfani dashi ne ya sanar masa da Inda take .

Itama datake tsaye 'cikin kitchen din taji gabanta ya fadi xuciyarta tasoma rawa sakamakon jin takunsa Ahankali zuwa Inda take ta fara tattara duk wata natsuwarta guri daya ta sanyawa jikinta. bata son abinda zai yi sanadiyar haduwarsu guri daya ko hada idanunsu sbd abinda ya faru atsakaninsu daren jiya tasoma tuno yadda ya dinga juyata akan bed yana aikin romancing dinta tuno hkn km yasa komai Na jikinta ya sauya tasoma jin wani irin reaction atare daita from no where bata ankara ba taji sautin muryarsa 'cikin dodon kunneta.

me zakiyi ?

Keda baki da lfy muryasa ta katsemata tunaninta shr tayi batare da tace masa komai ba sai shanyayyun idanunta data zuba masa tana kallonsa.

ki fito Ga breakfast can Na kawo miki Karki daura komai asalima bana bukatar naga kin km shigowa kitchen din da sunan dora wani abu .

Bazan tayi masa tare da dauke idanunta akanshi tacigaba da abinda take yi shima ya juya ya koma parlour kusan minti biyar yana jiran fitowarta bata fito ba ya sake biyota kitchen din .

,yayinda hkn Yayi daidai ta dauko kettle ruwan zafi Wanda ta jona ruwan tea aciki ta juye 'cikin glass Flak's din ta dauko zata rufe taganshi tsaye agabanta Wanda ganin yanayinsa Yayi sanadiyar da xuciyarta ta harba da sauri tashiga baguwa.
,zuciyarta km tashiga rawa rawa Daga bugawar datake sbd ganin irin kallon dayake binta dashi mesaka mara jin mgn shiga hankalinsa .

Ke..... banson iskanci da taurin kai fa kodan kinga Ina lallabaki sbd 'cikin dake jikinki shine iskancinki yake son girmama.

ko Ni ne mutumin da Yayi miki ciki ?

ya jeho mata wannan tmbyr da muryarsa datake a tsarke .

Tayi saurin girgirza masa kanta .

To me nagaya miki ?

, Zuciyarta cike da matsanancin tsoronsa yayinda muryarta cike da rauni tace. Kace nabar aikin .

Ok Ban isa bane shiyasa kika cigaba dayi ?

Nan din ma girgirza masa kanta tayi .
,
To wlh kishiga hankaliki dani tun ban canza ra'ayina ba,
na fasa yin taimakon ba .

Yana gama fadar hk bai tsaya batawa kanshi lokaci ba , yajanyo hannuta da niyar fito daita Daga kitchen din gabadaya ta zube masa ajiki sukayi kasa luuuuuuuu ... lumshe rikitattun idanunsa Yayi sosai yana shakar kamshin turarensa Wanda ke gauraye da kamshin jikinta.
sai ma yaji cent din kamshi turaren ya fita daban ya sauya ajikinta .

Kokarin son kwace jikinta anashi tayi Amman sai taji yasa hannuwanshi duka yazagaye kugunta dashi yakara mannota da jikinshi yana sake lumshe rikitattun idanunsa.
tare da sakin wata naunauyen ajiyar zuciya yasoma yawo da hannushi ajikinta muryarsa a kasalance yace kitchen din ma sai

kin shigo da hijab ?

Yacigaba ki dinga hutawa kanki da sanyashi hk man , domin duk da saka shin din da kike bashi ya hanaki yin ciki ba ..

ranta Yayi mugun bace da jin abinda yace mata taja tsaki .
..tana me turo masa dan karamin tsukaken bakinta tare da zabga masa wata uwar harara .

Shima yana gama fadar mgnrsa yazarce dasoma kokarin cire mata hijab din jikinta gabadaya ,ta kwakumi hijab din tana saki kara sbd kayan dake sanye ajikinta, tare da cewa yanzu Ina ruwanka

da hijab dina sbd Allah ?

Kabarmin abunda dan Allah ,cikin jikina km da kake mgn kasani ba'a yawon banza nasamu ba dazaka zo kana wani cewa duk wani saka hijabin danake bai hanani samun ciki ba, takarasa fadar hkn tana sake yunkuwa domin raba kanta dashi .dan tasoma tsanar maita da naci irin tashi kullun burinsa ya rabi jikinta .
, uhmmmm ..Na fiki sanin ba'a yawon banza kika samoshi ba yakarasa mgnr yana zarcewa da cire mata hijab din dake lullube da jikinta wani irin shock yaji alokaci guda abu biyu suka shiga yawo acikin brain dinsa, tare da circulating kaiwa kowani shashi Na sansar jikinshi farmaki ,jin dirin dukiyar fulaninta da km yanayin shigar jikinta.
Wanda shine ya tsiyo mata kayan.
take ya hadiye wani miyo daya tokare masa makoshinsa ya tsura mata rikitattun idanushi yana kallonta ba yau yasoma ganinta 'cikin irin wannan shigar ba sakamakon duka kayayyakin datake sakawa shine ya tsiyo mata sannan ya dauke doguwar rigar datazo dashi ya boye kawai dan yafi son ganinta hk. Amman km shigarta ta yau tasha bambam da koda yaushe tare dashiga rai da daukar hankali .

Sannu ahankali
Yasoma jin yarinyar tana shiga ranshi sosai fiyye da tunanin me karatu ta dinga bin kowane shashi Na gangar jikinsa. Ta zauna daram acikin memory dinsa .


Take km yashiga yawo da hannuwanshi a sansar jikinta tare da mammatsa mata jikinta tamkar yadda akewa mutun tsusa.
itama lumshe shanyayyun idanunta tayi sannan ta budesu ta zubesu 'cikin nashi suna fuskantar junansu.

muryarta a shagwabe tace wai meyyasa kake son yi min irin hk ne ?



Ya dage mata girasa daya alamun shima bai sani ba.
,ta zabga masa harara tare da cewa wlh kasani sani .. dayake tagane nufin abinda yayi mata din .
,ya kashe mata idonsa daya yana cigaba da romancing din jikinta Hankalinta yasoma kololuwar gurin tashi takoina ajikinta wani irin feelings take jin yana mata yawo, gashi tana jin yadda kasanta yasoma jikewa alamun tasoma tsiyaya.
tarasa wani irin mutun take zaune dashi shi da Sam baya gajiya da romancing din jikinta. wani lokacin idan ta tsinci kanta 'cikin tunaninsa da tunanin irin abubuwan dayake mata kawai zata tsinci kasan tajike jagab tana tsiyaya. tasoma tunani ko dai shine mutumin dayayi mata 'cikin dake jikinta?

Amman km idan ta tuna ai shi bai taba kusantarta ba sai wannan tunanin yakau a zuciyarta.
Sam deeni yakin barinta Yacigaba dayawo da hannushi Daga karshe yazaro Brest dinta daya ya daura bakinsa kan nipply dinta yasoma lasa da harshensa yana tsotsa tare da lumlumshe rikitattun idanunshi ....
itama sosai take jin dadin abinda yake mata wani sabon fellings ne yatasomata yayinda a zuciyarta ke cike da fargaba yadda yake mata tamkar wata matarsa ko karuwarsa, shi kwata kwata baya fargaba ko jin tsoron taba lafiyar jikinta ,km duk Inda yagama ajikinta tabawa yake Kai tsaye batare da wani shamaki ba ,
Wani lokacin abubuwa sa sukan tsaya mata arai har tadasa ayar tmby akansa ?

Sosai yake tsotsar nonota tare da kokarin ciro dayan da hannushi daga mazauninsa , batare da yasaki dayan brest din nata ba, taji wani irin karfi yazo mata ta turesa gefe 'cikin rashin sani flask din dake cike da ruwan zafi ya fado masa a kafarsa .

Ya daga karfasa da ruwan zafin ya zube masa yana jin wani radadin ciwo, gurin maida kafar Ashe kan glas din flasks din ya dauro batare da saninsa ba, zaro rikitattun idanunsa Yayi waje tare da zuba mata idanunshi kawai yana kallonta batare daya nuna alamun jin zafe ataredashi ba ,ta Mike da sauri jin faduwar flasks .
zaro idanuta tayi itama tana kallon 'cikin kwayar idanushi ganin ruwan zafin ya wanke masa kafa Ga km kwalba flasks din tashige masa kafa har guri biyu .


Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun .

ta dinga furta 'cikin kasalliyar muryata da mugun sauri takaraso gareshi Hankalinta a tashe tana tmbyrsa bai ji ciwo ba ,byn km Ga ciwon tana Gani a zahirance .

Rikitattun idanunshi kawai ya xuba mata yanacigaba da kallonta duk ta rude tarasa yadda zatayi da ranta gurin taimakonsa.
Wanda shi km duk Inda tayi binta yake da idanunshi yana jin tana sake shiga zuciyarsa da rabashi da duk wani abu dayake takama dashi. sautin muryarsa taji .
Kizo ki cire min kwalbar.... ta dago shanyayyun idanunta da suka ciccika da ruwan hawaye ta zuba 'cikin nashi idanun da suke dauke da rikice iri iri najin zafin raunin ciwo tare da girgirza masa kanta alamun bazata iya ba.

muryarsa washagwabe wannan karon yace dan Allah ki taimaka min kiciremin zafi nake ji sosai . yayinda zuwa lokacin tuni ruwan hawaye dake idanunta sun soma tsintirin tureneniyya zubowa kan kuncinta tana hawaye jikinta Na kirrrrrrma ta dawo daidai tsaitin kafarsa ta Kai hannuta kan kwalbar data shigar masa kafa .
Muryasa a sanyaye yace cire min da sauri please tun nima ban sakar miki kuka ba ...tana fezgewa ya runtse idanunshi gam yana cewa washhhhhh washhhhhh ..Allah nah sannun ahankali ta cire masa dayar kwalbar dake kafarsa take jini yashiga ambaliya Ga km ruwan zafin daya zube masa akafa ganin yadda jinin ke zuba ya sake Daga mata hankali.

tashiga kuka sosai tana kallonsa shi kam ko ajikinsa ganin halin yadda ta damu da ciwonsa ya fimasa komai dadi arayuwarsa.
yasan ko bbu komai zuwa wannan lokacin yana da wani muhalli acikin zuciyarta. kallonshi tacigaba dayi tana kuka duk da dauriyarsa tayi maseefa birgeta Amman har kasan ranta take jin tausayiinsa Na ratsa kowane part Na gangar jikinta da jinin jikinta.

muryata cike da kuka tace dan Allah kayi hakuri wlh nasan duk laifi nane.

da ban tureka ba dabaka kone ba da jin ciwo.

kayafe min dan Allah

ka yafe min..
.. ka yaFe min Allah bansan hk zata faru ba .


Dan tsukaken bakinta kawai yake kallo yadda lips dinta ke juyawa idan tana mgn .
wani tunani yazo mata take 'cikin rawar jiki tasoma tofa masa addur kuna akafarshi ,KULNA YA NARU KUNI BARDAN WASALAMUN ALA IBRAHIM ta dinga maimaiwa agurin ta dauki sama da mintina 30 durkushe tana karanto masa addur a .
yaji dadi Sosai har 'cikin zuciyarsa yake jin hkn har ma yaji ya daina jin radadin ciwon kafarsa .
yasa hannusa janyota tare da dago da fuskarta suna fuskantar junansu idanushi ya kada Yayi jawur jijiyo hannushi suka Mike sukayi rada rada .
ta tuna sanda ta taba ganinsaa 'cikin irin wannan yanayin lokacin da kb ya furta mata kalmar so .
hkn Na nufin ko yanzu ma ranshi a bace yake ?

Wani irin tsoro ne da frigice ya ziyarci zuciyarta ahankali ta km yunkurin bude bakinta da kyar gurin sake bashi hkr dan Allah kayi...batakarasa fadan abinda bakinta Yayi Niyya ba , taji bakinsa kan nata wani irin perfect unexpected kiss yashiga bata lips to lips mouth to mouth cak komai ya tsaya mata duk wani jijiya dake jikinta da naurorin dake sarrafa duk wani motsin jikinta suka tsaya , kwalkwaluwarta ta daina aiki .
bugawar xuciyarta ya tsaya cak hannuwashi duk ya sanya ya tallabo wuyanta tare da sanya kwaryar idanushi 'cikin nata .
yana kokarin fahimtar da wasu abubuwa masu wuyar fassarawa.. ahankali yashiga kising din lip's dinta Daga bisani yazarce zuwa 'cikin bakinta ya dinga tsotsan harshenta tamkar wacce za'a kwace masa ita sosai ya tsotseta tass jin numafashinta yana neman tsayawa ne yasa shi sakar mata 'bakin yana fexgo numfashisa da kyar .
kyakywar mazauni Yayi mata akan cinyarsa yayinda kowannesu zuciyarsa ta dulmiya 'cikin duniyar tunani.
Da sake sake iri iri kokari Yayi gurin tattaro natsuwarsa ya dawo daita jikinshi ya zaro wayarsa daga aljihun gaban rigarsa yasoma dealing number sule direbansa.
sule Na dauka Yayi gaisuwa bakisa Na rawa batare da deeni ya amsa masa ba da mamaki nablah ta dinga kallonsa yadda taga ya daure fuska tamau yasoma mgn 'cikin kausarshiyar muryasa ,kaje kataho min da dr saira yanzu yanzu nan..

muryar sule direba Na rawa rawa ganin deeni Na yana kokari katse Kiran yace zuwa wani gidan kennan boss ?

A hassale yace zuwa sabon gidana yakarasa fadar hk yana hanging din Kiran tare da cigaba da dubanta yana sauke numfashi kana ya Kai bakinsa tsaitin kunneta yace zaki iya min wani taimako ?

Tayi saurin Daga masa kanta alamun zatayi .

ya sake sausauta muryarsa can kasa sosai ta yadda zai sake kashe mata jiki yace ki taimaka kije kici abincin nasan kina jin yunwa..
Tace uhmmmm wlh bana jin Yun...shiiiiii bana son mutsu ke dai kije kiyi yadda nace tayi shr kawai Tana wasa da yatsun hannunta batare da tadaga Daga Inda take ba .

yasan halinta tunda tayi irin wannan shirun nata batashi zatayi ba dan hk ahankali .....



Please kuyi hakuri da typing errors banyi editing ba


MMN SUDAIS CE
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗





AYSHA A BAGUDO



*Jinjina gareku group Na kainuwa writer's lallai Ku masoya nah ne Wanda duniya tabari nasan da zaman hakan batare da Ina cikinku ba, hakika bagudo na yinku sosai da sosai km ta yaba da kaunarku gareta sannan tana alfahari daku a duk inda kuke ,domin Kun cancanci fiyye da hk agarenta ,sosai kuka shiga raina ba karya, Ku din masoya ne, na daban, Ina matukar jin dadin yadda kuke kaunar labarin AUREN SIRRI wannan shafin sadaukarwa ne Ga duk wace take 'cikin group Na kainuwa writer's Nagode sosai Allah yabar zumunci da kauna inshallahu km ana taren tare*🤝🏻🤝🏻🤝🏻





Page 89



A hankali ya yunkura zai tashi daita ajikinshi, tayi saurin Kai hannuwanta dukka ta zagaye cikinsa dashi 'cikin raunanniyyar muryarta tace please deeni ..........
ka zauna kada ,ka fama ciwonka man ....dole Tasa ya koma ya zauna ba dan yaso ba.
" sai dan gudun abinda zai sameta idan ya matsa lallai sai yatashi da karfi kmr yadda yayi Niyya ...yadda take kwance ajikinshi yasa yakara jin gabadaya notikan dake daure da jikinsa suna neman kwance masa da son fallasa abinda ke boye 'cikin zuciyarsa wanda hkn km zai iya jawo afkuwar komai atsakaninsu batare daya shirya yin hkn ba ,kamo lips dinsa na kasa yayi yasoma ciccizawa ahankali ahankali.
,wani irin zazzafan shaukinta yake sake jin yana bin jini da "bargon jikinsa yana bayawa kowane part Na ruhinsa sako na musamman ..
ahankali ya runtsa rikitattun idanunshi sanda yaji ta zare hannuwanta ajikinsa tana sakin numafashi da kyar tamkar me cutar asma .

Idanunsa ya tsura mata yana kallon cikin kwayar idanunta dake walanniya da aikin jujjuyawa, sosai ya tsura mata idanushi kawai Yana aikin kallonta.
hk kawai ya tsinci kanshi da kasa ce mata komai sai ma Kai hannuwanshi da Yayi yakamota ya mannota da kirjinsa yana sakin naunauyen ajiyar zuciya .kana yakai bakinsa daidai shashin wuyanta yana shinshinawa da sumbatar duk inda bskinsa yaci karo dashi , hade da goggomata gashin dake kwance a fuskarsa .

jin Yayi saitin kunneta yasa ta dago hannuta 'cikin mutuwar jiki a dan tsorace ta dora akan bakinsa sbd kwata kwata bata shirya jin abinda yake son fada mata ba.
'cikin sarkewa muryarta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login