Showing 54001 words to 57000 words out of 95666 words
Chapter 19 - MASIFAR SO COMPLETE BOOK by Rahamat Muhammad .pdf
Shugowar YUSUF ne ya katseta da xama kusa da ita Yace iye kaga Uwar gidana
Ta harareshi
Yajawo ta jikinsa Yace yau kin xama tawa nutsuwata. yau xan bu'de miki wata rayuwa. Baxaki
qara ciwan marar da kikeyi bah
Shuru tayi mishi
Shima shurun yayi can Yace nabar mutane a Babban falo tashi muje Su muku Nasiha
Ta'dan bugi qirjinsa takai harda kai
'Dago fuskarta yayi yakai bakinsa cikin nata ya hau yimata kiss baji ba gani.....
Can wayarsa tayi qara. Hakan yasashi barinta
tako langwa6emai ajiki
Ya 'dauki wayan idanshi alumshe
Salim Yace xamu tafi kasa in kira XARAH ka kuma shanyamu kamar kayan wanki
Xare LABEEBAH yayi daga jikinsa ya miqe da riqo hannunta Yace muje
Ahaka sukaje har falan hannunshi Cikin nata taxauna kusa da XARAH
Nan abokanaye suka hau addu'o'e dayi musu fatan alkairi dasu xauna lafiya
Sannan suka ajiye musu kaji da madara suka tafi
YUSUF yadawo da kulle falan bayan ya rakasu
XARAH Tatashi tana cema LABEEBAH saida safe
Bata jira cewar LABEEBAN bah tayi part 'dinta YUSUF ya bita da kallo
LABEEBAH ta kalleshi ka'dan ya kashe mata ido 'daya Yace bara inje imma XARAH saida safe
sai inxo ko
'daga mai kai tayi
Ya qaraso da saka hannunsa ya shafi fuskarta ka'dan Sannan yayi part 'din XARAH
Ita kuma tayi part 'dinta
.
[2:55PM, 06/10/2016] Rahamat Naleleí ½í²‹: Abune wannan bai saba dashi bah
Abune Wanda yake tunanin ta ina xai fara yinshi
Shiyasa da ya shiga bet room 'din XARAH ya xauna gyefan gadanta yayi shuru
Itama da take kan gadan shuru tayi xuciyarta nayi mata xafi yanda 'daxo yaje ya da'de a
'dakin LABEEBAH Uwar me ya tsayayi
Can dataga shurun yayi yawa saita fashe mai da kuka wiwi
Hankalin YUSUF yatashi sai yarasa yama xaiyi da ita
Yasani in LABEEBAH namai kuka saurin ha'data yakeyi da jikinsa nan xata mishi shuru
Amma XARAH dako hannunta bai ta6a riqewa ba ya xai mata
Tashi yayi yadafe kansa Yace kiyi shuru dan Allah
Aiko taqara rushewa da kuka.......
Shikansa tsintar kansa yayi agabanta ya rungumeta still bata dena kukan bah
Ciro hankicif 'dinsa yayi yana gige mata hawayan
Yace plx XARAH kiyi shuru meya faru Tace meyasa baka sonah
Jin Kalmar yayi tamkar saukar aradu da kah
Yace ina sanki mana Tace ban yarda bah dan kafisan LABEEBAH dani
Shuru YUSUF yayi yarasa me xaice mata
Itako taxare jikinta daga nasa taci gaba da kukanta
Yaqara dafe kansa yana kiran sunan Allah Yace yanxu me kikeso na miki na nuna miki ina sanki
Tace sonake ka kwana anan dan ina bala'in furgita inna kwana ni 'daya ni bakamar LABEEBAH
bace da bani tsoro
Da sauri ya kalleta kana yajah numfashi yayi shuru kawai yana kallan qasa
Can Yace toh bari nafa'dama LABEEBAN saina dawo
Matsowa jikinsa tayi tashige mishi ta fara kuka tana cewa Wlhi LABEEBAH ba Komai xatace
bah tasan halin tsorona plx karka futa in ka fita sumewa xanyi dan hakama 'daxo naga kamar
mciji ya wucce
Shuru YUSUF yayi danjin wani furgitatcan qamshi dayake shaqa daga gareta wanda yasa
yafarajin kanka na juyewa wani maseefaffan filing na na sha'awa na kusantoshi.
Sai tsintar kanshi yayi da rungumarta yafara kissing 'dinta tako ta ina
Sanda ya samu nutsuwa na kiss 'din Sannan ya rabata da jikinsa yayi toilet dayin wanka da
alwala
Bayan yafitoh Yace itama taje tayi
Kafin ta fito ya canja Kaya
Dake tunkan suxo tayi wanka sai kawai ta'dauro alqala suka hau lafula raka'a biyu dayin
Addu'a Sannan ya 'dauko mata kaxarta da madara yasa a gaba sukaci ka'dan yanata mamakin
kansa da ita.
Bayan sun gama XARAH tayi gado
Ba wani nuqu nuqu YUSUF yabita
Ya rabata da Komai nata ya hau sarrafata kamar injin
YUSUF yaga bala'i da MASEEFA ganin idansa ya kasa gajiya da XARAH Sam
Yi yake Amma yaqi barinta
Itako sumewa tayi dan batayi tunanin aika aikan da tayi xaikaita hakaba
Can YUSUF ya fashe da kuka danjin wani MASEEFAR SON XARAH daya cafki xuciyarsa
Badan yaso ba ya barta dan karya illata kansa
Xuba mata ido yayi kawai yana kallanta SOONTA na shigarsa
LABEEBAH fahí ½í¸³
Gani tayi shuru YUSUF bai dawo bah taje tayi wanka tasaka kayan bacci tayi addu'a da
kwantawa abinta sai bacci yayi awan gabah da ita
Ta cikin baccin natane tayi mafarkin KAMAL
_cikin wani ni'iman taccan gida me kyau_
_Yana wajan furanni Sai qamshin furannin ne me tashi agun_
_KAMAL yana xaune kan sallaya yana addu'a Amma batasan me yake cewa bah_
_Ya juyo ahankali suka ha'da ido_
_Wannan abun dayake fitowa a idansa ya shiga nata idan shi yafitoh daga idan nasa ya shiga
natan_
_Ta lumshe ido Tace Ya KAMAL wata duniyace wannan._
_Yayi Murmushi ya nuna mata wani gu da hannunshi. Tabi gun da kallo_
_XARAH tagani da YUSUF maqale da juna. Amma hankalin YUSUF nakanta dan sai miqo
mata hannu yake alamar daje gare shi yana hawaye still yana rungume da XARAH_
_Saiko ta maqale kafa'da cikin tsoro Tace baxan xo bah_
_KAMAL yayi Murmushi da girgixa kai Yace plx Babyna kibarsu ahaka Karki shiga rayuwarsu_
_kijirani kiriqemin alkawarin kanki_
_Nufu shi tafayi. Saidai wani xare me qarfi yayi mata katanga da_ _KAMAL Tace dan Allah Ya
KAMAL kaxo kayanke igiyarnan kar Ya YUSUF ya kamani_
_Yace bani da damar yanke igiyar_....
Furgigit LABEEBAH tafarka lokacin yayi dai-dai da qala kiran sallar asubah.
í ¾í´” Amma fah kumin afuwa masu xagina Nagode
Sai dai inasan kusani baxan canja tsarin littafina bah
Fa'di take aranta nariqe maka alqawari Ya KAMAL
Sannan kuma kar in shiga rayuwar XARAH YUSUF
In jiraka
Me hakan yake nufi
Shuru tayi xuwacan xuciyarta tacemata kishare kawai karki sakama kanki damuwa ai mafarki ba
gaskiya bane
Aiko tatashi tayi toilet ta gyara jikinta dayin wanka kana ta share falan nata duk da bawani datti
bane dashi
Ta fesa turara. Sannan. Ta koma ta kwanta tana tuna YUSUF daga cewa bari yayima XARAH
saida safe Amma shuru
Bayan YUSUF ya tsaftace kansa yafitoh ya'dan yarfama XARAH ruwa
Aiko nan ta farfa'do da jan numfashi
Ya xauna gyefan gadan yana kallanta Yace in 'daukeki in miki wankan ne ko Yah
Ta harareshi tare da tashi tayi toilet ahankali dan ta 'dan 'dana ko'darta
YUSUF yayi Murmushi Yace yanxu aka fara
Koda tagama tsaftace nata jikin xama tayi a toilet 'din tana rayawa aranta eh Lalle YUSUF
bashi da imani
Tun take da KAMAL bai ta6a bata wahala irin yanda YUSUF ya bata yau bah
Shurun yayi yawa inji xuciyar YUSUF
Dan haka sai kawai yafa'da toilet 'din
Aiko ganinta yayi cikin tunanin
Yace Kinga malama ke nake jira
Tace Menene
Dariya yayi dan Ganin yanda ta tsorata
Ya qarasa shiga toilet da kamota suka fitoh da kwantawa
Nan ya rungume abinsa
XARAH dai Tace tayi kwanan farin ciki
Yayinda YUSUF yayi na Mamakin kansa da ita
Farkawar YUSUF yayi dai-dai da farkawar LABEEBAH da Asuba haka yatashi XARAH sukayi
Sallah
Washe gari kusan qarfe takwai Momy ta tauro musu su Sagna da Safna da breakfast
Shashin LABEEBAH suka farayi. Dake kofar abu'de take sai suka shiga kawai
Nan suka ganta kwance tana bacci hankali kwançe
SAUBAN ya saki hannun Safna yayi kan gadan da gudu ya 'dane da hawa kanta yana dariya
Ai nan LABEEBAH Tatashi da sakar musu Murmushi
Tace yaushe kukaxo
Suka gaisheta Sagna Tace yanxu mukaxo
Safna Tace kinsan kukan da yarannan yamana agida kowa
Sagna Tace Wlhi hanamu bacci yayi
Wai shidai mamansa akaisa gun mamansa
Aiko Momy Tace mutawo dashi ya xauna gun wacce batada da Ya YUSUF
LABEEBAH taqara rungumarsa Tace ai kun kyautamin da kuka kawoshi ina kayansa Sagna
Tace yana falo
Tace Yauwa da kama fuskarshi Suna wasa
Safna Tace breakfast muka kawo
LABEEBAH Tace toh Sannunku.
Nan suka ta6a hira kana sukayi part 'din XARAH dan gaisar da ita
Da sallama suka shiga falan shukaji shuru
Sagna Tace mushiga bet room ko itama baccin take
Safna Tace baki dakai bakiga bamuga ya YUSUF a 'dakin Aunty LABEEBAH qila anan ya
kwana
Sagna Tace anya mudai shiga. Safna tayi waje tana cewa Wlhi baxan shigaba
Aiko Sagna ta leqa ta windan Bet room 'din
Nan taga XARAH maqale ajikin YUSUF Suna bacci hankali kwance
Futuwa tayi itama Tace mah Safna dagaske Suna tare Wlhi xoki gansu Safna tace bacci suke
Tace eh
Nan itama Safna taje taleqasu
Suka fito Suna dariya dayin gun LABEEBAH sukace Ashe basu tashiba
LABEEBAH Tace suwa Sagna Tace Ya YUSUF da Aunty XARAH man mun leqasu sai bacci
sukeyi hankali kwance
Gaban LABEEBAH ya tsinke ya fa'di dammm
Tayi saurin qaqalo Murmushi da kallan agogo ganin takwas da rabi Tace yanxu xasu tashi
Safna tace mu xamu tafi Aunty tace mungode kugaida momy suka toh xataji dayi mata sai
anjima suka tafi
Akan hanyarsu ne Safna Tace Wlhi naxaci ya YUSUF agun Aunty LABEEBAH xai kwana
Sagna Tace nima nayi tunanin haka Amma kamar baidace abinda yayibah
Safna Tace ina ruwanki kika sani ko ita Aunty LABEEBAN CE Tace yaje guntan kin santa da
gwaninta
Sagna Tace aikowa akwaita da gwanintar Allah yasa karya xame mata matsala dan Wlhi Aunty
XARAH tafita wayo kuma Kinga shi namiji kamar kwallo yake duk wacce ta iya cillashi itace
dashi
Safna Tace toh malamar soyayya kice Aminu har yanda xaki mallakeshi ya koyar dake
Sagna Tace eh aimu xaman Auran mu da kallo
Safna Tace xa'asha kalle kalle ba kallo bah
Sagna tajah tsaki
LABEEBAH tashiryama SAUBAN kayansa tsaf a durowa
Sannan. Suka baje sulayi breakfast 'dinsu kana taje Babban falo tajera sauran a dining Sannan
suka dawo suka da'da bajewa itada SAUBAN 'dinta tadinga biyema shirmansa.
Amma hankalinta yana kan XARAH da YUSUF abin ya bata mamaki yanda taji Su Sagna sunce
wai har yanxu bacci suke basu tashi bah.
Me hakan yake nufi
Yana nufin anan ya kwana abinsa. Xuciyata tabata amsa
YUSUF da XARAH sai xuwa goma suka tashi
Sukayi wanka
YUSUF yafitoh falo yanata mamakin Kasan cewarsa da XARAH
Can tabiyoshi falan tagaidashi idanta a qasa
Ya amsa da kulawa sai kuma sukayi shuru
Dake YUSUF yasan kan tamace tashi yayi yaxo gabanta ya durkusa Yace farin cikina kisoni plx
kamar yanda nasoki na qaunaceki adaran jiya
Fashewa da kuka tayi Tace inasanka YUSUF son da wata mace bata ta6ayi maka shiba
Nafa'da ~*MASEEFAR SONKA*~ saidai xan kasance cikin damuwa da tashin hankali ha'de da
baqin ciki
Ya share mata hawayanta Yace fa'damin me xai yawo miki haka
Tace kishinka ne xai jawomin haka
Inasan 'Yar uwata LABEEBAH Amma akan kishinka xamu samu babbar matsala da ita dan
baxan iya jure kaje gareta Sannan kaxo gareni ba
Xuciyata xata iya bugawa
Taqarashe da rushemai da kuka
[8:19PM, 08/10/2016] Rahamat Naleleí ½í²‹: --------------
Ba qaramin bugawa xuciyar YUSUF tayiba. atake hankalinshi yatashi. Sam ya manta da
LABEEBAH tunda ya shiga 'dinkin XARAH jiya
Tashi yayi ya dafe kai Yace innalillahi.......
XARAH Tace wani abune
Ya kalleta har xaiyi magana saiya fasa ya nufi part 'din LABEEBAH
Ganinta yayi a falo tanata taya SAUBAN wasa
Ta kalleshi ya sakar mata Murmushi ta mayar mishi
Ya qaraso da xama kusa da ita Yace am sorry nutsuwata Wlhi XARAH CE Tace tana da tsoro
wai bata iya kwana ita 'daya bah shiyasa baki ganni ba
Shuru LABEEBAH tayi dan axahiri itace matsoraciya mejin tsoro ba XARAH bah Amma meyasa
Tace mishi tanajin tsoro.
Ganin tayi shuru yasashi cewa dan Allah kiyi.........
Bata bari ya qarasa ba Tace ina kwana da fatan kuntashi lafiya
Yace lafiya lau Amma baxan qara kar6ar wannan gaisuwar ba. Dan ba ita nake buqata bah
Tace toh wacce kake buqata
Ya kama fuskarta ya manna mata kiss a goshi da hanci da baki Yace xaki iya rungumata kiyi
min kamar yanda namiki yanxu plx kar kice Komai
Tace bin umarninka shine numfashina
Karka damu xamma yanda kakeso
Nagode sosai
Tace ya kwanan XARAH.
Ananne ya Sosa qeya ka'dan yace lafiya
Tace haka akeso ga breakfast can Momy ta aiko tun'daxo
Ya 'dan waro ido da kallan agogo Yace kai ya akayi lokaci ya qure haka.
Sai yanxu takaicinsa ya kamata Tace gaskiyane ka huta da yawa shiyasa lokaci ya maka
baxata
Tashi yayi yana cewa aransa yarinyar nan neman magana take
Amma afili cewa yayi toh muje kiban mana
Tace toh bara in kira XARAH ko
Yace no bari na kirata
Yafa'da da sake SAUBAN wanda tun shigowar shi ya maqale mai
Toh LABEEBAH Tace mai kawai da binshi da kallo
Yana komawa falan XARAH ya ganta tana kuka wiwi
Cikin tashin hankali yayi kanta da tambayar lafiya Tace watoh dan LABEEBAH tafini darajah
agunka shine ina ambatarta kayi gunta
YUSUF ya dafe kai
Yace toh yi hakuri ba haka bane ke da LABEEBAH 'dayane aguna plx Ki fahimceni
Cigaba tayi da kukanta. Ya rungumeta yana lallashinta
Can dai tayi shuru tana sauke ajiyar xuciya
Yace Yauwa.tashi toh muje muyi breakfast
Tace nidai saidai kaxauna anan in kawo mana Komai nan
Bayanda YUSUF xaiyi sai gya'da mata kai da yayi ta ficce
Direct part 'din LABEEBAH tayi suka gaisa Sannan ta tambayeta breakfast 'din
Tace yana can falan
XARAH tayi Murmushi Tace gaskiya hankalina yayi gunki banda haka yaci ace naci karo da shi
kafin in qaraso nan
LABEEBAH ma tayi murmushin Tace Hakkane Amma me yasami fuskarki kamar kinyi kuka
Tace haka kawai natashi da ciwan ido ina addu'ar Allah yasa karnah xama ke
Tace ayya sannu ciwan ido ba da'di
Tace ina xuwa
Tace toh
SAUBAN wasanshi yake Sam be waniyi 'daukin Ganin maman nashi XARAH ba
Kamar ance LABEEBAH leqa Babban falo aiko Tatashi ta leqa nan taga ba YUSUF ba dalilinsa
haka ba XARAH da abincin da tajera
Tadawo ahankali tana tunanin wai me yake shirin faruwa ne
can dai ta'daga kafa'da takori tunanin xuciyar tata
Abinda yabata mamaki shine yanda taga YUSUF da XARAH sun fitoh Suna dariya da kagansu
kaga Masoya YUSUF ya kama hannun XARAH batasan me yake CE mataba ya shige mota ta
'dagamai hannu ya ficce
Saita XARAH Koma part 'dinta
Shuru LABEEBAH tayi kawai taqi 'dauke idanta a window dan tafa'da wani birkitaccen tunani
Da yamma ne LABEEBAH tana kitchen tana ha'da musu abinci dan taga Komai na buqata a
kitchen 'din akwai harsu nama kifi gasunan a refrigerator shi yasata San yin girkin. Kuma takira
Momy Tace karta turo musu da Komai sai kayan gwari
Aiko taturo musu harda Su kayan Qamshi
XARAH ta shigo kitchen 'din tana qare mishi kallo Komai yayi daidai saikace yaran sarauta ko
'yayan shugaban qasa.
Tace wow gaskiyane kitchen din yayi kyau
LABEEBAH Tace eh Momy tayi qoqari Allah ya biyata Tace AmEEn
Bara natayaki
Nan sukayi girkinsu me da'di da rai da lafiya. sukaci
Wajan 6:00pm YUSUF ya shigo gidan.
Tabbas part 'din LABEEBAH yayi niyar shiga duk dako ya dawo da buqatar San Ganin XARAH
Saidai meí ½í¸³
Yana fitowa daga motar XARAH tafitoh tariqe mai hannu Tace Wlcm my luv da fatan kadawo
lafiya
Farin ciki ya cika xuciyar YUSUF musamman data Sha wankan Riga da wando tayi kyau sosai
kamar ya sataceta ya gudu
Yakai bakinsa Cikin nata ya tsotsa ka'dan kana yajata part 'dinta
Anan suka baje suka fara aikawa junansu sakwanni luvvvvv
Hawaye ne ya xubuma LABEEBAH sharr
Dan tana xaune kan kujerar da take kallan windan farfajiyar gidan
Tana kallan dawowar YUSUF da kissing 'din daya yima XARAH
Share hawayanta taji anayi. Takalli SAUBAN daya xage yana goge mata hawayan
Yace momyna kidena kuka banaso kinji
Tayi Murmushi Tace ban san lokacin da nayi shiba SAUBAN Amma karka damu baxan qaraba
kaji
Yace toh
Tunanin da LABEEBAH tayi 'dayane shine YUSUF xaiyi kwana bakwai a'dakin XARAH qila ya
biyema XARAH hakanne dan karya shiga hakkinta
Idanko Hakkane mexaisa tadamu gwara tabarsu sukagama kwana bakwai 'dinsu yadawo
gareta
Qarfe takwas na safe LABEEBAH tagama Komai
Farfesun naman ragone tayi Sannan tayi musu ha'din tia wanda yasha kayan qamshi
Ta yaba aikin Momy sosai dan duk abin buqata ta saka musu cikin kitchen 'din
Saita gasa buredi da kwai ajiki
Tajera musu a dining kana ta ibi nasu ita da SAUBAN sukayi falanta.
XARAH da YUSUF suka fitoh sukayi breakfast 'din
YUSUF Yace Amma fah yayi da'di farfesun nan
Tace eh aitana qoqari LABEEBAH
Gaban YUSUF yafa'di Wlhi shi Sam mantawa yake da LABEEBAH in yana tare da XARAH
Bala'ií ½í¸³
Yayi shuru da tsayawa dayin Komai
XARAH Tace lafiya Yace nayi tunanin Momy CE ta aiko dashi
Tace ai LABEEBAN CE tace karta aiko dashi dan xamu dinga bata wahala ne kawai
Tashi yayi Yace