Showing 60001 words to 63000 words out of 95666 words
Chapter 21 - MASIFAR SO COMPLETE BOOK by Rahamat Muhammad .pdf
daya shigo tatareshi da murna tana cewa na gama ha'dama
Komai Yace lokaci yatafi muje kawai Tace bakaci Komai bah xamu tafi. Yace naci gun
LABEEBAH
Tace dama can kaje Yace eh
Saitayi shuru
Yagane bataji da'din hakan bah. Sai ya yafah mata gyalanta da kama hannunta suka ficce
Har ya sauketa agidan Hajjiya Turai tashiga gidan bata kula shibah yayi Murmushi yajah
motarsa
Direct asibity yayi bayan yakai
office 'din Jameel ya nufa
Anan ya ganshi tanata safah da marwa
Yace lafiya Ya Jameel
Hawaye ya xuboma Jameel Yace na cuci Kaina YUSUF naci amanar KAMAL na yau dareshi na
biyema she'daniyar matarsa
YUSUF Yace duk meyasa haka yafaru
Yace kafin in fara baka labari inasan kaya femin
YUSUF Yace bakamin Komai bah mexaisa na yafe maka
Kuka sosai Jameel yafashe dashi dan tuna 'daxo da safe daya fitoh dan Xuwa office 'dinsa
daqer yasha ahannun Su musa jage
Dan qiri qiri yaga mutuwa Allah ya temakeshi yasha ahannunsun.....
YUSUF Yace plx Jameel kasa hankalina yafara tashi meya farune
Gyara xama Jameel yayi ya kwashe duk abinda XARAH tayi dan ta mallake shi matsayin mijinta
Ihu YUSUF yasake lokacin dayaji XARAH CE ta kashe Yayansa KAMAL
Idanshi ya fara juyewa
Hankalinsa ya tashi
Ya bala'in furgicewa da lamarin XARAH
Ya tashi afurgicen
Tare da kama kansa
Ya fashe da wani gigitaccen kuka
Wanda kallo 'daya xakama YUSUF kaji kana san tayashi kukan
Yana kuka Jameel na kuka
Sun 6ata lokaci ahaka
YUSUF yafara tafiya cikin layi
Jameel yayi 'ko'karin San rigeshi
YUSUF ya 'dagamai hannu Yace karka ta6ani
Yana fa'din hakan yayi waje. Jameel ya bishi da kallo
Shiga motashi yayi hankalin shi na neman gushewa
Ayanda ya figi motar ka'dai ya isa ya tabbatar maka da cewa bame hankali bane ya figi motar
Tuqi YUSUF yake yi ahaukace
Dan kowa kauce mishi yakeyi dan Tsira da ransa
Ahaka ya iso gida dayima megadi wani kira cikin muyar buqatar temako
Da sauri ko megadi ya bu'de mai. Dabadan megadin yayi saurin kauce mai bah daya begeshi
YUSUF yayi parking Amma yakasa fitowa dan jin yanda girjinsa yake mishi xafi
Ba shakka yaji wani ciwo ya caf Ki xuciyarsa yayi saurin dafe girjinsa yana hawaye
Aman jini ya fara yi
Yana cikin wannan halin ya danna numbar XARAH ya kirata
Xuciyarshi tacika fam da tsanarta
Lokacacin sun baje ita da Hajjiya Turai Suna kwulla sharrin yanda xasuyi da LABEEBAH da
kuma jiran hotan gawar Jameel
Sai taga Kawai kiransa
da baxata 'dauka ba
Sai kuma taji gabanta ya fa'di ta'dauka
Cikin muryar can qasa wacce bata ta6a jin YUSUF cikinta ba
Yace kisameni agida yanxu na baki minti biyu.
A rikice XARAH tamiqe tana cema Turai YUSUF ne bari naje naji muryar shi wani iri wai yana
gida
Turai tayi dariya Tace kodan kishin Ki kyatafi tunda kikaji Ya ambaci gida. Dan karya ka'daice da
LABEEBAH
Tace eh da wannan dan wannan Amma gabana ya fa'di
LABEEBAH taga shigowar YUSUF tayi Murmushi Tace aranta Ashe da gaske xai dawo
Da sauri tayi bet room tafara kici kicin canja Kaya
YUSUF ko aman jini yake sosai kanshi sai juyawa yakeyi ga xuciyarsa sai yawaita xafi takemai
Duk yajiqa wayar tashi da jini
Har LABEEBAH tafitoh falo sai kuma takoma taje gaban madubi ta qarema kanta kallo.
Eh tayi sosai Cikin wata dogowar riga me hannun shimi
Tamatseta tsam hakan ko ya bayyanar da surarta
Tafitoh falo
SAUBAN Yace Momyna canja kaya kikayi
Tace eh SAUBAN nayi kyau
Ya'dage baki Yace eh Amma bakiyi kwalliya afuskarki bah kamar na Momy
Tagane XARAH yake nufi Tace toh anjima inxanyi sai kamin ko
Yace toh
Tafitoh kenan XARAH tasawo kan motar Turai dan cema Turai tayi tabata motar tata
LABEEBAH tatsaya har tafitoh sai kuma suka tsaya Suna kallan kallo
Can XARAH tayi part "dinta tunaninta ko YUSUF yanacan
LABEEBAH tana niyar xuwa gun motar YUSUF saiga Safna da Sagna sun sawo kan motarsu
tatsaya suka fitoh
Da sauri Sagna ta rungumeta Tace wow kinyi kyau sosai Aunty
LABEEBAH tayi Murmushi Tace Nagode
Safna Tace toh gyara muyi Hotoh
Tagyara sukayi Suna cemata sunxo gaya musune wata yayar Momy CE ta aihu........
XARAH CE tafitoh tace da LABEEBAH. Ina YUSUF
LABEEBAH takalleta ka'dan daninsu Sagna yasata cemata. Kamar yana mota
Da sauri tayi gun motar da bu'dewa........
Wani uban qara tasake wanda Ya furgitasu sukayi gun da gudu
Ganin YUSUF sukayi asume baya motsi
XARAH fa'di take ya mutu nashiga uku Wlhi YUSUF ka mutu nima mutuwa Xanyi katemaken
karka mutu dan Allah na riqeka saita fashe da kuka wiwi tanayi Su Safna sunayi
Kunsan LABEEBAH bata raina abin sumewa dan haka saiji sukayi taxube a qasa jagwab
Saurin janye YUSUF gefe sukayi Sannan suka saka yayyafama LABEEBAH ruwa Amma ko
alamar motsawa batayi bah. Dan haka suka sakata amotar da YUSUF yake sukayi Asibityn
hankalinsu tashe
Suna kaiwa Sagna takira Momy da Dady cikin kuka Tace musu suna Asibity ya YUSUF ya sume
LABEEBAH ma haka
Cikin tashin hankali Momy da Dady sukayi asibityn
Qasar Armiyaniya
í ¼í¼¹í ¼í¼¹
~*MASEEFAR SOO*~
í ¼í¼¹í ¼í¼¹
Gidan sarautane Wanda ya amsa sunansa
Dan kallo 'daya xakamai kaso ace dama Kaine kake da mallakinsa
Sarkin garin Allah ya hore da mishi mata biyu da yara biyu mata
Kowacce 'yarta 'daya kuma kansu 'daya
Dan Uwar gidanshi maryam tana aihuwar 'yarta Khadijah da sati 'daya Amaryarsa Zainab ta aifu
tata 'Yar Halima
Haka yaran suka tashi Kansu 'daya. Amma babu qaunar juna atsakaninsu
Dan kowaccansu fatanta Baban nasu yafi santa
Yayinda shi Baban nasu sarki suka kasance basa gabansa.
Dan Allah yayishi dasan 'da namiji
Toh sai kuma Allah bai bashi bah.
Hakan yasa koyaushe a addu'ar Allah ya bashi 'da namiji yake
Yanxu haka yana tare da fadawansa Suna yimasa hira me kwantar da kankali
Wani kyakkyawan mutum me kyawun sura yaxo gareshi
Yace Allah ya temaki BABANA da fatan nasameka lafiya
Sarki yayi Murmushi da shafah kansa.
kallo 'daya xakama Sarkin kagane yana yana qaunar wannan saurayi kuma yaji da'din xuwanshi
gareshi
Yace lafiya lau nake Shamsu ina xaka haka naga baka tare da kayan sarauta.
Wanda Sarki yakira Shamsu Yace Allah BABANA Sam kayan sarauta basa birgeni. Xanje wajan
Marwan ne
Sarki Yace toh Allah ya dawo dakai lafiya
Yace AmEEn da miqewa
Sarki yabishi da kallo har ya bar gun
yana tuna ranar da yasami Shamsu
Shekara uku da suka wucce
********
Sarkin ya kasance mesan kasan cewa agefan ruwa dan Allah yayoshi dasan hakan
Ba qaramin nisha'di yake ji bah akan hakan
Kwasam ranar yana tare da fadawansa Yace naje bakin ruwa 'daxu yanxo kuma inasan
komawa
'Daya daga cikinsu Yace Allah ya temakeka ai sai mukoma
Hakan ko suka koma
Saidai komawar tasu taxo musu da wani abun mamaki
Dan kamar ancema Sarki kalli can......
Aiko yaga mutum gefan ruwa ya kunbura.
Cikin tashin hankaliy yayi kan wannan mutumin
Fadawansa sukace Allah ya temake ka karka ta6ashi
Baibi tatasuba ya ta6a wannan bawan Allah
Yace maxa kukai min shi gida
Nan suka bi umarninshi suka kai wannan bawan Allah gida
Yakira masu maganin gargajiya sukayi aune aunansu
Nan suka gano mutumin bai mutu bah
Dan haka xa'a xuqe ruwan daya Sha acire harsashin jikinsa aga abin Allah xaiyi yi akansa
Sarki Yace toh akaisa asibiti
Nan aka kaisa asibiti sukayi gwaje gwajansu yanuna musu dagaske da ransa kuma sunxuqe
ruwan daya Sha. Saidai yasami buguwa a akan Wanda idan ya dawo hayyacinsa baxai iya tuna
Komai arayuwarsa bah
Saidai yasan rayuwar daxai fuskanta nan gabah
Iya tashin hankali da tausayin wannan bawan Allah Sarki ya shiga
A'kalla wannan bawan Allan ya kai wata biyu kafin ya dawo hayyacinsa
Ahaka Sarki yaxage ya nunama wannan bawan Allan rayuwa
Ya tsaidashi akan ibada tare da koya mishi sanin Allah da ladabi da sanin rayuwa ya take.
Sannan ya ra'da mishi Suna Shamsu
Toh Alhamdulillah ya kasance yanda sarkin yakeso
Saidai Sarki yayi Abu 'daya
Shine iyalansa kawai ya ya fa'dama tsintar Shamsu yayi
Amma banda mutanan gari
Dan yajah kunnan fadawansa Yace bayaso jama'ar gari Susan tsintar shi yayi
Toh shidai Shamsu bai cika magana bah
Dan inkaga yana magana toko da Sarki ne
Shiyasa jama'ar gari suke fa'din Sarki ya samu wani miskilin mutum Sam baya wul'da da
Mutane kuma idan xaka kashe ka binne agabansa baxai 'daga kai ya kalleba bare Yace ga
abinda yagani
Abokinsa 'daya ne Marwan 'dan qanwar Sarki
Dashi kadai Shamsu yake ma'amala
Wannan shine labarin wa'yan nan mutanan
********
'Daya daga cikin fadawan Sarki Yace Allah ya qarama nisan kwana naga kashiga tunani
Sarki ya numfasa Yace
Naxa'ku Shamsu ya dawo tunaninsa isan Waye shi daga wata qasa ya fitoh 'dan Waye shi
Duk fadawan suka ha'da baki wajan cewa Allah xai dawo mishi da tunaninsa insha Allah cikin
lokaci qanqani
Sarki yajah numfashi Yace toh Allah yasa
Amma inasan amana shirin Komai gobe
dan jibe inasan muje 'kasar India aduba min shi
Ni dashi da Marwan
Sukace angama ranka ya da'de
Sarki ya 'daga wayarshi ya kira Shamsu Yace kafara shiri dan xamuyi tafiya xuwa India jibi
Shamsu Yace toh Allah ya kaimu
Wannan kenan
.
[6:37PM, 10/10/2016] Rahamat Naleleí ½í²‹: Gida Nigeria
XARAH kuka take ba nawasa ba.
LABEEBAH ko bata farka bah
Iya damuwa Momy da Dady sunshiga damuwa da tashin hankali
Dan Dr Aryan ya tabbatar musu da cewa akwai abinda ya gani ko yaji Wanda yasa hankalinsa
tashi
Sai kuma baqin ciki yayi saurin caf kar xuciyarsa
Yanxu haka ma yana qara shiga irin wannan halin xuciyarsa bugawa xatayi kuma sun rasashi
kenan
Me yaji haka Wanda yaja mishi wannan matsalar
Meya gani wanda ya tarwatsa tunaninshi yasashi cikin wannan matsalar
Tambayar da Momy da Dady sukema xuciyoyinsu kenan
Hawaye baibar xuba a ida nuwansu bah
Tunsninsu sun rasa KAMAL
suka rasa YUSUF basusan ya xasuyi bah
Washe gari LABEEBAH tafarfa'do
Aiko tatashi da kuka macin rai
Ganin YUSUF akwance kamar gawa
Kukanta ya qara qaruwa Tace har yaushe Xanyi farin ciki ni LABEEBAH
Har yaushe xan dena shiga tashin hankali
Narasa KAMAL gashi kaima kanasan barina
Na roqeka da Allah YUSUF karka tafi kabarni dan Allah. Ina sanka ina qaunarka.....
Sai taqara rushewa
Momy taji tausayinta Amma tafijin tausayin kansu ita da Dady
Su Sagna ma binta da kukan suke
XARAH ko wani haushin LABEEBAH ne ya kamata. Gani take akwai wani abunda tama YUSUF
shiyasa ya kirata awaya
Tayi kwafah tana addu'ar yasa ya tashi suji gaskiyar me yajefashi cikin wannan halin
Ta 'dau al'kawari in har LABEEBAH ce sanadi Wlhi saita gane kuranta
Lamarin YUSUF yaqi xuwa musu yanda sukeso
Dan yau kwananshi biyu baisan aduniyar da yake ciki ba
Dady ya shirya musu tafiya xuwa india dan su duba mishi YUSUF 'dinsa
Gani yake Su doctor Aryan basu San aikinsu bah. Basa ma wani 'ko'kari
Tafiyar takama da XARAH da LABEEBAH sai Dadyn da Momy da Salim.
Washe gari ko suka 'dauka xuwa qasar India
Xuwansu asibitin yaxo dai-dai da xuwan Su Sarki da Shamsu da Marwan
Allah ko ya dubesu sun samu yanda suke so dan kwana 'daya YUSUF yayi ahannun manyan
doctors 'din aka sami kanshi. Dan sun bada tabbacin xuwa yau da yamma xai farfa'do ko dare
~*MASEEFAR SOO*~
Can 6angaran da Sarki suke ko. Bayan doctoh yayima Shamsu wata allura nan yafara binciken
kwakwal warshi
Sanda ya gama tsaf yafitoh daga 'dakin yayi office 'dinshi
Kallan doctoh Sarkin yayi Yace Dr is dia notin could b done
Dr ya numfasa Yace this problem has 2 be followed according 2 my prescription.else d problem
may deteriorated,or better still com wit sum1 he might recognized,dat may help alot in regaining
back his memory,
Sarkin yayi shuru. Toh a ina xaiga wanda yasani bare har tunanin nashi ya dawo.
Allah yasan dasu
Haka sukayima doctor sallama sukayi masau kinsu
Marwan ne ya tsaya jiran tashin Shamsu
Amma me baccine mai qarfi ya 'dauke Marwan
Yayinda Shamsu ya farfa'do
Ya da'de xaune kafin ya tashi yayo harabar Asibityn yana naxarin wajan
.
[8:55PM, 10/10/2016] Rahamat Naleleí ½í²‹: Lokacin yayi dai-dai da farkawar YUSUF
Wata nurse ta shigo ganinsa ya farka tayi Murmushi tafita da sauri xuwa wani 'daki tana
addu'ar Allah yasa 'yan uwanshi sun idar da ibadunsu (Sallah) tabasu labarin farkawar tashi.
YUSUF ko takura kansa da tunani yayi akan me ya kawoshi asibiti
Aiko saurin dafe xuciyarshi yayi dan xafin data mishi saka makwan tuna komai da yayi
Hawaye ya xubu mishi.
A hankali ya kai kalansa window.....
Aiko wayoí ½í¸³ idansa yayi ya tashi agigice tare da tsinke igiyoyin da aka mammaqala mishi
Yaqara bu'de idanshi da kyau.
Nima Rahamat maida hankalina nayi da kyau agun inda YUSUF yake kallo Wanda kallan ya
gigitashi haka harya sashi dawoma da kansa ciwa baya
Nidai Shamsun Sarki nagani ya na'de hannunshi yana kallan farfajiyar asibitin
Aiko sai ganin YUSUF nayi ya fita da sauri jini na fito mishi ta hanci yaje ya ta6a Shamsu
Nan ya juyo da kallansa ga YUSUF
Cikin in ina YUSUF Yace YA KAMAL......
Cikin wani yanayi Shamsu ya fara nunashi da yatsa lokaci 'daya kuma yayi saurin riqe kansa
danjin yanda yake juya mishi yafara yin kalar hajijiya nan yafa'di sumamme
YUSUF ya dafe bango jini yana fitoh mishi ta hanci ta baki
ya fara lumshe ido yana jah da baya hannunshi dafe a qirjinsa
Sai gani nayi shima ya xube qasa
Kan nayi wani kyakkyawan motsi sai ganin docton daya duba Shamsu nayi yafitoh daga office
'dinsa idansa ko ya sauka akan Shamsu da YUSUF
Nan cikin gigicewa yakira norse suka shiga da Shamsu 'dakin da yafitoh
Kana doctor 'din ya fara Tambayar daga wane 'daki YUSUF ya fitoh
Wata nouse tanumai dan taga fitowar shi YUSUF 'din
Nan shima aka maidashi 'dakin daya fitoh da fara bashi temakwan gaggawa
Shamsu ma shima doctor tsayawa yayi akansa yana duba shi da tunanin me yasashi sumewa
haka
Kuma yaga kama tsakaninshi da wancan yaran
Murmushi doctor 'din yayi dan wani tunani daya cafki kwakwalwar shi yanxu
nan yafara addu'ar Allah yasa 'dan uwansa ne shi kenan tunaninsa ya dawo
Cikin farin ciki Momy XARAH LABEEBAH suka nufo 'dakin da YUSUF yake
Wasu Norse suka tsai dasu suna mai CE musu doctors na ciki Suna dubashi
Momy Tace ina ya farfa'do sukace eh dan Yar ya fitoh Amma asume aka ganshi
Hankalinsu ya da'da tashi
Can doctors 'din suka fitoh sunama su Norse din maseefa akan me xasu barshi ya fita sukace
suma doctor shankar ne ya kirasu basusan ya fitoh bah.
Maida hankalinsu sukayi gasu Momy Suna basu hakuri da cewa xai qara far mfa'dowa xuwa
tara na dare
Ananne hankalinsu ya 'dan kwanta
Sai qarfe goma YUSUF ya qara farfa'dowa
Aiko yasauke idanshi akan LABEEBAH da XARAH
Aiko sukayi kansa da murna
XARAH na fa'din dama nasan baxaka mutu kabarni bah
LABEEBAH Tace Alhamdulillah nagode Allah daya tashi kafa'darka
Kallan window yayi koxai qara ganin Shamsu Wanda ya kira da KAMAL sai yaga Momy da
Dadyn da Salim ne Suke magana cikin damuwa
Ya dawo da kallansa ga matan nasa yana hawaye
Ya tsaida idanshi akan LABEEBAH Yace insha Allah xakiji da'di arayuwarki fiye da kowa
Xaki sami farinci fiye da tunaninki
Sannan ina rokwan Allah yasa kixama matata agidan aljanna
Na ganshi da idona LABEEBAH Wlhi shine shine
ko kaffara baxan yiba shine shine
Dama dashi kika dace ba daniba
Nasani xai baki kulawa fiye da wacce nashirya baki
Kimin alqawarin baxaki Auri kowa bah sai Ya KAMAL......
LABEEBAH tashare hawaye Tace kana cikin xafin ciwone MeeNi
shiyasa fa'din wa'yannan kalmomin.
Ya YUSUF Wanda ya mutu baya dawowa
Kadena maganar banaso....
Ina maka addu'ar tashi inbaka ice-cream me da'di mugina rayuwa me da'di.
Sannan na maka alqawarin faranta maka har qarshen rayuwarka
Yayi Murmushi da kama hannunta yayi mata kiss cikin xubar hawaye
Yace ina sanki
Ta shere mai hawayansa Tace nima ina sanka
Sai suka fashe da kuka atare
Cikin sanyin murya Yace keí ½í±ˆí ¼í¿»
kidena kuka bayan ina tare dake.
Ta girgixa kai Tace kaima kaií ½í±ˆí ¼í¿»
kadena kuka Bayan ina ina tare dakai
Ya qara xubo da hawaye Yace xakisha ice-cream
Ta'daga mai kai Tace eh inhar kai xakaban...............
XARAH Tace YUSUF baka ganni bane.....
Ya juyo gareta ahankali Yace aduniya ba wacce na tsana sama dake XARAH
Naji Komai agun Jameel
XARAH kin tucemu
Kin tarwa mana farin cikin mu kin hanamu fuskantar rayuwa mekyau
Amma Karki damu kije duniya CE. na