Showing 30001 words to 33000 words out of 44283 words
Chapter 11 - Hadin kai Part 1 Complete Hausa Novels by Asma Baffa .pdf
wani yankan waya ba,ihu na saka kawai
nabi titi Ina miciji ya cijeni a kaini asibiti,shi kuwa mugun yayi tafiyar sa,taxi na tare na fada da
turanci na fada wa Driver me taxi miciji ya cijeni ya kaini asibiti kawai.
Nan take nacewa Driver sunana Fadila,a gidan Sulaiman Araba Lagos nake aiki,Ina da Aunty
na Attine can Ojeota layin Babatunde 14no house, na rubuta Masa number ta Attine data
Nanee nace ko da zan mutu ka Kira wannan Number.
Da gudun tsiya ya kaini wani katafaren Hospital yace miciji ya sareni Nan take aka bani
agajin gaggawa na treatment, suka bani gado sannan Driver Yoruba ya Kira Number ta Nanee
ya sanar Mata,ya sanarwa Attine,sai ga Attine tana kuka tazo, lokacin Ina bacci sai ga Nanee
da zugar motarta biyu itama Nan ta biya kudin magani da komai,sai dare na farka Naga Nanee
da Attine Sunyi tagumi.
Attine tace garin Yaya Fadila na Basu labari harda kuka na,Nanee tace ai ke kika jama kanki
na fada Miki kar ki kulashi, Attine tace Ice dinne Haka dama yake? Nanee tace ita ta
tsokaneshi, kuka na fashe dashi nace Ni na fasa aikin wlh tafiya wajen Attine zanyi,Nanee tana
dariya tace bazai sake faruwa ba kiyi hakuri,Attine tace saida na Baki lbr ai halinki ya
jawo,Bayan an sallameni Nabi Nanee muka koma gidan Bayan Attine ta ja min kunne sosai na
fita hanyar kowa.
Washe gari Haka na fito zan tafi schl na Kara ganinsa yayi Shirin fita cikin wasu kana Nan
Kaya Yan gaske kamar Bature, Ina so na kalleshi naji sanyi a Raina Amma na kasa sabo da
tsoro nayi tafiyata sum sum na fice,da mota ya fito yau shike driving tun Bai kusantoni ba na
fada can kofar gidan wasu na bashi hanyar Amma sai ya tsaya da mota ya cuno min wasu
karnuka suka yo kaina kamar zasu ci babu, tsoro yasa na watsar da hand bag Dita na take da
matsiyacin gudu na fige dankwalina na jefar karnuka biyu suka rufa min baya, Allah ne ya kawo
Dr who ya Hangoni ya fito da mota Ina kukan masifa ko gama tsayawa baiyi ba na afka motar
sa.
Da kyar ya rike dariyarsa yace sannu me aure Mijin nakine? Harararsa nayi nace malam jeka
dauko min mayafina da dankwalina Ina matar wanka ka rainani,Yana dariya ya fita ya dauko
min har jakata ya dawo har schl ya kaini.
AsmaBaffa
[8/15, 11:45 AM] +234 813 228 4370: í ¼í¿•HADIN KAIí ¼í¿•
26-30
Official
By
AsmaBaffa
HADIZA MUKHTAR,MOM INTEESAR,STYLISH ANGEL,AUNTY SUMEE,FATEEMAH
ZAHRA.
ga page naku í ½í±í ¼í¿»í ½í¸
12PM na bar lecture na dawo gida, Nanee na tambaya me Zan dafa tace na Masa pounded
yam da miyar kwai, sai farfesun Kaji,sannan na hada juice kala biyu,Ice baya son abinci
barkatai yaci wannan yaci wancan,ban dau dogon lokaci ba na Gama tare da gyara kitchen,na
fito Ina shirya Dinning Naga Ice da tafiyarsa ta Izza,tunaninsa Ina schl, ko kallo ban isheshi ba
ya wuce, wani sonsa ya taso min na bishi da kallo tare da share guntun hawayena na tausayin
kaina.
Wurin Nanee ya wuce Ni Kuma na koma room dina na fada saman bed sai da naci kuka na
sannan nayi wanka na sake sabon shiri cikin doguwar rigar material,nayi rolling mayafina cikin
mutunci da Kamala,na dauki hand Bag Dita tare da fesa turare kadan na fito zanyiwa Nanee
sallama na gansu saman Dining ita da Ice suna ta kwasar girki na me dadin tsiya. Cike da damuwa na duka kasa kusa da ita nace Nanee Zan koma schl, Murmushi tayi tace to
kinci abinci dai ko,karya na Mata nace naci Amma damuwa baza ta Bari na ci ba.
Tace to a dawo lfy ta Miko min dubu biyu ki Kara kudin taxi nace A'a akwai canjin dazu sun
isheni Har gobe Nanee,
Aransa Yana ji yace shi Kam tunda ga kan danginsa zuwa Yan aiki Bai taba ji a gidan an
bawa mutum kudi yaki karba ba,har ma yace akwai ragowa sun Isa Haka, sai yau da yaji a
bakin wannan baiwar Allah me kiransa da mijinta.
Ina ta kallonsa na shagala Ba tare da ya kalleni ba naji yace an dameni da kallo fa, Mikewa
nayi kamar kwai ya fashe min a ciki na tafi schl.
Da dare Nanee ta sameni har dakina tace Fadila? Nace naam ki daina kallon Ice a
mijinki,karki nuna ma kin San me kama dashi,wlh Baki San gidan Nanba sai Nan gaba,uwarsa
Bata kaunar talaka,idan taji kina shige Masa ko wani Zancen mijinki duk da ba gaskiya
bane,zata Sa a koreki a gidan Nan,ke zata iya salwantar da rayuwarki ki rike kome a ranki ba
ruwanki,a gidan Nan Ni ba kowa bace kin ma gani da idonki,kudin kashewa,sutura da komai
yanzu ba me gidan ke min ba Ice shine ke min kome nake so.
Ki San me kike ki dawo hayyacinki, Kaina kasa nace Inshallah Nanee bazai sake faruwa
ba,tace Good kallo me tsayi karki Masa baya so Kuma uwarsa idan ta fara Jin jita jita ke zakiyi
kuka da kanki.
Inshaallah na gode,ta fita na zube a kasa na rushe da kuka, ganin za a jini na wanke fuskata
nasa Hijab nayi waje can Garden na Samu inda ba kowa na saki kuka na,idan na tuna Wai Dan
Bature Bai sanni ba sai na Kara fashewa da Kuka me Sauti,na Kara barkewa da kuka,na
kwanta a kan grass carpet na tuna yanda nake matukar sonsa,Kara tsagewa nayi da kuka na
dinga burburwa Ina birgimata da Shure Shure kamar Zan mutu.
Tsawa naji an buga min ba shiri Jin Muryar Dana sani Ice ne nayi duf lokaci daya,ban ko
kalleshi ba na tsaida hawayena,na goge fuskata na juya na kifa cikina nayi kwanciyata, kafin
kace me bacci yayi awon gaba Dani a wajen.
Wajen Nanee ya wuce yace Yar aikinta mahaukaciya Nanee tace ban son sharri fa,yace yanzu
na Gama tabbatarwa ya dinga Bata labarin yanda na dinga kuka da burbuwa,Nanee tace to
meke damunta?Baki ya tabe yace harfa ihu da burbuwa takeyi aljanu ne da ita.
Nanee tace kyaleta na gaji da matsalarta.
Na tsawon kwashe 3wks a gidan na Dan Saba Amma bama muamula da kowa yau jumaa
yaune Kuma ake hallara a wani Palo hadadden kamar wani hole yasha alatu Bayan an sakko
daga masallaci kaf gidan manya da Yara zasu hadu a palo,ko wanne da Yar aikinsu daya me
dafa musu abinci tana kawo musu abinda suke so,Nanee da Ice tare da Yan uwanta da yayanta
nice me kawo musu ko me suke bukata, duk part me dafa abincinsu days zata zauna a Palon.
Nima na Gama dafa duk abinda Nanee tace Ina da lecture Amma ba yanda zanyi Dole tace
na hakura ba a tsallake ranar jumaa.
Duk mukamunka sai ka zauna a gida a wannan Palo,Daddy ya koma kasar wajensa
business,Hajjo kakarsu taci kwalliya tana Palo da masu Mata tausa da me girkinta,Haka
Karimatu da Maryam Amarya ko wanne da iyalansa.
Ice ne kadai ke bangaren Asiya Wanda uwarsa sai haushi take ji an rabata da danta,Yan
Matan dangi kaf da maza suna Nan an hallara,Naja Cilla tace yau akwai labari me zafi yau
kuma zamu bawa Fadila suna Nickname, Ina gefen Nanee nayi Shuru, Ice Yana can baya kan
lumtsumemiyar 3seater Yana latsa waya. Ni tsoronsu ma nake ji duk sun Sa min Ido,wata Jamila Ana ce Mata jummala tace tunda tace
Ya Ice ne mijinta Sunanta matar Ice ko ya kukace, Yar lalle tace Dalla matsa ai iyayi gareta Wai
ita ta waye,Hajjo ta tabe Baki tace tana bangaren Asiya ai Dole ta gaji iyayi.
Shehu Niga yace Allah tana Kama da budurwata Kuluwa ta kauye na fada muku gani kuke
karya nake,Ni dama zata aureni,sai tafi raf raf da dariya,Ina jinsu suna ci min mutunci.
Karimatu tace Kai kun cika Mana kunne kufa Yan iska ne,Salihu Boy kaninta yace Aunty
masifa munyi Shuru Nan suka ce heee suna dariya,Nanee tace kawo Mana juice sharesu, na
mike Wata a ciki Ana ce Mata Shekara tace Ashe akwai Dan shape inye Nan ma sai
dariya,Raina yayi matukar baci na kasa hakuri nace ke dakata kucaka da igiya har uku a kaina
ta aure,karki Kara kalamai irin wannan wani Ina da shape salon wannan kartan mazan su dinga
kallon tsaraicina suna hadiyar yawu suna kissima Abu a ransu zuciyarsa na darsa musu bad
Abu a kaina.
Chakwas tace iyye waye saanki a Nan wlh sai muyi Miki dukan tsiya,na kalleta naja tsaki
nace Wanda Bai fasa ba Baya kaunar Allah,karku ga nazo aiki gidanku wlh na fiku gata da asali
halak nake nema, Iyye cewar Karimatu da suke Ce Mata Umma ta fara zazzaga min masifa da
cin mutunci,nace kija mutuncinki Umma Dan Nima na gaji Masifar Nan Dan uwata data haifeni
ta fiki balai,muguwar Masifaffiya ce babata da anan gidan take da tuni ta Cinna muku wuta kun
Kone kurmus, hhhhhh aka dauki dariya kowa Yana kyakyatawa har Nanee sabo da yarinta da
kuruciya Dana nuna, Ice Yana ji Bai San sanda dariya ta kwace Masa ba,Dr who harda rike ciki
yace in Banda kuruciyarki Fadila Kya Fadi mummunan halin ummanki,Kinga yanzu kowa yasan
Mum naki da halinta.
Tunani nayi Naga Haka ne ai nace to ai dai tana da kirkinta Kuma ma...ma ai Abbu dina baya
so na har wajen Yan Hisba na Kai kararsa amma Hajiyarmu sabo da kyan halinta itace take so
na,Nan ma sai dariya Chakwas tace Abu ya lalace babanki kika iya kaiwa kara,? Na Galla mata
Harara to ai da dalili malama Dan kawai Ina bin Mahaukaci akace zai min ciki sai dariya
kyalkyalkyal kowa dake Palon har Anty Amarya da Bata dariya yau tayi,Hajjo tace wannan
yarinya kuce kawai masifa aka dauko Mana gida ba na gari bane.
da sauri nace A'a ai mahaukacin na aura na Kai Babanmu Kara Dole aka aura min
mahaukacina aka bamu gida aro, Umma tace uhm Kuma ya kukayi rayuwa na zauna nace
hmm ai Ina sonsa, nice Nan nake Masa wanka da komai na sa Masa Kaya,ke in kin ganmu abin
Sha'awa, baya magana, Shehu Niga yace Dan Allah fa nace Allah da zaku ji labarin sai kun
tausaya min kunyi kuka sabo da tausayi, Cilla tace mun shirya maza Gama aikinki ki bamu
musha nace to.
Da gaske kowa ya matsu yaji labarin, na Gama aikin na dawo da yake gulma ce harda
tarairayata,na zauna Hajjo tace matso kusa Dani nafi ji,shi kanshi Ice daina danna waya yayi ya
zauna zaiji labari auren Mahaukaci.
Labari na fara Basu tun farkon ganina da mahaukaci, har wahalhalun Dana ci a kansa,har
aure da rayuwarmu ta aure,har sanda ya Dan dawo hayyacinsa ya tafi Bayan naci duka.
Kafin na Gama na jike da Hawaye jagwab, su Cilla da Misisi har da kwalla,Hajjo kanta tayi
kwalla,Nanee harda kuka wiwi,tace Dole maza su dinga Miki gizo kowa kika gani kice
Danbature ne, Ice Kam yaji tausayina matuka Yana tsinewa Danbature a ransa yayi butulci.
Anty Amarya Baturiya sarakan love tace Mazaje gasu Nan everywhere ki canja shi ga masu
kudi wa yake ta wani talaka me Mahaukaci.
Nanfa suka lakaba min DanBature suna na, Karimatu kuwa marar Imani cewa tayi ke Dalla
makaryaciya kawai ki shirya Mana film wannan ai film ne Ina Haka zai faru.
Shuru nayi musu kawai nasan ba yarda zasuyi Dani ba,Dalilin da yasa na Basu labari ko
Allah zai sa Danbature ya gane Ni ko Yan gidan su a samu a fayyace gaskiya Amma Shuru
basu San ma ya taba wani Ciwon hauka ba,shi kanshi ai da zanga alamar ya gano gaskiya
Amma ko Alama. Bacin Rai yasa nace Nima yageshi zanyi a Raina kawai nayi rayuwata an daina auren ma.
Shekara tace Hajjo yaushe Daddy zai dawo next month birthday na,gwasaleta akayi
tsohuwa dake 35yrs mun gaji da party sai na aurenki, Haka na kawo abinci iri iri masu arnen
dadi,Yan aiki Suma Ana ta kawowa tunda suka ga kalar abincina sukace sai sunci, Nanee tace
suzo su eba kafin kace me an cinye nawa ko Danbature Basu ragewa ba, nasan Kuma yunwa
yake ji, Allah yasa na ebi nawa na ajiye iri iri nasan zai isheshi,masu gyara Palon sun kwashe
komai sun gyara Ana ta santin girki na,Naja Cilla tace Dr who Kuna cin dadi Yar kauye da iya
girki Haka Wai. Babu Wanda ya kulasu, Danbature yunwa tana ta kwakule Masa ciki ya tsaya
yanga,komawa nayi na dauko Masa nawa na jera su a wani hadadden tire komai da nasa na
musamman ne abin kallo na kawo na ajiye a gabansa Yana kwance sai latsa waya yake,
serving dinsa nayi sai kallona sukeyi wasu suna cewa iyayi wasu na tabe Baki.
Nanee kuwa taji dadi Ashe na ajiyewa danta nasa daban, sai gadara yake zubawa da kyar ya
zauna, ya cinye shi tas kuwa, 5pm aka fara watsewa daga zaman Palon na zumunci.
Yau Saturday abin ya bani mamaki Islamiyyar yaran gida na gani har maza da Mata manya
da Yara,kowa ya hallara Banda DanBature, Kuma duk cikinsu ba Wanda ya Gama izu goma a
schl din kawai Danna waya sukeyi da laptop basa fahimta.
Yan aiki ma ga tamu kusa da tasu.
Ni na wuce Izu arbain Karina daban ne,littafan Addini da dama na iya,na tashi Ina rero qiria ta
dukkan Yan Matan da mazan hankalinsu ya dawo wajena sabo da kwarewa ta da Kuma dadin
muryata, Danbature na hango zai fice na tabe Baki shi yasa Bai iya addini ba lokacin da yake
Mahaukaci Ashe Bai San komai ba, da Asuba ake tashin kowa a cika masallacin gidan sallar
Asuba har Mata.
Yau da Asuba Ina magagin bacci na fito.
Komai duhu Dole na gane Danbature ya fito da jallabiya harda carbi a hannunsa,a Raina nace
kamar gaske ba a San ko fatiha ba, a hankali na labe kusa dashi jikin masallacin a hankali na
canja murya nace ba virgin bane, juye juye ya kama yi Yana neman Ina yaji ko kunnensane, na
Kara cewa ba virgin bane,ya Kara waige waige Amma ba kowa,tsaki yaja yaci gaba da Jan
carbinsa kafi a tayar da sallah, nace kauyen Dingawa Gombe state kana da Aure.
Tsoro abin ya bashi ya rasa waye da sauri na bar wajen na shige masallaci ta baya.
Bayan an idar da Sallah ya Gama laziminsa ya fito na Kara labewa a kofar part dinsa sabo da
karfin Hali a hankali nace ba Virgin bane...da aurenka dube dube ya fara na tsorata Naga ya
wuce sama,na fice da gudu na koma part dinmu.
Sabo da mugunta yasan Ina da lecture yau Monday sai yace Nanee ki tura Wannan Yar
kauyen zata gyara min Office dina,wace Kuma Yar kauye? Nanee ta tambaya,mahaukaciya
Mana cewarsa,Nanee ta kalleshi kawai tace ba ruwanka da ita, 1pm na Gama girki na na shirya
komai Nanee ta fito cikin kwalliya tace shirya abinci a basket driver zai kaiki office din Ice Zaki
gyara Masa me aikin ya koreta Wai kafin ya samu wata.
Ba yanda na iya na sa hijab Dina Kato na dauki basket muka tafi,na kwankwasa Masa Kofa
ya Dade kafin yace come in,Ina Shiga wow sanyi da kamshi ya dakeni,katon Office ne ga table
dinsa da kujera tana juyashi takardu a gabansa,gefe Kuma Palo ne na Alfarma yasha kujeru
babu wani dirty, Ina yini na gaisheshi hannu kawai ya daga min .
Yana Shan tea Yana ta rubuce rubucensa na wuce na zauna a palon,inda aka tanadi kujeru
lafiyayyu Yan gaske,kallon Office nayi tsab ya gaji da haduwa, wani maaikacin ne ya
kwankwasa Izini ya bashi ya shugo wani saurayi matashi Kyakyawa shima Dan gayu, tafawa
sukayi yace Kai Dan iska ka share mutane bikina fa saura 3wks Zan barka a gwauro, Aliyu ya
kalleshi cikin nutsuwarsa da Izza Bai ce komai ba yaci gaba da aikinsa, ban son rashin mutunci
zanzo har Office naka kana min kallon da ka Saba, kayi wani Shuru dama ka Saba yi Mana
haka,Me kake so nace maka Allah ya kaimu musha biki Omar.
Wata hirar suka sake,Ni kuwa Ina gefe Dadi nakeji gani kusa da Danbature shi yasa nayi
zamana Ina satar kallonsa,zuciyata tana sanyi Ina Jin dadi.
Mikewa nayi nace na tafi sum sum Zan fita yace hey.. come back stupid girl,wa zaiyi serving
na ko Nanee Bata fada Miki yanda nake ba, Omar abokinsa yace wanna me kyau Haka
kanwarka ce,badan an Sa min Rana ba ai wlh canjawa zanyi na aureta, karaf nace malam Ina
da aure,ke Dalla shut up wani kina da aure mahaukaciya Hospital Zan kaiki sai anyi Miki gwajin
kwakwalwa cewar Masifaffe Dan Bature.
Omar yace to