Showing 27001 words to 30000 words out of 95666 words

Chapter 10 - MASIFAR SO COMPLETE BOOK by Rahamat Muhammad .pdf

11 Mar 2025

7219

Tana fa'din hakan
tafashe da kuka.
KAMAL yayi saurin rintse idanshi tare da ficcewa.
Momy ce tajata jikinta tana cewa haba 'yata kwantar da hankalinki ba wani abu bane.......
Usman ne yashigo KAMAL na bayansa
Kallo 'daya xakama Usman ka tabbatar agigice yake. Idan nan nashi jawur hawaye na xubar
masa yace na shiga uku lnnah-Babah munrasa mamah Babah Ya Suleiman Zainab yaranta
hatsari hatsari...........
Bai gama fa'daba LABEEBAH Tatashi afurgice idanta na samalo qasalo Tace no... no... no...
Me yake faruwa ne kufa'damin.
Rungumarta Usman yayi yakece da wani mahaukacin kuka Yace keka'dai kika ragemin.
mamah da Babah ya Suleiman da Zainab yaranta duk sun mutu keka'daice kika ragemin
keka'dai CE yaqara fashewa da kuka
Kwace kanta LABEEBAH tayi tafara yin hanyar waje da baya da baya Tace dama maganar
da takemin wasiyace dama albarkar da Babah yasa mana qarshen furucinsa gareni kenan.
Tana kaiwa nan take talemi xubewa aqasa. Kamar KAMAL ya ankare yayi saurin tarota taxube
ajikinsa Cikin yanayin mayen tashin hankalin idanta yafara juyewa Cikin wata siririyar murya
Tace Ya KAMAL gaskiyane na rasa iyayena. Ya gya'da mata kai. Aiko nan take numfashinta ya
'dauke cak
Agigice yafara ta6a fuskarta Yana cewa laveeba ke laveeba dan Allah kitashi karki bisu plx ki
temakan
Shuru wai Malam yaci shurwa LABEEBAH ba motsi

Cikin tashin hankali yayi saurin kin ki marta yafita da gudu da ita yasata Cikin motah. Saiyayi
asibiti da ita

Usman mah xubewa yayi Malam Sallau yayi kansa

Yayinda Momy tashiga lallashin Innah
Kaka ko hawaye kawai take sharewa




Haka rayuwa take.
yau taxo maka da da'di gobe kuma sa6anin hakan
Yau satin LABEEBAH uku a Asibityn
Sam. batasan Waye akanta bah. Abin gwanin tausayi

Yayinda Innah da Malam Sallau da Usman danginsu zainab suka garya 'da Yola
Acan akayi musu wanka da kaisu gidansu na gaskiya
Anan akayi bakwai
Kana suka dawo gida
Makwabta sun girgixa da lamarin kowa sai fa'dan alkairin mamah da Malam Sanih yake
mutanan kirki ba kamarsu

Kallo 'daya xakama XARAH tabaka sausayi dan kawai LABEEBAH tana kwancene Amma
tashin hankali yana gareta

Ayanxu Da muwarta 'daya LABEEBAH tatashi
Dan kullun tana gaban gadan LABEEBAH tana xub da hawaye

KAMAL Yana qoqari sosai wajan ganin ya kwantar da hankalin XARAH
Gyefe guda kuma tausayin LABEEBAH na damun xuciyarsa. Gaskiyane kina Cikin jarabta kala
kala
Mamah da Babah kin rasasu Allah ya dubeki ya baki KAMAL 'dinki.
Cewar KAMAL yanxu da yake gaban gadan LABEEBAH daya qura mata ido
.Ahankali tabu'de idanta karab suka ha'da ido
Sam taqi 'dauke idanta akanshi tana tunanin memah yake damunta meyasa meta meya
kawota asibiti me......
KAMAL ya kase mata tunaninta da cewa na gode Allah kintashi laveeba am sorry. Duk
merai mamacine karki musu kuka addu'a suke buqata

Tuni kwakwalwarta tahau chaji tatuna abinda ya faru.
Aiko saita 6arke da kukan tana kiran mamah BABANA wayyo Allah ka dubeni narasa kowa
da komai.
Na rasa KAMAL badan ya mutu bah
Narasa mamah ta mutu baxata dawoba
Narasa BABANA ya mutu baxai dawo bah
Ya Suleiman ya tafi shi da matarsa harda......
Ya KAMAL karkace karnayi kuka dan ya kasance farillane agareni
Sai taqara rushewa da kuka

Iya rikicewa KAMAL ya rikice
Nan haka ya kamata yana goge mata hawayan Yace bazasu dawoba
Ba kuka suke nema agareki bah addu'a suke nemah
Dan Allah Ki daure kiyi musu addu'a plz👏🏻
Cigaba tayi da kukanta Yana lallashinta
Ahaka XARAH da Sumayya suka shigo
XARAH ta rungumeta tana tana hawaye tare da gaya mata dadda'dan lafaxuxxuka









��🌹🌹��
*MASEEFAR SOO*
��🌹🌹��


*Bayan wata takwas*

Bayan wata takwas LABEEBAH ta 'dan murmure kuma sanadinga hakan shine KAMAL
Dan koda yaushe ya tare da ita
Ganinshi Yana sata nisha'di
Tare da qara sanshi
Baba zenatu qanwar mamah taso 'dauke LABEEBAH Amma innah tarufe ido da saka mata
kuka akan tabar mata ita nawani 'dan lokaci kota tare mata zafin mutuwarsu mamah
Haka Innah zinatu ta hakura tabar LABEEBAH ahannunta acewarta nawani 'dan lokaci



*maseefar soo* �ν ΌνΌΉ�

An 'daura Auran Usman da Rukayya
Haka aka tattaro amarya aka kaita gidansu LABEEBAH dan Malam Sallau cewa yayi ya xaunah
agidan dan kar'a barshi haka shuru ba kowa
Dan haka Usman ya gyara gidan ya gyara 'dakin LABEEBAH Yace tadawo ciki.
Innah taso hanawa Yace dan Allah tayi hakuri bawai yayi hakan da wata manufah bane. aa
yayi hakanne dan yadinga kallan LABEEBAN dan ita ka'dai gareshi yanxu tana buqatar
kulawarshi
Sanda Innah ta zub da hawaye tace toh ba damuwa

LABEEBAH CE taketa kwalliya gudu gudu dan gidan XARAH sukesan xuwa itada Sumayya
Dake gobe ne Su XARAN xasu cale Abujah gidansu nacan duk da dama so 'daya su XARAN
sukaje can'din

Rukayya Tace nikam sha'awa kikeban idan kina kwalliya
LABEEBAH tayi Murmushi Tace hmm danke bakyayi ko.
Kawai Sam kwalliya bata damam bah. Rukayya tace hakan
LABEEBAH Tace kar kiyi kitsaya watacan takwace miki Ya Usman
Dan 'yan matan yanxu koxasu xauna da datti a gidansu daxaran suntashi fitta tsaftace jikinsu
suke da kwalliya tabam mamaki
Sumayya Tace hakane Wlhi
Wayaga idan Aunty Rukayya lokacin da taga ya Usman da budurwa
Dariya LABEEBAH tayi Tace ai idan komawa ciki xaiyi dan ya Usman mijin mace
hu'dune.......
'Daka mata duka Rukayya tayi Tace wannan mugun fatan ya qare akanki dan Mijina mijin
mace 'dayane har aba'da
Sumayya tasheqe da dariya
Rukayya ta fusata Tace kekuma meye na dariya
LABEEBAH Tace kwantar da hankalinki babbar Aunty mata agun Ya Usman insha Allahu ke
ka'daice agunsa
Sumayya Tace. Bawata saike da yardar Allah
Rukayya tayi Murmushi Tace Wlhi banasan kishiya.
Tashi LABEEBAH tayi feshe jikinta da turare tare da yafa gyale sanda tatabbatar sunkai soro
itada Sumayya Sannan tajuyo Cikin tsokana Tace kidena tsanarta dan Ya Usman saiya qara
uku ba 'daya bah dan haka saka xama da kishiya dole
Tashi Rukayya tayi xata bita. Tuni ko Su sun ficce Suna dariya

Me adai-daita-sahu ya saukesu a gidan XARAH nan suka bashi ku'dinsa sukayi ciki
Da KAMAL sukaci karo a farfajiyar gidan
Yace gud MATAR KAMAL yanxu daman xanje gidanku dan tambayan Su Innah dan tare dake
zamu ko sati ne kiyi kyaga inda XARAN Ki takeko
Tace Amma..........
Yace Amma me plx karki kawomin qauli da ba'adi
Takalleshi ya 6allah mata harara Sannan ya maida kallansa kan Sumayya Yace harda kefah
Sumayya
Tace toh Ya KAMAL
Sukayi ciki shi kuma ya ficcewarsa


Cike da munar ganinsu XARAH ta rungumi LABEEBAH tana cewa Yauwa hasken ki yafara
dawowa
LABEEBAH Tace kedai ayi sha'ani

Suka xube kan kujera
Sumayya Tace nikam banasan komawarki Abujah Wlhi
XARAH Tace hmm yaxanyi wai baxai iya zirga-xirga tsakanin Kano da Abuja bah
LABEEBAH Tace ni Yama yankan qaunah Wlhi
XARAH Tace Karki damu har gida xai dinga xuwa 'daukoki Yana kawomin ke
LABEEBAH Tace hmm story kenan
Tace Allah da gaske nake
Sumayya tace xamu gani ai in gaskiyar ne
XARAH ta harareta Tace ina wasa dake ne
Tace dena hararata Allah yabaki hakuri
LABEEBAH Tace gidan Ku 'daya dah Momy acan
XARAH Tace aa
Saidai agidan xamu sauka dan qanin Ya KAMAL 'din yaxo tun shekaran jiya
Atare LABEEBAH da Sumayya suka waro waje LABEEBAH Tace kardai wanda Matarsa ta
mutu. XARAH tace eh shi me yara biyu bah. sadeeq da Aliyu
Sumayya Tace me sunansa mah
XARAH Tace YUSUF
LABEEBAH Tace ayya Allah yaji qanta
Sukace AmEEn
XARAH tagyara xama Tace dake fah xamu dan Momy CE Tace lallai aje dake.
Sumayya Tace eh Ya KAMAL 'din yafa'da mata 'daxo shifowarmu
Tace Yauwa dakema mah
Tace hakah Yace
LABEEBAH dai shuru tayi dan itadai bataso hakabah Allah yasani batasan KAMAL da XARAH
Su haifar mata hawan jini


Haka suka kai yamma Suna hira abinsu
Zuwa can suka tafi bayan sunje sun gaisar da Kakah
Suna ko tafiya basu da'deba KAMAL yashigo Yana cewa my TEEMAH inasu laveebah ne.
Tace yanxu suka tafi. Yace Ya Allah naso nagansu
Tace wani abu ne
Yace no bakomai. Yafa'da Yana mai janyota jikinsa yana me qarashewa da cewa ina Cikin
buqata
Tace haba dai.
Ya cafke bakinta da cewa gaskiya
Tace toh ga abincinka can na gama saika cika cikinka Xan saurareka
Tafa'da da xare jikinta daga gareshi da kuma kashemai ido 'daya.
Gya'da kai yayi yabi bayanta


Su LABEEBAH ko Suna xuwa gida Innah Tace musu KAMAL yaxo dasan suraka XARAH
Abujah
Sukace ya fa'da musu

Washe gari ko KAMAL yaxo ya ibesu suka luluqa Abuja
Yaso subi girgi Amma dai yabiyema motar

Tun da suka shiga unguwar tasu KAMAL Sumayya da LABEEBAH suka tsure dan ha'duwa
XARAH bata tsoreba dan sunxo lokacin da xa'a kawota gidan nata na nan 'din
Abun dama ya hana LABEEBAH xuwa shine mutuwarsu mamah dake lokacin bata gama
warwarewa bah.

Wani ha'dad'an gidane wanda ya amsa sunansa shi suka shiga
Hmmm
LABEEBAH ido ν ½ν±€ waje take kalan gidan.
Sumayya ko baki sake take kallan gidan

KAMAL yajah numfashi Yace munxo
Nan suka fitoh Suna shaqar iskar gidan me tattare da qamshin furanni �
Sagna CE tafitoh tana gya'da kai tana jin waqa ta wayanta. Safna na binta a baya.
Aiko nan take ta wancalar da wayan taje da gudu ta rungumi LABEEBAH yayinda Safna ma
taje ta rungume XARAH
Murna suke sosai naganinsu
ahaka suka shiga falan Momy
Ta tarbesu da qaunah tanacewa masha Allah marhaban da yarana

Suka gaidata ta amsa da kulawa tana cewa maxah Safna kaisu suyi wanka yanxu suhuta gajiya
suci abinci
Tace toh
Nan tajasu part 'dinsu
KAMAL ya kalli Momy yace inah YUSUF
Tace yanxu suka fitta da Salim inaganin ba da'dewa xasuyi bah
Yace toh bari nima nawatsa ruwa Tace ba lefi. Yayi part "dinsa na nan

LABEEBAH ko mantawa tayi da wayanta afalan dan haka tafitoh ta 'dauka
Ta 'dauka kenan tajuyo arashin sani sukaci karo......
al'amarin daya furgitasu Su biyu
Dan jikin nasu daya ha'du dana juna yabasu wani MASEEFAR shock
A furgice YUSUF ya saketa
Cikin rukicewa da sanyin murya LABEEBAH Tace dan Allah Ya KAMAL kayi hakuri Wlhi
bansan ka tawobah.
tunaninta KAMAL ne dan ba abinda yaraba su
Shuru YUSUF yayi mata ya 'dauki wayar tata ya bata tare da ratsawa ta gyafanta ya
wuccewarsa
Da sanyi jiki takoma ciki tunaninta ko bai hakura bah.

Har Sumayya ta lura da sanyin da tayi Tace ya dai
Tace hmm ba.Komai

Abinci me rai da lpy aka ha'da musu a dining
Momy da kanta taje takirasu. Suka fitoh
Suna Cikin cin abincinne KAMAL ya shigo shima ya xauna sunaci tare
Momy Tace naji da'din ganinku sosai musamman da kukaxo min da LABEEBAH.
KAMAL yayi Murmushi Yace hakane
Sagna Tace Aunty LABEEBAH naji wai kin iya kitso ko
LABEEBAH tayi Murmushi Tace eh ina koya dai. Xan miki ne
Sagna tayi saurin cewa So sai mah. kimin wanda xai gigita qawayena....
Safna Tace tab saita fara min kafin tamiki
Momy Tace kunga ku dakata. Akan me xakusata aiki daga xuwanta ko cikakken hutawa batayi
bah
Shuru shukayi
XARAH tayi dariya Tace hmm Momy bakisan LABEEBAH bane yanxu saita baki kunya akansu
KAMAL Yace kwarai kowa da gaske
Momy tamaida kallan nata kan LABEEBAH Tace wai haka
Sunkwi da kanta tayi tana Murmushi......
Shuru suka 'dauka nawani 'dan lokaci shunacin abincin nasu Cikin jinda'di
Yayinda LABEEBAH taketa satar kallan KAMAL batare dasun ankare da itabah
YUSUF dayake bakin 'kofa duk xancikan da sukayi Yana jinsu da ganinsu
Yana kuma kallan LABEEBAH da maya taccen kalan da take jifan KAMAL dashi
. can ya qara tsaida idanshi akan nata sosai. Nan ko ya hango MASEEFAR SOON yayan
nasa KAMAL a idanta
Shidai YUSUF yasan soyayya da qauna dan shi malamin soyayyarne.
Yayita da mufeedat 'dinsa marigayiya
Yasanta lungu da sa'ko..........
Cikin nutsuwa yaje garesu yana cewa Wlcm brother nayi farin cikin da xuwanka
Cikin farin ciki KAMAL Yace wow qanina kaine haka
Yace me kagani ne Yayana
KAMAL Yace aa ba komai kayidai kyau ne sosai har kana qoqarin xarceni
Yace aidama nafika koba hakabah momynah
Momy tashafah kansa Tace hakane my son
KAMAL yayi Murmushi Yace ba damuwa Allah ya dawomin da Dadyna yanxu
Murmushi YUSUF yayi Sannan yayi gum da bakinsa
Kamarko jiran YUSUF suke suware dan ko hira ce ta6arke tsakanin Su dukka
Amma ban da YUSUF da LABEEBAH dan tunda yayi gum da bakinsa baiqara magana bah har
suka gama kowa ya watse

Yayinda kwakwal war LABEEBAH tashiga ru'dani
Daba dan taga KAMAL da YUSUF bah. Dako aduk inda taga 'daya daga cikinsu cewa xatayi
duk mutum 'dayane

Dan kamanninsu 'daya saima tashen samartaka da jini ajika da YUSUF yafi KAMAL
Sannan tagano KAMAL yafi YUSUF 'dan jiki ka'dan
Sannan muryar YUSUF kamarta KAMAL take saima tsari da tafi ta KAMAL 'din
Kuma qamshinsu ya bambamta


YUSUF ko tunda yashiga 'dakinsa yarasa nutsuwarsa takota ina
Ji yayi yana san ganin LABEEBAH.
Duk iya tunaninsa Yagama tunanoshi tsaf yagano yafa'da MASEEFAR Santa ne

Bala'iν ½νΈ³
Meyasa haka tafaru dani YUSUF. Haba xuciyata. Daga ganin yarinya saiki karfi soyayyarta farat
'daya
xuciyar sace taqara tarwatsa mishi nutsuwarshi wajan jefa mishi tunanin MATAR yayankace fah
Da sauri yawaro ido Yana furta kalmar innalillahi-wainna'ilaihirraji'un

Tabbas itace Matarsa dan daga ganin irin yanda take jifanshi da kallo ya isa bama mutum
tabbaci
Amma 'dayar yarinyar ta gyefansa fah
Wacece ita. Ya tambayi kansa



��🌹🌹��
*MASEEFAR SOO*
🌹��🌹🌹��


Shuru yayi dan bamai bashi amsa dan haka Da sauri yahau binciken hotunan bikin KAMAL.
Dan ranar Safna takawo mishi baisamu ya kallabah.
Aiko bin hotonan ya dingayi da ido dan yakasa bambamce tsakanin XARAH da LABEEBAH
wacece matar yayan nasa
Dan duk shiga iri 'daya sukayi kalace kawai take bambantasu
Bayanan akayi bikin dan haka baisan Komai akansu bah

Tashi yayi
yayi shashin Momy da hotunan ahannunsa yaje gareta Yana cewa plx Momy nunamin MATAR
Ya KAMAL anan
Yafa'da yana nuna mata hotan XARAH da LABEEBAH
Tayi Murmushi Tace menene my son.
Saurin durqusawa yayi agabanta Yace plx Momy dan Allah dan Annabi karkicemin wannan CE
matar shi. Yafa'di hakan Cikin tsoro tare

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login