Showing 69001 words to 72000 words out of 95666 words

Chapter 24 - MASIFAR SO COMPLETE BOOK by Rahamat Muhammad .pdf

11 Mar 2025

7216

saurin baringun
LABEEBAH tabishi da kallo. Marwan Yace baiwar Allah me yayana ya miki kike binshi Tace
mantawa yayi da abinshi shine nabiyoshi nabashi.
Tafa'da tana mai nuna mishi wannan fulawar da xuben kai
Yace ayya ai shi haka yake idan yayi mantuwar Abu toh Wanda ya tsinta ya barmishi kenan dan
haka kiriqe ya baki
Ta kalli xoban me kyau sai sheqi Yace kallo na'daya xakamai kagane 💎 ne
Tace aa gashi dai kabashi abunsa
Yace Wlhi baxan kar6aba in bakyaso kiyar.
Yana fa'din haka yayi tafiyarsa ya barta nan
Shuru LABEEBAH tayi tana kallan zoben da kuma kallan takaddar......
Safna ta dafata Tace Aunty munata nemanki. Tayi Murmushi Tace toh muje
Haka suka dinga xaga garin na Saudi idan LABEEBAH dana XARAH ya qara bu'dewa
Dan kallo 'daya xaka musu kagane Suna cikin jin da'di
Agajiye suka dawo gida
LABEEBAH tayi xurfi atunanin waye wannan bawan Allan me yanayin KAMAL.
Qamshinsu iri 'daya. Jikinsu iri 'daya
Saidai ganin da tayima hannun wannan ya 'danfi KAMAL haske
Tadafe kanta dataji yana juya mata Tace Allah kaban haske akan wannan bawa naka


Washe gari XARAH LABEEBAH Sagna Suna xaune wajan shaqatawa wata budurwa tashigo
kyakkyawa da ita
Tayi musu sannu
Suka amsa mata da kulawa
Ta kalli LABEEBAH tamiqa wata takadda Tace wanine yaban Yace na baki
Tace wani.....
Sagna rakar6a Tace toh tagode
Budurwar tafita
Sagna tamiqa mata tana Murmushi Tace Aunty xamu koma da 'dan saudiya
LABEEBAH ta kar6a da Murmushi tabu'de.

*dan Allah kisaka xoban nan*
*dan masoyinki KAMAL*

Shuru LABEEBAH tayi taxumaba takaddar ido. Dan qamshin KAMAL buganta yake tajikin
takaddar
Sagna Tatashi tabar gun
XARAH tayi Murmushi Tace naji qamshin turaran KAMAL ajikin takaddar nan
LABEEBAH ta kalleta da sauri. Saitaga tayi maganarne batare da takalleta bah
Saita nanna'de takaddar tare da Murmushi Tace nima haka naji
Tashi XARAH tayi tana Murmushi tafara tafiya tana cewa koma Waye nasan xaki soshi ko da ko
baixo da sunan KAMAL ba.
Dan ya mallaki abu 'daya wanda xaisa kisoshi.
LABEEBAH tabita da kallo duk da taga saura ka'dan tashige falo hakan baisata hakura da
furucin nata bah
Ta 'daga murya wajan cewa dagaske xan so shin kuma na aureshi idan ya baiyana agareni
dan kam yaxo da qamshin daya ke sani nutsuwa aduk sanda na tunoshi. Bare kuma nashaqa
ba shakka kowaye shi xai juyani yanda yakeso saboda darajar qamshin ruhina
XARAH da tatsaya abakin 'kofar falan tajuyo ta kalleta da Murmushi. Tace koma Waye shi
haka. Xanso ya baiyana kansa in jinjina masa akan biyowa da yayi mishi ta bayan qasa
LABEEBAH ta harareta Tace imma ta bayan gida ya biyomin nidai yatafi da xuciyata.
Plx in kin shiga Ki turomin SAUBAN
Dariya XARAH tayi tashige falan


Aiko haka LABEEBAH tasaka wannan xube tana cewa koma Waye kai nasaka xobanka dan
naji qaunarshi tun ganina dashi


Tundaga ranar LABEEBAH bata qara ganin wannan bawan Allan ba.
Ga mamakinta sai tanemi rasa nutsuwarta

Satinsu 'daya sukayi Dubai. Anan ne MALUDDEEN yaga LABEEBAH san ranshi dan duk inda
sukayi Yana biye dasu
LABEEBAH ko daurewa kawai take dan ko'ina sukaje saita dinga jin qamshin KAMAL. Toh wai
meke faruwane.
Ta tambayi kanta

Gaskiya sunyi yawan bu'de ido a qasar ta England cikin garin Dubai
Dan nan sukayi sati biyu suka kuma Saudi
Anan suka qarashe sauran satin nasu dake wata 'daya Momy ta tsara musu
Ana gobe xasu tafi ciwan marar LABEEBAH ya tashi ganga ganga
Su Momy sukayi asibiti da ita
Kwananta biyu tasami kanta

Yau sukaje siyayyar tsarabarsu sukayo kayansu rigijib. washe gari sukayo gida Nigeria.
Sukabar qasa me tsarki�

Kowa yayi murna da dawowarsu
Kwanan Momy biyu a kano suka tattara ita da yaranta Sagna Safna sukayi abujah




Dubai🌃
MALUDDEEN Yana office 'dinsa ya tasa laptop agaba Yana kallan LABEEBAH ya rufe laptop
'din
Yace o my baby am sorry dole KAMAL yayi saurin bayyana miki koxai rabaki da wannan ciwan
Marwan Yace Gaskiya 'dan uwana babyn nan tana chaja maka tunaninka
Yayi Murmushi Yace wlhi Marwan ita ka'daice matsala ta rayuwa
Yace toh miye dalilinka na 6oye mata kanta
Murmushi MALUDDEEN yayi Yace dalilin hakan kakesan sani
Yace eh
Yace xakasan dalili Amma kafin nan kashirya Mana tafiya Armiyaniya inasan dubah Sarki kasan
mun kwan biyu bamu laqa subah
Marwan yace toh
MALUDDEEN ya danna numbar mutanan nashi ogansu ya 'dauka Yace inasan ku'dora
bincikenku akan XARAH mah da Turai
Yace angama oga


Gida🏘
Toh Madallah Su XARAH sun huta yanda suke so suka rabah tsabarsu

XARAH CE ta shirya tsaf tanasan xuwa gun Hajjiya Turai dan sunyi waya Turai Tace mata taxo
garin nasu kano taxo gidanta Su xanta Amma tatawo mata da SAUBAN
Tace mata toh

Bayan tayi sallama da Innah tayi gidansu LABEEBAH
Anan tsakar gida taganta Suna wasa da SAUBAN
Tace toh nayi gidan Hajjiya Turai saina dawo SAUBAN xomuje. LABEEBAH ta kalleta ka'dan
Tace saikin dawo Amma kibarni da SAUBAN
XARAH ta harareta Tace wai meyasa bakisan Hajjiya Turai ne kike katange kanki da ita gashi
kinasan katange SAUBAN da ita
LABEEBAH ta kalleta da kyau Tace kajimin mata dole ne saina sota kamar yanda kike santa.
Kinga malama idan tana da iko dake aibada iko akan SAUBAN kedai kije SAUBAN baxaije ta
gur6atamai tarbiya bah
Cikin Takaici XARAH taqara kai mata harara tayi kwafah da cewa dan kawai tace tanasan
taganshi shine xaki kawo wani alaye cikin na'di.

LABEEBAH tashi tayi takama hannun SAUBAN suka shige 'daki tasake mata labule Tace bacci
mukeji malama saikin dawo
Da Takaici XARAH tabar gidan Sumayya da Rukayya suka bita da dariya


HAJJIYA TURAI tana xaune cikin bet room 'dinta. ita da wata qawarta. Duk jikinsu baqaqan
kayane sai wani qelle jah da suka 'daura akansu.
Kallo 'daya xaka musu gabanka yafa'di dasu.
Turai takalli qawarta kilishi Tace yanxu yaxanyi. Banaso nasami matsala da oga
Kilishi Tace hmm kefah kikaso Amma ya xa'ayi yaro qarami ya gagareki kamawa
Turai tayi Murmushi Tace Yana tare da tsoro yaran Sosai agida da waje
Naga wasu ma'aikatan sirri Suna bashi tsoro
Duk yanda naso na sace yarannan abin yaci cira
Kilishi Tace toh ba gashi kinbi ta hannun uwarsa bah
Tace share XARAH bai xama lalle taxo dashiba
Dan nidai ban ta6a ganin tafitta unguwa dashi bah
Kilishi Tace ya maganar sata cikin rayuwar tamu
Turai tace yau nake san bata MALTINA kinsan tana sha munbo'de mata hanya
Yarage sauran tasha ice-cream
kinga sai jibi inkai mata har gida tana sha bame futar da ita sai Allah

Kilishi ta sheqe da dariya Tace kai Amma ke muguwace Turai harna hango idan XARAH a
gaban oga.
Sai suka sheqe da dariyar rashin imani
Turai tace angaya miki qawance dani alkairine ai naranshe miki XARAH tashige saita fimu
matsayi dan shegiyar kantace

Amma in dama tariqe alqur'ani toh ba shakka tashiga farraqamu xatayi

Kilishi Tace ta babbakamu mushiga uku

Turai Tace damuwata SAUBAN ya shigo hannuna
Kilishi Tace ke kika sani danni wannan ban'dauke shi damuwa ba. Kinga maxa mu kammala
wannan abun kafin taxo tasamemu
Haka suka gama tsaface tsafacensu suka maida kayansu mekyau lokacin yayi dai-dai da
xuwan XARAH. Ta xube kan kujera
Turai takalleta cikin sha'awa na kwa'dayinsu na'yan lesbian talashe baki da matsowa kusa da ita
kamar mesan shige mata ciki Tace banganki da SAUBAN bah
Tace eh yana gun LABEEBAH
Cikin fusata Turai Tace wai itace ta haifar miki shine daxata dinga maqale miki 'da plx lokaci yayi
daxaki kar6i 'danki kijanyo shi jikinki
XARAH tagirgixa kai Tace baxan iya kar6e SAUBAN agun LABEEBAH baxan iyaba. Kibarsu
kawai kin san ni ba damuwa nayi da yaraba. Dan kona kar6eshi baxai sami kulawa daga gareni
bah Gaskiya

Turai tacije baki tare da bu'de mata MALTINA tabata
Ba Bismillahir-rahmanurrahim XARAH tasha jini me ha'de da sirkin MALTINA
Turai ta ha'da ido da Kilishi suka qifta ido kilishi Tace saura ice-cream Turai Tace aiko dai
Tunda XARAH tasha wannan MALTINAN shikenan taji jikinta yayi mata 'dauyi taji wani abuna
yawo acikin jikinta saitaji tanasan taqara sha.

Can taji kanta yafara juyawa mata saita kamo hannun Turai tafara lasan hannun nata tana
banqarewa fa'di take qaramin

Turai tayi murmushin mugunta tacirema XARAH gyalanta tafara cire mata riga.
Cikin kalar maye XARAH tariqe hannunta Tace cewa nayi ki qaramin me xakiyi da rigata
[4:46PM, 14/10/2016] Rahamat Nalele💋: Turai takai mah bakinta kiss Tace nada'de ina sanki
XARAH nada'de ina san kasan cewa dake
Na da'de ina jiran wannan ranar daxamu kasance tare da juna
XARAH sha'awarki tana San illatani
Ina sanki plx kiyarda in xama mijinki. Kixama matata
Harkar tana da da'di. Na rantse miki kika fara baxaki qara sha'awar 'da namiji bah
Tana kaiwa nan takai bakinta kan dukiyar fulaninta tana tsotsa
XARAH ta lumshe ido cikin maye takama kan Turai da 'dago da kanta idannan nata yayi jawur
Tace dagaske ke 'yar lesbian CE
Turai ta'daga matakai
XARAH tamiqe tana bangarewa tanayin wani abu wani iri haka kamar xata xube qasa ta'dau
gwangwanin MALTINAN nan takai bakinta tana San Sha Amma babu
Tahau xaxxagewa a hannunta tana lashewa
Can tayar da gwangwanin da fashewa da kuka ta'dane kan cinyar Turai da kamo furkarta Tace
xan mutu inhar baki qaramin ba
Turai takalli kilishi Tace naso nayi amfani da ita awannan lokacin Amma saidai Sirrin oga ya caf
keta da yawa
Kilishi Tace wayaga saban shiga kawai ki maida ita gida kafin tafi haka haukacewa kinsan
yanxu ko jini tagani 'dauka xatayi tasha inhar ba baccin nan tayi bah
Turai Tace kuma fah
Nan tagyara mata rigarta tana lasan harshe dan taga dukiyar fulaninta
Suka sakata amotar sukayi kurna

A'kofar gidan sukayi parking Turai tafitoh da XARAH da tarota wacce xuwa lokacin tafara bacci
sukayi gidannasu
Innah Tace lafiya naganku haka Turai Tace Wlhi wai cikintane yake mata ciwo shine mukaje
Asibity suka dubata da bata allura
Ina ganin itace ta hargitsata haka yanxu dai bacci take buqata tana tashi garau xakiganta

Innah Tace to to to kukwantar da ita agado
Suka kwantar da ita sukayima innah sallama suka tafi

Tun qarfe biyar dasu Turai da suka dawo da XARAH bata barka daga baccin bah sanda takai
washe gari da qarfe bakwai
Innah taga maseefa dan tunda take XARAH bata ta6a yin bacci irin wannan bah
Dan tatashe ta sallar magriba da isha'i Sam XARAH taqi motsawa
Haka da Asuba mah. Tashin duniyarnan Sumayya da Innah summa XARAH Amma shuru kakeji
Da badan sunajin numfashinta ba da cewa xasu tamutune

Innah Tace keko wane allura doctor 'din yamiki haka ta bacci
XARAH takalleta cikin rashin fahimta Tace doctor kuma
LABEEBAH Tace shi mana bajiya Turai takawo ki ranga ranga wai cikinki na miki ciwo bah
XARAH tadafe kai tanasan tuno me yafaru da ita
Aiko nan tatuno komai Amma abun yana mata wasi wasi anya hakane ko ba haka bane
Tadai kalli inna Tace nima basan wacce allura bace Amma dama Yace xanyi bacci Sosai
Innah tajah numfashi Tace toh saiki tashi kije kibiya sallar magriba da isha'i da kuma Asubah
Tawaro ido Tace banyi bah
Innah Tace eh kai



Qasar Armiyaniya
MALUDDEEN ne gaban Sarki Suna xantawa duk akan harkar kasuwanci
Sarki ya kalleshi Yace ya kamata kayi Aure
Gaban MALUDDEEN yafa'di Yace toh BABAH Xanyi
Yace kaxa6i 'daya acikin qannan naka KHADIJA da Halima
MALUDDEEN ya sunkuyar dakai Yace toh aban lokaci
Sarki yayi Murmushi Yace ambaka

Yayi shashin nasa kenan Khadija taxo gareshi
Yace yadai Tace naxo in gankane
Yace kiyimin me
Tayi shuru
Shima shurun yayi yana bin hotan LABEEBAH da kallo
Tace Ya MALUDDEEN wacece wannan
Yayi Murmushi Yace itace farin cikina
Da sauri ta kaqara tsaida idanta akanshi ta marairaice Tace tayimin inasanta dama taxama
Aunty na
Yayi Murmushi kuma atake yaji santa ya kamashi Amma ba irin na Masoya ba Yace xata xama
auntynki insha Allah
xatayi magana
Yace jeki xan nemiki anjima
Tafita tana waiwayansa
Anan taci garo da Halima xata shigo itama
Sukayi kallan kallo Khadija tawucce Halima tashigo

MALUDDEEN ya kalleta ka'dan Tace ina wini Yayana Yace lafiya
Sai kuma tayi shuru
MALUDDEEN Yace yadai Tace Wlhi yayana bansan yaushene bah nakamu da MASEEFAR
SONKA dan Allah ka soni Wlhi nime qaunarkace
dan Allah karkayi sanadin da xan afka tarkwan ~MASEEFAR SOO~
Taqarashe da xubu da hawaye
MALUDDEEN ya rumtse ido
Dan shi yasan menene ~*MASEEFAR SOO*~
Ya bu'de idanshi ya nuna mata hotan LABEEBAH Yace Wlhi duk duniya bani da mata sai ita
Ina Santa Halima ina qaunarta
Baxan iya xaman Aure da wata mace inba itaba
Idan kuma wata tayi gangancin aurena na rantse miki baxataji da'di naba
Laveevah itace farin cikina
Itace nutsuwata
Itace haskena
Itace hankalina
Duk abinda na mallaka ajikina natane
Banajin xan ha'data taraiya da wata 'ya mace aduniyar nan alqawarine na 'daukarma xuciyata
Dan haka plx jeki
Cikin kuka wiwi Halima tafita daga falan

MALUDDEEN ya rintse ido axahiri yaji tausayinta dan *ciwan soo maseefane*
Wayarshi tayi qara. Ya 'Dauka dan ganin mutanan nasa ne
Yace yadai
Can 6angaran Yace oga XARAH tana shan ice-cream 'dinnan fah😳 shikenan tashiga
kwingiyarsu

MALUDDEEN yayi Murmushi Yace idan na temaketa banyima kaina adalci bah
Dan haka kubarta kawai

Ina dai jiran ganin komai
Yace angama ranka ya da'de
MALUDDEEN ya ajiye waya Yace am sorry TEEMAH.....


Gida🏘
Misalin qarfe 4:00pm Hajjiya Turai tana tsakar gidan Su XARAH Suna hira
XARAH tajuya ganin Innah tashiga bayi
Tace da Turai niko maiya faru danine shekaran jiya nakira numbarki jiya bata tafiya
Turai tayi dariya Tace aranta idan kinada qarfin kwakwalwa xaki iya tunawa Amma abun xai
dinga miki wasi wasi
Idan kuma bakida qarfin kwakwalwar ba'abinda xaki tuna

Afali ko cewa tayi namanta wani abune
XARAH Tace eh toh Komai dai yanamin wasi wasi haka
Turai tasheqe da dariya Tace kishare kawai bakomai

Kinga ice-cream na kawo miki kisha. Nasha nawa a hanya

XARAH takar6a tasa gefah Tace aiko yanxu innayi Sallah xansha

Turai tatashi Tace nina tafi amma naso ganin SAUBAN saidai Allah bai yiba XARAH tata6e baki
tace yanagun uwarsa
Haka Turai tatafi tana cewa in Innah tafitoh kice natafi
Tace toh

XARAH ta kinkimi ice-cream 'din Tace bara nakaima LABEEBAH tasha saita ragemin

Haka tashiga gidansu LABEEBAH tamiqa mata ice-cream 'din Tace kisha kiragemin nawa
LABEEBAH takar6a tabu'de cikin murna tana ha'diye yawu dandai tana San ice-cream
arayuwarta
Dai-dai nan XARAH tashige bayi
LABEEBAH tagyara xama xatasha sai kuma ta ajiye gefe tatashi tashiga 'dakinta daniyar 'dauko
SAUBAN dan susha tare


Armiyaniya
Dai dai video na MALUDDEEN ya tsaya aiko ya saki wani ihu tare da tashi afurgice
Yace no no no baby karkisha plx kitemaken plx no.......
my baby karkisha
Agigice yafara kiran numbanta wacce dama mutanan nasa sunda'de da bashi kirantane dai bai
ta6ayi bah
Nanko tafara ruri

Saidai bata 'dauka bah. MALUDDEEN kamar xaiyi hauka haka yadinga kiran wayan
LABEEBAH bata 'dauka bah
Yakira mutanan nasa suma shuru numbar tasu taqi shiga
Saiya xauna ya dafe kansa ya fa'da tunanin yanxu babyn tashi tasha ya xaiyi

Gida🏘
LABEEBAH ko 'dauko SAUBAN tayi suka fito daniyar shan ice-cream. Amma me😳
Sai neman ice-cream 'din sukayi sama ko qasa. LABEEBAH tafara lemanshi harda 'daga turmi
XARAH tafitoh daga bayi takalleta Tace me kike nema Tace ice-cream 'din da kikaban
Kinga daga shiga 'daki nafitoh Kinga babushi sama ko qasa
Rukayya tafito daga 'dakinta Tace nidai ina Sallah naji 'dan motsi qila almarine yaxo bara
ganinshi yasa ya 'dauke yayi gaba abinsa. Ta qarashe maganar da dariya
XARAH Tace ba mamaki kam. Sai tafara alwalarta.

LABEEBAH tajah tsaki Tace naso Sha Wlhi Amma ba damuwa.
Rukayya ta kalli LABEEBAH Tace Naji wayanki na ringing
LABEEBAH tajah tsaki Tace share kawai

A Armiyaniya ko MALUDDEEN ya shafe awa axaune yana tunani
Can yaji wayansa tafara ringing aiko ya 'dauka da sauri Ganin mutanan nasa ne. Kuma dama a
ankare yake
NIGO sunan ogan nasu yayi qasa da murya Yace afuwa ranka ya da'de
Cikin buqata MALUDDEEN Yace tasha ko
Yace haba oga ai shiganta 'daki nasa Yarona yaje ya 'dauke gaskiya an auna sa'a dan Kasan
ba xama muke bah. Allah yayi dai ranar Yarona yaje gyara camera ne dan matar Yayan nata
Rukayya takauce mana shi
Yace gud inaso yanxu kudinga Kasan cewa da ita ina buqatarta cikin nutsuwarta
Yace angama oga
Suka ajiye waye xuciyar MALUDDEEN tayi haske
Yace dole na gaggauta xuwa gareki my baby.......
Marwan ne ya shigo Yace yadai 'dan uwana
Yace kaidai bari na kusan rasa nutsuwata 'daxu😔
Yace meya faru
Yace dole inje Nigeria kwanan nan
Yayi Murmushi Yace toh maje tare Amma kafin nan dama naxo in gayama ne nashirya mana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login