Showing 21001 words to 24000 words out of 95666 words
Chapter 8 - MASIFAR SO COMPLETE BOOK by Rahamat Muhammad .pdf
Murmushi
Da'yar yasa XARAH tayi breakfast 'din. Shima ka'dan taci
Tsaf yagano tagama tsorata dashi
Tace inasan naga LABEEBAH
Yace toh kibari sai anjima. Kannan kinqara war warewa ko
Toh kawai tacemai
LABEEBAH ko tana shiga gida taxube jikin mamah tarushe da kuka
Mamah bata hanata bah dan tasan kukan rabuwa da XARAH ne
Ya yinda abin ya kasance ba haka bane
LABEEBAH kuka takeyi akan tarasa KAMAL har abada
Kuma har duniya tana'de baxata manta da abu biyu agame da shi bah
Wato rungumarta da yayi a asibity da kuma tsayayyan kiss 'din da yamata.
Dan haka ta'dauko hankicif dinsan nan daya bata kwanaki dan goge hawayanta taqi bashi. Toh
saita manna shi a hancinta tanata shaqar qamshinsa
Washe gari da Misalin qarfe 'daya ne taketa share sharen gidan nasu dan yayi datti da
yawa
Mamah Tace kinga gobe sai Yola ta'dauka.
LABEEBAH Tace eh harfah nashirya kayana 'daxu........
Innah CE tashigo tana cewa aa Aisha aiki kikeyine haka
Mamah Tace gidanne yayi datti da yawa
Innah taxauna tana cewa Sumayya mah yanxu tagama
Dama nashigone inji ko tafiyarnan nanan. Mamah Tace eh tananan yanxuma muke maganar
Innah Tace toh dama wani hukunci nayanke mexai hana kutafi keda Malam da Suleiman da
Matarsa
Kinga mu jibi saimu tawo da Usman da LABEEBAH tunda sunsan kan garin
Mamah tayi Murmushi Tace hakan yayi ba damuwa Allah yakaimu lafiya
Innah Tace AmEEn
LABEEBAH taturo baki Tace kaji innan nan kinwani hana atafi dani gobe
Tace nafisan tafiya dakene dan banasan mutawo dagani sai Usman
Mamah tayi dariya Tace yau kuma innan taku kike gudu
Tace Innah yi hakuri dake xantafi dannaga mamah tafara sa mana ido
Duk sukayi dariya
Mamah tace tunda mah kinyi wanka saiki shirya kije ki gayama Zainab 'din yanxu dukda dama
Suleiman 'din yasan da tafiyar Amma dai kije kigaya mata gobe qarfe tara taxo nan
LABEEBAH Tace toh ya xatayi da yaranta
Innah Tace kinsanta dasan 'ya'ya da abinta xata tafi ai.........
Sumayya CE tashigo Tace Ya KAMAL ne yaxo. Gaban Su mamah yafa'di atare sukace
lafiyadai ko
Sumayya ta kwashe da dariya ganin yanda suka tsorata Tace waifah aunty XARAH CE tace
tanasan ganin Aunty LABEEBAH shine yaxo 'daukarta yakai mata ita
Atare suka sauke ajiyar xuciya
LABEEBAH ko tunda Sumayya ta ambaci KAMAL jikinta yamutu. Tuni xuciyarta takwa'daitu
dasan taganshi
Dan haka dasauri tafa'da 'daki tahau shiryawa.
Mamah na cewa kiyi sauri karki barshi yagaji da jira danke shirinki daban yake dana mutane
Innah tayi dariya Tace ai AISHA akwai da'dewa wanjan fante fanten fuska yanxu bari kiga tafitoh
tamkar sarauniya xata xama
Wata jar shadda tasa riga da siket 'dinkin ya kar6i jikinta dan ba qaramin kyau tayi bah
Tasaka gyalanta mekyau da takalminta me'dan tudu
'Daurinta irinna wayayyun matan nanne watoh ture kaga tsiya. Sai xubah qamshi take.
Sumayya Tace kai Amma fah kinyi kyau bah 'dan ka'dan bah
Tace Nagode
Haka tafitoh tayima Su Innah sallama tafitta
Tunda tafitoh idan KAMAL yake kanta har ta'dan duqa tagaisheshi bai 'dauke idansa akanta
bah
Bayan tashiga motarne sunfara tafiya Yace kinyi kyau sosai.
Ji tayi wani da'di yacika xuciyarta Tace Nagode
_Nagode_
ya akwai kwayi muryarta. Duk sukayi dariya
Tace inafatan 'Yar uwata tana lafiya
Yace ina kika ta6agin aikai amarya 'dakin mijinta da kwana 'daya ace lafiyarta qalau
Cikin tsoro LABEEBAH tawaro ido hankalinta a'dan tashe Tace toh me yasa meta
Ka'dan yarage KAMAL bai fashe da dariya ba Yace nima ban sani bah
Taturo baki gabah. qiris take jira ta6arke da kuka Tace dan Allah dan Annabi Ya KAMAL
kagayamin me yasa meta hankalina ya tashi me yafaru da ita. Taqarashe maganar dasan
fashewa da kuka
Tamkar ya ankare yayi saurin cewa wasafah nake miki karkimin kuka kisani ka'de mutane
dan rikicewa
Jan ajiyar xuciya tayi tare da sake fuskartata Tace harnaji dadi
Da Murmushi ya kalleta baice komaiba. Itama shuru tayi tana jin farin ciki aranta yanda
take shaqar qamshinsa ahaka suka isa gidan
Yana faking ta ficce da sauri dan ganin XARANTA
Murmushi KAMAL yayi yajuya motarsa ya qara ficcewa
XARAH ko na kwance nan na'de agado. 'dan ciwan Kaine yake damunta kuma KAMAL
yabata magani Amma ciwan bai barta bah
Ganin LABEEBAH yasata miqewa da sauri ta rungumeta Tace Ashe haka Aure yake
LABEEBAH Ashe KAMAL mugune Mara tausayi saita fashe da kuka
Yayinda hakalin labeebah ya tashi cikin wani hali Tace meya faru fa'damin dan Allah
Nan XARAH tagaya mata yamata kaca kaca narashin tausayi sam bai mata da Sauqi bah.
dan haka baxata qara yarda dashi ba
Yanxu LABEEBAH tagane Komai tadinga lallashinta da nuna mata hakkin shine dole
tayarda dashi inba hakabah taha'du da tsinuwar mala'iku
Daqer dai da si'din goshi LABEEBAH tashawo kanta
Dan haka XARAH tasake har tanemi ciwan kan tarasa
LABEEBAH Tace kinje kin gaida Momyn shi da kakah
XARAH Tace eh kai tare dashi mukaje
Bakiga yanda suka kar6eni bah Wlhi Cikin farin ciki da kulawa
LABEEBAH Tace gud hakan yayi kyau yanxu akwai abinda Xan miki ne
Tace ba Komai dama wanke kayan da mukayi breakfast ne 'daxo kuma qanwarshi Safna
tayimin sai nayi shara kawai
LABEEBAH Tace yanxu dai ba wani aiki Tace eh kam babu..........
Sallama sukaji anatayi dan haka LABEEBAH taleqa. Safna CE da Sagna Cikin fara'a Tace la
Sannunku kushigo
Nan suka shiga. Sagna taxauna gefan gado yayinda Safna take tsaye suka gaishesu XARAH
da LABEEBAH suka amsa da kulawa
Sagna sai wani 'daure fuska take wai adole batasan LABEEBAH da XARAH surainata dan taga
ba wasu masu shi bane
Ita ko LABEEBAH tanace saita kula Sagna tun Sagnan na sharewa hardai tasake da
LABEEBAH
Safna ko ba ruwanta dan bata nuna musu Komai bah
Ganin haka yasa XARAH tafi sakewa da ita Safna
Haka suka dinga hira abinsu can suka tafi
XARAH takalli LABEEBAH Tace nalura Sagna 'yar jin kaice. LABEEBAH tawaro ido Tace kai
habah ni ban gani bah Tace Allah Safna tafita sauqin kai
LABEEBAH tata6e baki Tace tun yanxu kin fara qorafi. kimata uxiri ila wani abunne yake
damunta ne
XARAH tajah tsaki Tace bawani ni bana san rai nine
Shuru LABEEBAH tayi dan tasan XARAH sarai basan raini takeba toh koya xasu Kaya da
Sagna oho
Natuna gobe xaku Yola ko. XARAH tatambayi LABEEBAH
Eh Amma nida Innah da Ya Usman saijibi xaimu. Tace-da'ita
Allah ya kaimu naso aje dani. XARAH taqara fa'din hakan
LABEEBAH tatashi tayafah gyalanta Tace Allah baiyi ba toh. Ki xauna a'dakinki mungode.
Barah naje nagaidaisu kakah daga nan saina wacce tashi muje
Kamar XARAH xatayi kukah Tace haba dan Allah tafiya yanxu
LABEEBAH Tace xanjefah gidan Aunty Zainab Kinsan ta kuma dasa mutum aiki bai xama Lalle
tabarni nakoma gida da wuribah taqarashe maganar da ficcewa nan tabita tana cewa da
wannan dan wannan
A harabar gidanta XARAH tatsaya yayinda LABEEBAH tashige shashin su kakah
Tako same ta afalo taje kusa da ita tagaisheta.
kakah tadafa kanta ta'amsa Cikin farin ciki
Kana Tatashi tamata sallama xata fitone kakar tace ga momynku na wanka dakun gaisa
LABEEBAH tayi murmushi Tace LA Bakomai agaisheta
Tace toh xataji Nagode sosai 'Yar kirki
Murmushi tayi tafito
XARAH Tace toh kigai shemin dasu mamah kice xanxo da daddare. LABEEBAH ta harareta
Tace agarin jakuna xakixo ko
XARAH Tace Allah da gaske
LABEEBAH Tace hmm ba mamaki kam dan naga xafin luv 'din jiya bai barki bah. Tana fa'din
haka taficce tana dariya tare da qarawa da cewa Allah yasa yauma ya qara
Sanda gaban XARAH yafa'di Tace ta Allah ba takiba
LABEEBAH taje gidan Zainab bata sameta bah
Akan han yarta taxuwa gidane taga wani makawo da alama yanasan atsallakar dashi titine dan
haka taje takama hannunsa ta tsallakar dashi yanata samata albarka Tace ya Isa godiyar haka
Babah tabu'de jakarta tabashi laira 'dari biyun da takesan hawa adai-daita sahu tabashi
Sannan tayi gaba abinta
duk abinda ya faru akan idan KAMAL ya faru dan danja na tsaida shi ya xuge gilashin motar
tasa dan yaga kamar LABEEBAH
yako tabbatar da ita 'dince. Ahaka yaga abinda yafaru.
Itako LABEEBAH Sam bata gansa bah haka kawai takesan tafiyar qafah yau dan sai tafiyarta
take hankali kwance Cikin nutsuwa
Jimana 'yan mata KAMAL yace da ita
Cak tatsaya dan har abada muryar KAMAL baxata ta6a 6ace mata bah
Ahankali tajuyo ta xuba mai ido. Ya 'daga mata gira da cewa kin tsaya kina kallona kina 6atamin
lokaci kixo mu tafiko
Murmushi tayi tabu'de motar tashiga Sannan takulle
Tace barka da yamma. Batare da ya kalleta bah Yace Barka dai
da fatan kinsha tafiyar qafah lafiya
Lau Tace dashi
Meyasa baki bari nadawo na maidake gidaba
Tace dan xanje gidan yayana ne shiyasa kuma mah ai bai can canta nasaka wahala bah
Xan can ki bai gamsar daniba nafi yarda da kawai kina sanne ko xakiga KAMAL 'dinki. Dan
in amota ne ko mashin bai xama lalle Ki gan sabah. Ya qarashe da kallanta
Murmushi tayi Tace lallema Ya KAMAL waya gayama. Yace aiba sai angaya min bah gani
nayi a kwayar idanki
Lalle ko idan nawa ya nuna maka qarya Tace da shi
Ko ya bata amsa
Da sjagwa6a Tace Allah da gaske
Ganin xata fara yimishi shagwa6a yasashi batar da xancan da cewa
Yauwa namanta Auwal Yace min am muku rasuwa wai gobe xaku mah Yola ko
Tace eh
Allah yaji qansa ya gafarta masa
Tace AmEEn Nagode sosai
Batare da ya amsa godiyarta ba Yace
In tambayeki man
Kallansa tayi Tace Allah yasa nasani
Faking yayi a kofar gidan nasu ya kalleta Yace meyasa muryarki take yimin da'di
A'dan tsorace ta kalleshi Tace banji bah
Yace nasan kinjini
Inasan muryarki Laveeva. Wanda idan kina magana banasan kidena. Ya qatashe da sanyin
murya da kuma jefah mata wani shu'umin kallan da yasa jikinta mutuwa lokaci 'daya. Batare da
yasan ya mata shibah
Cikin wani yanayi Tace nima ban sani bah.
_nima ban sani bah_ shima yafa'da da kwai kwayan muryarta ashagwa6e
Dariya tayi Tace Allah Ya KAMAL kadena bana so tafa'da a shagwa6en
Ni kuma inaso. Ya bata amsa tare da kafeta da ido
Ya salam LABEEBAH Tace axuciyarta wannan mutumin nasan kasheta lokacinta baiyi bah
Jan yo duk wata jarumta tata tayi wacce tarasata yanxu Tace toh ka gai shemin da XARAH
tafa'da dasan ficcewa
Yayi saurin cewa baxan fa'daba.
Tajuyo da kallan sa Tace meyasa. Yace saboda ban gama jin muryarki bah.
Tace toh aikai ba KAMAL 'dina bane kai KAMAL 'din XARAH ne. Kamar yanda Komai namu
yaxo 'daya ni da ita haka mah muryo yunmu 'daya ne
Yayi Murmushi dan ya raina wayanta Yace hmm ai XARAH tafiki da'din murya idan tana
magana bawanda yake gajiya da ita wasa nake miki bakida da'din murya
Aiko tarkwanshi ya 'danu dan turo baki tayi kamar xatayi kuka Tace toh ina ruwana koma
tafini ai nida ita 'daya. Taqarashe da harararsa
Gimtse dariyarsa yayi Yace To miye na turomin baki kamar xakiyimin kuka in hakan ne me
yasaki 6ata fuska
Harararsa tayi taficce daga motar sanda takai 'kofar gidan nasune tajuyo ta kallesa
Shiko ya 'daga mata hannu anamar bye bye....
Gya'da mai kai tayi kana tashige gida
Shiko ya jah motarsa xuciyarsa na tuno mishi da ita
Yayi gidansa gun XARAN Sa
LABEEBAH ko bata samu kowa a tsakar gida ba. dan haka Cikin san'da tashige 'dakinta da
kwantawa kan yaloliyar katifarta dan bataso wani ya katse mata tunanin da xakeyi yanxu..
Nu tsuwa tayi sosai tana tunanin KAMAL. Meyasa Yace mata yanajin da'din muryarta. Ita
harwata murya me da'di take da ita
Ajema a haka. Amma kallan da yake mata fah. Yayi kama da wanda yake yima XARAH
Idan ko hakane me yake nufi
Shuru tayi tana neman amsa Amma kaf tunaninta yakasa bata amsar
Mararta ce ta'dan mur'da mata
Cikin tsoro tatashi xaune tana ta6a marar tana kuma xaro ido
Jiki asanyaye tafara lissafin yau kwananta talatin
Wato dai al'adarta CE xataxo mamah
Kuka tafara tana kiran sunan Allah yau kuma wahalarta taxo kenan
Cikin sauri talalli gyfanta inda take ajiye magungunan da KAMAL yake kawo mata duk
qarshan wata tabu'de tana addu'ar Allah yasa akwai saura
Addu'arta taci dan taga sauran sha 'daya
Dan haka ta6alle jiki na rawa rawatsa a baki takora da ruwa Sannan takwanta tana addu'ar
Allah yasa karta Sha wahala a ciwan
Da haka bacci ya 'daketa me tattare da mafarkin KAMAL
Kiran sallar magriba ne ya tasheta tana tashin taga ko al'adar taxo mata
fitowa tayi tsakar gida mamah da take alwala takalleta da mamaki.
Yaushe kika dawo
Tace 'daxo
Amma banji shigowarki bah
Eh nadawo agajiyene kuma ban ganki a tsakar gida bah shiyasa nashige 'daki na kwanta
Amma ko kinada shirme har Sumayya tashigo Nace baki dawoba
Yi hakuri toh mamah
Nayi toh. Mamah tabata amsa Cikin murmusawa. Tare da cewa ya XARAH Tace lafiyanta
qalau tacema agaisheku
Muna amsawa Zainab fah
Naje na same ta bata nan
Toh ba damuwa mijinta xaixo an jima ai
LABEEBAH tagyara tsayuwa Tace
A kwai wani abunda Xan miki ne
aa je kiyi wanka kiyo alwala kiyi Sallah na gama Komai
Tace ina fashi 'daxo yaxo
Gaban mamah yafa'di cikin tsoro Tace yaxo 'daxo fah kikace Tace eh na'danji ciwan ka'dan
'daxo
Shuru mamah tayi taqarasa alwalarta tana addu'ar Allah yasa karya wahalar mata da ita
LABEEBAH ko bayi tayi ta tsaf tace jikinta tsaf tayi wanka Sannan tadawo 'daki.
Bayan tasaka kayane Sumayya tashigo Tace yanxu kika dawo
Tace aa tun 'daxo Amma bacci nayi mamah mah batasan nadawo ba. Wai harkin shigo tace
miki ban dawo bah ko
Eh hakane ya Aunty XARAH dai
Lpy yanta qalau tanamah gaisheki
Ina amsawa Sumayya tace
LABEEBAH tace 'danjeki kicin ki ibo mana abinci dan Allah Tace toh