Showing 66001 words to 69000 words out of 95666 words
Chapter 23 - MASIFAR SO COMPLETE BOOK by Rahamat Muhammad .pdf
yayine yasashi kamuwa da ciwan xuciya Wanda har takaishi
da xuwa qasar indiya jinya acan ya mutu.......
Anan MALUDDEEN ya katseshi da cewa ya mutu. Kana nufin YUSUF ya mutu
Yace ko shakka babu oga YUSUF ya mutu
Sannan yaci gaba da cewa
Munsami labarin rayuwar gidan YUSUF ne abakin qawar XARAH Hajjiya Turai wacce. Itama
muka 'dora bincike kanta
ta kasance 'yar mafiya CE 'yar ma'digo CE
Farkon Ganinta da XARAH jitayi tayi mata aharkarsu ta ma'dogo lesbian shine tadinga bin
tunaninta harta sameta yanda takeso
Amma har yanxu bata futoh mata da martarta filiba tabari sainan gaba
yanxu haka shirinta akan XARAN yake tana San shigar da ita Cikin kwingiyarsu ta mafiya
Sannan tana San 'dauke SAUBAN 'dan XARAN tabama shugabansu na kwingiyar tasu dan
wata rana yaga shi SAUBAN 'din Yace mata yana buqatar jininsa. Itako tamishi alqawarin xata
kawo mishi shi.......
Buga table 'din gabansa MALUDDEEN yayi Yace impossible....
Da 'daukar wannan ledar da wannan mutumin ya ajiye agabansa yabu'de
Hotunan LABEEBAH ne kaca kaca. Wanda Sam bata San an 'dauketa bah. Sai qarin bayanai
akanta cikin wani book
Sai wani plash da yagani
Nan ya 'dauka yasaka jikin laptop.
Aiko yayi toxali da videos 'din da aka 'dauka nata
Duk na dumuwar da tashigane bayan mutuwar YUSUF da kai SAUBAN skull data keyi tadawo
dashi
Sai na qarshe daya gani Wanda yaga abinda ya wakana tsakaninta da XARAH
Wajan neman yafiyarta da XARAH tanema
da kuma ro'karta ita LABEEBAN tayi akan tabar mata SAUBAN karta rabasu
MALUDDEEN ya runtse ido
kallo 'daya xakamai Kasan ba qaramin xafi xuciyarshi take maiba
Yace YUSUF ya mutu
Hajjiya Turai xata kashe SAUBAN wanda LABEEBAH takeso ayanxu kamar ranta takaima
shugaban tsafinsu
Hmmm yayi murmushin yaqe wanda yafi kuka ciwo
Yace kusan yanda xakuyi kuba SAUBAN tsoro banasan LABEEBAH ta rasashi plx
Mutumin Yace angama ogo ya fa'di hakan da duqawa ka'dan Sannan ya ficce daga office 'din
Abayyane MALUDDEEN Yace
Plx my baby kici gaba da SON KAMAL shima Yana nan tare da ~MASEEFAR SONKI~ luv u
XARAH am sorry......
Gida Nigeria
Yau takama Asabar
LABEEBAH Tatashi da aiki tuquro
Bayan ta tsaf tace gidan tayi wanke wanke. Taxo kan wanki kenan Rukayya tafitoh daga
'dakinta tana hamma
Tace habah LABEEBAH waike bakya gajiya da aiki ne.
Tace wata rana baxanyi bah Aunty Rukayya. Kinga bai kamata nayi wasa da lokacina ba
Tace hmm kibar wankinnan anjima xan mana
Tace aa ki barshi kawai bayan ba yawa
Sumayya CE tashigo ita da SAUBAN
Kanta ankare yayi saurin figge hannunsa yaje ya rungumi LABEEBAH yana cewa oyoyo
momyna
Tadurkusa tarungumeshi Tace oyoyo Yarona.
Yace Kinga abinda Momy Sumayya ta shiyamin. Yafa'da da nuna mata chocolate
Tace shan xaqinka yayi yawa Yarona kadena kaji
Yace toh in sammiki Tace eh sammin. Nan ya gutsuro ya saka mata a baki. Ta tauna da lumshe
ido Tace lalala wannan da'di haka qaramin
Yayi dariya da saketa yayi gun Rukayya da 6uya abayanta Yace 6oyeni Aunty karta cinyemin
Duk sukayi dariya
Rukayya tajanyo shi suka xauna kan taburma Tace xauna abinka. Gaka gani baxata cinye maka
bah
Sumayya takalli LABEEBAH Tace Aunty LABEEBAH Karki manta dayaune reception 'din
LABEEBAH tawaro ido Tace Ya Allah Kinga na manta
Rukayya tace wane reception ne
Sumayya Tace na wata qawarsu CE Jamila data halacci duk bikinsu tana da kirki matuqa
Tace ayya Jamila aina Santa
LABEEBAH Tace kin gayama XARAH Tace ban shiga gidanba tukunna
Tace gaya mata toh
Futa Sumayya tayi tana cewa toh
Rukayya Tace niko LABEEBAH in tambayeki man
Tace ina jinki Aunty Rukayya Allah yasa dai lafiya
Tace ba shakka ba lafiya bah
Meya ha'dakune keda XARAH niga Sam kuncanja ba kamar yanda kowa ya san kuba
Tayi Murmushi Tace atunanina dai ba Komai ba abinda ya ha'da mu
Qaryane wlhi qaryane dole akwai abinda yashiga tsakaninku kifa'da min kawai. Rukayya Tafa'di
hakan cikin tuhuma
Daidai nan XARAH tashigo
Saiko LABEEBAH tafara wanki XARAH taxauna kan turmi Tace Barka da ranah Aunty Rukayya
Rukayya tajah numfashi Tace Barka da fatan kintashi lafiya Tace lafiya lau
Tafa'da tana mai shafakan SAUBAN Tace SAUBAN ba gaisuwa Yace good Mrning. Mrning my
son ya katashi lafiya.
Yace lafiya lau
'daxo ai naxo gaisheki kina bacci tayi Murmushi Tace shine baka tashan bah
Ya kalli LABEEBAH tatake wanki cikin nutsuwa kamar ansata dole
Yace momyna tace min kar intashi mutumin daya ke bacci
wai yayi baccinne dan yasami hutu kuma idan na tasheshi nashiga hakkinsa
Kuma Allah bayasan Mutane masu shiga hakkin mutane 'yan uwansu.......
Shuru XARAH tayi can ta kalli LABEEBAH ka'dan kana tadawo da kallanta gareshi Tace
Hakkane toh sammin chocolate 'din.
Yamiqa mata dukka batare da yace Komai ba.
Ta gutsiri ka'dan Sannan tabashi
Rukayya Tace ya kamata kuma kanku fa'da kudawo yanda kuke da
wannan rayuwar da ayanxu kuka xa6ama kanku ba inda xata kai muku sai jawo muku abin
kunya.
LABEEBAH takalleta har xatayi magana saita fasa
Hawaye ya xubuma XARAH Tace bansan ya Xanyi da itaba Aunty Rukayya.
Nefine nayi mata Amma yanxu nagane kuskurena harta yafemin
Duk wani qoqari nayishi akan tasake dani Amma taqi ya xanyi da ita saita fashe da kuka
Itama LABEEBAH hawayan ne ya xubu mata taguge taci gaba da wankinta
Rukayya ta jinjina kai tabbas abinda XARAH tayima LABEEBAH babbane tunda ta'iya fitta daga
har karta kwata kwata. Rukayya tafa'di hakan aranta
Tace toh kinji ke LABEEBAH abinda XARAH tace
Ban sanki da gaba ba LABEEBAH ban sanki da riqo ba. Haka banyi tunanin xaki 'daukema
XARAH haka bah
Shuru Rukayya tayi itama XARAH tsayawa tayi da kukan nata
Ganin da sukayi SAUBAN yaje Yana gogema LABEEBAH hawayanta Yace momyna tashi muje
yawo kidena kuka kinji.
Ta share soran hawayan nata tace toh naji yarona jirani in qarasa wankinnan ko
Yace toh nima intayaki Tace aa xaka jiqa jikinka kuma ciwo xai kamaka
Yace toh ke baxai kamakiba. Tace eh
Yace aa xai kamaki kibarma momy tayi ko Aunty
Yafa'di yana mai nuna mata XARAH da Rukayya
Harararsa Rukayya tayi Tace kaga me uwa. Wato mu ciwan ya kamamu karya kama maka
momynka ko
Ya ko 'daga mata kai Yace eh yana yanye hannun LABEEBAH daga ruwan wankin
Tatsame hannun nata
Tace nabari toh shikenan
Ya 'daga mata kai alamar eh
Tashi tayi takama hannunsa sukayi gun XARAH
LABEEBAH ta dur'kusa agabanta tare da kamo hannunta Tace nariga da nayafe miki Komai
kuma nadawo miki kamar yanda muke dah
ina sanki XARAH ina kuma rokwanki da Allah kidawo da halinki Wanda nasanki dashi.
Kishare xugar qawaye dan duk ba masoyanki bane
Murmushi XARAH tayi Tace Komai xai tafi yanda kike so fatanadai kidinga bani kulawarki.
Tace kinsamu 'Yar uwata shikenan
Tace eh
Tashi LABEEBAH tayi Tace wai qarfe hu'du reception 'din Jamila ko
Tace eh Sumayya tagaya min
Haka suka sake awannan rana sunyi qoqari Sosai wajan kamanta San junansu kamar da
Dubaií ¼í¼Œ
Daidai nan MALUDDEEN yarufe laptop 'dinsa Wanda tunsafe ya bu'de Facebook 'din
sakwan mutanan nasa yashigo mai
Yace plx my baby Karkiyi kuskure na biyu wajan qara yarda da XARAH.
Ya dafe kansa tare da 'daukar wayan shi ya danna numbar 'daya daga cikin mutanan nashi ya
kara wayan akunnansa Yace banaso Laveeva taje wayan reception 'din nan.
Yace toh oga Amma meyasa
Ya runtse ido Yace saboda tafi kowace mace tsari da kyau hankali nutsuwa rauni kamala
tausayi aguna.
Xan shiga tashin hankali da 'dimuwa tare da damuw idan har wani ya ganta ya furta kalmar so
agareta plx kukiyaye hakan.
Yace an gama megida yanda kaso haka Komai xai kasance maka
MALUDDEEN ya ajiye wayar tasa. kujerar da yake kai tafara juyi dashi ahankali yanabin
hotunan LABEEBAH da kallo wa'yanda suke manne ajikin kowane bango na office 'din nasa
.
[3:56PM, 13/10/2016] Rahamat Naleleí ½í²‹: Gida
Qarfe hu'du nayi su LABEEBAH lokacin sungama shirin tafiya reception din
Tagama shirya SAUBAN Sun feshe jikinsu da turare.
Sumayya ta shigo tana cewa ku muke jira ga Ya Ameer yaxo kaimu
LABEEBAH tayi Murmushi Tace Gaskiya Ameer da wayo yake dan kar ayi mai kwace shine
harda wani xuwa kaimu
Sumayya tayi Murmushi da rufe ido Tace kai Aunty LABEEBAH
Tace ba wani kai ai gaskiyarsa gwara ya killaceki dan yanayin kuskuran barinki bashakka xaiyi
babbar asara
Sumayya tayi dariya Tace nidai inkungama kusamemu agida
Tace toh tana sakama SAUBAN takalmi
Basu wucce 2 minutes ba LABEEBAH tayima Rukayya sallama
Tace wow wannan kyau haka kamar kece Amaryar
ta lumshe idanta tare da kallan kanta
Atamface kalar pink da ratsin ash colo
riga da siket ne 'dinkin Saidai siket 'din ya kamata daga hp dinta xuwa gwiwarta. Daga nan yay
bala'in baxuwa yanda kowa ya kalleta saiyaso gaqa kallan 'dinkin
Rigar tayi mata daidai jikinta sai 'daurin datayi na wayayyun mata wato ture kaga tsiya
Fuskarnan ba wani tarkacan make-up sai Qamshi takeyi
Tayi kyau Sosai Cikin wannan shigar
Tace kai Aunty Rukayya ina wani kyau anan
Tace xagidai kanki dai kiji da'di
Murmushi tayi Tace mudai muntafi
Sunfitoh kenan xasu shiga gidansu XARAH wani saurayi ya tsaida ita
Ta kalleshi araine dan ita dai bataso Sam maxa sutsaida ita
Yace Allah yajah da xamaninki plx kexe LABEEBAH
Tace eh
Yace dama naji wasu 'yan iskane Suna tattauna cewa xaki wani reception wai xasu saceki
sukaima ogansu ke. Dan Yana sanki kuma ke kinqi bashi dama
Da xakibi shawarata dakin fasa xuwa. Tabbas hakan shine yafi dacewa
LABEEBAH taklleshi dakyau Tace toh waye shi
Ya juya kai yace ina xansani kawai naji suna maganar ne
Tayi shuru cikin tunanin waye. can dai taqara kallansa
Tace toh idan sunyi hakan miye ribarsu
Ya waro ido Yace suko suke da ribah dan xa'a biyasu
kuma ogansu yayi yanda yaga dama dake
Kawai kishare xuwa.
Ta juya idanta tare da ta6e baki Tace Nagode Sosai kamar yanda kacetar da rayuwata Allah ya
dubeka ya tseratar dakai daga sharrin maqiyan ka Yace Nagode nima yana fa'din haka ya shiga
motarsa ya tafi.
Ita kuma tayi gidansu XARAH
Anan take cema XARAH tafasa xuwa
Atare XARAH da LABEEBAH suka kalleta ta gya'da kanta da cewa Wlhi baxanjeba dan kainane
naji yana ciwo
Xahiri sunyarda da gaske ciwan kanne xaihana xuwa nan suka mata addu:'a XARAH Tace
itama baxataba Sumayya taje kawai
Cikin daran ranar LABEEBAH takasa bacci dan ciwan mararta da ya xo mata.
Dama wata uku daya wacce mata haka tasha fama
Gashi maganin gargajiyanta da yake mata ya qare duk da Ya Usman ya samammata wani
Amma yaqi kar6ataba
Da asubah ya matsanta mata
Nan sukayi asibity da ita
Aka bata temakwan gaggawa dan tasume.
Sanda takwana kafin tasami kanta.
Rukayya XARAH Innah suka mata sannu ta'daga musu kai
Kwana 'daya taqara aka sallamota
Ba lefi taji da'din jikinta
Da yamman ranar Momy taxo gidan nasu.
Nan tacika ta murna ta maqaleta tsam Tace ayya Momy nayi missing 'Dinki
XARAH Tace ke ka'dai ko
Momy tayi Murmushi Tace harda ke
Innah tadirema Momy fura da nono me sanya tana cewa kinsha hanya
Tace aitun jiya naxo
Dama naxone in gayama yaran nawa Su shirya jibi xamu qasar Saudiya da Dubai mu 'dan huta
dan Su Sagna sun sami hutu a makaranta dukka
Inna tayi Murmushi Tace Allah Sarki bakya dai gajiya da hidima dasu
Tace ko ka'dan Innah baxan gaji vah dan Allah Karki damu da hakan. tafa'da da shafa kan
LABEEBAH
Haka suka dinga hira cikin jin da'di
Bakin LABEEBAH yaqi rufuwa dan taji xuwa Saudiya.
Sagna da Safna mah murna sukayi da sukaji da Aunty nan nasu xa'a
Dubaií ¼í¼Œ
MALUDDEEN dake kwance kan gadansa ya ture laptop 'dinsa gefe dayin Murmushi Yace xanji
da'din ganinki my baby.
Yana fa'din hakan ya kira Marwan awaya Yace 'dan uwana
Yace na'am 'dan uwa
Yace plx ka shirya mana tafiya qasar Saudiya gobe.
Yace wani abu ya farune
Yayi juyi ka'dan Yace xanga abinda yafimin da'di da'dine
Marwan yayi Murmushi Yace toh angama ina maka fatan alkairi
Yace Nagode da kashe wayan
Sannan Yace abayyane xaki dena ciwan mararki my baby daxaran kin shigo hannan KAMAL
Gida
Agidan Sagna ta kwana manne da LABEEBAH Washe gari tayi gidan Kakah
XARAH Tace da LABEEBAH sushirya suje gidansu Jamila tunda baxu samu xuwa reception
'din jiya bah
LABEEBAH Tace Gaskiya kam
Haka suka shirya sukayi Gidansu Jamila akan hanyarsu ta xuwane suka ha'du da wani wai shi
ALIYU ya nace waishi San LABEEBAH yake
LABEEBAH taqare mishi kallo from up to down Tace me sunanka Yace ALIYU Tace kash kayi
rashina dama sunanka KAMAL
Tana fa'din haka tayi gaba
XARAH da shi subita da kallo
XARAH tayi Murmushi Tace kayi hakuri tayi nisa asan matacce da gaske daka kasance KAMAL
da kaxama Miji agareta dan tace baxata auri wanda bai kasance sunansa KAMAL bah
Itama tana fa'damai haka tayi gaba
Jamila tayi fushi dasu Sosai Amma dake sun shirya kar6ar fushin nata nan suka bata hakuri da
siyeta da baki
Ta hakura ko
Sanda sukakai magriba Sannan suka bar gidan nasu
Agajiye suka dawo
Washe gari direban Kakah yaxo ya 'daukesu suka yima su innah sallama Usman Yace kukala
da kanku dakyau suka toh
Qarfe Tara jirginsu yatashi xuwa qasa mai tsarki
Sun sauka lafiya Saidai tunda LABEEBAH tasa qafarta a garin na Saudi taji gabanta ya tsinke
ya fa'di
Ahaka suka sauka agidan dasu Momy dama suke dashi acan
.
[8:00PM, 13/10/2016] Rahamat Naleleí ½í²‹: Bayan sunyi ibada sunci sunsha sunyi bacci sun
tashi
Still LABEEBAH bata denajin fa'duwar gaban nata bah
Fitowa falo tayi taje takwantar da kanta acinyar Momy tayi lamo
Momy tashafah kanta Tace LABEEBAH Uwar 'yansan jiki
Me yake damunki jikinki yayi sanyi haka
Tace ba Komai
Tace kodai kinasan axaga daku cikin garine
Da sauri ta 'dago da kanta Tace eh
Tace toh kibari sai gobe ko
Maida kan nata tayi kan cinyarta da cewa toh
Washe gari da ranah duk sukayi ka'aba <'dakin Allah>
Kowa xagewa yayi acikinsu Yana addu'a
Hankalin kowa baya kan kowa
MALUDDEEN da yake ganinsu yace 'dan uwa bari inje ga babyn can naji qamshinta ka'dan
Marwan Yace ok ka ankare fah
Tafiya MALUDDEEN ya farayi yana cewa ba matsala
Gaban LABEEBAH yaje ka'dan ya durkusa ya fara addu'a
Gaban LABEEBAH ya tsinke ya fa'di dammmm
Sakama kwan shamshin KAMAL da taji daga wannan bawan AllahN
Ta qorama bayansa ido gabanta naci gaba da fa'duwa sai taga kamar KAMAL nema
Dan yanayin jikinsu iri 'daya
Saita cigaba da addu'arta Amma Sam batasan me take cewa bah
Fa'di take Allah ka dubeni kabani farin ciki Arayuwata Allah ka bani mijin Aure me Suna KAMAL
Me hali irin nasa
Wanda xai soni fiye da sanda KAMAL yayimin fiye kuma dasan da YUSUF yayimin
Allah ka bamu dacewa anan gidan duniya da kuma gidan lahira
Allah na roqeka karka barni cikin kunci kuma karka barni cikin tashin hankali
Saita fashe da kuka
Dan turaran wannan bawan Allan yana tarwatsa mata kwanya cikin kuka Tace axuciyarta ga
wani yaxo me yanayin KAMAL ko wanene
MALUDDEEN yaji kukan nata har Cikin ransa. Ji yayi tamkar ya rungumeta koya samu sauqin
xuciyarshi
Bai ankare ba sai jinta yayi ta kwantar da kanta abayansa Tace bawan Allah turaranka me da'di
Jan ajiyar xuciya yayi tare da lumshe ido da kuma bu'dewa
ya xaro bairo cikin aljihun gaban rigarsa da qaramar fefa yayi rubutu ajikin farar dakardar kamar
haka
*na gode my baby*
Sannan ya tura mata tabaya.....
Raba kanta tayi da bayansa ta 'dauki fefar ta waro ido Sosai dan ganin abinda ya tubuta.
Daidai nan yatashi yafara tafiya anutse.
Aiko tatashi da niyar binsa sai idanta ya sauka akan wata fulawa mekyau da zube a samanta
Tayi saurin 'dauka tabishi yana tafiya tana binshi abaya
Marwan ya 'daga mishi gira
dayi mishi nuni da ido alamar ya ankare tana binshi abaya
Saiya tsaya cak
Itama tatsaya
Sai yaci gaba da tafiya itama taci gaba da binshi
Dariya takama Marwan. Yayinda MALUDDEEN ya gallah mishi harara da qara tsayawa cak
yana cije baki
Cikin shagwa6a LABEEBAH Tace kamanta da abinka ne shiyasa nabiyoka nabaka
Ya bu'de baki xaiyi magana sai yayi saurin rufe bakin da hannunsa Yana 'dan girgixa ma
Marwan kai alamar ya kawo mishi temako
Sam Marwan baisan me yake nufi bah dan haka yaci gaba dayi mishi dariya......
Gashi....
LABEEBAH Tace dashi
By Hajju ~*MASEEFAR SOO*~
Dan Allah kumin afuwa masoyana
kamar MALUDDEEN saiyi kuka ya girgixama Marwan kai
Tausayinshi ya kama Marwan yayi saurin xuwa garesu da shan gaban LABEEBAH
Ganin haka yasa MALUDDEEN