Showing 24001 words to 27000 words out of 95666 words

Chapter 9 - MASIFAR SO COMPLETE BOOK by Rahamat Muhammad .pdf

11 Mar 2025

7213


Bayan sunci abincinne ne Suleiman da Usman suka shigo tagai dasu
Tace mah Suleiman Yayah naje gidanka 'daxo Aunty Zainab batanan ai
Yace eh wai taje suna ne
Tace aiko........
wayarta CE tayi qara. Koda taduba sai taga Jameel ne.
da 6acin rai a fuskarta ta'dauka da sallama

Yace ran gimbiyata ya da'de dafatan xan sami ganinki yanxu ina kofar gidanku
Shuru tayi.
Yace dan Allah karki qi fitowa Wlhi xuciyata xata iya bugawa.
Tausayinsa ne ya kamata dan har abada baxata so shiba KAMAL ne aranta
Tace toh ganinan takashe wayan.

Qara feshe jikinta da turare tayi Sannan tagayama mamah tafitta

Jameel ya runtse ido Yace qamshin kine ya sanar dani xuwanki gimbiyata.
Tace Hmmm toh Barka da dare
Yace barka da fatan nasa meki lpy
Tace lafiya lau nake ya har kokin yau da kullun
Yace lafiya Amma akan soyayyarki Wlhi bana cikin lafiya
Tace toh naji yanxu me ya kawoka
Yace idan masoyi yaxo gun budurwa me yake akawo shi gunta
SOO
Tabashi amsa Cikin sauri Yace toh nima so ne ya kawoni.
Shuru tayi. Shima shurun yayi
Can takatse shurun da cewa banaso na yaudare ka. kayi hakuri kanemi wata dan Allah
Yace LABEEBAH kenan tsoran mekike
Plx kibani dama in shiga birnin xuciyarki in saka miki qaunata.
Na miki alqarin saikin manta da wani KAMAL
Ina San KAMAL so na haqiqa
Baxan iya ha'da sanshi dana kowa bah
Kadena ha'da kanka dashi
Wlhi xuciyata tayi nisa a soyayyarsa
Son sah ya xamemin MASEEFAR SOO
Banasan mu gina rayuwarmu nida kai ta farnin yaudara
Plx dan Allah ba danni bah ka hakura dani. LABEEBAH Tace dashi hakan

Yayi Murmushi yace idan na hakura dake inyi yaya kenan
Gaskiya baxan iyaba
Idan har kika bani dama. Nagaya miki saikin soni fiye da KAMAL din
Toh wai waye shi

Sanin koshi waye bashine abu me mahimmanci agareka bah
Rabuwa dani shine yafi dacewa dakai
Kaina na min ciwo dan haka saida safe. Tace dashi hakan tare da shigewa gida batare da taji
cewarsa bah
Shima jinjina kai yayi yashige motarsa Yana cewa aransa Wlhi baxan bar kiba Sannan yajah
motarsa

Ita ko tana shiga gida Bayan taxauna ciwan marah yace salamu'alekum
Nan tafara juyi ka'dan ka'dan.......
Sumayya ta miqa mata wayarta dacewa ana kiranki Ya KAMAL
Da sauri takar6a tana cije baki Yace
Me kikeyi Tace banajin da'dine.
Yace ya salam dama nakawo miki maganinki ne gani a kofar gida
Tace Yauwa nagode dan 'daxuma yaqare

Yace shaf na manta kituro wani ya kar6ar miki plx dan bana so yafara wahalar dake
Tace ga Sumayya nan Nagode
Yace Karki damu. Yana fa'din haka ya kashe wayan
Nan tagayama Sumayya takar6o mata
Komai arubuce yake dan haka duk tashasu batare da 6ata lokaci bah

Cikin ikwan Allah ko. Ko rabin awah bata yibah taji ciwan ya'dan 'dauke
Mamah Tace Allah yasakama KAMAL da alkairi tunda yasan ciwan nannata baita6a
mantawa da kwanakin watanba
Sumayya Tace AmEEn ai Yana kirki sosai
Shuru LABEEBAH tayi dan qara son shi take ba'dan ka'dan bah
Da gaske dai ciwan bai takura mah LABEEBAH kamar yanda yasaba bah. Tayi dai baccin
nutsuwa. Yayinda abin ya kasance ga KAMAL ba haka bah



Yana rungume da Matarsa XARAH wacce ta amince ne da hakan idan baxai mata Komai bah.
Yayi Murmushi Yace habah my TEEMAH wannan fah hakkinane Naji dai baxan miki Komai bah
shikenan. Ta'dagamai kai
Nan ya jawota jikinsa Yana shafata har tayi bacci.
_Toh nashi baccin ne yaga wasu kyawawan yara sunkai 6 awajan shaqatawa_
_Gyefansu LABEEBAH CE tana danna laptop tana hawaye ya shigo gun_
_Yaran sukaxo da gudu suka rungumeshi Cikin farinci da annushuwa suke. Hakama shi_
_Nan ya dinga sumbatarsu yana godiya ga Allah daya bashisu_
_Can ya kalli LABEEBAH Yace me kike ganine a laptop 'din_
_'Daya da ga Cikin yaran Tace Dady hotan nan take kallo meyasa Momy take santa_
_Bayan ita kuma bata Santa tunda ta iya tafiya tabarta_
_Yayi Murmushi ya shafi fuskar yarinyar Yace qaddarace yasata barinmu_
_Tace qaddara menene qaddara_
_Yace o momyna kincika tambaya jeku qarasa wasanku_
_duk suka sakeshi suka koma gun wasansu_
_Shi kuma yaxo gunta yana kallan fuskar laptop din_ _XARAH yagani_
_Sai kawai ya rufe laptop din yamaida kallansa kanta Yace nagaji da hanaki kuka akanta_
_kuma nafa tunanin saita kaiki wutta akan na._
_agigice takalle shi yako gya'da mata kai_
_Cikin kuka Tace kayi hakuri dan Allah_
_Ya ta6e baki Yace ai kullun a hakuri nake dauke._
_yanxu dai tashi Ki kula dani nadawo da MASEEFAR SONKI_ _gya'da kai tayi ya rungumeta
Cikin so da qauna_..........


Agigice KAMAL ya farka daga wannan mafarki. Yayi shuru
Ayanda dai ya gansa da LABEEBAH ba shakka matarsa ce.
Toh ya abin xai kasance innalillahi-wa'inna'ilaihirraji'un me xai faru dani ni KAMAL

Abaiyane Yaketa furta cewa LABEEBAH LABEEBAH LABEEBAH
Cikin mamaki XARAH data farka tace metayi metayi my luv menene
Cikin murmushin yaqe Yace Bakomai
Tace ban yarda bah ka gayamin menene dan Allah
Xuba mata ido yayi na minti 'daya kana Yace mafarki kikeyi shine naji kina ambatar
LABEEBAH
Shine nima na furta hakan kikaji
Dafatan dai ba mugun mafarki kikayiba
Tayi Murmushi Tace tab Ni Wlhi ban san ma ina ambatar sunantaba
Kuma kasan wani abu. Ya girgixa mata kai alamar a'a
Taci gabah. bana mafarki kuma koma nayi mantawa nake dan Wlhi yanxuma bansan nayi
mafarkinta bama harnake ambatarta
Yace hakane Allah yasa mudace Tace AmEEn
Sannan yatashi yayi Alwala yayi Sallah raka'a goma Sha biyu ya ruqi Allah akan ya bashi
haske akan lamarin shi da LABEEBAH ya kuma bashi fahimtar abunda yake faruwa ya kuma
sah albarka acikin lamarin.


Washe gari ko mamah da Malam Sanih da Suleiman da Matarsa Zainab da yaranta kaf suka
loloqa birnin Yalo

ν ½νΈ­ν ½νΈ­ν ½νΈ­ν ½νΈ­ν ½νΈ­ν ½νΈ­ν ½νΈ­
Hatsarin ya faru ne lokacin da motarsu take gaf da shiga Yola
Rai yayi halinsa
Dan wata babbar motace tabugi tasu motar nan take takama da wuta
Amma anyi nasarar fitar dasu. Saidai inba kasansu ba. Baxaka ganesu bah
Toh Malam Sanih da mamah da Suleiman da Zainab da yaranta kaf duk sun rasu rai yayi
halinsa
Harda wasu tsirarru da direban motar

Wani ne yalura da wayar da take jikin Malam sani shine ya 'dauka duk da ta 'kone Amma haka
yacire sim 'din yasa a wayarsa
Nan sunan mutane takwas ya baiyana
Wato innansu LABEEBAH KAMAL XARAH Suleiman Usman Malam Sallau Bashir
Sai kawai ya tsinci kansa da kiran KAMAL
Amma har tagama ringing ba'a'dauka bah
Dan haka sai yakira Malam Sallau ringing 'daya ya'dauka yanacewa kunsauka lafiya
Mutumin Yace kayi hakuri bawan Allah Amma rai yayi halinsa kaf Cikin motar sun mace
sakamakwan hatsarin daya afku dasu Suna daf da shiga Yalo...............




Kasan cewar wayar tashi baji yake bah dan haka yaqara volume tunda ya 'daga wayan

Toh dama Innah na gyefanshi a tsaye tanajin komai
Dan haka da mutumin yagama xancan atare suka xu6e qasa. Inna ta sume yayinda shi kuma
yaxuma mata ido hankalinsa amatuqar tashe


ya fito daga wanka kenan yaga wayan tashi da miss call sai yaji gabansa ya fa'di ganin BABA 2
watoh mahaifin LABEEBAH dan haka da sauri yakira number Yana cewa BABA Barka da safiya
Murumin daya 'dauka Yace Bashi bane tare da gaya mishi hatsarin daya faru
ν ½νΈ³Iya gigicewa KAMAL ya gigice Yace what kana nufin sun mutu gabaki 'daya
Cike da tabbaci mutumin ya bashi amsa ha'di da rarrashi. Dai-dai nan XARAH tashigo 'dakin
ganinshi hankali tashe ga waya akunne yasata kafeshi da ido Tace yadai naganka haka lafiya.
Sake wayar tasa yayi a qasa tabi wayan da kallo shima yabi wayan da kallo. Atare kuma suka
kalli junansu .





Shuru nawani 'dan lokaci Suke kallan junan nasu. Can dai XARAH ta'aro jarumta taje ta'dauki
wayar tashi tasa a gado Tace my luv ka........
Yayi saurin katseta da cewa Karki tambayeni plx👏🏻
Tace meyasa
Yace Hakka kawai
Tace OK dama naxo gaya maka ne anturo mana da abinci nd is so delicious
Yace dat is luvly I will be wit u in a short while.
Tace OK. Sai tafuta
Shuru KAMAL yayi Yana Cikin furgicin lamarin. Xama yayi gyefan gado yana tunani ya'da kansa
yakalli agogo ya nuna mishi 6:00pm
Can kamar an muntsineshi yatashi Cikin sauri ya kasa kayansa ha'de da 'daukar wayarsa da
keey 'din motarsa yafito falan
Nan yaganta a dining tana danna wayarta
Yace sam banajin yunwa yanxu. Ya fa'da yana me duban agogon hannunsa
Tace toh yanxu dai idan nagane xancanka baxa cibah yanxu.
Yace eh xan dawo yanxu. Tace my luv
Yace My TEEMAH.

Tace plx kaxauna kaci yanxu. Inba hakaba hankaliba baxai kwanta bah.
Bai yi musu bah ya xauna tatashi ta ha'da masa Komai Sannan tatura masa gabansa
Nan ya fara Cin ka'dan ka'dan har dai talura Yana cine kamar ansashi dole
Tace akwai damuwa fah my luv.
A 'dan tsorace Yace me yafaru Tace tunda natashi nake jina wani iri bansan da liliba
Yace hmm ki kwantar da hankalinki Bakomai
Tace toh Allah yasa

Shuru yama batare da ya amsa bah saima tashi da yayi Yace toh bari naje na duba Momy
dan gobe xata tafi
tashima muje. Yafa'da yana mai kama hannunta

Hakako suka shiga falan kakah. Nan suka tarar da Momy afalan Itada kakah Suna
tattaunawa

Cikin farin ciki ta tarbi XARAH Tace madallah da 'yata datakai yammaci lafiya
Cikin jin kunya XARAH ta gaishesu
Suka amsa da kulawa
Tace gobe Xan bar muku garinku
XARAH Tace karki tafi Momy
Tace tofah
Karki damu Bayan baifi kuma kuyi sati biyu bama kuxo garemu
XARAH ta sunkuyar dakai tana wasa da xoban hannunta
Kakah Tace sutafi nikuma naxauna da suwa
Momy tayi Murmushi Tace kwantar da hankalinki kakah ai KAMAL da XARAH duk nakine
Bawanda ya isa kwace miki su
Tace atoh ina murna gasu gani kuma Su tafi subarni
KAMAL yayi Murmushi yaqe dan yasan futunan tsohuwar tasu xaisha famah da ita kafin ya
koma abujah

Safna CE ta shigo tana cewa barka da Safiya Aunty XARAH
XARAH Tace barka Safna kintashi lafiya Tace lafiya qalau dan Allah kin iya kitso kimin
XARAH tawaro ido Tace dama LABEEBAH CE ta'iya sosai Amma ba bamuwa na'iya
kumbushe muje inmiki
Kakah da Momy sukayi dariya kakah Tace ba'asa amarya aiki fah
Safna taturo baki Tace kai kakah
Momy tayi Murmushi
Safna ko kama hannun XARAH tayi tana cewa muje shashinki Aunty kimin
XARAH Tace toh suka fitta
Da kallo KAMAL yabisu dan tunda XARAH ta'ambaci LABEEBAH hankalinsa ya kuma tashi
Nan ya gyara xama suka gaisa da Momy da kakah kana suka xanta
Daga nan ya gaya musu rashin da LABEEBAH tayi
Suma iya furgici sun furgita
Nan Momy takira dadynshi Tace xata gidan rasuwa nan tadawo
Sannan talalli kakah Tace tausayin yarinyar nan ya kamani sosai tunda naganta rainan
tashiga raina
Kakah ta numfasa Cikin damuwa Tace Wlhi nima hakah
Duk da qafata namin ciwo Amma Xan biki muje
KAMAL Yace toh ina mota kusameni
Momy Tace toh XARAH tasani. Yace aa ban gaya mata bah
Kakah Tace gwara da baka fa'da mata bah

_Mai yasa naganki Cikin damuwa haka_.
_Mamah tadafah kanta Tace haka kawai nake jina wani iri_
_LABEEBAH takaryar da wiya tace Wlhi mamah tunda kika furta mutuwar nan gabana yake
fa'duwa_. _Abin mamaki yanxu nake da'da jin fa'duwar gaban_
_Taqarashe da kwantar da kanta akan ciyar mamah kamar mage_
_Shafah bayanta mamah tahauyi Tace toh kiyi addu'a Allah ya tabbatar da alkairi_
_AmEEn LABEEBAH tace_
_Can mamah tajah numfashi Tace inasan gaya miki wasu abubuwa. Guda biyar duk dako
kinsansu_ _Amma Xan qarah tunatar dake_
_Shuru LABEEBAH tayi ganin itama maman shurun tayi_
_LABEEBAH ta'dago da kanta Tace inajinki mamah fa'damin naxaku najisu_

*Tace*
_Duk ahalin da kike ciki Karki manta dayin Sallah akan lokaci da bautar ubangijinki_ _Hakan
xaisa Allah yaso ki_

_Haka kuma duk halin da kike ciki kika sance me gaskiya da tsoran Allah_.
_Gaskiyarki xata jawo miki soyayyar mutane kuma Allah xai 'daukaka darajarki dan Yana tare
da masu gaskiya_

_Ki kasance me ladabi da biyayya ga nagaba dake. Hakan xaisa kixauna lafiya da kowa. Dama
Kinsan ance bin nagaba bin Allah_
_Ki kasance me yafiya dan Allah nasan mai yafiya haka Ki kasance me hakuri akan Komai_


_Idan Kin samu miji kimishi ladabi da biyayya iyakar gaskiyarki kiso danginshi kamar yanda
xakiso naki_

_Cikin wani yanayi LABEEBAH tamaida kanta kan cinyar mamah Tace toh mamah insha Allah
Xan riqe duk abinda kikace baxan tsallake ko 'daya ba_
_Cikin Murmushi mamah tadafah kanta Tace Yauwa 'Yar albarka Allah yasa naga auranki da
jikokina_
_Rufe ido LABEEBAH tayi alamun kunya tace insha Allah har tatta6e kunnanki saikin gani_
_Tace Allah yasa_


Wannan xancikar LABEEBAH take tunawa Wanda shine qarshan hirarta da mamah da asubah
Yanxu haka tana kwance a gadan mamanne tana tuna Xan Cikin da sukayi
Jikinta ne ya mutu mu'dus ga wayarta ba caji bare takirasu taji ko sun sauka.
Danna wayar tayi wajan makunnar. Aiko Cikin sa'a ta kunnu. Da sauri tafara kiran number
Baban nata Amma kash wannan matar me Baqin jini tace baku'di aciki. Da jan tsaki ta'ajiye
wayar

Can Kamar an mun tsineta Tatashi da sauri da saka hijab 'dinta da niyar zuwa siyan katin
tafito 'kofar gida kenan
KAMAL yayi faking 'din motarsa da fitowa a 'kofar gidan
Sai kuma taga momynshi da kakah sunfitoh
Taje garesu da sauri tadurqusa har qasa ta gaishesu
Da mamakinta suka amsa gaisuwarta Sannan suka maida kallansu kan KAMAL
Yace bata sani ba fah qila
Cikin tausayawa atare sukace tabbas ga alama kam
LABEEBAH ko duk da talura akanta sukayi furucin gabanta yafa'di Amma tashare tamusu
ido gidansu XARAH

Malam Sallau suka gani da inna xube aqasa Suna rera kuka
Cikin sauri LABEEBAH tayi kan Innah tana cewa lafiya innah meyafaru meya faru dan Allah
Cikin kuka Innah talleta saita qara fashewa da kukan. Gaban LABEEBAH yaqara fa'duwa
Nan taje ga Malam Sallau Tace Babah menene meya faru.
Daqer ya aro jarumta ya tsaida kukansa yace bakomai
Tace yaxa'ayi inyarda bayan kuka kuke kuma ban ta6a ganinku hakaba.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login