Showing 18001 words to 21000 words out of 95666 words
Chapter 7 - MASIFAR SO COMPLETE BOOK by Rahamat Muhammad .pdf
agaban XARAH
Ya ibo cokali 'daya Yace bu'de bakinki.
Kallansa qasa qasa tayi irin kallannan wanda inba wanda akayi dominsa bah baxai gane
bah.
Kallan ya shigeshi sosai har yaso fa'dawa tunani. tayi saurin cewa Cikin sanyi. Allah Ya
KAMAL naci kuma idan naqara amai Xanyi
XARAH ce bataci abinci bah. tun jiya saboda kanta namata ciwo Sam batajin cin abincin.
katemaka kamatsa mata taci plx
Shuru KAMAL yayi aduniya kaf ba macen da yakejin da'din muryarta idan tana magana
kamar karta dena kamar LABEEBAH
XARAH ko sororo tayi tana jin qaryar da LABEEBAH ta sharara mata
Tace Allah my luv qarya takey.........
Yayi saurin katseta dacewa akan me xatamin qarya. plx kici dan Allah Karki jaxamin matsala
dan akwai cucuka da dama da suke shigar mutum lokacin da yaqi Cin abinci akan lokaci
XARAH taharari LABEEBAH Tace Xan ramane ai
LABEEBAH tasamu lpy yayinda Jameel yasata agaba da nacin soyayyarsa binta yake tana
gwarashi
Tafa'da mishi gaskiya ita ba soyayya bace agaban yanxu yayi hakuri da itah
Amma ina yaqi
Yan xuma shirin walima suke dan gobene Auran KAMAL da XARAH
Mamah takalli LABEEBAH da take 'daura 'dan kwani Tace AISHA
A'dan furgice LABEEBAH takalleta dan bata cika kiran sunanta bah
Tace na'am mamah
Wai meyake damunki ne yau naga duk kinyi sanyi Allah yasa lafiya
Mamah tagya xama ganinsu biyu ne Tace bana gaya miki Yau Lami'do ya rasu bah.
Dammmm xuciyar LABEEBAH tabada wani sauti
Cikin sauri Tace aa baki gayamin ba yanxu kakah Lami'do ya rasu
Mamah tagya'da kai Tace dama shi 'daya ne ya ragye ma babanki niko dama kowa nawa ya
qare sai qanwata Zaitu. Taqarashe maganar da xubar da hawaye
Jikin LABEEBAH asanyaye Tace tunda kika fa'di mutuwarnan gabana yayanke ya fa'da
Allah yaji qanshi mamah.
Tace AmEEn
LABEEBAH tagyara xama Tace yanxu Yola xamu
Mamah taqara gya'da kai Tace eh kai ai anayin Auran XARAH da kwana biyu saimu tafi
LABEEBAH Tace ya kamata kam kin gayama Innah Tace aitun 'daxo Malam ya gaya musu
Tace ai. shiyasa itama naga yau duk jikinta asanyaye haka
Tace eh kana daga bisani takafe LABEEBAN da ido Tace har yanxu baki gayamin gaskiyar
abinda yake damunki bah
Cikin wani yanayi LABEEBAH takama hannun mamah Tace ba'abinda yake damuna
mamah kiyarda dani
Tace qarya kike yi. Na barki duk randa kikaga damar fa'damin nabaki shawara
Tana fa'din haka Tatashi
Shuru LABEEBAH tayi tana tunanin kodai mamah tagano son KAMAL da take new y
XARAH CE ta katse mata tunanin tawajan shigowa da tayi Tace ga motoci sunxo mu ake jirah
Da sauri LABEEBAH taqarasa shirinta suka tafi
Wajan ya qawatu matuqa
Nan malamai suka dinga wa'axinsu tare da jan kunnan amarya akan tabi mijinta dayi masa
ladabi da biyayya da dai sauransu
Daga bisani kuma aka rarraba abubuwa na'dan ciye ciye da lashe lashe can aka tashi kowa
ya dawo gida jiki asanyaye
Wasu suka dawo gidansu XARAH dan ganin kayan Auranta Wanda tun ta riyin unguwar ba'a
ta6a yima wata 'diya mace kayan da akayima XARAH bah
Akwatinane goma Sha biyu kowanne shaqe da Kaya
Washe gari takama asabar. Nan aka 'daura Aunren KAMAL da FATEEMA-XARAH
Akan sadaki me daraja
Kallo 'daya xakama XARAH da KAMAL kagane Suna Cikin farin ciki
Toh AISHA-LABEEBAH fahí ½í¸³
Tunda yamma take kuka anyi tambayar duniyar nan agareta miye dalilin kukanta. Amsa
'dayace take ba yarwa watoh yanxu XARAH xata tafi tabarta.
Tun XARAH natayata kukan har tagaji tadena ita kam
Amma LABEEBAH bata dena ba
Kowa ya tsausaya musu
Itako LABEEBAH kukan soyayyar da takema KAMAL takeyi
Tana sanshi Amma ya haramta agareta har abadah
XARAH tasha Nasiha ba 'dan ka'dan bah. Agun mamah da innah dasu Malam
Kai har dasu Bashir Usman Suleiman
Qarfe takwas akakai amarya gidanta
Hmmm aljannar duniya kenan gaskiya ne Dr KAMAL ya ha'du.
mekaratu kai yaka mata kabada tsarin gidan
Nan Cikin layinda Kakar KAMAL take nan akakai XARAH
Duk wanda yasan gida toko dole ya sarama gidan XARAH
Ahakan ma wai ba'aje gidanta na Abuja bama kenan
Nan akakai XARAH gun kakar KAMAL da momynsa dake tunda aka fara hidimar bikin
tabaro abuja.
Nan aka basu amanarta kuma suka amsa Cikin mutunci
Dake XARAH da LABEEBAH ba wani yarda sukayi da tarkacan qawayeba shiyasa daga
amarya XARAH sai LABEEBAH da Sumayya sai yaran Bashir dana Suleiman ne suka kwana
abinsu
Itadai LABEEBAH wannan rana batayi baccin nutsuwarta bah. Dan Ko wane juyi tayi sai
taga XARAH da waya akunne Suna hirar soyayya da KAMAL
Washe gari tunda LABEEBAH tatashi da asubah bata komaba tadinga shirin tafiya
XARAH Tace ban gane ba. Badai tafiya xakiyi da safannan vah
Tace Wlhi tafiya Xanyi
Nan XARAH ta fusata tahauta da fa'da tana cewa baxata tafiba
Ganin yanda ranta ya 6aci yasa LABEEBAH haqura da tafiyan Tace da daddare na tafi
Harararta XARAH tayi Tace dayafi dai
Haka momy ta aiko musu Su Sagna da Safna da kayan kari kala kala
Danginsu farfesun kaxa da sauransu
LABEEBAH bata iya cin Komai bah XARAH na lura da ita Amma bata mata magana bah
*MASEEFAR SOO*í ¼í¼¹
Abokanayan ango sunxo da Ango suna yi mishi tsiya.
Shiko idan shi nakan Amaryasa yayinda hankalinsa ya tashi lokacin daya ga tana kuka
Bayan sun fitane daniyar jiransa suyi sallama
yazo ya ritsata akan tagayamai dalilin kukanta Cikin qara sautin kukan Tace LABEEBAH CE my
luv LABEEBAH CE Yace meyafaru toh Tace wai xasu tafi ita Sumayya kuma munrabu tana
kuka sosai. nasani yau baxatayi bacci bah my luv. Na da'de da sanin ita tafi sona akan San
danake mata katemaken ka rarrasheta dan Allah ko tayi shuru. Yace toh naji shikenan Tace eh
Yafitta yana jinjina qaunar da sukema junansu
A harabar gidan ya tadda Abo kanayan nasa Yace nagode da kulawaku Allah ya saka da
alkairi
Auwal Yace nidai kabimin qanwa ahankali dan irinku tuxurai idan kukayi Aure bakwa sa tausayi
aranku
KAMAL yayi dariya ka'dan Yace LABEEBAH nake nema
Jameel ya camke da saurin cewa tana motar Auwal wai shixai kaita gida bakaga yanda nayi
nayi da ita akan ta hau tawaba Amma taqi
Murmushi KAMAL Yace yayi Yace kaje kakoyo soyayya kasace xuciyar LABEEBAH inba
hakabah xaka rasata gabaki 'daya
Duk Wanda yayi gangancin hakan Xan fafata dashi Wlhi. Jameel ya fa'di hakan Cikin nuna
kishi
Duk sukayi dariya
KAMAL yaqa cewa toh Kai Auwal saikayi hakuri Madam 'dita tace in mayar mata da 'Yar uwarta
gida.
Auwal Yace tunyanxu xata fara baka aiki.
Yace toh yaxanyi
Wani Anas 'daya daga cikinsu Yace ba yanda kam xakayi Amarya tanemi ai mata abu ai dole
ayi
Haka suka rabu Cikin wasansu
Yayinda KAMAL yaje Yana kwankwasa gilashin motar Auwal Yana cewa MATAR KAMAL
MATAR KAMAL
Da sauri LABEEBAH ta'dago kanta kana tabu'de kofar motar Amma batace mai Komai bah
Yace toh fitoh inkaiki gida
Batayi musu bah tafitoh tashiga motar tasa
Sumayya Tace nima inxo ne Ya KAMAL
Yace inaaa
Saurayinki Auwal ya mai dake
Cikin jin kunya ta rufe idanta
Auwal ko sororo yayi sabuda wani lamari da KAMAL ya qaqaba masa yanxu
KAMAL ko Murmushi yasakar masa dan shi yasan dai Auwal baida budurwa Yace
namaka budurwa ko baka So ne
Batare da Sumayya talura bah Auwal ya gallama KAMAL wata muguwar harara dan shidai
soyayyar LABEEBAH CE tamai mugun kamo kuma tsaf yasan KAMAL yasani Yace Nagode
Dagaji Kasan godiyar tatakai cice
KAMAL ya ta6e yace asha soyayya lafiya. Ko kulashi Auwal baiyi ba yajah motarsa
Da Murmushi KAMAL ya shiga motarsa.
Idan shi Cikin na LABEEBAH Yace Subhanallah meya sameki afuska haka
Shuru LABEEBAH tamai dan tafara jin haushinsa yanda yaketa wani murnah wai shi yayi
Aure dawani rawar kai
_tofahí ½í¸³ mekaratu kunji LABEEBAH da qarfin hali_
Shiko KAMAL yasan kukan da XARAH tacemai tayine yasa fuskarta kumbura haka
Amma yabasar dan bayaso yaqara qaryar mata da xuciya dan yasan LABEEBAH sarai wajan
kwarewa a kuka yanxu saita rikitashi
Yata motar tasa sukayi hanyar gidan nasu Amma ahankali yake tafiyar
Can dayaga bata da niyar magana Yace meyasa baxaki xauna da XARAH nawani lokaci bah
Da sauri takalleshi karab ko suka ha'da ido. dama abinda ya keso kenan yako watsa mata
wani kallo dashi kansa baisan ya akayi yayi mata shibah bayan XARAH CE tadace da mallakar
kallan
sunkuyar da kanta qasa tayi batace Komai bah
Kinsan Allah idan ba kiyimin magana bah Xan tsayar da motarnan in falleki da mari dan
natsani inama mutum magana yayimin shuru Yace da ita hakan............
To to toh to me xan ce mah. Bayan karabani 'Yar uwata. Yanxu bani da damar in kwana da
ita ba damar muyi hira da wasa da dariya da ita ako yaushe. Tafa'di maganar Cikin shagwa6a
tare da qarashewa da rushemai da kuka kamar iyayanta ne suka mutu......
Wani birki taccan birni KAMAL yajah Wanda daba dan Allah yaso ba. Daya ka'de wani
saurayi.
Meyasa yake wayan jin wani filing kan LABEEBAH
Meyasa shagwa6arta take tsumashi
Meyasa yakesan akoda yaushe yake san ys dinga jin shagwa6artata
Meyasa idan yaji kukanta hankalin shi yake tashi
A qarshe meyasa duk bayajin hakan agare da XARAH
Xuciyarshi ce duk take mishi wannan tambayoyin
Kifa kansa yayi akan majuyar motartasa yanajin kukan nata har Cikin xuciyarsa
LABEEBAH ko rage volume 'din kukan nata tayi sai takeyin shi ciki ciki
Cikin wata murya ya 'dago kansa Yace dan Allah kitemaken kidena wannan kukan in dai
XARAH ce namiki alqawarin duk lokacin da kikesan ganinta kikirani awaya Xanxo nakaiki gunta
dan Allah kidena kukan nan kiyi shuru plxí ½í±í ¼í¿»
Cak kukan LABEEBAH ya 'dauke.
Taturo baki Tace toh nadena
Aiko Cikin sauri ya sauke ajiyar xuciya yatada motar sukaci gabah da tafiya
Shuru motar ta'dauka nawani lokaci ahaka har suka iso gida
Tana qoqarin bu'de kofar motar dan fitta yayi saurin tsayar da ita wajan cewa.
Haba jimana malama haka xaki shigarma mamah gida fuska jage-jage da hawaye kalan kisa
hankalinta ya tashi
Cikin sanyi Tace xan goge kanna shiga ai
Yace kigoge me
da Allah juyo ingoge miki
Da sauri ta juyo ta kalleshi
Yako matsa kusa da ita yakama fuskarta ya goge mata tas
Sannan shi kansa tsintar kansa yayi takai bakinsa goshinta ya manna wani shook kiss me bin
duk qofofin da jini yakebi ya bada sakwanni
Yace kiyi bacci lafiya tare da mafarkin KAMAL 'dinki ha'de da XARAH
Ka'dan yarage LABEEBAH bata sumeba
Dan kafeshi tayi da ido takasa ko 'kif tawa.
Shiko ya hura mata iskar bakinsa Wanda yasata jan numfashi daya tafi da iskar dan qamshin
sah
Ahankali ta fita xata kullemai kofar Yace gud9t..........
Ta turo baki Tace Ya n9t....
Tashige gita da sauri
Yayinda shi kuma yajah motarsa Yana kissima abubuwa da dama
Ga mamakinsa bayan yayi farking a gidan nasa sai yaga qarfe goma Sha 'daya da rabi ya waro
idoí ½í¸³ 11:30pm yafa'da abayyane
Cikin sauri yashiga falan nasa da kullewa Sannan yayi part 'din XARAH Yana cewa my
TEEMAH
Ta sauri tatashi agadan ta duro tana wurga idanuwa sai kuma ta6ata rai
Yace am sorry kinji
Tace haba my luv Ni ka'daice fah agidan bakaga yanda nadinga jin tsoro bah
Yace am sorry yanxu dai jekiyi Alwala kijirani muyi Sallah
Tace toh
Ya fitta xuwa 'dakinsa,
Wanka yayi tare da saka kayan bacci yana kallansa a Miro Yace am sorry TEEMAH yau xaki
kar6i wani baqon lamari Wanda nadade inasan injini acikinsa. Hmmmm
Allah kasa karnayi 6arna
XARAH ko kulle kofar tayi da key Sannan tashiga toilet 'dinta daya rikitata dan kyau da tsaruwa
nan tayi wanka tacan ja kaya xuwa wata doguwar Riga ita ba ta bacci bah Amma xa'a iya bacci
da ita
Tafeshe jikinta da turare tasaka hijab sannan tabu'de 'kofar
Tana xama yashigo Yana xubah Qamshi Yace wow kinyi kyau my TEEMAH Allah ya barni
da matata
Tace AmEEn
Nan sukayi Sallah raka'a biyu yamata addu'a da tambayoyi akan tsarkinta
Toh madallah bata ba kanta kunya bah ta bashi amsa dai-dai
Ya saka mata kaxa da madara a gabanta Yace yunwa nakeji muci ko
Tace aa Yace meyasa Tace haka dai Yace dan Allah kici ki temaken. Tace toh
Nan sukaci suka kora da madara
Daga nanne fah
lamura suka xanja KAMAL yafara wasanni da ita.
Can yaxo can dukiyar fulaninta nan yanuna xalamarsa kamar baxai barmata Su aqirjin nata
bah
Cak ya 'dagata ya kaita 'dakinsa
Itadai taji yayi addu'ar kusanta bayan nan bata qara sanin inda kanta yake bah
Tagumi KAMAL yaxubah lokacin dayaga aika aikan daya aikatama XARAH
Wato kwata kwata bata motsi danta sume
Toh abune wanda yada'de yana mararin xuwansa Wanda shikansa yasan duk wacce
taxama mata agaresa toko saita 'dannani ku'darta
Haka ya Shiga toilet ya gyara kansa Sannan yakaita itama daniyar gyara ta
Aiko Tanajin ruwa ajikinta tafarfa'do
tana ko ha'da ido dashi taqan qameshi Cikin furgice Tace dan Allah my luv kabarni kabarni haka
Yace na barki matata
Shiya dinga sakata a ruwa tana gasa jikinta
Daga bisani tayi wankan tsarki.
Yadawo da ita gadan Bayan yacanja xanin gadan
Yanemi yanyota jikinsa aikowa tamatsacan qarshen gado tana wulwulla ido
Tace dan Allah dan Annabi karka qara ta6ani
Ganin tsoran daya ke tattare da ita yasashi barinta Yana Murmushi tare da rayawa aransa
yanxu muka somah my teemah.
Washe gari Momy da kakah suka turo musu da Safna da kayan breakfast
Wanda kallo 'daya xakama kayan Kasan da biyune
Wato anyi wani abunne dan ya dace da amarya. dan ginsu farfesun kaxa dana kifi dana
kayan ciki
KAMAL Yace ke duk wa xaici wannan
Safna Tace kakah CE Tace duk na amaryane Yace oho ban dani kenan Tace har dakai Yayah
Yayi